Author : Asma Baffa Category : Romantic Hausa Novels
tayiwa Najja gwalo ta rama itama harda itama dariyar duk abinda Najja tayi Mata sai da ta rama,Kafin Omar ya juyo Iklas ta Nutsu bai San me sukeyi ba,
saida Najja tayi nisa ta juyo tacewa Iklas Apple and egg ta shige gida.Omar yayi Dana sanin Marin wifey dinsa da yayi yaga tabbas Najja yar iskace itama,ashe tuggu ta hadawa Iklas dinsa gashi ya jangwalo tsiya,taya zai lallasheta duk da yasan itama wifey din tasa tsokanar tsiya gareta.
Matsawa yayi wajenta fuskarsa ba rahma yace muje ke kuma ai yana magana Iklas ta rushe masa da kuka ji kake Tim ta fadi kasa tana ta birgima da shure shure,wayyo wayyo wayyo zasu kasheni dangi sunyi min taron dangi,dama ba sona yakeyi ba,yafi son danginsa dani,an zalinceni,zai kasheni,miji me dukan mata aka aura min dama, ni gwara na koma titi talla na,baya tausayina wayyo Allah na tun ina yar mitsilata an fara yi min tabo ajiki akan dangin miji.
Tsakaninta da Allah Iklas ke shure shurenta,Mama da Ummi sunji kamar hayaniya da gudu sukayo waje, su Umma ma dasu Sadiya duk sun fito,Iklas suka gani tana shure shure Omar na tsaye gefe guda yana tintsira dariya danshi dariya abin nata ya bashi.
Ummi ce fara magana ke meye haka lfy?kunamace ta harbeki, Umaru mene haka?da Sauri Iklas ta kalli Omar still kuka takeyi,ido Omar ya mintsina mata wai ta rufa masa Asiri.
Tana sheshekarta tace ba...ba...cinnaka bane ya cijeni,kuma Honey ya kwace min wayata,mene kuma honey inji Ummi, wani farin ciki ne ya lullube Omar shikam abin kunyane ace ya mari Iklas da hannunsa,
Kowanne cikinsu tsaki yaja Mama tace naga ranar da zakuyi hankali, Ita Sadiya birgeta sukayi ita yanzu ta isa tayiwa Alhaji Balarabe haka.ai ranar sai dai gawarta,gata tana aiki tana daukan salary amma jin dadi da zaman lafiya ya gagareta,duk sun tashi a banza.
Kowannensu part dinsu suka wuce,Suna shiga Mama ta kallesu Babana fada min gaskia me ya faru ban yarda daku ba,ganin Basu Umma Rahina Iklas tace Mama Najja ce fa ta zageni tace min yar tallar Apple and egg shine mukayi fada amma saboda Ya Omar yafi kaunar danginsa ya mareni a gabanta kalli inda ta cijeni Mama, su biyu suka rufarmin wai su ga yan uwa,Mama wai mutum ya daga hannu ya doki matarsa ta sunna ai ya fadi ba nauyi,
Omar mukus yayi yace Mama..... rufemin baki shashasha sosai Mama taji haushin Omar,fushi sosai tayi da Omar,Ummi kuwa tasan dole Iklas Nada laifi a zancen nan amma Mama taki yarda,duk suna zaune Palo kowanne tsit kakeji in banda Mama da ta dage tana yiwa Omar fada, ka samu mace me sonka haka ka fara shirme akan Wanda basu da makiyi kamarka etc Iklas sai taji bata son fadan da Mama kewa Omar, sai taji ya bata tausayi gashi Mama na fushi dashi,Ummi sai Hararar Iklas takeyi, Omar ne yayi magana Mama kiyi hakuri haka mana,ai duk ita ta jawo baki San tsokanarta ba,duka Mama ta danawa Omar a bayansa, me makon aji Omar yayi kara Iklas ce ta gantsare ta saki kara,tare da cuno dan bakinta gaba Mama dan Allah Ku kyaleshi haka nifa kawai fada miki nayi ba dan ayi masa fada ba,sai dukansa kikeyi kiyi hakuri ki kyaleshi dan Allah mama kinji,Iklas harda marairaicewa,a hankali ta tayiwa Omar magana mu tashi mu tafi gidanmu kawai.hangame baki Mama tayi tana salati,Ummi kuwa daria tayi gwara da tayi miki kika gani,na fada miki yaran nan idan kina shiga fadansu kunya zakiji ba yan goyo bane.
Mama tace ga zahiri na gani to wlh Ku tashi Ku tafi tun wuri, tunda sukazo suke samu magana kamar yaran goye cewar Ummi. Da sauri Omar ya mike,Iklas ta dauki Jakarta da gyale Omar ne yace kuyi hakuri Mama....Ku je Allah raka taki gona marasa kunya. Iklas sumi Sumi tabi bayan Omar wai ita kunya.
Sahar ihu takeyi tana kuka da Neman taimako tare da susar gabanta tana kiran Mummy, da Gudu mamanta ta fito tare da Daddy sukayi kanta a gigice,dan danan Mummy ta fara kuka ganin abinda Sahar keyi.
Sunkutarta Daddy yayi ya sata a mota sai asibiti, sunje an basu gado tare da yiwa Sahar Allurar bacci, amma a banza sai da akayi mata Mayan allurar bacci har 3 sannan aka samu bacci ya dauketa.
Tubeta likitoci sukayi wasu tsutsotsi farare birda birda cankam a cikin al'aurar Sahar kuka kawai iyayenta keyi, su Kansu likitocin basu taba ganin cuta irin ta Sahar ba.kowa saida ya tausaya mata domin da Allurar baccin ta saketa zataci gaba da ihu da Susa tana birgima, ba irin kudin da Daddyn Sahar bai kashe ba,magani sukeyi both na asibiti Dana gargajiya, amma abin ba sauki, Daddy ya gaji ya maidata Canada can ma ba sauki.
Tun a hanya Omar ya tsaya ya siya musu gasassun kaji da kayan makulashe tunda suka taho Omar bai kalli Iklas ba itama haka kowanne da tunanin dan uwansa ya masa laifi.kowanne buri yakeyi aje gida ayi wacce za ayi.
Iklas daya room din taje tayi wanka tayi Sallah tana jira ayi isha tana ta azkar dinta, Omar kuwa yana masallaci sai da yayi isha ya dawo, Iklas kuwa wata kwalliyar ta tsantara ta hade cikin wando 3qtr fari da T-shirt ja,ta daure gashinta da Jan ribbom jelar gashin na lilo jambaki ma ja.
Da Sallama Omar ya shigo fuska ba rahma,amsa masa tayi ciki ciki kafarta daya kan tana kallon wani American film a mbc 2,zama Omar yayi a wata kujerar wacce ke facing din tata,sai wani mayen kallo yake binta dashi na so da kauna tare da tsantsan sha'awa. Tasan yana kallonta amma taki kallon inda Omar yake bare ma yasa rai zata kulashi gashi so yake su hada ido amma taki yasan shima yayi laifi kuma mata sai da siyasa ake iya saitasu,dole sai da dabara musamman irin su Gomnati da sukeji da tashen kuruciya.
Tasan Omar ita yake kallo tana sani ta dinga murguda Baki tana fari,sai murguda bakin takeyi taki dainawa, dariya ke Neman kwacewa Omar, suratul Fil ta karanta ta koma ayatul kursiyyu Omar ya ganeta waishi mayene shine take karatu kar ya cinyeta,
Baice mata komai ba,ta wani Dora hannu saman dukiyar fulaninta ta kara dagosu Sama ta gyarasu ta kama rera tsohuwar wakar Hausa ta kwalele,ta dauki wayarta tana latsawa ba tare da ta kalli inda Omar yake ba taci gaba da wakarta wata kalar a hankali tace ka gani ka gani kwalelenka. Gani tayi Har yau Omar kallonta yakeyi mikewa tayi tare da yin wata mika wacce ta rikita Omar, tafiya tayi cike da yanga da karairaya ta je room ta jawo ledar naman da Omar ya siya.
Omar shigowa yayi ya fisge ledar kajin tare da turata baya, a hankali yayi mata amma sai da ta fadi dama a zaune take, Omar kuma a tsugune,kuka ta farayi masa dama Omar hanyar yi mata magana yake nema,zuwa yayi da niyyar lallashinta,ai kuwa Dane bayan omar tayi saida suka tintsire kasa ta shake wuyan Omar bada karfi ba ita a dole shakeshi tayi wai yaji zafi, chakulkuli ya fara yi mata tana hawaye tana daria,tsayawa yayi yana kallon dariyarta me matukar kyau da birgewa,tsawaya tayi da dariar itama sai kuma ta fara sheshekar kuka kwanciya tayi flat a kansa kamar ta hau katifa,ta rungumeshi kam kam taci gaba da rera kukanta bilhakki tana cewa ka.....ka....ka...mare...ni... Ni.... A...a....gabanta....am so sorry to ya isa indai akan mari kike ta wannan fushin tashi ki rama abinki,ba tare da ta dago ko daina kukan ba tace ai....ai...dan...ka...San...ba...bazan....iya.... Ramawa...bane....murmushi yayi kece wifey ba kya jin magana,yan uwana ne fa,ko ba komai suci darajata,dama....dama...haka zaka....ce mana...tunda....ni....ba...yar....uwarka....bace....lika....maka.... Ni...akayi....shine....ka... Min..... Wayo....ka....gama... Shanye... Min.... Zumata....yanzu....ka....tsaneni...yau Omar yaga ta kansa da Iklas taki shuru,taki tashi daga jikinsa kuma.ci gaba tayi amma..ni..a gabanka tace min...me Apple and egg....to baby am sorry tashi muyi magana haba yan matana, ninefa honey ki.
Asmabaffa
Tnx alot readers
[9:19AM, 4/21/2018] +234 903 944 2971: ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
175-180
By
AsmaBaffa
Ci gaba da lallashinta yayi yanzu fa kika fansoni wajen Mama har dukana tayi kanki kinga kinji tausayina, a kaina kika kekashe idonki gaban Mama ki hanata yi min fada ko?
Ni...ni... Ba tausayinka naji....ba....kawai...dan kar amana daria ne aji sirrinmu....murmushi Omar keyi tare da shafa bayanta yace a'a gaskia kin kara birgeni ba duk mace ce zata rufawa mijinta asiri haka ba kamar yanda kika min,na gode Allah miki Albarka,dadi Iklas taji tayi abun kirki wai ana yabonta.
To tashi kiji wata magana,mikewa tayi ta zauna ta tankwashe kafafu kamar me zaman tahiya.
Goge mata hawayen Omar yayi yana kinga duk kin bata min kwalliyar,hannayenta ya riko gaba daya fuskarsa ba alamar wasa,Wifey in tambayeki? Kai ta daga ae,kina sona kuwa anya?kai ta daga wai ae,magana zakiyi mun,mugun Sonka ma nice number 1 cewar Iklas,Omar ne ya nisa to dole kiso yan uwana,bai dace kina biyesu kuna fada ba,bayan kin San baki da gaskia,yes sun miki laifi kema amma ke kika fara tsokanarsu,ko ba komai duk sun girmeki fa last burn dinta ce kawai bata girmeki ba.
Kina so ace na auri marar tarbiya da hankali,a'a amma ai dai kasan ni bana tsokanar mutum sai da dalili,kuma ai ma kai na tarewa fada tunda ba sonka sukeyi,to na gode sosai kin kyauta da kika tare min kinji,Allah tsundumaki a Aljanna,tana zuburo Baki tace Ameen,Omar yaci gaba bana son tsokana da jaye jayen rigima kin San fada dasu baya mutuwa fa,to ni tsoronsu nakeji ai ni in fada ma banki mu kwana muna yi ba,kasan sunana kuwa sanda ina jss case buyer ce ni,cewar Iklas
Siyen fada nakeyi a schl na tarewa mutum a bani kudi,nayi business na fada,to ai naga ke ba karfi gareki ba kuma matsoraciyace tsokana kawai kika iya,dariya Iklas tayi tace lallai na waje baiga gari ba,baka San muguntata bane in na dinga hadawa mutum gadar zare sai ya raina kansa kaga dai yanda na tsillewa Sahar mazaunai ko? to ba komai nayi ba yanzu kawai a nutsatsiyata ka aureni ka godewa Allah da har kai zan hada a marin nan da kamin,yanzun ma kawai dan kai mijina ne kuma kaci sa'a ina sonka .
yanda take tawa Omar kuri sai tsoron tsiya.naji case buyer cewar omar yanzu dai Allah kinji na rantse na kuma ji ko a labari kinyi kokawa da wata musamman yan uwana zaneki zanyi ba mari ba,
Bakwa son Zaman lfy,yan uwana daban ke matata daban,karama dake sai rigima,idan karfi kikeji,duk sanda kika ji kina jin karfi kizo ki nuna minshi on bed,kuma dole ki so yan uwana idan basu sona case dinmu daban kema namu dake daban ne, na gama magana.kekebewa tayi zatayi kuka hannunta ya saki je kiyi kukanki ba a jikina ba.
Ni kuma Marin da kaminfa?haushi kika bani kin bari anji miki ciwo a banza a hannu,jiba hannunki yanda aka cijeshi kin San yanda naji ne danaga jininki na zuba,kai dai kawai kace kafi son Yan Uwanka zaka min wani wayo, sai kiyi kuma ai Omar ya furta, insha'allah ni kuma bazan kara zuwa part dinsu ba,tana dan coko lips tace kayi hakuri Allah huci zuciyarka bazan kara tsokanarsu ba,in dai akan yan uwanka ne, amma bazan zauna dagalolo a dinga cin mutunci na ba,saboda gani me hakuri,bazan dauki raininsu ba,ni tunda na aureka ai na zama Antynsu amma ko gaisheni basuyi ba,kai kadai suka gaisar,me yasa baka nuna musu muhimmancina ba?idan gaskia kake so a maganganunka,ka fadawa wannan me jikin talo talon indai ko kallona ta kara yi sai na zubar mata da hakoran gaba, daria Omar yayi lallai manya kalli hannunki yanda ta cijeki fa amma kike kurin zubar da hakora.
Hmmm baka gani ba nima na cijeta a kunne naso na cire mata kunnen du ka wani zo ka bata min shiri.murmushi Omar yayi tashi ki koma yanzu ta balla miki kafa ba ruwana.....daria Iklas tayi tace Allah sai kayi jinyata,nifa a harkar nan banki a karya min hips bama,daria Omar yayi a'a wlh idan zakuyi ayi a ko ina banda hips salon a cuceni.
Iklas dadi taji yaji tsoro tace ko a yanke min breast dina Hangame baki Omar yayi pls daina yi mana fatan tsiya,ana yankesu garin fada zan karo aure ta kwaceni amaryar,
Ni kuma na rungume transformer.
To naji kawai ki kiyaye ko ba komai suci darajata Gomnati case buyer.ga abincin nan to dauka kici ki barshi,fushi tayi tace na koshi,gwara ma kici kafin na miki duren iyamurai,gobe kuma schl zakije ki kwana cikin shirinki,
Mikewa tayi zata bar dakin ina zuwa?cewar Omar kaya zan canja ok yau duk fushin ne baza a canja nan ba,bata kulashi ba ta wuce,tunda tayi wankan tayi shirin bacci kwanciyarta tayi a room dinta,sai fushi takeyi,Iklas zuciya ce da ita sosai idan aka mata abu bata amayarba sai ya tsaya mata a rai,amma ko bata rama ba indai ta fada ma ka Kasan ranta ya baci to shike nan ya wuce,yanzu ma gani takeyi Omar ya fifita su Najja a kanta,shine tayi zuciya take ta fushi a dakinta,
Omar shuru shuru yaga bata dawo ba,har shima yayi wanka da komai,yayi niyyar kyaleta sai ya tuna bataci komai ba,kuma shi bazai iya kwana ba Iklas ba,har room din ya bita, ruf da ciki ya ganta ta gaji da fushjnta tayi bacci,tashinta yayi kin San ba a skipping meal gidana tashi muje,ni...a tsawace yace tashi muje ban son shirme,ba shiri ta marzaye tabishi kajin ya tura mata maza kici, kamar zatayi kuka take turawa a baki, sai dayaga taci sosai,brush tayi ya nunama Bed kusa dashi kwanta nan tana daddakirewa taje ta kwanta tayi shuru minti kadan tayi bacci,juyawa Omar yayi tare da makalkale Gomnatinsa.
Washe gari kuwa tunda ta tashi taci gaba da fushinta,bata magana sai dole,har ya kaita schl da kansa driver ya dawo da ita,gani tayi Omar bai kulata ba shima,
Tunani tayi kar a kwace mata miji,wayarta ta jawo ta tura masa message ya office?karfe Nawa zaka dawo?miss u.
Dadi Omar yaji dama ya kasa tabuka komai saboda Gomnati na fushi dashi,Sam baya jin dadin fushinta.
Shareta yayi baiyi reply ba,Iklas na ganin shuru tace shike nan maybe ya Omar fa yayi fushi dani,kanta ta zubawa rankwashi tana na cuci kaina,yanzu idan yayi budurwa fa,shike nan nice ma da abin haushi wlh,ni wata banza ce sometimes mene na fushi da ya Omar daga ya fada min gaskia,bari kawai ya dawo mu shirya.
5pm Omar yasa password doorbell tayi kara,fitowa Iklas tayi sanye da wata Riga gaunt iya cinyarta peach color,ta zuba kyau sosai,lekawa tayi taga Omar ne, bude kofar tayi,kamashinta ya daki hancin Omar, Iklas ya karewa kallo ta gama hadewa,
Fuska ba walwala wai fushi yakeyi shima,a hankali tace sannu da zuwa Honey,yawwa kawai yace zai wuce ta tare hanyar tare da rungumeshi ledojin shopping dake hannunsa ya zubar kasa,jikinsa na mazari ya hau tsotsar Bakin Iklas a haukace,baji ba gani,daukanta yayi har bedroom toilet ya direta wanka sukayi a tare ya kara dakko Gomnati har bed nan ya shiga sarrafata itama haka dan kullum Iklas a karanta yanda ake xxx kala kala take,browsing takeyi amma ba kallon bf ba karanta takeyi step by step shi yasa duk wani new style take gwadawa kan Omar.
Mamaki Omar keyi yanda take kwarewa a harkar xxx tana iya style kala kala,bayan sun samu nutsuwa suna kwance Omar ya rada mata wai baby a ina kike koyo harkar nan ne?fari Iklas tayi da ido tace wasu a wajen arnan unguwarmu suke labari,wasu kuma browsing nakeyi yanda ake koyawa theory shine nakeyin practical kanka,
Daria Omar yayi to anjima practical Nawa zakiyi?kajika ya Omar kwai wayo yanzu fa ka bani wahala amma ai kinji dadi,ai Kaine kana wuta fa.Iklas sun gama Ssce exams sunyi candy,
Yau watanta Uku Gidan Omar,frnds dinta su angel duk suna kawo mata ziyara watarana,itama Omar yana kaita,haka gidan Sultan ma,Saleem ma da matarsa Jannat suna ziyarar juna,
yanzu Iklas Satinta 3 kenan tana fama da tashen zuciya sai kwadayi takeyi kala kala,tace wannan tace wancen, ta kara kiba da kyau,kirjinta ya ciko dam,Omar sai kwasar gara yakeyi, ya kara manne mata watarana ma baya zuwa office,
Zazzabi Iklas ta dan farayi,hospital suka je aka aunata tana da ciki na 2mnths,murna sukeyi sosai,Iklas harda kunna kida tana rawa,tana oh wai nice zan haihu,yanzu zan iya haihuwa,ta kalli Omar dake shafa cikinta, honey ka min ciki,dan Halak dan sunna,gaskia dole dama nayi ciki, baka daga kafa ko na 1day,yanzu idan na haihu dawa zakayi wannan barnan On bed,kai gaskia ya Omar muna goge duniya.rungumeta Omar yayi yanaji kamar ya cinyeta du saboda so gashi zai ga jininsa a duniya shima.
Washe gari Iklas cewa tayi Omar ya sauketa wajen Ummi,ai kuwa haka akayi yana sauketa ya wuce office,tunda ta shiga dakin Ummi take ta faman shafa cikinta tana murmushi,tabe baki Ummi