Chapter 3 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   3 / 11

6K to 9K   out of 30.2K words

kayan da ƙyar ta wuce gida,shiko yabi bayanta da kallo yadda mazaunanta ke juyawa seda dick ɗinshi ta harba.

Hindou na zuwa gida ta ajiye kayan snnan ta ɗora ruwan zafi a wuta tunda dama suna da kara agidan.

Tea ta haɗawa mahaifinta taje ta dinga bashi abaki har ya ƙoshi,sannan itama ta haɗa tasha.

Se a lokacin ta samu natsuwa,miƙewa tayi ta fice gidan su hausi taje dan sune masu kuɗin garinsu,bayan sun gaisane hausi tace.

"Hindo dama kullum inaso in ayka kizo ayki kesawa in manta"

"Ay gani nazo aunty hausi da kaina,bansan de ko me zaki minba amma ina neman taimakonki ta yadda zan samu in kula da mahaifina"ta faɗi a raunane.

"In zaki iya kizo ki dinga min aykin gida kinga seku dinga samun abinci dana kashewa,baban su nura ze biyaki va matsala bace."cewar hausi cikin tausayawa.

Sosai hindu tai farinciki da samun aykin,dan haka godiya taitawa aunty hausi,tana ƙarawa.

Tun daga ranar hindu ta fara yiwa aunty hausi aykin gida,dana abinci duka ba abinda hausi ke yi se ƙirgar kuɗin canjinta ta sakarwa hindu komai na gidan..

Mijin Aunty hausi Alhaji bashir mutumne mayan mata,tunda ya ƙyalla ido yaga hindu ya kwaɗaitu da ita.

Yau hausi da kanta ta tafi cikin gari kai kuɗi banki,hakanne yaba Alhaji damar rutsa hindu a kitchen tana girki.

A tsorace ta rusuna tana gaisheshi,amsawa yayi yana kafe ƙirjinta da kallo.

Zuwa can yacs"ni bazan tsaya wani kwana kwana ba hindatu son ki nake,in kin amince muyi aure"

Afirgice hindu tace"ay inada aure alhaji kuma koda ace bani dashi mijin aunty hausi ya haramta agareni da in aura"

"To tunda kince haka ay ko bamuyi aureba zamu iya kasancewa tare,duk abinda kikeso ni zan miki koma menene inde zaki buɗe ƙafa,aykin nan ma kun dena zan ɗauki nauyin komai"yana gama faɗin haka ya ajiye mata bandir ɗin dubu ɗari ya juya ya fics yana faɗin"ki sameni agidan gonata da yamma inkin amince"

Wayyo hindu durƙushewa tayi agurin tana kuka,tama rasa meke mata daɗi,yaushe duniya ta koma haka baa kunyar aykata zina,yau ita ina zatasa kanta ga aurn wazeer dake kanta.

Haka de ta rarrashi kanta ta kammala aykin ta ɗauki kuɗin ta ɓoye,aunty hausi na dawowa tai mata sallama ta futa, zuwa gida.

A hanya taci karo da abashe shima yazo akan tashi buƙatar,rufe ido tayi tai masa rashin mutunci sannan tai gaba abinta.

Tana shiga gida ɗakin mahaifinta ta shiga dan ta dubashi,ta bashi abinci,sede me,ko kaɗan baya numfashi alamun dake gwada ya amsa kiran Allah.

Wata uwar ƙara hindu ta saki ta fita da gudu tsakar layi naiman taimakon jamaa.

Koda aka shigo tabbaci aka bata kan Allah ya masa rasuwa.

Haka hindu tana ji tana gani aka haɗa mahaifinta aka sallaceshi aka kaishi gidansa na gaskiya.

Tayi kuka har idanunta suka bushe ya koma sede axuciya.

Mijin aunty haushi shiya dinga hidimar zaman makoki,dangin mahaifinta sunzo daga soba suma sunji mutuwar tashi,kasancewar vama su hali bane yasa basu iya taimaka masa ba.

Bayan an kammala zaman makokine dazasu tafi suka cewa hindu in tanason binsu tazo su tafi tare,haƙuri ta basu kan tana nan zuwa insha Allahu.

Tunanin saida gidan hindu take dan so take tabar ƙauyan nasu ta koma dangin mahaifiyarta sede bata san a inda zata gansu ba.

Shimfiɗar mahaifinta taje da nufin kwashewa,sede abinda ta gani aƙasan shimfiɗar ya bata mamaki,kuɗi ne masu yawan gaske,se wasu takardu ɗauke da rubutun mahaifinta,da sauri ta ɗauka ta fara karantawa.

_"ƴata hindatu,nasan koman daren daɗewa zakizo ƙasan wannan shimfiɗa tawa,shiyasa na tanaji zuwan naki,kiyi haƙuri ki gafartamin barin da nayi ana musguna miki banida yadda zanyine,wannan kuɗi,nakine,na kadarar mahaifiyarki,data bari na siyar na ɓoye miki kuɗin,sannan akwai wasu nawa aciki na fansho na,ki amfan dasu hindatu,mahaifiyarki ta roƙeni bayan raina inbar miki wasiyyar ki koma danginta,shiyasa nayi wannan rubutu tun ina da sauran lafiyata ,ki tafi ƙasar senegal dan mahaifiyarki ƴar can ce sanadin karatu na aurota ƴan uwanta basa so sabida su masu arziƙine ni kuma talaka,shine dalilinsu na yanke alaƙa da ita."_daga nan de takai ƙarshen rubutun taga address ɗin gidan kakanninta ya rubuta mata.

Hindu kifewa tayi akan kuɗin tana kuka tana faɗin"meyasa baba wayyo babana kasan da wannan kuɗin aƙasanka bakamin alama koda da ido bane aɗauka akaika asibiti meyasa baba"taci gaba da kukanta me tsuma zuciya.

Hindu seda gari ya waye ne ta ɗan samu natsuwa.babu abinda take da buƙata agidan dan haka gun aunty hausi taje,bayan sun gaisane tace"tunda nura na yin aykin agent inaso ne yamin visa zuwa ƙasar senegal"

"Senegal kuma hindatu mezakije yi acan kinga ki rufawa kanki asiri, inama kika ga kuɗin tafiya wata senegal."cewar hausi tana ware ido.

Suna tsaka da maganarne nuran ya shigo,gaisawa sukayi sannan hindu ta faɗa mishi damuwarta.

Ayko waya ya ciro ya kira wani basu jima suna magana ba ya kashe ya waigo gareta yace"zaki kashe dubu ɗari shida komai da komai"

Ga mamakinsu batace komai ba ta miƙe taje gidansu bata jimaba ta dawo ɗauke da kuɗin ta bashi.

Daga nuran har hausin sunyi mamaki,yadda akayi ta samu kuɗin ta faɗawa hausi,ayko sosai tayi mamaki gamuda taya hindu murnar samunsu,sabida har takardar hindu ta kawo mata ta karanta.


A cikin sati guda nura yayiwa hindu duk abinda yakamata,ayko sati na zagayowa ta ɗage zuwa ƙasar ta senegal zuciyarta cike da tunanin me zata je ta tarar.

********

07044600044
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*Bissmillahirrahmanirrahim,wannan littafi me suna asama na kuɗine,kabiya kanka karanta dan gujewa cin gumin da banaka ba*

*paid book 500 for normal class*
*1k for Vip,banbancin shine a vip zaki samu damar karanta paid book ɗina na baya,wanda baki siya ba,sannan zaki sami damar karanta sabon littafin tantaɓara ba tare da kin biya*;


*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 Aturo shaidar biya tanan*


*6*



Wazeer ma baa barshi a baya ba yazo gurin sede ba cikin tashin hankaliba saɓanin sarki umar da yake ji kamar ya haɗiyi zuciya ya mutu sabida haushi
Zagaye gurin yake yana kaiwa yana kawowa,.

Itade jazbeer dama tashin hankalinta ta ɗauka da prince ɗinta aka tafi,amma tunda tai arba dashi ta samu natsuwa.

Sarki kallonsa yakai gurin wazeer salman wanda tunda yazo gurin yaga kallon da yake masa yasha jinin jikinsa shiyasa yay shirin kota ɓaci.

"wazeer kana da masaniya akan tserewar matarka,jikina ya bani hakan"cewar sarki murya akausashe.

Ɗagowa wazeer yayi ya dubi sarki yace"Sabida na gaji da ganinta cikin kunci,shiyasa nasa ta koma ƙasar su"ya faɗi ba tare da tsoron komaiba.

A karo na farko da sarki ya ɗaga hannu ya zabgawa wazeer mari a fusace ya ɗora da cewa"sabida kai taurin kaine dakai,na shaida maka yadda akayi da uwar masarauta amma kaje kayi haka,me kake zaton ze faru damu?"yayi tambayar cikin ƙaraji.

"Na gaji ranka ya daɗe,baze yiwu kullum kana sa matarka da ɗanka a idonka ni ka haramtamin zama da tawa matar kan umarnin wata banza wai uwar masarauta,to na dena biyayya ga umarninta,inyaso ta kasheni ba hauka ba,nagaji nace!!!!"ya faɗi cikin ƙaraji.

"salman kana ƙetare iyakarka fa ka san me kake faɗi akan uwarmu"cewar sarki a fusace.

Ƙafa wazeer ya ɗaga sannan ya buga da ƙarfi yace,"ba ƙetarewa nayiba karyawa nayi!!!"

"Kui ta dukanshi seya dena motsi sannan ku jefashi yari"cewar sarki umar ga dogaran dake gurin.

"se ka haɗa harda ni me ƙasar roman,dan dokar nima na karyata,sabida hameed be taɓa shan nonon hindou nice na shayar da kayana"daga haka ta kwashe komai ta faɗawa sarkin.

Tsabar takaicin shigar matarshi dayake masifar so cikin badaƙalar sosai ya sake fusatashi.

Bece komai ba ya juya ya wuce ɓangaren shi zuciyarshi cike da tsoron uwar masarauta,da baƙincikin abinda matarshi da ƙaninshi suka aykata.

Ɗogarai ne sukayi kanshi zasu fara duka,sarauniya ta dakatar dasu,da faɗin"ta kaina zaku fara,"

Ayko baya sukayi da sauri sukayi ƙasa da kai alamun tuba.

"Wazeer ka wuce abunka komai ze wuce insha Allahu,damuwata dama sanin inda hindou ta shiga to tunda ansani se mu godewa Allah."


Tana gama faɗin haka ta juya cikin gidan ɗauke da hameed ɗinta ranta fess,sarkine kuma tasan ta kansa,damuwarta ɗaya uwar masarauta batasan me xata musu ba.

Wazeer wucewa yayi abunsa ba tare da damuwar komaiba.dan shi bega abun tashin hankaliba aciki.

A Ɗakinshi ta sameshi ya haɗa kai da guiwa,tsabar zullumin abinda zeje yazo,dan yasan an taɓo uwar masarauta hukunci bazeyi daɗiba..

Gabanshi sarauniya jazbeer taje ta durƙusa cikin muryarta me daɗi,tace"ka gafarcemu me ƙasar roman,munyi ba daidaiba mun sani ammam afuwarka muke nema.

Duk yadda yaso tirjewa seda jazbeer ta sakkoshi,ya haƙura da hukunta wazeer amma tunanin uwar masarautar yafi komai ɗaga masa hankali


Haka ranar masarauta ta yini babu daɗi dan ko fada sarki be fitoba,haka wazeer.

*******

Hindou ta sauka a nigeria lafiya,se jikinta dake mata ciwo.,a jihar kaduna take,can ƙaramar hukumar giwa wani ƙauye me suna marabar guga.

Da wadattun kuɗi a hannunta da wazeer ya bata sabida shaanin hanya,shiyasa bata wahala ba ta ƙaraso gida.

Tun daga kan hanya jama'ar garin ke nunata,ana ta dawo.

Koda mota ta Sauketa a ƙofar gidansu a tsorace ta shiga gidan bakinta ɗauke da sallama.

iya jummai dake gindin murhu tana hura wuta,a razane ta ɗago jin muryar hindatun data tura neman kuɗi,shekara da shekaru,ba waya ba ayke se yanzu ta ganta.

Ɗan rakuɓewa hindou tayi gefe,ta tsuguna tace"sannu iya mun sameku lafiya?"ta faɗi aɗan tsorace.

"Hindatu kece nake gani ko ido nane,"cewar iya jummai tana ƙara kallonta.

"nice iya dawowa nayi"ta faɗi a ɗan daburce.

"to na ganki ziƙau koko car go kikayo na dukiyar taki da kika samo?" cewae iya tana riƙe ƙugu.

Da sauri hindou tace"aa iya aure nayi da wazeerin ƙasar to an ɗan samu matsalane shine na dawo amma kinga abun da ya bani yace in nazo nan in siyar kamun yazo,"ta faɗi tana ƙoƙarin ɗauko agogon da wazeer ya bata acikin bra ɗinta dan anan tasaka bayan ya ɗaura mata a hannun.

Wayam taji babu shi babu dalilinsa hankalin hindou in yayi dubu ya tashi,ba wai dan rashin agogon ba sedan jin ƴar jakar da number wazeer ɗin ke ciki itama bata jita ba.

A gigice take faɗin"na bani iya wlh na yar harda number shi,na shiga uku"ta faɗi tana zubar da kwalla.

"hehehe ni jummai zaawa bariki to wallahi hindatu na girmi hakan agurinki,kice yawon ta zubar kikaje kuma kika dawo baki samoba,,to ba komai abinda kika barin shi kika dawo kika tarar,"ta faɗi lokacin datai kanta da iccen hannunta ta shiga dukanta.

Kare kanta hindou tayi tana kuka iya na dukanta, bata dena ba seda ta gaji dan kanta,taiwa hindou jina jina,ta barta yashe agurin tana kuka,ga ɗanyan jego ga gajiyar hanya ga kuma duka dataci karo dashi.

A Tsakar gidan su ta kwana sakamakon kasa tashi da tayi,da gari ya waye ne iya tazo ta sheƙa mata ruwan tatar koko,ta farka afirgice,bata bari ta watstsakeba tace"tashi dan ubanki kije ki ɗauko min niƙan ƙosai"

Koda hindou ta yunƙura zata tashi guda gudan jinine suka shiga biyo ƙafafunta,

Salati iya ta shiga yi tana tafa hannu tace"na shiga uku ni jummai,wai dama da ciki kika dawomin hindou?"

"Iya jiya na haihu acan to ba rai abinda na haifa,kuma wlh aure nayi,ki tambayi hajiya umma ma,"ta faɗi a wahale.

"sede ko uwar hajiya umman zan tambaya,kinyi asara,dama ace da arxiƙu kika dawo da da sauƙi,to atsiyace kika zo ba mamora"

.Hindou sauran kuɗin hannunta ta zaro acikin aljihun doguwar jikinta ta miƙawa iya tans faɗin"iya don Allah ki amshi wannan ki taimakeni,kiba hausin gidan canji su sauya miki daloline,zasu kai milyan ɗaya"ta faɗi tana miƙa mata,

A zabure iya ta miƙa hannu ta amshi kuɗin,ko ta kan hindou bata biba ta zari zani a igiya ta rufe kanta ta nufi gidan hausi canji,tana shiga ko sallama babu tace"hausi dubamin wainnan kuɗin zasu kai nawa"ta faɗi tana miƙa mata kuɗin hannunta.

Amsa hausi tayi ta ƙirga tace "iya jummai miliyan ɗaya da dubu ɗari biyar ne,in mu zamu sauya miki to zamu baki milyan ɗaya da dubu ɗari uku da hamsun in kin yarda."


Jikin iya har karkarwa yake, tace"na amince hausi bani su yanzu"

Ayko hausi yaronta namiji tasa ya zauna ya ƙirgowa iya kuɗin dan dama su kawai suka rage xasu kai banki Allah ya kawo iyar.

Iya ɗauko kuɗin tayi a jakar viva ko ganin gabanta bata yi,ta iso gida.

Tana zuwa ay bata ji ko kunya ba ta rungume hindou tana faɗin"Allah yayi gaskiya da yace ka haifi ɗa amma baka san wanda xe amfana ba,su Amina ƙashi yayi fari a rami yau ni jummai ga ƴarta hindou ta samomin kuɗin tafiya makka aykatau ɗin danake buri."


Ita de hindou ta kanta take bata ce mata komaiba.

Ruwan wanka iya ta ɗorawa hindou,a ƙatuwar garwa,ayko yana tafasa tasata a banɗaki tai mata wankan jego,na sosai,ta gasa mata ko ina na jikinta

Tun daga ranar iya ta dinga ba hindou kulawa har tayi kwana ashirin,lokacin ita kuma ta gama yin komai na tafiyarta makka ba tare da neman izinin hindou va ta ɗage zuwa ƙasa me tsarki ta barta bata ga tsuntsu bata ga tarko,se Allah se Maaikinsa.






Muje zuwa.
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*9*


......Hindou ta isa senegal lafiya,kuma kwatancen da babanta ya mata tabi har ta isa gidan.

Lokacin data tsaya a bakin katafaren gidan da aka nuna mata a mazaunin gidan da take nema taso ƙaryatawa,dan bata ɗauka arziƙin na kakanninta yakai haka ba.

Koda me gadi ya buɗe mata ƙofa suna arba ya juya da gudu cikin gidan yana faɗin "ga Ammuna ga Ammuna ta dawo "yake faɗi cikin ƙaraji,

Ay kamar fitar ɗango taga ahalin gidan na fitowa da gudu ta kowanne ɓangare.

Da gudu sukayo kanta,suka rungume,wanda hindou tsabar mamaki takasa cewa ma komai haka suka rungumeta zuwa cikin gidan.

Basu ajeta gaban kowa ba se gaban wata dattijuwa dake zaune kan keken guragu.

Tana kallon hindu tayi murmushi tace cikin harshen su "ba ammuna bace wannan ku kalla da kyau mana,sede koma yaya ne ita ɗin jininta ce.

Dafifi sukayi suna kallon hindu wacce se raba ido take dan batasan me suke cewa ba,

"ayko ba ita bace kamace"suka faɗi atare.

Tambayoyi suka shiga yiwa hindu wanda bata ganewa hakanne yasa wata wacce shekarunta zasuyi ɗaya da hindun ta juya baki zuwa baki i zuwa turanci ta fara tambayarta,da ike albarkacin zaman hindu a romania ta iya turanci da yaran ƙasar roman ɗin hakanne ya bata damar fahimtar matar.

Koda suka ga tana jin turanci shine suka fara mata magana da turancin .

Labarin kanta ta basu dana iyayenta,wanda tun kan ta gama suke kuka da jin amina ta rasu.

Rungume hindou sukayi suna neman afuwarta na banzatar da mahaifiyarta da sukayi har ta mutu basu saniba.

Ranat gidan sunsha kuka ba maza ba ba mataba,dan sunsha zuwa nigetia neman ammuna amma basu sameta ba,shiyasa suka dawo suke faɗawa Allah ya dawo musu da ita..

Alhamdulillahi hindou an shiga dangi,kowa se nan nan yake da ita yana bata kulawar data dace.

Cikin kwanaki kaɗan hindou ta murje tayi fari tayi kyau bame cewa itace.

Seda suka ga ta samu natsuwa ne,kawunta uncle bashar yace "ya kamata ki shirya kije romania gurin mijinki dan yasan inda kike,tunda ga yadda kuka rabu dashi"

Wayyo hindu an taɓo mata inda ke mata ƙaiƙayi,,dan haka kunya taji tabar gurin da ɗan gudunta tana murmushi.

Dariya aka sa mata dan kowa ya fahimci tana son zuwa ɗin.

Uncle bashar shirye shiryen tafiyarta ya fara dan suna da kuɗi bana wasa ba,shiyasa ya fidda kuɗi domin hakan.

********-

Wazeer makanta ta kankama, dannkomai se anmasa jagoranci,ya karɓi rayuwar a haka,dan shi inde ba hindou to ya gwammace yay ta makancewar.

Bahijja masu gari, tuni jinjirarta data sawa suna,Nurayya tayi wayau,dan sosai take kulawa da ita duk da a kurkuku take.

Sauran jamaar gidan yarin ko suna ci gaba da gulmar Nurayya ƴar wazeer ce duba da irin mahaukaciyar kamar da sukeyi.

Bahijja bata taɓa tankawa ba,dan ba yanzu ne zata tanka ɗinba ta maida hankalinta de kan Nurayya.

Tun tasowarta Nurayya bata da tsoro ko kaɗan,wanda so tari hakan har tsoro yake ba bahijja,dan Nurayya akwai taurin kai da kafiya.

Makarantar cikin gidan yarin ta yara bahijja tasata,kuma tana maida hankali sosai akaratun nata.

Prince shima lalura kullum ba sauƙi uwar masarautar kuma anje gunta faƙi yin magana dole suka haƙura suka ci gaba da bashi kulawa.


********

07044600044
[8/14, 06:43] Ummu Fadila: https://chat.whatsapp.com/DQsgTQR1BnJJlytCN4E670

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044*


*10*


......Wazeer ko kaɗan lalurarshi bata damunshi,hakanma ƙara kusantashi da Allah yayi,shiyasa hankalinsa akwance yake damuwarsa hindu da abinda ta haifa musu,dan yasan yanzu ta haihu.

Sarki umar kullum seya zo gurin ɗan uwansa sunsha hira,un ya kawo masa zancan zuwa gun uwar masarauta seya kauda zancan dan yace bazashi ba.

********

Hindou ta kasa samun visa da wuri sakamakon ta taɓa shiga ƙasar ta zauna bada izini ba,hakanne ya janyo visar ta bata samuba.
Wanda uncle bashir yace ta kwantar da hankalinta zeyi iya yinshi se inda ƙarfinsa ya ƙare.

BAYAN SHEKARA GOMA.

Prince hameed ne tsaye yana ɗan tattaka tafiya kamar me koyonta,bakinsa se zubar miyau yake,yana zaga lambun gidan tare da masu kulawa da lafiyarsa.

Bahijja An saketa daga yari,dan yanzu a sake take tana iya zuwa ko ina acikin gidan,shiyasa Nurayya tasan koina na cikin gidan sarki.

Ko kaɗan bata jin magana nurayya ga tsiwa,ga bahijja bata taɓa bari adakar mata ita shiyasa sangartata ke ƙaruwa.

Nurayya ta tsokano ɗaya daga cikin ƙawayenta na gidan maaikatan gidan hafsa ta biyota da gudu zata daka,itako ta shige lambun gidan a360 dan vazata bat hafsa ta daketa ba.

Idonta a rufe ta auna cikin lambun dan haka batai ƙasa a guiwaba wajen yin ciki ciki da prince dake tsaye yana kallon ganye.

Koda ya faɗi ta kanshi tabi ta wuce abunta.bawan Allah tini ya fashe baki da hanci da goshi,

A gigice masu kula dashi suka rabu wasu sukai kansa wasu ko suka bita cikin lambun suka kamota,ayko faɗi take"dalla malamai ku sakeni banason iskanci"

Wani cikinsu ne ya zabga mata mari yace"dan ubanki ki bige yarima sannan ki gudu kice bakyason iskanci"

Riƙe gurin tayi tana shafawa tace"ka daki Allah ya isa,kuma an bige ɗin ubanwa yace ya tsaya a hanya,anbige ɗin nace"ta faɗi tana harararsu.

"lallai yau sekin gane Allah ɗaya yake wallahi"cewar ɗaya cikinsu.

Daga haka bulala sikasa suka fara dukanta,ayko ta ɓare murya iya ƙarfinta tana ihu.

Hafsa ganin abinda ke faruwa ne yasa ta ruga da gudu taje ta sanar da bahijja,jikinta har ɓari yake ta biyo bayan hafsa zuwa lambun.

Ganin yadda ake dakar mata ƴane yasa tai kujan kura ta afkasu da duka itama tana faɗin"ku dena dukarmin ƴa uban me ta i muku wallahi sede adakemu tare."

Wani cikinsu ne ya angije bahijja yace"ta ture prince

3 / 11