ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   23 / 46

66K to 69K   out of 137.2K words

sun iso, da ?yar na bashi amsa da muna gidan su maryam, dariya yayi kaWan jin yadda na Wan burkice, "mu ?araso gidan ne ko kece zaki ?araso gida" ya tambaye ni, "ehh ku shiga wurin hajiya ummah yanzu zan taho", na bashi amsa, "ok bari mu shiga mugaida ummie tukun", yana faWa ya kashe wayan, nidai duk sai naji nutsuwata tayi ?aranci, ina Waga ido muka haWa ido da zainab, alama ta mun da idon ta akan na fita basai nagayawa wani ba, haka ko akayi ban bari an hankalta ba na tashi na ficce.
Side Win ummah na shige, gaishe ta nayi sannan na wuce Waki, ina kallinta tana ta bina da harara, ni ko kula ta banyi ba, don nasan draman da suka sha Wazu ne da hafsy da ummitah take jin haushi na, wai yara ?annen bayana sun fini wayo kowa ta ri?e gwanin ta, su kuma suka gwasale ta, kacha- kacha sukayi har tace duk sai ta hana jikokin ta auren su, bari Allah ya dawo da su lafiya, da yake duk sun tafi Training na soja a NDA kaduna, da taga sun haWe mata kai sai ta dawo kaina da yabo, ni kuma na ?i kulata na fita, shine ban shigo ba sai yanzu, ban gama abunda nakeyi ba kuwa naji muryan sallaman M.G, ina ji suna gaisawa da hajiya Ummah, ita kuma kaman zata cinye su don murnah, sai maimaitawa take da "Allah sarki jama'an Ahmadu na, wato duk da Allah baisa Ahmadu yazo ba kunyi kara kunzo gaishe mu ko? Barka wallahi naji daWin zuwan ku, Allah dai ya muku Albarka," sannan ta juyo tana ?wala mun ?ira wai na fito na kawo musu ruws, amsawa nayi na fito, gaishe su nayi a jam'i, sannan hajiya ummah tace, "kuran baya sai ki buWe fridge ki Wauko ruwa da Wan abun za?i wanda Wana Usmanu yake sayowa donni da ba?ina ki kawo, don dai badon kowa yake kashe kuWin sa ba sai donni", ina jin tafara musu bayanin faWan mu na Wazu suna ta dariya, na ?arasa kitchen na haWo abunda duk ta lissafa, bayan nakai musu ne na wuce Waki na basu wuri suyita shan labarin nata, bayan mintuna goma naji ta sake ?wala mun ?ira haka nafito na dawo parlon na zauna, ina jin tana ta mitan tafiya na, har tana cewa M.G ae ban waye ba a rashin wayewa na ?ar'uwata ta ?wace mun mijin aure, yanzu dai kana ganin ta kaman mai hankali ko? Tou fosss take babu kan gado, idan ba rashin wayo ba ni kuma wani hira zan muku y kuji daWin shi zamanin mu ba Waya ba? Ya wuce gaisuwa da Wan wasan jika da kaka ae sai su, kodan farin fuskarta ae sai ku kai goma na dare baku ankara ba, nikan ae tun Wazu nake ga mao shirun nan kaman ya daka tsalle ya fice don gajiya da hirana", dariya M.G yayi yana kallona har na zauna a gefe Waya, bayan ta wuce Wakinta M.G ya juyo yana kallona fuskan shi cike da fara'a yace, "wato ke ?wacen samari ake miki ko? Koda yake hakan na ya mana dai-dai don ke ba rabon su bace, rabonki gashi nan tafe akan lokacin da ya dace", yana faWa yana kallon A.G da dariya a fuskan shi, Wago kaina nayi kawai sai idon mu ya haWu da A.G daya ?ura mun ido, haushin shi naji ya kamani, gashi yayi wani irin fari yayi kyau, sai dai kuma kaman ya Wan faWa kaWan, murguWa mishi baki nayi na Wan harare shi, kaWan kai yayi alaman dai nida shi.
Wato M.G da A.G dukkan su kyawawa ne kuma farare, banbancin M.G yafi fari kuma yafi kyau, sannan idon M.G a bayyane suke, shi kuma A.G idon shi a lumshe suke, sai wani dalile ne yake saka shi buWe su, idan ya buWe kuma zakiga girman su da kyaunsu, don shi Allah yayi mishi kyakkyawan ?wayan ido, sai kuma tsayin su kusan Waya ne, M.G shi yana da Wan jiki fiye da A.G, shiyasa an fi ganin tsayin A.G, sannan A.G gashin kanshi mai laushi ne irin na fulani, hancin M.G yana da tsayi sosai, while A.G nashi dai-dai suke, amma suna da kyau sosai na tsarin zaman su akan fuskan shi, duk a wannan haWa idon da mukayi da shi na ?are mishi kallo, wanda ban taSa tsayawa na ?are mishi kallo ba, amma duk da haka banji yayi mun ba, idona na mayar kan M.G da naji yace bari ya Wauko abu a mota, bayan ya fita parlon ya Wauki shiru na wani lokaci, chan kaman an mishi dole na tsinkayo muryan shi yana cewa, "ke baki iya gaisuwa ba ko? bakijin magana ko?",
Hararan shi nayi ?asa-?asa nace, "kunnen ka dai bayaji, ae na gaisheku", na faWa ina ?ara tura bakina gaba, ido ya ?ura mun wanda har naji kaifin idon na shi a jikina, hakan ya saka na sake Wago idona na kalle shi, shiWin ma kallo na yake babu ?iftawa, da sauri na sau?e idona ?asa, "kedai Wago kanki ki kalli kyakkyawar fuskana ki Wan samu peace of mine", naji muryan shi ?asa -?asa yana faWa, murguWa baki nayi nace "ni har akwai wani kyaun fuskan Wa namiji da zan gani har ya burgeni? Ni ban ma ga kyaun ba".
Wani sautin dariya naji kaWan ya fito daga gareshi, wanda ya ban mamaki har na Wago na dube shi, don ko murmushi ban taSa tsammanin yana yi ba, "zakiyi bayani wataran, duk ran da Allah ya baki Wa ko ?a, mai kyaun fuskan nan zakiyi bayani idan kina shayar da shi", yana faWa ya mi?e tsaye, dukka hannayen shi a zube cikin alhajihun wandon shi yace, "gobe what time kike free"? Kaman bazan amsa mishi ba kuma dai sai nima na mi?e na ce, "gobe fah shine ranan bikin gaba Waya, ni bana free".
" saboda baki da wayo yadda kaka tace ko? Inaga a gidan amaryan zaki kwana, tunda ance gobe za'a Waura aure, wuni, kai amaryah, akwai wani abu bayan wannan"?
Harara na sake jifan shi da shi, "a gidan amaryan zamu kwana ae", na bashi amsa kai tsaye, juyowa yayi kaWan ya kalle ni, bakin shi a Wan mele ya wani ya mutsa fuska yace, "kada ma ki fara, don ki sani naki ranan auren bana tunanin ma wata ?awa zata miki rakiya, so gara ki daina wahalar da kanki a na wasu, angon ki da yammah zai zo ya Wauki kayan shi,babu maganan rakiya ballantana maganan kwana",
"chabWi jam ae dai ba lalle kadan mijina ba ballantana ka bashi shawaran hakan", na faWa ina zaro idona, Wan murmushi kawai yayi yace, "zoki rakani yarina, babu amsan da zan baki zakiyi bayani lokacin,"
Ba don naso ba na raka shi, a mota muka samu yayah M.G yana kwance yana waya, tasowa yayi hannun shi ri?e da wayan yana kallon mu cike da murmushi a fuskar shi ya mi?o mun wayan yana cewa, "ku gaisa da GIWATA".
Zuciyata tace nai ta yanke Rasssss, har rawa jikina ya fara, da ??ar na saka hannu na kari wayan, Wan ?aramin muryantq marar gurman amo ne ya daki kunne nah, "Aunty Beauty barka da dare, ae basu ce mun zasu zo wurinki ba da na bada sa?on gaisuwa na, don nasan wannan lion Win naki ban isa nace zan biyo suba, don sai ya Sal mun ?an yatsuna", ta faWa tana dariya, nima Wan murmushi kaWan nayi marar sauti nace mata, "barka da dare", da dariyan ta tace, "sorry Aunty nine yakamata na gaisheki sai na tsaya suruti, Aunty beauty yayah kike? Hope dai mun samu karSuwa, don Giwa na yace yau zai je rakiya, tou Allah ya sanya alkhairi, Allah yasa ke rabon yayah nane, Ameen ya rabbi", zuciya nane naji ya hautsine, wato dai daga dukkan alamu M.G ya fara neman Heedayah kenan? mi?a mishi wayan nayi ba tare da na bata amsa ba, karSa yayi batare da ya nuna alamun damuwa ba yace, "Giwata bari nadawo zamuyi magana", yana faWi ya katse wayan, hararan shi A.G yayi yaja tsaki yace, "ka cika shiririta wallahi, yarinya ?arama kake wani cewa Giwata? Wallahi zata rainaka", ya faWa yana buWe wurin zaman mai zaman banza ya zauna, shidai M.G dariya yakeyi ya Wan rusuna kaWan yace, "da girman kujeran babban yayahmai bani aure da aurar da ni, ni na'isa nace wani abu? da ba don kada ka hanani Giwata ba ae danace, Allah kaWai yasan me kace yanzu a ciki kafin ka fito, hala ma su?awa kayi kayi sallama", yana faWa ya buWe gaban motan ya shige yana dariya, hararan shi A.G yayi baice komai ba sai dawo da idon shi kaina yayi, "goodnyt sai munyi magana" hararan su dukkansu nayi na juya na koma ciki, a zuciyata nake cewa dama ban rako su ba, na fito ne don muyi sallama da M.G ashe rabon naji takaici ne kawai ya fito dani wajen, raina ranan a Sace na kwanta, wanda dukkan su sun kasa gane kaima, haka suka ha?ura da tambayana suka kwanta.


Washe gari aka Waura auren maryam lafiya, akayi wuni cike da farin ciki da nishaWi, ana idar da sallan la'assar aka fara tafiya kai amaryah, saboda za'ayi buWan kai a gidan su angon, kunsan ?an bauchi da hawa da buWan kai, ina tsammanin ganin ?iran M.G tun safe amma shiru, haka Wai na sake a ka cigaba da hidiman bikin, muna gama shiri sai ga Hafsy ta shigo, ?irana tayi tace mun na fito gasu Yayah M.G da Yayah A.G a waje suna mun magana, raina naji ya Saci, amma ban neme wula?antasu ba na fita inda suke, lokacin da na iso jikin motan still M.G waya yakeyi, Waga mun hannu kawai yayi ya cigaba da wayan shi,A.G ne ya ?ura mun ido, hararan shi nayi na juyar da kaina gefe ban gaishe shi ba, shima shirun yayi kawai yana kallona, ganin haka yasaM.G ya juyo yace, " Aysha kiyiwa zainab da hadiza magana mu wuce gidan amaryan ko".
Idona na mayar kanshi nace, "akwai motocin da angwaye suka turo ae,su zamu bi", ina faWa naga M.G ya mayar da kallon shi kan A.G yana dariya ?asa -?asa.
"Bana son musu zaki yiwa Ahmad musu ne? Ko dan kinga M.G yana wasa da ke? Wuce kije ku fito, ban amince ki shiga motan kowa ba", ya faWa fuskan shin nan babu alaman annuri, ba don naso ba na juya na shiga neman su Hadiza, don wannan masifaffen bazan iya da shi ba.

Bayan motan muka shiga mu uku, hadiza, zainab da kuma ni, tunda muka shiga na kama bakina nayi shiru, daga hadiza sai M.G suke hira a tsakanin su, daga ni har A.G babu wanda aka ji bakin shi har muka isa gidan amaryah, sun daWe a waje kafin suka tafi, da niyyan after magrib zasu zo su Wauke mu.
BuWan kan yayi kyau sosai, amaryah tafito cikin Al?yabbah fara mai rastin golden, tayi kyau sosai da ita, ango sai wani washe baki yake cike da farin ciki, ana idar da sallan ishaa su Yayah M.G suka zo, wayana naga call ya shigo da ba?on number, har sai da naga zai tsinke tukun na Wauka, ko a bacci aka tashe ni ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????bazan kasa gane muryam shi ba, "idan kun shiryah muna waje", iya abun da ya faWa kenan ya katse wayan, murguWa baki nayi na share shi, don lokacin angwaye sun shigo kenan, haka ?awaye da angwaye sukai ta hira da tsokanan juna, ni da zainab dai bakin mu shiru, amma hajjah khadijah kam sai zuba ake tayi da sauran friends Win amaryah, mudai bamu fito ba sai wurin 8:30, kuma M.G basu sake ?irana ba kuma basu tafi ba, angwaye ne suka fara Waukan ?awaye, sai lokacin naji wani irin tausayi da kaWaici ya zo mun, Allah sarki maryam yanzu munyi nesa da junan mu, duk sai naji babu daWi, muna haWa ido da ita naga idonta ya cika da wahaye, da dabara nace zanje kitchen na Wauko ruwa, sai da na fita na ?ira su hadiza a waya, suma cikin dabara suka fito, ummitah da hafsy ma fitowa sukayi, kaman sun san mun ?aro ko kuma da ma suna da shirin hakan sai naga kowan su a motan shi yazo, babu yadda na iya dole na shige gaban motan A.G, domin muna fitowa naga ya ?ira ummitah da hafsy ya buWe musu bayan motan shi, sannan ya bar gaban a buWe ya wani ?ura mun ido, M.G dai yana ta wani sake murmushi a fuskan shi ya buWewa hadiza gaba, ya buWewa zainab baya, suna shiga naga ya rufe, dole na wuce gaban motan A.G Win na zauna, ko kallon inda nake baiyi ba ya tayar da motan shi, ina jin su hafsy suka gaishe shi amma ni nakasa buWe baki na gaishe shi, sai ma juya kaina danayi ina kallon waje ta glass Win motan, chan na tsinko muryan shi yana tambayan su hafsy, "hafsat me kuke son ci"? Da yake ba mutunci bane ya ishe ta sosai kawai sai naji tace, "tou nidai nida aminaiyata muna ?auna da kaza, kazar bauchi club, ita kuma Adda suna mutunci da tsiren wurin, don tana son harkan tsire," tana faWa ummitah na taya ta da, "ae har soya milk Adda tana korawa time to time", ka marasa mutuncin ko dariya basuyi ba sai wani Wagawa juna kai suke irin alaman kowa ta faWi dai-dai, murmushi mai Wan sauti naji A.G yayi, wanda har sai dana juya na kalle shi, "ku kuma kuna ?auna da wani abun shan"? ?an dariya hafsy tayi tace, "ae muna madaran son coca-cola, wataran har pepsi mukan kora, idan ka ganmu da yogouth tou mutanen mu suna na, dole suke haWamu da shi, har mun saba sha yanzu".
Ni wallahi hafsy da ummitah tsoro suke bani, yarah gaba Waya babu kunya a idon su, don wani dariya suka kwashe da shi suna wani godiyan iskan ci lokacin da yace, "yanzu dai a haWa muku coke,pepsi,yogouth"? Dariya suka kwashe da shi suna godiya muke Babban yayah, kace har gobe zamuyita sha, don idan Allah ya kaimu sai munyi order hajiya shawarmah, sai mu haWa da yogouth Win, yanzu mu karya ?ashin kaza da coke da pepsi na ummitah", murmushi yayi ya mi?a hanyan bauchi club, nidai kaman na fashe da kuka saboda haushin su hafsy, sai wani le?o kai gaban motan suke kaman wasu sukaye suna ?ara godiya, har muka shiga bauchi club fuskan shi da murmushi, wanda hakan yake ta bani mamaki, amma nasan tsantsan sha?iyan cin su hafsy ne yake bashi dariya, muna parking naga motan M.G ma yayi parking a gefen mu.
Tare suka buWe motan suka fito, suna fita na juya ina hararan su, da sauri hafsy tace, "wallahi Adda kika ce wani abu recording Winki zanyi, yana shigowa na kunna mishi", ta faWa tana Waga wayanta sama tana nuna mun, ita kuma ummitah cike da sha?iyanci tace, "ae best friend nikan ma har na Wana, tana kwabsa mana zamu antaya mishi", juyar da kaina kawai nayi na rabu dasu, sai wani dariyan rashin mutunci suke tayi, zuwa chan kaina yana ?asa naji muryan hafsy tace, "wooww gaskiya gayen nan ?arshe ne, friend kiga wani taku da yakeyi kaman wani Basaraken zaki, gaskiya matar shi ta more da haWaWWen miji Wan wanka da aji," ummitah ta amsa mata, "da kuma dace da miji Wan ?amshi, saboda Allah hafsisin london bakiji ?amshin motan shi kaman daWin zai saka kiyi bacci ba? Nifa na tsorita da gayen nan, don har na fara manta sunan saurayina, meye ma sunan shi friend"? Hafsy na dariya tace, "shege ?amshi, ?amshi ya gagara ae, sunan samrayinki, isiyaku zakaran bauchi club", dariya suka ?yal?yale da shi wanda har saida suka saka na Wan dara, don tsiyar su tana da yawa, kuma saida suka saka na Wan Waga kaina ma dubi A.G da yake shirin ?arasuwa, ashe ya chanja shigan shi ba irin ta Wazu bane, yanzu wata faran yadi ya saka mai Wan shara -shara, sai wani lumshe ido yakeyi shi kaWai yana tahuwa, da sauri na sau?e kaina ?asa zuciyata na bugawa da sauri -sauri,gefen shi kuma M.G nashi ne.

BuWe motan yayi ya shigo, juyawa yayi kaWan baya yana duban su hafsy da suka wani nutsu kaman gaske, murmushi yayi yace musu, "yanzu insha Allahu zasu kawo, sai kuma shawarman account Win waye za'a tura so dat goben sai kuyi ordern,", da sauri ummitah tace "zubasu kawai a acct Win Adda, don duk ?awancen mun nan da kake gani akan almanu sai mu munafurci junan mu, bawa Adda kawai don ita mai amana ce, zata mana order gobe, inda chanji ma bazata ha'ince mu ba zata raba mana", tana faWa hafsy na gyaWa mishi kai, "eh yayah A.G hankaWa su wurin Adda, don mu akwai Wan sauran nutsuwa a tare da mu, ?arshe idan ma Wayar mu kasa sai ta ha'inci ?ar'uwarta duk ta saka rechage card ko data, don ba kan gado bane wataran damu".
Abun mamaki wallahi dariya A.G ya ?yal?yale da shi, sakarun suma suka shiga taya shi, nidai kaman na buWe window na falfala da mugun gudu don kunya, tsabar wayo ne fah yasaka suka gaya mishi haka, wato *AUNTY NICE* na daWe banga tsageru irin suba, kuma hattah yayah ishaq da yayah umar basu barsu ba, yanzu zasu haWe su zaga su, halin sune yazo Waya shiyasa suke abota,

23 / 46