Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
barazanat fitowa daga cikin wandon.
07044600044
[8/27, 20:24] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .
*31*
Kai tsaye office É—in jaafar ya nufa bayan barinsa gidanshi.
Tunda ya shiga office É—in jaafar ke masa dariya wacce ya rasa dalilinta har yasamu guri ya zauna.
"wai malam lafiya kake kuwa kawanj sani agaba kana dariya kamar sabon kamu?"cewar prince cikin yanayi na mamaki.
"har ka gama darasin zama É—an iskan kenan ka taho"cewar jaafar yana dariya.
Sai alokacin prince ya tuno waya yake da jaafar nurayya tazo ta ɓata masa lissafi.
Murmushi yayi yace"na gama munafuki mewa mutane laɓe"
Dariya jaafar ya kwashe da ita yace"ba wani laɓe tunda kaine ka kirani dade ka hau network ne ka mance waya na reading nikuma naji komai"
"In banda munafunci ka kashe daga ɓangaranka mana amma ay tsayawa kayi kaji komai"cewar prince yana murmushi
"Abokina naji komai ya kankama,kaida amarya ay haka akeso bawai kaita wannan shegen girman kan naka da ba inda ze kaika gwanda da kayiwa kanka faÉ—a ka rungumi matarka."
Tsaki yayi gamida ya mutsa fuska yace"don Allah jaafar kadena wannan shirmen naka wai dawa zan wata muamala nurayya?Kai haba Allah ya kyauta,yarinyar da bata da kunya kota sisi"ya faÉ—i yana yatsina.
"To zuwa yanzu na gama gano inda matsalar take Hameed,akwai buƙatar muje gun doctor taufeeq aduba mazantakarka in lafiyarta ƙalau to se mu dage da maganin aljanu,dan abun naka naga ba sauƙi kamar ciwon arne"Cewar jaafar cikin haɗe fuska ba tare da tinanin komai ba.
"amma wallahi jaafar kai É—an iskane,watakan nufinka ma ban cika namijiba to wallahi ka iya bakinka dan ni cikar lafiyata wallahi zan iya yiwa mata biyar ciki adare É—aya"
Ayko jaafar dariya yake harda ƙyaƙyatawa,dan prince sosai ya bashi dariya.
"batu na gaskiya prince lokaci yayi da zaka rungumi matarka ku zauna lafiya,sabida auranku haɗin gidane me ƙarfi,koya kuma ya samu matsala kune kuka haifarwa kanku da ita dan haka kaine babba dan Allah kaja matarka ajiki ku zauna lafiya."
"Jaafar nurayya fa ta gama rainani kunya ta ma bataji ay ina fara janta ajiki wallahi wataran saita seti fuskata ta kwaÉ—amin mari"
"Nide na baka shawara amazaunin amininka wanda bazan so wani abu mara daÉ—i ya sameka ba"
Shuru yayi bece komai ba,hakanne yasa jaafar kauda maganar da cewa"wai yaushe zaka koma nigeria ne mutumina ko karatun ya isheka haka?"
"To gani nan de amma zanyi ƙoƙarin komawa dan in kammala tunda shekara ɗaya ya ragemin"
"To Allah taimaka"
Daga haka wata hirar suka shiga be baro gurinba sai da akai magrib ya varo jaafar.
Gidan iyayensu yanufa,inda yagaida kowa,be baro gidan ba sai da yayi sallar ishai shima saida sarki umar yakoreshi.
Koda ya nufo gidanshi zuciyarshi wasiwasi take masa na ko ya ze tarar da nurayya,dan ya gama fahimtarta bata da kunya ko kaÉ—an.
A haka ya shiga gidan yayi parking,ya É—an jima a motar sannan ya fita zuwa cikin gidan.
Da sallamarsa ya tura ƙofar falon ga mamakinsa zaune take dirshan tana kuka abunta.
Da sauri ya kulle ƙofar sannan ya isa gabanta,yace cikin sigar faɗa"to sababbiya me aka miki kuma kike kuka?"
Ƙara sautin kukan tayi harda diddira ƙafafuwa,ganin hargagin nasa ba tsoro yake bata bane yasa ya koma ta lalami.
Gefenta yaje ya zauna ya kamo hannunta a tausashe yace"to ya isa haka me aka miki faɗamin kinji ƴar ƙanwata"
Cikin kukan tace a shagwaɓe"ba kaine kai tafiyarka ka ƙyaleni,ni kaɗai agida kamar mayya"ta ƙarasa faɗi tana kukanta.
Murmushi yayi akaro na farko tsakaninshi da ita,yace"gun jaafar naje na kuma naje gida na gaida su Abba shine yasa na jima, kuma ay laifinkine so kike ki iskantani yasa na bar miki gidan""ya faÉ—i yana murmushi.
Shuru tayi ta dena kukan ta miƙe, zata bar falon ƙafa yasa ya tareta yace"ina zaki kuma muna magana?"
"É—akina mana"ta bashi amsa a gajarce.
"sabida kin gama rainani ko,shiyasa ko abinci baki gabatarminba bare batun gaisuwa"
"Komai na kan dinning,ya prince bafa aykenka nayiba bare ince ya hanya"tana kaiwanan ta matsar da ƙafarsa tai wucewarta ɗakinta.
07044600044
[8/29, 09:43] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .
*32*
Bin bayanta prince yayi da kallo aransa yace"wai wannan mara kunyar zaace inja ajiki,for sure nasan wallahi wataran saitace zata mareni jaafar besan wacece nurayya bane"a fili ko miƙewa yayi ya nufi dinning ɗin ya cika cikinsa sannan ya wuce ɗakinsa yayi wanka,yana kammalawa ya haye gado abunsa,dan agajiye yake.
Kwanciyarshi ba jimawa hadari ya haɗu agarin yafara rugugi,gwanin ban tsoro ga iska me ƙarfi, na kaɗawa da walƙiya.
Nurayya na É—akinta tana wanka jikinta duk kumfa ta ji wannan rugugi abu na farko dake firgitata kenan
Da gudu ta fice daga toilet ɗin hannunta riƙe da towel,ay bata jira komaiba ta fice tana ɗaura tawul ɗin zuwa ɗakin prince jikinta se kakkarwa yake sabida atsorace take.
Prince dake kwance ji yayi an turo ƙofar da ƙarfi,ayko da sauri ya kunna wuta,nurayyace jiki duk kumfa se ɗan tawul data ɗaura,da sauri ya dira a gadon,zeyi magana kenan aka sake wani rugugin.
Da mahaukacin gudu ta faɗa jikinshi ta rungumeshi da duk ƙarfinta tana faɗin "ya prince kataimakeni wallahi tsoro nakeji,wayyo Allah na."ta faɗi cikin matsanancin tsoro.
.Quit sure yasan tana tsoron yanayin tun suna gida,dan akwai lokacin da har suma tayi,.
Jikinshi ya kalla yaga yadda duk ta ɓatasu da kumfa,hannu yasa ya rungumota jikinshi sannan ya raɗa mata a kunne"muje to ki ƙarasa wankan anan kinga jikinki duk kumfane,nima har kinsamin"
Noƙe kafaɗa tayi tace tana ƙara shigewa jikinshi,"ya prince bazan iyaba tsoro nakeji sede in zaka rakani"
"muje to ki ƙarasa"ya faɗi cike da kulawa yajata,suka shiga toilet ɗin tana rungume ajikinshi taƙi sakinshi.
A haka ya haɗa mata ruwan wankan,yace "to yi maza ki ƙarasa"yafaɗi yana ƙoƙarin rabata da jikinshi,amma fafur taƙi amincewa.
ÆŠaukarta yayi cak yasata aruwan ayko ihu tasa ta sake rarumoshi ya shiga be shiryaba.
Ganin rywan seya huce batai wankan bane yasa ya cire É—an fingilin tawul É—in jikinta ya É—auki soson wankan ya fara wanketa,
Jikinshi ba riga se gajeren wando kawai,to nurayya taƙi yarda tai nesa dashi,se ƙara manneshi take boobs ɗinta a ƙirjinshi yana jinsu hankalinshine yasoma tashi,dan da wankan kawai yake mata,amma da yafa kamuwa shafa mata soson yake ta yadda itama ze ɗagota.
Zama yayi acikin ruwan wankan sannan ya É—orata kan cinyarshi bayan ya zame wandon jikinshi,hmmmmm ga kande ga nurayya akan cinya,
Ɗan ware ƙafarsa yayi nurayya mazaunanta suka zauna akan kwamin wankan,sannan ƙafafunta har lokacin suna kan cinyarshi,hakan ne yaba haq ɗinta da kandensa damar haɗuwa da juna.
Nurayya ji tayi yanayin ya mata daɗi naƙin ƙarawa,lumshe ido tayi tanajin yadda yake wasa da hannunshi ajikinta,wani ɗan nishi take saki dake ƙara ɗaga hankalin prince kandensa na ƙara kumbura tana Sama da ƙasa akan haq ɗin nurayyar.
Wani kuka ta sa mishi me ƙara tada hankali,ayko kanshi yakai kunneta ya raɗa mata "kina so ne princess?"yayi tambayar yana lasar kunnen nata da salo na musamman.
Ƙara shigewa jikinshi tayi tana ci gaba da ɗan kukanta dayasa prince gaza jurewa ya miƙe ɗauke da ita sika fito daga toilet ɗin.
Kan gado ya sauketa,ƙoƙarin ruƙoshi take amma ya riga da yayi ƙasa.
Bakinshi ya kafa akan haq É—inta yana surcking cikin salon da nurayya bazata iya jureshiba.
wayyo nurayya ta saki ragamar rayuwarta gaba É—aya ga prince yana yin yadda yakeso da ita.
Boobs ɗinta suma sunji maza a hannunshi,kamin daga ƙarshe ya manne bakinshi da nata,ta yadda zefi samun abinda yakeso,bayan ya karanta adduar saduwa da iyali,ya cilla ƙwallonsa a raga.
Wayyo nurayya ta ɗauka daɗin me ɗorewane setaji baƙon lamari,wata azaba wacce batasan lokacin data gartsa masa cizo a kumatuba tana ihu tana neman agaji amma ina princs ya jima da barin duniyar da muke beji be gani aunawa kawai yake jikinshi na kakkarwa, yana gumi yana wani irin gurnani.
Be saurara mata ba saida ya biya buƙatarsa ta shekara da shekaru sannan ya mirgine gefe,yana maida numfashi.
Janyota yayi jikinshi yajita sanƙame kamar gawa,da sauri ya kunna hasken ɗakin ganinta yayi bata ko motsi,wani tsorone da firgici suka kamashi lokaci guda.
Jikinshi na ɓari ya kwantar da ita ya ɗebo ruwa yazo ya shafa mata afuska ta saki wata nannauyar ajiyar zuciya,tana faɗin "kayi haƙuri ka ƙyaleni ya prince dan Allah karkayi ya prince tun da kaga baka sona wayyo mummyna,"tana kuka.
Wani tausayinta da wata zazzafar ƙaunarta ce suka mamaye ko ina na jikinshi ya rungumota,da ƙarfi jikinshi yana hawaye yake faɗin.
"nurayya wallahi nafi kowa sonki,kidena faɗin haka zuciyata ƙuna take ni me sonkine tun tuni,wallahi bazan iya rabuwa dakeba koda kuwa kasheni zaayi"ya faɗi yana ƙara cusa kanshi jikinta,itade kuka kawai take ta rasa abun cewa.
07044600044
[8/31, 08:08] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .
*33*
Koda gari ya waye da kanshi ya mata wanka,itade hawaye kawai kebin idonta wanda kana gani kasan bawai na zafin ciwobane harda wani É—aci dake damun zuciyarta.
tana idar da sallah ta miƙe zata bar masa ɗakin nasa,da sauri yasha gabanta hankalinshi atashe yace"don Allah nuri kidaina kukan nan haka,wallahi ina faɗawa tashin hankali me tsanani,kitaimaka kiyi haƙuri"ya faɗi kamar zeyi kuka.
Kauda kanta gefe tayi bata ce masa komaiba,dan bata da abun cemasan daya wuce tace Allah ya isa,to shine yasa kawai tai masa shuru.
Hannu yasa da nufin ze kamota ayko afusace ta bige hannun tace cikin ƙaraji"kar ka sake ka ɗora hannunka akaina,in kuma ba hakaba wallahi se kayi danasani,mayaudari macuci kawai,ka rabani da budurcina alhalin baka sona,meye nai maka mai zafin da cancanci wannan ƙiyayyar daga gareka?"ta faɗi hawaye na biyo idonta
Wayyo prince tuni hawaye sun gama wanke fuskarsa,jikinshi se ɓari yake,ya duƙa agabanta yace bakinsa na rawa"wallahi tallahi billahi ina miki son da duk duniya bame miki shi se iyayan da suka haifeki,wallah ba yaudara tsakanina dake princess,kifahimceni dongirman Allah"ya faɗi cikin kuka.
"Ay dole kace haka mana,ni zakawa abinda ke faruwa a novels,bakasan kana sona ba saida ka É—anÉ—anani,to wallahi wannan rainin hankalin naka bani zakawa shiba,ka fita a sabgata totally"ta faÉ—i afusace.
"saidai ki kasheni princess amma wallahi bazan taɓa fita a sabgarkiba ke nakeso ba virginity ɗinki ba"ya faɗi asanyaye.
Sa kai tayi ta fice daga É—akin bayan taja wani dogon tsaki.
Prince beyi yunƙurin hanata ba sema kife kanshi da yayi akan ƙafarsa hawaye na biyo idonsa,gaba ɗaya kanshi ya kulle ya rasa me zeyi ya fahimtar da ita shi tun farko yana sonta.
Itako ɗakinta ta koma taci kuka ta ƙoshi sannan tai wanka,taje kitchen ta samama kanta abinda zataci.
Ranar yini prince yayi a É—aki be fito koda faloba,sallah kawai yake tashi yi,dan tsoron haÉ—uwa da ita yakeyi.
Sai misalin ƙarfe tara na dare ya fito yana haɗa hanya,ya sameta a ɗakinta,kana kallonsa zakasan yanajin yunwa .
Koda yay sallama bata amsa masa ba,saima tsaki dataja,
Murmushin ƙarfin hali yayi,yace"tuba nake gimbiyata,dama na leƙo inga lafiyarkine"Ya faɗi a sanyaye.
Bata kulashiba har ya gaji da tsayuwarsa ya fice daga É—akin zuwa nasa yana haÉ—a hanya.
Koda ya koma ɗakinshi kwanciya yayi cikinsa na masa ƙugi.har jiri yake gani amma baya iya jin ze iya koda kurɓar ruwane,sabida tashin hankalin da yake ciki da nurayya.
Haka wahalallan bacci ya É—aukeshi,wanda be tashiba saida asuba wanda da rarrafe yasamu ya shiga toilet ya É—auro alwala yazo yay sallah a zaune,
Tunda ya idar ya kasa tashi haka ya kwanta agurin,yana jiran mutuwarshi dan abinda yakeji acikinsa yasan mutuwace.
Nurayya ko da ta tashi,wankanta tayi ta sake gasa kanta sosai sannan tasa kaya taje kitchen ta dafa abinda zataci batare data bi takan prince ba dan haushinshi takeji kamar ta dakeshi.
Shiko tuni ya fice daga hayyacinshi,numfashi kawai yake amma besan me yakeyiba.
Saida prince ya kwana biyu aÉ—akinshi,batare da nurayya tasashi a idontaba,kuma bata nemi ganinsa ba.
Jaafar ya kikkirashi awaya be ssmeshiba yasa yau yazo gidan da kansa,lokacin tana falo zaune tanashan ice cream,yashigo.
Da faraa ta tarbeshi suka gaisa sannan yace"mutumin kwana biyu baya É—aga kirana shine nazo inga lafiya yake kuwa?"ya faÉ—i yana murmushi.
ÆŠan yamutsa fuska tayi ta turo baki gaba tace"nima ban saniba wallahi"
Murmushi jaafar yayi dan zatonshi haushin abokin nasa take yace"taimaka ki masa magana don girman Allah sauri nake akwai pasinger dazankai india in the next 40minute"
Ba dan taso ba ta miƙe tana turo baki gaba ta nufi ɗakin na prince badan komai ba sedan girman Allahn daya haɗata dashi.
07044600044
[8/31, 08:46] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .
*34*
A hankali ta tura ƙofar ɗakin ta shiga,ba kowa akan gadon nashi,toilet ta ƙarasa bakin ƙofar ba alamun ƙarar ruwan wanka,juyowa tayi da nufin fita taci karo dashi kwance aƙasa rai na ƙoƙarin fita ajikinshi.
Wata uwar ƙara ta saki me firgitarwa ta faɗa kanshi tana kururuwa
Agigice jaafar yayi ɗakin dan ya tsorata,ganin abinda ke faruwane yasa yayi kansu su duka yayi matuƙar tsorata da ganin halin da prince ke ciki,a gigice ya ɗaukoshi,ya fice da gudu nurayya na binshi abaya tana kuka gamida kiran sunanshi ya tashi.
Kai tsaye asibiti yayi dashi,hankali atashe,suna zuwa baa ɓata lokaciba aka ansheshi gamida sa masa oxygen a hancinsa.
Shigewa dashi akayi icu aka hanasu shiga,Tsabar firgici nurayya yanke jiki tayi ta faÉ—i agurin sumammiya.
Jaafar yaga tashin hankali,a waya ya kira can fada ya sanar dasu halin da yake ciki a asibiti dasu.
Kan kace kwabo asibitin ya ɗinke da ƴan uwa da abokan atziƙinsu,kowa hankalinshi atashe,
Gashi annhana ganin princs nurayya kawai ake iya gani,jaafar ko se wani pilot É—in ne ya canjeshi,dannya kira ya É—auki excuse.
Tashin hankali va"a sa maka rana,kowa addua kawai yakeyi dan baa san taƙamaimai abinda ke damunsu ba dan jafar bece komai.
*****
Nurayya gaba É—aya commer ta shiga dan batasan waye akanta ba batasan me takeyiba.
Prince acikin kwanaki uku ya farfaÉ—o,sakamakon kulawa da yake samu daga maaikatan asibitin.
A tsawon kwanakim baa barin kowa ya ganshi haka itama nurayya sabida hawanjini ne me ƙarfin gaske ya kamata,yasa hankalinta ya kauce.
Wasawasa saida sukai sati biyu a asibitin sannan prince ya dawo normal yafara magana inda ya dami likitocin da batun nurayyarsa akaishi ya ganta.
Yau aka fito dashi daga icu,Æ´an uwa haka sukai caa akanshi kowa na rungumeshi cike da farinciki shiko ware ido kawai yake yaga ta ina ze ga nurayyarsa.
Wani É—akin aka maidashi wanda kowa ze iya zuwa ya ganshi harma suyi magana.
.
Bayan su me martaba sunje sallah ne ya rage daga shi sai jaafar,hannu ya miƙawa jaafar ɗin ya tadashi zaune sannan yace.
"jaafar ina nurayya kowa yazo dubani amma banda ita,thats means zata rabu dani kenan jafar just becouse of nayi disvirgin É—inta?"ya faÉ—i hawaye na biyo idonshi.
Dafashi jaafar yayi yace"abokina disvirgin bafa kawai vane gasu mata,amma wannan ay matarkace bakayi laifin komaiba gameda hakan Allah ne ya baka dama,sannan nurayya tafi kowa shiga tashin hankali gameda halin daka shiga,sabida a halin yanzu tana koma,can icu tun ranar da aka kawoka sati biyu kenan"
A gigice ya dubi jaafar bakinshi na rawa hawaye na ambaliya yace"nufinka nurayya na asibitin nan tare dani bata da lafiya,?ka kaini naganta"ya faɗi yana ƙoƙarin saukowa agadom.
Duk yadda jaafar yaso tsaidashi prince yaƙi yarda har maaikatan asibitin sunyi iya yinsu ya bari ta farko amma yaƙi yarda,dole suka sashi akeken guragu sabida jikinshi ba ƙwari suka turashi zuwa ɗakin da take kwance .
07044600044
[9/1, 09:55] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .
*35*
Lokacin da yay arba da nurayya kwance rai a hannun Allah kama hannunta yayi yana kuka yake faÉ—in"nuri nidake duk muna yaudarar kanmu ne da munafuntar kanmu,ke bazaki rayuba in bani nima kuma bazan rayuba inbaki,da kike kwance anan nuri kinki ki motsa meye nufinki wai ki mutu kibarni kome kike nufi?,ki tashi nuri inbaki tashiba ni mutuwa zanyi"ya faÉ—i yana kifa kanshi akan hannunta yana kuka me tsuma zuciya.
Hmmm da badan ina gurinba se ince a film É—in india akayi.
Ay saukar ruwan hawayenshi kan hannunta keda wiya,kawai naƙura ta fara ƙara alamun ta dawo daga dogon suman data shiga.
Likitocin ne sukazo da sauri suka fara rage mata naurorin da bata buƙatarsu tunda ta farfaɗo.
A hankali ta buÉ—e idonta da yay mata nauyi,sannan ta motsa hannunta,da sauri prince ya É—ago kanshi yana kallonta,
Idanunsu ne ya sarƙe ana juna,murmushine kan fuskar prince,itama murmushin take data ganshi ya samu sauƙi,hannu tasa tana shafa fuskarshi cike da jin daɗi.
Zuwa can kuma ta tuno faɗa sukeyi,ayko kamar wacce aka tsikara ta ɗauke hannunta akan fuskarshi gamida ɓata rai ta kauda kai gefe.
Dariyace ta ƙwacewa prince besan lokacin daya miƙe daga kan kujerar da yake kaiba ya rungumeta yana dariya.
Itama dariyar take amma a ranta afili ko shan kunu tayi har É—an wani tureshi takeyi.
Zuwa akayi zaa sauya mata É—aki dan haka tare da princs É—in aka turo gadon nata,ayko iyayensu sun cika da mamakin ganin nurayya ta farfaÉ—o.
Nanfa kowa se rungumeta yake anawa juna barka,har aka kaita ɗakin da prince yake kamar yadda ya buƙata.
Bayan an natsane,wazeer ya dubi nurayya yace"garin ya wai mijinki ya kwanta rashin lafiya baki saniba har ya galabaita"?
Cike da tsoro takai dubanta gun prince,shima ita yake kallo yana murmushi yaba wazeer amsa da cewa.
"tayi tayi muzo asibiti ni naƙi,to dataga abun gaba yake ne yasa ta kira jaafar yazo ya kawomu asibiti ko jaafar"ya faɗi yana gargaɗin jaafar ɗin da ido.
Murmushi jaafar yayi ya tabvatarwa da wazeer hakan akayi.
Wazeer be gamsuba amma tunda haka sukace bashi da yadda zeyi dole ya barshi a hakan.
FaÉ—a yay musu kan kar asake ganganci irin haka.
********
Kwana uku suka ƙara a asibitin aka sallamesu.
Maaikata sosai sarki yasa aka kawo gidan nasu dan gudanar da komai na gidan.
Ƴan dubiyane sika cika gidan basu samu kansu ba sai da dare yayi sannan kowa ya watse.
Da misalin ƙarfe tara na dare ta nufi ɗakinshi ɗauke da kwanukan abinci,dan tana ankare dashi.
Da sallamarta ta shiga É—akin ta samu yana zaune kan kujera yana latsa wayarshi.
Ajiye wayar yayi ya miƙe ya tarbota gamida amsar kayan hannunta,
Zama yayi can carpet itama ta zauna,batace masa komaiba ta zuba abincin ta tura masa gabansa, ayko ƙin ci yayi ya bita da kallo sonta da ƙaunarta na ƙara shiga ransa.
Harara ta wurga masa sannan tace"ga abincinnan kaci ka wani tsaya kallona kamar hoto,to nide wallahi na fita tunda na kawo maka,dan ko wancan ma ay sharri kaso ƙullamin yasa kadena cin abinci Allah ne ya fidda ni"ta faɗi tana murguɗa masa baki.
Dariya yayi yace a ƙasaitance"in ba abaki zaki dinga baniba to ni da