Chapter 1 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 11

1 to 3K   out of 30.2K words

[8/14, 06:43] Ummu Fadila: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*Bissmillahirrahmanirrahim,wannan littafi me suna asama na kuɗine,kabiya kanka karanta dan gujewa cin gumin da banaka ba*

*paid book 500 for normal class*
*1k for Vip,banbancin shine a vip zaki samu damar karanta paid book ɗina na baya,wanda baki siya ba,sannan zaki sami damar karanta sabon littafin tantaɓara ba tare da kin biya*;


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biya tanan*


*1*



"Yanzu umma a gabanki kina kallo,zaa keta mutuncina amma bazaki iya hanawaba"cewar wata matashiya dake dueƙushe gaban wata dattijuwa tana kuka riƙe da ƙafafunta.

"Ba yadda na iya,hindatu su aladace hakan agurinsu,kwanan turaka,kuma in vanda abunki ay ba akanki aka fara ba,saa ma fa kikaci ace wazirin sarki da kanshi ne ya buƙaci yin hakan dake,"cewar dattijuwar ba tare da nuna tausayawa ba

"amma umma da kikaje ɗaukoni zuwa wannan ƙasar baki bani wannan labarin ba,meyasa se yanzu,don Allah ki fahimtar dasu haramcin aykata hakan a musulunce,wallahi bazan taɓa vari ayi zina dani da sunan wata shegiyar alada wai KWANAN TURAKA ba"cewar matashiyar cikin matsanancin kuka.

"to wannan kuma ya rage naki,ay shegen son kuɗinkune ya janyo muku zuwa yawon aykatau ƙasar da bataku ba dan haka koma me zakiyi kiyi,su nan baa kawo musu wargi,kuma aladarsu ta kwanan turaka ba wanda yake musu jayayya da ita dan haka kinga tafiyata"tana kaiwa nan ta ƙwace daga ruƙon da tai mata tai wucewarta ta barta tana ƙwala ihun kiranta.

"umma ki dawo dan Allah karki vari ayi zina dani,wayyo na shiga uku na lalace ki taimakamin don girman Allah"ina tayi nisa san haka ko waigota bata yiba.

Ƙarar takun da tajine abayanta yasata waigawa da sauri,dan ganin waye ya shigo.

Waziri Salman ne,tafe cikin takun ƙasaita,kyau iya kyau kamar shi yayi kanshi baromen usuli,wanda yagaji kyau,dukiya,mulki,gaba da baya.

Kan kujera yaje ya zauna,yana binta da kallo irin na sha'awa,ita ko duƙunƙune jikinta tayi dan batason ya kalleta.

"Hindu,yanzu zaa zo ay miki wankan KWANAN TURAKA,dan kizo gareni kina me ƙamshi,dan haka ki xama cikin shiri ni ɗin jarumin namijine."ya faɗi cikin harshen romanci.

"wallahi haramunne wannan aladar taku tun wuri ku tubarwa Allah kamin mutuwa ta riskeku"ta faɗi cikin ƙaraji.da harshen romanci.

"al'adace damuka gada tum iyaye da kakanni hindu,shine kike cewa mu watsar"ya faɗi a tausashe.

"to kuyi da ƴan ƙasarku mana da kuka gada tare amma ni ay ban gado ba,"ta faɗi tana kuka.

Murmushi yayi me ƙayatarwa yace"basu da cikar halitta irin taki hindu,baki ga ƙirjinki da mazaunanki yadda suke bane,?sune dalilin da yasa ay nazaɓoki acikin maaikatan gidannan nace dake zan KWANAN TURAKA,wanda kuma ita wannan alada munayintane da macen da mukeso mu aura meyasa bazaki murna da haɗa jiki daniba?"ya faɗi yana nuna kanshi.

"in kana so nai murna ka fara auran nawa tukunna daga hakane zan san na taka matsayi na musamman amma matuƙar ka kusanceni ba tare daka fara aurena ba,har avada zan dauwama tsinemane"


Besan daliliba inde hindou na mgn koda zaginshi take wata irin mahaukaciyar soyayyartace ke addabar zuciyarshi,dan ya jima yana sonta,shiyasa bayan mutuwar saraunita ɗayyiba yaji vaze iya auran kowaba se hadimarta hindou,,

To ga tsari da aladar wannan gari dole wacce zaka aura kuyi kwanan turaka dan ku gwada juna kuga ko kowa ya gamsar da kowa sannan azo ayi bikin aure.


Ganin taƙi fahimtar sane yasa ya miƙe ya fice ayko fitarsa ba jimawa,ƴan wankan kwanan turaka suka shigo ɗauke da tasoshi masu kyau ɗauke sa ruwan turare kala kala.

Matane su takwas,dan haka hindou naji na gani suka wanketa tass ba tare data iya ƙwace kanta ba.

Cikin ƙanƙanin lokaci ta fara wani mahaukacin ƙamshi,kamar itace turaren.

Wata arniyar rigar bacci suka sa mata,sannan suka riƙeta suka kaita turakar waziri salman.

Bayan sun ajiyeta,bin turakar tayi da kallo vaki buɗe dan da zinari aka ƙawatata,kyau iya kyau,ƙarshen kallo.

Shi kanshi gadon ƙarshen kallone,dan ya gaji da haɗuwa,taso ace zata hau gadon ne ƙarƙashin inuwar aure,bawai dan KWANAN TURAKA ba.

Tana nan tsaye taji fitowarsa daga toilet sanye da rigar wanka,yana gofe jikinshi,kyau kamar madara,

Inda take ya ƙaraso yasa hannu ya kama hannunta,cikin zubda kwalla ta ɗago ta dubeshi tace "muddin ka kusanceni va tare daka aureni ba to har abada bazan yafe maka ba,zan dauwama tsine makane"ta faɗi rana kuka.


Shuru yayi yana kallonta a tsanake,yace"hindou in na aureki zaki barni inyi yadda naso da jikinki?"da sauri ta gyaɗa mishi kai.

"duk da nasan yin hakan laifine ga aladarmu,amma zan miki hakan dan farincikinki, su waye waliyanki agidan nan?"ya faɗi yana murmushi.


Wani irin sanyine ya ziyarci zuciyar hindou dan haka wata faraace ta bayyana a fuskarta tace"koma waye na bashi waliccina."

Waya ya ɗauka ya kira,baa jima ba yasa jallabiya ya fice zuwa falo,bayan itama ya bata wata tasaka suka fito tare.

Wasu dattawane su uku,tagani,a zazzaune.biyu baƙaƙen fata ɗaya kuma farar fatane barome.


Gabatar musu da aniyarsa ta auran hindou yanzu cikin sirri yayi,inda farar fatan yace aɗan firgice"ranka ya daɗe hakan fa kasadace babba,don Allah karkayi haka"

"Yadda nakeso zaamin yanzu"cewar waziri ba tare da tunanin komai ba.


Ayko cikin mintuna ƙalilan aka ɗaura auran hindou da waziri salman.

Bayan hindou ta amshi sadakinta,ya sallami kowa,sina fita yazo ya sureta,ga mamakinsa maƙalƙaleshi tayi tana murna dan yanzu shi ɗin mijintane.


Haka suka ƙarasa turaka ba tare da tsoron komaiba game da hindou.

Duk da kasancewarta baƙuwa afannin amma tayi jarumta,haka waziri ya amshi budurcinta ƙarƙashin inuwar aure cikin so da ƙaunar juna.

Tasha wahala a hannunshi amma ta jure,dan yamata abinda takeso dole itama tai masa sakayya.

*********


Koda gari ya waye hindou ta farka,ba kowa a ɗakin daga ita se ita,miƙewa tayi a ɗan tsorace tana nemansa amma bata ganshi ba,,


Doguwar riga ta zura ta tako ahankali sabida haq ɗinta dake mata zafi ta fito wajen ɓangaren waxirin.


Gabantane yayi mummunar faɗuwa,sanda taga waziri acikin sarƙa yana hauka tuburan,ana riƙeshi yana neman guduwa.

Bata ƙara shiga ruɗaniba seda ta jiyo muryar sarki yana faɗin"Kowa cikinmu yasani duk wanda ya kusanci budurwa ba tare daya fara kwanan turaka da ita,kan ya auretaba,irin hakace ke faruwa dashi.Waziro hindou ta buƙaci ya fara auranta ya mata hakan amma yanzu shi ga yadda ya koma,dan haka tabbas bazamu ƙyale hindou ba dole mu hukuntata bisa yaudara ɗan uwanmu da tayi tasa ya karya dokar aladarmu."


Hindou naji na gani akazo akasata a sarƙa aka jata zuwa gidan gyaran hali dake gidan sarki dan ahukuntata.
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*Bissmillahirrahmanirrahim,wannan littafi me suna asama na kuɗine,kabiya kanka karanta dan gujewa cin gumin da banaka ba*

*paid book 500 for normal class*
*1k for Vip,banbancin shine a vip zaki samu damar karanta paid book ɗina na baya,wanda baki siya ba,sannan zaki sami damar karanta sabon littafin tantaɓara ba tare da kin biya*;


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biya tanan*


*4*



...... Bakinta ɗauke da sallama ta shiga ɗakin,bawan Allah zaune yake riƙe da carbi,yana ja a firgice yakai dubansa bakin ƙofar shigowar.

Hindoun sa ce tsaye tana kallonshi hawaye na biyo kyakkyawar fuskarta.wayyo waziri har tuntuɓe yake gurin rugawa da gudu ya isa gabanta yana taɓata cike da mamaki yake faɗin"hindou kece,da gaske ke nake gani hindou na?"yayi tambayar hawaye na biyo idonshi.

Shigewa jikinshi tayi tana hawaye tace"nice mijina"cikin kuka.

Ƙanƙameta yayi da ƙarfi ajikinshi kamar wani ze ƙwace masa kukan hameed ne ya fargar dashi ya saketa da sauri.

Hannu yasa ya karɓeshi,ya koma baccinsa dama takura yaji yasa kuka,karo na farko kenan da wazeer yasa hameed a idonsa .

Kallo ɗaya ya masa yasan jinin ɗan uwansa ne,kan gado yaje ya kwantar dashi sannan yadawo gareta,jikinshi na ɓari ya sureta,yana murnar ganinta,

A haka ta faɗa mishi yadda akayi tazo gareshi,sannan tace"ya kamata ka fito ka nunawa ɗan uwanka bin umarnin uwar masautarnan shirkane ya tuba ya dena,inba haka ba zeta cutar dakune"

"Hindou sarki umar mutum ne me kafiya akan duk abinda yasa gaba ni ko ke bazamu iya sauya raayinsa kan wannan aƙida ba"ya faɗi lokacin da yake rage mata kayan jikinta.

Toilet yajata suka shige,inda sukayi wanka,tare sosai ya dinga tausayin matar tashi ganin yadda ta rame tai baƙi.

Bayan sun fito wazeer be bata damar wani kimtsawaba ya haye gado da ita suka faɗa duniyar maaurata.

Sun jima suna abu ɗaya kamin wazeer ya saurara mata dan yayi kewar matar tashi waccs rabonshi da ita tun daren angonci.

Dukansu wata natsuwace sukaji sun samu,wani wankan sukayi sannan ta kimtsa,ta ɗauki hameed wazeer ya biyosu a baya zuwa gurin wanda sarauniya tasa yay mata jagoranci,suka rankaya harda wazeer ɗin zuwa inda aka kulletan dan yasha alwashin seya fidda ita koma me ze faru ya faru,shiyasa yaje yaga gurin.

*****

To tun daga wannan lokaci wazeer da hindou suka samu sassaucin kewar juna dan duk dare tare suke kwana a gurinta se gafin asuba yake dawowa sashin shi.

Suna tsaka da wannan mu'amalar ne ciki ya bayyana ajikin hindou,daga ita har wazeer basuji tsoron komai ba gameda samuwar cikin murnar da wazeer yayi vata da iyaka haka itama hindou.

Koda cikinta ya fara fitowa,hijabai wazeer ya kawo mata manya ta koma sawa gudun kar wani lokaci sarki yaga cikin tunda yana zuwa ganin hameed.

*******

"Hindou bazan bari ki haihu a wannan yanayinba,na tsara duk yadda zanyi wajan ganin na maidake ƙasarku,zuwa lokacin da komai ze lafa se in dawo dake azuwan na nemoki ne"cewar wazeer lokacin dayaje gurin hindou.

Hannunshi ta riƙe tace a tausashe"to Amma kar agane da haɗin bakin ka akayi azo hakan ya haifar muku da matsala kaida ɗan uwanka sarki"cewar hindou a tausashe.

"karki damu zanyi duk me yiwuwa inga hakan bata faruba,fatana de ki isa ƙasarku lafiya,dan Allah ki kulamin da kanki da abinda zaki haifa."ya faɗi yana shafo cikin nata yana kwalla.

Haka suka kwana yana sanar da ita yadda zeyi ya fitar da ita.

*******

To abinda wazeer ko hindou vasu saniba shine cikinta ma a watan haihuwar yake,akowanne lokaci zata iya haihuwa.

Waxeer kamar yadda yace hakan yayi,cikin sirri yayiwa hindou booking ɗin jirgi,sannan ya siyo mata wani agogo na diamond da kuɗinsa yakai kimanin miliyan ɗari,yakai mata tasa a hannunta,sannan yace"sabida in kin isa ƙasarku ki siyar,dan tafiya da kuɗi ze zamo wahala.

Numbobinshi ya bata awata ƴar ƙaramar jaka ta ɓoye sannan yay mata sallama yana kuka,dan a daren ranar ne wainda zasu saceta zuwa airport ɗin zasu zo.

Kamar jira bayan fitar wazeer ciwon naƙuda ya kama hindou,tai dauriya kamar zata mutu,gudun kar tayi kuka asirinta ya tonu.

Koda masu ɗauketan sukazo hameed ne yasa kuka,haka ta rungumeshi tana rarrashi daƙyar yayi shuru,ita kuma suka fice da ita da gudu.

Daidai bakin katangar da akeso ta haurane ta gaza yin hakan ta durƙushe agurin tana yarfe hannu ga gumin dayake keto mata jiki ta na kakkarwa.

Wani nishine da ta zaci kashi zatayi,yazo mata agurin,ayko tanayi se ji tayi abu ya turo gabanta me zafin gaske,har ya gama fitowa,zuwa can uwa ta faɗo itama hakanne yasa hindou ta fahimci haihuwa tayi,sede koma me ta haifa to bashi da rai tunda ko motsi vataji yayi ba bare kuka.

Tausayin wazeer ne ya kamata ashe bama rayayye bane abinda zasu haifan.daidai lokacin su kuma samudawan ƙartin da wazeer ɗin ya hayo suka ɗauketa cak akafaɗar ɗaya daga cikinsu ya haura katangar da ita sauran suka mara masa baya.

Suka bar abinda ta haifa ba tare data ga me ta haifa ba gudun kar akamasu.


Hindou vata damu sosai va dan tasan zaa tsinci gawar abinda ta haifa ɗin kuma ay masa sutura,dan haka hankalinta kwance suka kaita airport

Toilet ta shiga ta gyara jikinta sannan tazo ta nuna takardunta da Wazeer yay mata,ta wuce cikin jirgi.

Shigarta ba jimawa jirgin ya ɗaga dasu cikin amincin Allah.

Tashin jirgin keda wiya wainda wazeer yaba kwangilar suka kirashi suka shaida masa jirgi ya tashi da ita.

Hamdala wazeer yayi najin daɗin nasarar tseratar da matarsa da yayi.sosai yayi farincikin hakan.






Muje zuwa.
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*Bissmillahirrahmanirrahim,wannan littafi me suna asama na kuɗine,kabiya kanka karanta dan gujewa cin gumin da banaka ba*

*paid book 500 for normal class*
*1k for Vip,banbancin shine a vip zaki samu damar karanta paid book ɗina na baya,wanda baki siya ba,sannan zaki sami damar karanta sabon littafin tantaɓara ba tare da kin biya*;


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biya tanan*


*5*



..........Katangar da aka haura da hindou,ta ɓa garen firsinoni mata take,sabida gurin yafi sauƙin tsaro.

Tun farkon dare takejin fitsari amma bata je tayi ba,se yanzu da taji yana ƙoƙarin zubo mata.

Ɗaya daga cikin matan dake ɗaure a yarin kenan,Bahijja,buta ta ɗauka sannan ta ɗauki torchlight ɗinta ta fice daga ɗakinta.Kasancewar suna da damar fita harabar gurin.

Bakin katangar taje ta tsuguna da niyyar fitsari sabida tsoron toilet ɗin,kamar ance ta haska,ayko da Sauri tayi baya zata gudu,amma ganin yadda ƙwari ke bin jinjirin da ta gani agurin yana kuka amma murya ta dishe baaji sosai ne yasa ta kasa guduwar....

Duk adduar data zo bakinta takeyi,har ta ƙarasa gurin,se alokacin ta lura agurin ma aka haihun tunda ga jini nan ko bushewa beyi ba,sawun ƙafa ta gani agurin,
Tausayin jinjirar ne ya kamata dan saida ta duƙane taga jinjirar macece.

Hannu na rawa tasa ta ɗaukota harda mahaifar,ta rungumeta ajikikinta bayan ta kakkaɓe mata ƙwarin.

Da sauri ta ɗauki butar ta tabar gurin xuwa ɗakinta tana waige dan bata so a ganta.

Tana komawa ɗaki jakar kayanta,ta buɗe ta ɗauko zannuwa ta rufe jinjirar dan ta lura sanyi takeji.

Tunanin yadda zatayi da yarinyar ta fara yi,nisawa tayi sannan tayi wani matashin murmushi,tace"lokacin ɗaukar fansa ta yayi"ta faɗi tana shafa kan ƴar.
Kuma tasha alwashin yin fito na fito da duk wacce zata zo tace ƴarta ce daga baya,dan wannan dama ce me kyau ta samu bazatai wasa da ita ba

Kwalawa security ɗin ɓangaren kira ta shiga yi,da ƙarfi,tana faɗin su taimaketa,vayan ta kwantar da ƴar aƙasanta se ta durƙushe agurin azuwan ita ta haifeta.

Ayko masu gadin da gudu sukayo gunta,ganin haihuwace tayine yasa matan gandirebobin shigowa gurinta suna mata sannu,

Gefe ta koma tana ta fifita tana lunshe ido,ita azuwan ga me haihuwa.

Suko i junansu suke magana ɗaya tace"kinga wata busasshiyar haihuwa?ba komai ƙamas"

"Wallahi fa kinde gani yau nataba ganinta nima"ɗayar ta bata amsa.

Bahijja gyara zama tayi tace a kasalance,na fita fitsari ɗazu da naji ciwon ya dameni shine na fara zubar da jini acan bakin katanga,ganin jinin ne yasa na rarrafo na dawo ɗaki to kuma sena haihu anan"

Sannu sukai mata,inda ɗaya tace"to ay mu a iya zamanmu dake bamu taɓa sanin kina da cikiba ay bahijja."

Murmushi tayi tace"marata ya bi shiyasa be nuna ba,amma da cikina"ta basu amsa.

Nande suka wanke jinjira tass sannan suka sa mata kaya cikin kayan da ake va masu ƴaƴan cikin firsinonin.

Itama ruwan wanka suka bata da magunguna.

Sannan aka kawo mata bargo babba sabida jinjirar.

Bayan gandirebobin sun fitane suka tsaya a hanya ɗaya ta kamo hannun ɗaya tace,cikin yaran ƙasar tasu ta roman"wai kinga abinda na gani kuwa falila?"

"kama da wazeer salman da jinjirar nan keyi ko?"falila ta bata amsa.

"eh mana yadda kisan yayi kaki,kode dama shine yasa kwanaki can baya in zaki tuno yake yawan shigowa nan gurin firsinoni da dare wai neman matarsa hindou?"


"to gade shi nan ay kinga to inda yake zuwa,ni dama wallahi zainab ban yarda dashi ba,kinsan ɗan bokone ba abinda baxe aykata ba,kuma ay bahijja ƴar nigeria ce, kinsan yana masifar son baƙar fata,shiyasa sukai ta faɗa da matarsa kan ta rasu akan hadimanta baƙaƙen fata wanda yaƙi yarda ta sauya su."cewar falila tana waigen bayanta.

"tabb akwai kallo agidannan ranar da asiri ya tonu"cewar zainab tana jan hannun falila suka bar gurin.

********

.Kukan Hameed ne ya tashi masu gadin gurin da aka watsawa abun bacci dan kar suyi yunƙurin hana tafiya da hindou.

A gigice sukai cikin gurin sede rashin ganin hindou da kuma ƙofa dake buɗe Se hameed dake ta faman tsala kuka.

Da sauri suka danna alarm dake sanar da faruwar matsalar guduwar firsina a ɓangaren maza dan acan akasa hindou dama dan kar wazeet salman yazo inda take tunda baze kawo ɓangaren maza aka ajiyetaba,shiyasa ya dinga sunturin zuwa sashin mata neman hindou amma be samu damar ganinta ba har sauda ita tazo da kanta.

Ko ina neman hindou ake cikin daren amma baa ganta ba,tuni labari ya isa kunnen sarki umar da sarauniya jazbeer

Tashin hankali baa sa maka rana.



Muje zuwa.
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*Bissmillahirrahmanirrahim,wannan littafi me suna asama na kuɗine,kabiya kanka karanta dan gujewa cin gumin da banaka ba*

*paid book 500 for normal class*
*1k for Vip,banbancin shine a vip zaki samu damar karanta paid book ɗina na baya,wanda baki siya ba,sannan zaki sami damar karanta sabon littafin tantaɓara ba tare da kin biya*;


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biya tanan*


*2*




......"inaso ku gana mata azaba me tsanani,ta yadda zata fahimci girman laifin data aykatawa wannan masaurata"cewar sarki umar ga masu bada horo a gidan kason gidan nasa cikin fushi.

Rusunawa sukayi gamida duƙar dakai,alamar dake nuna sun amshi Umarni.

Da gudu suka bar gurin zuwa fara aywatar da umarnin sarki.

Bayan fitarsu ne Gimbiya Jazbeer ta shigo faɗar cikin takunta me ɗaukar hankali,

Dubanta sarki umar yake yana jin son matar tashi azuciyarshi har ta ƙaraso gabanshi.

Duƙawa tayi tace cikin ƙwarƙwasa"Allah ya taimakeka mijina sarkin ƙasar roman,sarkin da duniya ke yayi, takawarka lafiya basaraken duniya"

Fadawan dake gurin ne suka amsa mata da "Me Ƙasar Roman ya gaisheki Sarauniyar sarkin roman"

Murmushi yayi yace"Sarauniyar ƙasar roman,macen dake mulka zuciyar Sarkin roman barkanki da shigowa fada"

Sakkowa yayi daga kan kujerarsa yakama hannunta zuwa ɗaki na musamman da yake ganawa da ita aduk lokacin da tazo faɗa.

Bayan sun shiga sun zaunane ya dubeta cike da kulawa yace"hasken idaniyata ya akayine?"

Gyara zamanta tayi sannan tace"Ranka ya daɗe,batune akan rashin lafiyar ɗan uwanka wazeer salman,abunfa yana taazzara,"ta faɗi cikin damuwa.

Gyara Zamansa yayi sannan yace"jazbeer,wazir shi ya janyowa kansa koma menene ya samesa,tunda gameda aladar nan tamu ba abind be saniba kuma so ya jashi ya take sanin."

"Nasani ranka ya daɗe,amma dole haƙuri za'ay asa boka yayi magana da uwar masarauta,tai masa gafara"

"Ba magana da uwar masarautar bane damuwar jazbeer,kinsan dole seta bada wani hadaya da zatace se an mata kamin ta yafe,wanda ze ma iya fin halin da wazir ɗin yake ciki muni"cewar sarki umar cikin damuwa.

Itama jazbeer shuru tayi,dan tasan komai, inde uwar masarauta ta faɗi abu in baa yiba masiface zatai ta bibiyar mutum har ƙarshen rayuwatshi .

Rasa abun faɗi tayi dan haka sallama tayi da sarki tafita,kuyanginta suka mara mata baya,suka fice daga faɗat zuwa ɓangarenta.

******

Hindu kuwa a ƙasa akai ta janta har zuwa ind tirken da zaa ɗaureta yake,kuka kawai take tana faɗawa Allah abinda yafi damunta

1 / 11