Author : M Shakur Category : Romantic Hausa Novels
friend? Kasan har yanzu bansaka any kara a kotu ba sabida kai nake jiye mawa, and do you know what it means cewa akai kara court sai yaran nan suyi presenting case cewa you are trying to rape there married sister, do you know what that means friend?" katseshi Abba yayi ta hanyar cewa "waye married sister nasu? su waye su? Am not getting you, Nadeera batada kowa aduniyar nan sama dani ubanta ahalin yanxun, babu wanda yakaini iko da ita, namata komi na rayuwa, Yes nasan shez not my daughter, and am sorry for not telling you tun tana 3months lokacin ina aiki a eygpt mukai adopting dinta, friend banda wacce nakeso a duniyan nan kaman Nadeera I swear to you shiyasa nikeso in aureta, I want to marry her and make her mine, mine forever, and for the rape case sharrin shaidan ne, wlh shairin shaidan ne dakuma tsananin son danake mata always make me feel that urge to cuddle her or have her u know" yay shiru yana sauke ajiyan zuciya dan sosai muryanshi tafara rawa kuka na neman kufcemai, murmushi commissioner yayi tare dacewa " i've heard you, koni nasha ganin son Nadeera a idanunka but I always tot irin father and daugtherly love dinan ne, but kasani you are my friend and i can never deceive you, and ba tun yau muka san juna ba, musan juna tun muna samari tun mama nadarai, kagan yaron nan wanda ka aura mata toh dan uwanta ne, kaga yanda Allah ke abu ko, Allah yahada auren su, auren ya kasance kuma auren kaddara, kai kanka bakasan lokacin daka amince kabada auren nataba anan kadai yakamata ya yarda da hukuncin Allah rabbul samawati, kuma yaran nan sunada complete evidence wanda ko ina sukayi presenting this evidence idan nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba sune zasuyi winning case dinan akanka, Saisa am very happy dana ganka I personally want to advice you sincere advice ma kam ka hakura ka janye case dinan u can never win, kai attempting raping yarinyar nan basau dayaba, you hit her, kai alot of things da instead of akamasu saidai kai akamaka aturaka prison, Alhaji Naseer Friend!" yakirashi cikin dan kakkausar murya yace "inaso ka janye kowani irin kara let's free this boy, ya tattara matarshi Nadeera da kananshi subar kasan nan su koma chan kasar su Egypt, ka manta da komi Nadeera ba matarka bace Allah ya riga ya kaddara hakan accept your faith kaji, mekace ka hakura mu saki yaron tun kafin yay involving lauyanshi aciki dan dama ni nace mubar komi on hold harsai anga warkewan ka, kokuwan in barka kai go ahead kaga kaine zaka shiga matsala nan gaba, me kace? Are you giving up or not?" kwamissiona yamai maganan yana kallon fuskarshi.
*masu min posting waje kuda Allah*
*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 in kinason book dinan, zaki iya turo MTN card ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting*
*BOYAYYEN MUTUN*
Daga mishi kai kawai Abba yayi without saying a thing, hannu yakai ya bude dayan document din kaman mara gaskiya, zaro ido yayi ganin document nasu dasukeyi adopting Nadeera ne da aka basu a eygpt, saboda harda picture da dukkansu suka dauka dasuka je motherless home ranan dasukai adopting nata. "Where did you get this docuuu...m...en..t" abinda ya fito daga bakin Abba kenan da kyar yana numfashi da sauri sauri, murmushi Omari yayi kafin yama Abba bayanin yanda akayi mummy takawo musu document gidansu as an evidence cewa ba ita bace ta haifi Nadeera, coincidentally kuma tazamana itace lil sister dinsu dasuketa nima. Shuru Abba yayi without any word from him again sai zufa yake yana numfashi da sauri da sauri kirjinshi na bugawa sosai, wani irin tausayin shine ya diran ma commissioner a zuciya jiyayi kaman yamai kuka hakika so cuta ce wlh, kallon Abba yayi ahankali yace "friend, am happy yanxun you've seen for yourself, Alhamdulillah, so what did you say now?" Shiru still Abba yayi idonshi cike da kwalla, zuciyarshi namai wani irin zafi da yana ganin tunda yazo duniya bai tabamai irin zafin ba, yanzu wayan nan shikenan yan uwan Nadeera ne, yan uwan Princess dina? Shikenan yanzu, shikenan? Ya shiga can duniyar tunani yay nisa, he just realize cewa shikenan he has lost Princess forever, wa'inda suka fishi iko da ita Allah ya kawuso, wani iri yaji zuciyarshi namai, he just want to cry amma yakasa, nauyi sosai yaji kirjinshi namai, inama ace yanada ikon maida agogo baya dabaiyi kokarin raping princess ba, attempt rape dinta dayayi yasa harta gudu daga gida har yay resulting to yau, dabaiyi yunkurin haike mataba da maybe yanzu ma tana dauke da cikinshi, mesa ya biyema shaidan akan Mum batanan yaje yabi yarshi? Why? why? Shikenan Princess is not mine yanzu? Wani irin hawaye ne ya gangaro mai da sauri ya share ya daura hanunshi kan idanunshi ya matse idanunshi yana wani irin cizon lebe yana kokarin hana kanshi kuka amma hawayen saida suka shiga bulbulowa sunabin hannunshi.
Ayanda commissioner yaga yana kuka mara kara yasa yakira wani sergent ya bashi umarnin afito da Marwan daga cell, yadawo ya zauna kusa da Abba ya dafa kafadarshi alamun lallashi batare dayay magana ba, bayan kamar 7min wani sergent yashigo office din Marwan biye dashi.
Umarni commissioner ya kara bama sergent daya dauko mishi dogon wandonshi da tshirt nashi dasuka amshe, sabida da boxer da kuma singlet kawai suka barshi. Fita sergent din yayi with immediate effect don zuwa aiwatar da maganan commissioner. Kallon Marwan commissioner yayi tare da cewa "you are freed, sannan on behalf of my friend" yanuna Abba da har lokacin hanunshi kekan idanunshi hawaye nabin hanun yace "we are sorry for all the pains we have cursed you. Allah ya baku zaman lafiya, we are really very very sorry, you guys can leave now"
Har sun juya zasu fita commissioner yace "Marwan please i want you to do me a favour idan ba damuwa" kallon Abba Marwan yayi dahar lokacin yana yanda yake kafin ya kalli kwamissiona ya gyadamai kai, ahankali kwamissiona yace "i want you to leave this country da kai da family dinka don Allah" kallonshi Marwan yayi adake babu alamun wasa ko tsoro for like 5sec kafin yace "if i may ask why?" murmushi commissioner yayi tare da yadan fuzar da iska yace "its just a request, and hope it will be considered" dan tabe baki yayi yace "Actually, munada intention na barin nigeria dama tun ba yau ba, But tunda haka things yayi turning around we have no other option, we are going back to our father's land" wani irin dadi ne ya lullube zuciyar commissioner yay murmushi yace" thank you Marwan".
Fita sukayi dukkansu daga office din suka rufo musu kofan, har aka gama dukka wannan conversation din suka fita Abba bai dago kai ya kallesu ba, sosai yake kuka, bayan fitansu ne commissioner ya matso da kujeran shi sosai kusa dana Abba dafashi yayi ya fuzar da iska yace "friend please take heart, I did wat I did because I love you friend, because I care for you, nasan idan nabarma komi bazakai taking d right choice ba, I do wat is best for you, am ur bro your friend I have to guide you, had it been I knew everything tundaga farko trust me non of this would have happened, everything daya faru yanxun kaddara ne, just take it as your destiny, haka Allah ya kaddara, kafara tuba ka nemi gafarar ubangijin ka dana family dinka da ita Nadeera, but before then u have to start healing, u have a long way to go my friend, you've made mistake but I can never hate you for that, a true friend shine friend that will love support you and stood by your side regardless, so am with you zamuyi fighting this battle together, love is a disease, love is poison, and love can be the most sweetest and cutest thing to someone's life, forget Nadeera ka kaddara hakan Allah ya tsara, ba komi mukeso musamu ba, Allah na karban tuban Bawan shi matukar baikai gargara ba, kasan abinda kama Allah ka tuba sanan kai alkawari bazaka karaba, lemme tell you something sef, Wlh Billahi Allah ma na nemanka da shiriya ne inda ba hakaba daya barka kai raping yarinyar nan and kasan hukunci wanda yakeda aure dayay Zina ko? Jifan shi za'ayi harya mutu, kayakuri forget Nadeera nasan is not going to be easy yarinyar daka shaku da itane tun tana yar jaririyan ta kayakuri kaji friend, Allah maganin komi ne once ka mika wuya gareshi ka fawwalamai al'amuran ka toya isar maka kaji" dago kai Abba yayi fuskarshi duk ya jike da hawaye, idanunshi sunyi jajir kaman wuta, heart dinshi na suya kaman ana soya gari, fashewa yayi da kuka sosai kaman yaro yace "I love my baby girl so much friend bazaka ganeba, I love baby girl, I admit I've made alot of mistakes amma wlh nai nadama, I love my baby girl dan Allah kadawo min da baby girl, I promise bazan kara abubuwan danayi ba, am sorry, am so sorry princess forgive ur Abba, babygirl, my little princess please come back to your Abba mukoma gida da Mum da yayyinki muyi zaman mu as one happy family, am so so sorry babyna, am so sorry princess, I love you so much so much wlh, friend I love my princess dayawa dayawa, wlh I can die idan na rasata forever, my life will be shattered, shekaran jiya ko yaushene ma I was damn jealous dat was d reason why I wanted to scare her off, but ba raping dinta zanyi ba, I love princess tun tana yarinya, innalillahi wa inna ilahi raji'un, astagafurullahi, Ya Allah natuba, ya Allah am sorry, wayyo Allah na I love you princess so much, my heart is burning Fri.." sosai kuka yaci karfin shi hakan yasa yaja blanket din daya daura yasa a fuska yana share fuska yana kuka uncontrollably gwanin ban tausayi. pathing bayanshi commissioner ya dungayi yana bashi hakuri ahankali kafin yace "tashi let's go inside ka chanza kayan nan" da taimakon shi ya daga Abba ya kaishi dayan dakin ya bashi kaya ya saka kafin ya kaishi asibiti da kanshi dan yakasa daina kuka gwanin ban tausayi jikinshi yay zafi sosai.
Suna fita daga station din direct parking lot sukai, agaban motan suka tsaya yace "Omari inaso kuna isa gida yanxun pls ku shirya kayanku and ku taya Nadeera shirya nata as well, I book any available flight for you guys ku wace airport, i want us to relocate to Egypt" juyowa Abdallah yayi ya kalleshi yace "how about you, inace tare zamu wuce dukkanmu." "No akwai abubuwan dazanyi clearing, so zan biyonku nanda 1-2weeks in shaa Allah, yanxun kukaini can gidanmu dake bwari, idan kun tafi zan dawo gida in shaa Allah. Sannan 1 more thing, pls kar ku fadawa Rahma anyi freeing dina, and ranar da zanzo egypt too please karku fada mata. I want it to be in a form of suprise. And please take good care of her, take very good care of her, none of you should trouble my wife" Gyada mishi kai sukayi both of them, suka shiga motar, saida suka fara ajiyeshi a tsohon gidansu na bwari kafin su wuce gida. Suna isa gida suka taradda Nadeera sai barci takeyi a palour remote na hannunta. Part dinsu suka wuce suka hado kayansu kafin su dawo nata su hada mata nata, Saida suka gama hadawa sannan suka zauna booking tickets dinsu Marwan yafara tura musu ta email sanan suka tasheta tare da mika mata hijab dinta binsu tai da kallo Omari yace "wear your hijab" karba tayi tasaka ba musu tana gama sawa Abdallah ya mika mata takalmin ta "wear it" ahankali ta zura, Abdallah ya ja hannunta suka fita daga gidan bude mata mota yayi yasata aciki Omari yakoma ya rufo gidan ya shiga cikin motar suka bar gidan. "where are we going to?" tai tambayar ahankali tana kallon Ya Omari dake driving, juyowa Abdallah yayi yace mata "we are living nigeria to eg.." batama bari ya karasa ba tace "toh ina ya Marwan? Taya zamu bar nigeria bayan he is still in cell?" Tana kaiwa nan tafashe da kuka sosai Omari ne yakira sunanta. "Rahma dont worry he is fine kinji i assure you" kuka tacigaba dayi har suka isa airport bata bar kuka ba. Ahaka sukayi boarding idonta duk a kumbure jirgin su yadaga sama.
Around 6:30 pm na yamma jirginsu ya sauka a garin egyp, wata babban mota tazo ta daukesu daga airport din takaisu wani babban gida...
2days later.
Marwan yadawo gida ya hada important document daya kamata ya hada duk ya hada, ya nemi masu siyan gidan sunzo sun siya yahada kudin yaraba gida uku kashi daya yakai gidan marayu, daya prison, daya kuma hospital, The following day yaje har gidansu na daji daya barma kamal abokin Abdallah da baban shi ya gaidasu yamusu sallama sukamai fatan alheri.
Bayan 5days, he is almost done da koma. Mota ya dauka yaje office na commissioner don yin mishi sallama, luckily for him he meet Abba there.. Sosai Abba ya wani irin rame kaman mai wani cuta, ahakan ma yanxun ya fara jin sauki sosai dan abun yadena mai zafi, sai dai ya dawo shuru shuru, sai kwamissiona ya matsa mai zaici abinci tunani yamai yawa, kullum yana office tare da commissioner, baima damu da company shi ko aikin shiba. Ya kiran numb din mummy don ya bata hakuri taki dauka daga baya number din ma ya daina shigan mishi kwata kwata, yadawo abin tausayi, yakira number su Ahmad da Muhsin su nasu kwata kwata bama ya shiga kaman sun chanza layi, duk inda yasan suna zuwa na gidan kwallo da filin sport amma bai gansu ba, to a ina suke, idan yafara kuka saiyafi hours yanayi, ya dawo so lonely bayida kowa, tunanin princess yatasa shi gaba zai iya bada komi daya mallaka dan kawai yaga princess koda daga nesane. Within this 5day da abunnan ya faru har wani duhu yayi na musamman ya rame ya yamushe, ya lalace kaman wanda yay shekara baida lafiya.
Gaisawa yayi da commissioner yace "Nazo in maka sallama ne in shaa Allah gobe i will be on my way back to my fatherland, thanks for all your care and hospitality we really appreciate, Allah ya bar kauna" Murmushi commissioner yayi yace "its okey, Allah ya kiyaye hanya. My regards to sauran siblings dinka" Godiya yama commissioner ya juya zai fita daga office batare dayama Abba second look ba, har zai fita daga office din sai kuma ya juyo ya kalli Abba daya kuramai jajayen idanunshi yana numfashi da sauri da sauri, sosai yaji tsohon yawani irin bashi tausayin, koma komi ya raini Rahma, kuma yaci darajan Rahma namai kallon mahaifi, ahankali yace "Abba am sorry for All the pains i have coursed you, kayi hakuri kayafe mun, Sannan i really appreciate dukka kokarin dakayi in other to bring my lil sister, my wife Rahma up, babu abunda zan iya cewa sai dai ince Allah ya biyaka, am really sorry and thank you so much Allah ya biyaka, sanan Allah yabaka lafiya" ko dago kai Abba baiyi ba sabida wani irin zafi da zuciyarshi ke mishi, he just wanna cry and cry and cry, he called princess wife, shikenan yarabani da Princess?. Kallon commissioner yayi ganin yanda Abba ke dafa kirji yace "please can you help me with his phone number saboda once in a while indunga kiranshi muna gaisawa" murmushi commissioner yayo tare da bashi number din Abba, yana gama amsa ya musu sallama yafita daga office din. Kuka Abba ya fashe dashi yana dafa kirjinshi yace "shikenan princess, shikenan ya kwacemin y'ata, why why why Nasiru maisa kai mistake dinan, mesa nai yunkurin yin abinda Allah ya hana, nai yunkurin yima yata fyade Allah bai bani iko ba karahema ya jarabceni da sonta sanan yahanani ita, yakuma rabani da ita, I know this is my punishment Ya Allah, Ya Allah natuba wlh, Amma bakomai haka Allah ya kaddara, i loved her with all my heart, no problem thats my destiny, I've accepted that, Ya Allah wherever my princess is please make her happy, let her be happy dats all I want now.." yafashe dawani irin heart melting kukan dayasa kwamissiona share kwalla da sauri ya rungume Abba yana patting bayanshi dan Allah look so pathetic.*masu fitarmin da novel su da Allah*
*3107021073 first bank aisha Muhammad zaki turo 300 access fee saiki turomin evidence ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting, you can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461*
*Eygpt*
Bayan 2 weeks
Ko kadan batajin dadin garin, babu second din dazai wuce da bazata tai tunanin Ya Marwan ba, kome zatayi shi yake Fado mata, da kyar ta iya ta shirya kaman yanda Ya Abdallah ya umurceta, black doguwan riga kawai tasaka ta yafa black vail akai tafito daga dakin tana tafiya ahankali harta sauko kasa, murmushi Abdallah dake zaune afalo yana jiranta yayi yace "yauwa my shagwababbiya sis oya muje, kitso za'ama gashin nan sanan zansa amiki wani milk body scrub da akeyi agarin nan na gyaran jiki, sai amiki red cultural henna ai kinaso ko?" dan guntun hawayen daya zubo mata ta share batare data bashi amsa ba da sauri ya rungumo kafadarta yace "chill jor, wlh karkimin kuka kindaisan nan ba Nigeria bane ba ko hakanan kija akamani Malama, oya shish and lets go" murguda mai baki tayi tare da ture hanunshi daga kafadarta tai hanyar mota da sauri kaman zata tashi sama, murmushi yayi ahankali yace "yarinya yau zakiga mijinki muga karshen kuka" da sauri yakarasa wajen motan ganin yanda ta tsaya tana jiranshi, dariya yayi ciki ciki ganin yanda tai kini kini da rai kaman ta saki kuka, ya bude mata kofa ta shiga ya zagaya ya bude dayan bangaren ya shiga yatada motar yaja motar suka bar gidan.
Wani ubansu spa ya kaita, har office din manager ya