Author : Ummu Afan Category : Arewa Hausa Novels
Ameen Ameen gaskiya dai bantabajin mekudi hakaba da Jan talakawa ajikinsa kamar wannan
uban gidan naka
Nan dai suka ta tatattaunawa akan yadda za ayi da kudin
Abba da umma dai suka barmai zabi
Ya shamsu yace shikenan Allah yakaimu gobe aga yadda za ayi
Itakuwa Husnah Allah Allah take safiya tayi taje school taba wa aminiyarta labari
Za a ba copper bash daman turowa gidansu
Washagari Husnah da meenat suna zaune a inda suka saba zama
Husnah tabata labarin za a ba copper bash daman turowa gidansu
aikuwa gaban Meenat yatsinke ras
Wani tashin hankali ya ziyarceta
Tarasa meyake mata dadi
aikuwa har aka tashi daga school meenat batadawo dai dai ba
Tana kallo copper bash ya budewa Husnah gaban motarshi zai kaita gida
Dan tunda aka sanshi yaroki alfarmar zai dinga dawo da Husnah gida idan antashi
Da kyar aka yarda mashi Dan saida yahada da mom dinshi
Husnah tana daga wa meenat hanu Ina AMIN ABDUL HAKEEM kam batasan tanayiba
Ta Lula dunitar tunani
**
MEENAT tana zuwa gida tafada cinyar hajiya rukayya kakanta
Tafashe da kuka maitsanani
Hankalin hajiya rukayya yatashi Dan ta dauki soyayyar duniya ta daura akan 'yar jikan nata
bakaramin so takewa Amina ba
Nan dai dakyar tasamu meenat tayi magana
Tace hajiya nashiga uku nakusan mutuwa
Wallahi idan ban auri copper bash hajiya zaku iya rasani dan mutuwa zanyi
Nan hajiya rukayya tace kwantar da hankalinki kimin bayanin komai
Nan meenat ta kwashe komai tafada mata
Ba abinda yafi burge Hajiya rukayya a labarin sai jin cewan
Bash Dan hamshakin mai kudine a kano
Tace kwantar da hankalinki kaman yazama naki ma anfama
Aure shida Husnah kuma yazama tarihi
Zanje Kaduna aiko
Zan baki mamaki bash da bakinshi zaice yanasonki
Next page
Your comments is needed fans
Kamar yadda nayi typing metsayi haka nakeson
Comments dinki da tsayi
Wallahi comments mai tsayi yana burgeni
Sosai
Ina yinku masoya AKWAI LOKACI踫踫踫踫踫踫
踫踫踫踫踫
[05/05, 11:08 AM] UMMU AFAN 潤撕:
潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤
BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
潤HAKKIN MALLAKA NA UMMU AFAN 潤
潤撕潤撕FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION潤撕潤撕
潤撕F.C.T.W.A潤撕
潤撕HOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITERS OF THE NATION潤撕
潤DEDICATE THIS PAGE TO adda khadija and shamsu ina yinki over sister
Dik ina ganin comment din ki akan novel di na
Wato AKWAI LOKACI踫踫踫踫
Daya bayan daya zakuji sunanku masoya AKWAI LOKACI FANS GROUP 踫踫 keep
comments kawai 踫
潤AKWAI LOKACI潤
潤PAGE 51 to 60潤
Ya shamsu ya yagyara wa iyayensa gida dai dai gwargwado
Har anyi fenti sabo gida sai kamshin sabon fenti yakeyi da sabon siminti
Ya zuba wa umma sabbin kujeru dai dai karfinshi
Sannan shima ya zuba a dakinsu shida kubra
Yasai TV guda biyu dayasa wa iyayensa daya kuma yasa a sashinsa
Sannan kuma yama umman shi dinkuna kala biyar na fitan biki sai yama abbanshi ma kala
biyar shima masu kyau shadda da kuma yadi
Umma har da hijab uku da ta kallamansu
Uku
Sai Husnah kuma yamata kusan kala bakwai dai dai karfinsa
Ya hada mata da mayafai guda biyar da takalman ta hudu
Sai kayan kwalliya da dai sauransu
Yafi kashe wa Husnah kudi acewanshi ita tafi bukatar hakan
Yama kubra ma kayan fitan biki yace kartayi amfani Dana lefenta
Sannan kuma yasa wa abbanshi kaya a shago Dan dama Abba yana shawa ar sana ar awu na
hatsi
*****
Yauce ranar daurin auren shamsu da amaryarsa khadija
Komai yatafi yadda akeso
ankai amarya dakinta dake cikin gidan su shamsu
****
an daura auren Ahmad da amaryarsa Aisha
Suna shirin zuwa dinner ne Wanda PROFESSOR HAKEEM ya hada wa babban abokinsa
Hakeem da Ahmad sunyi shiga iri daya wani hadadden suit suka saka ango yasaka baki nacikin
ja
Sai Hakeem kuma yasaka brown colour na cikin sa fari
Duk Wanda ya kalli PROF HAKEEM sai yasake kallonshi
'Yam mata sai rawankai suke musam man kawayen amarya
Laila ma taci ado cikin wani tsadadden less Wanda tayi order daga malesia
Tayi kyau kan nan yasha gashin doki
Fuska kuma yaci bleaching kana ganinta dai kasan anci duniya
Ango yashiga mota zuwa gurin dinner
Hakeem yabude mishi bayan mota Laila kuma ta babbar kawar amarya kuma ta bude wa
amarya dayan gefen tashiga
Hakeem ne zaija motar ahmad yace Man please kamin wata alfarma mana
Hakeem yace ina sauraronka malam ango
Ahmad yace kasan idan muisa wajen babbar kawar Aisha ce zata bude mata kofa tunda kai
kadaine a gaban motar ta shiga muje kawai
Hakeem yayi shiru alamun ya amince kenan
Shine rahma kawar amarya tashige gaban mota tana gaida Hakeem ya amsa a dakile kaman
bayaso
Suna isa kuwa bayan Hakeem yayi parking aikuwa har 'yan gulma sunje sun sanar da Laila
cewan ga Mijinta ya dauko budurwa a gaban mota
ai kuwa tafito kaman wata mahaukaciya dai dai lokacin da rahma kawar amarya take fitowa
daga motar Hakeem
aikuwa rahma batayi tsammani ba sai taji mari kau sannan kuma akasa kafa aka kwasheta
aikuwa yazo da tsautsayi rahma tabuga kai sosai take kuwa ta suma
aikuwa cikin tsannanin bacinrai Hakeem yadauki hanu ya zabga wa Laila mari yasake kwasheta
da mari
Nan fa mutane aka taru ganin wannan Abu da Laila ta aikata
Nan da nan 'yan uwan rahma dama suma suna gun sukace basu yarda bayan ansa mata ruwa
ta farka
Hakeem yace kinayin abin kika dama ina kyaleki idan zanyi aure kin isa kiha nanine
To barin fada miki daga yau kikasake min dabban ci irin haka wallahi zanyi maganin ki ban
wawaiya kawai
Wasu da basusan suwayeba
Wata 'yar dattijuwa ta matso tace haba 'yar nan Kinsan fa yaran yanzu ba a hanasu auren
abinda sukeso koda kuwa iyayensu ne
Ballantana keda gani dai baki haifeshi saidai kizama yarshi aisai hakuri
Tajuya kan Hakeem tace haba d'ana da hankalinka zaka mari yayarka a cikin mutane akan
mace
Wasu abin dariya yabasu wasu kunya wasu kuma haushi
Musammam meenat cikin gatsali tafito daga cikin taron
Tacewa matar nan dalla malama kirufemana baki
Wayafada miki kanintane dazakisa mutane agaba da surutu to banana ne itakuma mamana ne
Dan haka kikama gabanki bamason muna furci
Wato cikin tsananin bacin rai Hakeem yadanko Amina yayi mota da ita ya wurga ta ta tashi
motar sai gida
aikuwa Laila tace shikenan zaikashe min 'yartawa Dan zata kwacewa uwarta 'yanci
Tana ihu tana kokarin shiga mota sai saiga motan police nan sunzo tafiya da ita 'yan uwan
rahma kawar amaryace suka dauko 'yansanda aikuwa suka tafi da Laila
Hankalin Ahmad yatashi yace wa Aisha amarya tayi hakuri bari yakira akawo mishi mota subi
bayan Hakeem Dan komai zaiya faruwa
Hakeem na isa gidansu yayi sashen sa Meenat ya dauki belt dukanta yasoma
Kuka sosai meenat take tana bashi hakuri
Wayyo Allah daddy kayi hakuri wallahi bazan sakeba yace Ashe baki da mutunci kikalli kaman
wannan matar kimata rashin kunya ko
Abinda uwarki da kakanki suka koya miki ko
To ba agidana ba Dan ubanki
Mummy hafsat ce yashigo da kyar ta karbi meenat agurin uban
Hakeem ya kalli mummy yace mummy Dan Allah bana son yarinyar nan ta koma gurinsu
Kwatata sunbata wa yarinya tarbiyya
Mummy hafsat tace wai meyafarune nan Hakeem yafada wa mummy hafsat komai harda
dabbancin da uwarta tayi a wajen dinner
Mummy hafsat tayi salati tace yanzu wadan nan mutane bazasu canja haliba gashi harsuna
Neman bata mana jika
Kaman daga sama kuwa suka ance sannu masu tarbiyya
Dana nasan ba Wanda yake haddasa fituna saike hafsat
To wallahi anzo gurin da banzan bariba dan me zaudauki hanu yata dukan matarshi acikin
bainar jama a
Mummyn Hakeem tace aini abinda Hakeem yayi amin dai dai duk abinda Laila takeyi tasamu
daurin gidinkine yaya rukayya
Hajiya rukayya tace wato kekikabashi daman yadauki karuwa a mota ko
Mummyn Hakeem tace ya isa haka yaya rukayya wallahi zanyadda da komai amma banda
mummunan kazafi akan Abdul Hakeem
To wai ma da kuke wannan haukan wayace muku Hakeem bazai kara aure ba
ai Karin aure akan Hakeem wajibine Dan wallahi koshi baiyi niyya ba nizansashi aure dolene
aikuwa hajiya rukayya tafashe da kuka tace yanzu hafsat nizaki cewa mahaukata ina matsayin
yar mijinki kidubi tsaban idona kice muna hauka
Mummy hafsat tace duk abinda yafaru kokuka janyo
Kuma wannan yarinya da kuka sangarta bazata koma wajenkuba
Zanriketa har Allah yasa tagane gaskiya tadawo hanya bakaman Ku da kuka bata ba
Hajiya rukayya tace wannan kuma baki isaba hafsat kinyi kadan kirabani da jikata
Mummy hafsat tace zancen kikeso
Tana amina fuuuuuu suka bar falon
Hakeem kuwa barin falon yayi zuwa dakinsa
Sukabar hajiya rukayya kaman tafashe dan bakin ciki
Wayar hajiya rukayya tayi kara taduba taga Suby ce kanwar Laila tace kekuma ya akayi
Suby cikin tashin hankali tace mama gamunan a police station ankulle anty Laila
Hajiya rukayya tace wani station din kuke
Nan tafada mata tafita zuwa police station din
Hakeem yana shiga bedroom dinshi wanka yashiga
Kafin yafito yadan kwanta yana tunanin bakin hali irin na Laila da 'yan uwanta
**
alhaji abubakar yana office din shi azaune saboda yayi baki daga India
Sai yaji kiran yayarshi hajiya rukayya
Yadauka tare da sallama
Hajiya rukayya tafashe da kuka tace duk inda kake kazo gida ba Lafiya
Matarka da 'danka zasukashemin 'yata da jikata
alhaji abuabakar yace subahanalla ganin zuwa yaya kidaina kukan Dan Allah
Ya kashe wayar yadau hanyar gida
Yana zuwa yasamu yayansa hajiya rukayya a kofar gidanshi
Yafito amota da sauri yace mekefaruwa ne haka
Nan dai ta kwashe karya da gaskiya tafada mashi yace yanzu kishiga mota muji police station
din ayi belinta
Inyaso sai mudawo gida a yi magana
Hajiya rukayya tashiga mota suka nufi can police station din
Suna isa tun kamin ayi parking suka ga Ahmad da Laila
Ahmad yaga motar daddyn Hakeem sai yakaraso gurin motar yagai da daddy
Daddy yace sunbaka belin kenan
Ahmad yace a amma dakyar suka bayar sai da nasa hanun zata je har gida tabawa yarinyar
data sumar hakuri
Daddy yace Allah yarufa asiri kaima kayi kokari Ahmad Allah yabaku masu yimuku
Ahmad yace ameen daddy barin karasa gidan
Daddy yace wa Laila tashiga bayan motar sutafi tabude bayan tashiga
Ta madubi hajiya rukayya tace Dan Allah kalli yadda suka mayar min yarinya saikace wacce
bata da gata
Alhaji abubakar dai baice komai har suka isa gida
Duk yatarasu a falo Hakeem na zaune daddy yace banji daddyn abinda yafaruba naji komai
amma ina insan kai Hakeem wace mata kadauko agaban mota nan Hakeem yawa mahaifinsa
bayanin
Hajiya rukayya tace karya kakeyi kana nufin Laila Karya zata maka
Mummyn Hakeem tace to ita Lailar uwarshice dabazata mishi karya ba
Daddyn Hakeem ya ce ban baki iznin maganaba hafsatu kiyi shiru
Mummy hafsat tayi kwafa
Nan dai daddy yayi musu nasiha meshiga jiki
Hajiya rukayya tace sai maganar yarinya sunce wai bazan koma da Amina ba
Daddy ya kalli Hakeem yace yazakayi haka bayan kuma yarinya dasu tasaba
Hakeem yace daddy idan har yarinyar nan zata koma to ta gaggauta fito da miji tana gama
secondary school kawai aiyi aure
Dan wannan da irin tarbiyyar dasuka bata nan gaba zata iya fin karfin mutane
Mummy hafsat tace wannan shawarar taka tayi dai dai
Dan bazanso jikata ta acikin wannan rayuwar da ba asan nagaba ba
Hajiya rukayya tace kaga abubakar kashiga tskanina da matarka
Daddy Hakeem yace wa mummy hafsat Dan Allah karkisake cewa komai sai na baki dama
Nan alhaji abubakar yace zata koma amma gaskiya nima anan naba da goyan bayan tafitar da
miji kafin nan da tagama secondary school
Hajiya rukayya tace wannan ba abin muwabane
Abamu nan wani lokaci saurayinta zaizo dakanshi yagaisheku aitana dashi
Alhaji abubakar yace to alhamdullila Dan Allah komai ya wuce
Ke Laila ba wa mijinki hakuri
aikuwa hajiya rukayya tace ya za ace tabashi hakuri bayan shiyakamata yabata hakuri daya
dauki hanu ya tsinka mata mari acikin mutane
Ganin abinda hajiya rukayya takeyi yasa Hakeem barin falon yayi sashinsa
Yana fita suka hadu da Ahmad
Hakeem yace ango
Ahmad yace komaidai yakoma dai dai ko Hakeem yace barin shiga nashirya nazo muwuce
Muje musallami friends dinmu na nesa
Ahmad yace karka damu nagama komai
Hakeem yace yanzu har ka rakasu airport Ahmad yace kwarai
Hakeem yace amayar fa Ahmad yayi murmushi yace ai andade da tafiya da amarya
Dan dazu nakirata harsun huta ma
Yan uwanta ma sun kamo hanyar dawowa
Hakeem yace to ai sai musamu mushirya muwuce muma ko karnayi laifi dayawa agurin Madam
Aisha
Ahmad yayi murmushi yace a haba aitasan komai
Idan taga bamuzo ba tasan abinda yatsare mu
Hakeem yace yau zaka shiga dakin amaryar ka
Barima kagani Hakeem yashige sashinsa
Yafada bathroom yayi wanka
Yana gama shiri cikin shadda marun colour ya balain masa kyau kamar danshi akayi shaddar
Yana fesa turare Laila tashigo
Tace daddyn meenat naga kaman tafiya zakayi baka sallamemuba
Hakeem ya watsa mata wani kallo
Yace mekuke bukata tace kayan abinci da na amfanin gida yace kizauna kirubuta duk abinda
bukata zansa driver yakawo muku
Daga yau nabar baki daman da kikesamu harkike ganin kaman kinfi karfina sai yadda kikayi
dani ko
cikin tashin Hankali Laila tace Dan Allah karkamin wannan horon kasan nasaba sayan abinda
nake bukata da kaina
Hakeem yayi murmushi mugunta yace nawa nakebaki dama
Laila tace dubu Dari uku duk wata
Hakeem yace hakane ko ta ce a hakane
Yace kedawa nabari agidan nan tace nikadai
Yace good yanzu duk wata zanturo miki dubu hamsin
Kekadai dai nasan zasu isheki
Yana gama fadan haka yayi waje da brief case dinshi
Haukane Kane kawai Laila batayi ba
Amma hankalinsa yatashi sosai nan tadauki gyalanta tayi gurin mahaifiyarta hajiya rukayya
****
Bayan wata shida professor Hakeem zaune kan kujerar office din shi
Yadauki wayarshi yakira yaya shamsu
Ya shamsu yashigo yace Barka dai yallabai sannu da aiki Hakeem yayi murmushi yace yauwa
malam shamsu
Yace ga wannan ya shamsu yakarba yace ina zankai yallabai
Hakeem yayi murmushi yace nakane malam shamsu zaka kaiya dubawa kagani
Ya shamsu yabude Aikuwa ya shamsu ya dago ido yakalli PROF Hakeem
Yace admission fa nake gani yallabai
Hakeem yace yes nasan kana da burin karatu a rayuwarka
Iyakacin zamana da kai na lura kai mutum ne mai son karatu
So yanzu ga dama nan malam shamsu zaka iya farawa nagama komai har registration da
komai sai dai ka kai credentials dinka asa maka a file
Kuma daga Level two zakafara nariga nayi komai
A department of business administration
Ya shamsu baisan lokacin da tashiba yace yallabai gaskiya ba abinda zance da sai dai Allah
yabaka abinda kake nema duniya da lahira
Allah ya jikan mahaifanka ya ramaka zuria
Hakeem yace ameen malam shamsu na gode kwarai da adduarka a gareni
Sai dai ni har yanzu baka taba tambayata wani Abu da yashafi rayuwata ba malam shamsu
koba bukatar sanin daga ina nafito ne
Ya shamsu yayi murmushi yace zanso sanin tarihinka dakuma tarihin nagartarka a rayuwar
alumma
Nan professor Hakeem yayi murmushi
Yabashi labarin rayuwarshi kaf bai boye mai komai ba
Ya shamsu yaja numfashi yace yanzu tun kana 20years kayi aure kenan
Hakeem yace kwaraikuwa ina da 17 year old girl yanzu haka