Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
hameed wanda muryarta ta ratsashi tasashi saurim ɗagowa dan ganin ko wacece.
Kallo yabita dashi har tazo gaban iyayen nasu ta duƙa ta gaidasu,inda shi ko kallo ma be isheta ba.
"baby nurayya se yanzu kika fito me kikeyi aciki ke kaɗai ?"cewar jazbeer,cike da kulawa dan kamar yadda hindou keson hameed haka itama takeson nurayya kuma take mata duk abinda taso.
"mummy wanka nayine"ta faɗi tana ɗan sinne kai ƙasa.
"to kin kyauta maza kihau tebur kici abinci,kinji ko"cewar jazberr tana murmushi.
.Miƙewa tayi ta hau kujerar dake kusa da hameed ɗin, saida takai girman kanta nesa sosai sannan taɗan dubeshi ta motsa bakinta da ƙyar tace "Wlc bro"ta yadda shidake kusa da ita ne kawai yajiyo metake cewa.
kallonta kawai yayi bece komai ba yaci gaba da cin abincinsa,vatare dayace komai ba,
Sosai taji haushin gaisheshin ma da tayi,wanda da tasan baze amsa ba da bazata gaidashinba.
Hakade kowa ya cika cikinsa sannan aka dawo falo suka shiga hirar karatun nasa inda yake musu bayanin ci gaban daya samu.
Nurayya silalewa tayi ta fice daga falon zuwa ɗakinta,inda hameed yabi bayanta da kallo harta ƙule.
*******
Cikin dare misalin sha biyu na dare,hameed yaji yanajin yunwa dan dama veci abincin dareba yana can yawon rangadi agari.
Miƙewa yayi ya fito daga ɗakin nasa,yama rasa waze ma magana tsakanin hindou da bahijja kan atashi abashi abinci.
Tsam yayi lokacin da idanunsa suka sauka ƙofar ɗakin nurayya,minti biyu be ƙara ba ya nufi ƙofar ɗakin cikin izzarsa.
Ƙwanƙwasawa yayi,itako nurayya lokacin tana kwance baccinta ya fara nisa taji bugun ƙofa,sanin da tayi ko mummynta ko iya bahijjane kaɗai zasui mata hakan yasa ta miƙe da sauri taje ta buɗe kofar tana mitsike idanunta na bacci.
Ganinshi tsaye bakin ƙofar hannayenshi zube cikin aljihun wandonsane yasata ware idanu alamun mamaki.
Sa kansa cikin ɗakin yayi ba tare dako ya kalleta ba,kai tsaye kan kujera yaje ya zauna ya harɗe ƙafa sannan batare daya dubeta ba yace"jeki dafomin abinci yunwa nakeji"
Baki sake take kallonshi,dan seyau ta ƙara tabbatar da ba ƙaramin ɗan rainin hankali bane.
Ɗagowa yayi ya dubeta da shanyayyun idanunsa yace"ko bakiji bane?"ya faɗi cikin tsare gida.
Yatsina fuska tayi tace"nima adafe nake ganinsa bansan yadda ake ya dahun ba"ta ƙarasa maganar tana riƙe da ƙofar ɗakin.
"ni kike cewa haka?saankine ni,?"ya faɗi a kausashe,wanda akaron farko da zuciyar nurayya taji tsoron wani,dan haka ɗan daburcewa tayi tace tana in ina"ni fa ban iya bane bro"
"just 30 minutes na bakibki kawomin abinci inba hakaba gamuwarmu bazatai kyauba"ay tun kan ya gama maganar ta fice tana diddira ƙafa,zuwa kitchen ɗin.
Duddubawa tayi taga ko zataga saura ta ɗumamosa amma babu dole ta dafa sabo,ayko taliya tai masa jolop,wacce taji kifi,amma ita tayine da nufin karma tayi daɗi dan kifin asoye ta ganshi kawai ta kifashi cikin taliyar.
Ayko ƙamshi ya ƙaraɗe kitchen ɗin tana gamawa,ta juye a plate tasa cokali,ta juya,taje ta kai masa,
Zaune inda ta barshi yake yana latsa wayarshi,ɗagowa yayi sakamakon ƙamshin abincin daya cika masa hanci.
Ajiye masa tayi agefensa,sannan ta juya tace ta kawo masa ruwa,tana ajiyewa ta miƙe taje ta hayewarta gadonta taja bargo,dan tuni kwankwasonta ke mata ciwo sabida dafo takiyar datayi.
Bece mata komaiba ya miƙe ya ɗauka ya fuce daga ɗakin batare daya kulle mata ƙofar ba,
Takaicine ya kamata ganin seta sake sakkowa agadon data haye,turo baki gaba tayi tazo ta kulle ƙofar ta koma kan gadonta ta kwanta,ranta na mata zafin aykin dayasata.
Shiko yasha alwashin gyara mata zama takowacce hanya dan ya fahimci bata ganin girmansa,shiko shegen son girma kamar gyanbo.
07044600044
[8/14, 06:48] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*17*
........Koda gari ya waye nurayya kallon arxiƙi be shiga tsakaninsu ba,tunda ta lura beda kirki sabgogin gabanta kawai takeyi hankali kwance.
Shiko hameed tun wayewar gari yake jin yunwa koda yaje dinning dancin abincin hindou ji yayi sam be masa daɗin na nurayya ba,falon mummy ya dawo ya zauna suna ɗan hira inda ya ɗan nisa sannan yace"mummy asa nurayya ta dafamin abinda zanci"ya faɗi hankalinshi kwance .
Murmushi mummy tayi tace"yanzu kai har wani girkin wannan ta bargazuzun zaka iya wani ci?"ta faɗi tana kallonshi.
Murmushi yayi sannan yace"ay wai danta ƙware ne nakeso adinga sata girkamin abinci kinga ay nan gaba gidan wani zata"ya faɗi yana murmushi.
"duk da haka de yarima girkin nurayya ba tabbas wallahi"cewar mummy hindou tana dariya.
"a haka zata koya,asata ta dafamin akaimin garden"yana kaiwa nan ya miƙe ya wuce garden yana kallon agogon hannunshi.
Nurayya cikin kwalliyarta ta fito falon riƙe da jaka da mayafi a hannunta alamun fita zatayi.
" sai kuma ina zaki naga kun kimtsa "?cewar bahijja dake zaune tana kallonta
"mummy na mantane ban faɗa miki ba yau ne birthday ɗin Muniba class mate ɗina,shine zani gidansu"cewar nurayya tana langaɓe kai.
"to yayanki nacan na jiranki a garden kiyi sauri kije kitchen ki girka masa abinci yanxu,tunda ay yanzu sha biyun rana ne lokacin tafiyar be ƙureba"cewar mummy hindou.
Nurayya ware ido tayi ta dubi mummy tace"oh nice ƴar aykinshi kuma kenan ko,to mummy gaskiya ni na gaji wallahi haka jiya cikin dare yasani girki nai masa shine jin daɗi da nuna isar tasa yanzuma zece in masa"doke mata baki da mummy tayinr yasata yin shurun dole,tana turo baki gaba.
"duk ranar da ya kuma saki ayki naji kinyi ƙorafi wallahi sena ci miki mutunci,sai kuma na haɗaki da abbanki,tinda ke baki ganin girman kowa"cewar mummy cikin faɗa.
"mummy kiyi haƙuri don Allah "cewar nurayyar tana dira ƙafa
"maza ki ɓacemin da gani kije kiyi abinda yasaki kan na ɓata miki rai"cewar mummy a ɗan zafafe.
Da sauri ta juya ta koma ɗakinta ta ajiye jakar ta nufi kitchen ɗin idonta na tsiyayar da ƙwalla,dan anshigar mata rayuwa.
Har ta gama girkin bata dena tsiyayar da hawayenta ba,tana gamawa ta juye a cooler ta ɗauka ta fito dashi inda hadiman ta suke ta ba ɗaya acikinsu tace "ungo maza kikaiwa prince yana garden"
Rusunawa hadimar tayi sannan ta amsa da hanzarinta ta nufi garden ɗin.
Yana zaune kan wata kujera ta farin dutse,kusa da tafkin dake cikin garden ɗin yana kallon agwagin ruwan dake wanka acikin ruwan da sauran tsuntsaye dake sauka shan ruwa a tafkin.yayinda masu tsaron lafiyarsa ke kewaye da yankin da yake dan bashi tsaro.
Sallamar hadimar nurayyar ce gurin masu gadin nasa yasa shi shima ɗagowa ya dubeta da shanyayyun idanunsa,masu tsaronshi buɗe abincin sukayi sannan sukasata ta ɗebo da cokali taci agabansu sannan suka barta ta wuce dashi gareshi.
"ranka ya daɗe magajin ƙasar roman,ga abincin ka daga gimbiyar ƙasar roman tace in harzarta kawo maka"cewar hadimar bayan ta ajiye cooler agabanshi tayi gurfane.
Shuru yayi bece komai,zuwacan ya miƙe ya kama hanyar fita daga lambun masi tsaron lafiyarsa suka mara masa baya,cikin takunsa na ƙasaita da ji da kai ya isa sashin nasu mummy hindoun.
Masu tsaron nashi a waje suka tsaya shi kuma ya shiga ciki,a falo Yasamu hindou da bahijja suna hirarsu dan ita hindou abun duniya be dametaba rayuwa take daidai da kowa ba tare da nuna ita matar wazeer bace.
Gaishesu yayi sannan ya wuce kai tsaye zuwa benen gidan,da ɗan gudunsa yake haure step,ya isa ɗakin Nurayya wacce fitowarta wanka kenan tana zaune gaban mudubi tana tsara adonta Sanye da rigar wankanta fara daidai guiwa.
Turo ƙofar da akayi azafafe ne yasata waigawa afirgice,tana ganinshi.tsaye yana hucine yasa hantar cikinta kaɗawa,amma sai tayi ta maza tace "ay na girka na bada akai maka"
Runtse ido yayi ta fesar da iskar daya ciko bakinsa da ita sannan ya dubeta yace "sabida kin rainani ne zan saki ayki ki gama ki ayko akawomin?nace sabida ni kin rainani ko!!!?"ya faɗi cikin ƙaraji kamar ze daketa.
"wanka nakeso inyi sabida unguwa zani shine yasa na bada akaimaka."ta faɗi aɗan tsorace.
"kinga ko me zata zubamun aciki daze cutar dani ke baki da asara ko?"yasake faɗi afusace.
Shuru tayi dan ita yasoma ƙuleta meye na wani ƙaƙalo sharrin zaa cutar dashi kuma daga bada saƙo.
"maza ki wuce kije ki dafa mun wani abincin inba hakaba ranki inyayi dubu saina ɓata miki su"ya faɗi yana me kausasa murya data sa nurayya ficewa aɗakin da ɗan gudunta gudun kar yakai ga dukanta,ta nufi kitchen ɗin.
Mara mata baya yayi zuwa kitchen ɗin,su mummy dake zaune falo ganin wucesu da gudu da nurayya tayi sosai abun ya basu mamaki,ganin hameed ɗin biye da ita ne fuska ɗaure tamau yasa suka fahimci ita dashine.
Murmushi mummy tayi tace "bahijja ku dubi kyallar ƴarki yadda take auna gudu agidannan"
Dariya bahijja tayi tace"duk taurin kan nata Yarima yasa shi taushi kenan,"
Dariya sukayi atare dan sunsan girkinne aka samu matsala yasa yazo da kanshi ya tasa ƙeyarta.
Suko acan kitchen kujera yaja ya zauna yace"haɗomin corpee kan ki gama girkin"ya faɗi batare dako kallo ta ishe shiba.
Bata iya cewa komaiba dan ta fahimci takunsa ɗan ƙulla sharri ne,shiyasa tai saurin haɗo masa ta miƙa masa atsaye.kallonta kawai yayi tayi saurin durƙusawa ta miƙa masa.
Amsa yayi ya fara sha ita kuma ta juya tacigaba da girkinta ranta na mata ƙuna.
07044600044
[8/14, 06:48] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*18*
........ Sannu a hankali ta kammala girkin wanda prince ya ƙosa azuba masa sabida ƙamshin girkin daya addabi hancinshi.
Tana gamawa ta zubo a plate tasa cokali taxo ta ajiye akan table ɗin gabanshi duk agajiye take.
"kaimin ɗaki"ya faɗi ba tare daya kalleta ba.
Ɗauka tayi ta wuce ya mara mata baya,zuwa ɗakin.ta ajiye masa sannan ta juya zata fita,"da dare ki danadarmin dinner base na tambaya ba"
Gyaɗa kai tayi kawai ta wuce,tana zuwa ɗaki kan gadonta ta faɗa ta rushe da kuka me tsuma zuciya,fitar da zatayi ma fasawa tayi ganin kukan baze mata bane,yasa ta miƙe tasa kaya,ta fice daga sashin nasu zuwa sashin gimbiya jazbeer.
Tana zuwa a ɗaki ta sameta,ayko a ruɗe ta miƙe ta tarbo nurayya,ganin kuka take sosai hankalinta ya tashi.
Haka taita rarrashinta kamun ta samu tai shuru,tace"me yafaru baby me ya sameki?"ta tambayeta cike da kulawa.
"mummy yayane ya maidani housegirl ɗinshi kullum nice nake masa girkin abinci yau fita zanyima ya hanani yasani girki so biyu,kuma mummyna tace seta faɗawq Abbana inbanyiba"ta ƙarasa maganar tana kuka me tsuma zuciya.
Ran mummy jazbeer sosai ya ɓaci,dajin abinda nurayya tace dan haka wayarta ta ɗauko ta danna numbar prince bata jima ba tana ringing ya ɗaga.
Tun kan yace komai tace"kasameni yanzunnan a ɗakina"tana kaiwa nan ta kashe wayar.taci gaba da rarrashin nurayyar.
Prince gama cin abincin nashi kenan ya samu kiran mummyn tashi dan haka miƙewa yayi tsam ya nufi ɓangaran nata zuciyarshi cike da wasiwasin kiran data masa tunda yaje sun gaisa da safe.
Da sallamarsa yashiga ɗakin mahaifiyar tashi,ganin nurayya aɗakinne yasa ya fahimci dalilin kiran,dan haka gefe yasamu ya zauna yana ɗan satar kallon fuskar mummyn .
"mummy gani"ya faɗi kanshi a ƙasa.
"naganka mugu"ta bashi amsa afusace.
Da sauri ya ɗago kai ya dubi nurayya,sannan ya dubi mummy,yasake yin ƙasa da kansa.
"ni zaka kalla ba itaba mara kunya,sabida kai ɗin ka iya zalinci shine ka tirketa akitchen kasa ta dinga ɗora tukunya tana saukewa,kai wannan wani ma yaji be zame maka abun kunya ba,gimbiya guda kasata tai maka girki"cewar mummy afusace.
Ɗan sosa ƙeya yayi sannan yace"mummy dan baki taɓa shiga nigeria bane amma yaransu can suna girki duk kuɗin iyayensu da mulkinsu,dan in sunyi aure suyiwa mazajensu,bakiga mummyna tana yiba itama kullum"ya faɗi ba tare da tsoron komai ba.
"nan nigeriace?koko ita ƴar nigeriance,kaga prince ka fita idanuna wallahi ina ruwanka da mijin da zata auran tunda bakai bane,kota iya girki ko karta iya kai meye naka aciki,to ahir ɗinka duk ranar dana kuma jin kasata girki wallahi nida kaine"
"ayi haƙuri mummy bazaa kuma ba"ya faɗi a tausashe.
Dubanta takai gun nurayyar tace"ina ma kikace zaki ya tsaidaki?"
"Birthday partyn ƙawata ta faɗi tana satar kallon prince ɗin.
"to kai hameed maza ka tashi ka kaita da kanka kuma kajira ta kammala ku taho tare,wannan umarnina ne"cewar mummy jazbeer ba wasa afuskarta.
Ran hameed in yayi dubu ya ɓaci dajin umarnin mummy amma be bari taga hakanba ya miƙe ya fice,itama nurayya gyara fuskarta tayi aɗakin mummy sannan ta mara masa baya,duk da atsorace take da kaitan dazeyi amma hukuncin ya mata sugar.
Koda ta fito harabar gun ajiye motoci samunshi tayi acikin wata range rover baƙa,yashiga ya zauna agidan vaya yayonda direba da PA ɗinshi ke zaune agaban motar.yayin da sojojin da zasu rakasu ke cikin motoci jeep jeep baƙaƙe,guda shida uku gaba uku baya.
Zuwa tayi ta shiga Bayan motar, tana shiga aka rufe ƙofar,sannan suka kama hanya ba tare daya ko kalli gefen datake ba.
Suna fita daga ginin masarautar,ta ji amo a motar ana faɗin"ranka ya daɗe ya sunan anguwar da xamu"acikin over over ɗin motar.
Batace komaiba haka shima prince wayarshi kawai yake dannawa.
Faɗa musu address ɗin tayi har da numbar gidan,ayko nanfa akasa atasweerar cikin motar aka gano gurin basu jimaba suka isa gurin dake cike da ƴanmata da samari anata raƙashewa.
07044600044
[8/14, 06:48] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*15*
Hameed ya maida hankali gurin ɗaukar darasin sa koda wasa be barin duk wani abu dabe saniba ya shige masa duhu.
Kamili ne natsatse inda kowa ke mamakin yadda ya baro ƙasarsu zuwa nigeria neman ilimi,shiko hakan be damunsa.
Sosai suke waya da iyayenshi kuma suna video call time to time.
*******
Nurayya ana girma ana ƙara hankali,inda yanzu take da shekaru goma sha bakwai a duniya,kyau iya kyau,Allah ya bata,saidai rashin tsoronta har yanzu yana nan bakinta be mutuwa.
Cikin ƴaƴan manyan ƙasar tuni suka fara kawo mata hari,da nufin son auranta amma ita bata sauraronsu.burinta kawai itama akaita nigeria karatu wanda tunda ta faɗi wazeer yayi watsi da maganar,hakan yasata haƙura amma bawai har ranta ba.
********
Yau Hameed ke zuwa ƙasar sa hutu,inda gaba ɗaya fada ta kaure,da gyare gyaren zuwan mai martaba yarima me jiran gado.
Nurayya bata da masaniya itade ta tashi taga iya bahijja da hindou suna kitchen se haɗa aninci suke kala kala wanda yawanci cimar ƴan nigeria ne.
"mummy wai meke faruwa agidannan yau,ko shugaban wata ƙasarne zezo ziyara,naga jirage se shawagi suke a saman gidannan?"cewar nurayya lokacin data shigo kitchen ɗin sanye cikin kayan baccinta.
"ƴar mummy yayanki yarima hameed ne ze dawo yau,yanzu haka ma ya kusa sauka"cewar iya bahijja tana murmushi.
Kyaɓe baki da fuska nurayya tayi gamida ciko bakinta da iska ta fesar,ba tare datace komai ba,ta fice daga kitchen ɗin.
Kallon juna bahijja da hindou sukayi,bahijja tace"ranki ya daɗe wallahi aganina da zaa haɗa hameed da nurayya aure hakan ba ƙaramin burgewa bane kuma ze ƙara muku zumunci."
Riƙe baki hindou tayi tace tana murmushi"rufa mana asiri bahijja da wainnan tutsayen yaran,banajin zasu so juna da aure,kina de ganin yadda izzar mulki ke jan kowa cikinsu,gwanda ma hameed wallahi so tari,dan nurayya rashin tsoronta ke bani tsoroni ace mace tsaye ƙyam ba lanƙwasa ay da matsala"ta ƙarasa maganar cikin jimami.
"rqnki ya daɗe wallahi wuyarta ace suna son juna,tsaf zasu zauna lafiya"cewar bahijja tana dariya.
"to Allah sa mudace de amma kam shaanin yaran nan sede addua"cewar hindou.
Haka de suka ci gaba da tattaunawa kan yaran kamin su kammala komai suka bar hadiman gidan da shirya kayan abincin a dinning area,inda bahijja ke tsaye agurin har suka gama jerawar suka fice dan gudun kar wata ta zuba masa guba shine ma dalilin hindou namasa girkin.
A helicopter aka ɗaukoshi daga airport,inda jirage huɗu na sojin ƙasar ke biye da helicopter gefe da gefe gaba da baya,,dan ba yarima kariya.
A tsakiyar filin fadar ƙasar aka saukeshi inda ke cike da jamian tsaro ta koina.
Cikin takunsa na burgewa,wanda ke ƙara ƙawata kallonsa ya fito fuskarsa sanye da baƙin glass daya dace da tsarinsa.
Nanfa masu kyautar furanni suka fara miƙa masa wani ya amsa wani kuma a amsar masa,kowa na cike da murnar ganinsa dan shekara biyu kenan rabonshi da gida.
Nurayya dake bakin glass ɗin window ta tana hango komai gameda yadda jirage sukai masa convoy,sannan harda wani basa wasu fulawowi wanda hakqn sosai ya bata haushi.
Ita tunda ya fara shareta ne itama taji ya fice mata arai,dan bataga abinda ya fita dashiba,shekarune kuma ita basu dameta ba.
Jiyo hayaniyar shigowarshi falon ɓangaran nasu ne yasa ta fahimci su sarki umar da jazbeer ma nan suka zo atarbeshim baki ɗaya.
Har ƙasa hameed ke duƙawa gaida iyayen nasa da su hindou da wazeer,sosai ya burgesu dan sunga cikar kamala atattare dashi,
Nanfa aka hau tebur ɗin abinci daya haɗa wazeer hindou,sarki da jazbeer,se hameed,yayinda Nurayya kecan ɗakinta,duk takaici ya isheta dan batason fitowa gunshi amma tasan in bata jeba mummy zata ci mata,hakkane yasa ta miƙe tasa takalminta,sanye take da riga da wando threequater,rigar sanyi ce me gashi fara tass se wandon pink,tasa hular sanyi itama pink,wanda sosai tayi kyau aciki.
A hankali ta fito daga ɗakin nata ta nufi falon wazeer na musamman,dan anan suke tattare.
07044600044
[8/14, 06:48] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*20*
.......Duk lokacin da zata yimasa gyaran ɗakin tana barine seya tafi training da safe take masa.
To yau tajira ya tafi amma bataga tafiyarsa ba,hakanne yasa ta yanke shawarar zuwa taga ko me ya hanasa futa training ɗin.
Da sallamarta ta tura ƙofar ɗakin ta shiga,ga mamakinta be amsa mata sallamarba,wanda tasan yana amsawa aduk lokacin datai masa .
Hangoshi tayi daidai bakin ƙofar toilet kwance agurin yayi amai ya ɓata jikinshi,duk ya galabaita,yana numfashi da ƙyar.
A gigice tayi kanshi tana kiran sunansa"ya prince meya sameka?"ta faɗi agigice tana kamoshi.
Daƙyar ta iya taimaka masa ya tashi suna tangaɗi har takai shi kan kujera ya zauna, yana dafe mararsa idanunsa a lumshe.
Da sauri ta koma toilet ta ɗauko tawul da ruwan zafi ta dawo tana tsomawa acikin ruwan tana goge masa inda ya ɓata da aman.tanayi tana masa sannu.
Abinda nurayya bata saniba shine shaawace me ƙarfin gaske ta taso masa jiya cikin dare shine har wayewar gari be denaba mararsa se ciwo take masa shine yasha lemon,se amai yazo masa,
Taɓashi da take da hannunta sosai yake samun saida,dan yanajin futar wani ruwa ta dick ɗinshi wanda ke warware masa ɗaurewar marar.
A hankali ta rungumo shi jikinta,bayan ta kammala,goge masa aman,tace"wai me yasameka ya