Author : M Shakur Category : Romantic Hausa Novels
kifa kanshi akan freezer kafin yasake tashi yafito ya zauna a dining yay tagumi yana bubbuga kafa, sake tashi yayi yafara zagaye dining din gaban jallabiyar shi ta mike sosai yanadan cije baki, falo yakoma ya zauna akan kujera kafin ya koma kasa sai kuma ya kwanta saikuma yatashi yana zagaye zagaye yarasa yanda zaiyi yana cije lips, ahankali ya juya ya shiga corridor idanunshi kyar akan kofar dakin Nadeera, tsayawa yay agaban kofan yasa hannu kaman wani barawo ya murda handle din ahankali yana biting lips dinshi a hankali, a kulle yaji kofan hakan yasa kaman wani mahaukaci yay dakinshi ya shiga bedroom dinshi, drawer gefen bed dinshi yaje ya jawo na kasan saiga uban keys, kaman wani zararre ya shiga ciccirosu yana dubawa da kyar yagano na dakinta hakan yasa ya mike tsaye haryana neman faduwa da sauri ya dafa bango yafice falo ya bude kofa ya fita yay bakin kofarta, ahankali ya saka key din ya murza kofar ta budu wani irin ajiyan zuciya ya sauke ya bude kofan awani irin hankali kaman barawo ya shiga dakin ya mayar da kofan ya rufe yasa sakata yana kallonta dan bata kashe wuta ba tana kwance kan gado batama lullube da bargo ba ga pink dan gown din data saka ya tattare a cinya, net din kanta ma ya zame ya koma gefe, ga budadden chocolate da littafi a gefen kanta, ahankali sadaf sadaf Abba yay hanyar kofan bayinta bude bayin yay ahankali ya zaro key bayan kofan ya fito ya rufo bayin yasaka key ya kulle ya zare key yasaka a aljihun jallabiyar shi kafin yakoma sadaf sadaf ya kashe wutan dakin yadawo ta wurin gadon ya cire jallabiyar shi ya yar anan akasa ya kwance mazariyar wandonshi ya cire wandon ya yar anan kasa, ya hau gadon yana bubbude kafafunta da karfi dan hankalinshi yau bama yatare dashi yahau kanta fuskarshi a wuyanta yana wani irin lashewa yana gurnani, yanda yake bubbude kafafuwanta yana nishi a wuyanta yasa afirgice ta ware ido dar! Wani irin bugawa kirjinta yayi da sauri tafara kokarin matsawa tafashe da kuka sosai tana ture hanunshi dayake shafa mata cinya, cikin wani irin kuka tace "Abba wlh ni ba Mum bace dan Allah kadena min wanan abun kasakeni Abbana please" kara karfin yanda yarike ta yayi da kyar da muryanshi da bata fita yace "Princess ki taimaka ma Abban ki inhar baiyiba mutuwa zaiyi yau, kinga Mummy ki batanan taki dawowa Mummy ki tafison kudi dani, Princess zan mutu ko kinaso Abban ki ya mutu ne?" girgiza mai kai tayi cikin kuka sosai tace "to Abba kai aure dan Allah kabari wlh tsoro kake bani sosai" tai maganan tana tureshi daga jikinta da duka karfinta tana wani irin kuka, kara janyota yayi jikinshi yace "karkiji tsoro kinji Princess, just help me Allah will bless you kinji abundantly kinji yar albarka" yay maganan yana fizge hanunshi daga rikon da tamai ya cusa hanun a cinyata ihu ta kwala. "wayyo Allah na Ya Muh.." wani irin mari Abba ya bugama bakinta saiga jini a gefen bakinta, hannunshi daya ya daura akan bakinta ya danne ta yanda bazata iyamai ihuba ya chusa hanunshi yana kokarin jan pant din jikinta kasa wani irin ihu take "uhmm uhm" ko motsin kirki bata iyayi, da kyar ta iya mika hanunta tana tattaba gadon cin karo tayi da ledan chocolate din dataci kafin tai bacci tarage ta jawo da kyar daukan chocolate din tayi takai kan fuskar Abba tasa mai a idanun, da sauri ya saketa hakan yasa ta tureshi da duka karfinta ta dira daga gadon tai bayi, kokarin bude kofan take amma taji shi a rufe hakan yasa tai ihu tai wajen kofan fita tana tana kallon baya tafara kokarin bude kofan, saukowa Abba yay daga gadon yana neman kamata daidai lokacin taci nasaran cire sakatan ta bude kofan tafita da gudu tanajan pant dinta sama arude Abba dake share idonshi yace "Princess" da sauri yadau jallabiyar shi dake kasa yasaka yabita da mugun sauri, tana bude kofan falo tafice arude tana kuka tai hanyar shashin su Ya Muhsin da mugun gudu, Abba yafito yana binta shika da gudu tana kaiwa shashin su ta tsaya agaban kofan su harta daga hannu zata buga kofansu Abba ya iso wajen ya tsaya dan nesa da ita gudun kartai ihu cikin murya mara kara yace "Princess wlh, wlh, wlh, inhar kika buga kofan nan kika tadasu saina tsine miki albarka kibi duniya wlh, ke har haukacewa ma saikin yi kina wasa da harshen uba, zonan da kafarki mu wuce part dinmu inhar na isa dake a matsayin uba inba hakaba zan tsine miki" kasa buga kofan tayi tana wani irin kuka mara kara tana jajjan rigan jikinta kasa, jikinta ko ina na wani irin rawa, ahankali Abba yace "zonan kona tsine miki" kasa daga kafa tayi saima kara makewa datayi ajikin kofan nasu, hakan yasa Abba yace "Allah ya ts.." dawani irin sauri ta taho tana wani irin kuka, hanunta ya kama ya rungumota jikinshi yana shafa bayanta zuwa bom dinta sukabar part din, suna kaiwa wajen barandan su tafara tittirjewa tana kuka sosai tana girgiza kai tama kasa magana da karfi yake jan hanunta tana tirjewa hakan yasa ya saketa yana tattare hanun jallabiyar shi yazo zai dauketa da gudu takoma baya yabita hakan yasa ta juya dawani irin mugun gudu tai gate dinsu yana binta, sakantan kofa ta bude guda biyu na sama da kasa tana kallon baya ta bude kofan ta fita waje da mugun gudu, arude Abba shima ya bude gate din yafita da gudun bala'i, gudu take da duka karfinta tana kuka sosai tana kallon baya Abba ma binta yake da gudu dukya rude batare daya daga murya sosai ba yace "Princess come back, ina zaki tsakar daren nan? Kinsan karfe nawa kuwa biyu da rabi nadare fa, babu hijabi babu dan kwali come back here" sosai take gudu yana binta har suka fita bakin titi hanya babu kowa saima duhu dakuma dan hasken wata dabaya shining sosai sai kukan tsuntsaye, da haushin karnuka, wani irin mugun faduwa tayi har saida tai wani irin wahalallen kara akan titin Abba na binta da sauri dakuma kyar ta mike tsaye tana layi ta waiga baya ganin Abba yakusan cimmata yasa ta cigaba da gudu numfashinta na neman daukewa tsabagen gudu ga kafafuwan ta dake mata wani irin zafi tana gudun tana kallon baya tana wani irin kuka, wani irin mummunan faduwa tayi da saida taji gwuiwanta yay kara sakamakon wani dutse datai tuntube dashi tafadi tip takara buge bakin ta, sume tayi take yanke tsabagen yanda zuciyarta ke bugawa sakamokon gudu da tsoro. Daidai lokacin Abba yakara so wajen yana haki shima ya kama gwiwowin shi yana kallonta yana nishi da sauri sauri tsabagen gudu yace "you see Princess ai gashinan kinje kinji ciwo, mtsww stubborn girl" ahankali ya tsugunna yana kallon fuskarta dadan hasken watan daya hasko ta, wani irin lashe baki yayi yafara wawwaigawa babu ko mahaluki daya akan hanyan, ahankali ya ciccibeta ya mike tsaye yana tafiya da kyar ya sauka daga kan titin ya tsaya ata baki bakin dajin gefen titin ya kwantar da ita akasan wurin batare daya damu ko akwai wani abu agun ba, hannu yasa yawani irin parka riganta tundaga kirji har kasan rigan, yaraba rigan biyu yasa hannu ya bude rigan manyan kirjinta suka bayyana, wani irin nishi Abba yayi kafin ya mike tsaye da mugun sauri ya tattare jallabiyar shi sama yarike da hannu daya ya tsugunna ya ware kafafunta sosai yakai hannunshi dake wani irin mugun rawa yana kokarin janye pant dinta kasa yana nishi sosai hankalin shi yabar jikinshi dayan hanunshi kuma ya daura akan kirjinta yana wani irin matsawa yana numfashi.
*duk wacce takaranta littafin nan bata biyaba Allah ya isa*
If u want this book chat me up 0701218146
*inkin karanta baki biyaba keda Allah*
Kaman an tsuguleshi ya farka a mugun firgice da sunanta abakinshi. "Nadeera" saida Ahmad dake gefenshi akan makeken gadonsu ya farka tsabagen yanda yakira sunanta arude dakuma mugun karfi, da sauri Ahmad ya kunna bedside lamp yana kallon yanda Muhsin ke zufa ya daura hannu akan kirjinshi dake bugawa very fast, cikin muryan bacci yace "Yayan mu wat is it, why are you screaming Princess name like this?" bai tsaya bama Ahmad amsa ba ya diro daga gadon ya zura silipas tareda jan jallabiyar shi yasaka yay hanyar kofa yace "something is wrong with Nadeera i can feel it" bude kofan bedroom din yayi yafita yayi palon su hakan yasa Ahmad ma ya diro daga gadon yana kwala mai kira yace "Ya Muhsin wait am coming with you, dare ne fa" jallabiyar shi yaja batare dayama tsaya sawaba yafita shima kafin yakai falon har Muhsin yabude kofa yafita hakan yasa yasaka jallabiyar yasa silipas yabi bayanshi da gudu sukai shashin su Mum, turus suka tsaya suna kallon kofan ganin kofan abude awangale, dawani irin mugun gudu Muhsin yay ciki Ahmad biye dashi abaya, shiga falon sukayi suna kalle kalle kafin dawani irin sauri Ya Muhsin yay corridor din, kofan dakin Nadeera daya gani abude ya shiga dawani irin sauri Ahmad biye dashi hannu ya mika ya kunna wutan dakin sukabi dakin dawani irin kallo babu kowa akan gadon saima zanin gadon da bargon dasuka wani irin chukwiwiye kaman anyi dambe akai, yanda kirjin Muhsin ke bugawa yasa ya kwala mata kira yay hanyar kofan bayi yana kiran sunanta "Nadeera Nadeera are you in there?" ya bubbuga kofan bayin jin shiru yasa ya murda hanun kofan yaji shiru tadan gefen kofan ya leka hakan yabashi daman gane da makulli aka kulle kofan dan ga karafunan key sun shiga hole dinsu juyowa yayi adan rude ya kalli Ahmad zaiyi magana yay shiru ganin Ahmad nawani irin kallo kasan dakin yasa ahankali yabi direction din dayake kallo shima ya kalla, wandon Abba suka gani lying there dan shaddar Abba ce dasun santa sosai yasa sukaji kirjunsu yawani irin buga, da sauri Muhsin yakarasa wajen ya tsugunna ahankali yawani irin dau wandon ya mike tsaye ya daga wandon yana wani irin kallo idanunshi sun kada sunyi jajur, wani irin sakin wandon yayi akasa azuciye yajuya yafita daga dakin Ahmad biye dashi sukai dakin Abba bude kofan sukayi suka shiga baya falo hakan yasa sukai uwardaka, bude kofan sukayi suka shiga sunabin dakin da kallo babu kowa adakin sai drawer gefen bed daya jawo waje ga tulin keys akasa agefen drawer, dawani irin sauri Ya Ahmad yabude kofar bathroom din amma babu kowa hakan yasa ya juyo ya girgiza ma Muhsin dake kallonshi kai dan shima bazai iya magana ba yabude kofa yafita Muhsin ma yabude kofa yafita kanshi na wani irin juyawa, sukai hanyar gate tun kafin sukai Ahmad ke kwalama gateman dinsu kira. "Idris, Idris" adan tsorace gateman din dake kokarin zira jallabiya yafito yana goge idanu dan bacci, Ya Muhsin daya tsaya yana kallon gate din dayaga abude yajuyo da muryan shi data dishe yace "waya bude gate dinan yafita baka rufe kafin kai bacci bane?" da sauri yanadan zaro ido yace "a'a na rufe Alaji, dayake dazu naji muryan uban gidana a tsakar gidan dudda banji miyake cewa ba, kuma koda nataso kafin nafito naga yafita da gudu, dana fito kawai tura gate din nayi na shiga ciki na kwanta" bude gate din Muhsin yayi da sauri yafita yana goge dan guntun hawayen dayaji ya zubomai Ahmad ma yabiyo shi mai gadi na tambayan su lpy lpy sukai shiru, tafiya kawai Muhsin keyi da sauri Ahmad ya cimmai ahankali yace "Ya Muhsin ta ina zamu fara neman su da daddare nan?" juyowa yayi yana shafa kai saikuma yadafa heart dinshi yanaso yay magana yafara wani irin shakuwa yana neman yafadi, da sauri Ahmad yarike shi yace "Ya Muhsin are you okay menene muje gida kasha ruwa" jarumtar ture Ahmad yayi ya mike tsaye jiri na diban shi yana shakuwa yace "i can't" da sauri yajuya yacigaba da tafiya Ahmad na binshi abaya cikin daren nan dukansu hankalin su atashe.
Da kyar ta iya ta bude idonta dasuka mata nauyi sosai sakamakon wani irin damka da Abba yakema kirjinta, ta kalli Abban dawani irin tsanar shi datakeji aranta, da kyar ta iya bude labbanta ta tattaro duka kalaman daya rage abakinta tace "Abba please karkimin komi ka tausayamin kaji Abbana please kayakuri, karkamin komi dan Allah Abbaaa" arude ya girgiza mata kai tareda janye hanunshi daga kirjinta yadaura akan dayan kirjin yana matsawa yana kallon fuskanta yace "Princess am aroused, ki taimakamin just once kinji my princess infitar da abunan dake damun rayuwata, please my princess help Abban ki yasamu natsuwa" girgiza mai kai tayi tana kokarin yunkurawa ta tashi tace "no banaso ka rabu dani, Abba Allah na kallon kafa, please kadena dan Allah" kota kanta baibiba saima hannunshi daya sa yajawo pant dinta hakan yasa tai wani irin wahalallen ihu mai kara, da sauri ya janye hanunshi daga pant din ya kifa mata wani irin hadadden mari a fuska yana kara danneta kafin yasa hannu a zuciye ya danne bakinta tsabagen yanda ya zuciya baimasan yahada da hancinta ba da sauri ya kwanta ajikinta hakan yasa takara sumewa sakamakon rashin numfashi dabata samuba, yacigaba da kissing ko ina bayaji baya gani yana wani irin lasheta kaman tsohon maye.
Ihun dayaji da yajishi har cikin ranshi yasa ahankali ya dago kanshi daya kifa akan machine din yanabin dajin da kallo kafin yay wani irin tsalle ya diro daga kan machines din yasa hannu yadau babban bindigar shi dake jikin machine din yafara tafiya yana waige waige.
kara ware kafarta Abba yayi bayan ya zamo pant dinta yakaishi gwuiwa yana wani irin nishi, kamo abun yayi yakai azaisa, wani irin hasken machine ne ya haskoshi bau amma ko damuwa baiyiba dan atunaninshi motoci ne zasu wuce yakarasa hanunshi yana jan jallabiyar shi sama sosai yakara gyarawa yanaso ya shige, wani irin bugamai kan bindiga akayi akai da mugun karfi hakan yasa yay kara sosai kanshi yafara jini, yana kokarin juyowa aka wani irin fizgoshi da fitinannen karfi aka bugashi da bishiyar wajen, ihu yayi sosai a mugun firgice yace "wayyo Allah n.." kafin ya karasa ya dauke Abba dawani irin azababben mari saida yaga duhu, mari yakara mai ta dayan gefen yana huci, da kyar ya iya ya bude idanunshi dasuka kankance tsabagen jaraban sha'awa ya waresu yana dan salati da sallalami ganin mutum dogo kakkaura, gashi huge, mask akan fuskarshi dan ko kadan dudda hasken watan dana ko mota ne dake hasko wajen baya iya ganin komi na fuskar mutumin, shako jallabiyar Abba yayi cikin wani irin murya mai dauke da bacin rai yace "trying to rape a girl acikin daren nan wat kind of a beast are you?" wani irin jijjiga Abba yayi yace "idan yarka ake kokarin yima haka how will you feel, kai! Kai!" yafada kaman wani dan daba yana jijjiga Abba yace "How dare you try to molest a lady? Zan koyama hankali yau" wani irin naushi yakaima Abba aciki dayasa Abba yay kasa warwas a sume, tsaki yakara ja yasa kafa yawani irin hambare shi kafin ahankali ya juyo inda take kwance a sume da sauri ya kawad dakai kirjinshi nawani irin bugawa sakamakon hango jikin mace da bai saba ganiba, sosai jikinshi ya shiga wani irin rawa yanajin wani irin ciwo aranshi daya rasa name kaman zaiyi kuka, ahankali ya juya mata baya ya kwabe dark blue hoodie dake jikinshi dake kamshi sosai ya rike a hannu yarage daga shi sai wani light long-sleeved t shirt, dan juyowa yayi kirjinshi na wani irin bugawa yakaraso wurin yana kawad dakai ya tsugunna agabanta ahankali, gabaki daya yama rasa yanda zaima yarinyar, hanunshi na rawa sosai yadan juyo da sauri ya sake kawad da kanshi ya mike tsaye har yana neman faduwa wajen machine dinshi yaje ya kashe wutar machine din dake haska jikinta kafin yasake dawowa ya tsugunna yana kawad dakai dan dudda haka yana ganinta sabida dan hasken wata, ahankali ya mika hanunshi dasuka shiga wani irin rawa ya daura akan kafadarta, da sauri ya sake janye hannayen jin wani irin shock da tunda yake arayuwanshi baitaba jiba bai kuma san maisa yaji hakaba, wani irin fuzar da iska yayi yana kokarin saita heart dinshi da kyar yay jarumtar juyowa ya sake daura hannayenshi akan kafadarta ya dagota jagwab tawani taso kamar wacce ta mutu, a hanunshi daya ya sata ya karata ajikinshi kirjinshi nawani irin bugawa wani irin sanyi na shigan shi sosai, jinin jikinshi nawani irin pomping, hoodie daya saba a kafadarshi ya dauka da hannu daya ya zura mata akai hanunshi narawa, cireta yayi daga jikinshi ahankali yasaka mata da kyar kafin ya kamo hanunta yasaka cikin hannun rigan dayamata tsawo sosai, yama dayan hanun ma haka, waigowa yay da sauri jin alamun mutum awurin, Abba yagani yatashi ya wani irin kwasa da gudu yay titi yana layi yana rike cikin shi, tsaki yayi danji yake kaman ya kashe mutumin yajuyo ahankali ya kwantar da kanta akan kafar shi yasa mata hulan hoodie din akai ya rufe gashinta daduk ya kwashi yayi da kasa ya kulle igiyan hulan kafin ahankali ya mike tsaye rike da ita yana jan rigan yana rufe mata ciki, idanunshi ne suka sauka akan pant dinta dake gwuiwanta, wani iri rawa jikinshi duka yafara yi da sauri ya kawad dakai zuciyarshi nawani irin kuna yana dana sani dabai kashe mutumin chan ba, da kyar kaman wani matsoraci yakai hanunshi yana kawad da kanshi yaja pant din sama yana kara kallon baya amma har Abba ya bace mai ya mayar mata da pant din, daukanta yay chak kaman wata baby yaje yahau kan power bike din yasata agabanshi yana fuzar da iska tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa, hanunta ya sakala ta bayanshi kafin ahankali yasa hanun haggunshi yakama waist dinta da kyau ya tada machine din yaja da hannu daya, dawani irin fitinannen gudu suka bar wajen kafin ya yanki wani daji da ita, sunyi tafiya na kusan 15 minutes yay parking agaban