ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   9 / 46

24K to 27K   out of 137.2K words

yadda ya kamata ba, sai dai tayi murmushi tayi shiru, zuwa wani lokaci kuma sai ta fara share hawaye, ganin haka sai na fara rabuwa da ita, sai dai ina jinta suna waya da ?an'uwanta na wurin mamin ta, kuma ina jin yadda suke magana akan hidiman bikin, a lokacin naji wai har sun fitar da ashobe.

Washe gari aka kai kayan auren yaya Ahmad, maryam ta shigo gidan mu bayan mun dawo akaiwan, gidan su yarinyar gidan tantsan ?an boko ne, domin itama ?ar bokon ne, babu ?aryah ?an gidansu sun haWu, hira muka Sarke ni da maryam, anan ta keta bani labarin yadda mummy take nuna bata son auren Aliyu da habiba, kuma ko a gaban kowa tana kushe auren, jamilah ma ko maganan auren bata son a mata hiran, "chan ta matse musu", na faWa ina tura baki gaba, a nan na bata labarin yadda mukayi da habiba, zagina maryam ta fara kaman ita ta haifeni, wai bani da zuciya tun da anguje ni da abu na ha?ura mana, tagumi nayi na ?ura mata ido har taga ma ban baminta sannan nace, "besty bazaki gane bane, idan na ?i shiga cikin hidimanta za'ace ko ina kishi ne ko ina mata ba?in cikin samun miji don ni ban samu ba",
Harara na maryam tayi sannan ta Waura da tambayan, "dama ita ta samo mijin ko ke kika sama mata, nike meyasa halinki na sokaye ne kam besty? Tou a hirr Winki na ganki cikin hidimanta, idan ita tayi niyyah ta nemeki fine, idan bata nemeki ba mu cigaba da hidiman na Yaya Ahmad", muna cikin hiran hafsy ta shigo tana wani ?yal?yala dariyan mugunta, har ?asa ta tsugunawa tana tashi, kallo muka bita da shi, maryam na tambayanta meyake faruwa? Sai da tagama dariyan tukun ta bamu labarin dambatuwan da akeyi acikin gida yanxu, ashe mamie ne ta Wagawa Abba hankali akan kayan yayah Ahmad, wai wannan kayan ba kuWin yayah Ahmad bane ya haWa kayan, dole Abbah ya dafa mishi, tunda hakane kuma dole ya bayar ta sake haWawa habiba kaya, don na habiba basu da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? wani quality, shi kuma Abba yace mata bata isa ba, shidai yayi niyyan haWa mata akwati Waya na kayan fitan biki yadda yayiwa Adda lokacin aurenta, daga nan ya ?ira Aunty Rakiya ya gaya mata yadda sukayi,shine fah Aunty Rakiya tazo ta sameta ta watseta, ke kam mamie sai kuka wai ana mata ba?in ciki don anga habiba ta samu miji ke baki samu ba, Aunty Rakiya ta zage ta tas tace wani mijin da sukayi ?wace? Da ?yar ummie taje ta kashe maganan, nidai banda dariya babu abinda nakeyi, Adda idan kukaga idon raliya dole kuyi dariya, hafsy ta sake tuntsurewa da dariya maryam na tayata, ni dai banji dariya ba sai wani abu daya tokare ni a zuciyata, wai ni nawa nake nema da mamie ke goranta mun rashin aure? Yaushe ma habiban tayi da za'a fara goranta mun?


Babu wuya wurin ubangiji, cikin satin nan aka fara hidiman auren su Yayah Ahmad da na habiba, gidan mu ya cika da dangin ummie da mamie, sannan kuma ga dangin Abban mu da suka zo, side Win su yayah Ahmad ma cike yake da friends Winsu, domin yayah umar ya kwashe nashi ya nashi sun koma gidan Aunty Rakiya shida yayah ishaq, sai suka mayar da gidan kaman majalisan angwaye, babu abun da kike gani sai shigan motoci da fitar su, gashi ummie tana wadata su da lafiyayyun abinci da kayan shaye-shaye kala da kala, hankali kwance suke hidiman su, yau ne gidan su amaryan suke liyafa thursday, habiba kuma kaman gobe friday naji hafsy tace za'ayi nata liyafan a farfajiyar gidan mu, wanda ita kuma zatayi ?auyawa a gidan wan mamanta da yake gida dubu, kuma har lokacin bata ce mana komai ba, duk da ummie tace naje na shiga cikin ?awayenta ko bazata kula ni ba, amma firr maman su maryam tace haka bazai faru ba, idan wani abu ya faru cewa za'ayi daga garemu ne, magani shi kawai kar a fara.

Wuraren 5:00pm mun gama shiryawan mu tsaf cikin wani arnen lace da yayah mohd ya Winka mana mu uku har da raliya, kowa da kalan nata amma zanen su Waya, nawa purple anyi mun gown mai lafiyan kyau, gaban an jera bakin lace Win tunda ga sama har ?asa an kuma shiryashi da adon stones masu hasken gaske, dama tun wurin azahar muka dawo daga gidan lalle, dayake Allah ya mana baiwar hasken fata zokiga yadda lallen yayi mana kyaun gaske, ranan laraba yayah umar suka kaimu saloon aka mana gyaran kai har da maryam da ummitah sister ta, yau kuma suka kaimu gidan lalle, nidai mamakin yayah ishaq nakeyi yadda yake ta wani kaffah-kaffah da hafsy, lace Win hafsy Red ne, don ita mayyar red abu ne, ita kuma raliya green, amma ban san ko yau zata saka nata ba, don ita ma Wauke mana wuta tayi, garama mutumiyarta hafsy idan sun haWu sukan Wan taSa hali, kuma dai su basu daina kula juna ba, saidai suyi faWan kuma suyi hiransu, don komai sai ta bawa hafsy labari, amma yanzu sai naga wani ?awance na musamman ya shiga tsakanin hafsy da ummitah ?anwar maryam, don da tsabar kowa danata halin masifan basu zama inuwa Waya, daga baya ma tun suna primary ummitah ta koma lagos hannun sister mamansu data girma a gidan, tana aure ta tafi da ummitah sai ta bar anguwan mu, yanzu kuma Auntyn su sun koma spain da mijinta sai maman su tace ummitah ta dawo saboda bata son girman ta achan, tou sai suka ?ulle da hafsy kuma abun ya mun daWi, saboda ummitah ?ar gayun gaske ne, wanda na lura yanzu hafsy ma tafara koyi da ita, muna shiryawa nida fatiman Aunty Bintu da maryam a side Win hjy ummah fatima sai kwashewa da dariyan mu takeyi, nima dai dariyan na fara ina cewa, "wallahi fatima ni a sokanci na ae da binsu zanyi goWai-goWai, da badan Aunty Bintu ta tunatar da mu ba ae sokayen yayu za'ayi masu bin ?anne da masoyan su", dariya dukkan mu uku muka kwashe da shi.
"*Aunty nice* nifah ban lura akwai wata alaman ?wollaliya ba tsakanin yayah ishaq da hafsy, yayah umar da ummitah ba, sai da Aunty Bintu tace idan mun shiryah sai mutafi wurin event Win tare, ta taho da motan ta, aiko nace mata dasu yayah umar zamu tafi, nan take zayyana mana abun da ta lura yake tsakanin su, tana dariya tace ko wasu irin yayun kawai ne zaku na bin yara goWai- goWai da masoyan su"? Dukkan mu dariya mukayi, wato sun raina mana hankali mune ?an rakiya ko?

Mun fito haraban gidan mu uku muna jiran fitowan Aunty Bintu da ta tsaya suna magana da ummi, hannu na ri?e da Areefh wanda yayi wayo don ya kusa 4month koma ya cika yayi Sul-Sul, kaman nin shi da yayah mohd da yayah Ahmad dani ya fito sosai, wani ma idan bai san Baban shi ba zai ce nina haife shi, Allah sarki gashi har irin ha?urin mu ya Wauko, muna tsaye jikin motan muna jiran Aunty Bintu sai ga su Yayah Ahmad da abokan shi sun fito a side Win shi suna wucewa wurin motocin su, muryan yayah Ahmad naji ya ?irani, juyawan da zanyi kawai sai nayi ido biyu da fararen nan sun sha wani milk colour Win filtex, da sauri na ?arasa wurin yaya Ahmad da yake tsaye yana Waura agogon shi, mi?o hannu yayi ya karSi Areefh yana tambaya na dawa zamu je wurin event Win, yana tambayan idon shi yana kan Areefh, murya ?asa-?asa kaman bana so wani yaji nace mishi, "da Aunty bintu zamu tafi" mi?o hannu yayi ya karSi handbag Wina, hannu yasaka a aljihun shi ya ciro kuWi bunch guda ?an 100 ya saka mun a ciki, idon shi akaina yace "wannan na li?i ne, ina hafsy kuma"? Ya tamabaya yana duba cikin compound Win gida, a hankal nace "sun fita tare dasu yayah umar" sannan na mishi godiya sosai, kawai sai ganin M.G ya matso kusa da mu fuskan shi da murmushi ya mi?a hannu ya karSi Areefh, idon shi akaina yace, "?anwar mu mai kyau wannan babyn kaman ki da shi yayi yawa, ba lallai ki haifi Wa mai kama da shi ba gaskiya, Wan wurin Yayan mohd ne"? Ya tambaya gaba Waya hankalinshi yana kan Areefh, gaishe shi nayi fuskana cike da murmushi, lokacin Aunty Bintu ta fito, ganin ta fito na ?ara yiwa yayah Ahmad na mi?a hannu zan karSi Areefh yaro kawai ya wani juya ya?i zuwa, kuma ban taSa ganin yayi ?iwuya ba, dariya M.G yayi yace, "kai yaron nan ya burgeni, kinga shima baya so ki tafi M.G ya daina ganin lallen ki mai kyau Win nan," kunya maganan shi ta sakani nayi saurin Wan yin baya kaWan ina Soye hannu ni fuskana Wauke da murmushi,
"don Allah kazo muje mana kana Sata wa mutane lokaci fah", muryan A.G naji yana yiwa M.G magana, Wago kai nayi da sauri na sau?e akan shi, shima kuma alokacin gaba Waya idon shi yana kaina, saidai babu fara'a ko kaWan akan fuskan shi, da sauri na juya fuskana na mayar kan M.G da yake mi?o mun Areefh murya ?asa-?asa yace, "karSi yaron kafin wannan masifaffen yayi yaga-yaga da ni", ina karSan Areefh ya Waura mun wani bounch Win ?an 100 Win akan Areefh Win, yana cewa "wannan ki ?ara na li?in ko",
Da sauri nace, "a'a don Allah ka bari yaya Ahmad ya bani".
Cikin tsawa-tsawa kaWan A.G ya sake cewa, "shi Ahmad Win ne yace miki mu ba yayunki bane? Ko kuma idan mun baki abu kada ki karSa"? Murmushi M.G yayi ya juya suka tafi bai sake cewa komai ba, nima juyawa nayi wurin su Aunty Bintu don mu wuce.

HaWuwa iya haWuwa wurin programm Win Aunty Jeedah yayi kyau, don komai akace da ?an boko babu bakin magana, hidima iya hidima anyi shi, gayu iya gayu mun ganshi, Aunty jeedah ?ar'gayu ce mai amsa sunan gayu na na'am, kuma ita ma babu laifi kyakkyawace ajin farko, amma dai bata kai Aunty Bintu ba, sai dai ta nunawa Aunty bintu gayu, duk da Aunty bintu babu wasa, sai dai ita Aunty jeeddah irin first class ?an gayun nan ne, nidai farin ciki nakeji ganin matan yayu na duk babu na zubarwa, a zuciyana addu'a nake Allah yasa itama ta zama mai kirki irin Aunty bintu, domin Aunty bintu irin matan nan ne da samun su a cikin al'ummah sai an sha wahala, zuciyarta mai kyau ne, gashi suna zaune lpy da yayah mohd.
Muryan DJ ne ya karaWe wurin da neman dangin ango, haka muka taso da ?an'uwan ummie, Abbah da mu ?an gidan mu muka shiga filli, Aunty bintu
Aunty Rakiya, Adda, Aunty asma'u, da wata ?ar ?anwar maman mu Aunty halima suka taso a manya suka fara mana li?in kuWi na gasken gaske, kowa ka gani kwance bounch kawai takeyi tana li?i, ganin hafsy nayi tana li?i da ?an 100 Winta, sai lokacin na tuna danawa, haka muka shiga li?awa juna cike da farin ciki, daga nan kowa taje ta zauna.
Bayan ?awayen amarya sun chashe sai DJ ya sake fito da amaryah tsakiyan fili, gayyatan ?an'uwan ango yayi fili ds muzu mu fanshi amaryan mu, nan ma amaryah taga ruwan li?i da muka fito muka mata, nidai ban ankara ba sai dana ?arar da kuWin jakana, kuma da na barshi hadda na wurin dinner na ajiye, saboda naji Ali jita zaizo, duk Waga idon da zanyi sai mun haWa ido da amaryan mu, muna haWa ido take aiko mun da murmushi, nima sai na mayar mata, Aunty Bintu na ri?e da hannunta suna rawa, Aunty Rakiya sai li?a musu kuWi sukeyi, gaskiya luyafan ya mun daWi, sai bayan ishaa muka bar wurin, mun dawo gida bamu daWe ba Aunty bintu ta kwashe mu duka har dasu ummitah da maryam mukayi gidan ta, dole sai driver ne ya Wauko wasu, saboda akwai ?an mata biyu da suka ?aru Waya ?ar gidan Goggo ce ?anwar ummi wato zainab, sai kuma hadiza ?ar ?anin baban mu ne daga tafawa Salewa tazo, hadiza tana B.U.K tana karanta Accounting, itama ?ar gayu ne sosai, ga rawan kai, amma kuma tana da kirki da son zumunci, idan munje garinmu a Wakin mamanta muke sau?a, zainab kuma ?ar Goggo tana kashere, chan Gombe state, zainab bata cika son mutane ba kuma bata cika yawan magana ba, so ita zaiyi wuya ma ka ganta cikin mutane saidai irin haka ya faru kaman lokacin biki, gara ma yayarta Nanah mai sunan ummin mu, ita tana da son mutane sosai, yanzu ma bata da lafiya ne da nasan komai da ita za'ayi.

Gidan Yayah mohd flat uku ne dama a ciki yanzu an gyara na yayah Ahmad inda za'a saka amaryar shi, duk da Abujah zasu zauna amma nan za'a kawota, kai mutanen nan sun wuce reni, nan gidan ma sun jere mata shi, haka gidan dayake Abujan ma an jere shi, gidan dayake farkon shigowa shine aka barwa Yayah umar, na tsakiya kuma yayah mohd, wanda yake ?arshe shine na yayah Ahmad, mun shigo bamu daWe ba yayah Ahmad da yayah mohd suka shigo gidan, a parlor suka zauna suna hira, Aunty bintu macece mai himman gaske, gata da iya kula da miji, abun ya ban mamaki da naga ashe sai da tayi abinci tukun ta fita, haka ta haWa abincin ta saka hafsy da ummita suka wuce da shi dinning wasu yayah, gidan kana shiga parlorn yayah ne da dinning section sai Wakin shi toilet a ciki, sai kuma guest room a parlon shima haWe da toilet, sai kabi wani Wan corido da zai shigar da kai wani Wan madaidaicin parlor mai Wauke da Wakuna biyu, shima ko wanne da toilet a ciki, shine side Win Aunty bintu, kuma ko wani side haka yake, gidan babu laifi yayi kyau sosai,ballantana da tasamu kayan kece raini.
Parlon muka shigo dukkan mu muka gaishe su, Yayah mohd na zolayan hadiza akan sunyi waya da bappanmu wai yayi mata cikiyan miji a birni ta bar ?auye, da yake bakinta baya shiru haka ta dinga maida mishi amsan da ae shi tazaSa, saboda haka ya bawa bappah amsan ta samu wuri, idan kuma bashi iyawa ga yayah Ahmad, shidai yayah Ahmad murmushi kawai yakeyi, haka tayi ta zolayan su shida yayah Ahmad, amma yayah mohd kaWai ke maida mata amsa Aunty bintu na taya shi, yayah Ahmad dai sai murmushi yake yi baya iya cewa komai, ko ta tsokano shi sai dai yace ta jira Jeeddah shi tafi ?arfin shi, zainab dai sai kallo ta ke binsu da shi kaman ba abokan wasanta ba, bayan sun gama chakalan junan su sai suka koma ciki, Aunty bintu kawai aka bari a wurin sai ni da naje kusa da yayah mohd na zauna, hannun shi na ri?o ina dariya, shima dariyan ya fara yana, "akwai abunda bestyn yayah moh takeda bu?ata kenan, dariya na sakeyi ina ?ara ri?o hannun shi, "yayah duk duniya kaida ummie kuna saurin ganoni, narasa sanin dalili", na faWa ina dariya, Aunty bintu ne ta bani amsa itama tana dariyan mu, "saboda duk duniya sun fi kowa sonki, shiyasa kowani language naki suke ganewa", Wago ido yayah AhmaW yayi yana dubanta, kaman baxai buWe baki ba, amma sai naga kaman bashi ba yace, "banda son kai matar yayah, nasu ne ya bayyana, amma ni son da nakeyiwa Ayshaa sai inaga kaman yafi son da uwa takeyiwa Wanta, saboda ko jeeddah ta gane, idan nayi fushi tou hiran Ayshaa take mun na sau?o, duk abunda yake saka ni farin ciki kawai na ganta tana annashuwa", ya faWa yana maida kallon shi kaina, da sauri na sake hannun yayah mohd na koma jikin yayah Ahmad na kwantar da kaina a kafaWan shi, a hankali nace yayah Ahmad baka taSa gaya mun ba, sai dai abunda kullum nake tunani a raina shin acikin ku ni waya fi nuna mun so da kulawa ne? Sai na ga kowa yana sona, kaga yayah mohd na sha?u da shi kuma bana iya Soye mishi komai na, kuma sai inaga shine yake bani solution na kowani abu da ya sha mun kai, kuma yana son farin cikina, kai kuma Yayah Ahmad kasan me nakeji akanka?" girgiza kai yayi alaman bai sani ba, ri?o hannun shi nayi nace, "duka rauni na yana kanka, haka kawai zuciyata take jin tausayinka ko shiru kayi sai na dinga jin babu daWi, kuma duk ranan da kazo sai naji tou gidan ya cika, duk abun da yayi giSi a gidan ya cika,"
"ni kuma duk wanda naga zai tayar miki hankali ko zai taSaki sai na rushe duniyar shi gaba Waya, duk wanda ya taSa mun ke zan tada ?aramar ya?in ?are dangin shi duka", yayah umar ya faWa yana shigowa cikin parlon shida hussainin shi yayah ishaq, dariya dukkan mu parlon muka kwashe da shi, da gudu naje na rungume shi ina dariya, "yayah umar nasan kana sona, ni ma ina sonka, amma kai kana mun tsawa wataran har sai nace kodai ba yayah umar Wina bane" dariya yayi yana ri?e dani muka zauna, " bazaki gane bane Ayshaata, ina miki faWa wataran don wancan autar ummi marar jin maganan, laifinta ne yawanci yake shafanta, amma daga Abba, Ummi, yayah mohd, yayah Ahmad, fitinanniyar Wakin mu, duk babu wanda yakaini sonki", ya faWa yana duban yayah ishaq da yake binshi da harara, shi kuma yayah umar yana mishi dariyar mugunta.
Shigowar hafsy da zunSurarren baki a gaba ya sake bawa kowa dake parlon dariya, gefen Aunty bintu taje ta rakuSe tana turo baki gaba tace, "Adda duk wannan son da suke faWa miki suna miki duk abakine, ni nawa bazai faWuba, ni nawa da nake miki baxai misaltu ba, har abada har gaban abadah baxan so abu kwatankwacin irin kiba a duniya, ni ko ummi da Abba bana jin ina da kusanci dasu sama da ke, ko ?a?an da zan haifa suyi ha?uri su biyo bayanki Adda,

9 / 46