Author : Asma Baffa Category : Romantic Hausa Novels
shanawafa kayi aure ka barmu,ango ango.Wankan tsinkece tace ina yini cike da ladabi,daya saurayin ya leka fuskar wankan tsinke tare da cewa kardai Wankan tsinkece Amaryar? Ibzzy yana washe baki yace yeah,Allahu Akbar cewar abiki,yanzu wankan tsinke ka aura Ibzzy?duk irin ta a sar da kuka kwasa kace baza ka aureta ba ka gama da ita lallai Allah ne me shirya bayinsa a lokacin daya so
Ibzzy yace Bari dai Frnd sai dai Allah ya yafe mana,shi yasa muka tuba muka rufawa kanmu asiri muka auri juna ina ganinta a biri tana ganina a ayaba, ba ruwanmu da duniya.naga darasi kala kala Man,duk da inda ka dauki duniya to dai dai take da kai.Frnd shi tsiyar karatun duniya idan ta tashi koyama. darasi dole sai ka dauka,kuma wlh ba a kunne akeji ba.......kafin ya karasa wankan tsinke tace dukkan gabbai da ji sai yaji,ciki da waje ko ina sai ya shigeka.nan dai suka bar Zak's abokin Ibzzy da alajabi da mamaki wai Ibzzy ne dake kashe musu kudi dan suyi Iskanci
Gashi wai ya auri wankan tsinke kawaliyarsa abokiyar masha'arsa. Allah me Iko kenan.
Misalin karfe 9:30 na dare kowa na gidan yayi bacci tsuuuuuuu yakeji,wani hadarine ya taso yayin da ruwan sama ya kece me karfin gaske,Omar dake kwance shi kadai kwal wata muguwar sha'awar Iklas ce ta taso masa ga kuma son yaji dumun jikinta dan burinsa kenan idan ana ruwan sama ya jishi tumbir Iklas ma haka lol suna manne da juna suna baccinsu,
Kasa bacci yayi ya mike tare da saka jallabiyya sadaf sadaf kamar barawon tukunya ya nufi dakin Mama, tunaninsa Mama tana dakin Baffa bai San Baffa yayi sammako zuwa Adamawa state zasuyi semina.
Yana zuwa ya tura kofar a hankali ya Shiga dakin,itama Iklas tunda taji ruwan sama ya tsuge shaaaaaaaa sai ta fara kewar mijinta tare da son kasancewa dashi,
Hangosu Omar yayi Mama a kan katifa a kasa tana Baccinta,Prince kuma a dan Bed dinsa yana bacci,Iklas ita kadai a bed din Mama tana kallon pics din Omar a wayarta,Omar ne ya karaso kan bed din a hankali,kamshinsa ne yasa Iklas ta gane shine tun kafin yayi magana
A hankali ya lalubi kunnenta tare da kashe wayar hannunta ya ajiyeta gefe can,a hankali kamar munafuki ya rada mata tashi wifey muje room dina,karkiji tsoro ba abinda zan miki bacci kawai zamuyi,dama Iklas ma baccin take so suyi tare, Omar kuwa murna Ta kamashi yau zai wa Iklas wayo ya sharbi Zumarta.
Iklas kuwa ta yarda cewar bacci kawai zasu sha da Omar harda sa yatsa akan lips dinta tacewa Omar shiiiiiiiii wai yayi shuru kar Mama tajisu tare da sakala hannayenta a wuyan Omar wai ya dauketa
Ai kuwa ya dauketa kamar jaririya hannunta a wuyansa, sadaf sadaf yazo zai wuce ta kusa da katifar Mama Ashe Omar bai sani ba ya take jallabiyarsa da daya kafar, yana takawa kafarsa ta harde ji kake rikica sun Fada kan katifar Mama, Allah ya kiyaye Kadan suka bigi jikin Mama da badan haka ba da tuni Mama ta balle baras,amma duk da haka sai da kashinta yayi kara,
Zumbur ta mike tana rafka salati zata zura a guje tabar dakin sai ayatulkursiyyu take fada a bakinta a maimakon ta karanta,Sam bata kula dasu Omar ba tsabar rudewa
A garin haurowa daga katifa zata bar dakin a tamanin ta make goshin Iklas ta taka hannun Omar,kwalla kara sukayi a tare Wanda yasa Mama ta banka waje a guje,a hankali suka leka waje suka ga Mama ta fada dakin Ummi sun maida key kyaras sun rufe kofarsu.
Dariya suka dinga yi sannan Omar kawai ya kulle dakin Mama da key shima suna ta dariya suka haye kan gadon Mama hankalinsu kwance.
Sunfara romancing juna suka ji Ummi da Mama suna murda hannun kofar kamar zasu karyata Mama tana mun shiga Uku Ummi Iklas da yaro suna ciki fa.
Ummi harda kuka muje mu taso Umaru yazo wajen Nan ya gani,Mama tace wlh abin Babba ne, Riiiiii suka juya dakin Omar,Mama tana cewa da na sani da ban kashe light din dakin ba naga mene haka me uban nauyi.
Dakin Omar suka dinga bugawa Suna kwala masa kira,ka fito Umaru tashin hankali ya samemu.
Omar kuwa murza juna sukeyi suna jin su Ummi sama sama sai dariya sukeyi Iklas tana cire masa Riga cikin zafin nama shima yana cire mata nata amma fafur ta hana ya cire mata dogon wandon da tasa na bacci,tace jini bai dauke ba ayi iya romancing kawai, haka Omar ya sani amma ya kyaleta kawai a ransa yace kinci sa'a kawai a dakin Mama muke shi yasa,da sai na nuna miki CCTV na kureki.kuma dole ki bani.amma a jira next time yanzu muje a haka.
Ummi fa sunga Omar ma shuru,fita sukayi nemo security harda kunna touch light suna haska lungun da wutar nepa batayi haske a wurin ba.
AsmaBaffa
Tnx all
ⓂⓂⓂ
MA'AIKACIYAR
GOMNATI
ⓂⓂⓂ
205-210
By
AsmaBaffa
Mama da sauri suka kira securities har mutum uku suka zabo Wanda suka fi kowa karfi da murdedden jiki a cikin securities din da suke gidan,da sauri suka hawo sama har kofar room din Mama suna muzurai,nan suka fara kokarin bude kofa,kamar kofar zata balle haka suke dukanta,Omar da Iklas da sauri suka maida kayan dake jikinsu,suka shirya tsab harda gyarawa Mama bed dinta don sunyi enjoying yau.
Omar a hankali yacewa Iklas zafa su balla kofar nan,Iklas hannu ta Dora akai tana zagaya dakin ba solution,tace wa Omar ni wlh kazo ka jawo min ina zamana lfy,yanzu Mama inda kashinta yayi kara haka rukus ta kama mu mune muka firgita ta ya kake zaton zatayi mana?
Dariya Omar yayi ki daina tuno min yanda Mama take gudu hhhhh sukayi dariya gabadayansu kasa kasa,wlh kamar tolo tolo cewar Omar,ba ruwana Mama ce dai cewar Iklas,
Yanzu solution Gomnati tuno tsohuwar dabararki sanda kina yar talla,yawwa shiga toilet sai na kulleka ciki idan ta yi bacci sai ka fito,kaji fa wlh zasu karya kofar nan,
Da sauri Omar ya shige toilet Iklas tasa key,yana daga toilet yace Wifey idan tace toilet zata shiga fa?na tabbatar idan Mama ta shigo sai ta shiga toilet yanda ta tsorata dole ko fitsari ne sai tayi,
Dariya Iklas tayi ka jawo min jin kunya wlh,see u kar ki raina min hankali anji dadi dake wahala tazo zaki zame kanki,kinfi kowa jin dadi na tabbata cewar Omar,to fito ka shiga cikin sip,bude Omar Iklas tayi ya fito daga toilet yana hada zufa,
Ke na gaji su kamani kawai na shiga sip kamar kwarto nida matata,kawai a fada Mata gaskia.
Wlh ban yarda ba laifina zasu gani suce nice jarababbiya na manne maka,da masifa Omar yace ohhh da nazo ban taimaka miki ba?,itama Iklas ta harzuka cikin bacin rai tace ni na kawoka ko naje dakinka eh,da kazo na fada ma mu bari mu samu waje secret kaki ji,then zaka lullubeni da fada,
To anzo din ba hakkina bane cewar Omar kasa kasa suke fadansu. Dan kar aji muryarsu,yaci gaba ki kiyayeni da yimin rashin kunya,kar ki jawo na zaneki ko yanzu na kwaci hakkina ta karfi,bismilla kwaci cewar madam Gomnati,
Gadan gadan Omar ya fisgota ya ajiyeta a Bed a hankali dan kar su Mama suji nan Iklas taga da gaske yakeyi kuma asirinta zai tonu cewar ta fara sallah,
Cikin Rada tace haba honey kayi hakuri su Mama fa suna bakin kofa,kokawa suka fara tukuri suna bige bige da magana kasa kasa omar yana zan Nuna miki yau ni ba sa'anki bane,sai nishi da hakki Iklas keyi,
Tana kokarin tashi tana fadin bazan bayarba ka kwata din cewar Iklas,
Ummi ce ta daka tsalle tace mutanen boye ne a dakin kuyi shuru kuji wlh kusur kusur akeyi kamar beraye,Mama ta kara ja da Baya tana kuyi shuru kuji maganganu a ciki,kasa kunne sukayi har securities sukaji maganganu a cikin dakin amma ba a gane murya kuma ba ajin me ake cewa,
Ihu sukaji kadan can kasa shima ba a gane muryar ba,can sukaji ana yin kamar jifa an daki sip,kofa sukaji tayi kara,an jefar da wani gwangwani yayi kara kwararam, ai securities da gudu suka sauka kasa suna kuyi Hakuri a nemo malamai manya wannan ba aikin mu bane, Mama ma suka rufa musu baya,
har su Ummi sun sauka suka kuma dawowa suka wuce kofar suka Ruga dakin Ummi,zasu sa Key Ummi tace Iklas da yaro,komaawa sukayi riii cikin Sanda suka dinga Iklas Iklas suna buga Kofar,
Omar ya toshewa Iklas baki sunyi luf jikin kofar toilet Suna saurarar su Ummi,Iklas ce tayi gurnani Uhmmmmmmmm saboda Omar ya toshe mata baki yaji zata tona musu asiri, cikin rada yace kiyi shuru na fasa yi ,karki tona mana asiri,na tabbata Mama sai ta tsinemin idan ta kamani,
Yanzu muyi kokari subar wajen nan,kokawar da mukayi dazu da Alama ta tsoratasu mu karayin irinta,
Bakinta ya bude mata tana fushi dan ya bata wahala a kokawar da sukayi dazu.
Jikin kofar taje tare da canja murya ta fara kukan saniya,Omar ma wajen kofar yazo yayi kukan akuya,ya canja murya yace bil'adama Ku kiyaye mu,kuna takura mana nan kasuwarmu ce ta kayan miya,
Iklas ta makale murya anan har hanjin tururuwa muke siyarwa, dariyarsu kawai suke dannewa,Omar yace daga yau sai karfe 10 na safe zaku dinga amfani da dakin nan,Ku tabbatar kun bar dakin nan idan 9 na dare yayi,kuma baza mu illata muku jaririnku da Iklas ba domin sunfimu power,su mun yarda su dinga kwana a dakin,amma banda Ku.
Iklas ta kara canja murya tare da cewa nasan Iklas wacce da take saida Apple da kwai mun San tarihinta yanzu sai mu fada muku,har kwandala ta furta lokacin da take nakuda,Omar shine Wanda akayi masa asiri ya bar gida dan a zalunceshi.......
Mama ta kame a jikin kofa jikinta sai bari yakeyi kamar mazari,Ummi tace wlh mutanen boye ne,kara sukaji an kwalla Iklas sai Chinese sukeyi da Omar tana lallai yau zan sha jinin biladama.
Ai su Ummi suna jin haka suka zura da gudu dakin Ummi tare da danna key,suka fara lazimi kala kala bayan sun dan nutsu Mama tace kinji wani gurnani da sukeyi,Ummi tace har tarihin Iklas da Umaru sun sani kaf idan ba mutanen boye ba wa zai San wannan.sai tattaunawa sukeyi kan aljanu,Mama tace uhm muyi shuru kin San zasu iya jinmu.
Omar da Iklas dariya sukeyi har kasa tare da tafawa,wlh kin kawo solution gobe mu nuna bamu San komai ba,kinga 9pm Mama zata bar room din sai na zo mu rufe kofar muyi aljanun karya mu na kwasar sweet.
Su Omar kwanciya sukayi makale da juna suka sha bacci,Mama kuwa tun a Daren ta sanarwa Baffa abinda ke faruwa,
Gari na wayewa da asuba Omar yanayin Sallah ya fice daga room din ya koma nasa,
Yana fita Iklas ta mike tayi tata sallar da azkar wai dan kar Omar ya gane ta fara sallah,shi yasa sai da ya fita tayi tata,su Mama har 11 na safe basu bude kofa ba,sai da rana ta fito sosai sannan suka fito,tare da zaman jiran Baffa dan yace yana hanya,
Omar ne ya fito sanye da shiga ta alfarma,yasha farar shadda,yana kasaita sai kamshi yakeyi,su Ummi ya gani a Palo sunyi jugum kamar masu zaman makoki ko breakfast Mama bata yi ba,
Har kasa ya tsuguna yana danne dariyarsa ya gaishesu,sannan yace lfy wai na ganku haka?inafa lafiya Umaru cewar Ummi, jiya mutanen boye sun hanamu bacci, tamke fuska Omar yayi da alamar tsoro a ina kenan Mama,? dakina Babana da farko ina bacci naji wani abu kamar buhun shinkafa an jefamin a jikina,za a karyani,
Hangame baki Omar yayi tare da dudduba jikin Mama yana mata sannu,kar kaso kaji yanda aka dinga buge buge da ihu a ciki,murya kala kala,Omar yace tab wannan sai ifiritai,
Ummi tace har tarihinku suka bamu jiya wata dariya ce ta kama Omar da kyar ya iya dannewa, a firgice kamar gaske yace ummi Prince, da matata ta? Mama tana jimami tare da karkada kai tace kayya Babana sai abinda Allah yayi dasu,dan ciki suka kullesu da kwado,securities ma kasa komai sukayi.
Kafin Mama ta karasa amma Baku taso ni ba?cewar omar, ina daki ina bacci,kai umaru har wajenka munje bamu ga kowa ba,Omar yace kundai firgice ne kawai amma ni ina bed ina baccina,Mama tace gaskia a tsorace muke baza mu gane ba.
Fiya fiya kamar Omar zai tashi sama ya haura sama tare da cewa yarona da Mamatata,
Iklas tana labe tana jinsu sai dariya takeyi a hanya suka hadu da Omar itama sanye da farin material sai kamshi takeyi tasha kwalliyarta,hugging dinta Omar yayi tare da sheka dariya,yana ina prince?yana wajen karime tana masa wanka,
Rike da hannun juna suka sakko kasa, da sauri su Ummi suka tari Iklas suna me ya faru ince ko jiya basuyi muku komai ba?Iklas ta kallesu mene ya faru lafiya? Mama tace jiya ke baki ji komai ba? nifa ban gane ba Mama abinda ni ko farkawa ma banyi ba,saida na makara a sallah ma,Allahu Akbar Cewar Omar,Ina yaron?cewar Mama yana wajen karime tana shiryashi,
Alhmdllh Mama take maimaitawa,Omar yace wifey muje yau mu zamuyi abincin Breakfast, Mama tunda tsoron room dinki kikeyi ki koma na Baffa kawai,haka za ayi Babana cewar Mama, Mama har tausayi ta bawa Omar da Iklas yanda take a tsorace.
Wani Daren ma haka suka taru a kofar room din Mama, Omar dauke da Prince, Iklas,Mama, Ummi, Baffa da sauran securities tun 9pm suke jira har 12am basu ga komai ya faru ba a dakin Mama,Baffa ne yaja tsaki yace kai kowa yaje ya kwanta kun bata mana lokaci,baga Iklas nan ba mene abun tsoro?
Da kyar Baffa da Omar suka kwantarwa da Mama hankali ta yarda ta koma dakinta,
Iklas ta matsa kusa da Omar can kasa tace Allah kiyaye Gaba, mintsininta Omar yayi kadan a cikinta,yayin da kowa ya watse ya barsu,lips dinta ya kamo tare da tsotsa kadan ya mata Good night ta karbi Prince tayi cikin room din Mama.wanka Mama tayi ta shirya sai wajen Baffa,ta zata Iklas tayi bacci,harda sanda.
Tana fita Iklas ta kunna wayarta za tayi karatun novel kiran Omar ya shigo,tana dagawa yace ina Prince dina?wato prince ma kazo nema ko?yayi bacci tun dazu,mama fa? Ta fita cewar Iklas,a firgice yace tsoro ne har yanzu?calm down tana wajen baffa har wanka ma tayi,
Murmushi yayi yace hmm to ko nazo? Cewar Omar da sauri Iklas tace no karka jawo min pls kayi bacci.matsoraciya kawai,ae naji din,to yimin wani abu nayi bacci,nan Iklas ta dinga zuba masa sweet word masu girma da tsada,wasu ma kunne bazai dauka ba shima haka,daga cewa za ayi bacci sai da suka kai 2 na dare suna waya.
Police ne sukayi sallama a gidan Sadiya tare da tasa keyarta zuwa station saboda an samu nasarar cafke yan ta'addan da ta taba sawa su kashe mata Omar, ana kamasu suka kala mata sharri cewar itace uwar dakinsu,dan haka aka kama da ita.kwanan Sadiya 5 a sell Omar ya biya kudi me yawan gaske aka saketa da kyar.
Mijinta ma yayi nasa kokarin wajen kareta akan case din.
Bangaren Aisha kuwa mijinta yace tunda Allah ya shiryeshi ya daina harkan banzan da yakeyi zai kara aure, mace daya baza ta isheshi ba,ya nemo wata yar santaleliya zai aura me suna Zakiyya.Aisha tayi kuka tayi bakin ciki ta gaji.ta saduda ta fawwalawa Allah,Baffa ya nemo su ya hada kan yaransa tare da yi musu Nasiha me ratsa jiki.
Najja kuwa cewa tayi Baffa nima ance za a turo,ok ko me ake ciki ki fadawa Mama cewar Baffa,a nutse tace to Baffa. Su Najja anga duniya ta fito da miji itama kwanan nan za a sha biki.
Yau Iklas kwananta 35 tayi arba'in,gyaran jiki ta shashi in and out,ta kara kyau kyan diri ta karashi,yayin da Omar yake Neman zaucewa sabo da Iklas bata yarda yayi xxx sai dai romance kawai,suyi fada su shirya,yayi fushin ya hada dabara da salon wayo har yau bai yi aiki akan Iklas ba,yanzu ya canja shawara.ya gaji ya matsu Mama ta bashi matarsa su koma gidansu,gashi taki yarda dan Mama ce masa takeyi sai Iklas tayi 2mnths zata bashi ita su tafi.shi kuwa yace bazai yiwu ba gaskiya.
Yauma kamar kullum Iklas tana baccinta dakin Mama yanda suka saba,Mama na bisa katifa tana Bacci Omar ya lallabo dakin daga shi sai boxers dan firit,ba tare da bata lokaci ba ya sunkuci Iklas tare da toshe mata baki sosai,
Zai tafi jin kamar