Author : Billy Pinky Category : Arewa Pen
Alhmdllhi. Mafi yawancinsu kuma ba ƙaramin rikicewa sukai da ƙaton mansion ɗin na SARAKI FAMILY ba. Har takai wasunsu ma sun gagara bakin magana. Su Buhaisa, Yasmeen, Bahijja,Isha, da sauran 'yan matan suka shiga cikin alhini da mamaki yayin da tuni masu hoto suka fara.
Yayinda a fannin 'yan matan gidan su Zaituna dama kowa burin su shine ganin matar Yayan nasu dan a iya jikin ta kawai dasu kalla kai kasan bata wasa bace........✍️
*Alhamdullah 🙏. Anan zamu dakata a book one na wannan littafi mai suna RAYUWATA 🌹 sai kuma ALLAH yasa muna da rabon kaiwa wani lokacin dan banjin zan ɗaura da sakin sa maybe saina kammala rubuta NIDA YAH HAISAM tukun nan sai mu daura da Book 2 ɗin. Amma idan har naga yanayin yadda ku damu dashi maybe kafin na gama rubuta NIDA YAH HAISAM d'in na ɗaura da RAYUWATA tawa sai dai naga yanayin yadda ku damu dashi tukun na.*
★Tofa masu karatu yaya take ne?.
★Mike shirin faruwa?.
★Ina Suraj ango?.
★Meyasa Auran Safiyyah ya koma kan Majeed a maimakon Suraj?
★Wai Taya ma hakan ta kasance?.
★Shin Safiyyah zata amshi Majeed a matsayin miji kuma ta manta da Suraj?
★Shin Majeed Son Safiyyah yake ko me, meya kawo hoton ta kan screen ɗin system ɗin shi?
★Ya batun aikin Safiyyah shin Majeed zaibarta ta cigaba da zuwa aikin ta anan Abuja ko kuma zai hana?
★Shin Mummy zata janye kudurin ta na dole sai Majeed ya Auri Zaituna kunsan dai Mummy Bata wasa bace😂?
★Ya zaman Safiyyah zai kasance a cikin gidan AA SARAKI HOUSE ga manyan basawan dake zagaye da ita?
★Kunsan dai Safiyyah miskilace ga hakuri shin zata barsu ne suci lagonta ko zata chanja ne ta koma masifaffiya?
★Ɓangaren Mom kun dai san alƙalamin BILLY PINKY baya yafiya, dole kowa ya girbi abinda ya shuka?
★Ina anty Waleeda masoyiyar Suraj shinya soyayar tasu zata kasance shin Suraj zai sota?
★Shin ya su kansu matan cikin gidan su kansu akwai Zazzafan wasa a tsakanin su?
★Wai shin su waye waɗan nan su biyun mace da namijin nan?
★Shin waye ma yasama Majeed poison acikin madara?
★Ya soyayyar Isha data Yah Ansar zata kasance?
★Meye haɗin Ummie da Ammah?
★Wai shin ya zamuyi ma da Buhaisa ne?
★Shin Finnat ta hakura da Majeed ne ko kuwa tana nan akan bakarta?
★Wai shin ya batun gidan su Suraj (MD)?
★Anata magana an manta Ummahn su Safiyyah da Mom ta mata kurciya🤭 Shin tana rayane kota mutu idan tana raye shin zasu haɗu dasu Safiyyah?
★Magana fa ake ta an kawo amarya gidan mijinta amma ango ya rikiɗa zuwa wani daban.🤭😂🤔
★Hhhhh masu karatu akwaifa gurmi. Gurmi gagarumi ma kuwa na musamman. Dan littafin nan ɗauke yake da nasa salon shima. Hargitsi da cakwakiyar dake cikinsa kuwa. Hhhhumm ba'a magana, dan bama mu fara komai ba sai a book 2 da zai zo duk sanda ku shirya, kuma komai da kuke buƙata yana a cikinsa ne.
★Dan shi kansa Majeed bakusan waye shiba har yanzu dan bakusan cikekken Tarihin saba suwaye SARAKI FAMILY?
★Kai kar dai na cikaku da surutu, kudai saikun shirya domin samun duka wannan amsoshin a RAYUWATA BOOK 2 har ma da wanda baku sani ba.
★Ya rabbi ka shiryar damu bisa tafarkin gaskiya, ka gafarta mana ka yafe mana kurakuran mu. Ƴar uwa! Ɗan uwa! Duk wanda naima ba dai-daiba ya gafarceni. Nima na yafema kowa. Fatana kumin addu'ar fatan alkairi nima na muku tare da iyayenmu baki ɗaya.
Taku har kullum🤝
*BILKISU SA'EED ALIYU (DR)*
*(BILLY PINKY✍️)*
*San so, ƙaunar ƙauna Zafafa nake muku baki ɗayanku masoyah ❤️ kamar yanda kuke mana🤍💋*
Muje zuwa BOOK 2 🏃🏃🏃
20, July 2025✍️