Chapter 10 Reading KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

KWANAN TURAKA COMPLETE BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   10 / 11

27K to 30K   out of 30.2K words

abinci har abada gwanda in mutu seki huta da tsanar da kikamin"


"Ni da ka fara tsanar tawa kashe kaina nayi,da zaka wani ce zaka mutu?"ta faɗi cikin shagwaɓa.

Hannunta ya ruƙo yace a tausashe,"don Allah ki saki jiki mu zauna lafiya nuri na,ni masoyinki ne na gaske,wallahi in kina fushi dani bazan san lokacin da zan kashe kainaba,mu dena yaudarar kanmu,kina sona ina sonki muci gajiyar hakan mana"ya faɗi tana kallon idonta.

Ayko kuka tasa mishi wanda kana gani base ance maka ba,kasan kukan shagwaɓa ne.

Ɗaukarta yayi cak ya ɗorata kan cinyarshi ya fara bata haƙuri ayko cikin kukan tace"ni ay haushi kabani,na baka haƙuri ka ƙyaleni kaƙi ka maidani kamar wata doki,"ta faɗi hawaye na wanke fuskarta.

Murmushi yayi yace"to ay kece babyna kina da daɗi sosai shiyasa na kasa ƙyaleki"ya faɗi yana shafo cinyoyinta.


Ayko doke masa hannun tayi ta ƙara narke masa,haka yay ta rarrashinta da ƙyar ta sakko,sannan suka ci abincin ta kwashe kwanukan takai kitchen.


Ɗakin shi ta leƙa ta tsaya bakin ƙofa tacs"ba abinda kake buƙata ko?, dan zani in kwanta ne".

Takowa yayi yazo bakin ƙofar ya ɗora hannunshi kan kwankwasonta yace"na ɗauka kin yafewa mijin naki nuri,?"

"Na yafe maka mana"ta bashi amsa a shagwaɓe.

"to in kin tafi kin barni dawa kikeso inkwana?"


Shuru tayi batace komai ba,dan haka janta yayi cikin ɗakin ya maida ƙofar yakulle, ya ɗauketa cak zuwa gado.

.Duk ya fahimci atsorace take dashi shiyasa be mata komaiba,sai rungumeta da yayi ajikinshi sukayi bacci.


07044600044
[9/4, 21:59] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*36*


........Koda gari ya waye nurayya ɗakinta ta koma bayan sun idar da sallah.

Tana shiga ta baje akan gadonta,tana lumshe ido,dan baccin da tayi ɗakin prince a tsorace tayi shi yanzu ne zatayi baccin.

Ta kwanta kenan ya turo ƙofar ya shigo fuskarsa ɗauke da faraa,ya ƙare mata kallo sannan yace"naga kina shirin kwanciya,ko baccinne be ishekiba?"

Duƙar da kai ƙasa tayi tana wasa da hannunta,tace a hankali"bacci nakeji ya prince"

Takawa yayi a hankali ya isa bakin gadon ya zauna ya ce a tausashe"to base ki bari muyi wanka ba tukunna so samuma muyi breakfast seki kwanta"

Da sauri ta ɗago ido ta kalleshi,ta ƙyaɓe fuska wasu siraran hawaye suka zubo daga idanunta tace"ay nida wanka dakai har abada,kai ni ko wankan gawa ne zaamin yazamana dakai agurin gwanda akaini haka"ta faɗi gamida rushewa da kuka.

Dariya abun yaba prince dan haka hannu yasa ya ɗagota,yana murmushi yace"sabida munyi wanka last time abinda ya faru ya faru Shine kija dena wanka dani?"ya faɗi yana dariya.

Duka takai masa aƙirji tana kukan tana faɗin"ay wankan bana Allah bane dama shiyasa kaimin abinda kaimin"

Rungumeta yayi da kyau yana shafa bayanta yace cikin kulawa"sorry nuri,bada niyyar hakan nai miki wanka ba,kawai de ke ɗince very hot at that time,shiyasa nakasa controlling,kaina but iam sorry princess"?

Ƙara shigewa jikinshi tayi cikin shagwaɓa tace"sai kamin alƙawarin bazaka sake min ba"
Kallonta yayi cikin rashin fahimta yacr"dena miki ne?"

Kunyace ta kamata tace akunyace,hawa kaina mana"ta faɗi cikin shagwaɓa.

Dariya yayi mara sauti yace"in na fahimceki nuri kina nufin inmiki alƙawarim nadena sex dake kuma na dena miki wanka right?"yafaɗi yana kallonta.

Da sauri ta ɗaga kai tana murmushi fuskarta ɓoye a ƙirjinshi.

"Ni da dena yin sex dake princess har abada,ina roƙon Allah in zan kai shekara ɗari a duniya,inaso abarmin dick ɗina da ƙarfinsa as long as ina tare dake dick ɗina baze tsufaba princess insha Allahu"ya faɗi yana shafo boobs ɗinta.

Ture hannunsa take tana faɗin "bana so kadena don Allah"

Be jira me zata kuma cewa ba ya ɗauketa cak yana faɗin muje inmiki wanka princess kizo kiyi baccin ki a ƙirjina "

Ayko kuka tasa masa tana dikan bayansa harda ɗan ihunta kai kace lokacin yake disvirgin ɗinta.



07044600044
[9/5, 06:56] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*37*


........Be direta ba saida yakaita toilet ɗin,ya mata wankan da kanshi sannan shima yayi,sannan ya ɗaukota suka fito.

Gabaɗaya jikinta a mace yake shiyasa motsin kirki bata iya,dan sosai prince ya jagwalgwalata a toilet ɗin,amma koda suka fito be nemeta ba,kimtsata yayi,sannan ya barta ta ƙarasa shi kuma ya wuce nashi ɗakin ya kimtsa.

Koda ya dawo ɗakinta samunta yayi a inda ya barta,ƙarasawa yayi ya kalleta yace"ya baki tashi kin ƙarasa ba kuma ga dinning chan mummy ta ayko da breakfast.

Yatsina fuska tayi tace a hankali"na gajine ya prince kaje kaci naka ni sai anjima"ta faɗi akasalance.

Murmushi yayi dan ya fahimci feelings ne ya kashe mata jiki,shiyasa be nemetaba dan yasan zata hanashi shiyasa ya fara mata hakan.

Hannunta ya kamo ya ɗagota ya mannata da jikinshi,mararsu haɗe take guri guda,prince haka ya dinga manneta da kyau a marar tashi,nurayya rasa inda zata sa kanta tayi, dan wani yanayine da bazata iya bayaninsa ba kuma bazata iya jureshiba,kawai sai ta sa masa kuka tana ƙara shiga jikinshi.

Cike da kulawa,ya dubeta yace a tausashe"menene ya faru nurina,ko so kike kisani kukan nima?"

Girgiza kai tayi sannam tace "bacci nakeji bana jin yunwar ni"ta faɗi a shagwaɓe.

Murmushi yayi ya jata zuwa gado yana faɗin"ƴanmata adena fulako wataran fa har kisa yake shi wamnan abu fitar dashi akeyi"

Kan gado ya kwantar da ita,sannan ya mara mata baya,a hankali ya rabata da pant ɗinta ayko da sauri ta riƙe tana kuka tace"prince da zafi kar kayi don Allah".

Murmushi yayi yace yana wasa da hannunshi a haq ɗin

"ba abinda zan miki princess kawai de zan taimaka mikine ki fidda abunda ke damunki"

Bata ce komai ba se ɗan kukan shagwaɓa da take masa ƙasa ƙasa,wanda hakan sosai yake sake dagulasa.

Yajima yana wasa da ita kamun ta sami biyan buƙatar,hannunshi ya ciro daya yayi jaga jaga da kayan arziƙi yace mata "kingani ko,to anmiki juyen baƙin mai"batare datasam me yake nuna mata ba ta ɗago ta kalla,da sauri ta nutsa kanta akan fulo tana murmushi amma kunyace fall idonta.


Duk yadda yasa ta tashi ƙi tayi ayko surar ta yayi cak zuwa toilet yana mata dariya.

Dakanshi ya mata wanka sannan shima yayi tayi na tsarki suka fito.

Yinin ranar nurayya taƙi yarda su haɗa ido da prince in ya takura kuka take samasa ya barta.

07044600044
[9/5, 07:37] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*38*


........Zama suke na zallar so da ƙaunar juna,sosai suka saki jiki da juna suke gwadawa juna ƙauna ta gaskiya.

Sun kwashe sama da watanni huɗu prince be sake neman kwanciya da nurayya ba,saidai yayi wasa da ita,wanda ita kuma ayanzu tafi buƙatar kwanciyar akan wasan,jurewa kawai takeyi,amma tasha alwashin kawo ƙarshen hakan da kanta.

Kamar kullum da daddare sun kwanta ya janyota da nufin yimata abinda ya saba ayko ta ƙwace jikinta ta matsa gefe.

Fitila ya kunna haske ya wadata aɗakin,yabita da kallo yace"lafiya kuwa nuri?"yayi tambayar cike da mamaki.

Harara ta watsa masa tace tana turo baki gaba"na gaji da wani ture turen hannu da baki da akeminne duk agama buɗeni,ay ba su na auraba gara amin me dalilin insan shi akamin".

Tafaɗi ba tareye da taji kunya ba.

Dariya prince yake harda riƙe ciki yace yana nunata da yatsa"watakan kinsan darajar kulkin nawa kenan yanzu?".

Murmushi tayi ta ɓoye fuskarta aƙirjinshi.

Ranar de sosai aka raya sunna,batare da kuka ko rakiba,tana jin zafin amma ba sosai ba,wannan karon daɗin yaɗanfi zafin yawa.

Tundaga wannan rana prince yasamu abunyi safe dare rana ko yana office seya dawo yaɗan taɓa yake komawa.

Nurayya bata nuna masa ta gaji dashi koda kuwa bata so alokacin dayazo tana iya bakin ƙoƙarinta wajan ganin ta biya masa buƙatarsa.

********

Yau tunda asuba take ta kwara amai,gashi kwana tayi da zazzaɓi ajikinta,me zafi,se kuka takewa prince hankalinshi duk ya tashi,se nan nan yake da ita.

Gari na wayewa likitansu yazo ɗauke da kayan ayki,ya aunata dan yaga meke damunta,ayko gwajin farko yayiwa prince albishir da cewa tana ɗauke da ciki na tsawon wata guda.


Faɗin murna da farincikin da prince yayi abun baze faɗuba,godiya yayiwa likitan me yawan gaske, sannan ya sallameshi ya tafi da kuɗaɗe masu nauyi.

Itako nurayya rufe fuskarta tayi tana murmushi,ɗaukarta prince yayi,yana zagaye falon da ita yanawa Allah godiya.

Yana ajiyeta ya ɗauko waya ya fara danna numba batasan kowa ze kiraba se ji tayi suna gaisawa da wazeer.

Batai auneba se jitayi yana faɗa masa batun cikin nata,kunyace ta kamata ta fara kaimasa duka tana kuka.

Shiko rungumeta yayi,yana dariya ya kammala wayar sannan ya kashe.

"shine zaka faɗa masa dan ya gano me mukayi ko,ta faɗi tana kai masa duka tana kuka.

"ay tundaga ranar da aka ɗaura mana aure sunsan zan dinga tausheki kullum,dan haka ko infaɗi ko kar infaɗi,ko kiyi ciki ko kar kiyi ciki sun san me mukeyi."ya faɗi yana dariya.

Washe gari harda sarki umar akazo duba nurayya wacce tsabar kunya takeji kamar ƙasa ta tsage ta shige ganin iyayan nata ringis agabanta kowa na tattalinta.

Basu bar gidanba se yamma,nurayya godiya kawai takewa Allah daya mallaka mata prince alokacin data cire rai samunsa.


07044600044
[9/5, 08:12] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*39*


........Kulawa ta musamman prince keba nurayya,da cikin jikinta,duk abinda takeso yake mata,sabida beson damuwarta.

Jafar ko lokacin da prince ya shaida masa ya kusa zama uba dariya yayi gamida kai masa duka yace"bafa haka mukayi da kaiba prince,munyi dakainefa zaka saketa ni na aura,to meye kuma na mata ciki?"

Wani wawan duka prince yakai masa yana dariya yace"in ka kuma faɗamin batun sakin nan zan iya kaika lahira,dan rabuwa da nurayya daidai yake da rabuwa da raina,ina mata son da ni kaina har tsoro yake bani jaafar"

"kaga amfanin biyayya kenan prince,shi masoyi baa rainasa,sabida gudun danasani,kaga da kaki aminta da auranta da yanxu fa wani labarin ake daban dan haka Allah ya ƙara muku danƙon so da ƙaunar juna Allah kuma ya sauketa lfy"

"ameen jaafar,ina godiya kuma ga Allah daya ban amini irinka"

********

Taƙaddama ta ɓarke tsakanin prince da iyayensa lokacin da cikin nurayya ya tsufa inda sarki umar ya dage kan lallai ya dawo da ita gida gun manya shi kuma ya dage kan saidai atura iya bahijja gidan nasu.

Suna zaune gida se ganin mota yayi tazo inda direban ya shaida mishi sarki umar ne yace yazo ya ɗauko nurayya.

Prince kamar zeyi kuka,haka ya bada ita,suna tafiya shima ya haɗo nashi kayan ya kulle falon yawa ƴan aykin gidan bankwana ya wuce fada shima.

Sunyi mamakin ganinshi da kaya,sarauniya jazbeer ce ta dubeshi tana dariya tace"prince wannan kayanfa?"

Kauda kai gefe yayi yace"mun dawo gida renon ciki ne,in ta haihu ma koma duka"

Ayko dariya suke gaba ɗayansu dan ya basu dariya,jazbeer ta sake cewa"a ina kataɓa ganin anyi haka prince?"

"Nide momy ko anayi ko baa yi nide wallahi bazan tafi inbar nurayya anan ba,inkuma antakura ay na fiku iko da ita yanxu aban matata mutafi gida"

Dukan da jazbeer takai masane yasa ya miƙe yabar gurin da gudumsa yana dariya.

Ɗakinshi nada yakai kayansa,ya ajiye da nufin ya fita kawai ya hangeta akan gado tana baccinta hankali kwance.


Wata soyayyartace sabuwa tasake shigarshi,ganin cewa itama tana kewarshi kunyace tasa bazata iya faɗawa iyayensu abarta agun mijinta ba,shiyasa tazo ɗakinshi ta kwanta.

Kulle ƙofar yayi shima ya mara mata baya sukayi kwanciyarsu.

Tayi mamakin farkawa ta ganta ajikin prince wanda shi baccinshi yake ɗiba hankali kwance.

Murmushi tayi ta shafi fuskarshi tace"sarkin rigima saida ya biyoni."

Tashi tayi da ƙyar ta sauka akan gadon dan cikinta sosai yayi girma,da ƙyar take tafiya.

Ficewa tayi aɗakin ta nufi nata taje tayi wanka tayi sallah ta idar kenan aka kawo abinci,

Tana shirin miƙewa taje ta tasoshi taji ya turo ƙofar ya shigo.

Shima yayi wanka,kallon tuhuma yake mata yace"shine kika gudo kika barni ko?"

Hannu ta ɗaga masa daga zaune alamun ya rungumeta ƙarasowa yayi inda taken ya rungumeta sannan ya zauna,yaja kwanukan abincin gabanta.

"ya prince sekaga?"ta faɗi tana dariya.

"eh mana to da nufinki zama zanyi an rabani dake?"

"Ay nasan bazaka zauna ɗinba shiyasa ina zuwa nasa aka gyara maka ɗakinka"ta faɗi tana dariya.

Shima dariyar yayi sannan yaja abincin ya fara bata tanaci har ta ƙoshi sannan shima yaci.

Bayan sun kammala tausa yashiga yimata kamar yadda yasaba yimata agida dan tasamu sauƙin ciwon gaɓoɓin da takeyi,suna hirarsu ta masoya.




07044600044
[9/5, 09:23] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KWANAN TURAKA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra surbajo*


*500 ne vip 1k kisiya kisamu damar karanta littafin tantabara kyauta* .

*40*


........Sosai ake kulawa da nurayya agida data dawo,haka shima prince yana bata irin tashi kulawar fiye da tunani.

Tunda prince ya dawo gidan nurayya tare da bahijja suke kwana,sabida baasan lokacin da ciwon haihuwar ze taso mata ba.

Ko kaɗan prince beji daɗin hakan ba,dan an shiga hakkinshi.

Sede yaje suyi hira ya baro ɗakin,sabida tsohuwa bahijja dake zaune agurin.

Yau beje ɗakin na nurayya ba seda ya bari kowa yayi bacci sannan ya saɗaɗa ya shige kamar kwarto.

Can ya hangi bahijja nata kwar baccinta yayinda da nurayya kuma ke kan gado itama tana bacci.

Bece komaiba yasa hannu ya kinkimo nurayyar,ayko firgigit ta farka ganin prince ne yasa batasa ihu ba,nuni take masa da bahijja dake kwance,be bi takai ba yay ficewarshi da ita zuwa ɗakinshi.

Suna shiga akan gado ya ɗorata,daga ganin yanayinsa tasan me yake buƙata kuma bazata iya hanashiba,tunda yanzu satinsu uku agida basu taɓa keɓewa ba.

Sosai ta bashi kanta yayi yadda yakeso,sede tun kan agama wani irin mahaukacin ciwon mara ya taso mata da baya,hakade ta daure har yayi releasing.

Kuka tasa tana yarfe hannu tana riƙe bayanta da mararta.

Hankalin prince in yayi dubu ya tashi,da sauri ya zura gajeren wandonshi,ita kuma ya ɗaura mata zani da ƙyar dan kuka take bana wasa va ta kasa miƙewa.

Hankalin prince ƙara tashi yayi,rasa abunyi yayi kawai yasa kai ya fice da sauri zuwa ɗakin mummy ya shiga ƙwanƙwasa mata ƙofa.

Cikin bacci mummy hindu ta jiyoshi ta farka sa sauri gamida yiwa Allah godiya, daya fiddata jin kunya dan vata jima da dawowa daga gun wazeer ba taje an raya sunna tazo ta kwanta😃.

Cike da mamakin bugun ƙofar ta buɗe,sede ganinshi da gajeren wandone yasa tai saurin yin ƙasa da kanta,
.Shiko ko ajikinshi yace"mummy kizo nurayya ba lafiya."ya faɗi agigice,ayko gaba tayi da sauri yana binta abaya.

ɗakin nurayyar ta leƙa se bahijja data saki baki tana bacci,kamin ta gama tunanin ina nurayyar take tajiyo prince na faɗin"mummy kiyo xauri gatanan aɗakina"

Shuru hindou tayi tana tunanin shigarta ɗakin nashi,juyawa tayi taje ta taso bahijja ayko a magagi ta farka.

."kije ɗakin prince me cikin da kike zaman jiran haihuwarta ba lafiya tana can"cewar mummy.
.
Da sauri bahijja ta kalli kan gadon nurayya ganin batane tace cike damamaki"ya akayi ta koma can nida muka kwanta da ita anan?"

"In kinje kya tambayesu"cewar mummy.

Da sauri bahijja ta miƙe ta nufi ɗakin prince ɗin inda ta samu nurayya kuka take tana salati prince na riƙe da ita.

Ɗan zanin daya ɗaura mata ma tuni tayi fatali dashi,

Shigar bahijja ɗakin yayi daidai da fashewar faya,da sauri ta ƙarasa ta riƙeta tana mata sannu,cikin hukuncin Allah kan ɗa ya kunno kai kan kace me ta haifo ɗanta,zuwacan sabon ciwo ya taso sega wani ɗan,haɗe da mabiyiyar gaba ɗaya.

Lamo tayi ajikin prince tana maida numfashi,shiko prince hawayen farincikine ke zuba a idanunsa,yama rasa me zeyi se sunbatar nurayyar yake yana rungumeta.

Bahijja ko ɗakin nurayyar ta koma ta ɗauko kayan haihuwar da aka tanada tazo ta yankewa ƴaƴan cibiya,ta naɗesu azannuwa,sannan ta shiga toilet ɗin ɗakin na prince ta haɗa ruwa me zafin gaske tazo ta kama nurayya ta kaita toilet ɗin ta wanke mata jikinta,kamin su fito tuni prince ya kwashe jinin da aka ɓata gurin,bazakace ma anyi haihuwa agurinba,


Ya nufi gun ƴaƴansa ya rungumesu yana kukan farinciki lokacin dayaga dukansu dashi suke kama.

Bahijja na fitowa da nurayya,ɗakinta ta wuce da ita,inda ta samu mummy ta dawo,dan ɗazu dataje ɗauko kayan haihuwar bata gurin.taje ta faɗawa wazeer yasa afito da mota atafi asibiti da nurayya.


Ganin nurayyar ba cikin ne yasa ta dubi bahijja baki buɗe tacs"wai ta haihu bahijja?"

Guɗa bahijja ta rangaɗa tace "hajiya,mazajenki guda biyu na nan tsala tsala"bata gama bayaniba prince ya shigo ɗauke da yaran ya miƙawa mummy.


"to rasa kunya tunda kayi ayka aykar data sa haihuwa zuwa ba shiri ay seka bamu guri kuma yanzu"cewar bahijja wacce suke ɗaukarta tamkar kakarsu.

kunyace ta kamasu su duka,ayko da sauri ya juya ya fice daga ɗakin yana sosa kai.

Itako nurayya nutse kanta tayi cikin filo.

Kamin gari ya waye gaba ɗaya fada ta ɗauka an haifawa yarima ƴan tagwaye duka maza.

Prince huɗuba yay musu da umar da salman,suna musu inkiya da ameer da waleed.


Faɗin bidirin da akayi na haihuwar su twins abun baze yiwuba.dan gaɓa ɗaya ƙasar seda tasan da labarin haihuwar tasu.


Tunda aka gama hidimar suna me martaba dakanshi ya kori prince yace ya koma gida,in tagama wanka zaa kawota.

Beso hakanba amma bashida yadda zeyi dole yayi biyayya ya koma ya barta,sede asubar fari agidan take masa,anan yake shirin zuwa office.

Suko su twince kullum suna gun me martaba dan ba ƙaramin so yake misuba
haka shima wazeer,sesu ɓata lokaci gun wasa da yaran.

Anata ɓangaren me jego kulawa ta musammam take Samu daga bahijja da kuma ƙanwar mahaifiyar hindu datazo daga senegal Umma hani.

Koda wasa basa ba prince damar ganinta sede yaran nata,se kuma awaya yana kiranta video call wani time ɗin.ya rasa meke masa daɗi

********


Ranar datayi arbain ya iso gidan da ƙarfinsa kan se anbashi matarshi tunda tayi arbain.

Abun har dariya yaba iyayen nasu ganin yadda ya fututtuke.


Baa hanashiba dan wazeer ne ya tsaya masa ya tafi da iyalinsa,wanda sosai sukai kewar su twince yara masu shiga rai.


Prince ba wasa suna shiga gida ayko hutawa be bari tayiba yajata ɗaki,itama cike take da kewar mijin nata tako sakar masa jiki yayi yadda yakeso da ita.

Kukan su twince ne ya dawo dasu hankalinsu suka haƙura badan sun ƙoshiba,


Rayuwace me daɗi sukeyi suda yaransu kowa cikinsu ƙoƙari yake ya kyautatawa ɗan uwansa,abun sede hamdala.


*********

Tafiya ta tafi,inda sarki umar yayi murabus ya ɗora wazeer akan kujerarshi,inda shi kuma prince aka bashi kujerar wazeer,wannan abu sosai ya bada mamaki kuma ya burge mutane dan wazeer mutum ne na mutane.

Kuma hakan ya ƙara danƙon ƙauna atsakanin gidajen guda biyu.


Su twince nada Shekara guda nurayya da prince suka ziyarci saudiyya sukai umara daga can suka wuce senegal dangin mahaifiyarta.

Sun zaga koina sosai sannan suka dire nigeria bisa jagorancin hindou wacce ta rigasu zuwa.


Koda sukaje sun samu matar mahaifin hindou data gudu saudiyya an kamota, tana gida ba mataimaki se Allah kullum fata

10 / 11