Author : Ummu Afan Category : Arewa Hausa Novels
hafsat
Mummy hafsat tace kubace min daga gida yanzun nan insake ganin kafarki agidan nan kiga
abinda zaifaru
Da gudu suka fice agidan kuwa harsuna tun tube
Suna zuwa parking space
Zasu shiga mota sai ga motar abdulhakeem aikuwa Laila washe baki tayi tace biky Gashi nan
fa biky tace waw wannan
Zazzafar motar shice
Laila tace kadan ma kika gani indai Hakeem ne kinga zomuje musameshi karyashiga
Hakeem kuwa shida Ahmad ne
Ahmad yace wa Hakeem ya kaman kunyi baki Hakeem yace maikagani
Ahmad yanuna mashi su wurinsu laila
Hakeem yakai idonshi gurin
aikuwa yana ganin sun nufosu yadaure fuska
Ahmad yace kai harda bakin ma zaka nunawa halinka ko
Hakeem dai baice komai
Laila suka karaso gurin su Hakeem din
Sai Ahmad yadan durkusa yace anty ina wuni
Cikin tashin hankali Laila tace wace ce antyn taka
Ahmad yakalleta cikin rashin mahimta danshi yadauka yayar Hakeem ce dangin su
Danshi baitaba sanin laila Ba tunda Hakeem bazuwa yakeba
Abin yaba wa Hakeem dariya amma yaci fuska sosai dan kar laila taga hakorinsa da sunan
dariya
Yarufe motarshi ya kalli Ahmad yace mujeko
Laila ta tari gabanshi tace haba Abdul kasanfa gurinka nazo ko
Hakeem yakalleta ya watsamata wani mummunar kallo yace gurina kikazo namiki me
Abin yaba Laila haushi dan ya tsinkata agaban babbar kawarta
Ta daure tace naga har yanzu baka zo gida munyi maganaba kuma baka kuma tambayeni
abinda nake bukata na game da harkar bikinba shine mama tace nazo nakarbi kudin dazan yi
hidima dasu
Sai a lokacin Hakeem yayi wani killer smile yace lalle kuwa bazakiyiba
Kikoma gurin wacce ta hada abin sai tabaki
Nikam kwandala ta bazaiyi ciwo akanki Ba
Nan ya wuce ta Ahmad yabi bayansa suka shiga cikin gida
aikuwa da gudu Laila tafada mota
Dan tunda take Ba a taba wulakantata irin wannan Ba
Kawarta biky tayi ta rarrashinta kasa driving tayi biky ce tayi
Hakeem da Ahmad suna shiga falon mummy
Suka ganta zaune kan kujera
Hakeem yasaki murmushi yace mummy na yadai naga kaman antaba minke
Ahmad yanemi guri yazauna yace mummy an wuni lafiya
Cikin fara a mummy hafsat tace lafiya qalau Ahmad ya su hajiyartaka
Ahmad yace lafiya qalau tace zata zo anjima
Mummy hafsat tace aikuwa kaman tasan inason ganinta Allah yakawo ta lafiya
Hakeem yace mummy shine wato kinga Ahmad ina miki magana kina wani basarwa ko
Mummy tayi murmushi tace ai matarka ce taba tamin rai shiyasa
Hakeem yadaure fuska yace daliba zakifara ko
Mummy tayi murmushi takalli Ahmad tace Ahmad katayini da abokinka dan Allah matarshi tazo
ta bata min rai dan Allah basai na huce akanshi Ba
Ahmad yayi dariya yace kinyi dai dai mummy
Tace a to kaima kafada dai
Hakeem ya harari Ahmad ya kalli mummy yace daliba bazaki daina kiran wannan Mara kunyar
yarinyar da mata ta bako
Mummy hafsat tace toya zamuyi komunki ko munso sai anyi
Nan tabasu labarin yadda sukayi da su Laila dasuka shigo
Hakeem yatashi ya suri key din motarshi yayi hanyar fita
Mummy hafsat tace dagata dan albarka ina zaka yace mummy kibarni naje naci ubanta har
tana da gost da zata zo gidan nan tasaki magana haka
Mummy hafsat tace kalesu nima din ai sunsan wacece ni zata je tafada wa uwarta
Zasu sake sabon shiri mu basusan shirinmu yafi nasu dan muda Allah muka dogara
Hakeem yace wai mummy maiyasa daddy yakasa gane mutanen basa kaunarshi Ba sonshi
suke ba fa
Mummy hafsat tace nima abun yana damuna wallahi hakurin mahaifinka yayi yawa wallahi
amma bakomai duk mai hakuri wataran yana tareda riba
Mummy tace kutashi kushiga kuci abinci
Suka tashi zuwa part din HAKEEM
Suna shiga dariyar dayake cin Ahmad yafito dashi
Yayi sosai Hakeem yace wai kai kuma wakake wa dariya
Ahmad yace wallhi matarka da nacewa anty
Hakeem yace karkasake cewa matana kace kawai matar kaddara
Ahmad yace narki gaskiya man na tausaya ma wannan yarinyar wallahi kokadan wallahi bakuyi
marching ba kokadan
Da zanbata shawara data nemi mijinta a wani wajen tabarka
Hakeem yayi dariya yace akai man shine wannan dariya haka amma nima naso nayi dariyar
Dan bakaramin dariya abin yabani ba
Kawai dai banson rainine yasa na make kawai
Ahmad yace oh baruwana fa randa zaka angonce ina ina Dan haka nayishiru Allah yabada
zaman lafiya
Tsaki Hakeem yayi yace katashi muje muci lunch idan kuma baka gama surutun ba to
Nan dai sukayi hira amma Rabin hirar tsokanane Ahmad yakewa Hakeem
***
Bayan komawar su Laila gida tana kuka tana bawa mamanta labarin abinda mummyn Hakeem
da Hakeem din suka mata
Ran hajiya rukayya yabaci
Tadauki waya takira uwarta hajiya suwaiba ta fada mata komai abinda Laila tafada mata
Nan itama hajiya suwaiba ranta yabaci tace bakomai ai sunkusa shigowa hanunmu
Tayi hidimarta da kudinta kawai zata fanshe ai
Hajiya ruakayy tace amma hajiya kinsan wallahi bakudi a hanu na sosai
Hajiya suwaiba tace kwantar da hankalinkki
Kituro min ita jikallen sai nabata wasu kudi
Nan hajiya rukayya tayi godiya ga mahaifiyarta kafin takashe wayar takalli 'yartata dake kukan
wulakancin da akamata
Tace kidaina kuka kitashi kitafi gidan hajiyata zata baki kudi konawane sai kufara hidimarku na
kawaye
Nan Laila ta washe baki tace kai Allah yabarmin kakallena yanzu ita zata bani kudin
Hajiya rukayya tace kwarai kuwa aiba abida bazatayi miki ba kece fa jikarta tafarko
Nan dai Laila suka tashi suka tafi karbo kudin """"
Ranar daurin aure dasafe hajiya suwaiba takira alhaji abubakar tace mishi yau daurin aure
amma haryanzu basuga kayan lefe ba
Alhaji abubakar yace ai mun sha afa ne hajiya kaman nawane za a hada lefen dashi
anzo inda takeso tace million biyu sun isa
Alhaji abubakar yayi signing a cheque yabata tace yauwa Allah yayi albarka
Alhaji abubakar yace Ameen hajiya
Nan yatashi yashige wajen mahaiginsa alhaji shuaib
Yanashiga yasameshi yagama shirin daurin auren ne ma
Yace a a abubakar kaine tafe kohar kafito gurin daurin auren ne
Alhaji abubakar yayi murmurshi yace
ai hajiya ce takirani akan maganar kayan lefen Daba akawo ba
Alhaji shuaib yayi dariya yace wargi ma guri yakesamu
Tamin magana nace tawa angon magana shine taki kai dayake sunga kana da hakuri shine
suka bita kanka ko
Alhaji abubakar murmushi kawai yayi baice komai ba
Alhaji shuaib yace yadda yaron nan yake yana burgeni suna mugun shakkarsa
Dan ina mata maganar ta tambayi Abdul Hakeem dakanta bakaga yadda ta yiba
Alhaji abubakar yace ai yaron nan nima yana bani mamaki wlh gashi karamin yaro amma
koyanzu nasake mishi komai zai riqe sosai
Alhaji shuaib yace ai Allah ne yama sakayyar biyayyarka gareni da wannan d'anaka
ABDULHAKEEM
Zakayi alfahari da haihuwar Abdul Hakeem saboda kaima nayi alfahari da haihuwarka Allah
yajikan mahaifiyarka amina
Alhaji abubakar yace ameen Abba
Nan sukayita hirarsu har lokacin daurin aure yayi suka fita zuwa gurin daurin auren
Hajiya suwaiba ta kira yarta hajiya rukayya tafada mata yadda sukayi da alhaji abubakar
Wani irin ihu hajiya rukayya tayi tacikin waya tace million biyu fa kika ce hajiya
Hajiya suwaiba tace to meza afasa
Hajiya rukayya tace aikin ki nakyau hajiya ta
Kinga munfara bambara tun yanzu ko
Hajiya suwaiba ta ce kidai bari yarinya dai Allah yakashe yabata
****
Bayan andaura auren Abdul Hakeem da Laila usman
Daddyn Hakeem ya dawo gida bayan yazauna
Mummy hafsat takawo mishi abinshi yaci sannan yabata labarin yadda sukayi akan kudin lefe
Mummy hafsat tayi murmushi tace a lalle sun wankeka
Yanzu zasuga kaman shirinsu yafara aiki kenan
Murmushi Daddyn Hakeem yayi yace Hafsat mata agurin abubakar maman Abdul Hakeem
Rigimar ki yana bandariya kefa baki yarda dawannan auren bako
Mummy hafsat tayi murmushi tace ai Dana baiyi aureba
Dan banmasan anyiba wallahi kawai dai za aiya kiran aurn da kaddara
Daddyn Hakeem yayi murmushi yace zanso kimishi fatan dacewa kamar yadda nadace dake
Dan ko zabin kaina nayi ba lalle nayi dacen danayi akankiba hafsat
Next page
Your comments is needed fan's 踫踫踫
踫踫踫踫踫
潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤
[30/04, 5:48 PM] UMMU AFAN 潤撕: BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
潤HAKKIN MALLAKA NA UMMU AFAN 潤
DEDICATED THIS PAGE TO LOVELY SON AFAN
手手手手手手
潤GORGEOUS WRITERS FORUM潤
潤G.W.F潤
HOME OF GORGEOUS INTELLIGENT AND EXPERTS WRITERS WE ARE THE AMONG
THE REST
潤A KAWAI LOKACI潤
潤PAGE 21 to 25 潤
Ankai amarya Dan kararen part dinta dake gidan su Hakeem .
Mummy hafsat kam a ranar ma gidansu taje wa wuni
Saboda batason damuwa """"'
HAKEEM suna zaune shida Ahmad
Ahmad yace kai kasan karfe nawa yanzu katashi muje narakaka dakin amarya fa .
Cikin halin ko inkula Hakeem yace lalle kuwa su amarya manya bari ma kagani
Ya kashe phone din shi ya gyara kwanciyarsa akan bed din Ahmad .
Ahmad yace banganeba mekake nufi badai anan zaka kwana ba
Hakeem yayi banza dashi yayi baccinsa Ahmad yace OK halin ya motsa ko
ai wannan amarya taja wa kanta data waye. Hakeem da bata kanta wahala ba wajen auranka
ba
Nan shima yakwanta abinshi Dan yasan duk yadda zaikai ga magiya Hakeem bazai tashi ba .
Amarya Laila tana ta zuba ido taga ango yashigo shiru kakeji malam yaci shirwa kawayenta ma
sun gaji suntafine
Idonta biyu har wajen karfe uku ba ango
Tadauki waya takira Maman ta Maman tace yadai laila naga kiranki yanzu
Kingane dai yadda akace kiyi anfani da maganin ko karfa kiyi wani abin da zaisa yaki kusantarki
kinsan maganin na yau ne kawai
Duk hanyar da zakibi yakusance ki
Kiyi shi karmuyi asara makudan kudaden da muka narkar wajen karboshi
Laila tace yanzu dai dakin tsaya na fada miki abinda zanfada miki
Hajiya rukayya tace inajinki meyafaru
Laila tace haryanzu fa bai shigo gidan ba ma
Cikin tashin hankali hajiya rukayya tace munshiga uku
Yanzu soyake muyi asarar makudan kudaden nan
Ki kirashi a waya mana
Laila tace ina naga numbarsa
Hajiya rukayya tace shikenan munyi asarar kudinmu
Dan malam yace maganin kwana daya yakeyi idan yakusanceki zai zaima rakumi da akala
bazaiji maganar kowa ba sai abinda kikace mishi
Kuma zai tsani iyayensa
To gashi Hakan su bai comma ruwaba
Har kuka sai da hajiya rukayya tayi Dan maganin nan naira million daya haka suka caske wa
malam
Gashi yanzu wannan Dan ban zan yaron yaja musu asara
Daga laila har uwarta basuyi bacci ba
*********
Washagari da misalin karfe goma Hakeem yafito daga wanka daga bathroom din Ahmad
Yashirya cikin wasu kananun kaya sun balain mishi kyau ya fesa turare
Kafin nan yakalli Ahmad da yariga yashirya Dan yariga Hakeem tashi tunda suka dawo daga
sallar asuba shi Hakeem sai yanzu yatashi
Hakeem ya kalleshi yace yace muje mukarya zanje naga dalibata fa
Ahmad yace to ango muje dining din ko
Suka wuce zuwa dining area na Ahmad
Sukayi break fast
Kafin suka dauki hanyar zuwa gidan su Hakeem
Suna hanya kafin sukai gidan su Hakeem sai daddyn Ahmad yakirashi akan yazo zai aikeshi
Ahmad yace man sauke ni kawai nakoma gida idan na dawo daga aikan dad zan shigo
mugaisa da amarya
Hakeem bai kalleshi yajuya da motar yamaida Ahmad gida kafin shikuma yakoma gida
yanazuwa yayi parking a gurin parking dinsu """"
Laila tana jin shigowar mota tabude labulen window din ta
ai kuwa taga shine
Harfitowarsa tagani
Yamata kyau kuwa Dan Hakeem mai kyau ne bakarya
Da badan son kudin dayamusu yawaba ai Hakeem miji ne na nuna wa sa a
Hakeem ya kulle motarsa yayi part din mummy
Yanashiga yaga bata falo ya haura bedroom dinta
aikuwa tana can tana ninkin kayan ta tana jerawa a sif
Yashigo yace assalamualaikum mummy na
Cikin murmushi mummy tace Dan mummy yakake
Dafatan dai katashi lafiya ko
Hakeem yace lafiya qalau daliba kawo kiga ni koma kawai kizauna muyi hira
Mummy hafsat ta nemi gefen bed din ta tazauna
Tsaf Hakeem yagyara wa mummy kayan ta yasake gyara mata bedroom din kafin yace mummy
kinci abinci kuwa
Mummy tayi dariya tace kaima dai tsokanata kake yaushe zankai har wannan time ban ci
abinciba "'''
Hakeem yayi dariya yace acici
nasan ai dama agurinki na dauko ci
Mummy tayi dariya tace a a nikarka min sharri
Mummy tace ba wannan ba ma
Dama inason magana dakai
Hakeem yadawo da hankalinsa kanta
Tace Dan albarka jiya ba agida ka kwanaba hakane
Hakeem yace hakane mummy a gidansu Ahmad na kwana
Mummy tace ai baka kyauta ba
Tunda anriga andaura dole zamu rungumi kaddara
Yanzu dai Laila tariga zama matarka
Dan haka ina umartarka da karka wulankanta aure
Aure ba abin wasabane duk kuma wani sharrinsu zai koma kansune da izinin Allah bazasu
taba tasiri akanmu ba
Hakeem yace ai mummy ki kwatar da Hankalinki adduoi na tsarin jiki ba Wanda bamayi agidan
nan dai
Dan haka ba abinda zasu iya mana
Mummy tace Allah yasa Dan albarka acigaba da kula da addua Dan ina tsoron sharrin mutane
""""""
Bayan sun gama magana yace Mum zanje wajen Daddy a office Dan kinsan jibi mukeson
dagawa fa Hutu yakare zamuje mutattauna
Mummy tace kadage dai sai katafi ajibinko
To da amaryar zakatafi Hakeem yace Allah yasauwake tayi zamanta ba inda zantafi da ita
Mummy tace bazan maka doleba amma ka tabbatar komai kabari a kafin tafi
Hakeem yace insha Allah mummy
Yace barinje gurin daddyn
Mummy hafsat tace a a kafara shiga kaduba yar mutane tukun ko
Koba komai fa yar uwarkace
Yace to mummy sai na dawo
Tana jin dadin inda Dan nata baya mata musu
Hakeem yashiga part din shi
Direct bedroom din shi yawuce
Yaje yadauko wani file kafin yasake fitowa
Laila kuwa basan shigowarshi ba fitanshi tagani
aikuwa kafin yakarasa fita tasha gabanshi
Yace lafiya kuwa zaki sha gabana haka
Laila cikin yanga tace Haba Abdul ya kake min wasu Abu kaman ba mijina kuma Dan uwana ba
Dan Allah kadawo muzauna kona minti biyar ne .
Hakeem ya watsa mata wani kallo Wanda dakanta tabashi hanya yawuce abinshi zuwa office
din dad dinsa
Hankalin Laila yatashi tace anya kuwa wannan
Mutum """
********
Da daddare bayan daddy da Hakeem sundawo sunci abinci can wajen karfe goma
Mummy tace Dan albarka tashi katafi kabar Laila ita kadai
Badan yasoba yamusu sai safe ya wuce part dinsa ,
Yana shiga falon Laila ta na kashe wayarta dasukaga gama da gawarta
Ko kallo bata isheshiba ya wuce abinsa zuwa bedroom dinsa
Yanashiga wanka yafada
Yana fitowa sukayi ido hudu da Laila cikin wasu arnar kayan bacci wato sleeping dress kenan
Kallo daya yamata yakau da kanshi
Danshi idan ya raina kasuwa ko sauto baya mata
Ya goge jikinsa yashafa mayukansa masu kamshi kafin yasaka night Wear din shi
Ya kwanta tare da kashe wutar dakin """""
ai kuwa Laila tafashe da kuka
Tun abin na bashi haushi har yagaji yace dalla malama kitashi kifita min adaki
Cikin kuka tace Haba Abdul yanzu wannan shine zumuncin da iyayenmu suka hada muyi kenan
Hakeem yayi wani uban tsaki kafin yajuya ya kwanta abinshi
Can tace ai idan kai baka bukatata ni ina bukatarka
Bai kamata kahanani hakkina da Allah yarataya a wuyarka ba """"'
Tabbas yasan hakane kuma mummynshi ma ta mashi tuni akan haka
Koba komai gwamma yafita a hakkinta
Yajuya yace mata damuwarki kenan yasa aka miki aure ko
Kafin tayi magana ya bajadda ita akan bed din
Yacire sleeping dress din nata yayi wurgi da shi bako romance