Chapter 12 Reading ALALEN GERO COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

ALALEN GERO COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 13

33K to 36K   out of 38.9K words

yace"baki fahimceni ba ko?"yayi tambayar kamar wanda zeyi kuka.

Shuru tayi bata bashi amsa ba,hakanne yasa yaja bakinshi ya kulle,bece komai ba.


Waigawa tayi ta kalleshi,taga ya limshe ido hakamne yasa ta miƙe ta Shige toilet batare data kulashi ba.


Koda ta shiga wanka tayo tazo tai shirin baccinta batare data kulashiba,taje tayi hayewarta kan gado,shi ko yana nan zaune akan kujerar daya zauna tun farko.
.
Kamar wasa bacci me nauyi ya ɗauketa,ba tare data sani ba.


shiko Ashrab yana nan zaune duk sun gama caja mishi kai shiyasa be ce mata komao ba har taje ta kwanta.

Haka ya kwana zaune a gurin yana tufka yana warwarewa.
Ta yadda ze ɓullo musu,dan beso ya wulaƙanta kowa acikinsu.

Gefin asuba yasamu bacci ya ɗaukeshi wanda ita rumanar kiran sallah ne ya tasheta abacci.


Tayi mamakin ganin ashrab zaune inda ta barshi jiya,tsorone ya kamata ta sakko da sauri ta isa inda yake jikinta har ɓari yake. ta fara ɗan taɓashi tana faɗin"wai bacci kayi anan?"

Buɗe idanunsa yayi dake cike da bacci ya saukesu akanta,ƙara taɓashi tayi tace"anan kayi bacci?"

Girgiza mata kai yayi sannan ya miƙe tsaye yana tafita yana haɗa hanya ya fice daga ɗakin nata zuwa nashi.

Yana shiga nashi toilet ya shiga ya yi wanka da ruwa me zafi dan ya gasa jikinsa dake ciwo sannan ya ɗauro alwala ya fito ya sa jallabiya da gajeran wando da singlet yayi sallarsa a gida,yana idarwa gado ya koma bayan ya kulle ƙofarsa sabida beson hayaniya.

Bacci me daɗi ne yayi gaba dashi.

Rumana ko wacce duk jikinta ya gama macewa kasa taɓuka komai tayi,tabbas ta fahimci fushine yayi, shiyasa yabar ɗakin nata.

"na boni ni rumana me kuma na jawa kaina,daga dawowata,wayyo Allahna ka sassautamin hukuncin"miƙewa tayi ta shiga toilet tayi wanka ta ɗauro alwala tazo tayo sallah kuma ta kimtsa ta nufi ɗakin megidan nata dan su gaisa ta je kithcen kuma ta nema musu abincin karin kummalo.

Ta shiga tsananin mamaki lokacin da ta taɓa ƙofar ɗakin tajita a kulle.


Dafe ƙirji tayi tace a hankali"hakan na nufin beson ganina kenan?"

Muje zuaa....



Surbajo for.
[11/3, 9:57 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀



*Zahra Surbajo*


*52*


A hankali ta koma da baya da baya jiki ba ƙwari ta nufi kitchen,tabbas fushi yake dan inba haka ba ba abinda zesa shi ya kulle ƙofa.

Ko kaɗan bata jin daɗin gudanar da girkin haka ta daure ta haɗa komai sannan ta wuce ɗakinta tayi wanka ta cancaɗa ado na gani na faɗa,sannan tasa turare ta nufi ɗakin nasa,

Ga mamakinta tana taɓawa taji ta abuɗe,dannhaka da saurinta ta murɗa ta shiga ɗakin bakinta ɗauke da sallama.

Tsaye yake yana sa links lin hannun rigarshi alamun yanzu yayi wanka yasa su kuma fita yake son yi.

Be ɗago ya kalleta ba ya amsa mata sallamar yana ɗora hularshi akanshi.

Durƙusawa tayi ƙasa tace"barka da asuba katashi lafiya?"

"Lafiya lau rumana yakike?"ya faɗi batare daya dubeta ba,dan yasan inde ze dubeta sonta ze hanashi ɗaukar mataki akanta,dan shi bayason hayaniya yafiso,suyi zama me txafta ba cuta acikinsa,to baze bari tashin hankali yasamu gurin zama agidansa ba.

"ga abinci can na kammala,ɗazu nazo mu gaisa na samu ka rufe ƙofar"ta faɗi kamar zatai kuka.

."bana so a takuramin ne lokacin,abinci kuma nagode zanci in na fita"yana kaiwa nan yasa kai ya fita yana faɗin"in kin fita ki rufemin ɗakin"

Biyoshi tayi abaya hawaye na biyo idonta,da sauri ta ƙarasa dan ya kusa kaiwa ƙofar falon ƙasa,rungumeshi tayi ta baya ta Saki wani marayan kuka tana faɗin"ban saba ba,kuma bazan jureba,wallahi in aka kai dare a haka rataye kaina zanyi"ta ƙarasa maganar tana sake cusa kanta a bayanshi tana kukan.

Runtse ido yay yana jin sautin kukan nata har cikin zuciyarshi,duk yadda yaso ya daure amma ya kasa hannu yasa ya janyota ta dawo gabanshi cikin faɗa yace"ni ɗin cemiki akayi sabawar nayi?koko kinason sanar dani ni zan jure?abinda kikamin jiya ni rataye kan nawa nayi,look rumana idon't want all this dramer,kin nunamin kin isa da kanki,kin isa kiyi maganin damuwarki ke kaɗai,dika ajiya kin nunamin nida banza ɗaya muke agunki, baki damu daniba rumana ni kaɗai nake kiɗana da tsalle na"

Durƙusawa tayi ƙasa ta riƙe ƙafafunsa tana kukan tace"wallahi sharrin shaiɗanne,nadamu dakai mijina don Allah kadena fushi dani na tuba ka gafarceni"

Ɗagota yayi ya manneta a ƙirjinshi yana shafa baya da kanta,yace"ya isa haka my baby,ya wuce banaso kita kuka for nothing mubar mgnr pls"


Ɗago ido tayi ta dubeshi tana murmushi tace tana sake ƙanƙameshi"nagodw mijina abin alfaharina"

Janta yayi kan kujera yana faɗin" da gaske kina alfahari dani?"yayi maganar yana jan hancinta.


"kaina a sama ma kuwa,dan nasan na kerewa mata nayi sa'ar miji"ta faɗi tana fari da idonta.ɗɗkkkɗk

Dariya yayi me ƙayatarwa ya rungumeta da kyau ajikinshi yana faɗin"rumanata sarkin rigima"

"gaskiya na faɗi ay mijina"


"maza muje ki ci abinci kar ulcer ta kama min ke"ya faɗi lokacin daya sureta zuwa dinning area ɗin ya ɗorata kan kujera,sannan shima ya zauna.

Da kanshi ya zuba mata abincin sannan ya bata abaki itama tana bashi har suka kammala,

Falo suka dawo sun ɗan jima suna hira kan ya miƙe yana diban agogo" bari inje gun sameera mu gaisa"

"a dawo lafiya muiina"ta faɗi tana ɗaga masa hannu.
..

Ɗaga mata yayi sannan yasa kai ya fice,fuskarsa ɗauke da faraa.


Muje zuwa


Surbajo for life
[11/4, 10:24 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀



*Zahra Surbajo*


*53*



Koda ya shiga sashin bata falon ta,hakanne yasa kai tsaye ya nufi ɗakin barcinta.

Can ya hangeta kwance cikin bargo,sallama yayi gamida kwankwasa ƙofar
Firgigit ta yaye bargon dake jikinta ga mamakinsa ko kaya bata sauya ba,tun na jiya ne.

Kallon uku saura take masa bata amsa masa ba,sema harara daya samu,bece komai ba ya samu guri kan kujera ya zauna ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya,yana bin ta da ido shima.

Sun jima a haka ba tare da kowa ya tanka ba,sannan sameera ta fara da cewa."ka hanzarta faɗin abinda ya kawoka kamin hajiyar taka ta farga baka nan ka samu matsala"

Bece komai ba har ta ƙare zancan nata,sannan ya nisa yace"Sameera rumana matatace dake ƙarƙashin ikona,ke ko ita ba wacce zanwa biyayya sede kumin ga me buƙatar zama dani kenan,in kuma bakwaso to wannan ba damuwa bane,amma wajibine zaman lfy ya wanzu agidannan"

."Allah sarki dubeshi namiji anan,acan ko sammani,to bari kaji in faɗa maka wallahi kunyi tsararo kaida shegiyar matar taka,nafi ƙarfinku wulaƙanta,been a marketer in cbn ba damuwata bace."

Miƙewa tsaye yayi a fusace ya nunata da yatsa yace" see bafa tsoronki nake ji ba,ba kuma ƙarfina kika fiba,so de nake a zauna lfy,in kuma kina ganin ke ɗin isasshiyace zan nuna miki acikin kalmomin isa ke simini ce,ke wacce irin jaka ce wacce batasan ciwon kanta ba,komai ana yi na azauna lfy ke baki gani,to kici gaba ke zaki wahala"

Ayko taji zafin maganarshi fiye da zatonshi,dan haka miƙewa tayi ta riƙe ƙugu tace "jakar data aura maka ni itace bata nunamin muhimmancin zama lafiya da daƙiƙiyar matar taka ba"

Wayyo Allah na sameera,Ay juyawa yayi kanta ya shiga dukanta da dukkan ƙarfinshi,ayko ta shiga zunduma ihu da iya ƙarfinta itama tana neman agaji

Rumana dake ta bayan kitchen ɗinta tana shanya tsumnan datai mopping cabinet se jiyo ihu tayi a part ɗin sameerar.

Da har ta share se kuma taji abun bana wasa bane,da gudu ta nufi part ɗin na sameera,koda ta shiga samu tayi har sun dawo falo yana ci gaba da farfasa mata jiki.

Ayko tana ganin rumana ta rarrafo da gudu tazo bayanta ta ruƙunƙumeta tana faɗin"ki taimaka ki hanashi dukana,ƙarfina ya ƙare,wayyo Allah na"ta faɗi daƙyar.

"rumana kauce in nunawa matsiyatsiyarnan uwa ko acikin jakai sunanta uwa"ya faɗi yana huci


"don Allah kayi haƙuri mijina,ka ƙyaleta,taci arziƙin manzon Allah"cewar rumana tana lanƙwashe murya cikin sigar ɗaukar hankali.

"kinsan me tamin ne kike bani haƙuri?"ya faɗi afusace.

"koma me tama wannan tsakaninku ne,bana son sani,kawai de nace kayi haƙuri,in har inada alfarma agurinka,in kuma banida ita shikenan"tana kaiwa nan ta ƙwace jikinta ta wuce part ɗinta.


Be kuma dukanta ba,sema last worning daya mata akan mahaifiyarshi.


Ficewa yayi ya marawa matarsa baya.a hanya ya cimmata dan gaka surarta yayi cak suka shige sashin nata yana mata cakulkuli dan ya lura tayi fushi kan dukan sameera da yayi.

Muje zuwa


Surbajo for life.
[11/6, 9:33 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀



*Zahra Surbajo*


*54*



"Kaga ni saukeni kamin nima azo cetona,tunda kai yanzu madoki ne ƙarfi kakeji"ta faɗi tana dukan ƙirjinshi.

Dariya yayi,ya sake riƙeta suka shige falon nata,seda ya danganata da ɗakin baccinshi sannan ya direta kan gadon, shi .

Tana yunƙurawa yabita ya danne ya sakar mata nauyinshi,ayko da ƙyar take nisawa,"nide dan Allah ka ɗagani kaga fa bana numfashi"

Ɗan sassautawa yayi sannan yace "wai da kema dukan nakeso in miki da sanda ta,"

"Nide wallahi banaso nida ban maka komai ba mezesa a dokeni?"ta faɗi a ɗan tsorace.

"kece ko cikakkiyar me laifi ma kullum sede ki ɗauki wanka kita yimin siɓitir siɓitir a gida,bakya biyan ladan kallo"ya faɗi yana shafo mazaunanta

Ture hannunshi tayi gamida tureshi ta miƙe tsaye tana raba idanu,gamida haɗe fuska.

Dariya yayi me ƙayatarwa,sannan yace"wannan cika da batsewar ta mecece wai na a firgitani ne in kasa aywatar da abinda nayi niyya?"
Ya faɗi yana me kamota zuwa jikinshi.

Kwantar da kanta tayi a ƙirjinshi tace a sanyaye juma a tsorace"don Allah kadena banaso kaga fa, yarinyace ni kuma da zafi"ta faɗi kamar zatai kuka.

rungumeta yayi jikinshi yana shafa bayanta yace a tausashe"rumana yakamata yarinta ta matsa ta barni kuma na mori girman ki,inasonki matata,kema kuma nasan hakan ne,meze hana mu riƙe juna mu ɗinke duk wata ɓaraka da zata bamu matsala"

Ɗago idonta tayi ta dubeshi tace"haihuwa nake gudu sabida wahalarta mijina"

Ɗaukarta yayi cak yana dariya suka fice daga ɗakin yana faɗin "calm down baby,wannan karon ni zan tayaki wancan ma dan bana nan ne,wannan ko ni zanyi komai"


Dariya ta kwashe da ita tana dukan ƙirjinshi suna dariyar baki ɗaya..


**********


Yinin ranar cikin kulawa da juna sukayi sa,komai tare suke gudanar dashi wanda ita rumana a tsorace take da ashrab ɗin dan ta san yau de se ta Allah.

Sameera da ƙyar ta koma ɗakinta tana kuka,gashi ko ina na jikinta ciwo yake mata.

Wayar hajiya mahaifiyar ashrab ɗin ta kira,ayko bata jima ba ta ɗaga.tana ji ta ɗaga ta fashe mata da kuka.

"sameera lafiya me ya faru kike kuka?" hajiya ta tambaya hankali tashe.

"dukana yayi hajiya"ta bata amsa tana sake fashewa da sabon kuka.

"duka kuma sameera me kikai masa me zafi har haka?"cewar hajiya rai a ɓace.

"wai dan kawai yace min jaka nace laifin jakar data haɗamu aurene,shine ya kamani da duka"

Runtse ido hajiya tayi tana karanto duk addu'ar data zo bakinta tana maimaitawa,cire wayar tayi a kunnenta,ta sulale ƙasa ta kwanta.

.
Muje zuwa

..Surbajo for life
[11/6, 9:57 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀



*Zahra Surbajo*


*55*



Ta jima tana yaƙi da numfashinta kamin ta samu ta dawo daidai.

Wai yau itace sirikarta ƴar ƴar uwarta,take kiranta da jaka akunnenta,ba tare data ji tsoron fushinta.

Tana jiyo sameerar tana ta magana amma bata ce uffan ba,dan abun ya girmameta.


Itako sameera jin hajiya tayi shuru bata kulata bane yasa taja dogon tsaki tace"aykin banza,ina magana tamin banza,tsabar duhun kai"

Duk abinda ta faɗi akunnen hajiya taji komai,ƙara narkewa tayi a ƙasan tana sake tariyo abinda taji ɗin aranta.

Wayar sameeraTa kashe ta kira kuma number mahaifiyarta,ta zayyana mata ƙarya sa gaskiya,ta hau kai ta zauna.

********

Mahaifiyar sameera wayar hajiya ta kira bayan ta kammala waya da ƴarta.

Hajiya na ganin kiran tasan kwanan zancan.dan haka ɗagawa tayi asanyaye ayko tun kan tace komai ita ta rigata."wai nakejin wani zance wai ashrab ya daki sameera,nace to ke kina uwar me ya kama mun yarinya da bugu sekace jakace ubanshi ya siyo masa?"cewar momyn sameera cikin fushi.

Wayyo hajiya zuwa lokacin tuni hawaye na ɗumbin nadama sun wanke fuskarta danasani tayita tayita har ba iyaka.


"ay dama dole ki kasa magana tunda kin haifi ɗa mara tarbiyya wanda besan darajarki ba bare yasan ta matan sa,to wallahi ki faɗa masa duk sanda ya kuma dukar min ƴa kotu ce zata raba mu"

Kit ta kashe wayarta,hajiya ko kifewa tayi kan gadon tasa kuka,mara sauti dan so take ta fidda komai dake cikin zuciyarta ko ta Samu saida.

********

Kiran sameera tayi ta ƙara zugata kan ta kuma bari a wulaƙantata tayi duk meyiwuwa wajen ƙwatawa kanta ƴenci.

.Sosai ra gamsu tai naam da shawarat ta uwarta.


Muje zuwa


Surbajo for life.
[11/7, 10:01 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀



*Zahra Surbajo*


*56*



"rumana yunwa fa nakeji"ashrab ya faɗi a shagwaɓe lokacin daya shigo ɗakinta ya sameta da dare.
.
Ɗan ware ido tayi gami da fari dasu ta lumshe sannan tace"duk abincin dana ɗura maka kaci amma baka ƙoshi ba?"

Langaɓe kai yayi ya harɗe hannu a ƙirjinshi yace a shagwaɓe"me abincin nake son ci inji ita kuma ya nata ɗanɗanon yake"

Da sauri ta miƙe tsaye tana ware ido tace bakinta na rawa"ni ay ba abinci bace da zaa cini,tunda yunwa kakeji muje in ƙara maka abinci,"tana faɗi tana rakuɓewa gefe tana son fecewa da gudu.

Ya gano ta dan haka tsare hanyar yayi,yana murmushi da yafi kama dana mugunta,yace"rumana wai ni zaki yiwa wayo? "

A tsorace tace bakinta na kakkarwa"wayon me kuma,abinci fa zan ƙaroma"

Ruƙota yayi ya haɗeta da jikinshi ya ɗora hannunshi kan mazaunanta,ya latsa yace can ƙasam maƙoshi,"tako ina kin cika baby " sadda kai ƙasa tayi ta kasa jure kallonshi.

Rigar jikinta doguwace dede guiwa,se ɗan pant da tasaka,boobs ɗinta ko nipples ɗinsu duk sun tokaro rigar ana ganin shatinsu kasancewar ba bra ajikinta,

Wani mayen kallo yake bin ƙirjin nata dashi,a hankali yace"wannan apples ɗin na cine rumana?"

Ko kaɗan bata kawo tunanin komai ba dan akwai apples ɗin kan side drower ɗin gadonta data ɗauko ɗazu tana ci ta ɗauka su yake nufi dan haka cikin azamarta tace"na ci ne mana mijina kacinye"

Hannunshi dataji cikin rigartane yasa ta zabura wanda hakan yasa ta faɗa kan gado shima ya mara mata baya.

Yaye rigar yayi,ayko ta shiga maƙyarƙyata,tana ɓoye ƙirjinta,ɓanɓare hannunta yayi daga rufar datai masa ya ɗora bakinshi akai ya shiga tsotsa tana riƙoshi tana kukan ya saketa shi kuma yaƙi,se birkita mata lissafi yake.


Ba laifi da zafi amma ba kamar farko va,sede gurzuwar sa tayi ahannunshi ce ta hanata koda ɗaga hannunta ne,shiyasa kuka de har dana banza seda tayi masa dan ta gurzu.shiko se albarka yake samata dan har kuka seda yayi,dan gamsuwar daya samu agun matar tashi rumana.


Muje zuwa

Surbajo for life.
[11/9, 10:32 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*57*


"Taso muje in miki wankan tunda kunƙi tashi kije kiyi"cewar ashrab yana murmushi

Daga cikin bargon data rufe kanta har fuska dan bata so ya ganta sabida tsananin kunyarsa da take ji tace"dan Allah ni ka ƙyaleni,jikina ciwo yake,inka fita ay zanyi ne"ta faɗi kamar zatayi kuka.

"Cabɗijan Baza'ayi haka dani ba,dan kowa yaci ladan kuturu ya masa aski,irin garar arziƙin dana kwaso a marar nan taki,shine kike so in wuce ban kula dake ba Ay kema kinsan baze yiwuba"

Shuru tayi bata kulashiba,dan tasan ko me zatace baze bar ɗakinba.

Shiko ganin tayi shuru ne yasa ya miƙe ya zarota daga cikin bargon data rifawa kantan,ya saɓeta kamar jinjira ayko se zizzilwqa take ya ajiyeta yaƙi,Sema tsokanarta daya shiga yi na kukan da tayi jiya da dare.

Rumana kuka kawai tasa mishi tunda tayi tayi yadena yaƙi.

Ko gurin wankam rumana seda ta fara ƙosawa dan boobs ɗinta yasha tsotso da latsawa.

Da ƙyar ya iya maida hankali yay mata wankan sukayo na tsarki sannan ta ɗauro tawul ta fito a kunyace ta gama shiryawa,tabishi abaya sukayi sallah.

sun jima kan abun sallar suna adduar neman zaman lafiya da zuria ta gari.

Miƴewa tayi kai a ƙasa tayi hanyar fita,da sauri ya tsaida ita ta hanyar kamo hannunta ta dawo,"ina zakije kuma da sanyin safiyarnan?"

"kitchen "ta bashi amsa a taƙaice.

Janta yayi zuwa kan cinyarshi ya rumgumota da kyau jikinshi yace yana shinshina wiyanta"har kin dena jin zafin gurin kenan?"yayi tambayar murya can ƙasa.

Gyaɗa mishi kai tayi a kunyace ba tare da tunanin me zeje ya dawo ba,ayko yana jin haka yace"dama tunanina zafin da zakiji na safe ga na dare be warkeba,amma tunda kin warke bari in kwashi gara"ya faɗi yana zuge zif ɗin rigarta.

Ayko nan fa danbe ya kaure,faɗi take"don Allah kayi haƙuri wallahi dauriyace kawai nakeyi fa ba warkewa yayi ba"

"irin dauriyar nakeso nima ki gwadamin ki barni in samu na breakfast don Allah"yayi maganar kamar wanda zeyi kuka.

Ƙwalƙwal tayi da ido hawaye na shirin zubo mata tace"ay to da ƙarfi kakeyi"

"bakya ganin ni ɗin me ƙarfinne,?"

"Nide bana so wlh"

"ni inaso rumana,kiyi haƙuri a hankali zanyi"yasake marairaicewa.

.Sakin jikinta tayi ajikinshi,ta kwantar da kanta a ƙirjinshi,ta lumshe ido,alamar dakw nuna ta sakar masa ragama.

Jikinshi har ɓari yake ya sunkuceta sikayi gado,itako tsorone fal ranta dan hajiya kanden ta mijin nata ba kanwar lasa bace.


Muje zuwa

..Surbajo for life.
[11/11, 6:31 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*58*



"Ranka ya daɗe ka duba lamarin nan da kyau,auran zumuncine fa,amma shine har cin mutunci irin haka ze biyo baya?"cewar hajiya tana share ƙwallah data taru a idonta.

"Auran zumunci ko auran kwaɗayin shura da ɗaukaka,ay tun farko na nuna miki illar dake tattare da hakan amma kika tirje ay ƴar uwarkice dole ki aura masa ƴarta,"cewar megari ba tare da damuwar komai ba a tattare dashi.

"wallahi se ya saketa,baze yiwu yaci gaba da zaman aure da wacce ke kallona a mazaunin dabba ba"

"to wannan kuma ruwanki,ni ba abinda ya sha min kai, duk yadda kika ga dama"cewar megari.

Kuka hajiya ta sa mishi cikin kukan take faɗin"yanzu aci mutuncina amma kai ko ajikinka,harma kake cewa ba ruwanka,ina son da kakemin ya tafi?"tasake rushewa da kuka.

Dariya megari yayi sannan ya gyara zamansa da kyau yace"sonki nanan daram Sede ay kin nunamin ɗanki ne ke keda iko da shi

12 / 13