Chapter 11 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 11

30K to 30.2K   out of 30.2K words

take da burin taga hindou ta nemi gafararta se gata ta diro.


Sosai hindou ta tausaya mata,kuma ta yafe mata dan bataga amfanin riƙeta ba,kuɗaɗe ta ware tasa aka gyara mata gidan ta wadatata da komai da kuma jari ahannunta.

Jamaar garinsu ba inda alkhairin hindu bejeba,dan sosai tai rabon kuɗi masu tsoka,kowa se fatan alkhairi yake mata.


Duk wainda suka nemeta da zina da kunyarta sukai taji,daga nan garinsu dangin babanta ta ƙatasa suma tai musu abun arziƙi,sannan ta barosu,kowa in yaga nurayya da ƴaƴanta mamaki yake ganin hindouce ta haifeta,


Sunnjima a nigeria wanda jin shurum tayi yawane yasa wazeer biyo sawu da kanshi.

Nigeria seda ta ɗauka dan shine shugaban ƙasar roman su can sarauta sukeyine shine yasa.


matar mahaifinta ganin wa hindou take aure ta ƙara tsinkewa da lamarin ubangiji,duk da tace ta yafe mata hakan be hanata sake neman yafiya ba.


Watansu biyu suka cika kowa da abun arziƙi suka fice daga ƙasar zuwa ƙasarsu ta roman cike da so da ƙaunar juna.

ALHAMDULILLAHI.

NAN NA KAWO ƘARSHEN WANNAN LABARI ABINDA NAI DAIDAI ALLAH BAMU LADAN BAKI ƊAYA INDA NAI KUSKURE ALLAH YAFE MANA BAKI ƊAYA.
.
TAKU HAR KULLUM


Zahra surbajo.








07044600044

11 / 11