Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
yace"shi kanshi megarin da yayi tsayuwa irin ta daka agidansa da rayuwar ɗana bata salwanta ba,da matata marainiyar Allah bata shiga mawuyacin halin da takeba,ki sanar dashi ni zanyiwa nawa ɗan sitira,in matarshi ta kasheni da baƙinciki kuma shi se yami sitirar ni ɗanshi"yana kaiwa nan yasa kai yayi ficewarsa kota kansu be sake biba
Fasa komawa asibitin yayi ya koma sashinsu,bayan yasa megadi ya anso masa likkafani a masallaci,da kanshi yayiwa ɗansa wanka ya shiryashi,vayan ya ɗaukeshi a wayarshi yana zubar da ƙwallah ta tausayin ɗan da uwar.
.
Fito dashi yayi naɗe a darduma suka sallaceshi shida sauran maaikatan gidan,sannan ya sa aka haƙa rami acan ciki lambun gidan aka birneshi.
Sun gama kenan suna fitowa,me gari ya shigo da tawagar ƴan ɗaurin aure.
Ashrab ko kallon inda suke beyi ba,ya faɗa motarshi yana kuka ya fice daga gidan ya nufi asibiti gurin rumanarsa.
Muje zuwa
[10/18, 12:18 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*33*
Bayan shi megari yabi da kallo har ya gama ficewa daga gidan,mamakine fall zuciya da fuskar sa na wuceshi da yayi ba tare daya gaisheshi ba.
Mamakin be gama sakinsa ba hajiya ta rugo gareshi tana kuka ta zube agabanshi tana faɗin"na shiga uku ranka ya daɗe ka taimakeni ashrab zargina yake da mutuwae ɗansa wlh bansan komai ba akai"ta faɗi cikin matsanancin kuka.
Kamota yayi suka shige ɓangarenshi,dan inda suke kwai hayaniya itako se kuka take kamar ranta ze fita.
"tun a baya nasha jan kunnenki game da lamarin yaranmu na zamanin nan,amma baki yarda ba,ke kina taƙamar ke kika haifeshi,kin mance da cewa zanen ƙaddararsa bake kika rubuta ba,bare ki goge ki sake wani"cewar megari bayan sun shiga falonshi sun zauna.
Kuka kawai take,dan ta rasa abinda ke mata daɗi aranta.
Haka Ya sata agaba yana ta mata faɗa da kuma nusar da ita abinda take ba daidai bane.
*********
Ashrab gidan su Rumana ya biya bayan fitarsa daga gidansu.
Koda inna ta ganshi sosai ta tsorata da yanayin nasa dan bata saba ganinsa haka ba,a daddafe suka gaisa bakinta har rawa yake gun tambayarsa .
"magaji ya kuma rumanar take"
Hawayene suka biyo idanunsa wanda tunda komai ya faru ya gaza dena zubar dasu sabida ɗacin da yake ji a zuciyarsa
Sosai hankalin inna ya sake tashi tace "ta mutu ne?"
Girgiza kai yayi a sanyaye yace"ta haihune inna,amma ɗan ya koma ita kuma tana asibiti acan cikin kano ana kulawa da lafiyarta"ya faɗi hawaye na ƙara zubowa a idanunsa.
Tausayinshi dana rumanar ne suka baibaye inna tabba rashin ɗa akwai zafi,musamman na fari da duk angama sa rai.
"ka kwantar da hankalinka,komai kaga ya faru da bawa to da sanin Allah,Ita rumana Allah ya bata lafiya,shi kuma Allah yajiƙansa yasa me ceton mune,"
Tashi yayi yace "muje inba na kaiki wajenta"
Bata tsaya yin komai ba ta miƙe ta bishi abaya zuwa Motarshi gidan baya ta shiga shi kuma yashiga gaba yaja suka ɗau hanya zuwa asibitin.
Koda suka isa asibitin sosai inna ta tausayawa rumana a halin data sameta,wanda duk yadda taso kar tai mata kuka seda ta sata kukan.
Likitanne,ya kira ashrab office ɗinsa inda yake shaida mas"madam ta wahala kuma bakin mahaifarta for now be rufeba,akwai buƙatar ta jinkirta sake ɗaukar wani cikin zuwa nan da shekaru uku masu zuwa, dan asamu komai nata ya koma daidai duba da irin wahalar data sha"
Shuru yayi yana sauraron likitan har ya gama bayaninsa kai kawai yake gyaɗa masa seda likitan yace"family planning zakuyi koko me?"
"Base munyi planning ba,Allah's plan is the best ,but zan kula sosai"
Ɗakin da aka kwantar da ita ya dawo bayan sun gama mgn da likitan
Sosai ya tausaya mata ganin lokaci guda har ta rame tayi fari tsabar wahalar data sha.
Kayan daya ɗauko mata ya ajiye yace a tausashe"inna a sauya mata wannan kayan na jikinta sun lalace."
."to magaji zaa sauya mata amma wannan yanayin da take ciki lafiya ko naga tunda mukazo baccin kawai takeyi"cewar inna cikin damuwa.
"allurai sukai mata wanda insha Allahu cikin dare zata iya farkowa kamar yadda likitan ya sanar dani"
"to Allah yasa"ta faɗi a taƙaIce.
Wasa wasa seda rumana ta kwana uku a asibiti kamin jikinta yayi sauƙi,kuma ashrab da inna ne ke jinyarta,se yayarta Aisha dake zuwa ta yini,
Sosai rashin abinda ke cikinta ya dameta musamman in ta tuno lokacin daya iso duniya bata da ikon rufeshi har sanyi ya kashe mata shi seta sake rushewa da kuka.
Se ashrab da inna sinyi da gaske suke iya rarrashinta.
Muje zuwa
.Surbajo for life.
[10/18, 8:45 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*34*
Koda aka sallamota gidan innarta yakaisu da kanshi,kuma ya tanadar musu da duk abinda zasu buƙata koda bayanan.
Bayan ya kammala komai ne ze tafi inna ta basu guri shida rumana.
Zaune take gefen gado tayi tagumi hannu bibbiyu abin duniya ya isheta,kusa da ita yaje ya zauna sannan ya kamo hannunta,ɗago fararan idanunta tayi tana ƙare masa kallo kamar wacce zaa sace mata shi.
Shima kallonta yake a sanyaye yace"rumana tafiya zanyi yanzu me zaki bani tsaraba?"ya faɗi yana wasa da hannunta,
Kauda kai gefe tayi sannan tace"ba komai Allah kaika lfy"
Ɗan nazarinta yayi na ƴan mintuna sannan ya sauke ajiyar zuciya yace a tausashe"kiyi haƙuri rumana,nasani baa kyauta miki ba amma ƙaddarace daga Allah ki ɗaure akwai abinda Aɗlah ke nufi da hakan kedai kisa ido ki kalla,"
A sanyaye ta ɗago idaninta ta dubeshi tace a raunane"kaji nace ma wani abune,?"
"Ko bakice ba rumana zuciyarki na furtawa nasani,ina matuƙar ƙaunarki rumana ki daure kiji sauƙi in dawo mutafi tare abujar kinji"ya faɗi yana murmushi.
"uhmm abuja kuma?to ni kuma asuwa dazanje abuja,?"ta faɗi tana yamutsa fuska,gamida har da idanuwa.
"kije kimun abubuwa da yawa,rumana rayuwata tafi inganta in kina kusa dani,don Allah ki amince mun in nadawo"yafaɗi cikin magiya.
"to ba akwai amaryarka ba agidan ni me zan maka"
Janyota yayi gaba ɗaya jikinshi yace yana shafa cinyarta"kimun wanka,kimin girki,ki goyani ki ɗaukeni kibani abinci abaki ke harma ki ƙaramin da wannan,"ya faɗi yana me cusa hannunshi tsakiyar cinyoyinta ya taɓo haq ɗinta yana wani kashe mata ido.
Azabure ta miƙe daga jikinshi alamu tsoro ƙarara a idanunta tace bakinta na rawa"wancanma tsautsayine da rashin sani yanzu ko ay na sani bazan sake ganganci nan ba"
Da sauri ya janyota jikinshi yana dariya yace "wasa nake miki babyna ay bazaa kuma ba,kawai de girkin nakeso naki"
"amaryarka ta dafa maka mana"ta faɗi tana turo baki gaba.
Murmushi yayi dan ya fahimci kishi ne ya taso mata,yace yana riƙe kymatunta"uwargida agidana rumana ce,amarya agidana rumana ce,girkinta kaɗai"
Ganin ya isheta da surutune yasa tace "ni bacci nakeji yanzu in baka tafi ba in na farka maci gaba da maganar"tana kaiwa nan ta juya tayi kwanciyarta haka badan yaso ba ya kamo hanyar abuja cike da kewar rumana.wanda se alokacin ya tuno ashe shi ɗin angone na sameera.
Muje zuwa
.Surbajo for life.
[10/18, 9:24 PM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*35*
Shigar yamma yayiwa Abuja,inda kai tsaye gidanshi ya nufa dik ranshi ba daɗi,sabida baro rumana da yayi a can.
Ko takan sameera be biba ya wuce ɗakinshi,dan ya ɗan watsa ruwa ko zeji sanyi ajikinshi.
Ya fito daga wankan kenan ɗaure da tawul yaganta ta shigo ɗakin sanye da wasu nighties wanda basu da maraba da tsirara,tana wani taku kamar zata karye.
Ko kunyar ya ganta ko ta ganshi a haka bata ji,ƙarasawa ma tayi jikinshi,tana wani murmushi me narka zuciya,har wani karyar da kai gefe take.
Sosai ta burgeshi dan ba laifi itama haɗaɗɗiyace in babu rumana,kallonta yake,dan ta ƙawata idonshi,amma se yayi ta maza yace"lafiya kike kallona ko na sauya ne?"
Murmushi tayi tana wani kashe ido tace cikin salon siye zuciya"ka sauya mana daga ranar daka tafi zuwa yau,shiyasa nake kallonka nesa nesa,kar in kuma shan tafi"ta ƙarasa cikin shagwaɓa.
Murmushi yayi yasa hannu ya matso da ita,jikinshi,sosai ya riƙe ƙugunta yace"matso kusa sosai ki ƙaremin kallo,ina tare da rumana ay dole kiga sauyi sosai,kuma tafi ɓatanci gareta ne bana so shiyasa kika sha shi rannan,amma in kin iya bakin ki zuma zan baki ba tafi ba"
Sunne kanta tayi a ƙirjinshi tana murmushi wanda azahiri zuciyarta tai mata zafi da jin abinda ya faɗi game da rumana.
Hannunta ya kamo ya miƙa mata tawul ɗin da yake goge ruwan jikinshi amsa tayi ta ci gaba da goge masa har ta gama tana wani manna masa boobs ajikinshi,da sunan jan hankali.
Tana kammalawa ya feshe jikinshi da turaruka masu ƙamshi ta haye gadonshi,juyawa tayi asanyaye zata bar ɗakin dan ta fahimci rumana tayi nisa akomai nashi,
Har takai bakin ƙofa tausayinta ya kamashi,yace daga kwancen da yake"shine kuma zaki tafi,ko ke baki iya tarbar angon naki bane,ba abinci bare kuma aymin tausa"ya faɗi yana mata murmushi.
Itama murmushin tayi sannan tace"wallahi ka tambayi mummy ni ban iya ko kunna gas ba bare batun girki tinda ka tafi a restaurant nake siyowa kuma bansan zaka dawo ba da na siyo sa kai"ta faɗi ba tare da kunyar komai ba.
Murmushi yayi yace"rumana ta iya girki banda matsala da rashin iyawarki,oya zo ki kwanra anan"ya faɗi yana nuna mata gefenshi.
Haka ta taka ba tare da kinyar komai ba taje ta haye gadon kusa dashi tai shuru.
Hannu yasa ya jata jikinshi sosai ya haɗeta da jikinshi ya shiga shaƙar ƙamshin jikinta itako se ƙara zaƙewa takeyi azuwan ita ta waye kanta ba dihu.
Sannu a hankali yake matsa mata ƴan ƙananun boobs ɗinta wanda jin daɗin hakan
yasa take sake gantsarosu gaba gaba.
Haka Yayta sarrafata har yasamu ya biya buƙatarsa,sede wani ya rigashi samar da ramin,ga mamakinsa beji zafinta ba sosai dan yasan baa ɓari akwashe dika,rawar kan sameera tayi yawa dama abune me wiya .
Zare jikinshi yayi yaje ya sakarwa kansa ruwa Yana Allah wadai naka ya lalace.
Itako shuru tayi a gado ranta fess dan dik mazan data muamalanta bata taɓa samu gwarzo kamarshi,bata damu da rashim budurcinta ba,dam ita wayewace asan juna awaje ba laifi bane.
Koda ya fito wankan kan doguwar kujerat yaje yayi kwanciyarshi yana tuno zumar daya kwasa agurin rumanarsa,
Sameerah a kunyace ta miƙe itama ta shige wankan Ashrab tsaki yaja gamida kauda kanshi gefe.
Muje zuwa
.Surbajo for life.
[10/19, 10:06 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*36*
Kamin ta fito ma shi bacci yayi awon gaba dashi,dan bega abin sa damuwa aransa ba tunda ba rumanarsa bace.
Koda ta fito sosai tayi mamakin baccin nasa dan so tayi ta tambayeshi ya yaji ta,amma kuma ya kwafsa mata ya kama bacci.
Siririn tsaki taja sannan ta wuce ɗakinta,da nufin ta sauyo kaya ta dawo gurinshi su kwana.
Fitowarta daga wankan ita ta farkar dashi amma ko kusa be nuna mata ya farka ba,shiyasa tana fita ya miƙe yaje yasawa ƙofarsa key,ya dawo yayi kwanciyarsa.
Wasu tsinannun kayan bacci ta sako ta dawo ɗakin na Ashrab sede koda ta murɗa taji arufe hakan be mata daɗiba,dole ta koma ɗakinta ranta na mata ciwo.
Da gari ya waye wanka yayi ya shirya dan tafiya gurin ayki,wanda kusan kullum se ankirashi daga office danma ta email yake handling komai dake wakana a office ɗin.
A Falo ya sameta ta harɗe ƙafa,cikin wasu ƙananun kaya masu kyau,tayi kyau kuma ba laifi,tana ganinshi ta miƙe da sauri tazo inda yake,tana wani kakkarya jiki,tace cikin kirsa,"ya kake?"
"Lafiya"ya bata amsa ataƙaice,
Ɗan ƙyaɓe fuska tayi ta shige jikinshi tace"am so sorry,nasan haushin abinda kaji jiyane aranka ko,wlh school life ne, kayi haƙuri"tayi mgnr kamar zatayi kuka.
..
Cikin rashin fahimta yace"me naji jiyan?"
"Anriga ka disvergin ɗina"
Dariya yayi me ƙayatarwa sannan yace"karki samu damuwa sameera,ay kinsan bariki alalen geroce,ke baki iya ba shiyasa ta kwaɓe miki,hajiyata na aurowa ke,so koma aya kike haka zan zauna dake banda damuwa da wani verginity naki,rumana kawai,kuma ta bani nata,mafi tsada da daraja,so ni baki ɓatan ba"ya faɗi fuskarsa ɗauke da faraa.
Sororo tayi tana kallonshi,dan sosai ya bata mamaki bakinta har harɗewa yake tace"amma ay maza najin haushi in basu samu matarsu vergin ba,kai meyasa bakaji ba"
"suna jin haushine sakamakon sunsa rai da zasu sameta vergin ɗin,kuma uwa uba suna sonta,niko kinga ko ɗaya banayi akanki,bansa rai zan sameki vergin ɗinba kuma ni ba sonki nake ba,biyayya nakewa hajiya,to in naji haushi inamasonki kenan shiyasa nake kishinki,"
ɗaga kafaɗa tayi ta taɓe baki tace"anyway ni ina sonka,kuma ya wadatar dani,tunda hajiya na sona,chapter close,ni yunwa fa nakeji "ta faɗi tana murmushi dan tasan duk abinda ya faɗa akanta ƙarya yake,shiyasa be dameta ba.
"kije ki siya mana inda kike siyowa,bani da case"yana kaiwa nan ya ajiye mata kuɗi masu yawa yasa kai yayi ficewarsa,ransa fess,dan tun asuba yayi waya da rumanarsa rigimammiya.
Sameera bata damu ba,ta koma ta ɗauko after dress ta saka,sannan ta ɗauki key ɗin motarta da aka kawo mata washegarin kawota,taja tayi ficewarta inda yay mata daɗi ko ina tasani.
Ashrab ayyuka sun masa yawa a office gashi yana son kiran rumana video dan yaga jikin nata duk ba hali,se wajen shida na yamma ya kamnala ya baro office ɗin agajiye.
Restaurant ya biya yayi order abinda zeci sannan ya wuce gida.
Ga mamakinsa,tana zaune a falon tasha kwalliya sede ledoji da robobin take away baja baja a falon ba gyara, ita ko fess da ita.
Da ɗan gudunta ta ƙaraso inda yake ta rungumeshi tana faɗin"barka da zuwa yallaɓai"
Rungumeta shima yayi yana faɗin "sannu ya gida?"
Ɗan ƙara shigewa jikinshi tayi ta langaɓe tace"ba daɗi gaskiya"
"se a hankali zaki saba,"ya bata amsa gamida rabata da jikinshi ya wuce ɗakinshi,dan ya kimtsa.
Wanka yayi yayi sallah sannan yaja abincin shi yaci yasha ruwa,sannan ya fito cikin takun na ƙasaita
A Falon ya sameta tana kallo,cikin rashin fahimta ta dubeshi ganin ze fita tace"ina zaka kuma by this time around?"
"Part ɗin matar gidan zani ko kina da saƙo?"
Cikin rashin fahimta ta miƙe tace"matar gidan kuma,to nan fa?"
"Nan naki ne wancan nata ne,"
Shuru tayi dan tasan in tace zatai mgn ɓata mata rai zeyi a banza shiyasa tace a sanyaye.
"zan iya raka ka?"
"Why not"ya bata amsa yana murmushi.
binshi tayi da sauri zuwa sashin na rumana wanda ya gaji da haɗuwa,dan yafi ko ina kyau a gidan.
Muje zuwa
.Surbajo for life.
[10/20, 7:45 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*37*
Suman tsaye tayi lokacin da tai arba da part ɗin na rumana sabida ƙarshe ne gurin haɗuwa,
Duk da kasancewar ta ƴar gidan masu hali hakan be hanata ganin kyan ɓangaren rumanar ba.
Cikin farimciki ya dubeta yace"to ya kika ga ɓangaren nata?"
"Beautifull"
ta bashi amsa a gajarce,
Be bi ta kanta na yaje ya haye kan sofa dan yayi waya da masoyiyarsa.
A sanyaye sameera tace "to meyasa baka haɗemu anan ba? ko acan"
ɗago ido yayi ya kalleta sannam ya bata amsa da cewa"nan shi na ware dan mata ta,can kuma nida abokaina, ƴan uwanki suka zaɓa miki can ni ba ni bane"
"to ni nan nakeso indawo daga yanzu"ta faɗi ranta aɓace.
"zaki dawo in ta amince amma mubar maganar har zuwa ɗokacim dawowarta"daga haka be sake ce mata komai ba ya danna kiran wayar ta rumana.
Ta jima tana ringing kamin ta ɗaga,cikin siririyar muryarta gwanin burgewa tace a shagwaɓe.
"ya office ɗin?"
Langaɓewa yayi kamar tana gabanshi yace "ayki ba daɗi rumana ga kewarki kullum ƙaruwa take pls yaushe zanzo mu taho ne?"
Turo baki gaba tayi sannam tace"ni fa bana son kace haka raina beso"
"tuba nake gimbiyata"
Sameera dake tsaye tana sauraronsu Ficewa tayi fuuuuh dan ya bata haushi kulawar da
yake ba rumanar ta gaza jurewa dan gani take da biyu yake yin wani abun ma.
Haka yay ta jan rumanar da hira har ta sake suka shiga yinta bada wasa ba,wacce yawanci Ashrab ɗinne ke kawo hirar ita kuma ta tayashi
Se misalin sha biyu na dare sukai sallama shima dan rumanarca
Koda ya shigo sashin na sameera bata falon dan haka ɗakinshi ya wuce da zummar yayi brush ya kwanta.
Sede yana shiga ya sameta tayi ɗaiɗai agadonshi, cikin wasu arnayan kayan bacci masu tada hankali nan take.
Kauda kanshi yayi daga kallonta yace aɗan fusace"ke da kika baroni acan meye na shigomin ɗaki yanzu in bazaki damuba kizo ki fice pls i need privacy"ya faɗi yana nuna mata hanya.
Tasowa tayi cikin takun ɗaukar hankali ta iso gabanshi,kafaɗarshi ta dafa,tace cikin siririyar murya."kace in bazan damuba in fita,to kuma gashi zan damun in na fitan ya za'ayi kenan?"
ƙare mata kallo yayi mace har mace amma ba class koda kuwa pre nursery ne.Tsaki yayi sannan yace,"bani da damuwa da hakan,dan haka kije naki ɗakin,I don't want to repeat myself"
"ka lasamin zuma abaki kuma shine zaka goge,ni gaskiya inada buƙatarka yanzu,ka biyamin buƙatata first"ta faɗi tana kamo shi.
Ƙare mata kallo yayi ya ajiye wayarshi gefen gadon sannan yajata da ƙarfi zuwa kan gadon,wani nishaɗine ya kamata ganin taci galaba akanshi har wani cije baki take
Komai da ƙarfi yake mata,kamar ya samu jaka,me makon daɗi se akasin hakan,tun tana kukan daɗi ta koma na neman agaji,amma ko ajikin ashrab,kutsata yake iya ƙarfinshi,ɗuwawukanta ko sunci duka bana wasa ba duk azuwan style ne na ɗaukar hankali.
Roƙonshi take ya barta amma bega ze iya ba,seda yay mata gurzar da ko da wasa ya nemeta seta gudu sannan ya ƙyaketa,ya tashi yayi shigewarshi toilet wanka.
Sameera ko kuka tayi shi kamar ba gobe,dan ko maƙiyinta bata masa fatan haɗuwa da ashrab a fannin auratayya.wannan azaba dame tayi kama.
Da jan ɗuwawu ta fice daga ɗakin nasa zuwa nata,ta jima acikin ruwan zafi tana gasa ƙasanta tana kuka da danasanin zuwa ɗakin nasa.
Se leƙawa take a madubi taga ko gurin yana nan dan ji take kamar ɓarewa yayi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
[10/21, 1:14 AM] zahrasurbajo1: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*38*
Haka rayuwar taci gaba da tafiya,rumana na gidansu tana samun kulawa,a gurin innarta,yayin da ashrab ya saki bakin aljihu yake hidimta musu da duk abinda yadace.
Hajiya mahaifiyarshi da abokiyar zamanta har gida sukazo diba rumanar kuma ba laifi ta saduda,haka innar rumanar hannu biyu ta tarbesu,da zasu tafi suka ajiye abin arziƙin da suka