Chapter 8 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   8 / 11

21K to 24K   out of 30.2K words

dinner,inda zaayi ababban ɗakin taro na ƙasar.wazeer ne ya kira prince awaya ya buƙaci ganinsa,ayko haka ya isa gareshi jiki ba ƙwari.bayan ya gaisheshine wazeer yace

"Ka samu nurayya,kuje ku sa kayan da aka tanadar muku na zuwa wannan taro wanda kayane da masarauta ke tanada domin wannan rana,dan haka kaje kui hanzarin kimtsawa,ga motocin da zasu kaiku nan sun zo"

"To Abba zanje kayan suna ina?"ya tambaya a ladabce.

"Suna ɗakin gado na tarihi,can ɓangaren me martaba ku hanzarta dan Allah kunsan mun tara jamaa"cewar wazeer lokacin daya miƙe yana amsa kiran daya shigo wayarsa na me martaba sarki umar.

Nurayya nakan dardumar datai sallah ƙawayenta na zaune kan gadonta sunata kwalliyar tafiya dinner,ita kuma tana zaune jiki asanyaye dan ita batasan kayan da zata saba shiyasa suke ta bidirinsu banda ita.

Ganin mutane a ɗakinne yasa yasaki fuskarsa yay sallama ayko kowa idonshi akanshi dan yawancinsu basu taɓa ganinshi azahiriba se ahoto,

Gaisheshi sukayi ya amsa fuska asake sannan ya dubi nurayya wacce se raba ido take alamun fargabar kar ya kunyatata agaban ƙawayenta da rashin mutuncin daya saba mata amma ga mamakinta se gani rtayi ya mata wani tattausan murmyshi sannan yace cikin daddaɗar muryarsa,"baby ki taso muje mu shirya baki ganin mutane nata kimtsawa amma mu ko shiryawa bamuyi ba?"ya faɗi yana mata wani shuumin kallo.

Daburcewa tayi tama rasa me zatace can de tace a daburcen"to ya prince,dama me kwalliya da kayan "

"Shiiiiii ya isa taso muje kya min bayanin acan"ya faɗi lokacin dayasa hannu ya kamo hannunta. ya miƙar da ita tsaye.

Daga shi har ita maganaɗisu saida ya sokesu lokacin da hannayen nasu ya haɗu guri guda.

Ayko ƙawayenta ihu suka sa suna tafa musu suna ɗaukarsu awaya.

Haka ya jata suka fice daga ɗakin,haka sukai ta ratsa mutane yana riƙe da ita be saketa ba har suka je ɗakin da wazeer ɗim ya faɗa masa.

Saida suka shiga sannan ya yarfar da hannun nata yace"to karya mara zuciya,ga kayan nan anan ki sauya,jiranmu ake,kuma wallahi kika ɓata lokaci nidake ne"


Sosai maganar ta daki zuciyarta amma bata nuna masa murmushi kawai tayi ta nufi inda doguwar rigar fara take,wacce aka mata ado da zinare faɗin kyau da haɗuwar rigar baze faɗuba.

Shima nashi farare ne masu kyau sosai, da takalmi baƙi, be jira komaiba yasaka nasa agabanta sabida kallo ma bata isheshi ba.

Ya kammala yakai dubansa gunta yaga ta tsaya se soshe soshe take

"Minti biyu wallahi ki fito inba hakaba in naɗa miki shegen duka agabam ƙawayen naki"ya faɗi sannan yasa kai ya fice daga ɗakin.

Ayko da sauri ta zura rigar wacce ta fito da kyanta sosai saidai ta kasa saka zif ɗin rigar hannunta bekai ba,

Prince agogon hannunshi ya kalla yaga ta wuce lokacin daya bata a fusace ya koma ɗakin ayko tana ganinshi tayi kanshi ta rungume tana ɓoye kanta ajikinshi tace"wallahi rigarce na kasa rufewa yasa ban fitoba"ta faɗi a tsorace.

Idonshi ne ya sauka kan farar lallausar fatar bayanta,yaga zib ɗin baa rufe ba,se farar brezia dake kwance atsakiyar bayan nata.

Ji yayi yanayinsa na ƙoƙarin canjawa,dan haka ƙoƙarin rabata yake da jikinshi itako taƙi sakinshi faɗi take"hannu na ne be kaiba kayi haƙuri don Allah."

Duk zatonta dukanta zeyi shiyasa taƙi sakinshi,ayko hannu yasa ya rungumeta da kyau ajikinshi sannan yace"zif ɗin zan rufe miki malama"ya faɗi aɗan tausashe.

Shuru tayi tanajin yadda hannunshi ke yawo agadon bayanta wajan sa zib ɗin,tana rungume dashi,ya kammala,sannan ya saketa yayo gaba.

Hular rigar sata ake kamar ɗaurin ture kaga tsiya,ɗaukarta tayi ta kwafa abun gwanin burgewa ga wata sarƙa ta zinari ajikin hular da akai layi uku da ita,ya zubo wajan kunnanta,se gashinta data riƙe da rinbom fari

Sosai tayi kyau tana fitowa falon ta samu me makeup tazo falon ko batai mgn ba tasan prince ya kirata.

Ayko bame yawa akai mata ba tai wani kyau kamar ƴar baby,prince se satar kallonta yake dan ta masa kyau.

Haka aka kammala suka ɗunguma zuwa gun dinner ɗin.koda suka isa nurayya ta fito ta fara tafiya mazaunanta suka fara rawa arigar dan mebin jikice,ayko prince ji yayi wani abu ya tokare masa maƙoshi yaƙi wucewa.

Matsawa kusa da ita yayi inda take gaisawa da mutane ya ɗan raɗa mata akunne "uban waye yace karki sako pant kika fito haka kina wani kaɗa jiki?"

Ɗan ranƙwafowa tayi itama kusa da kunnenshi tace"kamanta a ɗakinka na baroshi"tayi maganar cikin sigar da masu kallonsi zasui zaton kalaman soyayya suke faɗawa juna

Murmushi yayi kamar gaske yace"iskancina bekai nanba kuma wlh kika kuma juya ɗuwawun yayin tafiya wallahi in kika tare sai kin gane kurenki zaki maidamu mutanen banza ba"

Be gama rufe bakinshi ba tasagalo wiyanshi da hannunta tace"ka ɗaukenine inba haka ba rawa da ɗuwawu bakaga komai ba"


Ganin yadada ake ɗaukarsu a hotuna ne yasa kawai ya ɗauketa cak suka shiga ɗakin taron ana musu waƙa.


Taro fa yayi taro inbanda ruwan daloli ba abinda ke tashi agurin kuma fafur ya hanata rawa duk sonta da rawa haka ta haƙura dan riƙe yake da ita gam a gurin shiyasa takasa koda ƙwaƙwaran motsi har aka tashi.

07044600044
[8/22, 09:00] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*28*



......Duk wani abu na alada aka gudanar sannan aka kai nurayya gidanta daya gaji da haɗuwa,tasha kuka sosai yayin rabota da gidansu.

Kowa yatafi ya barta ya rage daga ita sai halinta,kukanta taci gaba da rairawa har zuwa lokacin da jaafar ya rako ango dake cika yana batsewa.

A Falo suka sameta dan haka suna shiga yaji sheshsheƙar kukanta yace a ƙufule"jaafar ka diba fa kagani munafukar yarinyar nan yadda take wani kuka sekace dukanta akayi"

Murmushi jaafar yayi ya ajiye ledojin da suka shigo dasu agabanta sannan ya zauna yace"ba munafunci bane,dama hakan ɗabiace ta amare,dan haka kadena mata faɗa pls rarrashi take buƙata"

"Ashe ko zata mutu tana kukan dan wallahi bazan ce tai shuru ba,kaga malam ka rakoni angode tashi kaje ni bacci nakeji"ya faɗi yana cin magani.

Murmushi jaafar yayi yace "to da wuri haka to na gudu asha amarci lafiya"yayi maganar cikin sigar zolaya.

Prince bece komaiba ya rakashi sukai sallama ya tafi,sannan shi ya dawo cikin gidan.

Ga mamakinsa samu yayi nurayya ta zage tana warware ledojin kajin da suka shigo dashi.

Kajine gashin inji masu daɗin gaske,ta yago cinya takai bakinta ta lumshe ido tana ɗan kaɗa kai abun na mata daɗi,

Baki buɗe yake kallonta,danshi ya shigo da niyyar ya kwashi abinshi yakai ɗaki yaci ya kwanta dan yunwa yake ji.

Ganin ta maida hankali tana cine yasa ya isa inda take,a fusace yace yana ƙoƙarin ƙwacewa"ay dama nasan kukan munafunci kike,ay gashi kin miƙe kina cin kaza to badan ke aka siyoba malama"

Ayko riƙe ledar tayi gam tana tauna sauran na bakinta tace"wallahi sai dai kaimin duka ka ƙwace,ledarnan amma bazan bayarba,kaza ta amaryace ba angoba dan haka dole inci abata"ta faɗi tana ƙara cusa hannu ta ƙwaƙulo wata tsokar ta jefa bakinta.

"Ay ana siyowa ne dan amaryar da zaasha manta,keko baki ma cikin jerin wainnan matan,bare kice dan haka aka siyo miki"

"banida lokacinka kazade wallahi senaci na ƙoshi,nida ba tunkuzaba me ya haɗani da mai,?"ta faɗi tana wurga masa harara.

Ayko murɗeta yayi ze ƙwace tako takura ta manna masa cizo a hannu da sauri ya saketa ta ruga da gudu ɗaki ɗauke da ledar kajinta,ta kullo ƙofar da key.

Koda ya bita abaya tuni ta masa nisa,haka ya tsaya bakin ƙofar yana mata kashedi"kibuɗe ki miƙomin badan ke na siyaba"

"kanka akeji,amma wallahi ƙashi bazan bariba bare kaci ay kajin amarcinane"ta bashi amsa dagacan cikin ɗakin.

"wallahi to ki rubuta ki ajiye duk ranar dana waiwayi cin kazar nan da kikayi na lahira seya fiki jin daɗi"ya faɗi a fusace.

"inka kamani kar ka barni da rai,firauna"ta faɗi ba tare da shayin komai ba.


Haka prince ya juya ya wuce nashi ɗakin ransa na masa ƙuna dan da gaske yunwa yakeji bata wasa ba,dan har ɗan jiri yake gani,gashi shi be iya girkiba bare ya dafa,haka ya kwana salati dan baccima gagararsa yayi.

Koda gari ya waye kanta tsaye ta fito ta nufi kitchen dan ta ɗimamo abarta,dan guda biyarne a fridge tasaka sauran taci ɗaya jiya,yanzu ta ɗauko ɗaya zata ɗumama.


Akan idonshi ta fito dan haka mara mata baya yayi zuwa kitchen ɗin ba tare data sani ba,ayko tana shiga shima ya shiga,motsin datajine abayanta yasa ta juyowa ayko yanayin data ganshi ya firgitata,ta ɗauka dukanta zeyi amma sai taji yace a tausashe"ɗan dafamin indomie pls,yunwa nakeji kwana nayi banyi bacciba,sabida kin gudu da naman ke kaɗai"ya faɗi kamar ze faɗi dan jiri yake kasancewarshi wanda be wasa da cikinsa.

Kallo ɗaya taimasa ta gamsu da bayaninsa,ayko tausayinsane ya kamata,da sauri ta juyo kazar data gama ɗumamawar a plate taja masa kujera ya zauna,tace"kaci wannan ya prince,bansanibane yasa kayi haƙuri"ta faɗi amarairaice.

Ture farantin yayi gefe yace"indomie pls,kaza rakics akwai deal akanta tun daren jiya,banide indomie ɗin"ya faɗi daƙyar.

Jiki a sanyaye ta fara dafa masa indomie ɗin tasa masa kifin gwangwani aciki,ta juyo masa aplate.


Ayko cikin ƙanƙanin lokaci ya gama da indomie ɗin dan rabonsa da abinci tun safiyar jiya,yana gama ci yasha ruwa,jikinshi mutuwa yayi dan haka miƙewa yayi da ƙyar ya nufi ɗakinsa ya baje agado ya fara rama baccin dabeyi ba jiya.


07044600044
[8/25, 11:11] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*29*


Prince be farkaba sai shabiyu na rana,wanka ya shiga dan ya samu sauƙin nauyin da jikinshi yay masa.

Yana fitowa ya shirya cikin wasu rigar t shirt da wandon jeans masu kyan gaske,taje gashin kanshi yayi ya fesa masa turaren gashi sannan yasa takalmi ya taka ya fice daga ɗakin.

A falo ya sameta kwance kan three seater tana waya,sosai tai masa kyau cikin shigar da tayi, da riga da wando na jeans ta koma wata ƴar baby da ita .

Da mummy take wayar take tambayar taga mutane basu zoba yau.mummy ke shaida mata me martaba sarki umar ne ya hana azo yau ɗin shiyasa baa zoba.

Kan kujera yaje ya zauna ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya yana kaɗawa alamun isa da ƙasaita.

miƙewa zaune tayi tace"barka da fitowa ya prince"

Wani kallon banza ya watsa mata sannan yace"baki san ki bini ɗakina ki gaisheniba seda naxo falo dan munafunci zaki wani gaisheni to banaso"ya faɗi cikim gaɗe gira.

Murmushi tayi ta bishi da kallon uku saura tace"to dama ay ba wajibi bane in biyoka in gaisheka,sabida manzonmu dayafi kowa daraja ma wanda auran kanshi dan raya sunnarsa akeyi,to da kanshi yake bin matanshi ɗakinsu su gaisa kaga kaine yadace ka biyoni ay"


"Sabida baki da kunya dama ay zakice hakan,ni ba wannan ne agabana ba kawomin abinci inci"ya faɗi yana kallon agogon hannunsa.

"ban dafa ba,sabida banajin yunwa"ta bashi amsa ba tare da tsoron komai ba.

"ko kiji yunwa ko kar kiji yunwa ya zame miki dole ki dafa abincin dazanci agidan nan dan haka na aureki"ya faɗi yana nunata da yatsa.

Wata dariya ta saki ta rainin hankali tace"ashe ko zaa mutu da yunwa baa ciba inde aykin girki ka ɗaukoni nai maka"

Shuru yayi yana kallonta kamin yace"maza kije ki kawomin abinci fita zanyi"

"Tunda bakaji me nace ba to shuru ta baka amsa"ta faɗi lokacim data miƙe zata gudu ɗaki.

Ayko cafka yakai mata ta samu ta kubce ta ruga da gudu ɗaki shima ya mara mata baya da gudunsa,shiyasa tana faɗawa ɗakin shima ya faɗa,da gudu tai hanyar toilet da nufin ta shige ta kulle saidai ya rigata, damƙar da ya kaimatace da ƙarfi tasa suka faɗa kan gadon ɗakin inda ya haye kanta ita kuma aƙasa tana ware ƙafa hakan yabashi damar kwantar da mararsa akan setin haq ɗinta,itako ido cike da tsoro take faɗin"don Allah ya prince kayi haƙuri zan dafa maka"

Yanayin daya tsinci kanshi a wannan yanayin da suke ciki yasa ya mance a inda yake,dan kandanshi ɗan jonata da gun da akayi,tuni ta miƙe a wando.

itako mutsu mutsun da take sosai yake ƙara jefashi wani yanayin.gashi se magiya take masa kan ta tuba,tana goga masa tudun boobs ɗinta aƙirjinshi.

Murya a dashe yace"inde taƙamarki rashin kunya zan dinga maganinki "


"Na dena ya prince kayi haƙuri wallahi zan dinga dafama."

"better"ya faɗi yana ƙoƙarin ɗagata,ji yayi kamar kar ya tashi,anata ɓangaren itama ta shiga shauƙi na yanayin da suka kasancen bataso ya ɗagatanba dan da haka zatai ta jan raayinshi zuwa gareta.

Yana sauka ajikinta yaga kulolin abinci sababbi akan table a ɗakin nata,miƙewa yayi ya taka ya isa inda suke ya buɗe abincine wanda ko be saniba daga gida aka kawo musu.

Dubansa yakai inda take cikin kallon tuhuma ayko da sauri ta riƙe kunnenta tace a shagwaɓe"kayi haƙuri prince,wasa nake ma danace ba abincin dama in na shigo nufina in ɗauka in kawoma ɗazu mummy ta ayko dashi"

"Bana cin wannan muje ki dafamin naki,"


"haba ya prince ga abincin kuma zaka sani wata wahalar bayan an hutashsheni,"Ta faɗi kamar zatai kuka.

"bana son wannan naki nakeso"ya bata amsa rai a haɗe.

Takawa tayi ta isa gabanshi ta shiga jikinshi sosai dan har boobs ɗinta na taɓa ƙirjinshi tace cikin salon ɗaukar hankali"ya prince ka daure kaci wannan ɗin yanzu i promise you da dare zan maka girki me daɗi sosai,amma de for now muci wannan dan Allah magajin ƙasar roman."ta faɗi tana wasa da idonta.


Can na hango prince ya saki baki yana kallon ta dan sosai ta tafi dashi,hannu yasa ya ruƙo kunnuwanta yace"naji zanyi hakan amma fa kisani daga yau ko ankawo kitabbatar da kin dafa min abincina inba hakaba nidakene"

Ƴar ƙara tasaki tana riƙe kunnuwan nata tace"ya prince wallahi da zafi kayi haƙuri naji zan dinga yima"ta faɗi ashagwaɓe.


Sakinta yayi ya nemi guri ya zauna a ɗakin nata yace"zubamin inci inje masallaci"

Kitchen ta koma ta ɗauko plate da cokali ta ɗauko masa ruwa,tazo ta zuba masa farfesun kifin ruwa da farar shinkafa,sai peppe chicken me daɗin gaske.
Da kunun gyaɗa da mummy tasan dukansu sunaso.


Ayko zagewa yayi yaci ya ƙoshi sannan ya fice daga ɗakin zuwa ɗakinshi dan ya sauya gajeren wando,yayi tsarki tunda kande ta zabura ɗazu yasan ta ɓata wandon.

07044600044
[8/26, 10:09] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*30*

Koda ya dawo masallaci ɗakinsa ya wuce ya sauyo kaya sannan ya fito,ɗakinta ya shiga ya samu tana kwance tayi ɗaiɗai abunta tana bacci ga cinyoyinta abuɗe dan har farin fant ɗinta ana hangoshi.

Jiyayi ƙafafunsa suna ƙoƙarin gaza ɗaukarshi,dan sosai ta ɗaga masa hankali,ta maza yayi ya ƙarasa bakin gadon yana ƙarewa cinyoyin nata kallo,

A Hankali ya ɗaga hannunsa ya ɗaka mata duka,a cinyarta,ayko firgigit ta tashi,tana sosa gurin,ganinshi tsaye kanta ne yasa ta kyaɓe fuska zatayi kuka,tace

"ya prince wannan fa cin zaline me nai maka?"Ta faɗi tana turo baki gaba.

"in kika sake kika ƙara kwanciya ba dogon wando nidakene agidan nan"ya faɗi rai a ɓace.

Dariyace ta kwace mata tace"nufinka a gidan aurena bazanyi yadda nake soba,to in banyi anan ba seka ban address ɗin inda zani nayi?"ta faɗi ba tare da tsoron komaiba.

"Gidan aure gidan iskancine,da zaki wani kwanta ki buɗe jiki,yanzu in waninema ya shigo haka ze ganki,?"ya faɗi cikin haɗe fuska

"Ya prince gaskiya baze yiwuba wallahi akan wanne dalili zaka takuramin daga kawoni jiya,nifa ba lallai ba dole zan iya kira azo aɗaukeni tunda ba prison aka kainiba"ta faɗi tana murguɗa baki.

"kin ma isa ay kinxo kenan wallahi,ba zaki min iskanci agida nade ƙyaleki bane dole kibi tsarina"ya faɗi yana nunata da yatsa.

"iskanci ka rubuta ka ajiye bakaga komai ba wallahi da zaran na fara iskancin zaman gidannan seya gagareka muzuba kuma kagani"ta faɗi cikin izza da gadara.

"kina hauka kenan nida gidana ahanani zama cikinsa,to da fita zanyi amma na fasa kisa na fita ban shiryaba pls"yana kaiwa nan ya fics a ɗakin zuwa falo yana mamakin tsaurin idon na nurayya.

Itako yana fita,ta miƙe ta shige toilet tayo wanka,tazo gaban mudubi ta gyara jikinta ta tsara kwalliya me kyau,da ta dace da fuskarta,sannan ta nufi maajiyar kayan sawa,wata rigace daidai cinya,saidai gadon bayan rigar duka sarƙane daga tsakiyar zuwa daidai saman mazaunanta,sai kuma yadin rigar ya rufe mazaunan sai gefe da gefen hips ɗinta shima abuɗe yake sai sarƙa data haɗa gefe da gefen,ta gaban rigar ko daidai ƙirjinta anyishi kamar bra,duk boobs ɗinta sun fito ta saman rigar,koya ta motsa hips ɗinta shima motsawa yake,takalmi ta ɗauka me tsinin gaske ta saka milk me igiya,ga rigar itama milk ce me kyan gaske,gashin kanta ta zuboshi gefen kafaɗarta,sannan tai wasa da turare ajikinta,ta buɗe ƙofar ɗakin ta fice cikin takunta me matuƙar ɗaukar hankali.


Lokacin yana zaune suna waya da jaafar yajiyo ƙarar takunta da ƙamshin turarenta,da sauri ya waiga,wayar hannunshi ce ta faɗo kan cinyarshi be saniba sabida ya tafi kallon nurayya.

Itako wani murmushi take sakar masa me kyan gaske gashi tana wasa da ido gamida ɗan cije leɓenta na ƙasa daga gefe.

Tana isowa gabanshi wani juyi tayi ta duƙo daidai fuskarshi boobs ɗinta na taɓa fuskarshi tace cikin sexy voice,"prince wannam shi ake kira da iskanci kaji ko"

Kasa magana yayi ga wayarshi can jaafar najin komai,da suke faɗi,ƙara gyara gashin kanta tayi sannan ta ware ƙafa duk da ba fant ajikinta ta haye kan cinyarshi ta zauna,tasa hannu ta dafo kafaɗunshi sannan ta fara twelking akanshi kai kace jenemena ko korra😃 ta kwantar da kanta a ƙafaɗarshi ta raɗa masa a kunne"a wata mahangar ma ya prince wannan ma ana iya kiranshi da sunan iskancin.

Idanunsa da suka kaɗa sukai ja ya buɗe yana bin ta da kallo,jiyake kamar ya afka mata amma ina girman kamshi yafi gaban nan,cikin dashewar murya yace"ɗagani pls zanje inga jafar ne karkimin datti da kaya"

"Saidai ka ɗagani bazan iya tashiba."ta faɗi tana ƙara shigewa jikinshi.


Hannu yasa da nufin ɗagata ayko carab be ankaraba ya kamo boobs ɗinta,ayko da sauri ta riƙe hannunshi agurin tace"ahhhhhsh ya prince wanda yay wannan ma ana iya kiransa ɗan iska"ta faɗi tana lashe leɓenta da harshenta cikin salon da prince ta rasa ganewa nurayyacs kode wata hatsabibiyarce.

"to naji yanzu de ciremin hannu akan boobs ɗin naki,pls"ya faɗi a tausashe dan tuni tasashi yayi laasar.


Ɗauke hannun tayi sannan ta ware ƙafa da nufin sauka akan ciyar tashi tai ko wawan zama ya hangi haq ɗinta,da wani mugun zafin nama ya ɗauketa ya ajiyeta cak akan kujera,ya fice da gudu daga falon,riƙe da kandensa dake

8 / 11