AKWAI SILA HAUSA NOVELS BY AMANARCOOL.doc

Author :  Amanar Cool Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   4 / 11

9K to 12K   out of 32.7K words

da kike ?o?arin halaka kanki? Ke fa yarinya ce, shekarunki sun yi ?an?anta da ki fara bibiyar namiji har inda yake, namijin ma mahaukaci wanda bai san inda ya dosa ba gabaWaya, wanda ba'a san asalin sa ba balle tushe". Da ?arfi ta ce "Kada ka sake aibata shi, ina ruwanka da rayuwata ne? Bari ka ji Jiniyo na ji duk da ?arancin shekaruna ina da hankali, nasan abin da nake yi, kuma wannan da kake gani nafi ganin ?imarsa a kanka".

A gigice mahaukacin ya tashi ya fara yawo yana faWin wasu kalmomi marasa ma'ana. Karensa ya soma yin ihu yana fitar da harshe waje, Jiniyo ya kalli mahaukacin yana huci ya ce "Ka da ka kuskura ka taSa ta nafi ka hauka".

Mahaukacin ya ?araso kusa, ya yi taga-taga kamar zai faWi, Jiniyo bai tsaya tunanin komai ba ya Waga hannu Wauke sa da wani mugun mari yana faWin
"Wawa kawai".

Joriyya ta zaro ido tana kallon abin kamar ba gaskiya ba, gabansa ta je tana huci kamar wata babbar mace ta yi wani irin tsalle ta Wauke Jiniyo da mari. A firgice ya ri?e kunce yana kallonta yadda take huci kamar wata zakanya, can ya Waga hannu zai kai mata duka, da sauri direbanta ya iso gurin ya ri?e Jiniyo.

Jiniyo ya ture direban ya ce
"Ka barni wallahi ita da wannan banza mahaukacin duk sai na yi maganinsu!".

Joriyya ta kuma matsowa tana kuka mai zafi ta ce "Kai ne banza! Kai ne marar hankali! Kuma ka sani wannan yafiye mini kai nesa ba kusa ba".

Mahaukacin ya tsaya yana kallonta, idanuwansa suna cike da wani irin haske mai ban tsoro da ba kowa ke iya fassara shi ba.

Jiniyo ya yi shiru. Idonsa ya rufe, zuciyarsa ta buga. Yarinyar da ya Wauka tasa ce, ashe ba tasa ba ce.


Amanarcool
'?
08163516796



https://chat.whatsapp.com/FQae3SgaQbTKcN3EMxobzQ?mode=wwt


=ئ? AKWAI SILA =ئ?


BY AMANARCOOL


YOTA ID/021


*SHIN RAMA CE MATSALARKI? BUSHEWAR JIKI KO KUMA MATSALAR SANYI? TO ALBISHIRINKI, NA ZO MUKU DA INGANTACCIYAR SABAYA DA AKA SARRAFATA DA NATURAL GRAINS, HERBS DA KUMA SPICES, WADDA ZA TA INGANTA LAFIYAR JIKINKU, TA CIKO DA JIKI, SAMAR DA RUWAN NONO GYARAN BREAST, TA KUMA YI MUKU MAGANIN SANYI DA MA SAURAN GYARAN JIKI NA MATA, DUK A KAN KU?I ?ALILAN. SABAYARMU BA MA SANYA ?WAYA A CIKINTA, DA TSIRRAI KAWAI MUKE SAMAR DA ITA. SANNAN AKWAI MAGANIN SANYI GA MASU FAMA DA MATSALAR INFECTION KOMAI DA?EWARSA. AKWAI COMPLETE SET NA GYARAN BREAST, SPECIAL PACKAGE, KU NA IYA TUBTU?A TA KAI TSAYE KU TUNTU?E NI AYSHERCOOL TA LAMBOBIN WAYATA 08081012143*.


PAGE 9-10


Gurin ya yi shiru na Wan lokaci, Jiniyo da Joriyya sai huci suke. Jiniyo ya fara ?o?arin ?wace jikinsa ya daki Joriyya direban ya ?ara ri?e shi yana faWin,
"Jiniyo kayi ha?uri, kada ka fara wannan ganganci ka sa ?aramin abu ya koma babba, duk da tana ?ar uwarka taSa ta ba zai haifar da Wa mai ido a tsakaninku ba".

Jiniyo ba ya gane abin da ake faWa saboda zuciyarsa ta rufe, idanunsa sun yi jajir tsabar Sacin rai. Ya nuna Joriyya da yatsa cikin rawar murya ya ce "Ke Joriyya ke ni kika yi wa haka a matsayina na Wan uwanki? Ni kika zubar wa da mutunci a gaban wannan dabba? Kika mari ne saboda shi Joriyya?".

Matsowa ta yi gabansa kamar wata cikakkiyar budurwar da take jin ta isa daidai take da kowa, cike da raunin murya ta ce "Na mare ka ne saboda ka taSa shi. Na mare ka ne saboda ka zubar da abincin da na kawo masa. Na mare ka ne saboda na fahimci kana son ganin kukana fiye da farin ciki" Ta ?arasa maganar cikin hargagi da Waga murya kamar wata babbar mace.

Jiniyo ya zaro ido "Ni? Ni ke son ganin kina kuka? Joriyya anya baki samu shafuwar aljanu ba kuwa? Anya ke ce? Kalamanki sun girmi shekarunki".

Joriyya ta girgiza kai, hawaye suna sauka

"Eh kai Win, akan me za ka takurawa rayuwata? Kar ka manta ni ba mallakinka bace, ni ba abin da ka ?ir?iro bane, kana i?irarin cewar kana son farin cikina, sai gashi yau ka yi mini abin da bazan taSa mantawa da shi ba, ka bani mamakin da ban taSa tunani ba". Ta juya tana kallon mahaukacin da ke tsaye gefe yana Wan karkarwa.Yana kallonta tamkar yaron da aka Wauke wa abincinsa.
Idanuwansa sun cika da ?ura, sai dai duk da haka akwai haske a ciki, haske mai kama da fargaba da wani guntun farin ciki.

Jiniyo ya kalle shi da idon ?iyayya ya ce

"Wallahi ka sake matsowa inda take zan& "

Kafin ya ?are maganar, mahaukacin ya yi gaba kamar zai faWi a gabansu, hannunsa na rawa, babu kalma, babu magana, amma idonsa ya tsaya a kan Joriyya kamar yana son faWin abu, kamar yana tuna wani abu mai zurfi. Sai kawai ya mi?a mata hannu a hankali tamkar jariri.

Jiniyo ya yi tsalle ya ce "Kada ki kuskura ki taSa hannun sa, Joriyya kada ki taSa hannun wannan mutumen yana ?o?arin shiga tsakaninsu".

Kafin ya ?araso Joriyya ta ri?e hannun mahaukacin, ji ta yi kamar an jona mata wutar lantarki, shi kuma ya sauke wata ajiyar zuciya mai tsayi, mai zafi, mai kama da kuka da murmushi a lokaci Waya, zame hannun shi ya yi a nata ya zube ?asa, dafe zuciyarsa ya yi yana jin wani nauyi na raguwa a zuciyarsa na tsawon shekaru.

Joriyya ta rusuna tana girgiza shi
"Ka tashi mana, kayi min magana, kayi min magana"Ta faWa cikin kuka.

Jiniyo ya ?araso cikin sauri yana faWin
"Ki matsa gefe, ki matsa ki bar shi".

Mi?ewa mahaukacin ya yi da ?yar, ya ja numfashi, ya kalle Jiniyo da idonsa da suka canza launi, muryarsa na fita ?asa-?asa kamar sabuwar murya ya ce "Ka bar ta".

Dukkan su suka tsaya. Jiniyo ya Wan ja da baya, Joriyya ta rufe baki cikin tsoro, karensa kuwa ya soma ihu yana zagaye su tamkar yana kare wani sirri da ba su sani ba. Mahaukacin ya Wan Waga yatsarsa yana kallon Joriyya, idonsa sun rikice, muryarsa ta fara fitowa da wahala yana faWin

"Kar ki tafi& "

Kafin ya ?arasa ya faWi gurin a some

Ihu Joriyya ta kurma "Ku taimaka mana, ku taimaka mana".

Direba ya zo da sauri da robar ruwa a hannunsa, ya yayyafa masa a fuska nan take ya sauke a jiyar zuciya yana buWe idonsa a hankali. Joriyya ta ce wa direban "?aga shi zaune" zaro ido ya yi ya ce "Shalele duka fa yake yi, naje garin Waga shi ya sha?e ni? Shalele ki tashi mu koma gida tunda dai ya tashi".

Ba?in ciki da zafin kishi ne suka sa Jiniyo ya tsaya cak babu baki, babu ?arfi sai kalmar da mahaukacin ya faWa take dawo masa a kunne "Kar ki tafi& " Ji yake ?irjinsa ya yi masa wani irin nauyi, mai fushi da tsoro da wata sabuwar fargabar da bai taSa jin irinta ba suka yi masa dirar mikiya a zuciyarsa.

A hankali mahaukacin ya tashi zaune kamar babu abin da ya faru, ya fara wasa da kayan dake baje a gurin da yake tarawa, nan hankalin Joriyya ya kwanta, ganin Jiniyo ya Sarar da abincin da ta zo masa da shi ne, tasa direba ya tsallaka bakin titi ya karSo masa biredi. Jiniyo ji ya yi idan ya ce gaba da tsayi a gurin komai zai iya faruwa cikin ?unar zuciya ya bar wajan, sai dai ya ?ullaci wannan mahaukacin a ransa, mugunta ce take zuwar masa kala-kala da zai yi masa domin huce haushin abin da Joriyya ta yi masa akansa. Direba ya karSo masa biredin ta mi?a masa ya karSa cikin rawar jiki ya fara turawa bakinsa kamar wanda ya shekara bai saka komai a cikinsa ba, sai yanzu ta ji natsuwarta ta dawo, ta mi?e a hankali ta Wauki flask Winta ta bar gurin, buWe mata mota direba ya yi ta shiga, sannan ya shiga ya ja motar suka nufi hanyar komawa gida.

A hanya direba sai sauke ajiye zuciya yake yi yana kallon Joriyya a madubi bai ce uffan ba, sai dai yana tunanin kamar yarinyar tana bu?atar addu'a domin abin da take yi ya wuce haddi. Ita kuwa kanta a jingine yake da kujera, idonta a rufe, zuciyarta Wauke da nauyin abubuwa uku, mahaukacin, Jiniyo, da marin da ta yi masa. Da isar su gida kafin ma direba ya tsaya, aka buWe ?ofar falon da zai sada ka da cikin gidan da ?arfi, Daddy ne idanunsa sun rine, ya fito da sauri kamar wanda ya ji labarin an yi masa kisan kai.

"Shalele zo nan yanzu".

Ta fito daga mota a hankali, jiki a sanyaye kamar wadda ?wai ya fashewa a ciki.
Momy ta biyo bayan Daddy fuskarta a Waure ta ce "Na faWa maka tun farko Auta yarinya ce mai zafin zuciya, ba kowa ne lokaci ya kamata a ri?a yi mata wasa da dariya ba, damar da aka bata ne ya sa take yin abin da taga dama. Ka ga abin da muke tsoro yana shirin faruwa yanzu, tunda har ta san ta fita da kanta zuwa gurin wancan mahaukacin".

Daddy ya tsare Joriyya da idanuwansa masu kaifi "Ina kika je? Waye ya baki izinin fita? Gurin wancan mahaukaci kika je ko? Kin san abin da kika aikata kuwa?".

Ta buWe baki za ta yi magana sai hawayen da ta ma?ale suka fara sauka.Ta dur?usa da sauri. "Daddy kayi ha?uri, ban je gurin sharri ba, ban yi abu da nufin cuta ba".

Momy ta Wagota tana jijjigarta kamar za ta Sallata "Ke kin haukace ne? Gurin mahaukacin ne ba gurin sharri ba? Muna tunanin ke yarinya ce mai hankali sai ga shi& "

Sai ta kasa ?arasa maganar ta juya ga Daddy cikin ?unar rai ta ce "Abubuwan nan sun yi yawa. Tunda ta kamu da sha awar tausayin wannan yaron gabaWaya ta sauya, kamar ba Joriyyata ba, tana yin abubuwan da bai kamata ace mai ?ananun shekaru kamar ta na yi ba".

Daddy ya sha?i iska ya fitar da ?arfi. "Ba zan bari ta lalace a idona ba, ba zan zuba ido na ga tarbiyyar da muka fara Wora ta akai na zubewa ba" Ya juya ya kalli Joriyya."Ki yi ?o?ari ki dawo kan hanyar da ta dace. Ina son ganin hankalinki ya kwanta, zuciyarki ta samu nutsuwa. Dole ne na tashi tsaye akan wannan lamarin, dole ne in yi ?o?ari wajan ganin na raba ki da zuwa gurin mahaukacin nan".

Zuciyarta na yi mata zafi ta ce
"Daddy ni Win?".

"Ke Win" ya ce cikin tsawa
"Ba zan barki ki lalata rayuwarki ba, ba zan bari ki sake kusantar wancan yaron ba, ba za ki zubar mini da mutunci ba".

Ta lumshe ido, zuciyarta na buWewa, kalmar wancan yaron ta dake ta fiye da komai. RaSa su ta yi ta shige ciki tana jin zafi sosai a ranta

Jiniyo ya shiga falon gidansu ran shi a matu?ar Sace. Mahaifiyarsa na zaune kallo Waya ta yi masa ta san cewa ran shi a Sace yake. "Lafiya kuwa Jiniyo? Naga ranka a Sace haka?". Ya tsaya ya kalleta da idon da suka haWa zafi da ciwo ya ce
"Mama Joriyya ta yi mini wula?anci, ta tozarta ni saboda wani tangaran da ban san ko Wan uban waye ba, mahaukacin banza".

Hajiya Munira ta ce "Wani kuma? Shi ne ya sa kake Sacin rai haka kamar wanda ubansa ya mutu?" Jiniyo ya zaro ido zuciyarsa na bugawa kamar ana kaWa gangar salla "Joriyya ce ta mare ni a kan wani mahaukacin, ta kai masa abinci, ta tsaya masa, ta ri?e hannunsa!".

Hajiya Munira ta dafe ?irjinta tare da jinjina kai a hankali, zuciyarta cike da mamaki da tashin hankali "Subhanallah! Yarinyar nan akwai abin mamaki" ta ce cikin rawar muryar da takaici. Ta kalli Wan nata gabaWaya fuska a kumbure ta yi ja saboda marin da ya sha."Jiniyo mari fa? Kana mi ?aramar yarinyar za ta mare ka? Me ya haWa ku da har za ta iya Waga hannu ta kwaWa maka mari haka?".

Jiniyo ya yi shiru, idanuwansa sun gama bayyana Sacin ran da yake ciki, zafin marin ba wai a fuska yake ba a zuciya yake, a mutunci "Na rantse Mama" ya ce cikin muryar da ta sha?u da zafi da fushi,
"kamar zuciyata ta fashe lokacin da ta taSa shi gaba, ta ri?e hannunsa, ta dube ni kamar ban da wani ?ima a idonta rangaWa mini mari kamar wani Wanta".

Hajiya Munira ta Waga kai ta dubi shi cikin murya mai Wauke da Sacin rai ta ce "To gaskiya dole a je a tattauna wannan abin Joriyya ta fara shiga wata hanya da ba ta dace da ita ba. Wannan abu bai kamata ba, tun yanzu ne ya kamata a hana ta yin wannan kasadar, yarinya sai ka ce mai shafuwar aljanu?" Ta mi?e tsaye cikin zafin rai, ta Wauki mayafinta "Mu tafi gidan nasu, ai ni ban san da haka ba sai yanzu, Anty ba ta faWa mini ba, yarinya ?arama tana neman tsokanowa mutane rigima". Ta yi maganar tana fita daga falon Jiniyo ya rufa mata baya.

Momy na zaune idanunta sun kumbura saboda rashin bacci da tashin hankali. Sallamar ?anwarta ta ji Hajiya Munira sai Jiniyo dake bayanta fuska a Waure kamar matashi da ya sha ?unci a kasuwa.

Momy ta ce "Munira ke ce da safiyar nan? Allah ya sa dai lafiya? Sannu da zuwa".

Munira ta zauna fuskarta Wauke da damuwa suka gaisa kafin ta ce "Na zo ne saboda Joriyya. Akwai abin da ya faru yau tsakaninta da Wan uwanta kuma abin ya yi girma da yawa". Momy ta lumshe ido, kamar ta san me za a ce.

Munira ta kalli Momy kai tsaye ta ce
"An samu rashin fahimta tsakanin Joriyya da Wan uwanta, inda ta kai ga har ta Waga hannu ta mare shi, abin bai yi mini daWi ba sam, a matsayin su na ?an uwa ban so suka fara samun saSa ni har haka ba, da na tambaye shi me ya haWa su? Shi ne yake gaya mini akan wani mahaukaci ne ta mare shi".

Momy ta sauke ajiyar zuciya mai ?arfi ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihim raji'un wallahi abin nan ya isheni Munira, yanzu Joriyya ce ta mare Jiniyo?" Ta maida duban ta ga Jiniyon ta ce "Kana zaman me da har za ka bari ta mare ka?" Shiru ya yi ya kasa magana, ta kuma cewa "Ka yi ha?uri Jiniyo, in sha Allah komai zai daidai, ku yi ta addu'a Allah ya raba ta da wannan masifar".

"Amma na yi mamaki da jin wannan zance, kuma shi ne baki sanar da ni ba?". Momy ta ce "Ki yi ha?uri a ruWe nake shi ya sa, tana yin abubuwan da ba ta taSa yi ba ne, kamar wata mai shafar aljanu. Tausayin wannan mahaukacin ya rikita ta, Na'ima ta ce idan da yiyuwar ta koma gurin ta da zama sai a tura can Win, ko Allah zai sa rashin ganinsa ya sa ta daina jin abin da take ji". Jiniyo ya runtse ido yana Soye zafin da yake ji, kenan rabuwa zai yi da Joriyya? Nan take ya ji zuciyarsa kamar an Waure ta da sar?a. Bai so ya nuna ba, amma fuskarsa ta riga ta tona asiri halin da yake ciki, nan ya ji ya ?ara tsanar mahaukacin nan tare da alwashin sai ya azabtar da shi tunda shi ne ya yi sanadiyar da Joriyya za ta iya barin ?asar nan.

A mugun hasale Jiniyo ya fita zuciyarsa na zafi kamar wutar da aka kunna ana zuba mata fetur. Matsala Waya ce ke damunsa mahaukacin nan da ya ?wace masa Joriyya, kai tsaye ya nufi gurin mahaukacin da wani irin duhun fushi da muguntar da yake jin sun shige shi lokaci Waya, bai tarar da shi a cikin bolar ba, ya tsaya yana waige-waige sai can ya hange shi cikin wani kango dake kusa da bolar. Ya ?arasa da sauri cikin kangon idonsa sun yi duhu sosai, tsayawa ya yi akansa ya ce "Wai kai ne kake son Sata mini farin cikina ko?".

Mahaukacin ya Wago kai a hankali, idonsa sunyi haske, muryarsa na fita da wahala ya ce "Kar ki tafi...."

Jiniyo ya ji kalmar ta ?ara masa zafin zuciya. Ya yi wani irin tsalle ya ture shi da ?arfin da bai taSa zatar yana da shi ba, Mahaukacin ya faWi hannun sa ya bugu da dutse.Ya saki ?ara kamar ?aramin yaro.

"Idan ka sake ko da kallonta ne sai na ?wa?ule maka ido, wawan banza da?i?i kawai". Ya ?arasa maganar cikin ihu da hargagi.

A hankali mahaukacin ya Wago da idonsa yana kallon Jiniyo, da ?yar ya Waga hannunsa da ya bugu wanda alamu ke nuna kamar ya yi targaWe a hannun, ya dafe kansa ya fara ihu, Jiniyo ya tsaya, tsoro ya daki zuciyarsa na Wan lokaci, cikin mugunta da rashin imani ya kuma sa ?afarsa ya harbi mahaukacin tare da taka masa hannun da ya bugu, mahaukacin ya saki ?ara mai ?arfin gaske. Karensa ne ya shigo gurin da gudu ya nufi Jiniyo, cikin zafin nama Jiniyo ya bar gurin, karen ya rufa masa baya, bai yi nasar cimma sa ba ya faWa motsarsa ya ja ta da gudu ya bar gurin.


Amanarcool
'?
08163516796


=ئ? AKWAI SILA =ئ?


BY AMANARCOOL


YOTA ID/021

*SHIN RAMA CE MATSALARKI? BUSHEWAR JIKI KO KUMA MATSALAR SANYI? TO ALBISHIRINKI, NA ZO MUKU DA INGANTACCIYAR SABAYA DA AKA SARRAFATA DA NATURAL GRAINS, HERBS DA KUMA SPICES, WADDA ZA TA INGANTA LAFIYAR JIKINKU, TA CIKO DA JIKI, SAMAR DA RUWAN NONO GYARAN BREAST, TA KUMA YI MUKU MAGANIN SANYI DA MA SAURAN GYARAN JIKI NA MATA, DUK A KAN KU?I ?ALILAN. SABAYARMU BA MA SANYA ?WAYA A CIKINTA, DA TSIRRAI KAWAI MUKE SAMAR DA ITA. SANNAN AKWAI MAGANIN SANYI GA MASU FAMA DA MATSALAR INFECTION KOMAI DA?EWARSA. AKWAI COMPLETE SET NA GYARAN BREAST, SPECIAL PACKAGE, KU NA IYA TUBTU?A TA KAI TSAYE KU TUNTU?E NI AYSHERCOOL TA LAMBOBIN WAYATA 08081012143*.


PAGE 11-12


Gudu yake yi da motar kamar zai tashi sama a haka ya ?arasa gida yana jin zafin zuciyarsa na raguwa, duk da ba iya haka ya so yi masa ba, ko salla babu ya shiga falon gidansu, Mama na zaune taga Jiniyo ya shigo kamar wanda aka tunkoWo, bai yi mata magana ba ya wuce Wakinsa, yana shiga ya zauna akan kujera, yana jin me ya sa ma ya gudu bai tsaya ya

4 / 11