AKWAI SILA HAUSA NOVELS BY AMANARCOOL.doc

Author :  Amanar Cool Category :  New Hausa Novels 2026

Chapter   11 / 11

30K to 32.7K   out of 32.7K words

bar Wakin.

Momy na Waki tana shirya mata kayanta, Joriyya ta fito daga Wakinta, sulalewa ta yi kamar iska ta fita, cikin sa'a babu wanda ya kula da ita, mai gadi ya shiga Waki ya Wakko rediyonsa, ta fice a gidan kamar wal?iya, gudu ta fara yi kamar wancan karon cikin ?an?anin lokaci ta isa gurin, ba ta gan shi a bolar ba ta nufi cikin kangon. Ganin ta ya yi kamar daga sama, ya tsura mata ido yana kallonta,

Kuka take yi sosai ganin halin da ya ?ara shiga" ta du?a nesa da shi kaWan ta ce "Haka ciwon ya dawo maka?"

Bai ce mata komai ba sai idanu da yake binta da su. Ta ce "Kaga suna son raba ni da kai saboda sunga ina jin tausayin ka, yau za su bar ?asar nan dani, shi ne na zo in ganka kafin su bar ?asar dani" ta faWa kukan ta na ?ara tsananta, dur?usa wa ta yi a gabansa. "Yi ha?uri yi ha?uri, ba da don raina ne zan tafi na barka ba, ina jin tausayin ka, yanzu idan na tafi wa zai ri?a baka abinci?".

Babu za to taga ya saki wani irin kuka mai firgitarwa da taSa zuciya, kuka ne ba irin na hauka ba, kuka ne mai cike da ?unci, kafin ta yi magana ta ga motocin gidansu sun tsaya a bakin titi. Dady ne shi da security Winsa da Momy. Dady ya fito cikin hargowa, ya nufi kangon zuciyarsa cike da jin haushi da ba?in ciki.

"Shalele!" ya faWa da ?arfi.

Mi?ewa ta yi ta fara kuka tana ri?e ?o?arin faWawa jikin mahaukacin. "Dady ka bar ni da shi don Allah, ka da ku raba mu, ku duba halin da yake ciki, don Allah Dady ka yi ha?ur...." Kukan kura Dady ya yi ya dam?e ta saboda ya ga tana ?o?arin faWawa jikin mahaukacin. Momy ta Wora hannunta akai ta ce "Yau na shiga uku. Auta kina da hankali kuwa?" .

Mahaukacin ya mi?a hannunsa yana nishi da ?yar, idonsa ya cike da wata irin kewa ya ce "Kar ki tafi ki& " ya kasa ?arasawa saboda kukan da ya kufce masa.

Dady ya yi wuf ya ?ara rungume Joriyya yana janta zuwa cikin mota sai waiwayen baya take yi, ya ce "Ki daina kallon baya Shalele ki wuce mu tafi" Momy ta ?araso tana kuka, ta kama hannun Joriyya. "Autata ki yi ha?uri ki zo mu tafi ki zo kafin ya cutar dake".

"Ni fa taimakonsa nake son yi. Momy Momy kada ku bar shi haka don Allah" Dady ya Waga Joriyya sama ya jefa ta cikin mota da hanzari. Ta ri?e gambun motar tana ihu "Kar ku raba mu! Dady don Allah ka bar ni in duba shi, ka bar ni!"

Suka shiga motar da sauri driver ya tashi motar ta yi tsalle tana barin kusurwar kangon, Joriyya ta jingina da glas tana bugawa da hannunta tana kuka mai sosa rai. "Dady ya isa, ka tsaya, ka dawo Dady ba haka ake yi ba, ka dawo mu taimaka masa!" Babu wanda ya kuma kulata a motar. Dady na jin zafin zuciyarsa na ?aruwa. Kai tsaye airport suka nufa.

Duk zafin ciwon da yake ji haka ya dur?ushe a gurin yana kuka kamar ransa zai fita, karensa ma kuka yake yi yana zagaye shi.


Filin jirgin saman Abuja cike yake da hayaniyar jama'a, sai dai a kunnuwan Joriyya ba ta jin wannan hayaniyar sai sautin kukansa da take ji, zuciyarta na duka kamar ana buga gangar ya?i a cikinta. Tun lokacin da suka bar kangon har zuwa yanzu bakinta bai daina kuka ba. Idanunta sun kumbura, hancinta ya yi ja, muryarta ta dushe saboda kuka, duk da haka ba ta daina gunjin kukan da take yi ba, kalma Waya take maimaitawa a ranta "Kar ku raba mu, kar ku raba mu".

Dady na ri?e da hannunta yana ja a hankali, sai janye hannun take yi tana turjewa kamar wadda ake ?o?arin jefa ta wuta. Dady na jin nauyin da bai taSa jin makamancin sa ba a zuciyarsa. Ya ci gaba da jan ta cikin nutsuwa da ?arfin hali. Ta tsaya cak, ta waiwaya tana kallon waje kamar za ta hango shi, shi Win da ba ta san sunan shi ba, shi Win da ya buWe mata wani Sangare a zuciyarta da ta kasa fahimtar komai a kan hakan.Ta dafe ?irji tana fitar da numfashi mai zafi kamar mara lafiya. "Dady" ta kira cikin raunin da ya karyar zuciya "Me ya sa kuka bar shi haka? Me ya sa kuka ce na tafi yanzu? Dady ba zan iya barin shi a cikin halin ciwo ba, ba zan iya barin shi cikin ?unci ba, kuna ganin yadda yake kukan neman taimako".

Dady ya tsaya, yana kallon ta, ?o?arin ri?e kalmomin da ke cunkushe a ?irjinsa yake yi ka da su fito waje. Ya ce "Shalele na yi al?awali zan aiko a duba shi. Zan sa a kai shi asibiti, ki kwantar da hankalinki".

?ara sautin kukanta ta yi, cike da rashin amincewa ta ce "Haka kuka ce jiya. Dady yau har jini na zuba daga hannunsa fa, kuna ganin yadda yake kuka kamar zai mutu. Dady ya kira ni, ya kira ni ya ce kar in tafi..." Ta ?arasa maganar saboda kukan daya ci ?arfin ta.

Momy ta dur?usa ta rungume
"Autata ki daina yin kukan nan haka kada ki jawowa kanki wata matsalar, ki yi ha?uri, ki bar komai a hannun Allah kin ji? Ba daWe wa za ki yi a can ba, ki yi shiru kinga sai kallon ki ake yi kina kuka. Allah ya tsare mini ke, share hawayen kin ji Auta ta" Joriyya ta kasa daina kukan, ji take kamar an raba ta da babban Sangare na jikinta. A haka Dady ya ja ta suka shiga cikin jirgin, lokacin da jirginsu ya Waga a sararin samaniya. Momy ta tsaya tana kallon sararin da jirgin ya Suya a ciki, ta kai hannunta ta rufe bakinta ji take kamar ta zunduma ihu "Ya Allah" ta furta cikin sanyin murya "Allah ka tsare min Autata. Ka sau?a?a mata abin da take ji a zuciyarta.

Security ya tsaya kusa da ita yana jiran ta, ta girgiza kai cikin rashin kuzari ta ce "Mu tafi, tana jin wani ?unci a zuciyarta" buWe mata motar ya yi ta shiga suka bar airport Win. Suna isa gida Momy ta ga gidan ya yi mata girma, gabaWaya ranta a jagule yake, wayarta ta Wauka ta kira Maman Jiniyo Munira, Waga wa ta yi tana faWin "Anty barka da wannan lokacin, ya kike ya gida? Ina ?ata?".

Momy ta nisa cikin rashin jin daWi ta ce "Alhamdulillah Munira ?arki ba ta nan ta yi tafiya, ya Jiniyo?".


Munira ta ce "Ana school kenan Joriyya sarkin rigima, ina fatan dai rigamar ta ta da sau?i yanzu?".

"Ina fa sau?i Munira, ba fa school ta je ba, Dadynta ne ya yi tafiya da ita zai kai ta Dubai can gurin ?ar ta zauna, ko za a samu sau?in wannan hali da ta tsinci kanta a ciki".


"Kamar ya Dubai? Ban fahimta ba Anty, yanzu abin har ya kai a bar ?asar nan da ita ban sani ba? Me ya sa kika Soye mini Anty?". Momy ta ce "Ki yi ha?uri Munira a rikice nake, kuma tafiyar ce ta zo a bazata". Maganar ta daki Munira sosai ta ce "To Allah ya sauwwa?e ya kawo mafita, ya sa hakan shi ne mafita a gare ta". Momy ta amsa da amin, suka Wan taSa hira sannan suka yi sallama.


Suna ajiye wayar sai ga Jiniyo ya shigo Wakin Mama, kallonta ya yi ya ce "Mama lafiya naga yanayinki ya canza?" Ya tambaya yana tare da zama a bakin gadon, sanar da shi abin da ke faruwa ta yi. Dim! Ya ji ?irjinsa ya buga da ?arfi, kalmar an tafi da Joriyya Dubai ta sa zuciyarsa ta ?ara shiga cikin ?unci da damuwa, wani irin duhun kishi da ba?in ciki yake jin yana taso masa, wanda ya sa jikinsa ya fara rawa. Tashi ya yi ya bar Wakin ya koma falo ya tsaya yana kallo ?asa, ya ce "Yanzu kenan an bar ?asar nan da ita saboda shi ne? Zan daina ganin ta saboda mahaukaci talaka marar gata?" Ya gyaWa kai "Wallahi ba zai yiwu ba, ba zai yiwu ba!" Ya maimaita cikin hargagi zuciyarsa na tafarfasa, wani abu da bai saba ji ba ya fara tasowa a ?irjinsa, sabuwar ?iyayya da mugunta suka ?ara bijiro masa a zuciya. "Idan ba ni ba to babu wani wallahi" ya furta yana lumshe ido tare da yin murmushi, murmushin da ba shi da alamar alkhairi.


Yana kwance a in da ya faWi yana birgima bayan tashin motar, jikinsa ya yi butu-butu da ?ura, hannunsa ya fashi yana fitar da jini. yara na zagaye da shi suna kallon sa, wasu daga ciki na tsokanar sa hadda jifansa suke yi, bai kulasu ba, yun?urawa ya yi ya tashi zaune da ?yar, a hankali ya kalli in da motar tabi, sauke ajiyar zuciya ya yi, wani yaro ne ya jifo masa ?aton dutse saura kaWan ya daki idonsa mai ciwon sai Allah ya tsare dutsen ya faWi a gefe. Mi?ewa ya yi tsaye da ?yar, yana tashi yaran suka fara gudu, bai bi ta kansu ba ya ja jikinsa cike da rashin kuzari ya koma bakin bolar nan ya zauna, raWaWin da yake ji a zuciyarsa yafi na ciwon dake jikinsa nesa ba kusa ba. Ya rufe idonsa da ?arfi jin yadda cikinsa ke juya masa tsabar yunwar da yake ji. Karensa ne ya zo ya kwanta a gefensa shima kamar ba shi da lafiya. Tsohon nan ya zo ya tsaya nesa da shi, ya ?are masa kallo, murmushi ya yi ya ce "Kai kam abin ya zo maka da tsanani mai girma, wannan ba komai ba ne" ya ?arasa maganar da dariya mai ciwo "Shi kuma yana ganin ya yi dabara daya bar ?asar da ?arsa, uhum Alhaji Sulaiman kenan ai mutum ba zai taSa gujewa ?addararsa ba, dole ne cin kasuwa da ma?iyi" ya faWa yana Sarkewa da wata dariya mai Wauke da ma'ano ni masu yawa, ya yi gaba yana ci gaba da dariyar.

******

Alhaji Kabiru ya shiga tunani bai san dalilin da ya sa zuciyarsa ta kafe a kan wannan sabon aikin taimako ba. A Duk lokacin da ya tuna da marasa lafiya musamman masu fama da taSin hankali sai ya ji wani raWaWi na musamman a ?irjinsa, ya kan tuna da amininsa da ya rasu sanadiyyar matsalar taSin ?wa?walwa. Ya kan ji zuciyarsa na yi masa zafi, kuma tana ?ara jansa zuwa ga aikata duk wani aikin taimakon da ba ya yi farko, ya rasa dalilin hakan, wani lokacin ya kanyi tunanin ko nasihar da Maryam ce ke yi masa ta fara karyar masa da zuciya? Sai dai bai san cewa wannan al'amari na da nasaba da wani abu da ya riga ya faru shekaru aru-aru da suka wuce tsakanin iyalinsa da wani familyn ba.

Ya sauke ajiyar zuciya tare da Wakko wayarsa ya kira Umar PA Winsa mutum ne mai amana, wanda ya shafe shekaru goma yana yi masa hidima ba tare da kuskure ba. Bayan sun gaisa, Alhaji Kabiru ya ce "Umar ka zaSe mutane uku daga cikin manyan ma"aikatana, ku Wauki Waya daga cikin sabbin motocin da aka kawo mini satin da ya wuce, sai ku haWa da biyu daga cikin motocina tsohi ku shirya yanzu. Abuja nake so ku je yau Win nan, ina son ku ziyarci ?ananun asibiti ku duba masu neman taimako sai a taimaka musu, daga nan ku wuce har asibitin mahaukata ku yi bincike sosai idan akwai masu taSin hankali waWanda akwai yiyuwar za su iya warkewa sai ku sanar da ni kai tsaye, za a biya ko nawa ne domin ganin sun samu lafiya. Idan ta kama a fitar da su ?asar waje don magani ba damuwa zan Wauki nauyin komai".

Umar ya jinjina kai, zuciyarsa cike da mamakin irin ?udurin da Alhaji ya Wauka na taimakon da yake yi "To Alhaji in sha Allah yanzu zamu shirya yanzu kamar yadda ka bu?ata, nan da awa Waya mun Wauki hanyar Abuja" ya faWa cikin girmamawa. Alhaji ya jinjina masa kai kamar yana ganinsa "Allah ya kai ku lafiya sai na jiku" daga haka ya kashe wayar.

Cikin minti talatin su Umar suka shirya tsaf kamar za su je rangadin gwamnati. Umar da sauran ma'aikatan suka kama hanyar Abuja tare da rakiyar security Win gidan Alhaji Kabiru.

Basu Wauki dogon lokaci ba suka iso Abuja kasancewar lafiyayyun motoci ne, motocin sun yi tsaf-tsaf cikin titin Maitama, a hankali suke tafiya, shawara suka yanke a kan su fara zuwa asibitin mahaukata, suka nufe hanyar asibitin. A daidai bolar da mahaukacin nan ke zama motocin suka zo wucewa, ya na kwance gefe Waya, jikinsa a takure, ?afafunsa sunyi kaca-kaca da ?azanta, hannunsa na ajiye a gefe yana fitar da wasu kalar ruwa haWe da jini babu kyan gani. Karensa na gefensa a kwance, can Karen ya hange wata leda a tsakiyar titi mai mas?i ya mi?e da sauri zai je ya Wakko, ya kai tsakiyar titin kenan motocin yaran Alhaji Kabiru suka zo cikin sauri ba tare da sun lura da karen ba suka hau ta kansa da mota sai da ya yi wata ?ara mai sauti da ban tsoro, kafin ya yi shiru gabaWaya alamar ya mutu.

Duk da halin da yake ciki jin ?arar da karensa ya yi ya sa ya Wago da sauri ya dubi in da ya ji ?arar karen, zaro idonsa ya yi waje, zafin da yake ji a hannunsa da idonsa ya ?ara tsananta, hakan ya sa shi tashi da ?yar yana jin kamar an jona masa wutar lantarki a ?irji. Ya Waga kai da sauri. Ya ga karensa a ?asa ya murWe guri Waya jini na fita ta kansa, wata uwar ?ara ya saki mai cike da raWaWi, Sacin rai, da ciwo, ?arar da ba ta yi kama da ta Wan adam ba, kuma ba ta yi kama da ta dabba ba. Wata irin murya ce da za ta iya sa zuciya ta yi tsalle saboda firgici, ya ?arasa gurin karen yana gunjin kuka.

Motocin suka tsaya cak.

Umar da sauran ma'aikatan suka fito da sauri. Dukan su tsaya wa suka yi cak, suna bin sa da kallo ganinsa da yadda hannunsa da idonsa ya kumbura, ya yi muni yana fitar da ruwa, ga jikinsa da ?azanta babu kyan gani, hakan ya tabbatar musu da cewar mahaukaci ne, suka mayar da duban su ga karen da ya daWe da mutuwa sai da Umar ya dafe kansa ya ce "Ya Allah!".

?aya daga cikin security ya matsa kusa da shi ya ce "Oga Umar wannan fa na cikin mawuyacin hali" ya faWa yana gyara ri?on bindigarsa.

Umar ya ce "Ku kama shi a hankali, kar ku yi abin da zai sa ya ?ara jin ciwo a hannun".

Suka yi ?o?ari da ?yar da wahala suka mi?ar da shi tsaye yana turjewa tare da nuna musu karensa yana kuka, ri?e hannunsa suka yi cikin kulawa suka saka shi a mota. Yana son yin magana ya kasa sai huci yake yi, idonsa cike da hawaye saboda karensa. Jama'a sunyi cirko-cirko suna kallo wasu sun ji tausayinsa wasu kuma dariya kawai suke yi masa.

Cikin hanzari suka shigar motar direba ya ja, kai tsaye asibitin mahaukata suka nufa.



Littafen akwai sila na kuWi ne, daga wannan free page ya ?are, ga mai bu?atar cigaba zai biya 500 kacal ta wannan account Win 1019533255 Nafisa Muhammad UBA, sai a tura mini shaidar biya. Ka da ku bari a yi tafiyar nan ba da ku ba.

Amanarcool
'?
08163516796




 "$@BDF????? ? ? ? z|~????????????xz|????b d f ? ? ? "" "?#?#?#????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?#?#z(|(~(0+2+4+@+B+D+j+l+n+?+?+?+D,F,H,?,?,?,~-?-?-?-?-?-n.p.r.?.?.?.^/`/b/d2f2h2T3V3?3?3J5L5f5h5j5?5?5?5H7J7L7?7????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?7?7?7~<?<?<@@@v@x@z@vAxAzAJGLGNG?I?I?IfKhKjKFLHLJL~L?L?L?L?L?L?L?L?M?M?MdNfNhN?N?N?N?N?N?O?O?OlRnR?R?R?R2S4S6S????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(86S?S?S?S?U?UPWRWTW2Z4Z6Z\\
\?^?^?^0_2_V_X_Z_```b`d`DbFbHb?c?c?cfffxkzk|k~k?k?k?k?k?k?k?k?k?k?k?klllll????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8l l"l$l2q4q6q8qHqJqLqNq?t?t?t?u?u?u?x?x?x$z&z(z?~?~?~???^?`?b?Z?\?^??????????"?$?&?(?*?,??????????n?p?r?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8r?????????????????ʝ̝Ν ?"?$???b?d?f?&?(?*???????H?J?L?T?V?X????????? ????`?b?d????V?X?Z?p?r?t?ƶȶ????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ȶʶB?D?F???????????????????????????????????????????????????.?0?2?4?B?D?F?H?X?Z?\?^????????????????H?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8H?J?L???????????????????????????????????????????????f?h?j???????????????????????????D?F?H?>?@?B????D?F?H?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????
? ????4?6?8????????????????????????????r?t?v???????????,?.?F?H?J????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8jln??????
?
?
?
?
6 8 : D
F
H
`bd??????????????TVX???????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????????????        """R#T#V#?#?#?#N$P$R$?%?%?%P'R'T'?(?(?(
* **V*X*Z*?+?+?+N,P,????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8P,R,?-?-?-?.?.?.d4f4h4L5N5P5?5?5?5H6J6L6?7?7?7X9Z9\9:::?:?:?:?:?:?:8;:;<;T<V<X<?>?>?>H@J@L@?@?@?@?@$A&A(AD D"D????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8"D$F&F(F?J?J?JTMVM?N?N?N?O?O?O?P?P?P?Q?Q?Q?R?R?RSS STTTV
V V?W?W?W?X?X?X?Y?Y?Y?Y?Y?Y?[?[?[f\h\j\?]?]?]&`(`*`????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8*`aa?c?c?c?f?f?f&j(jTjVjXj?k?k?k?o?o?o?q?q?q?r?r?r?r?rBuDuFu~u?uvvv0w2w4w(x*x,x?x?xyyy y6y8y:yy?y?y?y?y????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?y?y?y?y?y?y?y?y?yzzzz(*,.@BDF|?~??????????ކ??????X?Z?\?R?T?F?H?J?????????????
????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????r?t?v?ēƓ???V?X?Z?????????????????t?v?x?ܚޚ??@?B?D??????????*?,?.?̨Ψr?t?v???????????F?H?J?N?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8N?P?R?l?n?p?????дҴԴ?
??????????????????????????????????????????&?(?*???????(?*?r?t?v?h?j?l?&?(?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8(?*?F?H?J????????????????????8?:?P?R?T?V?v?x?z?|???????????????????????????????H?J?L?b?d?f?v?x?z???????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8????????????????????????????? ?????????????TVXZ\^`\ ^ ` ?
?
?
?
?
246BDFdfh???VXZ?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8???$&(???68??????RTV??????~?????   ?!?!?!##
# #0#2#4#?$?$?$%%?%?%????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?%?%?&?&?&d)f)h)?)?)?1?1?1?188:8<8x:z:|:?:?:?:B;D;F;?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=?=>
> >>$>&>(>*>8C:CCRCTCVCXC.E????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8.E0E2E,G.G0G`KbKdKJNLNNN?V?VW?Y?Y?Y?^?^?^?^?^?^?^?^?^?^?c?c?c?h?h?h?j?j?j?j?l?l?l?l?r?r?r?r?r?r?rt}v}x}z}~?????
?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
? ?"?$?&?v?x?:??@?T?V?l?n?p?r?t?????????????????΋Ћҋԋ??????????n?p?r?țʛ̛?
? ?f?h?j???????N?P?R?\?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8\?^?`?֢آڢ?? ?????
? ??????????????Z?\?^?????????H?J?L?????????? ?"?$???????b?d?f??????????@?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????d?f?h???
? ??????@?B?????????????X?Z?\???????f?h?j??????????b?d?f?h???????T?V?X?b?d?f?(?*?,?.?D?F?\?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8\?^?`?b??????????????????????????????????????????????? ???:??f?h?j???????????????????
?L?N?P???????@?B?D?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8D?J?L?N????DFH???>@Bnpr??????`bd??????? ? ? ?
?
?
?
?
?
\^`???8:????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8:<????????????468TVX???68:????????"?"?",%.%0%2%(((?(?(?(?)?)?)T*V*X*D+F+????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8F+H+?+?+?+, ,",?,?,?,^1`1b1H3J3L3?3?3?3?3?3?34
4 44.4042444P4R4T4V4l4n4p4~9?9?9?9?9?9?9?9?:?:;< <"<?<?<?<?=?=????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?=?=?>?>?Z?\?^????????ABB?B?B?B?D?D?D?E?E?EBFDFFFGGGnHpHrH2I4I6I?I?I?IJJJK K"K?K?K?KMMM?QRR?R?R?R?U????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?U?U?U?X?X?X?[?[?[l^n^p^J_L_N_?b?b?bddd?e?e?e?ehhh"h$h&hVhXhZh?h?h?h?i?i?iBoDoFo?o?o?o2q4q6q8q?r?r?r?t?t?t
v????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
v vvv(x*x,x*z,z.z?z?z?zB{D{F{?|?|?|?????? ???
? ??"?$?8?:??@?`?b?d?f?????????????????????????Ƌȋʋ̋R?T?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8T?????????????ڎ܎ގB?D?F??????????????????????"?$?&?­ĭƭ ???????¹ļƼȼD?F?H?P?R?T?T?V?X?n?p?????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8p?r???????P?R?T???????6?8?:?????????????????????????????????????????(?*?,?.?0?P?R?T?V?r?t?v?x???????????????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????????????^?`?b???????f?h?j?????????????D?F?H?J???????\?^?n?p?r?. 0 2 ???JLN???@BD???X"Z"\"|#~#????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8~#?#2$4$6$8$?$?$?$?$?$(&*&`(b(d(?(?(?(?+?+?+T/V/X/Z/\/416181L1N1d1f1h1j1l1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?1?6?6?6?6?6?6?6?6N9????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8N9P9R9?9?9?9?;?;?;= ="=??????`AbAdAfACCC:GG?K?K?K?M?M?M?O?O?O?P?P?P?T?T?T?b?b?b?c?c?c?f?f?f?g?g?g?i?i?i?i?i????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?i?i?r?r?s?s?s?x?x?xnzpzrzzz|z~z?|?|?|?}?}?}"~$~??l?n?p?؁ځ܁???????*?,?0?2?4???????Ј҈??????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?2?4?6?8?H?J?L?N?\?^?`?b?v?x?z?|?$?&????N?P?R???????ʞ̞ΞО??????????????????????????????? ???????????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??z?|?~?????????L?N?P?????????????????????????B?D?F?~?????:??n?p?r?z?|?~?H?J?L??????????????R?T?V?????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8??????H?J?~???????????h?j?l?n?4?6?8????????????????????????????jln?
?
?
bdf???
 ????????????????????????????????????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8?????? ? ? ?!?!?!>$@$B$?$?$?$?$?$?&?&?&?&?&?&?&?&?&''??????????????????????????????o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o( "$BDF???? ? ? |~??????????????????????????????????z|???d f ? ? " "?#?#?#|(~(2+4+B+D+l+????????????????????????l+n+?+?+F,H,?,?,?-?-?-?-p.r.?.?.`/b/f2h2V3?3L5h5j5????????????????????????j5?5?5J7L7?7?7?<?<@@x@z@xAzALGNG?I?IhKjKHLJL?L?L?????????????????????????L?L?L?L?M?MfNhN?N?N?N?O?OnR?R?R4S6S?S?S?URWTW4Z6Z????????????????????????6Z\
\?^?^2_X_Z_``d`FbHb?c?cffzk|k~k?k?k?k?k?k?????????????????????????k?k?k?klll l"l$l4q6q8qJqLqNq?t?t?u?u?x?x&z(z?~?????????????????????????~?~??`?b?\?^???????$?&?*?,???????p?r???????????????????????????????????????̝Ν"?$??d?f?(?*?????J?L?V?X?????? ????????????????????????????b?d???X?Z?r?t?ȶʶD?F??????????????????????????????????????????????????????????????0?2?4?D?F?H?Z?\?^????????????????????????????????????J?L???????????????????????????????h?j?????????????????????????????????????????????F?H?@?B???F?H?????
? ???6?8?????????????????????????????????????????????t?v???????.?H?J?????????????????????????????????????????ln????
?
?
8 : F
H
bd??????????????????????????????????VX?????????????????????????????????????????      ""T#V#?#?#P$R$?%?%R'T'?(?(?????????????????????????( **X*Z*?+?+P,R,?-?-?.?.f4h4N5P5?5?5J6L6?7?7Z9\9????????????????????????\9::?:?:?:?::;<;V<X<?>?>J@L@?@?@?@&A(A D"D&F(F?J?????????????????????????J?JVM?N?N?O?O?P?P?Q?Q?R?RS STT
V V?W?W?X?X?Y?Y?????????????????????????Y?Y?Y?[?[h\j\?]?](`*`a?c?c?f?f(jVjXj?k?k?o?o?q?q?????????????????????????q?r?r?rDuFu?uvv2w4w*x,x?xyy y8y:yy?y?y?y?y?????????????????????????y?y?y?y?y?yzzz*,.BDF~????????????Z?????????????????????????Z?\?T?H?J????????
????????t?v?Ɠ??X?Z?????????????????????????????????????v?x?ޚ??B?D???????,?.?Ψt?v???????H?????????????????????????H?J?P?R?n?p???ҴԴ
?????????????????????????????????????????????????????(?*?????*?t?v?j?l?(?*?H?J???????????????????????????????????????:?R?T?V?x?z?|???????????????????????J?L?d?f?x?????????????????????????x?z?????????????????????????? ??????????VX????????????????????????X\^`^ ` ?
?
?
46DFfh??XZ??&(???????????????????????????8????TV????????  ?!?!# #???????????????????????? #2#4#?$?$%?%?%?&?&f)h)?)?1?1?1:8<8z:|:?:?:D;F;?=?????????????????????????=?=?=?=?=?=?=?=?=?=
> >>&>(>*>:CCTCVCXC0E2E.G????????????????????????.G0GbKdKLNNN?VW?Y?Y?^?^?^?^?^?^?^?c?c?h?h?j?j?j?l?????????????????????????l?l?l?r?r?r?r?rv}x}z}???? ?$?&?x??@?V?n?p?r?t?????????????????????????t?????????????Ћҋԋ???????p?r?ʛ̛
? ?h?j???????????????????????????????P?R?^?`?آڢ? ??
? ??????????\?^?????????????????????????????????J?L??????? ?"?$?????d?f???????>?@???????f?h??
?????????????????????????
? ???>?@?B?????????Z?\?????h?j???????d?f?h???????????????????????????????V?X?d?f?*?,?.?F?^?`?b????????????????????????????????????????????????????????????????h?j????????????
?N?P?????B?D?????????????????????????D?L?N???FH??@Bpr????bd?????????????????????????????? ? ?
?
?
?
^`??:<????????????????????????????????68VX??8:??????"?".%0%2%((?(?(?)?)?????????????????????????)V*X*F+H+?+?+ ,",?,?,`1b1J3L3?3?3?3?3
4 44042444????????????????????????44R4T4V4n4p4?9?9?9?9?9?9?:; <"<?<?<?=?=?>?\?^???????????????????????????????BB?B?B?D?D?E?EDFFFGGpHrH4I6I?I?IJJ K"K?K?????????????????????????K?KMMRR?R?R?U?U?X?X?[?[n^p^L_N_?b?bdd?e?e?e?????????????????????????ehh$h&hXhZh?h?h?i?iDoFo?o?o4q6q8q?r?r?t?t vvv????????????????????????v*x,x,z.z?z?zD{F{?|?|?????? ??$?:??@?b?d?f?????????????????????????f???????????????????ȋʋ̋T?????????܎ގD?F????????????????????????????????????????$?&?ĭƭ????¹ƼȼF?H?R?T?V?????????????????????????V?X?p?r?????R?T?????8?:??????????????????????????????????????????????????????*?,?.?0?R?T?V?t?v?x???????????????????????`?b?????????????????????????b?????h?j?????????F?H?J?????^?p?r?0 2 ??LN???????????????????????????BD??Z"\"~#?#4$6$8$?$?$?$*&b(d(?(?(?+?+V/X/Z/????????????????????????Z/\/6181N1f1h1j1l1?1?1?1?1?1?1?1?1?6?6?6?6?6?6P9R9????????????????????????R9?9?9?;?; ="=????bAdAfACCG?K?K?M?M?O?O?P?P?T?????????????????????????T?T?b?b?c?c?f?f?g?g?i?i?i?i?r?s?s?x?xpzrz|z~z?|?|?????????????????????????|?}?}$~?n?p?ځ܁?????,?2?4?????҈?????????????????????????????????4?6?8?J?L?N?^?`?b?x?z?|?&???P?R?????̞ΞО??????????????????????????????????????????????????????|?~??????N?P???????????????????????????????????????????D?F??????p?r?|?~?J?L???????????????????????????????????T?V??????J?????????j?l?n?6?8???????????????????????????????????????????????ln?
?
df?? ?????? ????????????????????????? ? ?!?!@$B$?$?$?$?$?&?&?&?&?&?&''?????????????????,??. ??A!?#??"?$??%??S??2P1?8&
66
6666666666b@??bNormal a$$1$0CJOJPJQJ^JaJKHmH sH nHtH_HDA@???DDefault Paragraph Font^i@???^ Table Normal(:V 4?4?l4?4?l ?#?76Slr?ȶH???P,"D*`?y??N?(?????%.E
?\???\?D?:F+?=?U
vT?p???~#N9?i??????'???????????????????????????????????????????l+j5?L6Z?k?~??????????????(\9?J?Y?q?yZ???H???x?X? #?=.G?lt?????
?????D???)44???K?evf??V???b??Z/R9?T?|????????? '????????????????????????????????????????????????????????????????????G??z ??Times New Roman;???[SOSimSun7$??Calibri??iPhoneiPhone ??hU??[??Z&!),.:;?]}????    & 6"0000 0 0
00000??? ? ?????=?@?\?]?^???([{?  0
0 00000??;?[???????????P)????'*2????????????????? ??z??0?( ?
??*
?3 ?????@???????Oh??+'??0????????  $
0<DLTt?|?iPhone Normal.dotmiPhone@?ٜ?7x?@n+s8x? WPS Office????՜.??+,??D??՜.??+,??X???????? ?
? ????? ?  ?0t|???KSOProductBuildVerICV?3081-11.33.90$92200DD7EC4D24EB5F9151691319EA45_31

 !"#$%&'()*+,-./01234????6789:;????=>?@ABCDE????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Root Entry???????? ?F?WordDocument????????????.0Table????.
Data
????????????????SummaryInformation(????5?DocumentSummaryInformation8????????????<P

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ???????? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

11 / 11