ANA BARIN HALAL Hausa Novels by Anty Nice.doc

Author :  Auty Nice Category :  Hausa Novels 001

Chapter   8 / 46

21K to 24K   out of 137.2K words

muke, still fuskanta Wauke da murmushi, gefe na ta zauna tana sake karSan wayan hannu na, ban ja ba na mi?a mata, ?asa-?asa take tambaya na waya saya mum? Murmushi nayi ina kallon inda ta buWe, gallery nane wanda babu pic kowa sai na hafsy, sai kuma wannan babyn da aka haifa, sai kuma dukkan mu har da yayah mohd da babyn da maman babyn da mukayi yau da safe, bance mata waya saya mun ba sai murmushin da nayi, dai-dai wani photon da nayi ri?e da babyn a hannu na, lokacin na karkato da fuskan shi ya fito sosai, ?urawa yaron tayi ido tana murmushi, chan ta ce, "sisto yaron nan kaman ke kika haife shi, kunyi kama sosai, Allah ya baki miji fari ku haifi irin wannan" ta faWa tana ?ara zooming pic Win, nidai ban bata amsa ba sai murmushin kawai da na faWaWa shi, idon hafsy kaman zai faWo ?asa tsabar hararan da ta ke jefo mun, bai isheta ba ta ?araso inda muke ta mi?a hannu ta karSi wayan a hannun habiba tana cewa, " Adda zamuyi photo da ?awata" ko jiran amsa na batayi ba ta juya da wayan tayi Wakin Aunty Bintu, nidai duk sai naji kunyan habiba, gashi su maryam sun wani nuna kaman ma basu san da ita a wurin ba, bai ishe su ba Ayshee tace su tashi suje suyi sallah suyi addu'a Allah ya rabasu da zuciyar cin amana, fatima kuma tana ?arawa da kuma zuciyar son zuciya da ?yashi da hassada, ita dai habiba bata ko kalle su ba idon ta kawai yana kan waya na, har sai da hafsy ma tazo tayi nata iskancin tukun ta Wago idon ta danaga alaman kaman da hawaye, amma fuskan ta cike da murmushi ta dube ni, lokacin kuma mamie da raliya suka fito daga Wakin mai jego, idon mamie akan mu amma kasan cewar Aunty bintu na bayan ta bata iya cewa komai ba sai harara da ta watsa mun, ?asa-?asa tana hararan habiba, "tashi mutafi Addah, ko kuma sai an Waga ki amaryar Ali"? Raliya ta faWa babu ko kunya a idon ta, tashi mukayi dukkan mu nida habiba muka tsaya, wani kallo mamie ta bini da shi na ?as?anci, a gadaran ce tace "ke kuma kin yafe school ne kika tattaro nan kika zauna? Ko aure za'a cire ki a miki tunda karatun yana takuraki?" ta faWa tana mun wani banzan kallo, "mamie ae sai da white blood ake auren ko? Ae kawai kiyi shiru mamie mu wuce" raliya ta faWa tana wani dariyan iya shege, daga ni har habiban kallo muka bita da shi, ganin haka Aunty Bintu ta dubeni tace, "Ayshaa maza jeki Wakin yayan ku ki feshe shi da shelktox, ki rufe duka windows Win plz" ganin na samu sau?in cin zarafin su akaina nayi sauri na amsa da tou na wuce ciki, bayan na amsa da tou, sannan nayiwa su mamie sallama, wanda ina gani bata amsa ba sai bina da harara da tayi



Washe gari na shiryah tun da safe na musu sallama na wuce gida sbd monday zan koma sch, duk da an koma tun last week.

Ranan saturday da safe wurin 11:00am na fito da coolern da ummie ta sakawa yayah Ahmad masan da tayi tun safe na kai mishi side Win su, a cikin kwando na haWa komai na wuce side Win su, ina fitowa naga wata arnen mota ja a ?ofan su, a zuciyata nace Wan gayun gidan mu ya chanja mota ne? Yaushe naji ummie na mishi faWan yawan chanja mota da yakeyi, ina ?ara matsowa varander sai naga takalma kusan kala uku, a zuciya na nace tou hala ba motan shi bane, sallama nayi a bakin ?ofan, sau biyu nayi tukun aka amsa mun, yayah Ahmad ne ya amsa mun sannan ya bani izinin shigowa, buWe ?ofan nayi na shigo ina ?ara wani sallaman, ban ?arasa ?arshe ba na yanke sallaman ya koma ciki, ido na Wan zaro kaWan...sai kuma nayi saurin maida nutsuwan jikina dai-dai, ganin ina shirin sake abun hannu na, "*AUNTY NICE* kin san suwa nagani a zaune?" kallonta nayi fuskana Wauke da murmushi nace "a'a sai kin gaya mun hajjaju",
Wani fari da ido tayi fuskan ta Wauke da murmushi da wani yangan ta da take burgeni da shi, "Fararen nan nagani zaune a parlon".

Ina ajiye basket Win na sunkuya har ?asa na gaishe su, bansan dalili ba sai na ji muryah na yana rawa, amsa mun gaisuwan sukayi amma Wayan wanda naga kaman yafi tsayi kuma bai kai Waya jiki ba, lpy kawai yace ya maida kanshi kan wayan shi, Wayan kuma wanda naga alaman yana Wan jiki kuma yana da yawan fara'a, shi ya amsa mun fuskan shi kuma a sake, har ma ya tambaye ni suna, bayan na gaya mishi ya sake tambaya na s.s nawa nake? Nagaya mishi ina A.T.B.U zamu shiga level 2 next semester, zaro ido yayi cike da zolaya yace, "ashe mun kusa mu fara tara surukai, ni na Wauka baki gama secondry school ba, wancan zuwan naga kaman ku biyu ne kan ku Waya ko"? ?aga kaina nayi alaman haka ne, "tou ina Wayar? Don naji Ahmad na ?iranku twins, hakane?" nan ma murmushi nayi na sake Waga kaina alaman haka ne, dariya yayi mai Wan sauti yace, "inaga kema irin yayan kine, magana yana baku wahala", "kai kuma babu abu mai sau?i a wurinka irin magana" naji Wayan farin ya faWa, da sauri na Wago ido na kalle shi, abun mamaki ko kallon mu baiyi ba yayi maganan, daga gefe kuwa yayah Ahmad yana murmushi yace, " Ayshaa idan kin shiga kicewa ummi su A.G zasu shigo su gaisheta idan mun gama", mi?ewa nayi da sauri ina amsawa yayah da tou, shi kuma Waya mai yawan fara'an naji yana faWin "haba Barrister muna Wan labari kuma ka sallameta? Bayan nasan dukkan ku yanzu kowa zai rungumi waya yayi ta faman danne-danne ku bar ni shiru", "tashi kije ciki ki isar da sa?on ki, ki rabu da yayanki mai yawan maganan nan," naji muryan Wayan farin ya faWa, da sauri na Wago dara-daran ido na nadube shi, cikin sa'a kuma shima idon shi na kaina, rikicewa naso yi wanda bansan dalili ba, da sauri nayi hanyan waje.


Wajajen shaWaya da rabi naji muryan su yayah da abokanshi a parlon ummie suna gaisheta, haka nakasa kunne nake sauraron gaisuwan su, inda naji yayah yana ambatan A.G da kuma M.G, ?asa-?asa nake jin muryan Wayan wanda bansan ko shine A.G Win ko M.G Win ba yana mata godiyan masan da aka kai musu, daga baya naji muryan Waya mai yawan fara'an shima yana godiya, zasu fita naji muryan shi yana tambayan hafsy ni, sokuwa naji tana cewa kaman bacci nakeyi, naji kaman na garzayo da gudu nace gani, amma sai na daure na gayara kwanciya na, a zuciya nace maganin mai baccin ?arya, Wazu ina ji hafsy na ?irana nayi likimo, basu fi minti biyar da fita ba naji muryan Yayah Ahmed a parlon, da sauri na dir?o a gadon nayi parlon, fuskana a murta?e na nemi wuri kusa da shi na zauna, idon shi akaina yace, "fatan kina lafiya dai ko"? ?aga kai nayi alaman eh, "yau kina azumin magana ne? Har kin sa M.G Wazu yana cewa halin mu Waya, saboda shi Allah yayi shi mai son hira, baya so yaji an zauna shiru, da badan A.G ya sallameki ba haka zai ta cika mutane da surutu", ya ?arasa faWa yana dariya, nima murmushi nayi nace, "su Win ?an gida Waya ne yayah"?
"ma?ota ne kawai, amma sun dawo ?an'uwan juna, kuma sai akayi dace sunan iyayen su yazo Waya",
Ummi tace "gashi ni har kama ma suke mun, yanzu dama ma?wafta ne ba ?angida Waya ba? Kasan kullum da kake bani labarin su tun kafin na gansu na Wauka ?an gida Waya ne", murmushi yayi yana Waukan ruwan da hafsy ta ajiye musu yana buWe bottle Win, "wallahi ummi nima farkon haWuwa na dasu na Wauka ?angida Waya ne, irin kowa da maman shin nan, kinsan a school of low muka haWu da shi A.G Win, ummi bamu mintuna kaWan zakiji ?iran M.G Win yana tambayan lafiyan A.G Win, kin san A.G Win yana da athsmah, kuma lokacin kaman ya Wan matsa mishi, duk hankalin M.G Win a tashe, daga baya A.G Win ya gaya mishi ya haWu da wani Wan bauchi kuma yana taimaka mishi wato ni, haka M.G ya matsa ya karSi wayana, ?ira akai akai yaji yyh A.G yake, na Wauka nima yayan shi ne, ashe ma?waftah ne suka taso tare, don kinga M.G a gidan su A.G ma yake zama Wakin shi a gidan shima aka mishi saboda abotakan su ya dawo....." bai ?arasa ba muakji sallaman yayah umar, haushi naji na Wan harare shi saboda ya yanke labarin da yayah Ahmad yake bamu don so nakeyi naji ?arshen labarin, kuma sanin halin yayah Ahmed dama maganan ba damun shi tayi ba, irin haka kawai kake Wan jin maganan shi, hakan ma sai idan akwai ummie ko Abbah ko yayah mohd a wurin, da gudu hafsy tayi wurin shi ta rungume shi tana mishi oyoyooo, dama ta hannun daman shi ne, hararah na yayi dole na tashi naje mishi oyoyoooo amma ya matsa gefe yana gwale ni, "sai da kika dama tukun kika wani kwaso tsumman ?afan ki ko"? Tou bana so koma chan da munanan idon ki a wurin da ?aton kai" dariya mai Wan sauti hafsy tayi saboda daWin an kushe ni, tsayawa nayi kaman zan mishi kuka baki na a zunSure, juyawa nayi na kalli yayah Ahmad nace "ka ganshi ko yayah" Rungume ni naji yayi yana dariya yana faWin "wane ni na gwale ki wanda tafi kowa kusa dani a duniya, kin san fah da tare ummie zata haife mu ke kuma Allah yayi ki mai sanyin jiki, shiyasa na fole ki da ?afa kikayi baya na iso duniyan, tsabar sakarci da son jiki sai da kika Wauki tsawon shekaru kina jinya kafin kika zo duniyan", ya faWa yana dariya, gaba Waya su ummie ma dariyan sukeyi, sannan ya ?arasa wurin yayah Ahmad ya Wan sunkuya ya rungume shi yana yayah na rabin jiki na, yayah Ahmad yana murmushi yace, "kun iso lpy corpers?" yayah umar yana dariya yace, "yaya munyi passing out mun dawo kenan", ya faWa yana wucewa wurin Ummie itama sunkuyawa yayi ya kwanta akan cinyanta yana, "Ummie na my first love na dawo na sameki lafiya cikin kwanciyar hankali, raina yayi daWi" ya faWa kaman yana wani ?ara rungumeta, domin gaskiya yayah umar shi yana da ma?on iyaye da ?an'uwa, don zan iya ce miki duk cikin mu yafi irin nuna damuwa da nashi, shidai barshi da masifa da zafin zuciyan shi, amma yana nuna ma kowa so.
Hafsy ne ta shiga kitchen ta haWo mishi masa da kunun gyaWan da ummie tayi, dama ummie ita bata abinci kaWan takanyi wanda ko ba?o akayi babu batun jin kunya, babu daWewa mamah ta shigo daidai nan yayah mohd ma ya shigo, haba gaba Waya sai aka kachema da hira, kowa kaman zai cinye Wan'uwan shi don so, irin wa?an nan lokacin idan muka haWu sai dai kaga ummie fuskanta kaman gonan auduga, ta juya kan wannan ta juya kan wannan, "Allah sarki ummin mu, gaskiya *Aunty nice* Allah yayi mana kyauta mai daraja da ya bamu ummie a matsayin uwa, macece mai tsoron Allah, Allah sarki ummin mu".

Sun kuyar da kai Hajiya Ayshaa tayi ?asa tana share hawayen da ya biyo kan kyakkyawar fuskanta,nidai sai naji duk jikina yayi sanyi, na tsura mata ido a zuciyana nace, Allah yasa dai ummin nata na da rai, don ni nasan zafin mutuwar iyaye, uwa ko uba duk wanda ka rasa sai kaji kaman baka da sauran komai a cikin duniya.
?agowa tayi ta dubeni tana share hawayen ta, amma fuskanta cike da murmushi, nima murmushi na mayar mata, bayan ta gama goge fuskan ta ta Wago ta kalle ni sannan ta cigaba da bani labarin ta.
A irin wannan lokacin mamah takan zauna a side Win ummie, abun da na lura daWi takeji idan ta ganmu dukkan mu a hallare, kuma sai kiga kowa a cikin mu yana nan-nan da ita, domin babu laifi mamah tana da zuciya mai kyau, kuma idan za'a wuni itama ranan ko abinci bata Waurawa anan take zama, saidai idan itace da girki zata tashi zuwa wani lokacin, sallan azahar da akayi ma zuwa sukayi sukayi sallan sannan suka dawo nan parlor, basu suka bar gidan ba sai bayan la'asar lokacin kowa yaci abinci sannan suka watse, ana sallan ishaa sai ga yayah umar da yayah ishaq aminin shi sun shigo, bayan sun gaida ummie basu wani zauna ba suka wuce chan side Win aminiyar su hajiya ummah, nan kuma hafsy ta bisu, domin na hannun damanta yayah ishaq yazo.


Washegari haka nayita kasa kunne naji yayah Ahmad yayi maganan su A.G amma shiru, nayita zura ido ko zanga sunzo, amma shiru babu ko gilmawar motan su, haka da yammah na wuce gidan su maryam, ina shiga ta taso da ihu ta rungume ni, maryam duk duniya idan kika cire habiba tou babu wanda yasan sirri na kuma nake iya gaya mata komai a rayuwata sai ita, ita jamilah abun da na lura wani irin so na Allah ya saka mata a zuciyarta, don gaskiya sun zaune sit Waya ne da habiba, amma don ta ita bata?i dani take tare ba, don ni komai nayi dai-dai ne a wurinta, don har tsokanan ta sukeyi wataran wai mayyar Ayshaa, kuma bata gajjiya da kallo na, idan na kamata tana kallo na sai tayi murmushi tace, "Ayshaa duk duniya babu mai irin kyaunki, don ni da madkhuri kike mun kama, kyaunki yana da kyau sosai", nidai murmushi kawai nakeyi idan ta faWa, lokacin zakiga habiba da maryam sun hayayya?o mata, ita maryam abunda na lura ita kuma son da take mun bata so taga wani yana mun irin wannan son, don kullum cewa takeyi Ayshaa nata ne, ita kawai kishina takeyi don ko habiba ne ta cika shige mun haushi maryam takeji, ita ko tafiya akeyi tafi so ta tsaya ta gefe ne, gaskiya *Aunty nice* bana gane wacece tafi sona a cikin maryam da jamila, amma nidai har ga Allah nafi son maryam, mun taso tare kuma muma ma?waftaka, gashi ni ganinta nakeyi kaman ?ar gidan mu ita, Wakin maryam muka wuce muka zauna, hannu nasaka nayi tagumi na zura mata ido, dariya ta kwashe da shi tace, "duk wannan tagumin na rashin jin ?arshen su farare ne?" tsaki naja nace, "matsalata da ke idan ana magana mai muhimmanci ke ba'a nan kike ba", dariya ta she?e da shi tace, "tou ke yanzu wannene naki?"
Hararanta nayi nace "nawa kuma? Son su ma kenan nakeyi? Bakiji nace miki ni kawai kyau suka mun ba, amma yayah ma za'ayi ina mace na so su"?
Dariya maryam ta kwashe da shi da shi tace, "sokuwa tou ni nace miki son su kikeyii? Kawai dole akwai wanda yafi burge ki a cikin su shine nufi nah",
Ajiyan zuciya na sau?e mai girman gaske nace "ni duk burgeni sukeyi, don dukkan su farare ne, kuma kyaunsu duka mai kyau ne, amma Waya baida magana Waya kuma yana da magana, kuma fara'ar fuskan shi tana burgeni", na faWa idona akanta, shewa tayi tace tanaga mai fara'an ne zai zamu na hannun dama na, saboda ni shiru shi magana, abun zaifi, don idan na haWu da mai shiru irina abun ba zaiyi armashi ba,
"me kike nufi ne maryam? Kina Wauka ni ina son su ne?"
Kama baki tayi tace, "na isa nace ke kina son su? Ae babu so a wannan al'amarin kawai burgewa ne, nima har naji ina son ganin su, suna zuwa ki zabga mun ?ira", ta faWa tana wani dariyar sha?iyan ci, nidai tsaki nayi na mi?e don tafiya gida.

Kullum zuba ido nake naga farare sun zo gidan mu idan Yayah Ahmad yazo amma shiru kakeji, a haka aka kawo kayan auren habiba, domin Abba yace december tare da na yaya Ahmad za'ayi, saboda haka ita mamie tana ta shirye-shiryen ta da ?an uwanta, don ta Waga hankali wa Abba dayace suje su sayi kayi kaya ita da mamah da ummin, amma fir ta?i yadda, shima ya dage bazataje ita Waya ba, sai da Aunty Rakiya ta saka baki tukun Abba ya bar mata, amma duk da haka komai na kayan Waki da parlor da su electronic Abba ya bawa Aunty Rakiya ta mishi, kayan kitchen da su kayan za?i kawai Abba ya bar wa mamie, koda yake Yayah mohd ne ya sayi set na gado duka biyun, da set na kujeru, yayah Ahmad Abba yace ya ha?ura yayi hidiman haWa kayan nashi auren, amma duk da haka sai da ya sayi deepfreazer, T.V da gascooker, Aunty Rakiya kuma ta sayi cottons na gidan gaba Waya, Abba dai kayan kitchen da tarkacen kayan za?i ya bayan don ko gara Aunty asma'u ne tace a bari zata aiko, bawai don ?arfin Abba ya gaza bane, no kawai zumunci da ake da shi ne da kuma ?o?arin Abba wa kowa a zuriyan.
*Aunty nice* zakiyi mamaki idan nace miki jammy ta?i yadda suyi magana da habiba? Duk yadda habiba taso irin su haWa kai da jammy abun ya gagara, nima maryam ke bani labarin abun da yake faruwa, ashe haWa kayan ma mummy ne ta haWo shiyasa mukayi mamakin ganin kayan, don a matsayin gidan su ba haka mukayi zaton gani ba, sai bakin mamie ya rufu ruff, baka jin wannan rawan kan, sai dai gori da zagin wata bata da farin jini wato ni, wlh ko ajikina, nidai damuwa na yadda habiba ta?i yadda mu tsaran yadda bikin zai tafi, don na rutsata a side Win hajiya ummah duk yadda naso ta bani haWin kai mu maida komai ba komai ba, amma ta?i, sai wani nonno?ewa ta keyi, ganin bazata bani haWin kai ba sai na rabu da ita, don ko magana na mata bazata amsa mun

8 / 46