Chapter 7 Reading Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl Arewa Novels

Kishi Ko Hauka Book Compelet by Lipton girl

Author :  Lipton Girl Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 15

18K to 21K   out of 44K words

ina ku matso kusa kada ku bare a baku labare domin yanzu an fara saka
maku novel mai dadi waton Yaya salim kada ku bare a baku labare*‍♀‍♀‍♀




*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 2⃣7⃣_2⃣8⃣

Da kyar ta iya Furta Yaya salim domin ta san halin Yayan tana
Kara so wayayi kusa garisu ya zauna kusa da Dad in shi


"Duk abunda Mubarak yaki aikata wa a kune na yaki To bare kaje ba inda zata je Domin
kanwata ba jakata ba ka dukita ka hana ta kuka..... Lokacin da ka mana mata saki dazu kinan
ka bar ta akan Tie tie Kasan irin zafi da zata je? Gata bata ko da lafiya ka barta cikin wanan
halin da ace tana da Raggowar zuciya ta Kama tunanen ka Idan da wane abu ya sameta fa? A
hakan kaki cewa kana son ta to bare kaje so dai ba hauka bani don. Haka aka can gaba Babu
inda zata je"


Mom in Hasina kuwa taje dadin zuwan sa sosai domin ta Kira shi dazu ta sanar da shi
abunda yaki faruwa da man tasan idan mijinja tane zai yarda Hasina ta koma gida ita kuwa bata
son Hasina ta koma........


Mubarak ya taso daga inda yaki ya reki masa Kafa

"Duk da bansan kai waye ba ama Daga Jen ta furta Yaya na san kai yayanta ne Dan
Allah Yaya kar ka yanki mana wanan Hukunci domin muna son junan mu sosai Dan Allah kayi
hakuri ka bar ta ta koma dakin ta Domin ita kan ta tafi son Haka"


Fisge kafar sa yayi

"Bare kaje wada nan Magan ganu naka ba zasuye tasire akai na ba domin ba yau na saba

ganin Irin wanan case ba don haka ku tashi ko kuma Daga inda kuka fito Mungode Da
zuwanku"


Abba ya kalle Dad in Hasina
Signal yayi masa da su kwantar da Hankalin su, Suwuce zai ye ma Salim magana

Tashi sukaye ama Mubarak yaki tashi
"Mubarak ka tashi muje mana.......!!

"Umaa Ku tafi yar ku ne ba inda zanje sai an bani Matata "

Sallama sukaye da su suka fita gidan
Salim ya jeyo ya kalle Hasina
"Ki tashi ki shiga cikin daki"
"Ama Yaya.........

Daga mata Hanu yayi ba yanda ta iya haka ta tashi tana kallon mubarak tana tafiya sai kuka
takiye ko wanin su ya fita Daga falo Daga salim ya Mubarak ne a cikin falon..........

Kallon sa yayi. "Kai malam nan fa ba gidan ka bani and u are not welcome don haka ka tashi
ka fita falon nan domin masu zama a gidan nan suna ganin daraja Mutane ba yanda kaki ye ba
don haka get out"

Tashi yayi kamar wane munafuki ya fita ya zauna kan Bince mai gadi........


°°°°°°°°°°°


"Wlh naji dadi sosai da salim din nan yazo"
Umaa kuwa kallon sa taye

"Alhj. Ka kuwa san abunda kaki fada dafa Wanan salim bai zo ba da yanzu da Hasina zamu
dawo"
"Uhmm ae Kara da yace ba zata dawo ba domin har yanzu dan naki bai san daraja aure ba ki
ga Idan akaye masa haka zai dauki darasi"

"Hakane shi kuwa salim Allah kasa ko bayan Yan kwanaki ne ya mai da Hasina domin tana
da kirki sosai"


Haka sukaye ta magana har suka kai gida

°°°°°°°°°°°


Ankusa magrib Alwala yayi sa'anan ya nufi masallace sai da akaye sallah isha'i sa'anan ya
dawo ya zauna kan Bince Gashi yana jin yunwa ya zayayi
Mai gadi kuwa an bashi abince dare yayi ma Mubarak Bisimillah ama saboda tsabagin
Miskilance yace masa yace kwai.......
Tashi yayi ya shiga cikin dakin sa
Amina ce ta fito reki da abince
"Yaya Mubarak ga abince ka nan do min munan gidan muna karama baki ko da Namije ni ko
mace"
Ta ajiye masa ta wuce war ta
Dan karamen Murmushi yayi "Hankuri zaka ye Mubarak domin duk abunda akaye maka kai
ka jawo"
Wanke Hanunsa yayi ya fara cen abince sai da ya koshi ya sha ruwa tashi yayi ya shiga
cikin gida Daga shigan sa ya ga salim
Kallon Hantara yayi masa "Malam lafiya Meya kawo ka????

Nazo na mai da wanan ne..
Amina ya kwalla wa Kira Ta fito ta amsa
"Zaka iya Tafiya....... dan Allah Yaya... Ye man shiru ban son jin kome
Fita yayi ya koma gurin sa ya suka Kama hira da mai gadi Daga bisane mai gadi yace masa
zai shiga ciki don yana jin bacci Idan ya gama ya ce masa a ciki yana wuce wa
Mubarak ya kwanta kan benci iska aka fara mai karfe ae kuwa sai ga ruwa sun zo chaaaaa
duk da hakan bai sa Mubarak ya tashi Daga inda yaki jikin shi sai makar kata yaki ye

Hasina kuwa bata hau kan gado ba ta knwata kasa don ta san mijin nata yana kan benci
Yaya salim ne ya shigo ya ganta kwance a kasa karamen tsoki yayi......... Ya fita
Hasina kuwa tana ganin an fara ruwa hankalin ta ya tashi leko wa taye don ta ga Idan Yaya
salim baya nan ta kuwa ye sa'a baya nan da gudu ta fita waje

Koda ta fita ta Ganshi sai makar kata yakai ya rufe idon sa

Hanunta ta aza kan fuskan shi Hubby...!!

Budi idon sa yayi ya kalleta
Da kyar ya iya furta
"Kiye Hankuri Hasina wlh ban san na furta wanan sakin ba dan allah ki dawo dakin ki bazan
iya rayuwa babu ki ba"
Tada shi taye da kyar ya iya tsayuwa
Rungumesa taye "Hubby baka ye man kome ba Kaye hakuri ka koma gida zanye ma Yaya

salim magana insha Allah zan Dawo"
Rungumesa taye sosai kamar wada akace za'a kwace mata shi... Shima din rungumeta
yayi sosai

Hanunta ta daura kan fuska shi Ta hada bakin ta da nashi tana ye masa wani sallon kiss jaye
bakin ta taye ta rungume shi domin ya bata tausai
Hasina mekikiye a waje.....!???

Da karfe ya Kira suna sa yana reki da umbrella
Jiyo wa taye ta kale yayan nata a kasale.......
Har gurin da taki yaje ya reko hanunta
"Stay away from my sister"

Ya ja hanunta suka fara tafiya.... Jin Kara faduwar mutum ya sa suka jeyo da karfi
Hasina kuwa ganin minjin nata ne ya fadi kasa da karfe ta furta Hubby..............!

*Lipton Girl*




♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITTEN BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*Dedication*
*Hauwer Sarki maraubuciyar Da Aurena A Kanka ina yinki over*�




*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 2⃣9⃣_3⃣0⃣



Da gudu ta Karaso kusa da shi tana girgiza shi
"Hubby pls ka tashi Kasan I really love you and I promise you zan koma gidan ka pls ka tashi"

Girgiza shi takeyi amman shiru mai da Duban ta taye ga Yaya salim
"Yaya pls Help me haha son na rasa mijina I really love him and shima yana sona sosai pls
ka barni na koma "

Bai be ta kanta ba ya Daga Mubarak ya aza ga kafadar shi domin Yaya salim mutum ne mai
karfin gaski....... Shiga yaye da shi cikin gida ta mara masu baya......

Kan kujera aka aza shi Hasina ta cire masa takalimi ta fara murza masa kafa Hankalin ta ba
karamen tashi yaye ba gurin hanunsa ta koma tana murza hanunsa

"Yaya salim pls mu kai shi Asbt kada wane abu ya same shi pls and pls"
Daga mata kai yayi, ta tashi ta dauko Hijab bata tsaya canza kaya ba kwai ta canza Hijab ko
da ta fito har ya saka shi a mota basu tsaya ko ina ba sai Asbt...........

Shiga akaye da shi Emergency Hasina kuwa sai safa da marwa takiye
Hawaye ne ki gangarowa a idon ta
Mom ta Kara so kusa garita
Rungumeta taye "Mom duk laife nane da ban Tsaya naye magana da wani ba da ba zai furta
man saki ba har wani abu ya sameshi"
Kasa tsaye taye ta zauna kasa tana kuka mai shiga jiki
Mom inta ta durkusa
"Am sorry my child laife nane Dana Kira yayan ki domin Bana son ki koma gidan Mubarak

saboda bana ganin yana ganin mutunce shiyasa yaki sakin ki a duk lokacin da ya ga Dama but I
think I am wrong........!!!! Pls ki yafe man zanye ma Yayan naki magana insha Allah zaki koma
gidan mijin ki.............

Rungume Mom inta taye "Thank you so much "
Suna cikin wanan magana sai ga likita ya fito. Suka yo kansa "Lafiya Meya same Mubarak??
Kada ku damu a dalilin Ruwan da suka tabe shi ne jikin shi yayi weak ama yanzu kome yana
under control zaku iya wuce wa da shi yanzu ama kamin nan zaku ye sign in wasu takar du
Mom ta be bayansan ita kuwa Hasina ta shiga cikin dakin kwance yaki ya lumshe idon sa....
Hanun shi ta reki

"Sanu Hubby yh jikin naka"
Kallon ta yayi ba sauki
"Haba Hubby yah za'aye kace ba sauki?????

"Taya zanje sauki bayan Matata bata tare garine"

"Kayi Hakuri Hubby kome mai wuce wa ne"
"Bazan yarda da hakan ba domin Yaya salim yana son ya raba ne daki bai san ciwa kice
rayuwata ba "


"Nasan da haka shiyasa na gwada ka don Inga irin sonda kaki ye mata"

Jeyowa sukaye ganin Yaya salim ne ya saka Hasina karamen Murmurshi
Kara sowa yayi gab da shi
"Kada ka damu Idan yanzu nan kaki son koma wa da matar ka you are free"
Murmushi yayi wanda ya Kara bai yana kyawunsa
"Nagode Yaya salim"
Ba da jima wa ba aka sallama su Mom da Yaya salim suka wuce gida
Hasina da Mubarak kuwa suka nufi gidan su........


~Lipton girl~



♠ *KISHI*
♠ *Ko Hauka*

```STORY AND WRITTEN BY```✍

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*♠

*Marubuceyar*
1. ~Auren Bazata~
2. ~Dr. jameesha~
3. ~Rayyana~
4. ~Bani na kashe su ba~
5. ~Nuriyya~

~And Now~
~KISHI KO HAUKA~


https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/



*Sadaukar wa ga*
*Dr. Fati marubuceyar Yaya salim ina yen ki Lodi Lodi*���❤

*Reders kuna ina ku matso kusa kada ku bare a baku labare domin yanzu an fara saka
maku novel mai dadi waton Yaya salim kada ku bare a baku labare*‍♀‍♀‍♀




*kuyi hankali da me Wan nan number 0810 770 7692,yana amfani da wata dama nasai da
books d'in yen Golden pen macuci ne book dinmu free ne except raggon namiji 2 so Plss be
careful*

*A short story*♠

°°°°°°°°°°°°°°

~page~ 3⃣0⃣_3⃣1⃣


Basu tsaya ko ina ba sai gida..... Daki suka shiga Hasina ta cire masa kaya ta ye masa wanka
da ruwa masu zafi sa'an ta saka masa kaya kwantar da shi ta ye kan cinyar ta, Tana shafa
masa kan sa "Sanu Hubby"
Riki mata Hanu yayi gam kamar wanda akace za'a ra bashi da ita
"Pls Luv kada ki rabu dani I really love you "
"Don't worry Hubby ina nan tare da kai ba inda zanje don haka yanzu Kaye bacci kaje"
Lumshe idon sa yayi ita kuwa ta cigaba da shafa masa kan sa... Kan ta Ta daura kan gado

shikuwa tune yayi bacci a hakan suka ye bacci su a basu falka ba sai da safe Mubarak ya fara
ta shi bude idon sa yayi Ya zauna ganin Hasina ya saka yayi karamen Murmushi tare da shafa
mata fuska
A ransa yana cewa "Idan banye kishin ki ba ae bani da Hankali irin wanan kyau da gariki"
Kallon lips inta yayi wanda ki dauki masa Hankali ga Brest inta sun ciko yawu ya hadi
"Taya zaki tsaya da wani kina magana da shi yana Kala man wanan kya -kyawan sura taki ae
dole naje kishi Idan da kin san irin son da naki ye maki da kishi da naki ye maki da ko ance ki
fita bakin get ba zaki fita ba "
Hanunsa ya daura kan lips insa Wanda Tunda ya fara kallon ta suka dauki masa Hankali
Halshin sa yasa yana wasa lips inta
Ita kuwa sai baccin ta takiye duk da tana ji kamar wani abu yana taben ta daya ki baccin ta
yayi Nauhi sosai.......
Hanunsa ya sa ya fara bude mata zip.. Ya saka hanunsa cikin rigar ta yana murza mata
nipple's inta. ......!!
Hasina kuwa bude idon ta yayi ganin Hubby ne yasa ta saki karamin murmushi.......

"Hubby Har ka tashi?????

A kasalance ya ce mata eh kuma ina bukatar Matata yanzu...

Zaro ido taye "Yanzu fa Hubby baka ye brush ba ba Kaye wanka ba ba Kaye breakfast ba ka
san baka da lafiya ya kamata in kulla da kai sosai"
Jawo ta yayi har suna jin nunfashin juna..
"Idan zan samu Matata yanzu ae yafi man duk wanan abu"
Hanunta ta aza kan bakin sa
"Haba Hubby pls kaje kayi wanka Zan hada maka Breakfast "
Ta Daga masa gira
Ta da shi taye ta kai shi toilet bakin kofa ta tsaya tana ye masa gwallo
Da gudu ta fita dakin don ta san ya na iya kamo ta kasa ta sauka ta fara hada masu girki
Mubarak kuwa ya fito ya saka kaya ya sauka kasa ko da ya sauka bata gama girki ba sai saure
taki ye ta gama
Kara sowa yayi kusa da ita ya reki mata kugu
"My luv har yanzu baki gama ba gashi ina jin yunwa"

"Yanzu nan zan gama Hubby Idan ka saki ne"
Kallon ta yayi kina son na Kara maki wani sakin ne????
Knife inda ki hanunta

7 / 15