ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   30 / 46

87K to 90K   out of 137.2K words

?a?an nawa kike so nabarwa duniya su? Tou baki isa ba, kinci uwar ?arya kuwa, ita kuma hafsy take kowa? Munafuka baka???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ganin ?afan ta anan sai isiyaku yazo tukun zata ishe ni da iyayi, ta dinga jele kenam kaman wutsiya", tana faWa kuwa na kwashe da dariya.
Waya nane ya fara ringing, ganin A.G ne ya saka na tashi nayi hanyar Waki ban kula ta kanta ba.

Kwanciya nayi saman gado tukun na Wauki wayan, shiru dukkan mu mukayi babu wanda yace uffan, har kusan mintuna biyar, "hmmm yarinyar nan wato sai na sau?e abunda yake mun yawo a kaina na tanka tukun ki amsa mun ko"? A.G ya faWa bayan shirun da mukayi na wasu lokaci, murmushi nayi nace, "tou ae kai ke nema, kaga bansan me zaka ce ba kada na maka shishshigi", "kedai kika sani, yayah meye labari"? Duk yadda naso shareshi bai yadda ba, haka yayita jana da hira har zuwa wani lokaci tukun mukayi sallama, ya kuma sake jaddada mun kada na Wauki wayan Aliyu, nidai da tou kawai na bishi, sallama mukayi nidai nayi shirin bacci.


Yadda yayi al?awari kuwa da yamman yazo, parlon hajiya ummah na kaishi, bayan sun gaisa ta shige ciki ta bar mu nida shi, gaishe shi nayi sannan na tashi na fice domin Wauko Sabeer.

Tunda na shigo rungume da Sabeer ya ?ura mana ido, da ?yar naja ?afa na zuwa gaban shi, hannu biyu ya saka ya karSi Sabeer, shiru yayi mai Wan tsawo yana kallon fuskan sabeer, kaman wanda yake ?ididdige abubuwan fuskan shi ya daWe a haka, sai chan ya Wago ya kalle ni, "masha Allah, Allah ya rayashi da imani, Allah ya ji?an mahaifiyar shi yasa tayi shahadah",
"Ameen ya rabbi", na faWa ina duban shi yadda ya ri?e babyn.

?ago kai yayi ya kalle ni yamun murmushi, "girls nake so ki haifa mun masu kama da ke, two, or three, idan kina son boy tou mai kama dani amma ya tafi ana uku" dariya nayi mai Wan sauti kaWan, ina kallon shi yadda ya wani ci serious, "tou idan kuma duka boys ne fah"? Na faWa ina mishi dariyan zaro idon da yayi waje, gaba Waya girman su sua bayyana, "a gidan M.G insha Allahu za'a haifa mishi boys, nikan girls nake so, boy Wayan ma nafasa, sabeer ya wadatar, idan kin matsa kuma sai M.G ya bamu Waya a nasu mu?ara",
Fuska a Waure ya faWa, daga gani kuma iya gaskiyan shi ne, murmushi nayi na girgiza kaina, "idan ya baka boy Waya zaka bashi naka girl Waya ne"?
Harara na yayi "haba Eesha, yara ukun ne zamu bawa wani? Tsaya kiji iya maganan gaskiya, ni ko hutu ?ata baxata je ko ina ba ballantana nayi kyautan su".
Kallon shi nayi cike da mamakin son kanshi, "amma kai kuma zaka Wauki Wan wasu? Tou idan ummie ko mummy sukace a basu WaWWaya fah"? "wayyo beauty ki rufa mun asiri kada ki haWa abunda bazai yiwuba, yara biyu ko ukune kike zancen mu bayar da su? ko hutu baza suje musu ba ballantana kyauta, ni zan kula da ?a?ana idan bazaki iya ba", dariya maganan shi ya bani, ga mamakin maganan da yakeyi, duk da dai shi maganan shi murya a ?asa take amma dai yana iya mu hira, wanda duniya ta shaidah dagani sai M.G ake ganin yayi dogon hira da su, M.G kamma wataran baya amsa mishi, amma ni a rayuwar shi sai ya iya good 2hrs yana mun hira, some times nice ma ke nuna gajiyawa, kallo kuma a rayuwar shi har mamakin baya iya gajjiya da kallona nakeyi, "tou mu haifi 5, Waya mu bawa mummy, Waya wa ummie, sai mu rie 2girls 1boy, mu haWa da Sabeer sun zama 4 mue dasu".

Harara na yayi yace, "ke Eesha nifa ko goma kika haifah bazamu bawa kowa ba, yauwa gari ki sani, ke ummie tayi kyautan kine ko ni mummy mai tsananin ?ulafucin ?a?a ta bayar da nine? Muma mu zamu ri?e namu, kuma 3 ne insha Allahu".
Dariya nayi kawai na bar mishi zancen a haka, "wawan nan ya sake ?iranki kuwa"? Naji muryan shi yana tambaya na, kai na girgiza mishi alaman a'a, "jiya nagayawa ummie yadda mukayi da shi, kuma tace zata samu yayah muhammad akan maganan, duk yadda sukayi zata gaya mun".
Ajiyan zuciya ya sau?e, "Allah ya sakawa ummie da alkhairi, gaskiya naji daWin shawaran da ummie ta bayar, mungode Allah ya saka da alkhairi",
Babu daWewa yace na ?ira hafsy a waya, shigowan hafsy na Wan harareta ?asa-?asa ganin kallon da take mun tana Wan iskan smilling, "yauwa hafsy zuki sha da yaro nan sai ki dawo,"
Mi?a mata sabeer yayi ya Waura mata 50k a kanshi, "kisaya mishi madara da pampers ko? Murmishi tayi ta fita da sabeer, kallon shi nayi bance komai ba, har hafsy ta dawo naga ya mi?e yace mata suje waje, gwalo ta mun da tazo fita.


Basu wani daWe ba ya shigo, zama yayi ya Wan ?ura mun ido, kunya naji nayi ?asa da murya nace, "mungode Allah ya ?ara buWi", shirun da naji yayi ne yasaka na Wago ido na kalle shi, abun ko da nayi tunani ne ya faru, idon shi ne dai a zube a kaina, "idan uba yayiwa Wan shi abu sai a mishi godiya"? Naji muryan shi yana faWa, Wago da kai na nayi ina duban shi kaina a Wan langaSe, "nidai nagode Yayah A.G, Allah ya ?ara buWi", "bana son yayan nan, a bani wani sunan special, yayah ae Ahmad ne da M.G.

Bai wani daWe ba ya mun sallama, rakashi waje nayi har jikin mota, bayan ya tafine na wuce wurin ummin mu, a Waki najiyo muryan su, har chan na samesu, ina shiga kuwa hafsy tayi charaff tace, "yauwa Adda gara da kika shigo, dama har ha?urina ya kusa ?arewa, kaman zan le?a waje nace ki dawo, ga tsaraban da nake ta Woki an kawo, buWe mugani, ummie ta hanani buWewa", ta faWa tana wani washe baki, ummie na hararan ta "amma dai hafsy ke kam ko wa ke aka kawo kayan nan sai a hankali", murmushi hafsy tayi tana jawo babban jakan da yake kusa da ita, tana dariya tace, "ummie ae abun Adda na mu ne, yanzu hala ?aramin jakan ma nawa tsaraban ne, bari mu fara na ma'in Win muga meye da meye a ciki"?
BuWewa tayi nidai ido kawai na ?urawa bag Win, dogin riguna ne kusan kala biyar, masu kyaun gaske, sai jean skirt kusan kala uku da riguna masu kyau, sai holland guda biyu super guda biyu, lace guda biyu masu kyaun gaske, sai gayyan takalma designers masu kyau da wasu handbag masu kyau na yayi, sai turaruka da dai cusmetics sosai, idona na ?ura akan wani agogo mai kyaun gaske, ?asan kayan kuma kaya ne kusan set 10 na Sabeer da takalmin babys guda uku masu kyau "tou ni khadijah, duk wannan tsaraba ne? Shi dayake da haWa kayan aure a gaban shi ya kawo wani tsaraba mai yawa haka"? Ummie ta faWa, na buWe baki zanyi magana sai naji ?aran shigan txt a wayana, Aliyu ne ya turo mun txt, tsaki nayi ko karantawa banyi ba na goge, ido na mayar kan Wayan jakan da hafsy ta buWe Leda na asama an rubuta ummie, Waukowa tayi ta buWe, turmin zani ne holland guda Waya sai turare guda biyu, mi?awa ummie tayi tana dariya tace, "ummi gana ki tsaraban, sannan ta Wauko leda na biyu, English ne a ciki sai wani flat takalmi mai Wan laushi an rubuta Hajiya ummah ajiki, ajiye shi tayi a gefe ta Wauko wani da aka saka shadda 10yrd fari da turare guda biyu a ciki, an saka Abba, dariya hafsy ta ?yal?yale da shi da ta Wauko ledan gaba jiki na rawa ta buWe saboda ganin sunanta akai, lace ne mai kyau a ciki, sai tarkacen, bags, shoe, cusmetics kala-kala a ciki, ga wani riga da skirt mai shegen kyau a ciki nata ma har da wani agogo mai kyau a ciki, rungume ledan tayi tana "Yaya A.G Allah ya baka Adda duniya da lahira, Allah yasa a aljannah a rabon kace", "Ameen ya rabbi" ummie ta faWa tana kallonta da farin ciki, "hankalinki ya kwanta ko"? Ummie tace mata, tana wani jaririn dariya tace, "ae ummi bakiji yadda kayan nan suka sakani farin cikiba, gaskiya Yayah A.G duniya ne".

Harara ummie ta mata "tou maza rufe komai sai Abba ya gani tukunnah", ummie ta faWa tana mi?ewa zata fita, "ummie kada fa Abba yace no", hafsy ta faWa, "bazai faWa ba auta, amma abinda ya kamata kenan ayi", ummie na fita mutuniyata ta matso kusa dani, "Adda gaskiya kinyi dace da ?an gaske, don wallahi mutumin nan duniya ne, kiga wasu arnakun laces masu zafi? Wannan kam hala ma ya haWa kayan shi achan, kuma ya tambayeki size Win takalman mune Addah"? Hafsy ta faWa tana jin wani farin ciki domin ya nuna a fuskanta, nafi kowa sanin hafsy da son abun duniya, gashi dai akowani lokaci daga Abba har yayun mu cikin hidima suke mana, amma ita bata gajjiya da abun duniya, murmushi nayi na mi?e don jin an fara ?iran sallan magrib, "nifa tun farkon tafiyan shi sister shi Heedayan nan ta tambaye ni size Win takalmi na dasu bra, ni na Wauka ma mummyn su ce ta sakata, sai ana sauran kwanaki ya dawo ya mun wayo, don sai yanzu nagane, ya tambayeni nida ke wayafi tsayi nace kin Wan fini kaWan, shine yake ce mun kenan zaki fini tsayin ?afa, ban fahimta ba nace mishi a'a size Waya mue sawa 39, kuma fah sai da yace kice hajiya ummah ma bazata wuce 39 ba nace mishi 38 take sakawa, ashe wayo yamun", dariya hafsy ta ?yal?yale da shi tace, "kai kaji Wan bariki" harara na juyo na mata cikin wasa, "ae mijin nawa ne Wan bariki? Ba laifin ki bane na bar shi ne har ya miki tsaraba", da sauri na shige toilet jin dariyan da hafsy ta she?e da shi, ima jiyota tana, "ashe fah kema Adda idan kin samu wuri duniya ce ke"? Ina toilet ni kaWe ina smilling, wai nice ke ?iran A.G da mijina ko kunya bana jin, haka nayi alwalan na fito na Waure fuska don kada ta kawo mun rashin mutunci, hannu ta saka ta rufe bakinta ta wuce toilet Win itama.



Abba bai wani yi faWa sosai ba , kawai dai yace kayan sunyi yawa ne, ummie na taya shi, ?iran wayan A.G yayi ya saka a speaker, ina jin muryan A.G na sunkuyar da kaina, godiya Abba ya mishi ya kuma mishi faWan shi dayaje karatu kuma ga hidima a gaban shi ya kashe kuWi haka? Shidai A.G godiya yake tayiwa Abba kaman wa shi akayiwa kyautar, daga jin voice Winshi risinawa yakeyi,haka ummi ma ta karSa tayi godiya ta kuma ce ya gaida mummyn shi, itama godiya yayi ta mata, haka Abba ya sallame ni bayan ya tambayeni babu komai ko? Anan ne ummie ta Wauko mishi maganan Aliyu da takurawan da yayi mana, ai kuwa Abba inda ya shiga bata nan yake fita ba, Waukan waya yayi ya ?ira yayah muhammad, ya umurce shi daya nemi Aliyu yaja kunnen shi, ya tabbatar mishi shifa bai manta ri?on da yayiwa habiba ba, sannan kuma ya gaya mishi ya tsayar wa ?ar shi da ranan aure, kada ya shiga hurumin da bana shi ba.


Ummi da kanta ta kaiwa hajiya ummah kayanta, ranan kuwa A.G yasha yabo a wurinta, har da cewa ba'a taSa saya mata takalmi mai kyaun wannan ba tunda tazo duniya, ita dai ummie murmushi kawai bata tanka ba, sai da hajiya ummah ta gama murnan ta tukun tayi ?asa da muryah tace, "tou kayan shi jaririn wa matsafiyar za'a kai ? Kada fah taje tayi wani surkullen ta Sata maganan auren"? Murmushi ummie tayi tace, " babu abunda ta isa tayi akai hajiya, insha Allahu babu abunda zatayi yayi tasiri, za'a kaimata yau Winnan".
HaSa hajiya ta ri?e tana ya mutsa fuska tace, "tou duk yadda kuka gani, amma nidai da za'a bi shawara na da kada a kaimata, amma yanzu idan an kai babu bayanin matsayin shi, kawai abokin Ahmadu ne",
"hajiya ae yanzu da maganan Aliyu ya taso tasan da maganar aure, amma dai bata san waye ba, don ko lokacin rasuwar habiba, yayansu ne ya haWashi da ita awayan shi suka gaisa, inaga ae rasuwan nan ya rikitata bazata yi wani abun ba", ummie ta faWa tana mi?ewa, ya mutsa guska hajiya tayi tace, "a naki zucuyar imanin ba, don Hauwan da nasani ko mutuwa tayi ta dawo taga abun mugunta zata aikata, saidai Allah ya tsare".


*********
1month da dawowan A.G aka ska ranan auren mu, 3month mai zuwa, rana Waya dana M.G, zokiga rawan kai a wurin M.G, sai wani tsare-tsare yakeyi, sai da yagama A.G ya gwale shi, buWan kai da reception kawai A.G ya amince zaiyi, haushi kaman zai kashe M.G, daga baya ne ma da A.G yaga ya tayar da hankalinshi ya yadda da maganan hawan da za'ayi, sai lokacin M.G ya Wan sake, idan bani ba babu wanda ya isa ya ce ga Wokin da A.G yakeyi, amma ni yakasa Soye mun farin cikin shi, photonan gidajen da zamu zauna bauchi da Abuja yake ta nuna mun, ya matsa wanne yafi mun kyau, babu yadda na iya dole na nuna mishi na bauchin yafi mun kyau, kallo na yayi yace, "Abuja yafi tsaruwa, kawai don baida girmane, shi 2bedroom ne, na bauchi kuma unguwa guda ne, side Win shi da ban nawa daban, 3bedroom ne nawa, ga parlor babbah, gidan yana kallon na M.G.
Abuja kuma A haWe suke Gate Waya.
Kwanci tashi asaran mai rai, duk abunda aka saka mishi lokaci saurin zuwa ne da shi, yau saura 3weeks bikin mu, daga gefen mun har nasu A.G da M.G shiri akeyi sosai, abun mamaki ?an'uwan M.G da suka haWa mahaifi tare, wato ?a?an Alkali sai shirin biki sukeyi babu kunya, Aunty umatiti har ashobi ta fito musu da shi wai na familyn su, da yake ita da Aunty safiya sunayi da shi sosai, don karatun ?a?an umatiti duk yana kanshi, shidai al?awari yayi ?afan shi bazai le?a cikin gidan da aka wula?anta shi ba, amma komai ya kama idan baifi ?arfin shi ba zai musu, gashi yadda Allah ya bun?asa mishi dukiyan shi abun har abun mamaki.

Gidan mu kuwa zuwa wannan lokacin mamie hali ya fara dawowa, don sabeer ma fir ta mun hali akan Waukan shi, wai yanata laulayin ha?ori, sbd haka abar shi jikn babu lafiya, haka ba a son raina ba na ha?ura, amma kullum sai naje na duba shi, gashi da ?iwuya, amma idan ya gani ya dinga wangale baki kenan yana dariya, hanani Waukan shi da tayi sai danayi Wan ?aramin zazzaSi, sai da hajiya ummah ta watse ni tukun na ha?ura wa raina.


Gyara sosai ake mun a side Win ummie, akwai wata ?awar ummi mai suna hajiyan basakkwata, itama ta na unguwar mu na G.R.A, ita take mun gyara mai sunan shi g?ara.


A week Win aka kawo kayan aure gidan mu, kaya ne da ya amsa sunan shi kaya, set biyu na akwatuna A.G ya haWa, M.G ma komai iri Waya aka yi, colour ne kawai yake banbanta, wai ranan zokiga mita a wurin mamie akan ba a gaya mata za'a kawo kaya ba, an maida ita meye a cikin gidan? Haka ta ringa bala'inta babu wanda ya kulata.




********
Gidan su Aliyu kuma haka Mummy tayi ta fama da shi har ya sake amincewa da auren ?ar sister ta, shima jamy ne ta nunawa Mummy abun da sukayi bai dace ba, itafa bataga laifin Ayshaa da iya?enta ba, saboda son da akeyiwa jammy ya saka mummy ta fahimceta, har ta ?ira ummie ta bata ha?uri.

Shirye-shirye mukeyi sosai na liyafa a ta gefen ummie, don zainab ta tattaro tun ana saura 2weeks ta dawo gidan mu, haka hadiza ma ana saura 1week ta dawo, kowan su itama an saka mata rana, kuma satin auren su yayah umar zasiyi passing-out, gashi ya matsa sai ummie taje mishi, mudai dariyan drammer su muke tasha, domin ita ta kafe saidai Aunty Rakiya idan zata tafi mamah ta bita, shi kua fir ya?i yace shima ummie yake son gani a ranan, koyaya za'ayi Allah masani.


Yayuna sun mun akwatin kayan fitan biki, babu ne kawai babu a kayan, don gaskiya sun mun kaya na kece raini, ga furnitures ?an gaske da aa mun Abuja da bauchi, kuma ko ina an saka mun gadaje, Abuja duka Wakuna biyun Abba ya saka mun gadaje, bauchi kuma sise Wina Waki Waya ne ba'a saka ba, gado uku su yayah suka mun, Waya aka kai side Win A.G, ranan da akaje akayi jere shima an sha daga da mamie dn har da kukanta, akan ana mata rashin adalci, Abba dai kacha-kacha ya mata ya barta, dayake ana gobe passing-out Win su yayah su Aunty J Da Aunty B suka haWu da Adda da Aunty ma'u da ta sau?a Abujan sukayi, kuma ranan su ummie suka sau?a Abujan, da yake mamah tana Abuja lokacin tare da Abba, tou duk tare sukaje wurin bikin fitan su Yayah, ga hafsy da ummitah ansha sabbin Winkuna taya masoyan su murna duk sunje, mu da su hadiza da Maryam da Goggonta aka bari a gida, sai mamie da take gefenta ita

30 / 46