Chapter 13 Reading ALALEN GERO COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA SURBAJO.txt Arewa Novels

ALALEN GERO COMPLETE HAUSA NOVELS BY ZAHRA SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 13

36K to 38.9K   out of 38.9K words

dan haka wallahi kinji na rantse aykin da kika faro kece zaki gamashi ke kaɗai ni kinga karma ki kuma faɗamin laifinta ehe"

"zani abujar gurinsu"ta faɗi tana share ƙwallarta.

Murmushi megari yayi sannan yace"zakije ku dambatuko,to kide iya bakinki dan kar taji haushi ta Doke miki shi"


Ganin so yake ya maidata mahaukaciyane yasa ta miƙe ta fi ce daga ɗakin nasa zuwa nata ranta na mata zafi...

Washegari da sassafe ta ɗauki hanyar abuja ƙarƙashim rakiyar drivern gida.

ko Ashrab besan da zuwanta ba,se ganinta sukayi kwatsam.

Rumana ta tsorata da ganin hajiya dan duk zatonta tazo wulaƙantata ne,ta rabata da mijinta shiyasa duk take a tsorace da zuwan nata.

Ranar sameera ce da girki kuma hajiya a ɓangaren na sameera ta sauka,sede ko ruwa bata samu damar bata ba se rumana ce ta kawo mata abinci da ruwa da juice da dambun nama,sosai hajiya taji daɗin hakan,

Yamma nayi sameera ta samu hajiya a falon data barta ita da kayanta tun zuwanta ta tsaya mata aka,tace"tun ɗazu kin zauna se naɗar abinci kikeyi kuma baki faɗi abinda ya kawoki ba"

Hajiya batayi mamakin batun na sameera ba,dan haka amsa ta bata da cewa"uwa in zata zo gidan ɗanta dama seda wani dalili?"

"Eh mana dole seda dalili kwakkwara ma kuwa, dan in me gidan ɗanta ne matan gidan ba ƴaƴanta bane yimusu karan tsaye ba nata bane"sameera ta faɗi fana hura cingam ɗin bakinta.

Hajiya shuru tayi bata bata amsa ba,har zuwa lokacin da rumana ta shigo kawo mata abincin dare cikin adon ta me kyau da tsari.

Tsugunawa tayi ta gaida hajiya,sannan tace"ga abinci hajiya da fatan ban kawo a makare ba"ta faɗi a ɗan tsorace.

Murmyshi hajiya tayi ta ɗora hannunta akan kafaɗun rumana tace"ƴata ƴar albarka bakiyi laifi ba,Allah ya baku zaman lfy me ɗorewa agidannan"

Sinne kai rumana tayi wani sanyi na ratsata tace"Amin hajiya"

Hira ta ɗan taya hajiyar suna tsaka dayin hirar sameera ta katsesu da cewa.

"nifa munafuncine bana so,naga de wannan ɗin ay ƴar uwatace shishshigin na uban menene munafuka,"

kallon uku saura rumana tai mata sannan tace"Au ashe ƴar uwarkica,amma ba alama,niko kinga ay mahaifiyatace,shiko lamarin mahaifi baa wasa dashi,kuma base an baka dama ba" tana kaiwa nan ta yiwa hajiya seda safe tayi ficewarta tabar sameerar tana ta faɗa

Koda dare yayi Ashrab ya dawo part ɗin sameera,ta falon shi ya shiga ɗakin shi shiyasa besan hajiya na falo ba .

Wanka yayi ya kimtsa,sannan ya fito falon inda ya samu sameera tasa hajiya agaba tana faɗin

"yau girkinane hajiya,kuma zamanki anan ze iya takura mana,mu kasa sakewa,kitashi ki koma ɓangaren rumana amna ni nan gaskiya zaki takuramin"

Muje zuwa

.Surbajo for life.
[11/12, 9:46 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*59*



Sosai lamarin yaba ashrab mamaki,wai matarshi tsaye kan uwarshi tana bata umarnin ta fita a sashin ta.

Sannu a hankali ya tako yazo cikin falon,hajiya wacce tunda sameera ta fara maganar bata iya cewa komai ba dan takaici in banda hawaye ba abinda take.

Sameera koda taga ashrab bataji tsoron komai ba sema cewa da tayi"yauwa my d ka faɗawa hajiya yau girkinane,zamanta anan da takura,naga na faɗa mata amma kamar bata gamsu ba"tafaɗi hankalinta kwance.

"Sameera ni da nayi ruwa nai tsaki nice,yau kike faɗawa haka,nice abar wulaƙantawarki sameera nida mahaifiyarki nono ɗaya muka sha fa"Hajiya ta faɗi cikin kuka me tsuma zuciya.

Dariya sameera tayi ta turo ɗankwalinta gaba ta kauda kai gefe tace"oh ni sameerah Allah nawa Annabi na uwata,wato ku iyayen miji wani sa'in ƙarfin halinku nada yawa wallahi"

"Hajiya in mata duka ne na mutuwa koko me kikeso in mata umarnin ki kawai nake jira"cewar ashrab jikinshi na ɓari.kamar anai masa gangi


"Ashrab duka na fatar jiki me wucewa ne,duka na zuciya shine mara gushewa,inaso ka yima zuciyar sameera duka irin na mutuwa yanzu base anjima ba ta hanyar yanke igiyoyin auren dake tsakaninku "

Wata uwar ƙara sameera ta saki,ta faɗi gaban hajiya tana kuka tana magiya tana faɗin"don Allah karki rabani da rayuwata,wallahi ina masa son da ni kaina banyiwa kaina,ki tausaya min don Allah amin komai amma banda saki"ta faɗi agigice tana yarfa hannu.

"na sakeki sameera saki biyu,"cewar ashrab ba tare da damuwar komai ba.

"me yaci ɗayan magaji"cewar hajiya cikin tsananin fushi.

"na ƙarasa mata hajiya ta,kije da guda ukun sameera,ko rumana ce tayiwa hajiya abinda kikai mata se na saketa koda kuwa ni zan rasa raina sabida sonta, bare ke"

Ihu da birgima sameera take agurin tana faɗin ayi haƙuri amaida ita amma ba wanda yabi takanta.ashrab hajiya ya kalla yace"ki zaɓi ɗakin da yay miki hajiya ki shiga ki kwanta,gidan ɗankine kinada ikon yin abinda kikeso ba wanda ya isa ya hanaki"


"Allah yayi maka albarka ɗana ya albarci zuriarka,yau katabbtar min dani na haifeka,maza kaje gurin matarka yar albarka kan tayi bacci,mu kwana lfy"tana gama faɗin haka tayi wucewarta cikin ɗakin dayafi kusa da ita,ta kullo ƙofar ranta fess.

Sameera ko ƙafar ashrab ta riƙe tana kuka kamar ranta ze fita,shiko ko ajikinsa,dubanta yayi yace"zaki iya kwana zuwa safiya ki tafi in kinso ma zaki iya zaman iddarki anan,bani da matsala da haka, amma aure de ni dake har abada"yana gama faɗin haka yasa kai yayi ficewarsa ransa fess ya rabu da ƙaya


Sameera tayi kuka tayi kukan har ta gaji ta koma ɗakinta ta zari key ɗin motar ta ta fice ko mayafi babu ta faɗa motar ta fice da gudu daga gidan tana kuka.

tuƙi take na rashin natsuwa da taimakon Allah ta isa gidansu lafiya.

Shiko Ashrab da murnansa yasa key ya buɗe ƙofar ta rumana ya shiga ya maida ya rufe sannam ya haura sama inda ɗakinta yake.


Muje zuwa


Surbajo for life
[11/14, 12:12 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*60*



Tura ƙofar yayi a hankali,can ya hangota ta ƙudundune akan gado ta rufa da bargo.

Duba ɗaya yay mata ya fahimci tasha daga kan baccin ya ɗauketa,cike take da kewar mijinta.
.
A hankali ya taka ya isa bakin gadon ya zauna,yana bin ta da ido ji yake kamar ya cinyeta gaba ɗaya ya huta da wutar sonta dake ƙaruwa a zuciyarsa.

Hannu yasa Ya yaye bargon dake jikinta,kayan baccine ajikinta,masu bin jiki,rigar me babban wiya ce hakan ne ya bata damar sakkowa ƙasan boobs ɗinta wanda bata sawa bra ba.

Zuba musu ido yayi yana lashe laɓɓansa kamar wani mayunwacin zaki,suma kallonshi suke,farare tass dasu a tsaye cirko cirko.

Rigar jikinshi ya cire,sannan ya haye gadon ya kwanta shima,a hankali ya ɗora bakinsa akan ɗaya yasa hannu yana murza ɗayann cikin salo na musamman.
.
Rumana wacce tayi nisa cikin mafarkin mijin nata taji ana tsotsar mata boobs,wani daɗine mara misali ya ratsa mata kai, wata ƴar sheshsheƙa ta saki me sake tada shaawa,tace acikin barcin"Ahhhhhhhh wash wayyo nipples ɗina"ta faɗi tana tallabo kansa.

Ayko kamar wanda ake zigawa,se ƙara gigita ta yake da salo na musamnan.

Tun tana ɗaukar abun baccine har de tazo ta farka ta ganshi azahiri yana surcking haq ɗinta,se kukan daɗi take masa.

Ashrab vaya ji kuma baya gani,surcking ɗinta yake from any angle daya samu,shikanshi wani irin ɗan gunji yakeyi na daɗi.

Dukansu bame jin wani sabida shi ɗin na musamman ne,ita kuka shi kuka,sede ita kukan biyu take na daɗi da kuma na cin amanar sameera da taka tunani sunyi.

Se cikin dare sosai ya zare kandensa ya koma gefe yana maida numfashi.

Yajima sosai yana hutawa, Dan na yau ya samu gamsuwa, bata wasa ba kasantuwar itama ta bashi haɗin kai, Shiyasa komai normal.

"baby kukan na menene, ?"ya faɗi daƙyar kamar wanda aka shaƙe.

.Cikin kukan tace"Mun ƙetare iyaka,haramunne satar kwana mijina da wanne ido zamu nemi yafiyarta,wayyo ni rumana"ta faɗi aɗan gigice.

Janyota yayi jikinshishi ya rungume ta sannan ya raɗa mata akunne"kayan aro baby basa ryfe katara ara tayi kuma gashi ta dawo miki dashi"

Cikin rashin fahimta ta buɗe baki da nufin zatayi magana,da sauri ya ɗora mata hannu akan bakin yace"shhhhhht,oya bacci gobe akwai office,good night ""

Taso tayi mgn amma be bata damar hakan ba dole ta haƙurewa ranta zuwa safiyar dan ta gaji sosai a hannun mijin nata.


Muje zuwa

.Surbajo for life.
[11/15, 7:36 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*61*



"nifa banganeba,tun jiya se jefani kake a duhu kaƙi kaimin bayani,wlh zuciyata batamin daɗi kan abinda muka aykata"cewar rumana tana tayashi sa kaya.

Mazaunanta ya tallabo da hannayensa,yace"me yasa kikeson ki koyi rigimane baby?"ya faɗi yana shinshina wiyanta.

Turo baki gaba tayi sannan ta fara ƙoƙarin ƙwacewa daga jikinshi tace"kaimin bayanin hankalina ya kwanta don Allah"ta faɗi a shagwaɓe.

Dariya yayi ya saketa ya ɗauki briefcase ɗinshi ya fice a ɗakin,da gudunta ta mara mishi baya tana ci gaba da magiya har suka iso dinning area.

Zama yayi kan kujera sannan yace "rumana kinde san bazanyi abinda ya saɓawa sharia ba,sameera adaren jiya taci zarafin hajiya kuma ita hjiyar da kanta ta bani umarnin in saketa kuma nayi hakan tun ajiyan"

"innalillahiwainnailaihirrajiun,ita hajiya da kanta zata bada umarnin kashe auran ƴar ƴar uwarta?"cewar rumana cikin tashin hankali

"calm down baby,she deserved it,shiyasa hajiya tace hakan,so no need to worry about it,just pray Allah yasa hakan shine alkhairi"ya faɗi yana jan hancinta.

Tsorone ƙarara akan fuskarta jikinta se ƙyarma yake wanda shi kanshi ya fahimci hakan,hannunta se kakkarwa yake yayin zuba masa abinci,se zubarwa take,da sauri ya riƙe hannunta yajata kan cinyarshi ya zaunar da ita yace a tausashe.
.
"menene ya tsorataki rumana?"

Kukan da take ɓoyewane ya ƙwace mata ayko cikin kukan tace"sameera da kuke da alaƙa tajini ma,hajiya tasa asaketa bare kuma ni bare, shine tsorona hajiya tace kasakeni nima"ta ƙarasa maganar kamar wacce aka zane.

Dariya yayi sannan yace"sameera laifi tayi,shiyasa,rumanata ko ko yaushe akan daidai take"ya faɗi yana jan hancinta.


Haka de yasata agaba da tsokana har tasaki ranta,abinci suka ciyar da juna sannan suka ɗauki na hajiya suka nufi sashin nata.

Da sallamarsu suka shiga falon atare,hajiya na kishingiɗe kan kujera,da fara'arta ta tarbesu.

Bayan sun gaisheta,rumana ta zuba muta abinci ta miƙa mata,

Hajiya na tsaka da cin abincin ne rumana tace a ɗan tsorace"hajiya don Allah kiyi haƙuri ya dawo da sameera ɗakinta"bata gama rufe bakinta ba,aka banko ƙofar falon aka shigo,

A tsorace suka kai dubansu gurin,mahaifiyar sameera ce,acikin fushi.ta fara magana"har ni zaa ciwa mutunci agidannan asakarmin budurwar ƴar,to wlh se naga uban da kuka taka"ta faɗi cikin tsantsar rashin mutunci.


"Tashi kuje Allah yayi muku albarka"cewar hajiya.


Miƙewa Ashrab yayi ya kama hannun Rumana suka fice daga part ɗin ba tare da sun kulata ba.


Rumana rakashi tayi har mota,sannan ta wuce part ɗinta ranta ba daɗi sabida batason rigima.


Hajiya miƙewa tayi ta wuce ɗakin da yake mallakin ɗanta,ayko haka mahaifiyar sameera ta gama mata cin mutunci ba tare da tunanin komai ba,ta fice daga gidan.


Muje zuwa

.Surbajo for life
[11/16, 6:44 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*


*62*




Tun daga wannan lokaci komai ya dawo daidai a rayuwar rumana,

Mijinta ya maida ita makaranta taci gaba da faɗaɗa iliminta,ba abinda ta nema ta rasa,mahaifiyarta gida na gani na faɗa ashrab ya gina mata agarin nasu yasa mata komai na more rayuwa aciki.

A ɓangaren dangin mijinta bata da matsala da kowa,suna zaune lafiya tana mutuntasu suna mutunta ta.

Ba irin tozarci da iyayen sameera basuyi ba kan sakinta da akayi amma hajiya ko ashrab ba wanda yace,ta tafasa dole suka haƙura suma suka rungumi ƙaddara.

Yau tun safe rumana takejinta bata jin daɗi,wanda hakan sosai ya tilasta mata rashin zuwa makaranta....

Bata bari ashrab yasan bata da lafiya ba har ya fita office,bayan fitarsa ne abun ya taazzara.

Wayarta ya kira har so uku bata ɗaga ba,hakan sosai ya razanashi,da saurinsa ya ɗauki excuse a office ɗin ya fice zuwa gida a tsorace.

Tun daga falo yake ƙwala mata kira amma shiru bata amsa ba,hakanne yasa ya shige zuwa ɗakinta,kwance take akan tiles tayi amai duk ta galabaita.
..
A guje yayi kanta,ya tallabota jikinshi yana faɗin"me ya faru dake baby,wayyo"

Daƙyar tace"fever,"tana hawaye.

Rungumeta yayi ajikinshi kamar wani ze ƙwace masa yana faɗin"bari na kira doctor sannu baby,ina office amma jikina ya bani da matsala"ya faɗi yana shafa gadon bayanta.
Number doctor Safiyya ta asibitin Ummu Abeeha ya kira,ya buƙaci taimakonta.
Bayan sun gama maganane Ya kashe wayar.

Ajiyeta yayi gefe ya shiga aykin gyara inda ta ɓata da aman,bayan ya kammalane,ya shige toilet ya gaɗa mata ruwan wanka me zafi,sannan yazo ya ɗauketa zuwa toilet ɗin se kukan bata so take masa be kulata ba.

Wanka yay mata sannnan shima yayi sannan suka fito,yana ɗauke da ita,kan gado yaje ya kwantar da ita,sannan ya ɗauko mata kayan da zata sa da duk abinda zata buƙata.

Dakanshi ya shiryata tsaf,sannan shima yaje ya shiryo,tea ya haɗo mata,yazo ya tasheta yabata,da ƙyar tasha se shagwaɓa take iya son ranta har likitar ta ƙaraso gidan.

Bayan sun gaisa ne likitar ta shiga aykinta,duk abinda ya dace shi tayi mata inda ta gano ciki ɗan sati huɗu ajikin rumanar,wanda shine silar zazzaɓin nata.

"ina tayaku murna madam na ɗauke da ciki na tsawon sati huɗu,fata sa addua Allah ya inganta"cewar doctor safiyya tana murmushi.

.Ashrab rasa bakin magana yayi tsabar farinciki,yayin da rumana kuma kunyace ta kamata, jin cewa tana da cikin.

"mungode sosai doctor Allah saka da alkhairi,yasa afi haka naji daɗi sosai da wannan albishir doctor"cewar ashrab cikin tsantsar farinciki.

"Ba komai Ashrab an zama ɗaya,kawai de akula sosai wajen bata kulawa,banda yin duk wani abu daze sa ranta ya ɓaci,yawan aykin gida duk ta rage,kuma ɓangaren muamala ta aure for now kar atakura da yawa,hakan ze taimaka,wajen zaunawar cikin"cewar doctor tana murmushi.


"komai zaa kiyaye doctor insha Allahu"cewar ashrab yana murmushi.


Magunguna ta bata tana ɗan tsokanarta amma rumana taƙi cewa komai se ɓoye fuska atafin hannu da tayi sabida kunyar da takeji.

Raka doctor yayi bayan ya mata kyakkyawan biya da har seda abun ya bata mamaki,ganin maƙudan kuɗin daya bata.

Rakata yayi har mota seda ta tafi sannan ya dawo gurin rumana wacce ke zaune tayi tsuru,tana tunanin wiyar data sha waccan.
.
Duk wani motsinta yasani dan haka ƙarasawa yayi gurinta da faraarsa yace yana kamo hannayenta"wannan ba irin wancanbane nace miki wannan da kaina zan haifoshi,ke kina ta bacci"ya faɗi cikin sigar tsokana,ayko batasan lokacin data kwashe da dariya ba.

Haka yay ta sa ta dariya dan ta mance da tsoronta
....
.Tun daga wannan rana abun nema ya samu agurin ashrab,koda wasa be barin rumana yin komai,sede shi yayi mata, kuma yayi yayi ta bari ya ɗauko me ayki shima taƙi,dole yasa ya zage yake mata komai kan ya bar gidan,kuma koda rana seya dawo gida dubata.

Makaranta ma ta computer take joining lecture,ya hanata zuwa se cikinta yayi ƙwari,doka ɗayace ya kasa bi itace ta muamalar aure,dan bayajin ze iya kwana ɗaya ma a halin lafiya be kusanceta ba.
....


**********

.
.Cikinta ya girma sosai,haihuwa ko yau ko gobe,kayan haihuwa ba wanda ba'a tanada ba,shiyasa suke ɗan fita lambun gidan yawon motsa jiki.

Yauma kamar kullum bayan sun dawo daga lambun sunyi wanka yana kimtsata tasa hannu ta shafo sajen fuskarshi tace"Ashe wannan ɗan aljannar megari yake ƙoƙarin auramin naso in cuci kaina,wai harda fitowa bariki"gaba ɗaya suka kwashe da dariya,ashrab yace"bariki ko ta gani ta faɗi aka buga mana ita muka gani"

Duka takai mishi suna dariya,tace"gaskiya,zanso ganin zaman aure tsakanin habu da amira ko ba komai zaa ci dariya"

"ba kaɗanba,dan na fahimci yawon barikinma amirar ce jagaban komai"


"wallahi fa wai dan duk mu gujewa auren ɗan megari,danni lokacin kunya nakeji ace anyi biyan bashi dani"


"mahaifinki beci bashin kowa ba,sun tsara hakane shida megari,lokacin da yake gargarar mutuwa,sabida ƙaninsa so yake ya aurawa ɗansa ke,shikuma mahaifinki beso,shine megari yace zeyi komai dan ganin hakan bata faruba,shine ya ƙirƙiro cewa yana bin mahaifinki bashi,ta hakane zece sede aba ɗanshi auranki,ta hakane kawai ƙanin mahaifinki ze bari ayi cikin sauƙi tunda baze biya bashin mahaifin naki ba,to nima alokacin da naji lavarin zaamin auren sena nuna banaso,sena ƙauracewa gidan baki ɗaya dan alokacin itama hajiya zancanta kullum sena auri sameera ashe de zaɓi nagari megari yamin naso cutar kaina"ya ƙarasa maganar yana jan hancinta.
.

Haka sukai ta tsokanar juna kan abubuwan da suka faru abaya suna darawa.


Ashrab be sanar da rumana shirin da yake musu ba,se da ranar tafiya tazo yazo ya sameta yafara shirya kayansu seda ya gama tass sannan yace to maman twins yunƙuro kitaso mutafi.

Ido ta ware tace ina zamu a daren nan,tayi tambayar tana yunƙurin tashi.


"canada"ya bata amsa.

"what,canada fa kace,toronto ko?"
.
"yess,acan zaki haihu,sabida kusamu kulawar data dace keda twins ɗina"ya bata amsa yana ruƙo hannunta.
.
.Sosai hakan ya faranta ranta dan tama rasa me zatace se kawao ta rungumeshi tana kukan farin ciki.

A waya duk sukai sallama da iyayensu,dama ashrab ya jima da faɗa musu,itace de bata sani ba,fatan aje lafiya adawo lafiya gami da fatan nasara sukai musu.


Kwanansu biyu da zuwa rumana ta haihu,inda ta haifi ƴaƴanta tagwaye duk maza masu kama sa ubansu.

Irin murna da farincikin da suke ciki abun bana wasa bane,adduoi yayi musu sannan yasa musu sunan megari da baban rumana,ake kiransu da, hamid da hammad.


Satinsu biyu acan kasancewar ƙasar kwai sanyi sosai,ashrab yay musu shirin dawowa nigeria,dan kar yanayin ya cutar masa da babies.

Anyi suna na gani na faɗa agidan megari,kowa murna yake da wannan haihuwa.


Rumana rayuwa ta sauya ita da mijinta,soyayya kullum sabuwa.


Anyi bikin amira da habu,inda suka tare a sashin da megari yasa aka gina musu acikin gidansa se fatan Allah basu zaman lafiya,dan habu ya dena shaye shayen dayake ya natsu .


Hankalin kowa akwance yake ga ƴaƴansu masha Allah gwanin burgewa,dan kowa sonsu yake.


ALHAMDULILLAHI



GODIYA GA ALLAH DAYA NUNAMIN ƘARSHEN LABARIN NAN.



NAGODE SOSAI MASOYA ALLAH YA BAR ƘAUNA,INAYINKU OVER.
Surbajo fir life.

13 / 13