Author : Asma Baffa Category : Romantic Hausa Novels
Iklas na kitchen tana shirya dinner food Kiririn karar text taji a wayarta da ke gefe,number Omar ta gani,da Sauri ta bude text din
KINA INA?kawai ta gani,reply ta tura masa
INA KITCHEN GIRKI NAKEYI. Minti daya wani sakon ya fado
JAGWALGWALO DAI,KIYI SAURI NI KI TAHO KI BANI MAGANINA, reply tayi
KASAN INDA YAKE KASHA MANA PLS
kirrrrr sai ga kiransa tana dagawa cike da fada banson shirme kiyi sauri ki zo,kuma ki kawo min girkin naki na dan Dana naji yayi ko baiyiba ok dit ya datse wayar.
Kallon wayar tayi ta saki murmushi sannan ta gyara kitchen ta ebi na Omar ta shirya a lafiyayyen tire na yan gayu,
Wanka tayi tayi shirinta na kayan baccinta masu kyau,abicin ta dauka ta shiga part din Omar.
Asmabaffa
[9:09AM, 4/10/2018] +234 810 468 7075: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
105-110
By
Asmabaffa
JANNAT AND ZULAIHAT NA GODE DA COMMENTING READERS GABA DAYA.👍👍
Kwance yake headphone makale a kunnensa yana saurarar karatun Alqurani ta shigo palon bakinta dauke da sallama,a hankali ya amsa mata yana mata kallon kurilla
Sanyi yaji ya mamaye zuciyarsa,farin ciki yake tsintar kansa da zarar yayi tozali da Iklas,itama Iklas ta rasa dalili kullum idan basa tare da Omar bata jin dadin rayuwarta,
Tiren hannunta ta ajiye gaban Omar cike da yanga,last maganin Omar ta dauko daga yau an gama shan magani ya kare kaf,Omar bai so hakan ba ko don Iklas dake jinyarsa yana jin dadinsa musamman Wanda take shafa masa a jiki
Abincin ta bude kamshi ya cika wajen yabi iska ya daki hancin Omar nan take ya lumshe ido sai lokacin yasan lallai yana jin yunwa,carbage soup tasha kifi da pounded yam,sai kunun aya me dadin gaske da ta hada yayi sanyi,
Serving dinsa tayi nan ya hau ci yana kora kunun aya me sanyi,sai da ya koshi ta dauke ragowar a flask din itama ta fara ci tana rufe ido sai Sosa kunne takeyi na iya girki wlh,ya kaji girkin nan?
Sai yau nasan lallai na iya girki,kai lallai mijina ya gama jin dadi dan zai kwashi gara,kallonta kawai Omar yakeyi yanda take yabon kanta,yatsina fuska ya yatsina ai idan yayi mutane zaki bari su yaba ba ke ba,kai ta girgiza ni ba ruwana bana jiran mutane,idan yayi na sani.murmushi Omar yayi tare da daukan maganinsa ya shanye.
Already yayi wanka jallabiya ce a jikinsa toilet ya shiga yayi brush ya fito Iklas kuwa kwanika ta kwashe ta kara gyara wajen,dakin Ummi ta koma toilet ta wuce ta kara yin brush,ta fito ko kula Ummi batayi ba ta wuce tabar dakin,
Hango Omar tayi zaune gefen bed yana jiranta,maganin shafawa ta dakko gadon ta hau tana a bayanshi bata son a bata mata lokaci tana da wani plan da zata rubuta a jotter dinta,
Handsup tacewa Omar ba musu ya dage hannayensa sama rigar ta tattaro kamar wani yaron goye ta dagota sama hannunta ya gogi kirjinsa nokewa yayi yana shan yaji shshshsh,fasa cire masa rigar tayi tana ta diro daga kan bed din ta dawo gabansa ta tsaya tana kallonsa,shi kuwa kasa yake kallo,
Iklas tazata ciwonsa ne zai dawo hannu biyu tasa a fuskarsa zata dago kansa,kin yarda yayi ya daga kan dan kar taga kalar yanda idonsa yayi jajir,dakire kan yayi tayi tayi ta iya daga amma ta kasa,
Kyaleshi tayi ta koma bayansa zama tayi tare da mike kafafu ta sashi a tsakiya ta cire masa Riga tik daga shi sai boxers,habawa Omar kawai vibrating ya fara dan dauriyarsa ta gama karewa, yana so ya kwace jikinsa gudun aikata haramci amma ina zuciyarsa baza ta bari ba yana ji yana gani Iklas ta rungumoshi jikinta ya kwanta rashe rashe a jikinta,duk ta zata ciwonsa ne zai tashi,
Sumarsa me matukar laushi santsi ga yawa ta dinga shafawa a hankali Omar kara gyara kwanciyarsa yayi a jikinta yana narkewa tare da sa hannayensa ya rungumo hips dinta me fadi da laushi,a nutse ta dauki zaitun din guntun Wanda ya rage ta fara rubbing a sassan jikin Omar.
Omar wani ajiyar zuciya yakeyi kawai a ransa yana Allah sa malamin ya bashi wani maganin na shafawa sabo da Iklas ta dinga Mirza masa a jiki,
Itama Iklas a jininta take jin yama yama ga laushi da santsin fatar Omar Wanda Hutu ya ratsata,dadin shafa skin dinsa takeyi shi yasa take shafawa a hankali tana kara lallabawa sabo da kar dadi ya kare,
Tsintar Kansu sukayi cike da shaukin dadi har ta gama shafa masa a gaban kirjinsa ya juya ya kifa kansa duk a jikinta yana shakar kamshinta me dadi, kafin ta karasa shafawa Omar ta gama kure masa maleginsa,
Yanda kansa ke a jikin Iklas dagowa yayi a hankali ya fara kissing din wuyanta bite masa tayi tana ci gaba da shafa jikinsa,da zafi zafi ya hade bakinsu wuri daya tsotsa kawai yakeyi cike da salon kwarewa itama Iklas haka take shanye wa Omar lips masu tsananin birgeta,
Idonta a lumshe yake tana amsar sako Omar ya zare mata yar rigar baccinta daga ita sai wata vest,nan ya birkice gaba daya ya ga palace tamjam da albarkatu sosai ya fara shafasu tare da sucking dinsu,tsorata Iklas tayi ta kwace jikinta ta mayar da rigarta zata sauka daga bed din,Kamar dan maye ya rikota tare da kwantar da ita a gadon a hankali murya dashe ya furta calm down bazan take dokar Allah ba,ba abinda zan miki.
Hawaye Iklas takeyi itafa za ayi mata ciki bata fara aikin Gomnati ba,Omar ganin tana kuka ya fara lallashinta yana shafa gadon bayanta tare da mannata a kirjinsa,a nutse yace mene kika kuka?
Narkewa ta karayi tana shesheka haka kawai... zaka.... min... ciki ban....fara....aikin... Gomnati ba,subhanallah Iklas kefa ba matata bace taya zan miki ciki,hannunki ma da na ke rikewa ba a son raina bane kema kin sani,
Da Sahar kika ce ma zanwa ciki sai na yarda tunda ita matatace,kishi da bacin rai mai yawa Iklas ta tsinci kanta ciki kwace jikinta tayi cike da masifa fuuuu ta sauka kasa kan shimfidarta tana kunkuni sai kaje wajen Sahar din ai.
Maganar duniya Omar yayiwa Iklas amma taki amsawa,wayarsa ya dauka ya tura mata text,
lallai zaki rasa aikin Gomnati yarinya,da Saudi ta masa reply cike da
masifa tace na rasa mana aikin Gomnatin me,basai nayi business ba,
Wa zai baki jari to?
me sona Wanda nake so
waye shi? Bazan fada ba nima,ni kadai basan kayana
,tsaki Omar yaja.
Sannan ya gyara kwanciyarsa ya ajiye wayar ko me ya tuna oho kiran Iklas yayi a waya duk da cewar dakinsu daya suna tare tunda taki magana a fili.
Da sauri ta dauki wayar kamar ba room daya suke ba,
Hlo? Mene kuma cewar Iklas,kiyi magana that's what want dit ya kaashe wayar,tare da leko da Kansa ta kasan bed din,kamar an mintsineta tace ya Omar a saitin fuskarsa,na'am ya akayi kaje dani Office dinka na dinga tayaka aiki sai ka koya min,bazanje dake ba kefa kikace baza kiyi aikin ba,wasa nake ma Allah ko dan danani kayi na hau kujerarka me jujjuyawar nan,
Ko signing sai namaka pls,komawa yayi ya kwanta yace sleep joo kin dameni,da kyar Omar ya samu yin bacci sabo da sha'awar Iklas, Iklas kuwa kusan kwana tayi tana tuna kiss din da sukayi da Omar,da yanda ya mirzata.
Sultan da Raj tare da sauran wasu frnds. Din Omar ne suka zo da yamma,sai hira sukesha na bikin sultan da za ayi nan da 1wk,
Karar Iklas suka jiyo daga compound wurin garden,Omar ya Riga kowa fita waje,su najja da Aisha ya gani sunwa Iklas taron dangi suna dukanta,daga nan suka dauketa suka jefa cikin swimming pool dake wajen ji kake tamjam.
Cikinsu babu Wanda yasan Omar ya zo wajen,Iklas da yake jaruma ce tuni ta fito da kanta daga ruwan,hannun najja ya cafke Dana Aisha ya had a wuri daya,igiya ya samu ya hadesu a jikin bishiya ya dauresu tam ya zare belt ya fara laftarsu ba ji ba gani sai da ya farfasa musu jiki,dakyar su Sultan suka rike Omar,Iklas kuwa gwalo take musu tana kwalawa da karfi wlh sai ya Omar,kara musu,yawwa a kara musu,idan taga sun Sosa wajen sai ta fara Ce musu asosa mata asosa,
Su Sultan har daria Iklas ta basu,Umma Rahina ce tazo kamar zata cire bakinta sabo da masifa zagin Omar da frnds dinsa take ta uwa ta uba, tare da shako wuyan Iklas Omar ne ya fincike Iklas daga hannun Umma gaba daya suka bar wajen,
Kwance yaranta tayi ta jasu suna ta kuka ba ji ba gani.
Wajen Baffa ta wuce ta tarar bayanan,waya ta maka masa yana dagawa ta dinga zazzaga bala'i,ki bari na dawo sai nasan abinda zanyi ya kashe wayar,gaba daya Rahina ta hana gidansa zaman lfy.
Baffa yana dawowa ya kira Omar ya sanar masa komai Baffah nan ya watsar da zance bai kara saurarar Haj Rahina ba.haushi kamar su mutu Mama kuwa kallonsu kawai takeyi
Omar ya warke sosai ko munanan mafarkanma ya daina yau bikin Sultan Saura 2days gashi Baban Yasmin budurwar Sultan ya hana party da sauran shagali,walima da daurin aure kawai sai kai Amarya, Omar ba zama
Iklas duk ta shiga damuwa bata ganin Omar ,gashi 2days ita kadai take kwana a room din,duk sai taji kewarsa,shima Omar dan kawai Sultan ne ya zame masa dole.da bazai iya zama ba tare da Iklas na kusa dashi ba.
Anje daurin aure sun dawo angama walima da komai yan mata da samari cike taf a side din Sultan wasu da matansu suka zo ga wasu dangin su Sultan yan mata birjik,sai shishigi sukewa Omar Wanda a wajen Omar ko kallo basu isheshi ba tunanin Iklas yakeyi.
Iklas tana zaune tayi tagumi da waya a hannunta,tunaninta daya kar Omar yaga wata budurwar ya kyasa,ko abinci ta kasa ci su Ummi sunyi sunyi har sun kyaleta.
Kara wayarta tayi alamar kira ya shigo, Sweet Omar ya bayyana akan screen dinta,da sauri ta daga kafin tayi magana yace ki shirya kisa driver kice ya kawoki gidan su Sultan kiyi sauri fa...OK tace tare da fadawa toilet wanka tayi tasan gidan biki ne dan haka ta zauna ta tsantsara kwalliya wata doguwar rigar lace tasa light blue da baki rigar daga sama ta dame kasa kuma tayi tirgija kamar amarya bata daura dankwali ba siririn gyale baki da jaka da takalmi bakake tasa takalmin me dan tudu tayi kyau sosai abinka ga farar fata.
Mama da Ummi tayiwa sallama ta fita kanta tayi acuci maza tayi kyau,kowa ya ganta sai ya kyasa,driver har gidan su Sultan ya kaita ya juya,cike da cat walking dinta ta taka har ciki,kowa sai kallonta akeyi wasu ma kamshinta ne ya jawo hankalinsu Omar yana saman bene yana kallonta,nan take yaji kishi dama bai ce tazo ba daurewa yayi ya danne zuciyarsa,
Raj ne ya mata iso har wajen Maman Sultan ta mata Allah sanya alkhairi,sannan ya kawota Palon da Omar yake,maza ta gani damkam wasu da matansu,ido aka zuba mata kunya ta kamata,kafin tayi magana Omar ya dallawa Raj harara an kawo Iklas wajen maza za a kalleta, daria Raj yayi yace a to mu mene namu ciki.
Tsaki Omar yayi ya riko hannun Iklas suka shige wani bed room.sai daria mazan keyi sunawa Omar tsiya,kowa da abinda yake cewa.
Asmabaffa
[9:10AM, 4/10/2018] +234 810 468 7075: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
110-115
By
Asmabaffa
MASOYANA MASOYA WANNAN NOVEL ALLAH DAI YA SAKA
Kallonta Omar yake sosai yanda tayi kyau komai nata cas tsayinta dai dai,kibarta normal,hips,brst ma komai dai abin birgewa gashi kwance a gaban goshinta sak na larabawa,ba wata kwalliya takeyi ba amma mugun kyau takeyi,kunya taji yanda Omar ya kafeta da mayun idanunsa masu rikita mata tunani,
A nutse ya kara kallonta kinyi kyau yan mata amma rigar ta matseki da yawa ga mayafin kin dakko karami an gama kalleki a waje ko?
Hmmm ni fa ba Wanda suka kalleni har wani kyau nayi da za a kalleni wanne kallo ya rage da za amin ni da nayi talla a titi kasan ai kallo an gama yimin shi.
Pls daina tuna min baya maganar yanzu mukeyi cewar Omar,farr Iklas tayi da ido Wanda yasa ba shiri Omar ya lumshe idonsa,kaji ya Omar kai kamar wani saurayina ko Wanda suka ce suna sona basa min haka,saleem kaganshi yanda yake so na amma baya min wannan tamnayar. wai Iklas fa a dole wayo zata yiwa Omar wai taji ko yana sonta?
Ki daina min zancen dan iskan yaron nan marar tarbiya cewar Omar, yayi ta sonki mana mene nawa ciki,abunda ina da matata,takaici Iklas taji wani kishi da tarin bakin ciki taji ya shigeta nan take idonta ya canja kwalla ta taru a idonta.
Da Sauri ta saita kanta ta hanyar murmushin yake, ahaf gayawa Wanda bai da labari,dadin abun dai matar taka da bata sonka bata damu da kai ba ta murguda baki,
Mene hadin ki da matata to naga alama kin tsaneta da yawa,tabe baki tayi,me zan maka ka kirani nan gidan?abinci zaki min naci sannan muje ki rakani daukan amaryar Sultan, cike da shagwaba ta turo baki tana dire dire da kafafu ni...gaskia....uhmmm...Sir saida ka bari nayi kwalliyata zaka ce na shiga kitchen pls kayi order abinci ko mu fita kaci,
Kuma kai amarya ni me zanje nayi tunda ni ba kawarta bace,to naji sarki surutu muje na rakaki kitchen din Maman Sultan ba musu tace to,hannunta ya rike suka fito,suna fitowa frnds din Omar suka saki tafi kana wuta fa man ko wanne da kalar tsiyar da yakewa Omar,Sultan yace Ku kyaleshi shi ai da nuna mana yake shi na Allah ne,mune yan iska.
Tsaki Omar yayi ,yaja baby Iklas dinsa har cikin gida, part din Mama ko ina kallonsu akeyi.Maman Sultan ta fara sallallami oh Omar Baku da kunya kai da Sultan sai dai Allah ya shiryeku,duk mutanan amma tsallakesu kukeyi kuzo Ku dameni,mene ne kuma,mama ga kanwata Zata min girki a kitchen dinki,kun iya gulma Ku dai baza kuci abincin biki ba kun dorawa kanku aiki.
Shigo muje Iklas ko?ae mama cewar Iklas.mama na juyawa Omar ya yiwa Iklas rada ko indomie kawai ki dafa min ki kirani a waya idan kin gama.
Mama ce ta bawa Iklas wasu kayanta tace 'yata sa kayan nan kar na jikinki yayi dirty,karba tayi ta cire nata kayan a dakin Maman Sultan.ta sa zanin atamfa da wata T-shirt ta fada kitchen.
Bata jima ba ta shirya masa egg source da couscous Tasha Koren wake da hanta a flask masu kyau ta zuba masa,Apple ta wanke ta markada ta juye a jug ba tare da tasa komai ciki ba tasa a fridge kafin ta sa kayanta ya dau sanyi,
Dakin Mum Sultan ta koma ta sake yin wanka a toilet dinta.Mum Sultan tana jin Iklas tana birgeta bata da duhun kai wayayya da ita.kayan kwalliyar Jakarta ta dauko ta kara shirya kwalliya ta mayar da kayan da tazo dashi babu Wanda zai ce ta shiga kitchen,a wani basket me kyau ta shirya abincin sannan ta kira Omar,minti 3 sai gashi har kitchen ya kalli basket din har ruwa Eva ta sa ciki,inye lallai kina ji dani harda basket daria Iklas tayi ba irin matarka ba Aljana me suffar kunkuru,sai na fada mata ta zaneki ni ina jin dadin abata,fuska ta yatsina wannan ce zatayi sweet in and out nothing dey thr malam,murmushi Omar yayi yana mamakin Iklas da bata da kunyar fadar magana,ko dayake a cikin tsatsan arna ta zauna dole tarbiyarta ta zama haka,tayi kokari ma da ta tsaya iya haka,
Dafe kirjinsa Omar yayi wash har kin tuna min da my Sahar I do love her so much,she is so very sweet,baya Iklas ta juya masa ta danne zuciyarta sannan ta juyo let's go na Sahar ikon Allah,Ganin batayi kishinsa ba yaji haushi ya juya suka tafi Iklas dauke da