Chapter 6 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   6 / 11

15K to 18K   out of 30.2K words

prince pls ka faɗamin"?ta faɗi a shagwaɓe.

Da ƙyar ya motsa bakinsa yace"kaini kan gado in kwanta"

Ba musu ta miƙe tasa hannunta gefe da gefen cikinsa ta rungumoshi gaba ɗaya sannan ta yunƙura ɗagawa,da taimakonshi suka miƙe ta dinga ja da baya da baya har takai bakin gadon,sai dai bata san da robar ruwa agurinba ta taka ta zame ayko dukansu suka faɗa kan gadon inda itace a ƙasa shi kuma ya hau kanta.

Hmmmm jinshi akan mace ƙosassa da komai yaji kamar nurayya saida numfashinshi ya tsaya na wasu daƙiƙu kamin ya dawo

Ita kanta lokacin data jishi akanta abubuwa da yawane suka ziyarci zuciyarta sosai yanayin sa suke ciki ya mata daɗi.

A Hnkali ta fara ɗan mutsu mutsu da ƙafa,wanda hakan sosai yake samawa prince sauƙi a mararsa.

Ita kuma yana taso mata da feelings,a hankali ta ɗora hannayenta akan ƙirjinshi tana ɗan turashi da nufin ya ɗagata,wanda shi kuma hakan sosai ta ƙara ƙawata masa yanayin.

Ɗagowa yayi ya dubeta ahankali yace"sauƙi nake samu na abinda ke damuna ki taimaka min princess wallahi zan iya mutuwa"ya faɗi yana cije baki.

Jin kalmar mutuwa sosai nurayya ta firgita jikinta yahau ɓari,tace "yaya meya sameka to?"

"Feelings nurayya,shine keson kasheni,pls ko body contact ne kibani dama inyi dake don Allah"ya daɗi daƙyar.

Gyaɗa mishi kai kawai takeyi dan tausayin ɗan uwan nata baze bari tai masa musu ba.

A hankali ya rabata da rigar jikinta,ya fara romance ɗin boobs ɗinta kamar mayunwacin zaki, tana jinshi yana surcking boobs ɗinta,yana wani nishi gamida matsasu.

A haka de har ya samu ya fitar da maniyin daya tare masa a mara yana neman kasheshi.Batare daya kusancetaba.

Mirginewa gefe yayi yana maida numfashi,Jikinshi na rawa sakamakon zazzaɓin daya rufeshi.

itako da sauri ta dire daga kan gadon ta ɗauki rigarta tasaka,ko bra ɗinta bata jira ɗaukaba ta fice daga ɗakin tana waigenshi.

*******;

Tunda wannan abu ya shiga tsakaninsu prince ke wasan ɓuya da ita,yayinda ita kuma nurayya wata irin mahaukaciyar soyayyarsace ke wahal da ita,dan yanzu ta gama gamsuwa sonshi take kamar rai,kullum cikin tuno yadda ɗan ƙaramin bakinshi ke tsotsan nipples ɗinta take,tana jin wani daɗi aranta kamar lokacin yake shan boobs ɗin.

Shiko batun ɓangaransa kunyarta yakeji over gameda abunda ya farun,shiyasa beso su haɗu dan yasan girmanshi ya gama faɗuwa.



07044600044
[8/14, 06:48] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*19*




........ Yunƙurawa tayi zata sauka a motar,da sauri ya dakatar da ita da cewa"ki kira ƙawar taki tazo nan ki tayata murnar mu tafi"ya faɗi ba tare daya dubeta ba fuska a haɗe.

Da sauri ta kalleshi tace"nufinka bazan sauka inje gun taron ba?"

"Haka nake nufi,in kuma kikace se kinje wallahi acikin mutanan zan zaneki ga hanya nan"ya faɗi yana nuna mata hanyar.

Wani takaicine ya kama nurayya wanda yasa tai danasanin zuwa ma gurin taron.

Wasu hawayene masu zafi suka sakko akan fuskarta,akaro na farko data miƙa hannu ta kamo hannunshi tace a raunane"ya prince kayi haƙuri kabarni inje don Allah bazan daɗe ba"

Tunda hannunta ya sauka akan nashi yaji wani irin shocking,na jansa,lumshe idonsa yayi yana sauraronta,har ta gama magiyarta.

Baya yayi ya jingina kansa da bayansa ajikin kujerar motar,sannan yaɗan karkato kansa kaɗan ya sauke mata shanyayyun idanuwansa,ya dubeta tsawon daƙiƙa huɗu,sannan yace"Sabida nace bazaki cikin waincan taron mazan bane yasa kike kuka?"

Ɗago idanuwanta tayi ta kalleshi sannan ta kalli taron,tace asanyaye"eh"

"Mutuncin gidanmu yafi ƙarfin hakan princess,kisa hakan aranki,taro irin wannan in mukace zamu dinga halarta zubar da ƙimar iyayenmu da gidanmu zamuyi wannan ne dalilin dayasa nace bazaki shiga ba"ya faɗi idanunsa a lumshe.

Shuru tayi batai maganaba,se wayarta data ɗaga ta kira ƙawar tata.

Bata jimaba ta ƙaraso gurin cikin kwalliyarta ta birthday ɗinta.

Glass ɗin motar aka sauke,Nurayya ta miƙa mata hannu cikin faraa da sakin fuska suka gaisa,sannan ta tayata murnar bithday ɗin,hameed dake gurin bame cewa ba bacci yakeba dan ko kallon ƙawar beba ya lumshe idanunsa.

"nida brother nane zamu yaga likitansane shiyasa bazan tsayaba"cewar nurayya tana satar kallon prince gudun karya tsinkata.

"ayya ba damuwa nuri sekun dawo zuwan naki ma naji daɗi"cewar ƙawar tata


Murmushi nurayya tayi tace"ki ajiye min acct ɗinki inbox banxo miki da gift ba"

"To nuri godiya nake"ta faɗi tana murmushi.

Daga haka sukai sallama suka baro gurin.

Bayan sun ɗanyi nisane prince yace"waye likitan nawa da zani gani?"

Ɗan daburcewa tayi tace bakinta na harɗewa"Uhm uhm na faɗine kawai"

"cewa zakiyi ƙarya nake mata simple"ya faɗi idanunsa a rufe.

Ɗan sosa kai tayi alamun jin kunya.

Be sake cewa komaiba har suka iso gida kowa yayi nashi guri.

******

Tun da suka dawo nurayya tunanin prince ya hanata sukuni,haka kawai in ta tunoshi sai taji ranta na mata daɗi.

Koda dare yayi haka ta shiga kitchen tai masa girkin dan so take ta ƙara ganinsa ko faɗanne suyi.

Tana gamawa ta ɗauka da kanta ta kai masa ɗakinsa bakinta ɗauke da sallama ta shiga ɗakin.

Zaune yake kan sofa,hannunshi riƙe da cup yana sipping tea daya haɗa tunda mummy ta hanata masa girki.

Ganinta ɗauke da abinci sosai abun ya basa mamaki gabanshi taje ta ajiye abincin sannan tace"ya prince barka da dare"

Gyaɗa kai yayi yana kallonta bece komaiba.

"ga abincinka na dafama ta faɗi tana murmushi.

"na ɗauka mummy tace kar imkuma saki girki"ya faɗi yana tsureta da idanunsa da bata iya jure kallonsu.

"naga baka zo dinner bane yasa na dafo maka ko waccanne bakaso"ta faɗi asanyaye dan se yanzu ma taji haushin zuwa takai ƙararsa gurin mummy.

"nagode da kulawa"ya faɗi yana kallonta.

Miƙewa tayi zata fice,ya tsaida ita da cewa"waye ze zubamin abincin a plate?"

Murmushi tayi ta koma kusa dashi,ta ziba masa abincin sannan ta miƙa masa, ya amsa.

Ta miƙe ta fice daga ɗakin ranta fess.

********


Tun daga wannan lokaci nurayya ta sauke duk wani girman kanta ta ci gaba da ba prince kulawa ta musamman dan yanzu har gyaran ɗaki ita take masa ta hana kowa yimasa sai ita.

Anashi ɓangaren ko ba yabo ba fallasa in tai masa de yana mata godiya baya ga haka bata samun komai daga gareshi.




07044600044
[8/15, 06:49] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*22*



.......Tun daga wannan lokaci kullum muniba na ɗora nurayya kan hanyar datake tunanin itace mafita,yayin da prince ke ƙara yi mata nisa.

Duk wata kyautatawa ba wacce bata masa amma a banza kamar bemasan tanayiba.

Ganin hakanne yasa gaba ɗaya ta fara fita hayyacinta,ta fara baƙi tana ramewa,dan tana masa mahaukacin so,wanda shi kuma ko ajikinsa.

Kullum tana yawan yimasa magiya da kalamai masu daɗi amma amsar de ɗayace shi vaze aureta ba.

Yanayinn da nurayyar ta shiga mummy hindou na lura da ita,sabida ta rage walwala agidan yanzu koda yaushe tana ɗakinta.

Hakanne yasa mummy yiwa ɗakinta tsinke yau dan taji meke damun ƴar tata.

Koda ta shiga ɗakin na nurayyar,kwance ta sameta riƙe da hoto a hannunta tayi nisa gun magana sana jikin hoton tana kuka kamar tana gabanshi.

Hankalin mummy be tashiba saida tajiyota tana faɗin"yaya prince nifa ƴar uwarkace,in kace baka sona,ya kakeso inyi,wallahi zan iya mutuwa akanka,kataimakamin ka amshi soyayyata,kadena cewa bazaka aureniba,wallahi ina sonka,ka dubeni yayana bani da makusa wallahi"ta ƙarasa maganar tana rungume hoton cikin kuka.

Mummy dake tsaye tausayin ƴartata ya gama cika koina na jikinta,itama hawayen take,a hankali ta miƙa hannu ta dafo nurayya da batasan ta shigo ɗakinba

A firgice nurayya ta ɗago dan taga waye ya shigar mata ɗaki,ganin mummy tsaye tana hawayene yasa ta fahimci mummyn taji komai dan haka faɗawa tai jikinta tana kuka tana faɗin"mummy kitaimakeni zan mutu in na rasashi,yace bana cikin jerin irin matan da yake so,mummy inada wani mugun haline?"ta faɗi cikin matsanancin kuka

Zama mummy tayi sannan tace"baki dashi ƴata,saidai ita soyayya baa mata naci inde ta ɓari ɗayace,dan yana kawo zubewar mutunci da ƙima,inhar so kike prince yasoki to se kinsashi ya mance kin taɓa cewa ma kina sonsa,,kece zaki sashi yasoki ya haukace akanki,ya rasa kwanciyar hankali se yana tare dake"cewar mummy tana mata murmushin ƙarfafa guiwa.

Ayko dena kukan tayi ta miƙe zaune tace"mummy taya zanyi hakan?"

"Ta hanyar mancewa dashi gaba ɗaya,kamar yadda yake mikin kema ki nuna masa hakan,wannan itace kawai mafita da kawo ƙarshen damuwarki"cewar mummy tana murmushi.

Nurayya ta gamsu da shawarar mummy dan haka sun jima tana ɗorata akan layin daya dace tabi.

******

Tun daga wannan lokaci Nurayya ta dena bi takan peincs,hatta abincin da take dafa masa denawa tayi,,bare taje inda yake,duk da zuciyarta na barazanar bijire mata sabida son da take masa amma haka ta daure ta horeta da dena damuwa dashi.

To prince fa kwana biyu da nurayya ta tsire masa subsidy na abinci ya fara jigatuwa,dan ya riga da yay mugun sabo da abincinta wanda inbashi yaci ba bejin daɗin.

tsawon watanni biyu kenan besa nurayya a idonshi ba ko ita ko abincinta,bare sakwanninta na roƙon yasota.

Abun sosai yake damunsa,duk da yasan inba lafiya takeba ay zeji gun iyayensu shurun da yajine yasa yasan lafiya take.

Girman kanshi baze barshi yaje ɗakinta ya dubata ba, hakanne yasa yafara tsiro da zuwa falon sashin nasu ya zauna azuwan yana ayki a computersa nanko ya zauna ne dan yaga nurayya.

Itako mummy sata tayi ta dena fitowa falon,dan ta fahimci komai. yana xuwane dan fanan.


Yau wazeer ya samu hindou da batun taiwa nurayya magana ta fito da mijin da zata aura inkuma babu zaa nemo mata.

Sosai batun ya firgita hindou tunda tasan koma waye ƴartata takeso, amma a fili amsawa tayi da zata mata maganar.


Yau bahijjace ke gyarawa nurayya gashi a ɗakin bahijjar suna hirarsu suna dariya,ba laifi yanxu ta ɗanyi kumari shiyasa tayi ƙiba tai fari tai wani kyau na musamman.

Prince shigowa yayi ze wuce jin muryarsu cikin ɗakinne yasa shi kutsa kansa ciki yana sallama idanunsu suka sarƙe ana juna.

Kauda kanta tayi gefe bahijja ta amsa masa sallamar ya shiga ya zauna kusa da nurayyar da tunda ya shigo idanunsa ke akanta.

..Gaisawa yayi da bahijja,har lokacin ita yake kallo itako iskar data rakoshi ma bata isheta kalloba.

Rinbom ta ɗauka ta ɗaure gashinta,sannan ta dubi bahijja tace tana murmushi,"zanje ciki naga kinyi baƙo in ya tafi na dawo"tana kaiwa nan ta miƙe ta fice cikin takunta me suna faɗawa kande na wuce.

Bin bayanta prince yayi da kallo,cike da takaicin abinda tai masa,wai baƙo,sosai kalmar ta sosa masa rai dan haka miƙewa yayi ya mara mata baya,dan ya koya mata hankalin kiranshi vaƙo datayi .


07044600044
[8/16, 09:44] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*23*



.......Nurayya na shiga ɗakinta kan gado taje tayi kwanciyarta tana latsa wayarta son prince ɗin na ɗawainiya da ita ba ganinashi da tayi yanzu.

Turo ƙofar da akayi da ƙarfine yasata firgita ta waiga da sauri, dan ganin ko waye,tsaye yake a bakin ƙofar hannayenshi zube cikin aljihun wandonsa,kallonta yake me cike da tarin tuhuma.

Da sauri ta sakko daga kan gadon ta tako zuwa ɗan kusa dashi tace"malam lafiya?ko kayi makuwane?"ta faɗi tana ware ido.

Wani sabon takaicine ya kama prince,dan haka takowa yayi da saurinshi ya kamo hannunta ya murɗeta yayinda jikinshi ke haɗe da nata,wata ƙara tasaki gamida ƙoƙarin kwace hannunta amma ta kasa,koya ma ta motsa zafin ruƙon takeji.

"ba malam bane hasumiyar masallacine,ke kifita idona fa in kulle,inbanda kin rainani har wani cewa kike wai nine baƙo,to wallahi tun wuri ki dawo hankalinki inba haka sena ɓallaki"yayi maganar fatar bakinshi,na taɓa kunnenta.

"dan Allah kasakeni wallahi da zafi"ta faɗi kamar zatai ƙwalla.

"ay dan kiji zafin nai miki,vawai wasan soyayya nazo yiba."ya bata amsa cikin faɗa.

Ayko nurayya wani ƙarfine sabo taji ya sameta ayko ta ƙwace kanta daga ruƙon da yay mata,tace cikin dariyar rainin hankali.

"soyayya kuma kaida wa to zakayita,?hmmmm ay ko da da kaji nace ina sonka haukar ƙuruciyace,wanda zuwa yanzu kuma na girma nasan me nakeyi,dan haka wancan magana pls kai formating memoryn da ka ajiyeta dan virus ya jima da shiga ciki"ta faɗi tana wasa da idonta.

Wani takaicine ya kama prinnce daya haddasa masa yin shurun dabe shiryaba,yama rasa me ze mata dan ta kuleshi,kawai kallonta yake ransa na masa ƙuna.

Itako juyawa tayi tana kaɗa kafaɗa ta koma kan gadonta, ta haye ba tare dako kallonshi tayiba.

Juyawa prince yayi ya fice ransa na masa zafi dan takaishi bango.

Yana fita ta rungume filo tana dariya,dan sosai takeson prince dan namijin duniyane.

Shiko prince tunda yabar ɗakin komai ya dagule masa yama rasa akan me zeyi tunani,dan ta goge masa kowacce folder ta cikin kansa.

*******

"Jafar yarinyar nan fa bata da kunya idona ta kallafa tacemin wai nayi formating memoryn da nasa kalma datace tana sona haukan ƙuruciyane"cewar prince a hassale.

Dariya jafar yayi sannan yace"to meye abun fushi awannan maganar fisabilillahi,kaine fa kace baka sonta,to itama yanzu tace bata sonka ina abin fushi ayimin in maka?"abokinshi jafar ya faɗi yana dariyar ƙeta.

Tsaki prince yayi sannan yace"ay be Kamata ta faɗamin hakanba ay"

"Kai me yasa ka faɗa mata?"cewar jafar fuskarshi ɗauke da murmushi.

Prince ya gama fusata dan haka miƙewa yayi afusace yace"kana da matsala jafar,komai na faɗi seka faɗi to ni da ita ɗayane?Nine me yanke hukuncin ƙarshe kanme zata yanke?"ya faɗi yana huci.

Tsabar dariyar da jaafar yake masa har cikinsa ciwo ya fara,dan sosai abun ke sashi dariya.

Shiko gogan harɗe ƙafa yayi yana kaɗawa yana cika yana batsewa.

Jafar da prince sun fara abotane a airport,inda shi jaafar pilot ne, inda prince ya yaba da hankalinshi ya bashi damar shigowa rayuwarsa.


*******


Tin daga wannan rana prince ya koma haushin kowa yake ji,dan yama rasa abinda ke masa daɗi,itako Nurayya tunda ta fahimci haushi yakeji inta maidashi ba kowa bane shi,yasa ta ɗauki hakan aykinta,ta dinga jona masa hauka shi kuma yanayi.

*********


"Prince lokaci yayi da zaka fito da matar da kakeso ay muku aure,dan shekaru sunja,munaso muga ƴaƴanku kan ta Allah ta kasance"cewar wazeer salman lokacin da ya kira prince falonshi.

Shuru prince yayi yana shafa kai,dan shi bemasan taya ze fara tsayar da mace yace yana sonta ba.

Shigowar nurayya ɗauke da farantin ruwan tea da cups da flaks ne ya ɗauki hankalinsa,tafe take cikin takunta me faɗawa kande na wuce ta shigo bakinta ɗauke da sallama.

Gaban wazeer taje ta ajiye kayan hannunta dan shi ya sata ta kawo masa dama da ta shigo suka gaisa.

Ga mamakin prince,ɗan rusunawa tayi shima ta gaisheshi,wanda ta jima batai masa hakan,se yanzu dan munafunci.


Tashi tayi zata wuce,wazeer ya tsaidata da cewa"ke bakiji saƙonabane na ki fito da mijin aure gurin mahaifiyarki?"da sauri ta ɗago ta dibi prince sannan ta dibi wazeer ɗin duk ta firgice,ganin prince na kallontane yasa ta gyara natsuwarta tace cikin dakiya.

"Abba dama da wanine nakeso to kuma se naga kamar bemasan me yakeyi ko yake soba sena dena son nashi,yanzu wani sabone to bamu de jima da haɗuwaba,sosai,amma zan masa magana"ta ƙarasa maganar a kunyace.


Wazeer gyara zama yayi sannan yace"ke inbanda abunki tun farko ay in me hankaline shi zaki sani,me yakaiki ɓata lokaci akanshi?"ya faɗi aɗan fusace.

"afuwa abba wallahi harda sharrin ƙuruciya shine yasa har na ɓata lokaci akanshi."ta faɗi tana kallon prince da ya cika tam yana shirin fashewa.

"to dukanku kuje ku natsu rana ɗaya zaay auranku,dan haka kowa yaje ya sanar da abokin soyayyarsa,dan ayi awuce gurin"cewar wazeer yana nunasu da hannu

Amsawa sukai su duka,sannan sukai masa sallama suka fice daga falon,suna fita nurayya tasa ƙafa zata ruga da gudu dan ta lura da prince jira yake su fiton

Ayko ilai tana ɗaga ƙafa ya danƙota,kan tayi wani yunƙuri tuni ya rufe mata vaki da hannunshi ya ɗauketa cak tana haure haure ya shige da ita ɗakinshi.


07044600044
[8/17, 08:38] zahrasurbajo1: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*24*



.......Tunda suka shiga ɗakinshi yasawa ƙofar key,sannan ya saketa a tsakar ɗakin ta fara kuka tana faɗin.

"nifa bada kai nakeba dan Allah ka ƙyaleni in fita"

Kan kujera yaje ya zauna yana ƙare mata kallo,yanaso ya tuno kalar azabar daze gana mata dazeji ya huce abinda taimasa.

Itako miƙewa tayi ta matso inda yake tace tana tsare gida"seka wani ringa nunawa mutane izza da mulki,kuma de naga ay muma ba bare bane a sabgar,akan me zaka maidani wata kamar baiwa kana jamin aji?"ta faɗi ba tare da tsoron komaiba.

Ƙafa yasa ya taɗiyota ta faɗo kanshi tana ƙara dan ta gama razana zatonta ƙasa zata faɗi,se tajita akanshi,

Ruƙon da zataji zafi yay mata sannan yace a kausashe,"dolenki ki jirani kijira izzar mulkina, baki isa insa doka ki rusa minba nine agaba always"

"to ni ka sakeni inada baƙone may be ya iso kar ya gaji da jira"ta faɗi dan taga me zeyi.

Ayko kamar mahaukacim zaki yace"koma uban waye baƙon baze gankiba yau,inkuma kika kuskura kika kuma magana akanshi zakisha mamakin abinda zan miki"
Sakinta yayi ayko da sauri ta dire daga jikinshi,tace tana riƙe ƙugu,"aa gaskiya yaya nan kumafa ɗaya,baze yiwu wanda ze aureni yazo ka hanani zuwaba,akan me? naga de aurannan na isa ayminshi"ta faɗi tana jefarshi da harara.

Takowa yayi yazo gabanta,zatonta dukanta zeyi da sauri ta kare fuskarta saidai kanta seda ya tsaya daga ayki lokacim da taji saukar hannayensa akan boobs ɗinta,da ƙarfi ya matsa su ayko azaba har kanta kan ta gyagije yace"Da sauran wanin ne kike iƙrarin kin isa aure,ko kin manta wannan nayi yadda nakeso dasu ne"ya faɗi yana murmushin gefen baki.

Buge hannunshi tayi,tace tana ƙare ƙirjinta"agurinkane yake saura,amma agunshi sabone,sannan in banda abunka ay saura yafi daɗi."

"Toko zan haramta yiwuwar auranki dashi tunda baki da kunya ki rubuta ki ajiye"

"Ni kuma zan ɓata maka budget na tsawon rayuwarka dan haka karma ka fara wasan da nice zan gama shi"ta faɗi cikin isa itama


Murmushi yayi me ƙayatarwa dake sa nurayya ƙara macewa asonshi.yace"ah lalle kin kusa kaiwa ƙasa kije mu zuba."yana kaiwa nan ya buɗe mata ƙofar,tana fita ta waigo ta dubeshi shima ita yake,kallo,ta nuna idonta da yatsu biyu sannan shima ta nunashi,sannan tasa kai tayi wucewarta.


Komawa yayi ya zauna kansa na bugawa,dolene yayi duk me yiwuwa yaga ya lalata auran nurayya,tunda har ikrari take masa ita tana da me sonta azuwan tafishi farin jini kenan.

**********


"mummy cewa fa yayi seya hanani aure,wai ze ɓata auran dazanyi"cewar nurayya lokacin da suke hirarsa.

Murmushi mummy tayi tace"to ay wasa yayi kyau inhar yayi hakan ke kuma seki ɗau matsaya, me kyau"

"Mummy nifa gani nake besona

6 / 11