ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   1 / 46

1 to 3K   out of 137.2K words

??ࡱ?>?? ? ????????????? ?
?
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F? WordDocument????1
0Table????????? Data
???????????????????? P???KSKS?1
n?
?????????????[??? ? ? ? ? ? ? ? ? $??? *?? ? ? ? ??? ? ?? ? ?? ? ? *=?m?ANA BARIN HALAL...........*=?m?

*STORY AND WRITTING BY AUNTY NICE*
' *??GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION*
_(Gaskiya Dokin ?arfe

*BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM*

*PAGE* 1
A hankali Hajiya Ayshaa ta mi?e daga tsakiyan gadon ta jiki duk a sanyaye tayi hanyar window Wakinta dake kallon haraban gidan ta saka hannun ta wanda yasha jan lalle mai bala'in kyau ta Wan yaye labulen Wakinta, idon ta cike da hawaye take le?en haraban gidanta, inda yake cike ma?il da ?an kai amaryah, duk da tsiyar da ?awayenta da suke zaune a Wakin suke mata na rashin dauriyar da tayi na tafiyan ?ar na ta ?waya Waya dal kaman rai gidan mijinta, ita dai bata bi ta kansu ba hankalinta yana ga kallon jama'an da ke ta shiga motoci don zuwa kai amaryar gidan mijinta, a hankali ta sau?e ajiyar zuciya ta juyo tana kallon ?awarta data dafa KafaWanta, cikin ?asa-?asa da murya ta furta, "*Aunty Nice* ban san yayah zanyi na jure tafiyan Maamah ba", lokaci Waya kuma idon ta yana ?ara cikowa da hawaye.

Cike da tausayawa na irin soyayyan dana gani a fuskan ta na dafa kafaWanta nace, "?awata ae aure ba mutuwa bace, ba kuma rabuwa bace, ae abun kiyi farin ciki ne ki ?ara godewa ubangiji daya nuna mana auren Maamah, wanda ko wacce uwa take fata da burin taga ta aurar da ?arta lafiya, mudai fatan mu Allah ya basu zaman lafiya, Allah kuma ya fitowa na baya da mazaje nagari, yadda Maamah ta samu," batare dana bar inda take ba na sake ri?o hannunta nace mata, "ha?uri zakiyi ?awata, haka aure yake, kuma idan an kwana biyu zakiji sau?in abun, banda abunki ?awata ae dama dole mu rabu da ?a?an mu watarana," jijjiga kai tayi alaman hakane ta ri?o hannu na tace, "Aunty Nice na sha?u da Maamah sosai, sai kuma ina ganin kaman bayan zu bane lokacin daya kamata tayi aure".
Hararanta nayi cikin wasa, na juya ina duban ?ar'uwarta da suka fito ciki Waya, wanda ta shigo tana kallon Aysha tana tambayanta kowa ya fita a ?awayenta masu zuwa kai amaryar? Ayshaa ta juya ta kalli ?awayen ta da suke zaune a kan gado wasu a kan kujeru wasu a ?asa, ta sake juyawa ga ?ar'uwarta tace, " masu zuwan duk sun fita, sune a cikin motan Hajiya Hadiza, dama mutum Uku ne zasuje",
Cikin hanzarin sister nata ta juya da fita daga Wakin tana cewa, "Dama Goggo ce ta ce na tambayeki"

Haka dai muka cigaba da wunin mu har zuwa magrib, inda dayawa aka fara haraman watsewa, inda kowa ka ganni a cikin ?awayenta hajiyoyin kansu ne, daga wanda driver ke jiranta sai wanda ita da kanta ta tu?o kanta, biki ne dai irin bikin ?an boko masu ji da naira, wanda komai kushewan ka kaje wurin wannan wunin sai ya burgeka, ga shi komai cikin burgewa da ilimi akayi shi, wanda duk wadata ta Waukaka irin na Hajiya Aysha batayi wani events masu yawa a bukin nan ba, liyafa kawai tayi haWaWWe jiya jumma'a a Event Center na Bauchi, mai matu?ar ?ayatarwa, sai yau da aka haWa Waurin aure da wunin bikin Wiyarta, *NANA KHADIJAH (MAAMAH)*

Har zuwa gate Win gidan Hajiya Ayshaa ta rako mu, tana ?ara godiya wa bakinta da suka zo, a haka kowa zakaga ta buWe motanta ta shiga, ko kuma drivern ta ya tu?ata, fuska Wauke da murmushi ta juyo tana ?ara ri?e hannu na tana cewa, "Aunty Nice gaskiya nagode da ?o?arin da kika mun, nagode da zumunci Aunty Nice, Allah ya nuna mana auren Nabeelah da rai da lafiya", nima fuska cike da murmushi na dubeta cikin farin ciki nace, "Ameen ya rabbi ?awata, fatan mu Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a mai albarka, Allah yasa baWi mudawo taron suna",
Cikin rausaya da yanga wanda na lura halittan Hajiya Ayshaa ne, ta amsa mun da "Ameen ya rabbi ?awata", sannan nace "tou yanzu ?awata zan baki sati biyu ki huta, gajjiya ya bar jikinki, sai ki bani labarin da kika mun al?awari, duk da dai nace nadai na rubutu yanzu" na faWa fuska na cike da murmushi ina dubanta, Hjy Ayshaa cike da rausayar daya bi jikinta, ta lumshe kyawawan idonta a hankali kuma ta buWe tana duba na, itama fuskanta cike da murmushi tace, "Aunty nice tawa, ae ko bai kai 2weeks bama zaki ganni, da zaran jama'a sun mun sau?i xaki ganni har gida insha Allahu, idan kin koma gida ki gaida mun da ?ana *BAPPAH NUHU, da ?ata NABEELAH* ki kuma mi?a mun sa?o a jama'an mu na *MUYI NISHA?I DA NOVEL 2, har ma jama'an mu na TABITAL PULAKO* kice musu saura idan sunji labarin suyita zagina", tafaWa tana ?ara murmushin fuskanta zuwa dariya, nima dariyar nayi nace, "insha Allahu zan ja kunnen su, duk da ma kina group Win kina kallon komai da jin komai", mukayi sallama na fito daga gate Win gidan, ita kuma ta juya zuwa wurin wasu ?awayenta cike da rausaya, ni kuma hannu na cike da kayan tsaraban bikin da ta haWani dasu, dayake ba mota bane gare ni balle driver, sai danayi Wan tafiya mai Wan nisa zuwa bakin titi, sbd unguwar tasu ta *G.R.A* wurin babu cikar abun hawa, ina isowa bakin titi na tsaya ina Wan gyara zaman glashin fuskan na, na duba ?afana ina kallon takalmina mai kyau na sallan bana da saura kaWan wata taja mun asara ta sace mun shi, daga ganin jama'anta da suka zo daga cikin gari ne, wanda sukayi ma?il ata can boys quaters, wata taso ta samfe mun shi ta fallashe ni, don ni banyi niyan sayan takalmi a bana ba, atoh yana yin rayuwar nan ae sai kanayi kana tattali, na kalli dogon riga na danaje Hanco ta zizaramun wani haWaWWen Winki, zanina dana saya a wurin *JUWAIRI* itama a *MUYI NISHA?I* take, matar badai iya zaSawa mutum kalan zani mai kyau ba, ajiyar zuciya nayi na ?ara duban kaina nace, "oh mace har mace amma babu mota", dariya nabawa kaina na?ara gaba kaWan na tari adaidaita, mun Wanyi jayayyah da shi akan ina neman ya kaini a Wari uku, amma firr ya?i wai sai Wari bakwai, kaman zanyi kuka haka na shiga, sbd wasu wurin an fara sallan magrib, ina iso gida na zazzage jakan da aka haWani da shi, cike da farin ciki nace, "shiyasa nake son bikin masu kuWi ?an boko, komai nasu a tsare, wato komai dai da kika sani an zuba a ciki, su turmin zani ne sallaya ne, hijab ne, kai komai dai dakika sani an zuba aciki, kuma dama tun ana saura 1week biki ta aiko mun da bocket Win su cincin da sauran tarkacen kayan buki, kai matar nan Hajiya Ayshaa babu laifi, dama haka wasu Allah yake haWaka da su, sai kudawo kaman ?an'uwa, yanzu sanin da nayi wa Hajiya Ayshaa tun lokacin da nake rubuta *BADARIYYAH* amma ji nake kaman mun shekara 40 tare, Allah kabar mana zumunci Ameen.


Ringing Win waya nane ya farkar dani a bacci, wurin ?arfe 9:46am na safe, narasa dalilin dayasa ban saka shi a silent ba, haka raina bai soba na jawo wayan zan kashe, sai naga *?AWATA* Salo-Salo yana yawo akan screen Win wayata, tashi nayi zaune na Wauki wayan, cike da yangan ta naji muryan ta tana mun sallama, "Aunty nice barka da safiya", nima cikin fara'ar da ta wadata fuskata lokaci Waya na maida mata da gaisuwan ta, bayan mun gaisa take cemun yau insha Allahu wajen 11am zata zo idan ina gida, babu Sata lokaci na dir?o a gado na nayi toilet, a gaggauce na shiryah mukayi breakfast, a take kuma na Waura abincin rana bamai wuya ba saboda na samu daman zama da ba?uwa ta Hajiya Ayshaa, domin hiran da zamuyi da ita yau na musamman ne, duk da wataran takan Wan tsakura mun kaWan daga labarinta, muyi shawara a kan wasu abun, nima nagaya mata wasu daga cikin labarina, amma yau na musamman ne, tunda tace mun tun daga ranan haihuwar ta zata bani labarin kanta, har zuwa yau Win nan, Rice and stew nayi, sbd ta taSa cemun favourite Winta kenan.

Ayshaa matar arziki matar kirki mai al?awari mai gaskiya, wuraren 11:00am Win kuwa ta tu?o kanta zuwa gidana, cikin farin ciki na tarbeta har parlor na ta zauna, cike da fara'ar da kullum yake kan fuskanta ta dubeni tace, "Aunty Nice kinsan haka kawai kike burgeni? har wataran nakanji dama ciki Waya muka fito, ina son ?amshi, ina son gayu, gashi Aunty Nice kullum cikin ?amshi da gayu kike, ni ba gidanki ba kuma ba jikin ki ba, kin san kullum kikaje gida na sai Maamah tace kinzo," ina dariya nace "haba ?awata ina ?amshin yake, duk kawu na Tinubu ya takura mu Wan turaren ma nakasa sayan dayawa yanzu, manage kawai ake ?awata",
Kallo take bin ko ina a falo na takeyi da idon ta, " Aunty Nice kedai ki gode Allah da yayi ki ?ar gayu da son ?amshi, kinsan ?amshi rahma ne," "hakane na faWa ina tashi don zuwa kitchen kawo mata abun sha,"
"Aunty nice don Allah ga wannan tou ki shiga da shi babu yawa" naji tana faWa,
Bucket ne Wan madaidaici, wanda yake Wauke da dambun nama a ciki, Wauka nayi na buWe ina nuna mamaki fal a fuskata ina cewa "?awata wannan uban naman fa daga ina? Ke baki gajjiyawa ne kam"? "Wallahi wanda nasaka akayi ne wa Maamah na manta ban Wiba miki ba, kinsan ban nutsuba wallahi sai cikin kwanakin nan nagani, tou dama nayi niyyan keda su Hajiya Hadiza da Zainab zan Wiba muku, babu yawa ae", inji hajiya Ayshaa, godiya na mata na Wauka nakai kitchen na adana, bayan na kawo mata abun sha, na nemi wuri a Wayan kujeran da yake kallonta na zauna, "Ranki ya daWe ina labari? Na furta ina kallonta fuskana cike da murmushi.

Juya idonta tayi cike da yanga da ruba, a hankali ta maida kallon ta ?asa, kaman wanda take nazarin wani abu akan carpet Win, har zuwa wani lokaci kuma sai tayi dogon ajiyan zuciya, ta Wago ta kalle ni.

Alhaji Usman Umar shine sunan mahaifin mu, Bafulatanine haifaffen garin *TAFAWA ?ALEWA* da yake garin bauchi, mahaifina cikakken Wan boko ne kuma Wan kasuwa ne, wanda yake da matan aure guda uku.

Uwargida Hajiya Khadija itace mahaifiyar mu, itama bafulatana ce, wanda sun fito gari Waya da mahaifina, wanda takeda yara guda biyar, Babban Wanta mai suna Mohd, sai mai bi mishi Ahmad, na ukun su Umar, wanda yaci sunan kakan mu, daga kanshi sai da ta shekara takwai tukun Allah ya bata ni Ayshaa, a lokacin ta cire rai da sake wani haihuwan, sai Allah ya kawo ni, bayan shekara biyu kuma Allah ya bata ?anwata Hafsat, wanda itace autar mu.

Hajiya Zainab itace matar mahaifin mu ta biyu, ita kuma bafulatanar toro ce, ita kuma Allah bai taSa bata haihuwa ba, amma tana ri?on ?ar Wan'uwanta mai suna Adda, takwarar tace amma ana ce mata Adda, ita kuma zata kai sa'ar Yayah Umar.


Hajiya Halima itace matar mahaifin mu ta uku, ita kuma ?ar garin *DARAZO* ne, na jihar bauchi, Hajiya Halima yaranta biyu ne duka mata, babbar sunanta Habibah ita sa'o'i muke da ita, amma ta bani wata uku, sai mai bi mata Raliya ita kuma sa'o'i suke da Hafsat, wacce dayawa muke cemata Hafsy.

Mahaifiyar mu muna ?iranta Ummi, macece mai ha?uri da kawar da kai akomai, duk abunka da wuya kaji faWa ko tashin hankali a wurinta, shiyasa abubuwa dayawa zaka ga kaman ana ?waranta sbd ha?urinta, acikin ?a?anta Yayah mohd da Yaya Ahmad da ni muka Wauko halinta sak, inda Yayah Umar da Hafsy kuma bansan inda suka Wauko zafin rai ba, don ko shi mahaifin mu zafin shi ba irin nasu ba, duk da shima mutum ne mai zafi da tsauri, amma ya kanyi wasa da dariya da iyalanshi, amma Yayah Umar kam zan iya cewa hatta matan gidan ma shakkan sa suke ji, ita kuma Hafsy kwata-kwata ha?uri ne bata da shi, ga tsaurin ido da rashin tsoro, don ita hatta Yayah Umar ya mata abu zata yi gaba ta Wan taSa gunaguni.

Hajiya Zainab kuma mukan ?irata da Mama, ita kuma macece mai Wan fushi, itama bata da faWa amma abu kaWan zai tunzurata ta yi fushi, gashi itama bata Waukan raini ko kaWan, shiyasa duk rashin mutuncin Mami, wato Hajiya Halima ta kan Wan ragar mata, don ita bata Waukan rashin mutunci ko kaWan, don ko Baban mune ya mata abu atake zaka ga fuskanta ya canja, kuma zata fito ta gaya maka gaskiya, macece da bata yadda da wai wata ta fita ba a wurin mijinta, ko dan ganin ita bata haihu ba, tou bai taSa sakawa taji ita koma baya bace, kuma Wan kowa nata ne, saidai ita bata cika son taga yara suna raSanta ba, dayawan lokaci idan jikokinta na wurin Adda sunzo zaka ga tana yawan kora su waje wasa, dayake Adda tayi aure har tana da yara uku, na farinta twins ne, sai yanzu da take goyon namiji.

Mamie kuma wato Hajiya Halima mafaWaciyace na nunawa a gari, domin ita kullum garin Allah ya waye sai ta nemi faWa, ba mijinba ba matan ba, ba kuma yaran gidan ba, duk da Yayah mohd da Yayah Ahmad sun girma, amma bata bar su ba, Yaya Umar ne kawai zai shigo gidan kaji ta Sata shiru, har zuwa yanzu da muka fara zama ?an mata fitinan ya dawo kammu.

Habiba itama muna kusan yanayi da ita, itama ko kaWan bata da fitina, idan ka ganta zaka Wauka Ummin muce ta haifeta, gata ita ma tayi farin mahaifinmu, ga ruwanta na fulani, bazaka taSa cewa Mamie bace ta haifeta, babu garin Allan da zai waye baka ji faWan su da Mamie ba, saboda Habiba ita tana da sanyin jiki aiki kaWan zaka ga ta Wauki lokaci, wanda hakan zakaji muryan Mamie kaman zata ta yar da gidan don faWa.

Raliya kuma wayo ne kaman zai kashe ta, kuma ita ta hannun daman Mamie ce, sannan duk wani rahoto ita ke kaiwa Mamie, babu abinda takeso irin taga ana tashin hankali, nan zaka ganta tana fara'a, kaman wata shaiWan, shiyasa wataran tana shigowa wurin mu, zakiga Ummi tana mata nasiha, kaman gaske zata rusuna, amma bata wani lokacin zata koma halinta, ita da Hafsy ko kaWan basu zama inuwa Waya da Yaya Umar, suma sanin halinsu baida kyau suna ganin yazo hutu zasu rage shigowa parlon Ummi,
Raliya munafurci da neman tsokana, hafsy rashin kunya, gashi kullum suna tare, amma baki mintuna kaWan zakji sun kacame da dambe, akansu kullum sai Mamie ta shigo tayiwa Ummin mu rashin kunya da rashin mutunci.


Gidan mu gida ne mai girman gaske a G.R.A, Sakashim road, kina shigowa gidan filine mai girman gaske, wanda idan nace zai Wauki mota guda ishirin tou banyi ?arya ba, don idan ana hidiman biki a sake akeyin komai, duk wani programm a wurin ake yin shi, gidan sama ne side Win Baban mu, a side Win shi kuma idan kin sau?o ?asa akwai wani dogon korido, wanda zai kaiki side Win ko wacce mace a cikin su, wanda tanan wurin kowa take shigowa side Win Baban mu.

Ta waje kuma agefen dama flat ne guda mai Wauke da parlor da Wakunan bacci guda uku, wanda anan ne Wakun su Yaya mohd yake kafin yayi aure, wanda yanzu daga Yaya Ahmad ne sai Yaya Umar.

Gefen hagu kuma shima kaman na su Yayah Ahmad yake, shima parlo ne da Wakunan bacci guda uku, shi kuma Kakar mu ce Hajiya Ummah ce a zaune a wurin, amma bata daWe da dawowa wurin ba, don da tana garin jos ne tana aure, rasuwan mijinta wanda bayan rasuwar kakanmu ta aure shi, bata haihu a garin jos ba, shiyasa yana rasuwa Baban mu ya dawo da ita gidan shi, tunda yanzu *TAFAWA ?ALEWAN* Baffanun mune guda biyu a gidan, wanda suke uba Waya da mahaifin mu, shima gidan Baban mu ya gama gyara shi, idan kinje zakiji kaman a bauchi kike, domin bai rasa komai na jin daWin rayuwa ba.

Baban mu su uku ne a wurin mahaifiyar su, shine Babban cikin su kuma shine namiji a cikin su, sai mai bi mishi ita ce mai sunana, tun tana ?arama Allah ya mata rasuwa, sai ta ukun su Aunty Rakiya, Mijinta babban mai kuWine, wanda ya ri?e manyan mu?amai, da suna zaune a lagos ne, amma zuwa yanzu yayi ritire ya dawo bch da zama, inda suka ?era babban gida a Fadaman mada, Aunty Rakiya akwai kaman ceceniyar hali tsakanin ta da Yaya Umar, gashi dama Wan gidan tane, domin Wanta na 2 Ishaq abokin shine, itama babbar ?arta mace ce, Nana Asma'u, itama ta daWe da aure a yanzu, sai dai itama Wanta guda Waya dal,
Aunty asma'u ma'aikaciyace a CBN, tana zaune a garin Abuja.

Aunty Rakiya mutumiyar Ummin mu ce sosai, domin ita duk wannan aure-auren da Baban mu yayi takaici ta ke ji, domin ita macece mai tsananin kishi, ko kaWan babu fuska a wurinta idan tazo gidan mu, ko wacce mace kuma Allah yasa suna shakkan ta, domin ita Win favourite Win Baban mu ne da kuma Hajiya Umma.

A gidan mu akwai parlo guda Waya mai girman gaske, wanda yake saman site Win Baban mu, parlo ne mai Wauke da dining section mai girma, shima yana Wauke da dining table mai girma, mai Waukan mutane 12, sannan doka ne a wajen Bban mu duk lokacin cin abincin dare dole ne a haWu a wannan wajen, aci abinci tare kuma ayi hira tare, wanda rana WaWWayane mamie baza tayi faWa da mutane a wajen ba, ?arshe mama tashi take suyi barambaram ta bar wurin, shi kuma Yaya Umar duk ranan da yazama yana gidan mu tou tabbas idan ranshi ya Saci da faWan su ?arshe akan Raliya da Hafsy yake sau?ewa, daga nan kuma ya bar wurin ya koma side din Hajiya Ummah, akasarin lokuta shi da Yayah ishaq sun fi zama a side Win kakarmu.


Mamie bayan masifah ita macece mai yawon asiri, wanda kowa na gidan yasan da wannan Wabi'an nata, amma

1 / 46