Author : M Shakur Category : Romantic Hausa Novels
a hanunshi yana tsane ruwan kanshi dashi ya tsaya agaban closet dinshi, wani simple white t-shirt yasaka na Givenchy, yadauko wani black wando yasaka ya zira wani flat black palm daya haska white babban kafarshi da kyawawan white kumbunan shi gwanin ban sha'awa, turare ya fesa, jikinshi sai uban kamshi yake yay wani irin kyau kaman mace, lips dinshi da hancinshi sunyi jajir shima sabida kukan dayay jiya gashi shima zazzabi zazzabin yakeji, ahankali ya bude kofa yafito yana kallonta kafin yadau dadduma ya shimfida yahau kai, rakatanil fajiri yayi sanan ya linke yafito daga dakin ya rufo mata ahankali, dakin Omari yafara shiga ya tadoshi sanan ya shiga na Abdallah shima ya tadoshi da kyar yatashi yana turamai baki yace "lemme sleep mana Ya Marwan ai is not yet Time for subhi ko" kunenshi yaja yanadan murmushi, ihu Abdallah yayi yatashi zaune kaman zaiyi kuka yana dafe kunenshi dayaja, ahankali ya zauna kusa dashi ya kama kafadarshi saikuma ya sakeshi ya daure fuska yace "you are sick why didn't you tell me?" girgiza mai kai yayi ahankali saiga hawaye hakan yasa yatashi da sauri zai shiga bayi da sauri Marwan ya rikemai hannu yatashi ya tsaya agabanshi yana kallonshi from head to toe yanda kanshi ke kasa yana share hawaye, ahankali yace "when did you start hiding something from me? Wat is it? Kunyi fada Kaida Omari jiya ne?" girgiza mai kai yayi ahankali hakan yasa yace "den wat is it Abdallah?" yay maganan yana dago habarshi, ahankali bakinshi na rawa sosai yace "Ya Marwan wlh ko, I don't know why but I feel your wife's pain so much, abin nadamuna da kyar nai bacci jiya, please ya Marwan take care of her kaji, kaga yanzu mukadai gareta, she's your wife please ya Marwan love her, banso naga tana wahala, please love her nasan kace you're not in luv but please love her for my sake kaji" dan murmushi yayi idanunshi nadan chanza kala yaja hanun Abdallah ahankali suka zauna abakin gado, cupping face dinshi yayi ya kalleshi shima shi yake kallo dan kawad dakai yayi saikuma yajuyo ya kalli kanin nashi daya kafeshi da ido cikin wani irin murya mai sanyi sosai yace "Abdallah I love my wife so much, starting from the day I saw her awanan hospital, and duk runtse duk wuya I will never leave her alone and I want you to promise me you will keep her company kana janta da hira sabida all her sorrows should varnish ta manta komi, can I count on you to take care of my wife koda bani nan?" gyadamai kai yayi ahankali hawaye nason ya zubomai, dan murmushi yayi yasa yatsanshi ya share hawayen yace "I want to give her a good life, am ready I want to change for her dazar..." yay shiru yana murmushi, ahankali yama Abdallah peck akumatu ya dagashi yace "jekai alwala kazo mutafi mosque" wucewa bayi yayi yana kallon fuskan yayan nashi da duk duniya baida abinda yakeso kaman shi. Omari da tuntuni yake bakin kofan yaji komi ya shigo dakin shima idanunshi yay ja zama yay kusa da Marwan din yana kallonshi yace "what are you telling Abdallah mekake shirin yi Ya Marwan?" yafada yana huci kaman zaiyi kuka, murmushi yamai yace "nothing, but inaso kaje kafara muku processing Visa, u, Abdallah and my wife" zaiyi magana ya dagashi daidai nan Abdallah yafito daga bayin daure da alwala jallabiya yasaka suka fice sukai masallaci.
Inspecta ne yafara bude idonshi arude yana zaro bindiga da sauri daga masakalar bindiga yana pointing gaba, da sauri ya bubbugi na kusa dashi shima ya farka arude yana "yes sir" da hannu ya nunamai gate yace "jeka duba su gen lemme check Alhaji I think kidnapper daya dauke yarinyar ne yadawo" da sauri yay cikin gida kofan dayagani abude yasa ya shiga ciki da sauri yay sama da gudun bala'i yay upstairs yana kwalama Abba kira. "Alhaji, Alhaji" shiga dakin dayagani abude yayi yanabin ko ina da kallo kafin yaga Abba dake kwance da dan gajeren wando jini na fita daga bakinshi da hancinshi a sume ko motsi bayayi da sauri ya buga uban ihu yana kiran sauran polisawan yana dube dube inda zai saman mai riga yasa mai amma bai ganiba, daidai nan sauran polisawan suka shigo daki da sauri suka cucibeshi suka fita dashi suka sashi amota sukakaishi wani hadadden private hospital da sauri aka karbeshi aka dukufa akanshi likitoci na kokarin ceto rayuwan shi, inspecta kuma yafita dan kiran commissioner.
Ahankali Muhsin ke bude ido da asuban fari wuraren karfe hudu, sosai yaji kanshi namai nauyi da kyar ya iya bude ido duka ya kalli gefenshi Ahmad ne zaune kan kujeran ya kifa kanshi akan gadon yana bacci, dan ajiyan zuciya ya sauke komi na dawomai wani irin hawaye mai zafi ya gangaromai hakan yasa ya runtse ido da sauri yanaji kirjinshi namai zafi sosai kaman an zuba garwashi, hanunshi yaji an kankame ana shafa gaban goshin shi hakan yasa ya bude ido Mum yagani tsaye akanshi sanye da hijabi idanunta sunyi jajir sun kumbura kana ganinta kasan kuka tasha sosai, hanunta yarike gamgam murya chan kasa irin na mara lafiya nan yace "Mummy Nadeera, I want to see her" ahankali Mum takai kanta ta sumbaci goshinshi tareda rungume kanshi tsam a kirjinta wani irin tausayin shi na shigan ta bana wasaba takai kusan 3min ahaka sanan ta dago kai ta sakeshi tanamai murmushi dukdan ta danne abinda ke cinta tace "how are you feeling Son? Bari nakira Dr yaduba ka" ta mike zata wuce da sauri ya riko hanunta hakan yasa ta juyo ta lumshe idanunta dan bataso tai kuka tai breaking heart dinshi dan dago kai yayi zai tashi da sauri tace "no, no no no karka tashi" tai maganan hawaye na gangaro wa daga idanunta, cikin raunanniyar muryan shi yace "wat is it Mum maiya faru wen I was unconscious?" zata girgiza mai kai ya riketa ahankali yace "please tell me Mum naji sauki, I can handle anything" shiru tayi kafin ahankali ta zauna kan kujera ta rike hanunshi gam takira sunanshi tace "Muhsin" kallonta yayi kafin ahankali yace "Na'am Mum" dan murmushi tamai sanan tace "inaso kamin wani abu da jarumi kadai zai iyamin shi kuma nasan d'ana jarumi ne, jarumin namiji nahaifa dan haka zaka Iya" shiru tayi takara kallonshi sanan tace "inaso ka yakice son Nadeera daga ranka Son, cus your father have ruined everything for you, tayaya zan bari ka auri yarinyar da mahaifinka keso, to bayan auren dawani ido zai dinga kallonma mata? Muhsin understand me am saying all this for your own good daga kai har princess din, koda ace yau babu aure akan princess wlh mahaifinka bazai taba barinmaka itaba ayanda yake jinta aranshi dinan nashi, mahaifinka dabai taba daga hannu ya nunamin ba for 33 years da aurenmu akan princess yadakeni Muhsin" ta share kwalla tacigaba tace "mahaifinka dake sonku kaman ranshi yabude baki ya tsinema Ahmad jiya akan Princess, mahaifinka da his family is number one yanzu bama gabanshi he's only after princess" shiru tayi tana kallon Muhsin dake kallonta asanyaye yana sauke wani irin ajiyan zuciya ahankali ta kama hanunshi tace "Son! I know, I know, I know nice to be blamed for everything that happened, I know am responsible for koma me Baban ku yadawo ayau, but wanan difficult phase dinan damuke facing kaddara ce da dole zai faru, yanzu abinda yakamata muyi shine mu yarda da kaddarar, mukuma nemi taimakon Allah, son zakaso ka auri yarinyar da baban ka try to rape? Try to molest? Zakaso ka auri yarinyar data gama gane sirrin ubanka? Zakaso ka auri yarinyar da mahaifin ka yagama gane sirrinta ne? Zakazo ka auri yarinyar da baban ka is going gaga for, zaka so ka dinga takaran kishi da mahaifinka? Wani zubin ana barin halaliya dan kunya da kawaici dakuma yakamata, and besides Princess dinma yanzu matar aure ce, banaso tasan we are not her parent abun zasu mata yawa, bantaba tunanin akwai rana dazata zo da zaisa mufada ma princess we are not her parents ba, ubanka yariga ya aurar da ita dudda guy din gangster ne, but naga affection dayake having mata, and wherever there's affection love definitely exist there, and inhar akwai So! to their Love can conquers everything, karkai mamaki kaga sanadin princess ya shiryu yadawo good man sunyi building family maiban sha'awa, addu'a zamu mata da fatan alheri kaji Muhsin, kahakura da Nadeera dan matar wani ce and babu kyau kana son matan wani" ta karashe maganan tana kallon idanunshi dasuka ciko da kwalla sosai ya tsaya yana kallonta kaman wata madubi, gyadamai kai tayi ahankali tana kokarin mayar da kukan datakeji ta shafa kanshi tace "talk to me Son wanan look din na breaking heart dina, yimin magana Umm my Muhsin, are you okay" wani irin tashi yayi daga kan gadon yafada jikin Mum ya kankameta yafashe dawani irin kuka sosai mara kara sosai hawayen na diddiga ajikin Mum, kankameshi Mum tayi tana patting bayanshi tace "cry, cry kaji ko zuciyarka tarage nauyi, I know how much you love princess, nasani, nasani son, kuma naso nabaka ita, I love you so much Son and am sorry is all my fault, duk laifi nane" sosai yake kuka jikinshi na rawa zuciyarshi namai wani irin zafi, daci, cikin kuka sosai yace "I love her, Mum wlh I love her so much, Mum bantaba yin budurwa aduniyan nan ba sabida I have Nadeera, Mum I love her so much, Mum I love her, Mum I love her, Mummy I love princess so much wlh" yanda yake kukan kaman zai shide ajikinta yasa ta ciro shi daga jikinta tana sharemai fuska da hijabin dake jikinta, ahankali Ahmad da kanshi ke kife dan duk maganganu dasuke yanaji ya goge hawayen dayake yi na tausayin wanshi, batun yau yasan Muhsin nason Nadeera ba dudda bai fadamai ba amma yaga sonta a idanunshi, sharemai hawayen dasuka kasa dena zuba mum tayi tana girgiza mai kai idanunshi sunyi jajir jikinshi yadau zafi, ahankali yarike hanun Mum da muryanshi data dishe tsabagen kuka yace "Mum zanbar kasar, lemme just go back to Toronto inda nai karatu idan na cigaba da zama anan ina ganin Abba I can die wlh" daidai nan Ahmad shima ya daga kanshi yana goge kwalla yace "am going with u" kallon yaran nata Mum tayi jitake kaman ta kurma ihu da kyar da taimakon ta dana Ahmad Muhsin dake ganin jiri sosai yatashi suka kaishi bayi ya dauro alwala yafito sai yahau kan dadduma yana salla yana share hawaye zuciyarshi na tafarfasa, a raka'a na biyun kawai ya yanke jiki yafadi sabida wani irin duhu daya gani dakuma kunenshi dasukai dummm!.
[9/18, 12:06 PM] Lady: *karki karanta in baki biyaba*
*Maman Abd Shakur*
Saida gari yadan yi haske kadan yafito daga masallacin yabar su Omari achan ya shigo part dinsu, kitchen ya wuce straight ya bude fridge ya dauko ice bag ya rufe yafito daga kitchen din yana tafiya a natse dan har yanzu cikinshi nadan ciwo ciwo yawuce sama dakinshi ya bude ya maida kofan ya rufe tareda kafeta dawasu irin idanun kaman zai cinyeta, ahankali ya karaso jikin gadon ya tsugunna agabanta yana kallon yanda fuskarta yatashi ga idanunta sun kumbura tsabagen kuka, hawaye sun bubbushe akan fuskarta tsabagen kuka, hanunshi ya mika ya janye dogon kalabanta daya sauka agaban fuskarta ya maidashi baya yanadan sauke ajiyan zuciya kafin ya daura icebag din akan kumburin fuskan nata yana dan danewa.
Saukan wani irin sanyi dataji akan fuskarta yasa tabude ido ahankali kanta nawani irin sarawa, hada ido sukayi yana wani irin kallonta da idanunshi dake mata wani tsir ajiki kaman yauce rana tafarko daya fara ganinta, da sauri ta maida idanun tarufe gabanta na faduwa sosai kaman zai fashe gawani irin zazzabi da ciwon kai dataji tanajin sosai gakuma sanyi datakeji sosai shima kasusuwan jikinta namata wani irin shocking, ga zafi datake ji akasanta dan tama kasa hade kafafunta kaman taji ciwo wurin takeji, ahankali yake daddanna mata ice bag din akan fuskarta zuciyarshi namai ciwo sosai yana wani irin kallon long eyelash dinta dayaga sunmai kama dana Abdallah sosai, ajiye ice bag din yayi akan side drawer ya dagota ahankali yana wani irin kallonta da sauri ta rurrike blanket din tana wani irin jin zafi ko kadan batada karfi kodaya, rabonta da abinci tun wanda Ya Ahmad ya sai mata, daukarta yayi a hannu a firgice ta rirrike riganshi tana nishi, bayi ya shigar da ita batare daya cemata komiba yana kallonta har lokacin idanunta a kulle, ajiyeta yayi a wurin wanka yajuya yafito ya kullo mata kofar, tadade atsaye tana rawan sanyi kafin ta bude ido tana kallon ko ina ganin baya wurin yasa ahankali tafara wanka da ruwa mai zafi sosai tana komi a sannu danko kadan bata da karfi sosai, zazzabi ga ciwo kai ke cinta bana wasaba, da kyar ta iya tai wankan tai tsarki da ruwan zafi da sosai wurin ke mata zafi bayan tagama tadanji ya rage zafin, ajiyan zuciya tayi hawaye na rolling down her chicks shikenan yanzu ko, sake share hawayen tayi kafin tai brush sanan taja towel ta daura ta zauna rike wani towel ahanunta tana tsane gashin kanta, saida tagama sanan ta ijiye tafito tana tafiya tana dafe bango tana dingisawa sabida zafi ga jirin datake gani gakuma sanyi, kasama tsayawa tayi a closet tanemi kayan dazata saka sabida yanda kanta ke juyawa tabude kofa jikinta na rawan sanyi tafito tana layi da sauri ya dago kai dan karanta Magungunan da Omari yaje yasiyo mata yake, ajiye maganin yayi da sauri ganin yanda jikinta ke rawa kaman tana shirin fadi da sauri yazo wurin zai riketa cikin tsoro sosai da mugun firgicewa ta zame ta tsugunna bakinta na rawa sosai tace "p..please am so sorry, bazan kara guduba I promise kaji, dan..dan..please don't beat me" takara she maganan tareda dago kumburarren fuskanta tana kallonshi a mugun tsorace tana kuka mara kara, dan kawad dakai yayi batare daya cemata komiba saikuma ya mika hannu ahankali ya dagota ya zaunar da ita abakin gado ya lulluba mata bargo tundaga kai ganin yanda take rawan sanyi sanan yawuce ciki tana binshi da kallo, bai wani jimaba yadawo rike da simple doguwan riga yellow mai spaghetti hand dakuma black hoodie dinshi dawani white pant ya ijiye mata kusa da ita ya wuce kan kujera ya zauna yana bubbude kayan tea zai hada mata, ahankali tabi kayan da kallo kafin ta share hawayen daya zubo mata tadau doguwan rigan tareda janye bargon da hannu daya ta ajiye akan gadon ta saka doguwan rigan akan towel din jikinta a zaunen sanan ta sanya hoodie dinshi dake kamshin shi sosai ta mike tsaye ahankali tana cije lips sabida zafin datakeji taja towel din taciro tareda jan rigan kasa tana ganin jiri, rike towel din tayi tajuya zata bayi tana tafiya a mugun hankali tana dan wawware kafa tana lumlumshe ido luuuu tai baya zata fadi sabida wani irin jiri daya dibeta da sauri yawani irin taso ya riketa tafado jikinshi rirrikeshi tayi tana nishi idanunta na juyawa sosai, karbe towel din yayi ya ijiye tareda daukanta chak yayi kan kujera da ita ya zauna ahankali tana kan jikinshi tai lamo tana sauke ijiyan zuciya, tea daya gama hada mata ya dauka yakai bakinshi saida yaji zafin daidai sanan ya dago kanta da dayan hanun yakai cup din bakinta, kawad da kanta tayi hawaye na zubo daga idanunta tafashe da kuka mara kara tana kara lumshe ido tarasa inda zatasa kanta taji dadi, azaba da radadi takeji tako ina, duka jikinta ciwo suke mata, sosai tawani irin bashi tausayi hakan yasa ya ijiye cup din ya dago kanta da duka hannayen shi murya chan kasa yace "meke miki ciwo yanzu?" girgiza mai kai tayi zata fashe mai da wani sabon kuka ya shafa gefen fuskarta dake da dan lafiya yace "don't cry for me" gyadamai kai tayi ahankali tana lumshe ido, daukan tea yayi yakai bakinta yace "yasha so dat u can take drugs" gyadamai kai tayi tabude bakinta ahankali hakoran ta na rawa yasamata tasha kusan rabin cup sanan ta matsar da kanta tana nishi kaman zatai amai zuciyarta nawani irin tashi, chusa kanta tayi a kirjinshi tana shakkan kamshin dayake yi zazzabi nawani irin cinta, magungunan ya ballo pain relief dasu paracetamol ne dawasu kuma yadau bottle water ya dago kanta yasamata abaki ya kafa mata ruwan da kyar ta iya ta hadiye tana yatsine fuska ta ture ruwan tasake komawa kirjinshi tana nishi sosai ta kankameshi, ahankali yace "sanyi kikiji?" kasa magana tayi saima wani irin ririkemai riga da tayi tafashe da kuka sosai tana nishi cikin kuka sosai tace "mutuwa zanyi umm" tafashe da kuka sosai tana kankameshi tana juyi kaman zata suma ga cikinta dataji shima yafara mata wani shegen ciwo alamun MP zaizo, kaman zaiyi kuka murya chan kasa yace "sorry Wife" fashemai tayi da kuka sosai zata sauka daga jikinshi ta zauna akasa da sauri ya riketa gam ajikinshi yana bubbuga bayanta yama rasa mezai mata saikuma ya dauketa tareda kashe wutan dakin ya kwantar da ita akan gado arude ta yunkura zata tashi ya rikota fashewa tayi da kuka tana girgiza mai kai kaman wata baby tace "wlh bazan kara guduwa ba, I promise you please karka karamin wlh da zafi am sorryyy" kwantar da ita yayi ahankali yahau kanta batare daya sakin mata nauyi shi ko kadan ba ya daura goshinshi akan nata ahankali yace "are you sure?" gyadamai kai tayi da sauri cikin kuka da tsoro, hakanan tsoron yarinyar nawani irin burgeshi, murya chan kasa yace "bazaka kara gudu daga wajena ba?" gyadamai kai tayi cikin kuka mara kara tace "Allahhh" tawani irin ja sunan jikinta na rawa ga zafin ciwo, bikin shi yakawo saitin bakinta danhar lips dinshi na gogan nata yana wani irin kallonta yace "who am I to you?" fashewa tayi da kuka sosai dan kallonshi namata wani iri ajiki sosai da bataso, girgiza zamai kai tana tanaso takoma baya amma ko kadan bata