Chapter 3 Reading RAYUWATA BOOK COMPELET BY BILLY PINKY.txt Arewa Novels

RAYUWATA BOOK COMPELET BY BILLY PINKY.txt

Author :  Billy Pinky Category :  Arewa Pen

Chapter   3 / 29

6K to 9K   out of 84.6K words

tom Yaya bye_ bye,
Allah yah tsaremin ke, ameen yah Allah,
Atm nadauka dan dama bawani kudi agurina sosai, nasaka a hand bag ta fita, su anty Waleeda suna ta shara bacci harna tafi,
Nappep na hau muce.

Inazuwa nabashi kudin shi na shige ciki.yau dai nariga "Isha" zuwa,
Kasancewar yau inada gabatar da program banfi zaman minti talatin ba mu fita nida mukhtar,
Munfita yatsaya shida mu'az kyalesu nayi nawuce sai dana gaishe da kowa kafin na tsaya nadan gyara fuskarta a agaban mirror san su shigo.
Haka bakon mu nayau yashigo tuntuni
Dan haka muka fara gabatar da program din.

Yauma kamar kullum "isha ce takawo ni har gida, mun dade muna fira a mota kasancewar yau ba tazo da wuri,
Sannan nashiga gida. bakowa a parlour dan haka kai tsaye bedroom na wuce, anty Waleeda ce kawai aciki tana kallo,
Amah nai sallama Bata dago ta kalleniba bare insa ran amsawa,
Kaya na cire nashiga bathroom, saida na tsaftace shi sannan nafara wanka na dauro alwala na fito,
Kaya nake sawa saiga anty Waleeda agabana, sai masifa takemin wai natafi ban musu miya ba.
Inda ace mom ce zan iya kyaleta amah anty Waleeda ko bata isaba, tunda bata kama girman taba,
Umm banyiba ke meyasa bakiyi ba oohh ashefa baki iyaba ko nafada cike da rainin hankali,
Ke harkin isa kizo kinamin aka_aka, saiku bari waccan ita tasani.
Tazo tai magana amah wallahi badai keba ke asuwa,
Ni_ni "Safiyya kike cema haka?" Anfada mikin ai baki ja girman ki bane shiyasa ttwws. naja tsaki ina barin guri naje na fara sallah inajinta ta fita tana kuka,
Bansan me tace ma mom dinba ai sai gata a sukwane, ina kiki shegiya, yar gidan mayya, yauzan ga uban da yatsaya miki agarinan, inajin ta tagama zage_zagen ta, har na shafa addu'a.
Sanan nace wallahi mom niba shegiya bace dan kin sani da ubana wallahi.
Idan kuma ni shegiya ce to wannan ta kusa dake ma shegiyar ce.
Nafada ina nuna
Anty waleeda,
Kuma wallahi uwa ta ba mayya bace saidai ko ke kinsan mayar data lashe kurwar abba, da ummah da haryanzu ba asan yadda takaita ba.
Ina gama fada nashige bayi na rufe kofar, na basu baki sake suna kallo na.
Ni kikace ma mayya har kike cewa nacinye kurwar ubanki ko to wallahi uban naki zai dawo,
Za kisan uban wa kikawa sharri shegiya kawai, ga shegiya Nan agabanki nafada ina mai murguda baki daka cikin bayi.
Kwafa tayi su fice itada yar tata...!

______________________________________
______________
ABUJA.........✍️

_Sai mun hadd'u a page {10&11} danjin yadda zata kaya_🥰




https://chat.whatsapp.com/CiFQHB3CNkRJ8gmX6banlC

*🌹 RAYUWATA*

*Story and written✍️*

*©️ Bilkeesu .S. Aliyu*
_💞(Billy pinky)_💞
*🤝🥰 Amanar nazari writer's association*📚

[07070260240]

*WhatsApp number or call*📱

*📚🖊️ NAZARI WRITERS ASSOCIATION*📚🖊️

_Kyakkyawan nazari kafin rubutu na ɗanfare da bin ƙa ido jin rubutu_

_Cikakkyan nazari kafin kan Ƙaya ta duniyar adabin hausa_

Book 1 📖

*EPISODE* 🌷🔟▶️1️⃣1️⃣ 🌷


*Nnamdi Azikiwe international airport Abuja*
Jirgin daya taso daga Dubai yayi landing a Abuja. Cikin natsuwa duk wani passengers dake ciki sa suka fara fitowa. Vvip section Tsaye yake qam akan tsahonsa na tsayeyen namiji da babu ko rankofawa.

Suite din jikinshi da basai an zauna bata lokacin lissafin kudin da suka lasheba. sun masifar zauna masa da tabbatar dashi a matsayin jarumin sa mai gara kan nera duk yadda yaso bisaga damar da Allah yabashi.
Komai na jikinsa ba'kine sai d'an adon takalmishi da yake Pink da neck tie d'insa shima pink Mai azabar kyau. Agogon hannun sa kirar diamond,
kamilalliyar fuskarsa Ma'abociyar kamewa da tsare gida a tsuke.
Sai kwantaccen kashin kumatunsa siriri daya zagaye bakinsa zuwa hab'arsa kamar anzana da biro Wanda yaje har gaban goshinsa kwance luf_luf, fari ne tass.
yanada manyan idanu wanda Kwayar idonsa ta kasance blue, sai taswirar hallitar kyawu hancinsa daya zauna daram kan kyakykyawar fuskarsa.
Girarsa cike take da gashi dan sun hade girarsa guda daya kamar an tsagata.
wanda bai saniba tuni ya sakashi ajerin larabawa, tuni kamshinsa ya baje wajen.

Cikin nutsuwa, Kamala, haiba,nagarta yake saukowa daga matakalar jirgin. Body guys d'insa biye dashi
*Abdulmajeed Abubakar saraki*
Kenan.
Gaba daya mutane dake gurin kallo ya koma kanshi, wasu suna sakashi jerin larabawa, tuni wasu su sakashi a jerin India wa, jerin motocin na alfarma da sukazo tarbashi gabaki dayansu bakakene sai ta tsakiyarsu wacce take fara dukkan su dauke da tambari, cikin sauri daya daga cikin yaran nashi ya bude masa ta tsakiyar tare da matsawa suna rissinar da kansu kasa, yana shiga su rufe kofar suma duk shiga tasu suyi sufara sharara gudu a titin kamar suka dai ne a titin, da anga tambarin motar asan waye mamalakinta,
Kai tsaye

*MAITAMA ESTATE*
Suka nufa basuyi wata tafiya Mai nisaba,
suka tsaya agaban wani irin gida gidan daya amasa sunan shi gida, haka kuma gidan da kyawunsa yadarama dukka gidajen, duk dacewa gidajen naka mancece niya da juna, amah duk yafisu tsaruwa,
Idanu nasake warewa tabbatar da cewar, glass din danaga yana budewa get ne ko akasin haka,
Batare da nagama tinanin ba,
Motocin suka kutsa kansu ciki,
Wanda hakan ya tabbatar min da cewa get ne.

*WELL COME TO THE AA SARKI HOUSE*
Shine ke rubuce asaman makeken gidan da manyan baki da mai kalar gold,

Ajere motocin duk suka shiga makeken compound din da Sam bai da iyaka ga Mai kallo, kowace ta tsaya a muhalin da akeson ganinsa.
Dolene kashigo wannan gida ka tsarkake sunan UBANGIJI mai rahama mai jinkai, danshike samarwa aduk sanda yaso akuma lokacin da yaso.
Ginine daya ginu da karkashin makundan kudade da Sam zaka iya rantsewa da Allah ba'a Nigeria kakeba idan kana acikin sa.
Dan iya compound kawai da abin dake zagaye da gidan, da kallon ginin a tsaye ya isa tabbatar maka nera tayi kuka,
Wani irin dunkulalen ginine mai mutukar armashi da
kayatarwa. Ga wasu irin ciyayi da furrani masu mutukar kamshi da sanyaya gida da 'kawatashi da sukaima ko ina ado.
Da wasu jibga_jibgan motoci cikin wasu rumfuna kusan guda biyar ajere daga can nesa sosai.
Wasuma rufe suke da tempol, sosai ma'aikatan ke Kai_kawo, Dan dole wanan gidan yanada masu kula dashi ta ko wanne fanni,

Dukan su fitowa sukai cikin sauri su nufi wannan farar motar cikin sauri daya daga cikin yaran nashi ya bude masa motar tare dukkan su rissinawa sukai, saida ya dauki minti biyar kafin ya ziro kafarshi waje, Mai dauke da bakin takalmi, nanma ya dauki tsawon lokaci kafin ya fito gaba daya.

Cikin nutsuwa, Kamala, haiba, nagarta, yake tafiya har yazo bakin wata hadaddiyar kofa mai wani irin zubin kyau da kowa ya kalla yasan ansiyeta da kudade masu yawa.
Abude masa da sallama ciki_ciki yakara sa hadadden parlour dake matsayin main parlour komai nacikin sa atsaftace yake ga 'kamshi da sanyin ac amah ba kowa a parlour sai television dake ta aiki.

Parlour na biyu yashiga, daya kasance kata faren gaske, haduwar parlour ba'a magana Dan ya 'kawatu 'kawatuwa ta mussaman. Komai sai kyalli da daukar ido yake tamkar ba'a talauci aduniya.
Shima dai kamshi yake na mussaman,

Sai kafar bene daya kasance mahadar sassan gidan uku. Gashi katan gaske bana wasa ba, dan duk da set din na kujeru biyar a cinkin sa, zama a iya kawo wasu group_group na kujerun guda goma batare da sun matsu juna ba.
A hankali dattijuwar matar dake zaune a kujera 1sitter da laptop agaban ta da tun shigowar shi ta ture laptop din murmushi kwance a fuskarta da kin ganta kinsan tana cikin tsan_ tsar farin ciki.
ADaganita kasan ba bahaushiya bace, dan farace sosai gashi sunyi matukar kama sosai, zan iyacewa ma komai nata ya dakko,
Your welcome my son tafada tare da tashi ta nufeshi.
A hankali ya lumshe idanun shi, yasaki murmushin gefen baki wanda inba kura mashi ido Kaiba bazaka gane yayiba, kamar wanda aima dole yakara sa ya rungume ta, "my son! atare su saki ajiyar zuciya, kana lafiya ya hanya?
" ammiii! yafada cike da shagobba yana dagowa.
"Na'am my son!
Alhamdulilah.
Nake kufa?
Lafiya lau. Tafada tana kama mishi hannu.

Wats kyakykyawar yarinya ce kimani shekara 21 kamar su daya dake saukowa daga upstairs,
Tana zuwa karshe taja birki "yaya Majeed" tafada da karfi mamaki kwance a fuskarta, ai dagudu tak'araso ta rungume shi "Yaya majeed I miss you Soo much!
Tafada tare da sake rungume shi,
Humm trouble maker can't you see, just one month, ai ba dadewa nayiba.
Uhmm "yaya aj aganinka ba kinjifa ammii tafada cike da shagobba, rabu dashi kinji auta, kinga tafiya yayi.
Yauwa ammii nah baran nai wanka sai na fito, yafada cikin nuna alamun ya gaji da maganar,
haurawa sama yayi

Baiyi tafiya mai tsayiba, yakarasa wani katafaren part, Wanda gaba dayan shi glass ne, agaban kofar shiga ya tsaya itama 'kofar ta glass ce amah ba'a iya hango abin dake ciki, saidai na ciki yah hango na waje.
Wani Abu ya matsa da hannun shi atake kofar tafara budewa,
Yana shiga ta rufe.

Wow shine abinda nafurta ganin tsaruwar part, gaskiya zama lissafomuku kyau dakuma haduwar shi za'aci lokaci dayawa amah nabaku damar kowa ya k'iyasto da kansa.
Amah komai na ciki Pink and white ne sai Golden colour.
Iya tsaruwa part din ya tsaru, gawani kamshi na mussaman dake tashi Mai sanyaya zuciya,
Dasa nutsuwa.
Kayan jikinshi yah rage sanan ya shiga bathroom ruwa yatara acikin bathtub,
Kana yashiga ciki.
Wanka yayi ya fito daure da towel, da wani kuma a hannun shi yana goge kwantaccen kashin kansa wanda ya sauka har zuwa gadan bayan sa, zuwa na kumatunsa,

Close d'insa ya nufa daga can kusuwar bango ya danna wani ma balli atake adon wutsiyar wardrobe din, dake ta dai_daita ko ina ya shiga nade kansa. zallar gilashi garai_garai da hasken sa kesa a iya ganin komai dake cikin wajen ya bayyana.
Kayane na alfarma matsu kyau da tsada.
Bai dade sosai ba ya fito sanye cikin riga da wando farare tar nashan iska.
Kan sofa dake kusa da gadonshi ya zauna tare da daukar waya,

Dane_dane yadanyi sanan ya kai wayar kunnen shi ka kawomin laptop.
Shine abin da kawai yafada ya yanke Kiran.
Ba'adau sawon lokaciba aka Danna belt remote ya dauka ya danna kofar ta bude, yana shigowa kofar ta rufe cikin nutsuwa yace barka da hutawa. yafada yana aje masa laptop din.
Hannu kawai ya daga masa, shikuma ya fita
Laptop din yafara sarrafawa cike da kwarewa.
Ya dade yana aiki da laptop din wayar sa tafara kara "Ammii" sunan daya fito a screen din wayar kenan.
Murmushi yayi kana ya kai wayar kunnen shi, "my son mekake ne wai adaki har yanzu baka sakkoba kayi lunch.
Sorry "ammii nah" natsaya wani aiki ne amah ina gamawa insha Allah zan fito.
Aa kaida kafito kayi lunch in kagama saika karasa kaji "my son" okay "ammii" ganinan fitowa yafada yana rufe laptop din, waya kawai yadauka ya fito..........✍️


Sai mun hadd'u a page {12&13} danjin yadda zata kaya🥰






🌹 *RAYUWATA*🌹

*Story and written✍️*

*©️ Bilkeesu .S. Aliyu*
_💞(Billy pinky)_💞

*🤝🥰 Amanar nazari writer's association📚*

[07070260240]

_WhatsApp number or call_

*📚🖊️NAZARI WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*

_Kyakkyawan nazari kafin rubutu na damfare da bin'ka'idojin rubutu_

_Nazari kafin rubutu kan kaya ta duniyar adabin hausa_

*Book 1* 📖

EPISODE🌷1️⃣2️⃣▶️1️⃣3️⃣🌷



Yana fitowa kaitsaye dining area ya nufa "Ammii da auta ne kawai akai, shima kujera yaja kusada Ammii.

Abinci ne kala_kala da abinsha bayan sun gama ne, sudawo parlour suna fira shiko "majeed yana aiki a laptop kadan_kadan yake samu su baki,

'Yan matan gidan ne suka fara shigowa masa sannu da zuwa,
Daga baya ma tashi yayi zai fita,
My son inazuwa?
Ammii zanje ne nagaida granny! okay adawo lafiya, Allah yasa "Ammii nah

_________________
___________
_____

*Kaduna....*

Suna fita nafito daga bayin karatun da banyiba na dau alQur'ani zanyi,
Saiga kiran "Buhaisa"
Sis Na'am" 'yar gidan mom yakike? kedallah bansan iskanci! ta ina nazama 'yar gidan mom din?
Sorry sisi nah kece ai dole a kiraki yar gidan mom din ai,
Ummm ni rabuda ni da zancen wannan matar dan Allah!
Yaushe zaki shigone kinsan dai mu wannan matar ta rabamu daku,
Saidai ku kuzo badai muba.
Humm zan shigo insha Allah sis karshen week dinan, akwai labari ne? Ai ba acewa komai saidai kin shigo din kwai sisi nah!
Tom ki gaida min da ummah da anty hajja.
Tom Insha Allah yaya saif din fa kokin manta dashine aa wllh, kawaidai nayi fushi dashine, amah saidai nazodin .
Okay Allah yah kaimu please kizo da wuri.
Insha Allah.
Allah ubangiji ya yarda.
Ameen"
Ahaka muyi sallama karatun nafara ban dadeba a kira sallah isha'i na gabatar da ita,
Na dade ina addu'oi kafin natashi, ina niyar hawa gado Dan nasan yau banida abinci a gidan.
Jiyama da miyar ce kawai ban karasaba ban sami abincin ba balle yau da koyi banyiba,
To Allah yah taimake ni abincin dare ba damuna yayiba.

Shirin hawa gado nake aka bankado kofa,
kina inane mara kunya?
Abba ne ke wanan hargagin dagani an daurashi ne a keken bera shikuma ya hau ya zauna,
Ni tsayawa manai ina kallon shi dan rabon Dana ganshi ma,
Maybe nakusa one week,
Barka da dare abba nafada in mai rissinar da kaina kasa,
Barka da ubanki, wato kedai "safiyya bakida kunya koh? yanzu har Zuwaira zakicewa mayya, harda ta cinye Miki uwarki k haba alhaji zama zakai lissafamata abinda takai koko zaka dau matakine akanta ehhh
Tafada tana mai katse abba.
Jikinsa har rawa yake tsabar tsoran ta, ya nufoni da bu-la-la wai zai dakene, harda ka farfasa mata jiki tunda ita ta girma sai rashin kunyar tsiya,
Sumar tsaye nayi ganin da gaskefa abba dukana zaiyi,
Bawai yaune dukansa nafarko ba amah na yaudin yami ciwo. bansa sanda wasu zafafan hawaye su zubomin ba.
Ba zato_ba-tsammani naji shigar bu_la-la ajikina, wata gigitacciyar kara nasaki ina mai guduwa, amah abba baiji tausayi na ba haka ya biyoni, danaga yana shirin illatani itakuma bata da niyar cewa yabari, na shide bayi ina mai rufo kofar .
Abba da buga kofar yake kamar zai ballata,
Amah inajinsu naki bude musu.
Suka karaji fadan su da bugawa daga baya mom tajashi Suka fice.

Kukane ya kufcemin inajin wani tikukin yana tasomin a zuciyata, haka nayi Mai isata natashi wanka nasake yi nagasa jikina,
Kana na fito 10:30pm
Nagani dana duba agogo, konciya nayi cike da kewar ummah nafada duniyar tunani,
Kiran Yaya Ansar ne ya katsemin tunani na,
Bandauka ba saboda basan yin magana kwata_kwata
Har tagaji tayanke,
Tunanin na ture nai addu'a na kwanta.

Tunani yahana ni bacci dan haka nayo alwala nafara nafila nashiga kai kukana gurin Allah.
Kana nafara karatun alQur'ani.
nade sannan anty Waleeda ta shigo dawasu yan iskan kaya da kallo nabita dan da alama batama lura daniba, jakarta tacillar gefe tada gado kamar wacce tayo shaye_shaye nadade da lura anty Waleeda kamar ta kauce hanya amah bana son abinda nake zargi yazama gaskiya,
Rufe alQur'ani nayi tareda nike hijjab na gyara mata kwanciya na kwanta tareda be kwanciya bacci.

Washegari...
Ban tashiba sai karfe bakwai dan yau nai alqawarin ba abinda zanyi agidan ko shara kuwa.
Wanka nayi na dauro alwala, sallah nayi dan yau na makara sanan nashiga kitchen nasa ma cikin wani abu har time din gidan shiru ba wanda yatashi. ciki nakoma

Tsaf nashiya cikin less pink da ayi kolliya da purple nasaka hijjab purple, sai facemask, da eyeglasses,
kana na daura agogo sai plate shoe shima purple, jaka na dauka da waya, nafita ba wanda yatashi anacan ana baccin asara,
Nappep na hau mu wuce, kudinshi nabashi nashiga ciki, sisi nah!
Tsayawa nayi dan yau kwata_kwata banaji na dai_dai
Lafiya kuwa kike sis naganki wani iri kamar wacce tayi kuka?
Lafiya muje ciki kawai nafada mata ina murmushi,
Koda mushiga bata sake tambaya taba saboda lura da banason magana.

Fadaila ce tazo wai MD na nemana yinai kamar basan me take cewaba kamar mai bacci,
Kice masa bata jin dadine ta kwanta! Okay! tana fita,
Yaya Ansar ya kirani time dinma bacci ya daukeni dan wani azabeben ciwo kaina kemin ga zazzabi ya nashirin rufeni,
Wayar "Isha ce ta dauka bayan sun gaisa tace masa banajin dadine na kwanta,
Subhanallah!
Tasha magani?
Ciwon me take?
Ya jerowa "Isha tambayoyi ajere, Yaya ciwon kai ne amah Tasha magani,
Taimai karya dan tayi_tayi tasha ta'ki Dan "Safiyya" kwata_kwata batasan magani shima yasan hakan shiyasa ya
Tambaya.
Idan ta tashi kice takirani,
Insha Allah yaya!
Baijira amsarta ba ya yanke kiran.

Karfe 2:00pm saiga MD har office din nasu,
meyake damunta ne ya tambayi "Isha" good afternoon sir,
Bai amsaba dan MD miskiline, shiya wasu ma har anfara kus_kus
Sir ciwon kai ne!
Tasha magani?
Aa taki sha!
Okay ki tasheta ki kaita gida, tadawo Monday.
Okay sir! "Safiyya tafara k'okari tashin ta,
A hankali na bude idanuna dasukai min nauyi, nasauke su akan MD wanda shima ni yake kallo,
Cikin san kauda idonsa akaina yace ya jikin naki?
Ai ciwon kai ne amah yayi sauki,
Okay zata maidaki gida, monday inkinji sauki saiki zo.
Magana nake shirinyi ya katseni ta hanyar dagamin hannu
Program din Thursday koyi ranar Monday, Allah yakara sauki.
Yafada yana ficewa daga office din
Ameen na amsa akan labba.
Sallama muyi da sauran muka fito,
Mota mushiga naga tadau hanyar gida anguwar rimi zani fa kawai mu wuce.
Okay Yaya Ansar yakiraki fa kina bacci yace kikirashi inkin tashi tana mai mikomi wayar.



________Abuja_____

*AA SARAKI HOUSE*

Kaitsaye bangaran granny ya nufa cikin takunsa na 'kasaita, nutsuwa, gamida Kamala,
shima dai part din saidai ace Masha Allah dan iya tsaruwa shima ya tsaru,

Tsohuwa mai ran karfe tana zaune digir_gir tana dama fura yashiga da sallama ciki_ciki, furar ta dakata da damawa baki sake take binshi da kallo,
Har gabanta yaje ya dukursa yana mai zare ludayin, aikuwa tadawo duniyar data lula waikaine "Abdulmajeedu" luuuu yayi da idanun sa yace uhm meye na firgita granny nine Mana.
Yana mai tsauke ajiyar zuciya,
Yaushe ka shigone Wai?
Dazu! Yabata amsa yana mai kafeta da ido, sannu da zuwa kadawo lafiya?
Tana mai shafa masa Kai,
lafiya lau granny!
Masha Allah
"Larai Na'am hajiya"
Zoki mikomin kofi, Tom...........✍️






*🌹 RAYUWATA 🌹*

*Story and written✍️*

*©️ Bilkeesu .S. Aliyu*
_💞(Billy pinky)💞_

*🤝🥰 Amanar nazari writer's association📚*

*[07070260240]*

_WhatsApp number or call_

*📚🖊️ NAZARI WRITERS ASSOCIATION📚🖊️*

_Kyakkyawan nazari kafin rubutu na damfare da bin'ka'idojin rubutu_

_Nazari kafin rubutu kan kaya ta duniyar adabin hausa_

*Book 1 📖*

*EPISODE🌷1️⃣4️⃣▶️1️⃣5️⃣🌷*



Daga wani korido ta fito alamun kitchen ne hannun ta dauke da flet da kofi,
Har kasa ta tsuguna barka da dawowa babban mutum,
Barka mama!
An dawo lafiya?
Lafiya!
Daga haka bai sake cewa komaiba,
Itama tashi tayi Takoma kitchen, furar tazuba mishi yanasha tana janshi da fira iyakaci yace uhm, koh a'ah itace amsar.
Waini fatee yaushe zaka samo matar aure ne yaro yazama gon same-me, amah ace ba mata 'yan mata dayawa na sonka amah ka zauna ruwan ido, to wallahi karkabari raina ya 'baci dan dakaina zan nemoma mata

3 / 29