Author : Nana Hafsatu Category : Love Story
akan katifar dake dauke daw filallika har biyu da bargo babba guda daya ya Sha zanin gado . Ta shiga shafawa tana kumshe idanu ba karamin kyau dakin nasu yayi mata ba..
Ta kwantar da kanta ajikin pillow tana duban saman ceiling..
Cikin tunanin data fara lulawa ne ta jiyo muryar mahaifiyar su tana Kiran sunan ta.
"Nawra kina ina ne?"
"Na'am ammiey... Ga ni nan"
Ta amsa da sauri ta fita daga cikin dakin zuwa kasa inda parlon gidan yake.
Dukkanin su suna parlorn sun hallara.har Amnah data fara bacci dazu itama ta tashi tana kan cinyar mahaifiyar ta su..
Muje gidan bappan ku a gaysa ko? Sai a huce gajigar gaba daya idan muka gayshe su."
"Toh abbiey"
Tashi suka yiyyi da ga kan kujerun da suke zaune suka fita daga cikin baki daya suka nufi gidan bappah Auwalu..
Yar tafiya kasan daga cikin bappah Junaid zuwa gidan bappah Auwalu akwai wani karamin daki da yake a matsayin na baki ko da anyi idan sunzo sai su kwan anan..
Amma bisaga rashin Yan uwa a kusa kowanne garin daya ke daban da sauran su. Hakan yasanya bappah Auwalu ya nemi shawarar bappah Junaid kan yadda zasuyi da wajen
Inda bappah Junaid ya sheda masa Cewar duk yadda ya yanke yayi. Kuma kasancewa sa babba ya rike dakin kawai don shine babu isassun waje agidan sa.
Hakan kuwa akayi. Bayan bappah junaid ya babbawa bappah auwalu baki ya amince ya karba dakin
Inda Mai dakin sa ta hora Masa kashin bacin ya bar mata dakin ta zuba kiwon da take. Dakyar ya amince shi ma sai da su bappah Junaid suka saka baki.
Ta zuba kaji dakin ya koma akurkin kaji.. kasancewar ba wani shahararren girma ne da shi ba..
........ Ta a tsaye gaban labule data dage ta hango su a jere suna tahowa gidan su
Sun tsaya gaban dakin akurkin kajin Junaid ya saka hannu Yana musu nuni da dakin Yana magana.
Alokacin Kuma Amna ce da tambaye tambaye ta ta tsare shi tana jefa Masa tambayoyin shi Kuma Yana Bata amsa dai dai da tambayar da take Masa. Yadda zata Gane kasancewar tana da karancin shekaru..
Tabe baki tayi ta sake labulen tana jan dogon tsaki.,cike da Takaici su .
"Menene ummy?"
Hanyar daki tayi tana daga mata hannu hade da karkada mata su tace Layla,
"Idan sunzo kice bacci nake yi".
"To"
Daki ta shige zuruf tanata kananun mita. Dai dai lokacin da bappah Auwalu ya futo daga kitchen ya shiga parlorn Yana sallama..
Layla na amsawa sai ga sautin bugun kofar su Nawraah..
"Waye?"
"Layla bude, Mu ne"...
Da sauri har tana tuntube taje ta bude musu kofar...
_INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[3/10, 21:00] Maman: *_KWANKWASON JIMINA!!_*
_(MAI WUYAR SHAFAWA)_
🦩🦯🦾
_✍️: MX_
*_ZAFAFA BIYAR 2024_*
_vip pages na arewa👇_
*_arewabooks:mssxoxo_*
*_paid page :09_*
______
Muhammad Junaid hamidniyya shine cikakken asalin sunan mahaifin su Nawraah... Kuma shine 'da na karshe ga marigayiya yafendo. Haka zalika karamin kani ga su Bappah Auwalu.
Hindu Musa shine sunan mai dakin sa kuma mahaifiya ga su nawrah da sauran yan uwanta.
Hindu da Junaid yan uwane wanda ke karkashin inuwa daya ta zumunta. Kuma aka hada auren su auren zumunci wanda yayi dadi. Don shekaru da yawa kenan tunda aka yi hadin auren su gashi har sun Tara iyalin kansu. Baa taba jin fadan su ba ko cacar baki.
Auren su ya kasance Mai Dadi Mai tattare da sirri domin ko yaji Hindu Bata taba yi ba. Duk kuwa da kowanne aure ana samun sabani don tsakanin harshe da hakori ma ana sabawa don haka Koda sunyi fadan babu Wanda ke jin kansu ko da kuwa iyayen su. Su kan shirya kansu su sulhunta. Hakan yasa Ko a dangi ake kwatance da su idan zaa kulla auren zumunta ko idan ana jan kunnen sabbin ma'auratan akance da su suyi koyi da iyayen su Yakumbo Hindu da Bappah junaidu...
Da mahaifiyar Hindu Marigayiya Yagwalgwal Fatime Domin ita ta Dade da rasuwa tun ana goyan Nawraah, da Kuma Marigayiya yafendo mahaifiyar junaidu yar wa da yar kani ce..
Don haka iyayen su Kanwa da Yaya ne wadanda iyayen su suka fito tsatso daya...
Kasancewar tsatson na su larabawa ne na yankin Lebanon gefe daya kuma suka hada zuri'ah Mai tarin yawa daga fulanin yankin bunza ta hangar auratayya. Hakan yasa zuriyar tasu ficewa gaba saboda tsananin kyawun su da dabi'unsu na nagarta. Masu dinbin tarin arzuka Kafin mahara su Kai wa yankin sumame suka kwakushe masu tattalin arzikin su cikin Kashi uku ba Kashi biyu...
Allah ya azurta Hindu Musa da Junaid hamidniyya da Yara Kadan masu tarin albarka,
Ashir shine babban Dan su, Sai mabiyin sa Ashfeef , Sai Kuma Nawrah sai autar su Amnah shikenan su hudu. .Maza biyu mata biyu
Hakika junaidu da Hindu sunyi wa yaran na su tarbiyya sosai da sanin yakamata Dan ko a yaran dangi ana yabon su saboda tsananin biyayyar su da sanin yakamata..
Suna kiran yan uwan iyayen nasu wasu da Bappah wasun su Abu kaza, idan bangaren mata ne sukan Kira su da yagwalgwal kaza ko yadukko, ko Maamaa tamkar yadda larabawa ke kiran iyayen su.
Wani abunda zai Kara kayatar da zuciyar Mai karatu shine akwai biyayya sosai tsakanin Yan uwan. Kowanne Yana bin Mai bi Masa a shekaru. Babban want nasu kuwa wato ashir sun dauke shi tamkar mahaifin su junaidu.
Domin duk kuwa da shekarun sa shima Bai wani manyanta can ba. Amman duk da hakan Yana tsaye akan Yan uwan nasa tamkar mahaifin su.
Da aljihun sa da karfi sa Yana kokarin killace Yan uwan nasa musanman matan tana basu tsark sosai da kulawa ta musanman dubada mata na da rauni. Ga su Kuma kanana ba masu shekaru ba..
Duk kanin yaran na su sun dauka tsatson iyayen na su. Sunada matukar kyawu mai Sanya a sake kallon suakaro na baadadi.
Dogaye ne dubada shekarun su ba su njsa ba duka.amman kowanne yayau tsawon kafa acikin su tubarkallah..
Sirara ne basu cika kiba ba.. Amman ranar batai musu nuni ba ainun ba. Gashin su duka mazan da matan wani irin kanannade ne awaraare juma bakukkirin da shi na larabawa usul.
gashin a cike yake a Kuma chure Mai tsananin santsi da laushi ..gaban gashin girayr su a kwance baki sidik da shi a Kuma cike. Domin girar kowannen su tsabar cika ta kusa hadewa ma..
Kyawawa ne sosai Wanda alkalami yayi kadan wajen zayyano irin kalma kyawun yawon da Allah ya halitta akan su. Ba abunda zance sai dai mu bisu da cewar tubarkallah don kwarai matuka Allah yayi halitta..
Dawowar su ba dadewa sosai aka Sanya yaran Maza a makarantar boko da islamiya. Haka ma matan suma an Sanya su a islamiyar kadai ba bokon dubada al'adar yankin bunza inda suka tashi tun taletale mata basa karatun boko saboda wani labari Mai raba zuciya daya taba aukuwa akan wata yarinyar da malamin makarantar yayiwa fyade har ta mutu. Kuma malamin irin masu visiting dinnan ne daya aikata abunda zai aikata sai ya gudu ya bar yankin baa sake sanin inda yake ba.
Wannan abune ya dasa tsoro Mai tasiri a zukatan iyaye mata da dattikai na yankin bunza . Inda aka yanke shawara bayan anyi gangami anyi taro aka Sanya dokar Hana Yara mata karatu gabw daya na boko sai dai islamiya wadda makarantar Yan cikin yankin ne kowa ya San su...
Duk kuwa da abunda ya farun yayi shekaru da shudewa Amman ko sau daya baa taba cewa yakamata acire dokar ba. Kowa ya hakura Yara mata suka Dena karatu. Tun kafin a haifi Nawraah. Don shekarun bayan ashiir ne kawai sai Ashfeef Sai sauran yan manyan yaran dangi..
Nawraah ta kasance maabociyar son karatun boko. Don haka takan labe a kofar ajin tana sauraron karatun da ake koyarwa su Ashfeef a makarantar. Har ya kasance tana daukar littafin Ashfeef din tana koyin rubutu tana Kuma karantawa. Tun Bai sani ba har ya kamata yayi yayi bai hanata ya kasa saboda yadda taketa rokon sa tana kuka haka ya jyaketa daga baya ma sai ya zamto yakan koya mata a boye kar iyayen su Gani ko ya Bata littafin sa ta koya. Harr dai ya saya mata Dan kirraci take koyan rubutu da karatun acikin sa da dan fensurin da ya bata..
Duk abunnnan babu Wanda ya sani sai Ashfeef da ashir daya sani daga baya sai Kuma autar su Amnah data kana yayar tata nawrah tana karatu inda nawrahn ta zaunar da ita ta gaya mata komai tana rikon ta duk kuwa dakankancin shekarun amnan da basu taka kasa sun karya ba.
A boye take koyan karatun da rubutun. . Ba Wanda ya sani daga wajen Yan uwa bayan yayyaun ta da kanwata Amnah Amnah sai Layla yar gidan bappah Auwalu wadda suka taso tare aminan juna. Don wata uku ne tsakanin su kawai Layla tabawa nawrah . Shekaran n su daya gashi komai tare suke yi.. Haka dai nawrah ta rike su bisaga Amana Kar su fadawa iyayen nasu don zaa hanata a Kuma mata babban hukunci. Suka rike mata amanar kuwa basu taba fada ba ita ma Kuma nawrahn ta Ina takunta ba a taba kamata ba sanda take rubutun, take Kuma karahrawar...
Haka Sika cigaba da rayuwa a sabon yankin da suka dawo ... Bappah junaidu da iyalan sa su Nawraah da Kuma bappah Auwalu da nasa iyalan..
Nusaiba itace Mai dakin bappah auwalu.. ita ba auren zumunci bane gari daya ne kawai ya hada su na bunza. Amman itama tsaton fulanin bunza ce.
Allah ya azurta su da yaran su su biyu jachak, Ahmad shine na fari Wanda saan Ashfeef ne yayan nawrah, sai Kuma Layla din da take tsaran nawrah..
___
Haka rayuwar ta cigaba da garawa da Dadi ba Dadi ... Bappah junaidu Yana aikin kera karfe zuwa na zamanj a wata masana'anta. Ya zuba dukiyar sa baki daya ya sassayi ahubbun amfani inda ya bawa matar sa jari na tafara awarar sayarwa
Nan da Nan kuwa Allah ya sanyawa kasuwar albarka. Burni da kewayen yankin zuwa ake ana saya har layi ake yi
Rayuwar sai hamrala kawai, don Ashfeef da Ashir ma sukan je masaaniyar mahaifin nasu su tayashi aikin fenti da sauran su .. da wannan sike rufawa kansu asiri musanman da yanzun babu tarin dukiyar da suke da ita a baya Kafin a yiwa yankin bunza hari......
[12/25/2023, 7:14 PM] Hafsaat🧕: _INA MASOYAN ZAFAFA BIYAR?_
_KU MARMATSO KUSA...🔊_
_ZAFAFA BIYAR 2024_
_ZAFAFA BIYAR!!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_ZAFAFA BIYAR!!_
_SHIN YAN UWA KUNA DA LABARIN ZAFAFA BIYAR DINKU SUN SAKE ZUWAR MUKU DA WATA TAFIYAR LITTAFAN SU MASU MATUKAR MA'ANA DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA?_
_YA KE YAR UWA KADA KI BARI A BAKI LABARI... DOMIN DA A BAKI GWARA KI BAYAR...WAI AKACE ZUWA DA KAI YAFU AIKE_
_GA SUNAYEN LITTATTAFAN WANNAN TAFIYAR... CIKE SUKE DA ILIMIN DARUSSAN RAYUWA KI KOYA KUMA KI GYARA DA KAN KI..CIKI HARDA ZALLAR KAUNA TACACCIYA MARAR GAURAYE_
_________
_1_
*_AMEENATUH_*🧕💖: _MAMUH GEE_
_2_
*_TSUTSAR NAMA (ITAMA NAMA CE)🐛👣_*_:BILYN ABDULL_
_3_
*_GUDUN KADDARA🏃🐾_*:_SAFIYYAH HUGUMA_
_4_
*_KWANKWASON JIMINA(MAI WUYAR SHAFAWA)🦩🦯_*_:NANA HAFSATU (MX)_
_GUDA DAYA:400_
_BIYU:700_
_UKU:900_
_HUDU: 1200_
_BANK NAME:KEYSTONE_
_BANK ACC NO:6019473875_
_ACC NAME:MUSAA ABDULLAH SAFIYAH_
_ATURA SHEDA ZUWA;09166221261_
__
_IDAN KATI NE KUMA MTN/VTU A BIYA DA TURA SHEDA ZUWA GA:09134848107_
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din*_
*09033181070*
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
_MARABA DA LALE GA MASOYAN ZAFAFA BIYAR💖💯💖ALLAH YA KARA ARZIKI... ZAFAFA BIYAR NAKU NE💃_
[2/17, 2:17 AM] Hafsaat🧕: *_KWANKWASON JIMINA!!_*
_(MAI WUYAR SHAFAWA)_
🦩🦯🦾
_✍️: MX_
*_ZAFAFA BIYAR 2024_*
_vip pages na arewa👇_
*_arewabooks:mssxoxo_*
*_paid page :09_*
______
Muhammad Junaid hamidniyya shine cikakken asalin sunan mahaifin su Nawraah... Kuma shine 'da na karshe ga marigayiya yafendo. Haka zalika karamin kani ga su Bappah Auwalu.
Hindu Musa shine sunan mai dakin sa kuma mahaifiya ga su nawrah da sauran yan uwanta.
Hindu da Junaid yan uwane wanda ke karkashin inuwa daya ta zumunta. Kuma aka hada auren su auren zumunci wanda yayi dadi. Don shekaru da yawa kenan tunda aka yi hadin auren su gashi har sun Tara iyalin kansu. Baa taba jin fadan su ba ko cacar baki.
Auren su ya kasance Mai Dadi Mai tattare da sirri domin ko yaji Hindu Bata taba yi ba. Duk kuwa da kowanne aure ana samun sabani don tsakanin harshe da hakori ma ana sabawa don haka Koda sunyi fadan babu Wanda ke jin kansu ko da kuwa iyayen su. Su kan shirya kansu su sulhunta. Hakan yasa Ko a dangi ake kwatance da su idan zaa kulla auren zumunta ko idan ana jan kunnen sabbin ma'auratan akance da su suyi koyi da iyayen su Yakumbo Hindu da Bappah junaidu...
Da mahaifiyar Hindu Marigayiya Yagwalgwal Fatime Domin ita ta Dade da rasuwa tun ana goyan Nawraah, da Kuma Marigayiya yafendo mahaifiyar junaidu yar wa da yar kani ce..
Don haka iyayen su Kanwa da Yaya ne wadanda iyayen su suka fito tsatso daya...
Kasancewar tsatson na su larabawa ne na yankin Lebanon gefe daya kuma suka hada zuri'ah Mai tarin yawa daga fulanin yankin bunza ta hangar auratayya. Hakan yasa zuriyar tasu ficewa gaba saboda tsananin kyawun su da dabi'unsu na nagarta. Masu dinbin tarin arzuka Kafin mahara su Kai wa yankin sumame suka kwakushe masu tattalin arzikin su cikin Kashi uku ba Kashi biyu...
Allah ya azurta Hindu Musa da Junaid hamidniyya da Yara Kadan masu tarin albarka,
Ashir shine babban Dan su, Sai mabiyin sa Ashfeef , Sai Kuma Nawrah sai autar su Amnah shikenan su hudu. .Maza biyu mata biyu
Hakika junaidu da Hindu sunyi wa yaran na su tarbiyya sosai da sanin yakamata Dan ko a yaran dangi ana yabon su saboda tsananin biyayyar su da sanin yakamata..
Suna kiran yan uwan iyayen nasu wasu da Bappah wasun su Abu kaza, idan bangaren mata ne sukan Kira su da yagwalgwal kaza ko yadukko, ko Maamaa tamkar yadda larabawa ke kiran iyayen su.
Wani abunda zai Kara kayatar da zuciyar Mai karatu shine akwai biyayya sosai tsakanin Yan uwan. Kowanne Yana bin Mai bi Masa a shekaru. Babban want nasu kuwa wato ashir sun dauke shi tamkar mahaifin su junaidu.
Domin duk kuwa da shekarun sa shima Bai wani manyanta can ba. Amman duk da hakan Yana tsaye akan Yan uwan nasa tamkar mahaifin su.
Da aljihun sa da karfi sa Yana kokarin killace Yan uwan nasa musanman matan tana basu tsark sosai da kulawa ta musanman dubada mata na da rauni. Ga su Kuma kanana ba masu shekaru ba..
Duk kanin yaran na su sun dauka tsatson iyayen na su. Sunada matukar kyawu mai Sanya a sake kallon suakaro na baadadi.
Dogaye ne dubada shekarun su ba su njsa ba duka.amman kowanne yayau tsawon kafa acikin su tubarkallah..
Sirara ne basu cika kiba ba.. Amman ranar batai musu nuni ba ainun ba. Gashin su duka mazan da matan wani irin kanannade ne awaraare juma bakukkirin da shi na larabawa usul.
gashin a cike yake a Kuma chure Mai tsananin santsi da laushi ..gaban gashin girayr su a kwance baki sidik da shi a Kuma cike. Domin girar kowannen su tsabar cika ta kusa hadewa ma..
Kyawawa ne sosai Wanda alkalami yayi kadan wajen zayyano irin kalma kyawun yawon da Allah ya halitta akan su. Ba abunda zance sai dai mu bisu da cewar tubarkallah don kwarai matuka Allah yayi halitta..
Dawowar su ba dadewa sosai aka Sanya yaran Maza a makarantar boko da islamiya. Haka ma matan suma an Sanya su a islamiyar kadai ba bokon dubada al'adar yankin bunza inda suka tashi tun taletale mata basa karatun boko saboda wani labari Mai raba zuciya daya taba aukuwa akan wata yarinyar da malamin makarantar yayiwa fyade har ta mutu. Kuma malamin irin masu visiting dinnan ne daya aikata abunda zai aikata sai ya gudu ya bar yankin baa sake sanin inda yake ba.
Wannan abune ya dasa tsoro Mai tasiri a zukatan iyaye mata da dattikai na yankin bunza . Inda aka yanke shawara bayan anyi gangami anyi taro aka Sanya dokar Hana Yara mata karatu gabw daya na boko sai dai islamiya wadda makarantar Yan cikin yankin ne kowa ya San su...
Duk kuwa da abunda ya farun yayi shekaru da shudewa Amman ko sau daya baa taba cewa yakamata acire dokar ba. Kowa ya hakura Yara mata suka Dena karatu. Tun kafin a haifi Nawraah. Don shekarun bayan ashiir ne kawai sai Ashfeef Sai sauran yan manyan yaran dangi..
Nawraah ta kasance maabociyar son karatun boko. Don haka takan labe a kofar ajin tana sauraron karatun da ake koyarwa su Ashfeef a makarantar. Har ya kasance tana daukar littafin Ashfeef din tana koyin rubutu tana Kuma karantawa. Tun Bai sani ba har ya kamata yayi yayi bai hanata ya kasa saboda yadda taketa rokon sa tana kuka haka ya jyaketa daga baya ma sai ya zamto yakan koya mata a boye kar iyayen su