BOYAYYEN MUTUM BOOK COMPLETE BY M SHAKUR.txt

Author :  M Shakur Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   16 / 50

45K to 48K   out of 148.6K words

dayay dariya haka, hanunshi ya daura akan habarta yana kallon yanda ta kankame idonta yace "open your eyes" makemai kafada tayi murya chan kasa dake rawa sosai tace "am scareddd" bakinshi yakai saitin kunenta yace "of me?" gyadamai kai tayi tana tabe bakin shirin kuka jikinta na rawa sosai kafin ahankali ta bude idanun ta daurasu akanshi wani irin nishi tayi uhmmmmm tana kallon fuskar shima ita yake kallo kurii batare dayayi ko motsi ba, cikin rawan muryan na mutum dake cikin tsananin tsoro tace "what happen to your face?" shiru yayi bai bata amsaba hakan yasa ta fashe da kuka sosai dan wani irin tausayi yabata murya chan kasa tace "sorry yanama zafi?" tai maganan tana kuka, ahankali yadaura hanunshi akan fuskarta ya share mata hawayen kafin ya dagata ya zaunar da ita akan kujeran datake kai da ya tsaya agabanta yana kallonta, juyawa yayi yasa hannu ya cire face mask din kurajen ya ijiye akan table, bin mask din tayi da kallo kafin ta dago kai tabi bayanshi tayi da kallo, tundaga bayan wuyanshi take kallo wani irin fari tass tass ne skin dinshi dake wani irin glowing sanan ga gashin kanshi baki kirin maidan tsawo a kwance sun wani irin yin curls kana ganin gashin kasan ba gashin dan Nigeria bane kaman gashin balarabe kaman gashin ba indiye, sosai gabanta ke fadi fin na dazu ma tarasa kuma maisa hakan ke faruwa da ita, yakai kusan 2min kafin ahankali ya juyo irin juyowan nan kaman wani boss, tundaga kanshi take kallonshi yanda gashin kanshi maidan tsawo suka kwanta sukai curls, wani irin farin mutum ne da fari irin na larabawan nan gareshi, kwayar idon shi ash color ne saikuma farin idon fari fat yanada dogon hanci sosai gashi ya tsaya akan fuskan nashi dass saiwani irin pinkish lip pink sosai kaman lip din bature karami, yanada saje maidan yawa da fadi gashin baki sidik kwantancen gashi mai walkiya sanan yanada dan gemu daya kwanta amma baiwani sakko yay tsawo sosai ba, tunda take bata taba ganin kyaykyawan namiji hakaba Ya Muhsin da Ya Ahmad kyawawa ne, sanan wanan mutumin data taba bugewa a super market shima kyaykyawa ne amma duk basukai wanan ba, kyaykyawa ne ajin farko naban mamaki ma, kasa jure kallonshi tayi hakan yasa ta saukar da kanta kasa kirjinta na bugawa sosai kaman zatai fitsari, ahankali ta diro daga kan kujeran jikinta na rawa sosai tazo zata wuce ta gefenshi tafice daga kitchen din, hanunta ya rike gam ya juyo da ita ta dawo gabanshi, hanunshi are very soft kaman natamace, yadaura akan fuskanta murya chan kasa yace "Hey! U asked me to unmask myself i did dat and u want to walk away, why?" yay maganan ahankali yana dago fuskarta murya chan kasa yace "look up?" dago dara daran idanunta tayi ta zubasu akan fuskarshi, dan lumshe idanunshi dataji sun mata wani iri ajiki yayi ya budesu, ahankali ya zuba akanta yace "why?" girgiza mai kai tayi jikinta na rawa sosai dan wani irin cika mata ido yayi bana wasaba muryanta na rawa sosai tace "am scared" janyota jikinshi yayi ya daura kanta akan kirjinshi ya kankameta yadan fuzar da iska yace "of me?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba, dago kanta yasake yi ya kalleta dauke idanunta tayi tai wani irin atishawa tana kallon wuyanshi wani bakin layi data gani babba haka yasa ta daga hanunta dake rawa sosai ta daura akan layin, atishawa yayi yay hamdala ahankali yanajin wani iri sabida hanunta dayaji akan wuyanshi, ahankali yakai hanunshi ya rike hanun nata batare data kalleshiba tana kokarin fizge hanunta tace "wat scar is that?" daukanta yayi hakan yasa ta tsorata sosai ahankali yajuya yafita daga kitchen din da ita wani irin faduwa gabanta keyi yahau staircase da ita hannu daya yasa yabude kofar dakinshi ya shiga da ita ya maida kofan ya rufe yay wurin gado da ita, kwantar da ita yayi akan gadon shima ya kwanta a gefenta yasata ajikinshi sosai, fashewa tayi da kuka sosai jikinta na rawa sosai wani irin tsoro takeji dan yanda yasata ajikinshi a kwance yasa ta tuna da Abba, ahankali ya kama lips dinta da yatsunshi yace "shiiiii" hadiye kukan tayi batare data kalleshiba, murya chan kasa yace "how old are you" yay maganan yana sakin lips dinta yana kallonta, bakinta na rawa sosai cikin shirin yin kuka tace "22" murmushi yayi dake lobar da dimple dinshi na both side, murya chan kasa yace "look at me" kallonshi tayi tana sauke ajiyan zuciya dan sosai yake cika mata ido kyanshi yama idanunta yawa, wani cool look yake mata ahankali dawani irin murya da dagashi sai ita zasu iyaji yace "you're 22 u are not dat small but why do you like crying and acting like a baby" so take ta lumshe ido dan kallonshi wani irin cika mata ido yake yanasa tana shakkar shi tana kumajin wani iri da kyar adan tsorace tace "am the last born" ahankali shima yace "and d only gurl in d house right?" gyadamai kai tayi wasu hawayen nabin gefen idonta suna gangarawa kasa, cikin tsananin fargaba da tsoro tace "yaushe za...zaka...zaka kaini gun Mumy na? I...i don't like here am d only one in dis h..ou...house" ta karashe maganan d kuka sosai, hanunshi yakai kan soft face dinta yace "Hey! Stop crying for me" gyadamai kai tayi tana hadiye kukan, matso da kanshi yayi sosai saitin fuskarta danhar tanajin saukan numfashin shi da sauri ta runtse ido kirjinta na bugawa kaman zai fashe sabida tsoro murya chan kasa yace "look at me" bude idanunta tayi ta kalleshi tana danne kukan tsoron dake cinta, hanunta daya yakama yahada da nashi ya rike gam yana kallonsu kafin ya kalli fuskarta yace "you are not d only one akwai brothers dina agidan i was d one dat told them karsu bari ki gansu, u want to be seeing them?" da sauri ta gyadamai kai hawaye na gangaro wa daga idanunta, murmushi yamata daya lobar da gefen fuskanshi, numfashin ta yakusa daukewa yace "okay you will see them tommorow okay, Omari and Abdallah sunan su" gyadamai kai tayi wasu hawayen na gangaro mata jikinta ko ina na bari, kafeta yay da ido itama kallonshi take amma kana ganin kallon kasan dan yayi forcing dinta ne, sunkai kusan 10min ahaka sanan yace "do you have friends in school?" gyadamai kai tayi murya chan kasa yace "a guy or a lady?" cikin rawan murya tace "lady, Fauzy" gyada mata kai yayi tareda sa hannu ya zare hulan kanta long kalaban ta suka bayyana yabisu da kallo kafin ya kalleta yace "ask me too" shiru tayi kirjinta na bugawa sosai takasa magana, ahankali ya shafo lips dinta yace "am listening ask me" cikeda tsoro bakinta na rawa sosai tace "are...are you d one danagani a hospital dinmu dat day?" gyada mata kai yayi yace "yes har aka kaiki police station akaina ko" gyada mai kai tayi kaman yarinya, shiru yayi yana wani irin kallonta kafin ahankali ya kwantar da kanshi kan filon da kanta yake kai ya juyo da fuskanta tareda hada forehead dinsu suna facing juna, atishawa tayi shima yay atishawan sosai jikinta ke rawa cikin kuka sosai tace "sanyi nakeji" dan lumshe ido yayi yabude su ya daura akanta yace "me too" atishawa yakara yi itama tayi da sauri ya karayi itama tayi, ahankali yajawota yahadata da jikinshi tsamtsam yay wani atishawan itama tayi tana rawan sanyi, hannayen shi biyu ya daura akan fuskanta yana wani irin kallon pink lips dinta dake fizgarshi sosai ya kafe da ido dan rawan kuka suke, fashewa tai da kuka tsoronshi yahanata tai ko motsin kirki, murya chan kasa yace "shiiiii" hadiye kukan tayi tana sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri, daura forehead dinshi yayi akan nata yay cupping face dinta yana kallonta tana wani irin sauke ajiyan zuciya da sauri da sauri dake sauka akan fuskarshi, ahankali slowly ya saukar da bakinshi kan bakinta yabata light kiss mai kara ya janye kanshi yana kallonta yanda ta lumshe ido kamkam kirjinta na bugawa, tunda yake bai taba kissing mace ba and wamam dayayi really feels good, kasa hakura yayi yasake mata another light kiss mai kara batare daya janye bakinshi daga kan nataba yana numfashi da sauri da sauri shi kanshi baisan yayayiba gani kawai yayi ya shiga tsotsan bakinta yafara kissing dinta passionately kaman zai cire mata lips dinta.
[9/13, 11:52 PM] Lady: *idan kika karanta baki biyaba keda Allah*



*Maman Abd Shakur*


Fashewa tai da kuka sosai tana so ta fizge bakinta amma yaki sakinta yakai kusan 20min yana kissing dinta kafin ahankali ya janye bakinshi daga nata idanunshi sun kankance sunyi lup lup dasu lips dinshi sunyi jajir yana wani irin kallonta, duko dakai yayi saitin fuskarta kafin ahankali yasa hannu ya goge hawayen datake yi cikin dishashiyar muryan shi yace "stop crying for me" gyadamai kai tayi jikinta narawa sosai tahadiye kukan, ahankali yasake rungumeta tsam tsam yana shafa bayanta saida yaji kirjinta yadena bugawa sanan yadago kanshi ya kalleta har lokacin ta kankame ido, kaman mai rada yace "open your eyes" bude idanunta tayi ahankali cikeda tsoro ta daura akanshi tana shirin yin kuka, hannayenshi biyu ya chusa ta karkashin kanta ya dago da kanta sosai har hancinsu na gogan juna, ajiyan zuciya ta sauke tana wani irin kallonshi kaman taga dodo, goga hancin shi yayi akan soft wet lips dinta kafin yahade forehead dinsu ya kwanto da fuskarshi kan nata sosai dan har lips dinsu na gogan juna cikin wani irin murya dake sanya natsuwa yace "wat have you done to me? Why am i like this" yana maganan lips dinshi na gogan nata, girgiza mai kai tayi a tsorace tana kokarin kawad da kanta amma yaki bata daman hakan, murya chan kasa yace "answer ur husband" wani irin nishi tayi dayasa ya runtse ido da sauri sabida yanda hucin zafin yamai wani irin tsir tsir ajiki da kyar muryanta na rawa sosai tace "p..pl..leas stop am..m..scared" tafashe mai da kuka girgiza mata kai yayi yace "stop crying" gyadamai kai tayi ta hadiye kukan tana sauke ajiyan zuciya tashi yayi ya zauna ya dagata zaune ya nuna kayan jikinta ahankali yace "girls sleep with this?" shiru tayi dan bata gane kan tambayan ba ahankali ya sauko daga kan gadon ya mika mata hannu alamun tazo saukar da kanta tayi kasa dan bazata iya jure kallonshi ba taki bashi hanun, murmushi yayi ya kamo hanunta ya sauko da ita daga kan gadon yana rike da ita sukai hanyar bayi kofa ya bude musu suka shiga agaban closet ya tsayar da ita ya bude saiga kaya nan daya sa su Omari suka siyo da yawa juyowa yayi ya kalleta yace "change" kallon kayan tayi kafin ta share dan guntun hawayen daya zubo mata da sauri wani dogon gown sky blue na bacci ta zaro wanda zai iya tsaya mata a gwuiwa ahankali batare data kalleshiba ba tabude kofa ta shiga bathroom binta yayi da kallo kafin ya zauna akan kujeran dake wajen yana dan lumshe idanu yana ganin fuskarta takai kusan 10min cikin bayin danhar saida tai wanka sanan tasaka rigan yamata kyau sosai rigan mutunci ne ta bacci iya gwuiwa yamata kyau sosai ajiki saida ta jinginar da kanta jikin kofa shiru dataji yasa taji dadi alamun babu mutum da sauri ta bude kofa ido da ido sukayi yana zaune akan kujeran ya kafe kofan bathroom dim da kallo saida kirjinta ya buga kai wanan mutumi yacika kwarjini da sauri harda dan gudunta ta bude kofa tafice dakin har tana neman faduwa fadawa tayi kan gado taja bargo ta lullube kanta jikinta na rawa sosai tafashe dawani irin kuka kasa kasa tana kiran Mum tun tana sauraran fitowan shi har bacci yay gaba da ita. Yakai kusan 20min abayin yafito kan gadon yahau yana kallon dan fuskarta yanda yay fayau tana sauke ajiyan zuciya ahankali ahankali, ahankali ya yaye bargon ya shige kafin yadagata ya kwantar da ita akan jikinshi matseta yayi yana sauke ajiyan zuciya da kyar bacci da baitaba mai dadi irinshi ba yay awon gaba dashi.



Wuraren takwas nasafe Abba ya shigo gidan parking yayi a parking space ya sauko daga motan ya shigo part dinsu, zaune yaga Mum afalo taci uban gayu na manya mata tai kyau sosai tana kallon tv kana ganinta kaga tsantsan damuwa akan fuskarta dan bama tagane me ake fadi a tv, sallama yayi ciki ciki hakan yasa ta dago kai ta kalleshi dauke kai yayi yawuce ciki yana kallon kofan dakin Nadeera kaman ya bude ya ganta haka yakeji, bude kofar dakinshi yayi ya shiga yay bedroom dinshi direct kafin ya shiga bayi ya sakinma kanshi ruwa ya mikar da hannayen shi ya dafa bango yana tunani, ko duka duniyan nan ya mallaka zai iya bayarwa inhar zaigano inda princess take d biggest problem in trying to track down her location according to abinda commissioner yace is because bata tare da waya da an iya anyi tracking down location dinta sharp sharp, gashi bai samu yaga inda koda hanyar gidansu ba balle yabada any clue dazaisa agano inda take easily, inda ace yasan sace princess wanan mugun zaiyi daya shanye koma me yake damun shi aranan yahakura, gashinan duk binta dinan dayayi ne yaja wani banza chan ya aureta, runtse ido yayi da karfi ya daki bango yana cikin zafin rai yana fata dakuma rokon Allah akan karya bashi daman tabamai princess harsai angano inda take tadawo gida araba dan iskan aurenta dayayi. Yabata kusan one hour abayi tunanin yanda zaiga princess yake sanan ya kashe shower yabude kofa yafito daga bayin Mum yagani zaune abakin gado hakan yasa ya dauke kai yay gaban wardrobe wani goggagen shadda gizna brown ya ciro ya shiga sakawa ahankali Mum tace "a ina ka kwana jiya Alhaji?" ko kallonta baiyiba saima karasa zira riganshi yayi yay gaban madubi yadau mai yana shafawa tasowa tayi tazo wajen tana binshi da kallo tace "ina kaje Alhaji, a ina ka kwana?" ko kallonta baiyiba danji yayi yanxu koson ganinta bayayi daukan turaren shi mai shegen dadi yayi zai fesa Mum ta fizge cikin fushi ta jefar akasa yafashe tace "nizaka maida mahaukaciya nace ina kaje?" wani irin mugun kallo yamata kafin yay controlling kanshi yace "naje neman abin sona, yata Nadeera, my princess, the apple of my eye, My love" cikin wani irin kunan rai Mum tace "Alhaji wai dan Allah lafiyan ka lau kuwa kokuma you are posses ne nakira malamai ama ruqiya, this isn't you" wani kallon rainin wayo yamata kafin ya dauko wani sabon turare zai fesa takara fizgewa cikin kunan rai tace "Alhaji talk to me wai menama ne? Dan Allah kabar wanan wasan dakake min i know you are joking ko dakace zaka auri Nadeera, nasan nama laifuffuka da dama, jiya nakasa bacci tunanin abubuwan danake ma nayi and nai concluding maybe zakai punishing dina ne you want me to realize my mistakes shine kake cewa u wanna marry princess, Alhaji yanzu kamin bayanin auren dakace kamata da gangster din dakace musan yanda zamuyi mu kwatota because i know wasa kakemin da xancen sonta kake xaka aureta ko Alhajina?" wani irin kallo yamata from head to toe kafin yaja tsaki yace "ina ganin too much business da tafiye tafiye yafara affecting yanda kike tunani ko Hajara, now bari namiki bayani daki daki kiji ki fahimta, zauna kiga" ya wani irin ingiza Mum kan gado ta zauna ya tsaya agabanta ya nuna kanshi yace "ni dai ni dinan uban yayan ki Muhsin da Ahmadu Alhaji Naseer Aluminum Son yarmu Nadeera nake, dazaran an ganta kinajina? Zan shigar da kara kotu zan raba auren inje masallaci a aura mini ita mubar muku kasar Spain zamu, jibi Hajara inama Princess so dakoke dakina budurwa ban miki irinshi ba, ke ina gaya miki princess yar baiwa ce, wato Allah yay hallita ne awurin nan, tafimini ke sau miliyan kan miliyan, Allah yay kira, yay zubi awajen nan, yatace idan na aureta sai yanda nayi da ita dama gata dajin magana very innocent girl wlh ba irinki ba dakika nunama duniya kinfi karfina, bari kiji kin riga kin shani na warke raras, auren Princess zanyi ke bakiga yanda muka dace bane jibifa sunayen mu Naseer da Nadeera wayyo Allah na" yay maganan yana wani irin shafa kirji yana kallon sama yana wani irin murmushi daya bayyana fine set of teeth dinshi, salati kawai Mum take aranta dan gani take kaman tabin hankali Abba yasamu, kallonshi tayi tace "Alhajina kodai tsufa ne yafara kamaka muje asibiti ne?" wani irin ihu Abba yamata kaman zai daketa yace "ni kike cema tsoho? Kibari mufara aure nida princess ta haifamin twins kafin kice nai tsufa, kinma tunamin lemme call commissioner yace dama nabashi yau da gobe lemme call him inji how far about princess dina, in sha Allah sai an ganta in sha Allahu saikinga aurena da princess, banyi baccin dareba jiya Allah naketa kaima kukana da yardan ubangijin al'arshi princess zata bayyana zakiga aurena da Princess hajara, agaban ki direba sai tuka mota yakaimu airport mu barmuku garin, nama mata order Lamborghini duk randa tadawo shi zan bata as gift i really really miss my baby girl" cikin Wani irin mugun kishi da gushewan tunani Mum tace "in sha Allah, da yardan Allah baza aganta ba, indai niyyarka kenan da yardan ubangiji bazaka sake saka princess a idanun nan nakaba in sha Allah kagama ganin Princess aduniyan n..." wani irin mugun mari Abba ya dauke ta dashi dayasa tasaki wani irin wawan ihu dan ya mugun shiganta, Muhsin da Ahmad dasuka shigo dan gaida Mum sukaji ihun ta shigowa dakin sukayi da gudu, tsayawa sukayi suna kallon Mum data dafe kuncin ta tana kuka sosai tana kallon Abba, ga Abba tsaye akanta yana huci kaman zaki yana ganin su ya nunasu da yatsa kafin ya nuna Mum yace "kuma maman ku magana tafita daga idona, ta kiyaye ni inhar tanason aurenta and you Muhsin" yanuna Muhsin da idanunshi sukai jajir yana sanye da black suit hanunshi rike da necktie yace "yes,

16 / 50