Author : M Shakur Category : Romantic Hausa Novels
ta kallesu ta hade hannayen ta tace "kuyafe mana, kuyafema baban su shirin shedan ce nasan yay babban laifi, amma kuyafe mana, to ya akayi Nadeera batai kama dakuba naga dukkun fita hasken fata?" murmushi Abdallah yayi yace "da Abee take kama fatarshi ta dauko mu farin momma ne" murmushi Mum tayi tace "ikon Allah amma am so happy kaman an ciremin wani stone azuciyata nakeji wlh, to yanzu tayaya zamu sanar da Princess? How is she going to take and accept wanan babban labari haka?" ta kalli Marwan tace "tayaya zamu sanar da ita Marwan?" dan dago kai yayi ya kalli Mum kafin ya mayarda kanshi kasa anatse yace "dazaran taji sauki" tashi yayi ahankali daga kan table din yace "bari nadubo ta" yawuce sama batare daya jira amsan Mum ba, ahankali ya bude kofan dakin ganin ta bude ido yasa yarufe kofa da sauri yay cikin dakin yana tafiya ahankali yana wani irin kallonta, daga kwance datake take mika hannu agajiye tana kokarin janyo doguwan riganta dake gefe tana rike cikinta dan mugun ciwo yake mata bana wasaba, hanunshi dataga yariga nata ya dauko rigan yasa tawani irin ja numfashi cikin tsoro tareda kulle idanunta tanajin mayen kamshin dayake yi kaman ya juye turare ajikinshi, zama yay ta bakin gadon tareda sa hannu ya dagota zaune, nishi tayi cikin ciwo kaman zatai kuka tace "cikina" da sauri yasa hannu ya juyo da fuskarta tareda hura mata iska a fuska hakan yasa ta bude ido ahankali hawaye na taruwa a idonta, bakinta har rawa yake kirjinta na bugawa tace "p..please zan shiga bathroom" gyada mata kai yayi yanajin kaman karta dena mai magana, rigan yadaga yasa mata awuya da sauri tana kara rike bargon jikinta ta zura hanunta daya kafin ta karbi dayan hannu ahankali ta saka kirjinta na bugawa tajashi kasa, tashi daga kan gadon yayi ya mika mata hannu ahankali yace "come" dan kallonshi tayi da sauri ta dukar da kai dan kwarjinin shi yamata yawa ta mikamai hanunta dake rawa ya dagata sama ahankali yanabin inda ta tashi da kallo itama wajen takebi da kallo da sauri ta fizge hanunta daga nashi a mugun tsorace dudda uban ciwon dake cinta ta tsaya agaban gadon tana kokarin yaye bedsheet din tace "please am sorry I was sleeping saisa bansan yaz..." hanunshi dataji akan waist dinta yawani irin rungumota ta baya yasa takarsa karashe maganan hawaye nason zubo mata, daura kanshi yayi agefen wuyanta murya chan kasa yace "you are on your period ko I guess?" gyadamai kai tayi atsorace wani irin sanyi na shigan ta, dan juyo da ita yayi tai facing dinshi wani irin kallon dayake mata daya bambamta dana kullum yasa tasake saukar da kanta kasa da sauri matseta yayi ajikinshi yana taba wuyanta ganin har yanzu jikinta da dan sauran zafi amma ba kaman na dazuba dayake kaman wuta, bakinshi yakai saitin kunenta dan lashe kunen yayi slowly da sauri tai yunkurin janye kunen sabida yanda taji tsirr, ahankali yace "wat do you need for the period, tell me" idanunta alumshe batare data bude suba tace "sa..sanitary pad and drugs" gyada mata kai yayi ya maida kanshi kan wuyanta ya tura hanunshi a aljihun bayan wandonshi yaciro wayarshi ya kawo ta gabanta ya daddanna ya shiga inda zai taypa ma Abdallah message ya mika mata murya chan kasa yace "write it down" gyadamai kai tayi hanunta na rawa ta karba sabida wani irin shafa mata ciki dayake yi gashi ya matseta da kyar ta iya ta rubuta sunan pad da magungunan datake amfani dashi duk lokacin mp agida, idanunshi akan screen din ta mikamai ahankali ya karba ya hada da hanunta yarike ya rubuta get it now sanan yay sending message din ya mayard da wayan aljihun shi yana wani irin juyo da ita tareda daukan ta yana kallon fuskarta data lumshe ido tana ajiyan zuciya da sauri da sauri kaman zai mata wani abu ya shigar da ita bathroom ya zaunar da ita kafin ya tsugunna yariko hanunta ahankali yace "Rahma" da sauri ta bude idanunta tadan kallai irin Rahma kuma ganin kallon dayake mata yasa ta saukar da kanta kasa tana marmar da ido ahankali yace "namiki wankan cuz u are not strong?" da sauri ta girgiza mai kai tasa hannu tana goge hawayen dake zubo mata, ahankali ya mike tsaye yajuya ya tsaya wajen kofa yace "15 minutes nabaki" fita yayi ya rufo mata kofan gadon yaje ya cire bedsheet din yakai shi ya ijiye akan kujeran dake tsakiyan closet wani hadadden zanin gado yaciro ya shimfida ya gyara ko ina dudda dakin ba datti kuwa dakin yahau kamshi, knocking kofan akayi Ya bude Abdallah ne rike da babban ledan wani pharmacy, karba yayi yaja kunen Abdallah dake mai murmushi yajuya yabar wajen yakoma kasa wurin Mum, shikuma yakoma daki yarufo kofan.
Bude kofan yayi ya ijiye mata pad din akan kujeran dake tsakiyar closet din yafita ya ijiye maganin akan gado ya zauna yana jiranta, tadade tana wanka da ruwan zafi, sosai taji dadin jikinta barinma fuskarta dataji ya sake mata sosai, taji da dinshi bakaman da daya daddaure mataba, dauro towel tayi tafito tana tafiya ahankali, pad din data hango kan kujera yasa taji hankalin ta ya kwanta sosai, shiryawa tayi tsaf tasaka wata atampa da aka mata riga da sket blue da pink ne atampa aiko tai kyau ta daura dankwali babu komi a fuskarta but tayi kyau bana wasa ba looking so simple and sweet, ahankali ta bude kofa da sauri ya daga kai yana kallon kofan fitowa tayi tana jan gaban dan kwalinta danya rufe mata kirjinta dasuka taso ta gaban rigan sosai da kyau, kafeta yayi da ido hakan yasa ta tsaya kyam takasa shigowa falon sai wasa take da yatsun ta, ahankali yabude hanunshi yana wani irin kallonta cikin sauki dawani irin so yace "come" dago kai tayi adan tsorace ta kalleshi da sauri ta dauke kai sabida wani irin kallon dayake mata kaman zai hadiyeta, ahankali tafara tafiya harta karasa gaban kujeran takasa fadawa kanshi kaman yanda yake nufi gefenshi tayi zata zauna yawani irin fizgota tafado jikinshi harsaida tai kara tace "wayyo" sassauta riko dayamata yayi tareda gyara ta ajikinshi, murya chan kasa yace "sorry" zare dan kwalin kanta yayi ya ijiye gefe yanabin gashin ta da kallo kafin ya saukar da idanunshi kan kirjinta dasuka ciko kaman zasu fito daga rigan, wani irin ajiyan zuciya ya sauke yadan lumshe ido yana sauraran yanda kirjinta ke bugawa ahankali yace "I have a surprise for you, kinason kiga surprise din?" yay maganan yana dago habarta ta kallai yanda ya tsareta da ido yasa ta gyadamai kai ahankali, murmushi yayi yace "okay" ya shafa inda ya kumbura a fuskanta abin namai ciwo kafin ya kalleta kwayar idanunta yace "meke miki ciwo yanzu?" marmar tai da ido tana shirin kuka ya girgiza mata kai yace "don't cry for me, crying queen" jawota yayi sosai yana gyara kwanciya tareda daure hannayen shi abayanta yana kallonta yace "tell me meke miki ciwo yanzu?" ahankali tace "my stomach" lumshe ido yayi da sauri dan yanda tai maganan chan kasa kaman wacce muryanta ya shake yasa yaji ya shiga wani irin yanayi bukata ahankali yabude idonshi dasuka dan chanza kala ya daura akanta tareda kamo lips dinta nakasa batare dayay sucking ba yace "I will make it stop, zai dena miki ciwo kinji" gyadamai kai tayi ahankali tanason ta fizge lips dinta ya shiga kissing dinta da sauri da sauri wani irin ajiyan zuciya ta sauke kaman zata sume itadai ta banu, ahankali yakai hanunshi bayan riganta yana kokarin zage zip dinta tafashe mai da kuka dan kwanciya kawai take so tayi tahuta sosai cikinta ke mata ciwo, da kyar ya saketa tareda matseta ajikinshi yana sauke ajiyan zuciya yace "don't cry for me please" yasa hannu yana share mata hawayen datake yi, dagata yayi shima yatashi shima yakaita ya zaunar da ita abakin gado yana kokarin saita kanshi ya dauko magungunan ta yabata yana murmushi yanda yaga dukta takure waje daya yace "lemme bring your surprise for you matsoraciya" dukowa yayi yama lips dinta kiss ya dago yana murmushi da sauri tasake sunnar da kai kasa, ahankali ya dago yafita daga dakin yana waigenta.
Ya rufo mata kofan yay kasa yatarar da Mum dasu Abdallah nata mata hira dago kai duk sukayi suna kallonshi ahankali yace "ta tashi Mum lemme take you to her" tashi Mum tayi tana murmushi ta nunamai jakanta tace "ga abubuwan ta nanma nakawo mata" wurin jakan yayi yaja yahau kan stairs Mum biye dashi tana kallon ko'ina ya tsaya gaban kofan dakinshi ya bude yana kallonta har lokacin tana zaune inda ya barta tana wasa da yatsun ta yaja jakan ya shiga ciki Mum ma ta shigo tana murmushi tana kallonta ita kanta tai kewan yar tata ahankali tace "Princess" dawani irin sauri Nadeera ta dago kanta ta kalli hanyar kofan jin kaman muryan mum dinta, ganin Mum dinta yasa tawani irin mike tsaye tana kallon Mum da mugun mamaki, dawani irin gudun bala'i dan tama manta da rashin lafiyanta tawani irin yin tsalle tafada jikin Mum ta kankame ta tasaki kuka sosai kaman wacce bataga mum nakusan shekara dayaba, tsayawa yayi chak yana kallonta daga ita har Mummy datake neman tafadar waka cikin kuka tadago kanta a shagwabe tace "Mummy na kece?" gyada mata kai Mum tayi hakan yasa takara mayar da kanta jikinta ta kankameta tana sauke ajiyan zuciya tana kuka sosai tace "kinzo kitafi danine Mummy?" dagota mum tayi tasa handy dinta dake hanunta ta share mata fuskanta ahankali gudun karta kama mata ciwon fuskanta tace "is okay dena kukan, keda bakida lafiya kinji Princess zomuje mu zauna" gyada mata kai tayi Mum taja hanunta suka shiga dakin suka zauna akan kujera, da sauri tasake fadawa jikin Mum tawani irin rungumeta ta kankameta sosai, murmushi Mum tayi itama tai hugging dinta back, ahankali ya juya zai fita daga dakin yadan zuyo ahankali daidai itama ta juyo da kanta hada ido sukayi da sauri ta lumshe ido tana rirrike Mum tana murguda mai baki, dan murmushi yayi yabude kofa yafita daga dakin yarufo musu kofan yana sake murmushi dan abunda tamai ya bala'in bashi dariya da sha'awa dakin su Omari yawuce yana murmushi shi kadai kaman an mai kyauta.
Ahankali Mum taciro ta daga jikinta tana taba inda ya kumbura a fuskanta tace "kinsha magani kuwa?" gyadama Mum kai tayi ahankali, kaman Mum zatai kuka tace "mai yake miki ciwo yanzu princess?" a shagwabe tace "marana ke ciwo sosai Mummy na" "kinsha magani to princess?" girgiza mata kai tayi ta nuna mata maganin akan gado tace "gasu chan bansha ba" hararanta Mum tayi kafin ta dagata daga jikinta tace "oya sauka kasa kije ki dauko ruwa kizo kisha daganan ma ki dauko yogurt da cup kizo dashi da spoon akwa wani abu dazan baki kisha" turo baki tayi Mum ta mike tajayo jakan tana kwantar wa akasa tace "jeki dauko kizo" murmushi tayi tana kallon akwatin tace "Mum kinzo tafiya da nine?" hararanta Mum tayi ta nuna mata kofa hakan yasa tajuya tana tafiya ahankali Mum tabita da kallo bude kofa tayi tafita tana kallon ko'ina a tsorace gashi ko hijabi batasa ba, ganin bataji hayaniyan kowaba yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali sabida zafi tana sauka kasa, babu kowa afalon hakan yasa tai hanyar dining zata shiga kitchen idanunta suka sauka akan files har guda biyu an ijiye su akan table arufe, bin files din tayi da kallo harta bude kofa ta shiga babban kitchen din tana Kalle Kalle, babban tray ta dauko tana yatsine fuska sai cup da spoon dukta daura akan tray din tabude fridge din tadauko farm fresh yourgurt da ruwa tarufe fridge din tafito tajuya tafito ta maida kofan ta rufe tana kallon files din ahankali kaman wacce ake janta ta tsaya agaban table din tana kallon files din, ajiye tray din tayi agefe kafin tadau daya daga cikin file din tabude ahankali.
[9/20, 8:11 PM] +227 96 07 81 78: *Karki karanta in baki biyaba, idan kika karanta keda Allah*
*Maman Abd Shakur*
Wani irin rungumeta akai tabaya hakan yasa tasaki file din kasa afirgice kirjinta nawani irin bugawa tafara kokarin juyowa tana son kwace kanta yawani irin matseta ajikinshi ya daure hanunshi akan cikinta yana sauraran yanda jikinta ko ina ke rawa, juyo da ita yay da karfi suka hada ido yana sanye dawani ash color shirt baima sa boturin rigan ba sai kamshi yake gashin kanshi dadan lema lema kaman daga wanka yafito, da sauri ta saukar da kanta kasa jikinta nawani irin rawa sabida yanda ice dinshi suka mata wani yamm ajiki, dagata yayi ahankali kaman wata yar yarinya ya daurata akan table din dining din ya kulle hanunshi ta bayanta yana wani irin kallonta, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin maganan junan su yace "look up" dago kanta tayi adan tsorace tana turomai baki ita a dole Mummy ta na nan zata tafi da ita ta dago kai ta kalleshi kana ganinta kasan afirgice take amma harda turo baki, sosai yay wani irin murmushi dahar saida fararen hakoran shi suka bayyana, tsayar da murmushin yayi ya daure fuska yace "wat did you do dazu ma? Dat face thing" ya daura yatsan shi akanshi yana kokarin tunawa yace "ehen wanan abin nan da baki, nikika ma haka?" make mai kafada tayi tana komawa baya adan tsorace, hanunshi dake bayanta yasa ya turo ta gaba sosai har kafan ta na gogan nashi yace "do it again lemme see, ko you want me to bring out my gun?" da sauri ta girgiza mai kai idanunta na cika da kwalla, dan murmushi yayi yana shafa dogayen gashin idonta yace "do it lemme see" atsorace kaman zatai kuka ta murguda mai bakin hakan yasa yay wani irin murmushi ya daura kanshi a forehead dinta murya chan kasa yace "it really really looks nice on you, this is the first time am seeing it" kokarin fizge kanta take yaki barinta fashemai tayi da kuka mara kara tace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" janyota yay jikinshi ya kwaiwayeta yace "Mummy na tace nakawo ruwa fa" yanda yay maganan yana mata awani shagwabe kaman ita yasa tai dan murmushi daya lobar da dimple dinta ta kawad dakai da sauri dan ita kanta batasan mesa tai murmushin ba, ahankali ya duko dakai ya sumbaci daidai inda dimple dinta ya lotsa da sauri ta juyo dakai hakan yasa ya chapke lips dinta ya shiga kissing dinta kuka ta sakin mai, dan kanshi ya saketa idanunshi sun kankance yadan cike lips, ahankali ya sauko da ita daga kan table din ya matso gabanta sosai, ganinta tayi a kirjinshi yawani cika mata gaba, hanunta yakama ahankali ya daura akan kirjinshi yace "button up my shirt" sosai hanunta ya shiga rawa ahankali ta dago kai ta kalleshi gyada mata kai yayi yace "go on" sosai hanunta ke rawa ta shiga kulle mishi boturan kirjinta na bugawa he's too big, harta gama zata juya yawani irin riketa arude ta kalleshi tana shirin fashewa da kuka, hanunshi ya daura akan lips dinshi hakan yasa ta hadiye kukan, kiss yama lips dinta kafin yadago tareda daukan tray din yarike mata batare dayace mata komiba yafara tafiya hakan yasa tabishi har suka hau stair case, agaban kofan dakinshi ya tsaya tareda mika mata tray din yana kallonta, karba tayi hanunta na rawa taki daga ido ta kalleshi tasa hannu zata bude kofan saukan kiss taji abayan wuyanta ta kusan sakin tray din sabida yanda taji da sauri yarike hanunta da tray din jikinta yahau rawa, saida ya tabbatar she's okay sanan yay kissing kunenta yace "later" yamata wani irin waving hand yajuya yawuce ya shiga dakin Omari, takai 1min abakin kofan kafin ta share hawayen daya zubo ta gyara zaman dankwalin ta tabude kofan ta shiga ciki da kallo Mum tabita tace "me kika tsaya yi kika dade haka Princess?" rasa abinda zatace tayi hakan yasa ta ijiye ta zauna gefen Mum data fiffito da abubuwa tana kallo tace "Ummm ni bansan kitchen din bane" daukan yogurt din Mum tayi batare data damuba hankalin ta nakan abunda takeyi tace "oya ga maganin gefen ki dauka kisha" daukan maganin tayi ta balla da kyar tasha ta hadiye, dambun naman data gani kusa da Mum ta dauka tanaci tana kallon abinda Mum kehadawa a Kofi tana juyawa da spoon, ajiye dambun tayi tadau dognut tanaci tana kallon Mumy tace "yaushe zamu tafi Mum?" cire spoon Mum tayi daga cup din ta mika mata batare data bata amsaba tace "shanye kiban cup dina" karba tayi ta yatsine fuska kaman zatai kuka tace "nafa koshi ni, naci dambun nama da dognut" hararanta Mum tayi tace "common sanye my friend" kafawa tayi abaki tafara sha tana yatsine baki da kyar ta shanye tabama Mum cup din da sauri tana daukan goran ruwa tasha, fizge ruwan Mum tayi tana hararan ta hakan yasa tafada jikin Mum tana dariya ganin Mum kadai na matar da ita komi da duka matsalolin ta kaman su zauna anan daga ita sai Mumy ta bataso takara ganin Abba, ahankali tace "Mum ya jikin Ya Muhsin?" "zamu fitar dashi, zamu Canada, sallama nazo miki" da sauri ta dago kai ta kalli Mum tace "sallama Mummy badani zakiba?" murmushi Mum tamata tareda jawota tana zare dan kwalin kanta tana kallon kalaban kanta tace "wanan kitso yay tsufa princess dazaran kin warke kice akaiki saloon" tasake ta tareda fadin "zoki duba kayan ki kigani" ahankali ta tashi ta dawo kasa ta zauna gaban akwatin tana kallon fuskan Mum tace "duba kayanki jor kin tasani gaba kina kallo" turo baki tayi ta shafa dan kwallan daya zubo mata tafara duba kayan, novels dinta taciro da sauri tana murmushi tana budewa, ahankali Mum ta sauke ajiyan zuciya ganin murmushi kan kumburarren fuskanta taciro wayanta tana duba sakon Ahmad datagani.
_"where are you now Mummy? Ya Muhsin yafarka and yanata tambayan ki please kizo he need you"_
Maida wayar tayi jaka ta tashi tsaye tadau jakanta tana kallon Nadeera da hankalin ta yay nisa sosai kan