BOYAYYEN MUTUM BOOK COMPLETE BY M SHAKUR.txt

Author :  M Shakur Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   33 / 50

96K to 99K   out of 148.6K words

eldest, 
"pls go out...." tayi commanding dinshi,  babu musu ya Mike ya fita,  da sauri ta Mike ta bude closet dinta ta Fiddo wata doguwar riga ta saka sannan ta koma ta zauna kanta kasa, 
"can I come in?.. "taji ya fada mata
"yes... " ta amsa mashi ahankali,  shigowa yayi instead ya zauna kan kujera sai ya zauna a gabanta yana kallon face dinta trying to get an eye contact amma bai samu ba,  kanta kasa kawai tana tunanin sai yanzu tasan namiji bai da kunya ko kadan nor matter how young or small they're,  dukda abubuwan da ya fara dazun he's staring at her like mirror,  she's feeling so intimidated, 
"antyna yanzu me zakice?.. Tunda kinki cin wannan... It's getting noon... " ya fada ahankali,
"bansani ba... " ta fada kanta kasa feeling so shy,
"pls mana... Me nayi da bazaki ci abinci ba... " ya sake maido maganar sabo,
"hmmm me nace?.." ta fada trying to be free from the shame amma ko kadan b'ata iya daga kai
" yanzu zan baki zabi... You should tell me what happen ko kuma kawai ki bani hakkina yanzu... " ya fada babu wasa,  mami ji tayi gabata ya mugun fadi,  kawai imagining what she saw in her body,  kilan she will cry more more than aisha,
"you're not serious... " tafada voice dinta na rawa
"haka kika ce kou... Wait and see... " ya fada yana mikewa,  rigarshi ya daga ya fara kokarin unzipping trouser dinshi, da sauri tazo mikewa yayi saurin riketa ya maidata sit dinta
"Bari mana meye haka?.. " ta fada kaman zatayi kuka
"then tell me... " ya sake fada mata not giving up,  ganin da gaske yake yasa tayi saurin cewa
"kawai naga kana raina min hankali... You pretend to cook For amma it's not you... " surprise look yayi mata yana tsaye da wandonshi iya gwiwa yace.
"ban gane VA... " ya fada ahankali,
"I heard you call wata...har da wani ce mata babe... " ta fad'a Tana watsa mashi harara,  idanuwa suhail ya zaro not believing he's ears,  zama yayi kasa har lokacin wandonshi na iya gwiwanshi ya dinga dariya,  tsoki mami taja tayi kokarin mikewa da sauri ya sake kamata ta maidata kan kujera,  First trouser dinshi ya maida sannan yace
"finally.. Finally... Am so happy alhamdulillah  .." ya fada cikin matsanacin farin ciki, kallon banza mami ta watsa mashi sanna tace
"finally what... "
"finally kina kishina... It means you love me too... "
"lallai your sense need to be upgraded...ka tsaya nan kana wasting time dinka... "tafada cikin haushi kanta,
"am so sorry you think da wata nake waya... Bansan yanda ake hada kidney sauce ba sai na kira wajen dana koyi girki... Kinga it's nothing... Am So sorry I got you jealous.... " yafada still laughing,
"you got it all wrong...ba kishi nake ba... Kawai banason rainin hankali... " tafada atakaice, 
"wallahi it's the fact... Nothing more... Ina da full woman kaman ki me zan nema a waje?.. Duk yanda nake jin yunwa kallo daya zanyi maki inji na koshi... Duk yanda raina ya baci one look at you will flush my sadness... You're a dream wife... Wallahi kullum ina tunanin da nasanin nine mijinki da tun kafin in tafi karatu zan aureki in kebeki a fadata...i feel like drowning duk sanda nayi tunanin nine mijinki amma I let you cry for pain and agony...sorry for keeping you waiting my love... " ya fada cikin calmness,  mami lumshe idanuwa tayi tana sauraron abinda yake cewa,  kawai she's so surprise why he's good with words,  he's words are sweeter  than milk and honey put together, he makes her feel something undiscripeable,
"pls wa ya koya maka such words.... Ban taba jin su a bakin kowa ba.. Ko don daman banyi tarayya da saurayi ba I don't know what guys are capable of.. " tafada sounding very low with we eyes closed,  matsawa yaui daf daita yace
"wallahi Nima I don't know am a professional until I met you... Kome kikaji na fada it comes inti my mind ne kawia.. I always search for something to please you with... Ban taba fadawa mace irin kalamna da nake fad'a maki ba... Talking to you gives me absolute pleasure... Still again sorry for keeping you waiting... " yafada idanuwanshi kan closed eyes dinta,  wani dadi taji she's the only woman da yake  fadawa such sweet words,  she couldn't help it but say
"ko humaira?.. " ta fada mashi
"yes... Ko humaira... A da gani nake babu kaman humaira but I was wrong... Daman in baki mance ba I won't told you a duk Mai waazi family babu kaman ki... Tun ina yaro Allah ya dora min wata irin shakuwa dake... I never knew it was love because of the age difference...i loved you tun ina yaro... shiyasa kece asusuna kuma bank dina... " ya k'arasa maganar da dariya,  itama murmushi ta saki tana tunawa d yanda yake b'ata kudin break dinshi ta ajiye kuma in ya tashi amsa ya amshi double ko triple,  yana iya b'ata ajiyan naira dari ya amshi dari biyar a hannunta in the name of he's money, idanuwanta ta bude tace
"amma kai da suhail kun ci kudina da yawa... " ta fasa sounding normal,
"our very own ATM in human form... " yafada cikin dariya sosai, itama dariya tayi as old memories rush back, 
"pls duk ransr da kika ga nayi laifi tell me pls... Dont keep. Silent and hurt your self unnecessarily... " yafada mata ahankali,  shuru tayi b'ata ce komai ba,  looking at the thick hair by the side of he's ears makes her stomach aches, 
"cutest... " ta Dan kirashi da wata siririyar voice, 
"Naam Mimi... " Dan b'ata face tayi tace
"it's mami... "
" I want to call you Mimi... " ya amsa mata, shuru tayi b'ata ce komai ba saboda kunya,  kawia she's so shy of him, 
"you called me... Me kikeso?.. " ya tanbayeta in whisper, 
"nothing... Na manta... " ta fada mashi. 
"yanzu me kikeso kici..." ahankali ta Mike ta nufi dining din, zama tayi ya juya ya kalleta,  yace
"its cold already... " ya fada yana zuw kusa da inda take zuwa
"I will manage... " ta amsa mashi,  murmushi ya saki ya duka ya yi mata kiss a saman kanta sannan shima ya zauna opposite to her yana cewa
"let's manage it together... " in silence sukaci suka koshi sannan suhail ya tattare wajen ya kai kitchen,  dakinta ya dawo ya kwanta kan gadonta while ita kuma tana kwance kan doguwar kujera,  babu irin magiyan da baiyi mata ba kan ta dawo kan gadon babu abinda zaiyi mata amma Taki, ranar Monday zaiyi resuming office but ko kadan baison zuwa aikin,  he's thinking kudin da aka bashi ya fara business dashi instead ya dinga yawo zuwa aiki kullum, 
"Mimi... " ya kirata,  ahankali ta daga kai ta kalleshi without saying a word, 
"pls I need an advice... " yafada mata calmly,  kallonshi kawai take batace komai ba,  the more she stairs at him the more she have urge for him,  sai yanzu ta yarda ba namiji kadai kejin sha'awar mace ba, itama mace tana sha'awar namiji sosai,  Tasan ko zaa a hada mata dukkan mazan duniya bazata ji sha'awar su kaman yanda take jin na suhail ba,  the way he twist he's tongue while talking always makes it difficult,  ta yarda ko zaka shekara dari da mutum indai baka maida hankali kanshi ba bazaka San ko shi waye ba,  in one month data zauna da suhail under the same roof ta gano koshi waye,  in yana magana haka zai dinga lumshe idanuwa kaman baby doll, 
"baki ce komai ba... " taji ya fada mata,  Dan kallon shi tayi tace
"me?.. " idanuwa yayi rolling tare dacewa
"you're lost in thoughts...hope it's about me... " ya fad'a mata,  komawa tayi ta kwanta tare dacewa.
"I thought you have something important to say... " ta fad'a atakaice
"I said wane irin business kike ganin mutum zaiyi da million goma... I want to start something amma banda da idea at all... " ya sake maimaita mata question din da yayi mata while she was absent minded, 
"let's think about it tukun... " shine amsar data bashi lokaci guda.  Yaji dadin wannan amsar wato let's,  alaman tare zasuyi  tunanin kenan, yasan he's making a positive progress sosai and he's so happy.  Relaxing yayi kan gadon before you know it bacci yayi gaba dashi.  Bayan kaman minti talatin itama tayi bacci.
Wajen biyu Saura ta fara farkawa,  da sauri ta Mike taganshi kwance yana bacci,  legs dinshi ta taba tare dacewa
"lokacin sallah zai wuce... " tafada tana ganin ya fara motsawa  tayi saurin shigewa bathroom,  few minutes later ta fito shima ya shiga ya fito,.
Bayan mintu ashirin ya dawo dakin ita kuma har lokacin tana zaune kan praying carpet,
"me zakici?.. " ya tambayeta,  shuru tayi ta Mike, Dan dube dube yayi sannan tace
"pls ka bani Biro da takarda,  ..." fita yayi itama tabi bayanshi rike da wayarta,  yana daf da shiga dakinshi tace
"I will be in the kitchen ..." ta fad'a tana biye dashi ahankali kaman she's learning how to walk,  jin ta ambaci kitchen yasa yaji wani irin dadi
"rabbi yasa she's preparing meal today... " yafada yana shigewa dakinshi.
Kitchen mami ta wuce tana  duba abubuwan dake akwai and abubuwan da babu,  kawai she's remembering abinda anty bilki ta fada mata na sakaki, kawai she's so afraid of loosing him  to anyone,  koda kuwa she can't be a complete wife to him she will do some things around the house. Sallama yayi yayin shigowa rike da pen da paper ya mika mata, abubuwan da zata bukata a kitchen din ta fara rubutawa, mostly are vegetables and fruits,  sai kuma spices na abinci,  suhail was so happy Don tamkar yaron da aka sayawa lollipop haka face dinshi yake,  saida ta gama ta mika mashi paper,hadawa yayi da hannunta tayi saurin zarewa,  matsawa yayi kusa daita ya daga jaw dinta sai tayi saurin lumshe idanuwanta, bakinshi ya dora kan nata,  sai da ya kai kusan 5 seconds bakinshi na kan nata sannan yayi parting bakinshi ahankali yayi claiming bakinta in a stylish way,  bayan kaman minti daya ya zare bakinshi tare dacewa
"sai na dawo... " yafada bai jira abinda zata ce ba ya fice ya shiga dakinshi, keys dinshi ya dauko ya dawo falo yana cewa
"babu na tafi... "yafada da karfi,  mami dake tsaye rike mararta tayi gam kaman Mai labor,  the pain is increasing by the day,
"ko meye a hannun wannan yaron?.. " ta fad'a ahankali  tana shafa cikinta sosai,
"wayyo Allah na..  " tafada tana buga legs dinta da kasan kitchen din,
"rabbi kar ya gane... Kunya zanji wallahi..." tafada kaman zatayi kuka,, hannunta na rawa ta dauki wayarta sannan ta samu stool dake tasting table ta zauna ta nemi number yazid tayi dailing, bayan ringing kaman hudu yayi picking yana zolayata da
"anty amarya... " daidaita voice dinta tayi sannan tace
"na zama abokiyar wasarka AI tunda na auri abokinka... " dariya yazid yayi yace.
"haba antyna... Babu wannan zancen... "
"kai ka sani... Yauwa kana jina?.. "
"yes anty... "
"sunan wata magani zan turo maka yanzu ka sayomin... Kasan kar ka kuskura suhail ya sani kaji kou? ""
"maganin meye?.. " yazid ya tanbayeta sounding confused,
"pls don't ask me silly question.. Zaka saya min kou aa?.."
""zan saya maki mana antyna... ", kashe wayarta tayi ta shiga message ta rubuta mashi sunan maganin




Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks


biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa

For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode





Sai da ta zauna ta huta for a while sosai sannan ta tashi ta debi rice cup daya da rabi ta dora, kaza ta fiddo ta debi break dinshi inda babu kashi ko daya ta yanka kanana sannan ta kunna dayan gas din tayi t dora shi tare da seasoning.
Suhail na cikin tuki wayarshi ya fara ringing, Bluetooth dake gaban motarshi ya saka a kunne sannan yayi picking
"the great yaya... " yaji yazid ya fad'a mashi, dariya suhail yayi yace
"in-law how far... "
"wallahi fine... Ya kuke ya anty?.. Hope kana kula da antyna sosai?.. " inji yazid
"ask if itama tana kula Dani mana... AI ba antynka kadai bace Nima antyna ce... " yafada yana dariya
"nice dai Mai anty... Kai kuma matarka ce... So how is everything.. Amma wallahi baka da mutunci.. Tun baa je koina ba ka fara mantawa Dani... You can stay two days without hearing from me kuma you won't call..."inji yazid
"am sorry in-law... Kasan to be a family man it's not easy.. Especially if you're married to a boss lady like anty. " inji suhail, dariya yazid yayi yace
"anty rigima.. Wai hoe far... Komai ya daidaita?.. " yazid ya tanbayeshi
"for where?.. We're still patching things up... Amma fa ba laifi.. The fun ia beginning... Yazid kullum ba zan mance da taimakon dakayimin ba... Allah ya baka duk abinda kakeso duniya da lahira... " suhail ya fad'a calmly while driving ahankali,
"haba pls don't mention...what will be will always be nor matter the circumstances... So give thanks to Allah ..."
"yes you're right amma komai Nada sila... Inda ranar bakace ince ni zan aureta ba da kilan ba zan dinga shan tenderness da nake sha ba yanzu.. So still dai thank u... " suhail ya sake fad'a mashi, dariya yazid yayi yace
"wai tenderness..."
"kaidai bazaka gane bane... Babu abinda ya wuce auren Classy woman, macen da ta iya kula da jikinta, wallahi you will feel her skin kaman auduga am telling you... Am one lucky dude wallahi... "yafada cikin jindadi yayinda da tsigan jikinshi na tashi just by remembering her, kallon bayan hannunshi yayi sannan yace
"wallahi jikina har ya motsa kawai daga nayi maganar ta... " yafada sounding naughty, dariya yazid yayi sosai sannan yace
"daman kai bakaji wallahi... Gashi Allah ya hadaka da anty Mai kunya... Anyway she's all yours... Allah ya bar ku tare... " inji yazid.
"Ameen Ameen in-law... Ameen oooo..."
"wai b'ata da lafiya ne?.. "
"why do you ask?.. "suhail ya tambayeshi
"dazun ta kirani.. Ta turo sunan magani wai in saya mata... Tace I shouldn't tell you ni kuma naga you're the head if anything is wrong you should be the First to know... " suhail dake tuki hannu daya ya Dan dora a bakinshi trying ti think maganin meye amma he couldn't,
"pls me tace yake damunta... She did not tell me anything.. " suhail ya fad'a cikin damuwa
"wallahi vata fadamin ba... Kawia tace in sayo mata magani that's all... "
"yaya sunan maganin?.. " suhail ya tambayeshi
"I can't pronounce ohhh... Kasan am not a doctor... Sunan dai har da something Phyllis... " yazid ya fad'a in a funny way
"OK Dan Allah turomin... Am going to the market..sai in sayo mata daga nan sai kuma in tambayi amfaninshi.."inji suhail,
"anty zatayi fushi fa... " inji yazid
"then why did you tell me... Pls bamu haka da kai.. Turomin... " ya fad'a mashi
"Kunfi kusa... Let me send... " yazid ya amsa mashi tare da kashe waya, ko minti biyu baayi ba yaizd ya turo mashi.
Bayan ya gama sayan abubuwan da mami ta bashi ya shiga wata super market ya sayo whipping cream na ruwa dana gari Don sune abubuwan daya rage mashi, ajiye su yayi a booth yayi tsaye yana waige2 looking for a pharmacy, wani ya tanbaya ko zai samu gidan magani kusa sai yayi mashi describing wajen ya nufa ya bude wayarshi ya nunawa pharmacist din yana cewa
"pls Kuna da wannan maganin?.. " ya tambayi dattijon that is almost as old as he's father, mutumin amsar wayar yayi ya kalla for two to three seconds sannan yace
"eh... Guda nawa? """ mutumin ya tambayeshi, shuru suhail ya danyi sannan yace
"pls sir... Meye amfanin maganin? "ya tambayeshi,
"who asked you to bought it... " shine question da mutumin yayi mashi, shuru suhail yayi for a moment sannan yace
"matata... " unbelievable look mutumin yayi mashi sannan yace.
"kai meye amfanin ka da matarka sai Tasha maganin kwantar da shaawa while you're around... " wannan tambayan yasa suhail yaji kaman ya shige kasa, he feels so ashame of himself, inda yayi tunanin amfanin maganin ke nan da ko a mafarki bazai kawo kanshi a yi mashi irin wannan maganr ba
"you look like an able man... A man that can make any woman go out of her mind...gaskiya am disappointed in you... " tsohon Dan duniyan ya fadawa suhail yana maida mashi wayarshi, suhail kasa daga kai yayi
"if baka da power kazo a baka maganin she will not have any problem with desire... "
"sir am able... Kawai dai bamu dade da aure bane...but nevertheless nagode.... Bani guda daya"
"alright then... Allah ya taimaka... But do something before she go Ask for it elsewhere..." jin abinda yace yasa suhail daddaure face dinshi yaace
" I will do something about it.... " ya fad'a atakaice, mutumin dauko mashi guda daya

33 / 50