Author : Asma Baffa Category : Romantic Hausa Novels
tayi tace shashasha.
Minti kadan Iklas tace wai Ummi baki ga komai ba?banza Ummi tayi mata,Ummi yanzu baki gane ba? A hankali cikin rada tace ciki ne dani fa,baki gani ba da akayi scanning daga ganin shape din sa nasan yaron me kyau zan haifo,kamarsa daya da ya Omar daga ganin Alama,Ummi taji dadin Iklas Nada ciki amma tace dama shi kikazo nunawa,to Ummi dan na nuna laifi nayi dan sunna ne fa ba na shege nayi ba,
Kowa yasan cikin ya Omar ne,da aurena,saima ranar suna za a sha shagali sunan Baffa za a sa masa,to sai ki bari ki haihu tukun tun ciki bai fito ba ake wannan burin?haba Ummi ki mana fatan alkhairi kawai ba ki zauna kina wani kwane kwane ba.
Allah shiryeki Iklas kinje wurin Mama ae tana kitchen bari naje ma na tayata girki itama taji dadin suruka,taji dumin surukarta,daria Ummi tayi ke naga kara fetsarewa kijeyi kullum.a kitchen ta Tarar da Mama, Suna aikin Iklas tana sani take yatsina fuska kamar zatayi amai,harda ficewa da sauri ta shige toilet din Mama tana kakarin amai wai dan Mama ta gane tana da ciki fa,Mama ce tabi bayanta wai kunya sai sunkuyar da kai takeyi,tana wanke baki wai a dole ta gama amai,Mama sai sannu take mata tana jin dadi a ranta dan ta fuskanci ciki ne da Iklas,
Ganinda Iklas kewa Mama bata gane tana da ciki ba,dan haka tace Mama dan Allah ki sanmin yaji a plate zan sha,yaji a'a sai dai ki canja wani abun banda yaji,'yata Kodai ciki ne dake?da sauri tace ae Mama watansa biyu ma mun Ganshi a scanning kato dashi me kyau ne.
Dariya Mama tayi Iklas kwai kuruciya naga dai ranar da zaki shiryu.murmushi Iklas tayi ta baje saman kujera ita game ciki,su Suhaila suna dawowa daga schl ta rada musu na kusa haifar muku baby me kyau kamar bature, sai tsalle sukeyi suna murna,Abdallah dake Russia su Suleim suka fada masa.5pm Omar ya shigo a gajiye Iklas ya gani tana cin taliya da manja da yaji,tana kasa zaune ta rarrafo wajensa barka da dawowa Daddyn Baby na,daria Omar tare da cewa na hanaki cin yaji ba kya ji ko,hmm Baby yau ita yake so yaci ba laifina bane.
Washe gari Omar da Iklas sunje Hospital ganin likita,Sultan ne yace su jirashi yana fitowa yanzu yana duba wata,mutane suka gani damkam a waje masu son ganin likita, wajen mutanen Iklas ta karasa mata,tace bayin Allah sannimu fa,dan Allah Ku bani farar kujerarcen na zauna abinka da mace me juna biyu bama jure tsaiwa,gaba daya matan wajen daria sukayi sukace amma Sabon aure ce wannan batasan radadin haihuwa ba,da gani ma auren wuri akayi mata yarinya ce.
Kujera ta karba ta kawo wajen Omar Honey zauna ni na gaji,zama yayi ya jawota tare da dorata kan cinyarsa kowa na kallonsu,
Basu Dade ba Sultan ya fito shegen gari kana harka suka tafa da Omar,ciki suka shiga amma Iklas tace dole a kara yin scanning taga ya girmansa yake,
Sultan yace kai mutumina kana fama fa,harara Omar ya watsa masa ina ruwanka kai tayiwa malam kasa ayi mana scanning shine zaman lafiyarka,daria Sultan yayi mijin tace kawai. fadi ka kara Omar ya furta.
Cikin Iklas ya cika 5mnths ya fito kadan,dawowa Omar yayi ya tarad da Iklas ta ebo yaji tana sha,kwacewar yayi ya zubar dashi yana ta mata fada kan ta daina shan yaji,gani tayi da Omar ya takura mata,komai in tana son ci sai ya hanata wai zai Mata Illa,sabo da wannan dalilin Iklas ta dauki Jakarta ta koma gidan su Omar wajen Mama wai tayi yaji baza ta koma ba sai Omar yazo yayi bikonta,Ummi tayi tayi taki komawa, kyaleta sukayi,
Kwana 1,2,,3,4,5 shuru taga Omar ko gaida Mama bai zo ba,bai nemeta ba ko a waya tun tana sa ran ganin Omar amma shuru.
Washe gari sunday 7am tayi shiri tasa driver ya kaita gidanta wajen Omar. Tana shiga ta hau gyara gidan inda yan aiki basa shiga saida ta gyara ko ina kana ta fada kitchen ta shirya breakfast tana shirya dining, kamshi ne ya tashi Omar wanka yayi ya fito ido 4 sukayi da Iklas tayi wani sabon wankan ta chakare.ina kwana ta gaisar da Omar, barka da zuwa wifey, yawwa cewar Iklas taci gaba I miss u Honey,me too dear nan tayi serving dinsu suka ciyar da juna,sai hirar love sukeyi babu Wanda yayi maganar yajin Iklas,
Sai shagwaba takewa Omar Honey?naam wifey me kike so,kawai ni kasa naji dadina..murmushi ya sakar mata sai lashe masa kunne takeyi cike da salo,dama Omar kadan yake jira yau kwanansu 5 rabonsu da juna,kamar zasu cinye Kansu haka Duke darje juna a Palo ko bedroom kasa Shiga sukayi.
Sai da suka gwangwaje da juna sannan sukayi wanka tare nan wani sabon babin murzar juna suka bude,sai wurin 4 suka samu nutsuwa tun safe ake abu daya,shiryawa Iklas tayi taci gaba da fushinta ta dauki Jakarta zata tafi,Omar ya zata Iklas ta dawo kenan Ashe bata huce ba,tafiya zaki karayi kuma?cike da fushi tace Allah kiyaye na dawo da kaina ai class dina ya zube sai anyi biko na ehe.ta fada tare da ficewa driver ya figeta sai gidansu Omar,
Omar in banda dariya ba abinda Omar keyi akan wai Iklas yaji tayi.
Tana komawa gida su Mama ma sun ganeta wajen Omar taje sai daria sukeyi a ransu,washe gari ma haka ta kara figar gyalenta driver ya kaita suka yini suna sheka love ta shirya tana cika tana batsewa tacewa Omar Allah bamu Alkhairi,yana dariya yace to ki gaida gida.
Next day da gamma 5pm ta shigo palonta,Omar ta gani yana kallon news a jikinsa ta kwanta ai kuwa ya shiga yi mata tausa saida ta huta kana ta gyara ko ina yana kamshi, tayi musu girkin dare lafiyayye suka ci suka sha,suka shiga aikin Sunna ba ji ba gani,kusan kwana sukayi sannan Omar ya kyaleta badan ya gaji da ita ba,
Itama Iklas haka bayan sunyi break saida tasa Omar ya kara xxx sannan ta shirya tace na tafi,Omar yayi yayi ta hakura ta zauna tace Sam wlh sai yaje bikonta baza ta dawo da kanta ba,
Dariya Omar yayi sosai yace to ki gaida gida ya zaro bundle na 1k ya bata,tace Allah kara budi,na gode Allah ya kareka daka dukkan masu sharri,har mota ya rakata ta shiga driver ya figeta sai gidan Mama.suka bar Omar yana ta dariya.shima ya shirya ha bar gidan fes dashi.shi kam yajin nan na Iklas gaba ya kaishi ba bayaba, dan sosai take bashi zumarta.
AsmaBaffa
ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
180-185
By
AsmaBaffa
8pm na dare Omar yaga hakurinsa ya kare zama ba Iklas kusa bazai iya ba,gidansu ya wuce,a Palo ya samu Mama dasu Suleim,zama yayi tare da gaishe da Mama cike da fara'a ta amsa,haka su Suhaila suka gaisar dashi ya amsa yana tsokanarsu,Mama ina Iklas?murmushi Mama tayi sai yau kazo bikon? Kai anyi yaji kaki zuwa haka akeyi?
Dariya Omar yayi wlh Mama rigimarta tayi yawa,bata ji ko kadan watarana sai tayi abu na manya me kyau watarana kuma ta dinga rigima kenan,Mama tayi magana haba Omar yarinya ce kasan fa kowa da lokacin da hankali ke zuwa masa,shi yasa ni bata bani haushi,Mama ni ba haushi ta bani ba dariya ma abin yake bani in ba kuruciya ba wake yaji kuma ya dinga zuwa kullum har girki da gyaran gida takeyi ta dawo,Mama dariya tayi sosai tace shi yasa muke nemanta mu rasa,kaji shiririta ko,aiki ya ganka sai ka bita a hankali,kasan dama yara da suke kan ganiyar girma haka yawanci za kaga sunayi,kaje tana dakin Umminta .
Mikewa yayi cike da takama yana baza kamshi,a bed din Ummi ya hangota sanye da wata doguwar rigar lace,tayi kyau sosai, tana shan mangoro da wuka a hannunta,har kasa ya rusuna ya gaishe da Ummi,Iklas kuwa kin kallonsa tayi ta kara tamke fuska ita wai anzo biko da kyar zata koma,sai ta ja masa aji.
A gefenta ya zauna bakin gado,Ummi mikewa tayi ta bar musu dakin,Iklas mangoro dinta kawai take sha,wifey ba gaisuwa Omar ya furta tare da gumtse dariyarsa,banza ta masa,kalar tausayi ya koma ya marairaice mata haba matar so kike na mutu ko?kin tafi kin barni bazan iya rayuwa ba ke ba,kece farin cikina ki taimaka min ki koma ko na sauki,banza tayi dashi haba Maman Babyna.
Hannunsa yasa ya zuge zip din rigarta yana shafa cikinta kinga sai yau na gaisa da Babyna since how many days yau.
Bakinta ta cuno gaba ba tare da tace komai ba,fuskarsa ya matsar saitin tata ba tare da ta shirya ba carab taji yana kissing dinta kamar zai cinyeta,kwace kanta tayi da kyar sai fushi takeyi sosai,Omar har ya fara fita daga hayyacinsa,ba wasa a fuskarsa yace tashi mu tafi gida,kafada ta make ya daka mata tsawar da ba shiri ta mike tsaye,duk iya shegen Iklas tana mugun tsoron Omar,hannunta ya kama ya hada mata kayanta a yar Jakarta data dauko ya sata gaba suka fito, ba Wanda ya kulasu sukayiwa su Mama sallama ya zaga ya bude mata mota ta shiga,shi kuma driver ya bude masa ya shiga,suna bayan mota driver ya jasu,Omar sai janta yakeyi da magana amma ita shuru shuru da kyar takeyin Magana sarauta ta motsa.
Take away ya musu na abubuwan ci suka karasa gida,koda suka fito daga motar daukanta yayi kamar jaririya har bedroom ya ajiyeta bisa gadon sannan yabi lafiyar jikinta ya kwanta rabinsa na jikinta,har nishi takeyi amma batayi masa magana ba,wifey ki huce mana pls bana son fushinki, a hankali tace ni fa ba fushi nakeyi ba,ka dan dagamin jiki zaka kashe min Baby,murmushi Omar yayi ya saba da shiriritar Iklas ko ya idan ta nutsu sai yaga kamar fushi takeyi,baya son ya ganta shuru shuru,yafi so ya ganta kullum cikin nishadi da barkwancinta tana sashi nishadi,sabanin yau daya ganta ba yanda ya saba gani ba,komai in yace sai yaga ba wani surutunta ba labari kawai sai yaga ta yarda,
Abincima yana sani yasan tana son kaza gashashiya fiye da sauran nama,ko ya kawo naman rago sai yaga taki ci,amma kaji tana ci sosai,
Ko a girki tafi yin amfani da kaji.
Naman tsire na rago ya mika mata ya dauke kazar yace yau wannan zaki ci,sai yaga ba musu ta fara ci,da ace Dane da tuni ta turmusheshi a kasa tace zata kwace kajin.
Kajin ya mika mata wasa nake miki ga naki,karba tayi ta fara ci nan ma,da kansa yayi mata wanka ya shiryata,har yau sai ya ganta taki cewa komai,kuma a fuska yaga bata fushi bare yace wani abu.
Tunani ya farayi anya kuwa Gomnati lafiya take yau,kai da a kwai matsala gaskia.
Har suka kwanta batayi magana ba,hugging dinta yayi sosai kamar zai tsaga mata kashi amma baiji tace komai ba,kunnenta ya riko da hakoransa ya dan cija kadan still ash...kawai tace tayi Gum.
cikin salon rada a hankali murya can ciki yace Wifey yau lfy kike kuwa?meke damunki?mikewa tayi ta zauna akan bed din tana cije lips,Lfy wai mene ne?kuka ta barke dashi sosai wannan ba shagwaba,kuka takeyi sosai,
Gaba daya Omar ya rude ya shiga damuwa wannan kukan na Iklas yasha bam bam da sauran kukanta daya sani ,bai taba ganin wannan kukan na Iklas ba.
Shigarda ita yayi jikinsa sosai yana tambayarta meke damunta,sai da taci kukanta ta koshi sannan tace Wallahi na gaji da cikin nan,Dan Allah ya Omar kasa a cire min cikin nan,tana kuka tace wallahi ya isheni na gaji dashi dauriya kawai nakeyi.yanzu ma Chinese yake ta min a cikina har ciwo nakeji,duniyar tayi min zafi haka kawai nake jin bakin ciki.
Wani azababben tausayin Iklas ne ya lullube Omar ganin iya gaskiyarta ta fada ba wasa ba shagwaba a cikin zancen.ga wani mugun sabuwar kaunar Iklas data kara yi masa dirar mikiya,
Cike da lallashi yace kiyi hakuri kinji ai kin kusa haifoshi saura 3-4mnths an wuce rabi kinga an kusa,da ace nasan haka ciki yake wlh da bazan yarda kayi min ba,kayi ta yimin wayo na yarda gashi ni kadai nake shan wahala,Dana yi yaji ma kin zuwa kayi saboda ka samu abinda kakeso,baka damu dani ba,
dama Ashe su Ummi gaskia suke fada min namiji ba dan goyo bane, naki ji na dinga yi musu rashin kunya akanka,da na sani wlh da suka fadamin namiji ba dan goyo bane to da tuntuni Dana goyaka na shiga cikin rana da kai na zame zanin goyon na sakeka a tsaye ka fado ka kwala kanka da kasa ya fashe.sosai Omar ke dariya sai yanzu hankalinsa ya kwanta yaji dadi Gomnati ta samu saukin jikinta,dama shi haka ya saba da Gomnati,bai so ya jita shuru.cike da so da kauna ya dinga bata hakuri baije biko da wuri ba,da kuma cikin daya sa mata yana damunta,dole yasan masu ciki basa jin dadin rayuwarsu.
Lamo
tayi tana jin lallashinta da yake tayi da kalamai masu dadin gaske,har ta samu tayi bacci.
Washe gari da safe bai iya zuwa office ba ganin Iklas kamar bata jin dadi,abincinma shi ya musu indomie suka ci,suna zaune a Palo suna kallon news Iklas na cinyar Omar yana mata tausa ko maganar kirki batayi,zumbur ta mike tsaye wayyo ya fara naushina yau harda kafafunsa yake ta min,dan Allah ka kaini asibiti bani da lafiya,shine lafiyar taki ai wannan naushin da yake miki wannan yana nuni lafiya yake Babyn cewar Omar, zama Iklas tayi tace kai wannan naushin da a fuska ya min da tuni ya fasa min hanci,murmushi Omar yayi ya shiga shafa cikin yana kanafa nausar min wifey daga yau ka dena in ba haka ba zaneka zanyi,dariya Iklas tayi yanda Omar ya dage yana yiwa yaron fada kamar an haifoshi.
Gobe ne ranar zuwanki awo ma ai ba sai a duba lafiyarsa ba,OK tace Allah nuna mana goben,karar doorbell sukaji,Omar ne ya mike tare da bude kofar,mamaki ne ya bayyana a fuskarsa ganin Sadiya da Aisha yau sunzo gidansa a ransa yace Allah sa lafiya dai,
Iso yayi musu suka shigo har palon,Aisha cikinta haihuwa ko yau ko gobe,cike da girmamawa Iklas ta tarbesu da fara'a, lemo da ruwa ta kawo musu sannan ta gaishesu,Omar sai dadi yakeji Iklas ta dauki nasiharsa akan yan uwansa,sosai suke hira,sun Dade a gidan,Iklas tayi musu girki sunci sun sha,suna ta jin dadi,Omar ne ya kare musu kallo da gani an San basa jin dadin gidan miji.
Sadiya fatan dai lafiya kuke zama da mazajen naku,sunkuyar da kai Sadiya tayi cike da kunya tace Hmm kai dai ayi zaman hakuri kawai yaya Omar,amma batun zaman jin dadi babu,ganin maganar yan uwace Iklas mikewa tayi zata bar wajen suyi sirrinsu,Aisha ce tace ina zakije kuma?yanzu zan dawo,no kinga zo ki zauna ai an zama daya haba sai kace wata bare,
Dole Iklas ta dawo ta zauna,nan Sadiya ta fadawa Omar irin Halin da suke ciki,daga Omar har Iklas sun tausaya musu matuka,dama shi yasa duk me Neman jefa wani cikin masifa kansa zai fada karshe,
Omar yace amma kun San da haka kuka ki fada a karbo muku hakkinku,Aisha tace hmmmm yaya to ya zamuyi mudai munga rayuwa,Umma ce duk ta jefa mu cikin wannan Halin Dan Allah yaya Omar ka yafe mana,munyi kuskure Wanda a lokacin nutsuwa bata zo mana ba.karma Ku damu kanku ni bakuyi min komai ba,ba wata Matsala kuma zan nemi mazajen naku,haka sukai ta godiya sannan suka shiga motarsu suka tafi.
Iklas ta kara darasi dama ance duniya makaranta gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah.sai godiya take wa Allah daya bata miji Omar,a ranta tace dole na nemo makaman yaki na zaman aure na kara rike mijina,nan take ta buya a kitchen ta kira Angel da princess kawayenta nutsatsu wayayyu,duk da basuyi aure ba tasan suna da hankali,murya kasa tace dan ubanku kuzo akwai matsala dit ta kashe wayarta ta koma wajen Omar.
Kallonta Omar yayi Gomnati ya akayi ne?yaushe kike so a nemo miki Admission a university? Kai ana ta kai wa yake ta kaya,sai na Haihu Kuma akwai wasu harkoki Dana ke so naga na gama saita su sun hau tsari tukun,
Ba kya son Aikin Gomnatin ne yanzu,Honey dafa ba yanzu bace nayi hankali tun yaushe yaushe rabon da kaga na dauki jotter ina rubutu,gaskia da nayi shirme Honey.
Omar daria yake a ransa matar da yanzu ta gama bashi dariya da shiriritarta amma wai kuri takeyi tayi hankali.
Ibzzy Boy yau Monday sai da ya tabbtar Omar yana Office sannan ya hadawa masu gadin gidan wayo yace Frnd din me gidan ne sako yazo karba,.
A Palo yaga Ilkas da cikinta a gaba tana shan water melon da madara,kanta bako dankwali daga ita sai wata dangalgalar riga iya cinya me