AKWAI SILA HAUSA NOVELS BY AMANARCOOL.doc

Author :  Amanar Cool Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   10 / 11

27K to 30K   out of 32.7K words

rabata da ?asar nan gabaWaya, idan ba haka ba mutuncinka ne zai zube a idon Duniya, a ri?a yamaWiWi da kai a gari, ana cewa duk izzarka da ta?amar ka yarinyarka ta ?are akan talaka, talakan ma wula?antacce wanda bai san inda Duniya ta sama gaba ba, sannan ka daina wannan damuwar da kake saboda banga abin da damuwa ba, karka manta gurin yayarta za ta je".

Cikin damuwa ya ce "Ba tafiyar ce ke damuna sosai ba, ina jin kamar akwai wani abu da ke shirin tasowa a can Win, wanda na rasa fahimtar ko meye, ban san me zai faruwa ba amma zuciyata tana faWa min wannan tafiyar kamar akwai abin da zai faru da ba zai yi mini daWi ba".

Alhaji Fahad ya dafa kafaWarsa ya ce "Abokina kar ka damu in sha Allah babu abin da zai faru, zamanta a nan zai sa ta ?ara samun rikicewar zuciya. Idan kuka bari ta ci gaba da zama kusa da wannan mahaukaci zaku ga abin da ba zai yi muku daWi ba".

Dady ya lumshe ido, ?irjinsa na yi masa nauyi, gefe Waya yana jin tsoron bayyanar sirrin daya daWe a Soye, wanda bayyanar zai iya haifar da abubuwa da yawa.

Tunda Joriyya ta shiga Wakinta kwance take ?asa akan tayis ta ?urawa guri Waya. Wani irin zafi take a ?irjinta wanda bai kamata a ce yarinya mai ?ananun shekaru na ji ba. Zuciyarta zafi take yi mata kamar an Wora mata garwashin wuta. Idanunta sun yi ja sosai saboda kukan da ta yi, tun da Dady ya sanar da ita cewar gobe jirginsu zai Waga zuwa Dubai take jin wani sabon al'amari na shigarta, tsoro da fargaba suka Warsu a zuciyarta. A hankali ta Wakko wayarta ta turawa Safina sa?o kafin ta a jiye wayar tana lumshe idanunta.

Wajan ?arfe Waya na rana Jiniyo ya shigo, babu kowa a falo kai tsaye ya wuce Wakinsa. Wanka ya yi ya sauya kaya sannan ya fito ya nufi Wakin Abbansa. Yana isa ?ofar Wakin ya ji Abbansa na waya, tsayawa ya yi a bakin ?ofar yana zaro ido waje, gabansa ne ya yi mummunar faWuwa jin irin kalaman da suke fitowa daga bakin Abbansa. Nan take jikinsa ya Wauki rawa, zufa ta fara tsatsafo wa a goshinsa. Ji ya yi kamar za a buWe ?ofar a fito da sauri ya juya zai bar gurin. "Jiniyo" ya ji an kira sunan sa da ?arfi, babu shiri ya juyo jikinsa na Sari yana zaro ido kamar wanda ya yi wa sarki ?arya. Abba ya ce "Alamunka sun nuna ka ji wayar da na yi, to ina son ka buWe kunnuwanka da kyau ka saurare ni, wallahi wallahi wallahi ka ji na yi rantsuwa sau uku ko? Jiniyo idan ka sake na ji maganar nan a wani guri, kai ko da a wajan Mamanka ne saina kashe ka, ka bar ganin kai ne Wa Waya tilo dana mallaka a Duniya zan iya kashe ba tare da nayi nadamar yin hakan ba". Jiki na karkarwa Jiniyo ya ce "Wallahi Abba ban ji komai b...." "Yi mini shiru" Abba ya faWa yana daka masa tsawa, ya ce "Ni za ka cewa ba ka ji komai ba? Wannan gargaWi ne na yi maka idan kunne ya ji jiki ya tsira". Daga haka ya buWe ?ofa ya koma ciki. A guje Jiniyo ya bar gurin, yana isa falo Mama ta fito daga kitchen Wauke da tire a hannunta Jiniyo ya bangaje ta ba tare da ya lura da ita ba, tiren ya faWi ?asa kofunan gilas Win dake kai suka fashe. Jiniyo bai tsaya ba ya shiga Wakinsa da gudu ya rufe ?ofa, saman gadonsa ya haye ya rufe da bargo yana jin wani zazzafan zazzaSi na rufe sa. Bayan sa Mama ta biyo ko da ta zo ya kulle ?ofa, bugun Duniya ta yi bai buWe ba dole ta juya, falo ta koma tana zuwa taga Abba ya fito yana baza babbar rigarsa, zai fita, ta ce "Alhaji ina zuwa naga baka daWe da shigowa ba?"

Ya ce "Wani uzuri ne ya kamani yanzu" daga haka ya buWe ?ofa ya fice abinsa. Shiru ta yi daga baya ta shige Wakinta.

Safina na zauna ri?e da wayarta ta gama duba sa?on da Joriyya ta turo mata. Idonta ya cika da ?walla, jikinta ya yi sanyi. Umman ta ce "Lafiya dai Safina? Naga kin tsurawa wayarki ido kina ?o?arin yin kuka?". Cikin shagwaSa ta ce "Umma wai Joriyya ce za a tafi da ita Dubai gobe, kuma a can za ta zauna" ta ?arasa maganar hawaye na zubowa akan fuskarta.

Umma ta ce "Ki yi ha?uri mana, tunda dai za ta dawo ba can za ta zauna ba". cikin kuka ta ce "Umma Joriyya ba ta son tafiyar nan dole aka yi mata, ya zan yi?".

Umma ta yi shiru saboda ta san irin sha?uwar dake tsakanin su, ta ce "Duk da haka dai ki yi ha?uri, wata?ila akwai dalilin daya sa za ta tafi can Win" kuka sosai Safina ke yi. Umma ta shiga rarrashinta da kwantar mata da hankali akan cewar za ta dawo.

*******

Alhaji Kabir na zaune tare da matarsa shi Maryam, ?arsa Nihal na zaune a gefen sa, sai hira suke yi cike da farin ciki da annashuwa, knocking Win ?ofar da a ka yi ne ya sa suka mayar da hankalinsu a gurin. Mariya ce ?anwar sa ta shigo tare da wata zan?aWediyar mata fara doguwa, ma sha Allah da ita son kowa ?in wanda yarasa, matar sai karairaya take tana wata rangwaWa kamar ?ar tsana, kallon wula?anci Mariya ta yi wa Hajiya Maryam sannan ta zauna tana gaishe da Yayanta, da ido Maryam tabi ta da kallo kafin ta ce "Mariya ya kike? Ya gida? Ya yara?" amsa mata ta yi a wula?ance, sannan ta dubi Nihal ta ce "Ke baki iya gaisuwa ba ne? Ko uwar taki ba ta nuna miki muhimmancina ba ne?" Nihal ta ce "Sannu da zuwa Anty" ?in amsawa ta yi ta maida duban ta ga matar da suka shigo tare ta ce "A'a Anisa ki zauna mana, ya kika yi tsaye? Ki saki jikinki fa". Zama ta yi tana gaishe da Alhaji da Maryam, amsa wa ya yi, a hankali ya kai idonsa ga Anisa kallo Waya ya yi mata da sauri ya Wauke idonsa. Murmushi Mariya ta yi ta ce "Yaya ya gida? Ya harkoki?". "Alhamdulillah Mariya ina zuwa haka kuma?" Ya tambaya yana kallonta.
Dariya ta yi ta ce "Gurin bikin wata ?awar mu ne zamu je, sai hanya ta biyo da mu, da har zamu wuce sai ?awar nan tawa mai hankali ta ce ai gara mu shigo a sada zumunci".

Ya ce "Kun kyauta Allah ya ba da lada" ya yi maganar yana ?o?arin mi?ewa tsaye ya ce "Mariya bari na shiga ciki ba na jin daWin jikina ne". Mariya ba haka ta so ba, tana gani ya ja hannun Nihal suka bar falon, haushe ne ya ?ara kama Mariya ta dubi Maryam ta ce ''Wato kinga na shigo da zankaWeWiyar mace shi ne kika Sata fuska ko? Kika yi masa alama da ya bar gurin, to bari ki ji komi ba?in cikin da za ki yi sai wata ta shigo cikin gidan nan, kuma wannan da kike gani in sha Allah ita ce amaryar gidan nan, wadda za ta zo ta haifa mana santalasantalan yara ba kamar ki ba juyar banz...." Ba ta ?arasa ba Maryam ta tashi ta ba ta gurin.

Tsaki Mariya ta yi ta ce "Munafuka da ki tsaya" ta ce "Anisa tashi mu tafi zuwa gidan nan ne yanzu muka fara shi". Fita suka yi daga gidan zuciyar Anisa cike da burin son shigowa gidan.

****

Cikin dare Momy ta je Wakin Joriyya ta same ta a kwance tana kuka, jikinta ya yi sanyi, idonta a kumbure. Momy ta zauna a gefen gado ta dafa kanta ta ce "Autata ki yi ha?uri ki kwantar da hankalinki ba daWe wa za ki ba za ki dawo, munyi hakan ne don nema miki mafita".

Joriyya ta gyaWa mata kai hawaye na zuba a idonta kamar ruwa ta ce "Momy shi fa? Wane hali zai kasance a ciki? Wa zai kula da shi? Shi baya da kowa? Babu mai sonsa ne?".

Momy ta runtse ido, ta ce
"Allah zai kula da shi. Kin yi abin da duk wata zuciya mai tausayi za ta yi. Amma yanzu ki kwantar da hankalinki. In sha Allah komai zai tafi daidai, zamu kula da shi mu ri?a bashi abinci" Joriyya ba ta kuma magana ba. Momy ta mi?e a hankali ta koma bakin ?ofa, tsayawa ta yi tana kallon Joriyya da har yanzu jikinta a mace yake, sai shasshekar kuka take yi.
"Allah ya tsare mini ke Autata" ta furta kafin ta bar Wakin.

?akin Dady ta wuce da sallama ta tsaya a bakin ?ofa.

Amsawa ya yi, ya ce "Shigo"

Shiga ta yi Dady na zaune a gefen gado hannunsa ri?e da kansa, tun da ya dawo daga ofis baya cikin nutsuwarsa, abubuwa da yawa na damunsa, ga matsalar Joriyya, ga wani abu mai girma da yake Soye a cikin ransa wanda baya fatan fitowarsa.

Momy ta sauke ajiyar zuciya.
"Alhaji yanzu shikenan gobe Auta za ta yi nesa dani? GabaWaya Auta ba ta cikin nutsuwarta, ina jin zafin rabuwar da zanyi da ita".

"Na sani Shafa, amma dole ne mu yi wannan tafiyar, Wazu ma nake sanar da Na'ima batun zuwan mu" ya faWa yana fitar da iska mai zafi. Sannan ya kuma cewa "Sai dai ina jin kamar akwai abin da zai faru a can wanda ba zai yi mana daWi ba" Momy ta ce "Alhaji ban fahimce ka ba?". Kafin ya yi magana dim! Ya ji ?irjinsa ya buga da ?arfi, nan take ya dafe ?irji yana fitar da numfashi da sauri. Hankali Momy tashi ya yi ta dafa kafaWarsa tana kiran sunansa.

Amanarcool
08163516796



=ئ? AKWAI SILA =ئ?


BY AMANARCOOL


YOTA/021


*SHIN RAMA CE MATSALARKI? BUSHEWAR JIKI KO KUMA MATSALAR SANYI? TO ALBISHIRINKI, NA ZO MUKU DA INGANTACCIYAR SABAYA DA AKA SARRAFATA DA NATURAL GRAINS, HERBS DA KUMA SPICES, WADDA ZA TA INGANTA LAFIYAR JIKINKU, TA CIKO DA JIKI, SAMAR DA RUWAN NONO GYARAN BREAST, TA KUMA YI MUKU MAGANIN SANYI DA MA SAURAN GYARAN JIKI NA MATA, DUK A KAN KU?I ?ALILAN. SABAYARMU BA MA SANYA ?WAYA A CIKINTA, DA TSIRRAI KAWAI MUKE SAMAR DA ITA. SANNAN AKWAI MAGANIN SANYI GA MASU FAMA DA MATSALAR INFECTION KOMAI DA?EWARSA. AKWAI COMPLETE SET NA GYARAN BREAST, SPECIAL PACKAGE, KU NA IYA TUBTU?A TA KAI TSAYE KU TUNTU?E NI AYSHERCOOL TA LAMBOBIN WAYATA 08081012143*.


PAGE 27-28


Hankali Momy ya tashi sosai, ta ri?e Dady da ?arfi tana kiran sunansa cikin firgici.
"Alhaji me yake faruwa ne? Me kake ji a ?irjin naka?" Bai yi magana ba, hannunsa na rawa, numfashinsa na fita da ?yar, gumi na keto masa a goshi. Momy ta fashe da kuka tana jijjigar sa. Da ?yar ya furta "Shafa ?irjina" muryarsa na fita a wahale "Alhaji me kake ji a ?irjin naka? Ko dai in kira direba mu tafi asibiti yanzu?" A hankali ya buWe idanunsa, ya kalli Momy, laSSansa na rawa, ya kama hannunta ya matse da ?arfi ya ce "Shafa ki kula da kanki da Auta, kar ki yarda da kowa".

"Ban gane ba, me kake nufi da wannan maganar?".

Numfashi ne ya fara daidaita, ya ce "Babu komai kawai ina faWa miki ne saboda halin rayuwa" ya faWa a nutse, ganin ya fara samun nutsuwa ya sa Momy ta Wakko masa ruwa masu sanyi ya sha. Jingina bayansa ya yi da jikin gadon yana lumshe idonsa. Ta zauna a gefensa tana yi masa sannu.

Dare ya fara yi sosai, Mama na zaune a falo kamar mayya, tana ri?e da wayarta sai kiran layin Abba take yi baya shiga, idanunta a kan ?ofar shigowa tana jiran dawowar Abba da tun da ya fita da rana bai dawo ba, zuciyarta ta kasa samun natsuwa saboda bai saba kai dare a waje ba. Ta sauke ajiyar zuciya, ta kalli agogo 12:30 ta sake kallon ?ofar falon "Ya Allah ka dawo min da shi lafiya" ta furta cike da sanyin jiki, ta maida kallonta ga hanyar Wakin Jiniyo da tun Wazu da ya shiga bai fito ba, ta yi kiran sa har ta gaji ya yi mata shiru, tunanin abin da ke damunsa take yi da har za ta yi masa magana ya yi banza da ita bayan tana jin motsin sa a Wakin. Jiniyo kuwa zaune yake saman gadonsa ya jingina da jikin gadon, duhu ya mamaye Wakin saboda wutar Wakin da take a kashe, idanunsa a buWe. Abin da ya ji a bakin Abbansa na yi masa amsa kuwa a kunne, barazanar da ya yi masa tana yawo a zuciyarsa tare hargitsa masa ?wa?walwarsa. Kunna wutar Wakin ya yi ya mi?e a hankali, ya buWe ?ofa ya le?a waje. Mama ya hango zaune a falo ita kaWai fuskar ta Wauke da damuwa, ?arasawa ya yi inda take ya zauna a gefen ta ya ce "Mama lafiya na ganki zaune a nan ke kaWai a irin wannan lokaci?".


Ta Wago ta kalle shi, ta ce "Abbanka ne bai dawo gida ba har yanzu, gashi sai kiran wayarsa nake yi ba ta shiga, shi ne duk hankalina ya tashi, kasan baya kai dare a waje. Duk in da yake ana idar da sallan isha yake dawowa gida, amma yau gashi har sha biyu ta wuce bai dawo ba".

Sai da gabansa ya faWi, jikinsa ya Wan soma rawa, yanayinsa ya canza, ya aro jarumta ya ce "To Mama bai gaya miki in da zai je ba?". "Bai sanar dani ba" ta faWa tana kallon sa, ta lura da rawar da jikinsa ke yi, da yadda fuskarsa ta sauya. "Jiniyo lafiya kuwa? Tukuna ma meyafaru Wazu naga ka fito daga Wakin Abbanka hankalinka a tashe?". Ya haWiye yawu masu Waci ya ce "Ba komai Mama, bana jin daWi ne" sai dai a yadda ya yi maganar za ka san cewar ?arya ya faWa.

Alamun tsayuwar mota suka ji a waje. Mama ta mi?e tsaye da sauri. Jiniyo ma jikinsa ya Wauki rawa, buWe ?ofar falon aka yi da ?arfi Abba ya shigo, fuskarsa babu walwala, bai kalli kowa ba kai tsaye ya nufi Wakinsa. "Abban Jiniyo" Mama ta kira shi, tsayawa ya yi cak ba tare daya juyowa ba, ya ce "A gajiye nake, koma meye ki bari sai da safe" yana gama faWar haka ya shige Wakinsa ya rufe ?ofa. Mama ta yi tsaye zuciyarta cike da tambayoyi. Ta kalli Jiniyo ta ce "Me yake faruwa ne? Me ke damunsa?". Jiniyo ya ce "Mama nima ban san abin da yake damunsa ba" . "Allah ya kyuta" ta ce tare da barin falon. Jiniyo ma jiki a sanyaye ya koma Wakinsa.


Washe gari kwance yake a cikin kangon yana cikin mawuyacin hali na azaba da rashin jin daWin rayuwa. Hannunsa ya ?ara canza kamanni, fatar ta ?ara kwarewa, tsokar nan ta ?ara zazzagowa. Idonsa Waya ya kumbura sosai kamar zai fashe, nishi yake fitar wa cike da zafin ciwo. Yana ?o?arin motsa hannunsa ya kasa saboda zafin da yake ji, zuciyarsa na bugu da sauri, kowane motsi da zai yi ?ara masa azaba yake yi. Ko ina na jikinsa rawa yake yana jin raWaWin da bai taSa jin irinsa ba, ?unci yake ji mai tsanani a cikin ransa. Ya runtse idonsa yana jan dogon numfashi mai azaba. Ji ya yi kamar ana kiran sa daga nesa, wani sauti ne mai ?arar gaske yake ji, ji ya yi kamar an ri?e hannunsa ana jan sa zuwa wani guri da bai san ko ina ba ne. A hakikani ya Waga idonsa Waya mai lafiyar ya kalli ranar da ta fara shigowa ta cikin kangon, lokaci Waya ya ji gabansa ya yi mummunar faWuwa, ya sa hannunsa da ?yar ya dafe saitin zuciyarsa yana lumshe idonsa.


Misalin ?arfe goma na safe, Joriyya ta kwana da tunanin tafiyar da za su yi, wata irin kewa take ji a ranta, "Yanzu shikenan ba zan sake ganin sa ba? Yau zamu bar ?asar nan ba tare da na gansa ba? Ina wallahi sai na je yanzu na gan shi kafin mu bar ?asar sai dai a yanka ni idan na dawo" ta faWa tana saukowa daga kan gadonta ta fito, babu kowa a falo hakan ya sa da sauri ta fita waje kai tsaye get ta nufa, yau ma kamar kullum security suka fara ?o?arin hana ta fita. Nan ta fara yi musu ihu da kukan da ta saba yi a duk lokacin da suka yi ?o?arin hanata fita.


"Yi ha?uri ki koma ciki, kinga oga baya son fitar nan da kike yi".

Tsayawa ta yi a gabansu tana kuka "Ina ruwanku dani? Wallahi idan baku matsa mini ba duk sai na sa Dady ya kore ku, ku matsa mini na wuce, ba zaku takura mini ba ni da gidan ubana!" ta Waga musu murya da ?arfi.

Da sauri Dady ya ?ara so gurin yana faWin "Shalele! Me yasa kike yin haka ne? Ina za ki je ne?"

Da sauri ta ?arasa gareshi tana kuka kamar ranta zai fita ta ce "Dady don Allah zan je in duba shi kafin mu tafi" Dady ya furzar da iska mai zafi, ya lumshe ido yana jin kamar ya yi ihu "Shalele ba inda za ki je, jirgin mu nan da awa Waya zai tashi, ina son ki manta shi gabaWaya".

"In manta shi? Dady ya zan manta shi?"
Ta rushe da kuka tana girgiza kai. "Dady me yasa ni kaWai ce nake jin tausayinsa? Ni ce kawai nake zuwa gurinsa ina taimaka masa, don Allah ka bari muyi bankwana" . Momy ta fito da sauri ta tsaya gefe tana kallon ikon Allah, cikin jin haushi ta ce "Za ki zo mu wuce ko sai na tattaka ki a gurin? Mara jin maganar yarinya". Dady ya jata da ?arfi ya yi ciki da ita, yana jin komai zai zo ?arshe tun da yau za su bar ?asar.

?akinta ya kai ta ya zaunar da ita yana rarrashin ta, shiru ta yi kamar ta ha?ura, ya ce "Kishirya kar mu makara, kinga 11 ne tafiyar mu" ta jinjina masa kai sannan ya

10 / 11