ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   13 / 46

36K to 39K   out of 137.2K words

mu ke, domin ita Bintu ta riga da ta daWe da shigowa, mun santa ta sanmu, domin ta zauna dani Waki Waya na tsawon shekara guda, yanzu kece kika shigo kuma bana so ki Wauki kanki kaman ba?uwa, kema ki saka a ranki tuntuni kina tare a cikin mu, yanzu kece ?arama kafin auta na ya kawo ta shi, abunda nake so dake kiyiwa Bintu biyayyah kamar kina tare da babbar yarki, ku haWa kanku kada ku bada ?ofan da za'a shiga tsakanin ku, domin haWin kanku shine ?arin haWin kan ?a?a na, ni kuma shine burina da nutsuwata, mu haWa kai dukkan mu mu zama abu Waya, shine fata na da buri na, kuma dukkan ku irin so Waya nake muku, babu wacce tafi wata a wurina sai wacce tafi kyautata mun, kuma tafi zaman amana da mu, ni wacce umar na zai aura tun bata zo ba iri Waya nake jinku a zuciyata, yadda dukkansu ?a?an iri Waya nake jin su a raina, saidai wanda yafi kyautata mun" nasiha sosai ummie ta musu, kuma tayi wasu yayah ma, bayan fitan matan su ma ta ?ara yi musu, domin yadda muka taso da son junan mu tana so abun ya mi?e har kan ?a?a da jikoki, inda ta nuna musu haWin kan matan su shine nasu haWin kan, domin idan matan su babu haWin kai zai shafi zumuncin su, don kowa nashi ya sani, haka dai aka zauna cin abincin kowa cike da farin ciki, filet Waya Aunty B ta zuba musu da Aunty jeeddah, nima da hafsy da fatima filet Waya muka zuba yadda muka saba ci da hafsy tare, yaya umar da yayah ishaq na nasu tare, yayah mohd da yayah Ahmad da ummie filet Waya suka zuba, domin yawan cin lokuta tare suke cin abinci, da ?yar kiga ummie nacin abinci dani ko hafsy, amma yayah Ahmad da yayah mohd yawanci tana cin abinci tare da su, tun bama yayah mohd ba, shi yawan ci duk irin abunda ummie keso na abinci shima yana so, don ko zuwa yayi duk inWa ta zauna yana gefenta, idan ta koma Waki zakiga baya wani daWewa zai bita, idan tayi kitchen ma zaki ganshi ya bita, toilet ne kawai da bayida iko baya binta, kuma har yanzu idan ya zauna zakiga ya jingina da ita, narasa wani irin ?ulafucin uwa yake da shi a zuciyan shi, Areefh dai yana gefen yayah umar, don tunda suka zo yake wurin shi domin son sha?u sosai.
Gaba Waya parlon ya Wauki shiru, banda ?aran spoons sai Areefh da yake ta gulaniyan shi, a haka mukaga an Wago labulen parlon da sallama, Abba ne ya shigo, hannu ya saka ya ri?e haSan shi yana duban mu Waya bayan Waya, idon shi ya tsayar akan ummie yace, "baiwar Allah irin wannan wariyar launin fata haka? Haba baiwar Allah ae sai aWan taimakawa marayan Allah Wan Soto a gayyace shi yazo shima ayi wannan ciye-ciyen da shi, kayan daWi iya kayan daWi amma sai a ware ni gefe guda"? Ya faWa yana neman wurin zama a gefen yayah umar da yayah ishaq, mudai parlon gaba Waya dariya muke mishi, sannan kowa yana mishi sannu da shigowa, hararan su yayah mohd yayi yana cewa, "ni ae tunda naga muhammadu an fito a sallah bai wani tsaya munyi hiraba ya wani kamo hannun Wan'uwan shi Ahmadu sukayi gaba har suna tuntuSe na xargi wani abu, ubana ne kawai da ishaq suka Wan tsaya da mummunan Wansu muka Wan zanta, a lokacin nace tou anya babu wani abu da ake Soye mun?".
Dariya ummie tayi tace, "wallahi kana raina, duk loma Waya idan nayi naji daWin girkin da ?a?ana suka shirya mun sai na tuno ka, kawai dai babu yadda zanyi ne na share, don nasan amaryah ta shiyah maka table da danasha", ta faWa tana kallon shi da dariya, dukkan mu dariya mukayi ganin yadda Abba ya wani kama haSa yana hararan ummie, kallon sa ya maida kan su Aunty b yace, "yanzu yarana hadda ku anuna mun wariya ko"? Sun kuyar da kai Aunty B tayi tana dariya, a hankali tace, "Abba nima fah kana raina shiyasa na zuba maka naka a flask, yana kitchen dama jira nakeyi muna gama na bawa hafsy ta kai maka", ta ?arasa tana dariya.
Spoon yayah umar ya mi?awa Abba yana cewa, "rabu da kowa Abba muci abinci tare, kaga nima ware ni sukayi, dama???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? kullum haka ake mun, shiyasa kaga sau Wari wurinka ko wurin hajjaju makkatu nake zuwa ci, don yayah mohd yana shigowa yake cinye abincin gidan nan shida ummin shi," ya faWa yana kai loman abinci bakin shi, dariya mukayi ummie tana cewa, "wallahi yaron nan kaji tsoron Allah, nafi yawan cin abinci da kai fah, yanzu ka fito da tsirfah kala -kala kace baka cin wannan baka cin wannan" haka dai akayi ta raha ana cin abincin, wanda Abba sai da yaci duka girki kala biyun yana ta santi, ana gama ci muka tattare komai, sannan Abba yaja ?an mazan suka tafi side Win shi, mu kuma dukkan mu muka wuce wurin hajiya ummah, ummie kawai muka bari.


Wuraren ?arfe 9:00 na dare suka yi shirin tafiya, lokacin yayah Mohd yake gayawa ummie Abba yace umar, ishaq, hafsy, raliya da ni zamu musu rakiya, da yake flight zamu bi sai yace zamuyi 1week mu taya su shiga sabon gida sai mudawo, gaba Waya muka Wauki murna nida hafsy, ita ma fatima sai taji daWi, domin dama har ta fara mitan ita kaWai zataje ta dawo, don itama ta fara ATBU damu, tou anyi idan lokacin school ne zata zauna damu, idan anyi hutu sai ta wuce Abujan, haka muka rakasu wurin motocin su muna ta murna.

Washegari hafsy mukaji muryan mamie tana ta zabga masifa, da ta kwana biyu batayi ba, don tunda aka gama bikin nan batayi wani abun azo a gani ba, sai da hafsy ta fita ta jiyo don tsegumi, tazo tana gaya mana wai akan maganan komawan su yayah Abujah ne, wai Abba ya sake ?arar da kuWin shi wurin saya musu gida, ita bata yadda ba su ?a?a matan ba ?a?a bane? Nan Abba ya watse ta yace mata gida ba saya akayi ba, rent suka kama kuma kowa da kuWin shi ya kama, amma haka ta dinga rantsuwa akan Abba ne yasaya, idan ma kamawan ne shi ya kama, kuma bazata yadda ba, shi kuma yace kada ta yadda ta kaishi ?ara koton ?ulin duniya, sannan tace kuma babu inda raliya zataje, kala taje a cutar mata da ?a, yadda aka so cutar da habiba a mallake mata ?a, a nan ne Abba yace mata ita taso shi ya gajji da fitinan ta, shi dai yayi ?o?arin haWa kan ?a?an shi, amma tunda ita ta raba ita taso, itace da ba?in ciki gaba ba shi ba, nan mamie ta sake maimaita "raliya fah bazata je ba, kalan idan sun dawo kace suje gidan habiba? Wanda bansan wani sharrin za'a shiga mata da shi ba? Kowa yanzu ya tsaya kan nashi, don baza je a wargaza mun zaman lafiyan ?a ba, ita kuma wannan da tauraron ta ke haskawa baza'a je a wargaza mata nata, domin an haWa kai da mutanen borno ae babu abun da bazasu tsayawa mutum ba, anan ne mamah ta fito ta mata jan ido tukun ta koma Wakin ta.
Murmushi ummie tayi tace ita dama bata saka aranta raliya za'a bar ta taje ba, saboda haka ita ta sani fitina kawai maganan zai jawo, Allah ya kyauta kawai ummi tace, mudai babu abinda ya dame mu shirin kayan mu kawai muka cigaba dayi, muna ciki shirin naga ?iran M.G na shigowa wayana, kallon waya na tsaya yi ban Wauka ba, don tun ranan da suka isa Abuja bai sake ?irana ba, ban san kuma dalili ba.

Har wayan ta yanke ban Wauka ba, ?ira na biyu ya sake shigowa shima har ya yanke ban Wauka ba, daga nan bai sake ?ira ba, kallo na hafsy ta tsaya yi, chan dai ta kasa ha?uri tace, "Adda kaman ?iranki naga Yayah M.G nayi?" kallon wayan nayi ba tare da nuna mata wani alama da zata fahimci komai ba nace, "kinsan shi da son labari yanzu sai ya hanani abun da nakeyi, ni kuma abunda mamie tayi yau na duk ya Waga mun hankali bana jin son magana, shi kuma yanzu zai fara tambayan yyh nake me yake faruwa?" na faWa ina Waukan wayar don na maida ita silent.
"Allah sarki Adda ae mai sonka ne yake damuwa da damuwanka, ni kuma wallahi bakiji yadda nake son ki da yayah M.G Win nan ba, don ranan ma sai da mukayi ta gulman ki nida yayah ishaq", ta ?arasa tana dariya, na Wago kai ina kallon ta cike da mamakinta, "gulma na kuma name kukayi ke da yayah ishaq Win"? Dariya ta cugaba dayi sannan ta dawo kusa dani ta zauna, hannun ta tasaka ta dafa kafaWa na tana magana cike da dariya a fuskanta, "kina rawa yayah M.G yana miki li?i kukayi bala'in yin kyau, shine yayah ishaq yake tambaya nah saurayinki ne? Nace mishi a'a kawai kuna shiri ne, sai yace Allah yasa shirin ya koma soyayyah don kun dace da shi sosai, kuma wallahi Adda kun dace sosai ga shi kyakkyawa da shi, don ni yafi mun wancan Wan'uwan shi mai Waurarren fuskan", ta faWa tana wani ya mutsa fuska.
Nidai murmushi kawai nayi bance mata komai ba, don ko ni M.G yana burgeni kuma kyaun shi yana mun kyau, fara'ar shi tana sakani nishaWi, da fatan nasu zai zama gaskiya da nayi farin ciki sosai, amma dai iya zuciyata na bar abun.


Washe gari muka lula birnin tarayyah mu da ?an'uwan mu da matayen su, koda mukaje gidan mai gadi ne ya buWe mana gate, babu laifi compound Win zai iya Waukan motoci guda uku, ga flowers masu kyau da ?amshi a shuke, gidan sama da ?asa ne, ?asa shine na Yaya mohd sama kuma yayah Ahmad, da shike kafin biki Aunty B da yayah sun zo sun saka komai a gidan su, amaryah ma anzo an mata mata jeren, kawai Wan sharewa da gogewa kawai mukayi, sannan aka shimfiWa bedsheets, a side Win yayah mohd muka sau?a nida fatima da hafsy, su yayah umar kuma hotel aka kama musu, amma munyi hira tare dasu, kuma babu abinda muka girka, order kawai aka mana, washe gari da yammah muna zaune a parlorn Aunty B mukaji buWe gate da shigowan mota, ba'a wani Wau lokaci ba yayah Ahmad ya ?irani a waya yace nazo sama na same shi, Waukan Wan ?aramin gyalen abayan jiki na nayi na fita.
Ina shiga parlorn shi bakina Wauke da sallama nashiga, Yayah Ahmad da su M.G nagani zaune a parlorn gaban su cike da kayan snacks da drinks da Aunty J takawo musu, hannun kujeran da yayah Ahmad ke zaune naje na zauna, na Waura hannu na a kafaWan shi na sunkuyo kaWan setin kunnen shi ina gaishe shi, dariya yayi yana amsa mun, ganin M.G yana kallon mu fuskan shi Wauke da murmushi, shi kuma A.G ko Wago kanshi ya kalle ni ma baiyi ba, niko don yau Waya na bashi haushi sai na kalli M.G fuskana cike da fara'a nace yayah M.G mun same ku lpy? Shima cike da fara'a ya amsa mun da munzo lafiya? Bayan mun gaisa na juya kan yayah Ahmad ina ce mishi gani.
"Dama M.G ne yace a ?iraki ku gaisa, shine daman ?iran, yyh hafsy fa babu wani damuwa ko?" ya faWa yana ri?e da hannu na da yake kafaWan shi, murmushi M.G yayi yana kallon mu cike da sha'awa yace, "barrister kuna burgeni kai da ?an gidanku, kuna ?aunar junan ku sosai, har sai naji dama ina da ?ani ko ?anwa mana, da na nuna mata ?auna kwatankwacin irin naku, amma insha Allahu zan so mata na irin haka da ?a?a na", da sauri na Wago kai na kalle shi, shi kuma ya wani Waga mu giran shi duka biyu yana murmushi, sai kawai na samu kaina da maida mishi murmushin.
Baby sis baki gaida A.G ba shine fah ya taso ni akan muzu mu muku sannu da hanya, tun jiya ya matsa muzu na?i" ya ?arasa faWa yana ?unshe dariyan fuskan shi, "amma wallahi kayi girman banza tunda baka daina ?arya da ?azafi ba, munzo dai duba amaryah da ango ba yaran nan marasa kunya ba, bana son jan raini M.G", A.G ya faWa muryan shi a Wan cike da Sacin rai yana hararan M.G, shikuma babu abinda yakeyi sai dariya, yayah Ahmad na tayashi, ni kuma jin abunda A.G ya faWa sai na maida kallona kanshi fuskana Wauke da jin haushin yarfen daya mun, harara ya zabga mun, nima ban wani Sata lokaci ba na zabga mishi harara na murguWa baki ina guna-guni ?asa -?asa don yaji haushi, ae kuwa nan take ya ?ule, mi?ewa yayi da sauri ya tsaya yana duban M.G yace, "tou ?aton banza ma?aryaci sai ka tashi mu tafi tunda ba'a abun arziki da kai, yanzu sai kaja yarah su raina mutum", ya ?arasa faWa yana zungurin ?afan M.G.
"wani raini kuma? Daga faWan gaskiya? Tou shikenan muje kada na sake suSutan baki", ya faWa yana mi?ewa, hannu ya mi?awa Yayah Ahmad yana dariya shima yayah Ahmad Win dariyan yakeyi, hararan su A.G yayi ya juya kaina yana kallo na fuska a murta?e, kaman baxai ce komai ba sai kuma yace, "ke baki iya suturce jikinki ba ko?" Ban samu daman bashi amsa ba ya wuce ya fita da sauri, nidai kallon kaina kawai nayi naga shigana baiyi muni ba sannan na maida kaina kan su M.G da yayah, suma kallona suke fuskan su cike da dariya, M.G ne yace "kada ki damu baby sis, yau Wan'uwa na acike da zafin kanshi yake, tunda aka taso da maganan tafiyan mu karatu hankalin shi baya jikin shi, sai faWa kawai yakeyi," dariya suka sake kwashewa shida yayah, "ae kasan A.G baya wani son tafiyan nan, shi damuwan shi yayi aure, kuma wai ae nigeria ma ana karatu, shi wajen ne baya son zuwa", yayah yafaWa yana ?ara dariyan fuskan shi, M.G ma dariyan mugunta kawai yakeyi yace, "ae barrister duk inda ya biyo ya rushe maganan tafiyan nan yayi amma Daddyn shi ya?i sauraron shi, ?arshe ma ya Suge da wai asthman shi yana yawan tashi idan ya fita waje, nan ma Daddyn yace sai yaje dai, haka babu yadda ya iya ya dawo yace shi tou sai yayi aure tukun ya tafi, Daddy ya tmby shi waye yake nema aje ayi magana nan kuma yayi shiru yana muzurai," dariya suka kwashe da shi suna tafawa, M.G ya kalle ni yace, "baby sis ku shiryah gobe in the evening zamu Wan zagaya da ku kusha iska" godiya na mishi na juya na fita, ina sau?owa na samu su fatima na gaya musu gobe idan Allah ya kaimu su M.G zasu fita damu shan iska.




******
Wuraren ?arfe 5:00pm yayah Ahmad ya ?iramu a waya mu fito, saboda mun saka fita a zuciyan mu tun muna idar da sallan la'asaar muka shiryah, dukkan mu shigan abayah mukayi, Hafsy onion colour, fatima ash, ni kuma blue black nasaka, ko wanmu tayi kyau masha Allah, motan yayah Ahmad shi da Aunty jeeddah ne da Aunty B sai Areefh da yake ri?e a hannunta, sao motan yayah mohd kuma dama yau ya tafi lagos zaiyi 2dys ya dawo, yayah umar da yayah ishaq sai hafsy ne a ciki, motan M.G kuma A.G nagaba sai ni da Fatima abaya, a tsaye a gaban motan muka samu M.G, tou anan muka gaishe shi fuskan shi cike da fara'an shi, yana ta zolayan mu wai munyi kyau kaman zamuje fadan shugaban ?asa, mudai murmushi dukkan mu mukayi, muna shiga motan wani fitinannen ?amshi ne yake tashi mai daWin gaske, fatima ce tafara gaishe da A.G, juyowa yayi kaWan gefen da take, wato bayan sit Win driver ya amsa mata mata, nima a hankali na gaishe shi, amma sai yayi kaman bai jini ba, murguWa baki nayi na masa gwalo ta bayan shi, don nasan yaji tsaf gaisuwan danayi, narasa dalilin daya sa mutumin nan yake jin haushi na, kome na mishi ohoo, mintsini na fatima tayi a cinya tana harara na, kallon tanayi ina tura baki gaba alaman naji zafin mintsinin, alama ta mun da na gaishe shi, hararanta nayi na sake murguWa baki a ?eyan shi na Waga kafaWa alaman na?i, a haka M.G ya shigo, "*JABI SHOPRITE* zamuje kun taSa zuwa wurin Aysha"? Ya faWa yana tayar da motan bayan ya Wan juyo ya kalle ni, murmushi nayi nace mishi, "ehh muna zuwa, yayah mohd yana kai mu ko yayah Ahmad idan munzo hutu", juyowa kaWan yayi ya sake kallo na yace, "ok kuna zuwa wa Abbah hutu ne? Na Wauka su ummie ne kawai suke zuwa", "muna zuwa yawanci a ramadan ko idan mun samu dogon hutu", na bashi amsa, kafin yace wani abu A.G yace, "don Allah malam ka maida hankali a to?in da kakeyi kada ka chika mun kunne da yawan magana",
Murmushi A.G yayi ya maida hankalin shi kan driving da yakeyi bai tanka mishi ba, a zuciyana nace ganshi kaman wani Boss, na Wan murguWa baki na cike da jin haushin shi.


Muna gama yin parking kowa ya fito aka jera ciki, bamu shiga wurin shopping Win ba muka wuce wurin shan iska, muna isa muka zauna nida fatima da M.G, ina kallon A.G suka zauna suna magana da Yayah Ahmad, gefe Waya kuma yayah ishaq ne da hafsy, Aunties kuma suna tare, bamu daWe da zama ba M.G ya yafito yaya umar, yana zuwa yace "ga amanan fatima ka tayata hira, bari muyi gefe zan yi magana da Ayshaa please", ya faWa yana mi?ewa tsaye, kallon fatima yayi yace "please teemah a bani aron baby sis zamuyi wani shawara ne da ita," murmushi tayi ta Wan kalli yayah umar da yake zama tace, "babu komai Allah yasa muji shawara mai

13 / 46