Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
wlh"
"Yana sonki ƴata ko auranki da yace ze ɓata ay kishinkine ya janyo hakan ba so me yakawo kishi?"cewar mummy tana dariya.
********
Tun daga wannan lokaci suka ƙara shiga ƴar tsama da juna,prince ko tuni ya gama tsara me zeyi.ya ɓata auranta,dan shi ya gama amincewa tana da saurayin da takesone yasa ta dena bi takanshi.
Bayan watanni biyu da maganar wazeer ya sake tarasu dan yaji meye matsayarsu.
07044600044
[8/18, 17:26] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*25*
Bayan sun gaida wazeer kowa jan bakinshi yayi ya tsuke,har saida wazeer ɗin yace"to dukanku ina jira inji inda muka kwana yau watanni biyu kenan da damar dana baku ya ake ciki?"
Nurayya ce zatai magana prince yayi maza ya rigata da cewa"Abba bayan mun bar nan,nida nurayya munyi maganganu masu yawa tsakaninmu,kuma alhamdulillahi mun samu matsaya, kan cewa ahaɗa mu aure."
Nurayya jin batun tayi kamar a mafarki,azabure ta ɗago tana kallonshi,shiko kamar gaske wani sassanyan murmushi ya sakar mata me narkar da zuciya.
Dubanta takai gun wazeer taga ya cika da farinciki mara misaltuwa,tsuntsu daga sama gasasshe cewar wani sashi na zuciyarta,yayin da kuma wani sashin ke gargaɗinta kan cewa prince fa badan soyayya ya buƙaci auranta ba,yayi hakanne dan ɓata soyayyar da ya ɗauka tanayi da wani.
Shiko prince ya faɗi hakan ne dan yasan bazata amince da batun ba,a yadda yasanta zatai bore,wanda hakan ze janyo saɓani tsakaninta da su wazeer,ta yadda shi kuma ze samu damar samo wacce yake so hankali kwance.Sai dai ga mamakinsa sejiyota yayi tana cewa"Hakane Abba mun amince da auran junanmu, fatanmu kusa mana albarka"
Da sauri ya ɗago yana kallonta wani irin zazzafan gumine ya shiga keto masa,bakinsa na kakkarwa,dan ya rasa abun cewa.ta gama ɓata masa lissafi.
Wazeer ko cewa yayi"wannan labari shine mafi daɗi da soyuwa
da kunnena yajiyemin ayau,dan haka kutashi kuje Allah yay muku albarka ya haɗe kanku"
"Ameen abba"cewar Nurayya,yayinda Prince bakinsa yay masa nauyin da ya kasa amsawa.
Haka suka fito prince na ɗaga ƙafa kamar wanda ƙwai ya fashewa aciki,itako nurayya da karsashinta ta fito.
Ko kallo be isheta ba ta wuce direct zuwa gun mummynta,inda ta sameta a ɗaki ta faɗa mata yadda akayi agun wazeer.
Murmushi mummy tayi tace"kinga shikenan kin mallakeshi cikin ruwan sanyi,tunda ko giyar wake yasha be isa ya koma yace musu ya fasa ba"
"Mummy amma gani nake be tsammaci zan amjnce ba dan dana amsa kuma na hangi tashin hankali atattare dashi anya mummy bazan wahalaba kuwa?".Cewar nurayya cikin damuwa.
"in kin so ki wahala zaki wahala mana,shifa haukarshi kawai yakeyi,har yanzu besan kansa ba besan me yake soba shiyasa yake haukarsa,amma tunda har ya yankewa kanshi wannan hukunci da kanshi to ki sa aranki alkhairine"
"Amin mummy ina fatan hakan"ta faɗi a sanyaye.
Sun kwashi lokaci me tsayi suna tattaunawa akan maganar kamin nurayya ta baro ɗakin mummyn.
Ga mamaki da ban tsoron Nurayya tana shiga ɗakinta da prince taci karo acikin ɗakin tana kai safa da marwa,tana shigowa kamar jira yayi kanta da saurinsa.
Da sauri taja da baya dan ta ɗauka dukanta zeyi,sai kuma taga ya kamo kafaɗunta yace,fuska ba walwala"Kinyi kuskure nurayya babba,da kika amsa aurena dake."
"kaine babban wanda yay kuskuren fara furta batun aurenmu"ta bashi amsa ba tare da tsoron komai ba.
Murmushi yayi wanda ake kira kafi kuka ciwo yace yana cije baki"ko kaɗan ba ɗigon sonki azuciyata,na faɗi hakane dan na ƙuntata miki,memakon ki gujewa hakan se kika rufta ciki"
"Wannan kai ta shafa,ni be dameniba,koma meye dalilinka ni na shiryawa zama dakai,koda kuwa tsabar masifa da balain da ke tattare dakai yafi zuciyar fir'auna zalinci,kasa aranka nice Asiyar cikin tarihinsa"
Shuru yayi yama rasa me zece mata,dan yaga ko tsoronshi ma bata ji.
"Nurayya ba abinda zaki tsinta cikin aurena se danasanifa"ya faɗi yana nunata da hannu.
."To wai dakazo ni kasamenj kana cikamin kunne da surutu kaje kafadawa abban ka janye mana,koko nice nasa kace kana son aurena?"
Tana kaiwa nan tayi wucewarta toilet ta kullo ƙofar,ta barshi tsaye yana cizon yatsa,yama rasa abunyi zuwa can ya kulle ƙofar da ƙarfi ya fice daga ɗakin.
Tanajin fitarsa ta fito tasawa ƙofar key,gudun kar ya kuma shigowa.
Alwala taje ta ɗauro ta nemi zaɓin Allah kan lamarin auran nasu,dan prince ɗin tsoro yake bata.
07044600044
[8/20, 18:35] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*26*
"Wazeer kwana kusa banji labarin da yay min daɗiba irin wannan,lallai yaran nan ƴan albarkane,kaga tuwona maina zaayi kenan,"cewar sarki umar lokacin da salman ya sameshi da maganar.
"nima ranka ya daɗe naji daɗi sosai,dan haka yanxy abinda ya rage shine afara tsara komai yadda ze tafi,kaga nan da watanni uku masu zuwa se ayi bikin na gani na faɗa."
"Wannan daidai ne dan musamu wadataccen lokacin gayyato shuwagabannin wasu ƙasashen da muke da alaƙa,da sauran mutanen arziki dake nesa"cewar sarki yana murmushi.
Daga haka hirar auran na ƴaƴansu suka cigaba dayi da yadda zai kasance.
jazbeer ma dataji labarin taji daɗi,dan tana son hindou da duk zuciyarta shiyasa take son nurayya.
********
Bacci ya fara fin ƙarfin idanun prince sabida tsabar tunani da neman hanyar daze bi yaga auransa da nurayya be yiwuba,amma ya rasa.
Hakanne yasa ya tuntuɓi abokinsa,ko da shawarat daze bashi.saidai lokacin da jafar yaji labarin dariya yake harda ƙyaƙyatawa,inda saida prince yafara ƙufula tukunna ya dena.
"kaga bafa mahaukaci bane ni da hankalina akan me zanzo da magana kasani agaba kana dariya?"ya faɗi a fusace.
"Hameed zuwa yanzu ya kamata ace ka girma kasan me kakeyi,28years fa ba watanni bane,taya zaka fara son nurayya kuma ka dinga ba kanka wahala?"
"Jaafar nasha faɗa maka bana son nurayya ko kaɗan,kuma ni wannan maganar nayi tane da zaton zatace bata amince ba,to amma kuma ta jefani ciki tace ta amince pls kabani shawara wallahi jinake kamar in haɗa kayana in gudu karuwanci"
Dariya jaafar yake harda riƙe ciki dan duk yadda yaso yadena darawar amma ya kasa,ayko afusace hamid ya miƙe zebar gurin jaafar ɗin ya ruƙoshi yana ci gaba da dariyar yace.
"kayi haƙuri abokina karka shiga karuwanci,sabida inkai namiji katafi yawon karuwanci mata kuma me zasuyi ka rufa mana asiri"ya faɗi cikin dariya.
Se alokacin prince ya fahimci katoɓarar da yayi,shima murmushi yayi ya kaiwa jaafar duka,yace"wallahi tsabar cajin da kaina ke ɗauka ne yasa wasu maganganun ma bana sanin nayisu."
"To ba doleba ay aure ba wasa bane,bare kaida nurayya sema anyi tukunna"
Natsuwa jaafar yayi yace "prince batu nagaskiya a ajiye raha,babu wata hanya da zaka bi ka rabu da auran nurayya,saidai in an ɗaura yanayin zaman in be maka ba kana da damar sakinta,shima seka shawarci iyayenku"
"Hmmm to ay wlh ko yankani take kullum cewa zasuyi ƙuruciyace zata dena inta haƙuri."cewar prince rai aɓace.
"to kadeyi haƙuri ayi auran tukunna mugani,Kaga inbaka sonta ni semu shirya da ita in aureta"cewar jaafar cikin sigar rarrashi da tsokana.
Da sauri prince ya ɗago ya dubeshi yace cikin sauri kamar zaa rigashi"kai yanzu zaka iya auran matar dana saka"?
"Wacce kakeso bazan iya aurantaba sabida nasan zakai kishin hakan tunda kana sonta,amma kamar nurayya,ay ba so tsakaninku ko auran nata nayi ba abinda zakaji shiyasa nayi kamu tun yanzu"ya faɗi yana dariya.
Prince shuru yayi yana juya maganar,dan ya rasa abun cewa.
********
To ta kowanne ɓangare,yanzu shirin auran prince da nurayya ake,yayinda nurayya ke cike da farinciki game da hakan sabida mummy na bata ƙwaringuiwa.shiko ko kaɗan be murna da abun shiyasa ya fita harkar nurayya gaba ɗaya ko haɗuwa da ita beson yi.
Gida na gani na faɗa aka tumfatse da kayan alatu na gani na faɗa wa amarya da ango a wajan masarautar kamar yadda prince ya buƙata,dan beson afahimci zaman dazeyi da nurayya.
Ko ina an raba goron gayyata,dan bikine da masarautar ta jima rabonta da irinshi.
Amarya ko magungunan sanyi kawai hindou ta bata wanda suke da kyau da inganci.se madara da dabino da kwakwa,da ta niƙa mata ta bata take sha kullum da kankana.
Ga gyaran fata na gani na faɗa da ƴan uwanta na senegal sukazo suka fara mata.tayi wani kyau na musamman dan already ita ɗin me kyauce.
07044600044
[8/20, 19:56] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*27*
Dubban mutane ne suka shaida ɗaurin auran Hameed da Nurayya,a fadar ƙasar ta roman,inda makaɗa da mawaka kowa ya shiga baje basirarsa agurin.
Tunda aka ɗaura auran prince ji yake kamar an ɗaureshi a yari,jikinshi babu kuzari.
Haka abokinshi jaafar da sauran abokan nasa dade ake hulɗar arziƙi suka sashi agaba da barkwanci hakade ya dinga daurewa yana ɗan bada amsa.
Itako nurayya mummy ana gama ɗaurin auren tasata ta ɗauro alwala tai sallar nafila rakaa biyu ta roƙi ubangiji ya tabbatar mata da alkhairi agidan nata na aure.
Da misalin ƙarfe huɗu da rabi aka fara shirin tafiya dinner,inda zaayi ababban ɗakin taro na ƙasar.wazeer ne ya kira prince awaya ya buƙaci ganinsa,ayko haka ya isa gareshi jiki ba ƙwari.bayan ya gaisheshine wazeer yace
"Ka samu nurayya,kuje ku sa kayan da aka tanadar muku na zuwa wannan taro wanda kayane da masarauta ke tanada domin wannan rana,dan haka kaje kui hanzarin kimtsawa,ga motocin da zasu kaiku nan sun zo"
"To Abba zanje kayan suna ina?"ya tambaya a ladabce.
"Suna ɗakin gado na tarihi,can ɓangaren me martaba ku hanzarta dan Allah kunsan mun tara jamaa"cewar wazeer lokacin daya miƙe yana amsa kiran daya shigo wayarsa na me martaba sarki umar.
Nurayya nakan dardumar datai sallah ƙawayenta na zaune kan gadonta sunata kwalliyar tafiya dinner,ita kuma tana zaune jiki asanyaye dan ita batasan kayan da zata saba shiyasa suke ta bidirinsu banda ita.
Ganin mutane a ɗakinne yasa yasaki fuskarsa yay sallama ayko kowa idonshi akanshi dan yawancinsu basu taɓa ganinshi azahiriba se ahoto,
Gaisheshi sukayi ya amsa fuska asake sannan ya dubi nurayya wacce se raba ido take alamun fargabar kar ya kunyatata agaban ƙawayenta da rashin mutuncin daya saba mata amma ga mamakinta se gani rtayi ya mata wani tattausan murmyshi sannan yace cikin daddaɗar muryarsa,"baby ki taso muje mu shirya baki ganin mutane nata kimtsawa amma mu ko shiryawa bamuyi ba?"ya faɗi yana mata wani shuumin kallo.
Daburcewa tayi tama rasa me zatace can de tace a daburcen"to ya prince,dama me kwalliya da kayan "
"Shiiiiii ya isa taso muje kya min bayanin acan"ya faɗi lokacin dayasa hannu ya kamo hannunta. ya miƙar da ita tsaye.
Daga shi har ita maganaɗisu saida ya sokesu lokacin da hannayen nasu ya haɗu guri guda.
Ayko ƙawayenta ihu suka sa suna tafa musu suna ɗaukarsu awaya.
Haka ya jata suka fice daga ɗakin,haka sukai ta ratsa mutane yana riƙe da ita be saketa ba har suka je ɗakin da wazeer ɗim ya faɗa masa.
Saida suka shiga sannan ya yarfar da hannun nata yace"to karya mara zuciya,ga kayan nan anan ki sauya,jiranmu ake,kuma wallahi kika ɓata lokaci nidake ne"
Sosai maganar ta daki zuciyarta amma bata nuna masa murmushi kawai tayi ta nufi inda doguwar rigar fara take,wacce aka mata ado da zinare faɗin kyau da haɗuwar rigar baze faɗuba.
Shima nashi farare ne masu kyau sosai, da takalmi baƙi, be jira komaiba yasaka nasa agabanta sabida kallo ma bata isheshi ba.
Ya kammala yakai dubansa gunta yaga ta tsaya se soshe soshe take
"Minti biyu wallahi ki fito inba hakaba in naɗa miki shegen duka agabam ƙawayen naki"ya faɗi sannan yasa kai ya fice daga ɗakin.
Ayko da sauri ta zura rigar wacce ta fito da kyanta sosai saidai ta kasa saka zif ɗin rigar hannunta bekai ba,
Prince agogon hannunshi ya kalla yaga ta wuce lokacin daya bata a fusace ya koma ɗakin ayko tana ganinshi tayi kanshi ta rungume tana ɓoye kanta ajikinshi tace"wallahi rigarce na kasa rufewa yasa ban fitoba"ta faɗi a tsorace.
Idonshi ne ya sauka kan farar lallausar fatar bayanta,yaga zib ɗin baa rufe ba,se farar brezia dake kwance atsakiyar bayan nata.
Ji yayi yanayinsa na ƙoƙarin canjawa,dan haka ƙoƙarin rabata yake da jikinshi itako taƙi sakinshi faɗi take"hannu na ne be kaiba kayi haƙuri don Allah."
Duk zatonta dukanta zeyi shiyasa taƙi sakinshi,ayko hannu yasa ya rungumeta da kyau ajikinshi sannan yace"zif ɗin zan rufe miki malama"ya faɗi aɗan tausashe.
Shuru tayi tanajin yadda hannunshi ke yawo agadon bayanta wajan sa zib ɗin,tana rungume dashi,ya kammala,sannan ya saketa yayo gaba.
Hular rigar sata ake kamar ɗaurin ture kaga tsiya,ɗaukarta tayi ta kwafa abun gwanin burgewa ga wata sarƙa ta zinari ajikin hular da akai layi uku da ita,ya zubo wajan kunnanta,se gashinta data riƙe da rinbom fari
Sosai tayi kyau tana fitowa falon ta samu me makeup tazo falon ko batai mgn ba tasan prince ya kirata.
Ayko bame yawa akai mata ba tai wani kyau kamar ƴar baby,prince se satar kallonta yake dan ta masa kyau.
Haka aka kammala suka ɗunguma zuwa gun dinner ɗin.koda suka isa nurayya ta fito ta fara tafiya mazaunanta suka fara rawa arigar dan mebin jikice,ayko prince ji yayi wani abu ya tokare masa maƙoshi yaƙi wucewa.
Matsawa kusa da ita yayi inda take gaisawa da mutane ya ɗan raɗa mata akunne "uban waye yace karki sako pant kika fito haka kina wani kaɗa jiki?"
Ɗan ranƙwafowa tayi itama kusa da kunnenshi tace"kamanta a ɗakinka na baroshi"tayi maganar cikin sigar da masu kallonsi zasui zaton kalaman soyayya suke faɗawa juna
Murmushi yayi kamar gaske yace"iskancina bekai nanba kuma wlh kika kuma juya ɗuwawun yayin tafiya wallahi in kika tare sai kin gane kurenki zaki maidamu mutanen banza ba"
Be gama rufe bakinshi ba tasagalo wiyanshi da hannunta tace"ka ɗaukenine inba haka ba rawa da ɗuwawu bakaga komai ba"
Ganin yadada ake ɗaukarsu a hotuna ne yasa kawai ya ɗauketa cak suka shiga ɗakin taron ana musu waƙa.
Taro fa yayi taro inbanda ruwan daloli ba abinda ke tashi agurin kuma fafur ya hanata rawa duk sonta da rawa haka ta haƙura dan riƙe yake da ita gam a gurin shiyasa takasa koda ƙwaƙwaran motsi har aka tashi.
07044600044
[8/20, 20:05] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*26*
"Wazeer kwana kusa banji labarin da yay min daɗiba irin wannan,lallai yaran nan ƴan albarkane,kaga tuwona maina zaayi kenan,"cewar sarki umar lokacin da salman ya sameshi da maganar.
"nima ranka ya daɗe naji daɗi sosai,dan haka yanxy abinda ya rage shine afara tsara komai yadda ze tafi,kaga nan da watanni uku masu zuwa se ayi bikin na gani na faɗa."
"Wannan daidai ne dan musamu wadataccen lokacin gayyato shuwagabannin wasu ƙasashen da muke da alaƙa,da sauran mutanen arziki dake nesa"cewar sarki yana murmushi.
Daga haka hirar auran na ƴaƴansu suka cigaba dayi da yadda zai kasance.
jazbeer ma dataji labarin taji daɗi,dan tana son hindou da duk zuciyarta shiyasa take son nurayya.
********
Bacci ya fara fin ƙarfin idanun prince sabida tsabar tunani da neman hanyar daze bi yaga auransa da nurayya be yiwuba,amma ya rasa.
Hakanne yasa ya tuntuɓi abokinsa,ko da shawarat daze bashi.saidai lokacin da jafar yaji labarin dariya yake harda ƙyaƙyatawa,inda saida prince yafara ƙufula tukunna ya dena.
"kaga bafa mahaukaci bane ni da hankalina akan me zanzo da magana kasani agaba kana dariya?"ya faɗi a fusace.
"Hameed zuwa yanzu ya kamata ace ka girma kasan me kakeyi,28years fa ba watanni bane,taya zaka fara son nurayya kuma ka dinga ba kanka wahala?"
"Jaafar nasha faɗa maka bana son nurayya ko kaɗan,kuma ni wannan maganar nayi tane da zaton zatace bata amince ba,to amma kuma ta jefani ciki tace ta amince pls kabani shawara wallahi jinake kamar in haɗa kayana in gudu karuwanci"
Dariya jaafar yake harda riƙe ciki dan duk yadda yaso yadena darawar amma ya kasa,ayko afusace hamid ya miƙe zebar gurin jaafar ɗin ya ruƙoshi yana ci gaba da dariyar yace.
"kayi haƙuri abokina karka shiga karuwanci,sabida inkai namiji katafi yawon karuwanci mata kuma me zasuyi ka rufa mana asiri"ya faɗi cikin dariya.
Se alokacin prince ya fahimci katoɓarar da yayi,shima murmushi yayi ya kaiwa jaafar duka,yace"wallahi tsabar cajin da kaina ke ɗauka ne yasa wasu maganganun ma bana sanin nayisu."
"To ba doleba ay aure ba wasa bane,bare kaida nurayya sema anyi tukunna"
Natsuwa jaafar yayi yace "prince batu nagaskiya a ajiye raha,babu wata hanya da zaka bi ka rabu da auran nurayya,saidai in an ɗaura yanayin zaman in be maka ba kana da damar sakinta,shima seka shawarci iyayenku"
"Hmmm to ay wlh ko yankani take kullum cewa zasuyi ƙuruciyace zata dena inta haƙuri."cewar prince rai aɓace.
"to kadeyi haƙuri ayi auran tukunna mugani,Kaga inbaka sonta ni semu shirya da ita in aureta"cewar jaafar cikin sigar rarrashi da tsokana.
Da sauri prince ya ɗago ya dubeshi yace cikin sauri kamar zaa rigashi"kai yanzu zaka iya auran matar dana saka"?
"Wacce kakeso bazan iya aurantaba sabida nasan zakai kishin hakan tunda kana sonta,amma kamar nurayya,ay ba so tsakaninku ko auran nata nayi ba abinda zakaji shiyasa nayi kamu tun yanzu"ya faɗi yana dariya.
Prince shuru yayi yana juya maganar,dan ya rasa abun cewa.
********
To ta kowanne ɓangare,yanzu shirin auran prince da nurayya ake,yayinda nurayya ke cike da farinciki game da hakan sabida mummy na bata ƙwaringuiwa.shiko ko kaɗan be murna da abun shiyasa ya fita harkar nurayya gaba ɗaya ko haɗuwa da ita beson yi.
Gida na gani na faɗa aka tumfatse da kayan alatu na gani na faɗa wa amarya da ango a wajan masarautar kamar yadda prince ya buƙata,dan beson afahimci zaman dazeyi da nurayya.
Ko ina an raba goron gayyata,dan bikine da masarautar ta jima rabonta da irinshi.
Amarya ko magungunan sanyi kawai hindou ta bata wanda suke da kyau da inganci.se madara da dabino da kwakwa,da ta niƙa mata ta bata take sha kullum da kankana.
Ga gyaran fata na gani na faɗa da ƴan uwanta na senegal sukazo suka fara mata.tayi wani kyau na musamman dan already ita ɗin me kyauce.
07044600044
[8/20, 20:05] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*27*
Dubban mutane ne suka shaida ɗaurin auran Hameed da Nurayya,a fadar ƙasar ta roman,inda makaɗa da mawaka kowa ya shiga baje basirarsa agurin.
Tunda aka ɗaura auran prince ji yake kamar an ɗaureshi a yari,jikinshi babu kuzari.
Haka abokinshi jaafar da sauran abokan nasa dade ake hulɗar arziƙi suka sashi agaba da barkwanci hakade ya dinga daurewa yana ɗan bada amsa.
Itako nurayya mummy ana gama ɗaurin auren tasata ta ɗauro alwala tai sallar nafila rakaa biyu ta roƙi ubangiji ya tabbatar mata da alkhairi agidan nata na aure.
Da misalin ƙarfe huɗu da rabi aka fara shirin tafiya