Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
a mafarki ta tsikayo muryarshi,a zabure ta ɗago jajayen idanunta da suka ci kuka suka more.
Ya firgita da ganinta a hankali ya furta"rumana ta kece?"da sauri ta gyaɗa mishi kai bece komai ba ya kamo hannunta suka shiga cikin gidan.se kuka take.
Kai tsaye babban ɓangaren gidan daya gina dan iyalinsa in yayi aure ya kaita,seda suka shiga falon sannan ya saki hannunta dan gani yake kamar gizo take masa wanda ta saba yimasa bayan tafiyarta.
Ashrab ya kamu da son rumana akaro na farko a rayuwarsa,tun bayan tafiyarta ya tabbata haka,sede ya rasa inda ze ganta,driver da ya kaisu gida,bayan ya dawo ya kwanta rashin lfy ya rasu,kuma shi dama be taɓa tambayarta daga wanne gari take vare yaje nemanta,kwatsam se gata Allah ya kawo masa har gida.
Mije zuwa
Surbajo for life.
[10/17, 9:19 PM] bariki500: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Duk me buƙatar wannan littafi to ya hanzarta siyansa a cikin satinnan,dan in Allah ya kaimu 23 ga watan nan, ze koma normal price wato 500,vip kuma 1k,kar ku bari ayi baku*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044,Katuro shaidar biya tanan,note banda recharge card,banda recharge card*
*11*
Zaunar da ita yayi akan kujera,sannan ya zauna a hannun kujerar,yace yana me rarrashinta"Rumana me ya sake raboki da gida yanzu kuma?me ya faru?"ya faɗi cikin taushin murya.
Share hawayenta tayi sannan tace cikin kuka"kawunane yamin auran dole wata huɗu kenan,shine nikuma na gudu bana son mijin"tasake rushewa da kuka.
Wani baƙin ciki ne yaji yana taso masa me tururi tun daga ƙasan zuciyarsa"rumana tayi aure,wani ya rigashi saninta"idanunsa ne sukayi,ja,shuru yayi ya kasa magana,muryartace ta katse shurun inda yajiyota tana faɗin
"shiyasa na fito yawon iskanci dan"wani wawan mari ya ɗauketa dashi ta faɗo daga kujerar,dan yasan nufinta wato ta fito karuwanci
Kuka ta fashe dashi, ta dafe kumatun,rasa me zeyi yayi dunƙule hannun daya daketa dashi yayi, ya furzar da iska,yace ransa a ɓace"ko da wasa kika kuma ikrarin yawon iskanci,bazamu shiryaba,kamin zuwanki nan gurin wa da wa kika biya?"ya faɗi cikin ƙaraji.
"wallahi banje gurin kowa ba,nan kawai nazo"ta faɗi a tsorace,idanunta ya kalla ya gano gaskiya ta faɗi.
Ficewa yayi a falon zuwa kitchen ɗin wancan ɓangaren,abinci ya ɗauko wanda me aykinsa ya dafa,ya kawo mata plate guda,da ruwa da juice.
Ya ajiye agabanta,sannan yace"maza ki cinye shi duka,bari inje inyi wanka in dawo"ya faɗi fuska a murtuke.
A tsorace ta gyaɗa masa kai,alamun amsawa,sannan yasa kai ya fice a ɓangaren.
Nashi ya koma,ya shiga toilet ya sakarwa kansa ruwan sanyi ko zeji sauƙi a zuciyarsa, amma abun ba sauƙi.
Ya kwashe fin awa guda yana sakarwa kansa ruwan kamin ya fito daga toilet ɗin.
Shiryawa yayi,ya ɗaura alwala ya fice masallacin ƙofar gidan nasa dan gabatar da sallar magrib.
Itako bayan fitarsa abincin taja taci ta ƙoshi,sanban ra fara bulayin neman toilet,Allah yasa tagani ta shiga ta kama ruwa sannan ta ɗauro alwala tazo tayi sallolin kanta sannan ta ɓingire agurin tana bacci.dan agajiye take.
Seda akayi ishai sannan ya komo gidan,ɓangaren da take ya koma,koda ya shiga samu yayi taci abincin kuma ta ɓingire agurin tana bacci.
."wai wannan ƴar yarinyar ce zaa yiwa aure dibi yarinta tsababa atattare da ita,amma wai shi mijin nata har yaga macen daze aura anan" wani huci ya futar bayan ya gama tunanin,
Kwashe kwanukan yayi daga gabanta,sannan yasa hannu ya ɗauketa cak daga inda take kwancen ya haura da ita sama inda ɗakunan bacci suke yasata aɗaya,kan wani lafiyayyan gado,ya kwantar da ita,sannan ya dawo falon saman ya zauna ya ƙara nutsawa tunani.
"tabbas rayuwar rumana akwai buƙatar faɗaɗa ilimi,da sata makarantu dake wayar da kan mata irinta,wannan shine abu na farko daya kamata ace yayi mata amatsayinsa na masoyinta,yasan ta wannan hanya kawai ze iya inganta rayuwarta,yasan in tasan kanta zata gujewa auran dole,koda kuwa ta hanyar fansan kanta ne"wannan tunani shi ya bashi ƙwarin guiwar bata mafaka agidansa.
Rumana ko baccinta tasha ta ƙoshi,ba tare da tunanin komai ba,harda munshari.
Se da asuba yaje ya ƙwanƙwasa mata ƙofa sannan ya wuce masallaci,dan shi zaune ya kwana a falon.
ko da ta farka ta ganta a wannan ɗaki na alfarma,sosai,mamaki ya kamata,dan tasan ita ba anan ta kwanta ba,to ya akayi ta dawo nan ɗin?
Rasa amsa tayi hakanne yasa ta sakko a gadon ta shiga toilet.wanka tayi sannan tayi sallah,
Da laluben hanya ta samu ta gano inda step yake,dan seda ta leƙa ta window sannan ta fahimci a sama take.
Tana gama sakkowa shi kuma yana shigowa,yayi wanka ta kimtsa cikin shigar zuwa office,
Durƙusawa tayi har ƙasa tace masa "barka da asuba"
Murmushi ta ƙirƙiro dan be kai zuciyarsa ba,da zaran ya kalleta se ya tuno da auran dake kanta se yaji zuciyarshi ta ɓaci.
"lafiya lau,ya gajiyan hanya"ya faɗi yana murmushin.
Shuru tayi bata bashi amsa ba,ta sunkuyar da kanta ƙasa.
Ɗan nazarinta yayi na ƴan sakwanni,ya fahimci tana jin nauyinsa.
"zanje wajen ayki yanzu,duk abinda zaki buƙata akwai anan kar ki sake ki fita daga nan,wancan ɓangaren abokaina na zuwa koda yaushe,,kuma ki zama cikin shiri gobe zan kaiki makaranta ki faɗaɗa iliminki,kisan illar dake cikin gujewa iyaye"ta faɗi yana nazarinta,
Shuru tayi,dan ita har ranta ba karatu tazo yi ba,iskanci ta fito da kuma ze taimaketa yakaita inda zatayi data fi so,bawai makaranta ba.
"ko bakya son karatun?"ya tambaya
"ina so"ta bashi amsa a tsorace,
"good,ki zama cikin shiri,se na dawo"
"Adawo lafiya Allah ta tsare"ta faɗi cikin siririyar muryarta.
Wani sanyi yaji ya ratsa zuciyarsa,jin abinda tace masan sosai adduar tai masa daɗi,dan haka daɗin har kan fuskarsa seda ya bayyana yace "amin ƙanwata"
Ficewa yayi gudun kar yay latti,tana jin tashin motarshi,kan kujera ta koma ta haye ta lumshe idonta tana tunano rayuwarta.
[10/17, 9:19 PM] bariki500: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
_DAGA GOBE 25 GA WATAN DA MUKE CIKI INSHA ALLAHU KUƊIN WANNAN LITTAFI YA KOMA 500,KARKI BUƘACI RAGI BAAYIBA KIJI HAUSHI_
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*12*
Koda yaje office bashi da wani kuzari sosai,amma haka ya daure yaci gaba da aykin nasa,amma zuciyarsa cike take da tunanin makomar rayuwar ummu rumuna.
Ranar da wuri ya baro office kai tsaye makarantar da yake son sata aciki yaje ya tanadar da komai da zaa buƙata,sannan ya wuce shoperite ya siyo mata duk abinda yasan babu acikin gidan nasa.
Da magriba ya iso gida,a masallaci ya tsaya ya gabatar da sallah sannan ya shiga gidan.
Rumana wacce ta yini shan madara da milo,jin dawowar shi sosai taji daɗi aranta dan dama zaman guri gudan ya dametan.
Da sallama a bakinsa,ya tura ƙofar falon ya shiga,zumbur rumana ta miƙe tsaye tana raba idanu.
Satar kallon hannunshi tayi taga akwai ledoji a hannunsa,da sauri taje ta rusuna ta amshi ledojin gamida yimasa sannu da zuwa.
Kan kujera yaje ya zauna yabita da kallo,gaba ɗayanta ma shi tausayi take basa.
Tunani yake aransa kamin daga bisani ya kawar da tunanin yace
"rumana ya gida?ya baƙunta"ya faɗi yana murmushi.
Ƙara sunkuyar da kai ƙasa tayi sannan tace"lafiya lau ya ayki?"
"Ayki ba daɗi rumana,ko zaki dinga tayani?"ya tambaya yana nazarin yanayinta.
Murmushi tayi sannan tace a kunyace"ayki ay se me shi,ni rumana ba abinda zan iya game da aykin naka"
"karki damu bari inyo wanka in dawo,kinci abinci?me kika girka mana ne?"yay mata tambayoyin yana me ƙureta da shanyayyun idanunsa
Ba tare da tsoro ko tunanin komai ba tace"madara kawai naita sha in naji yunwa,ni ba girki nayi ba"
"yanzu rumana ace madara abinci ce?to maza ki ɗauki wainnan ledojin kikai ɗakinki ki duba kigani in akwai wani abu da kikeso ki faɗamin bayan wainnan ɗin ,bari inje in kawo miki abincin"yana faɗin haka ya miƙe ya fice daga sashin zuwa nashi.
yana fita ta kwashi kayan ɗaya bayan ɗaya tana kaiwa ɗakin nata,bayan ta gama ne ta fara buɗewa taga ko menene aciki.
Kama daga ɗogayen riguna,panties da bra,always,hijab da takalma na ado,se sauran kayan maƙulashe.
Kunyace ta kama rumana dan ita sa bra baya daga cikin abinda ya dameta,to ko shiyasa ma ya siyo mata bra ɗin,dan ita haka take yawo da nonuwan nata babu bra,shiyasa baa fiye ganin girmansu ba.
Ajiyewa tayi dan bata ma san yadda ake sata ba,dan bata taɓa gwadata ajikinta ba.ɗaya daga cikim dogayen rigunan ta ɗauka da pant,se turarukan daya sako mata aciki, masu rikita zuciya,dan ko acan gurin siyarwa cewa yayi turaren mata yakeso shine aka bashi su.
Wanka tayi ta dawo tayi kwalliya,masha Allah abunka da me kyau,take ta fara haskawa,tana walwali,rigar ta ɗauka ta saka gamida pant,rigar me bin jikice,nan ko ta bayyana aynihin kyawun surar rumana.
Shekarunta sha biyar ta shiga ta sha shida amma cikar halitta kamar ta shekara ashirin,wannan rigar sosai ta bayyana rumana a cikakkiyar budurwa,
Sede nonuwa atsaye ba bra,koya ta motsa suma motsawar suke.feshe jikinta tayi da turarukan sannan ta tsaya gaban mudubi da ƙara gyarawa da kyau,ganin tayi kyau ne yasa murmushi kamata.
Gashin kanta har gadon bayanta,baƙi me sheƙi,ga taushi,tajeshi tayi ta shafa masa mai.
Tana ƙoƙarin ɗaura ɗankwalin tajiyo muryar Ashrab a falon saman yana kiranta
Da sauri ta buɗe ƙofar tana faɗin"na'am,gani nan"ta nufeshi da ɗan gudunta.
Waigowa yayi,da sauri sakamakon ƙamshin da yaji,arba yayi da rumana cikin shigar dabe taɓa kawowa zata saka ba,
Tun daga kan ƙafarta yake ƙare mata kallo,sosai shaiɗan ke ƙara ƙawata mishi ita a idanunsa,,nonuwanta ya tsure da ido,yaga suma shi suke kallo,da ƙyar ya dubeta yace cikin dasasshiyar murya.
"ina bra dana siyo miki,meyasa baki saka ba?"
"Wallahi ban iya sawa bane shine yasa bana sawa."tabashi amsa a kunyace.
"muje ingani ko ni zan iya sa mikin"ya faɗi cikin salon tada sha'awa,dan shi gaba ɗaya ya kwaɗaitu da ita,ga shaiɗan dake ƙara ƙawata mishi ita.
Ba tare da tunanin komai ba ta juya zuwa ɗakin nata,mazaunanta yadda suke juya haka hajiya kande ke masa a wando,tsabar shaawar data motso masa.
Daƙyar yake ɗafa ƙafarsa yabi ta a baya.suna shiga ta ɗauko bra ɗin ta miƙa masa
Muje zuwa
*Kwana biyu na tsaya saurarar ogane,kasancewar baya nan,shiyasa aka jini shuru*
Surbajo for life.
[10/17, 9:19 PM] bariki500: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
_DAGA GOBE 25 GA WATAN DA MUKE CIKI INSHA ALLAHU KUƊIN WANNAN LITTAFI YA KOMA 500,KARKI BUƘACI RAGI BAAYIBA KIJI HAUSHI_
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*13*
Koda suka shiga ɗakin kasa ɗauko bra ɗin tayi,dan ita bata taɓa jin inda namiji yasawa mace bra ba,hakanne yasa ta tsaya agaban kayan ba tare data ɗauko ɗinba.
Ƙarasawa yayi kusa da ita yace a tausashe,"ɗauko wacce kikeson sawa mugani"
Shuru tayi dan yanzu da takejin saukar numfashin shi a wiyata wata irin kasalace ta kamata,dan haka runtse idonta kawai tayi batace komai.
Ƙara matsawa yayi kusa da ita,yazamana mazaunanta na gogar setin hajiya kandensa,ya sunkuyo da kansa kan kafaɗarta,yace "wacce kikeso?"
Ajiyar zuciya ta sauke gamida sakin jikinta anashi,bata iya cewa komai ba,"sun miki daidai?"ya sake tambaya,shima idanunsa a lumshe.
A hankali ya zura,hannayensa ya zagayo mararta,wata ajiyar zuciya suka saki atare,
hannunsa yay sama dashi ya shafo boobs ɗinta,yana faɗin"kinyi kyau"
Ummu rumana ta kasa hanashi taɓa jikinta duk da tasan haramunne,tunda tana da auren wani akanta,hasalima daɗi take ji in yana taɓatan,
Sakin mishi jiki tayi sosai yana latse ta ta duk imda yaso.
Be tashi fara dawowa tunaninshi ba seda suka haye gado ya zamana ba sauran sutura ajikinsu,da kukan da rumana take masa tana faɗin"duk da bana ƙaunar mijina,amma ni matarsa ce,kar ka shiga gonar sa don Allah"
Da ƙyar ya iya furta,"iskanci fa kika fito da auran naki"
"ay na fasa dan Allah kayi hakuri"
Yaso barin nata sede shaiɗan ya riga daya gama ingizashi shiga gonar da ba tashi ba(yadda labarin yake dole haka ze tafi se kunyi haƙuri).
Wani ƙarfin hali irin na ashrab wai harda adduar saduwa da iyali yake karantowa,
Rumana ihu take iya ƙarfinta kan ya ƙyaleta amma ina ko jinta ma bayayi,sukuwarsa kawai yakeyi.
Tun yana daurewa har de shima yafara tayata kukan dan niimar dayake kwasa ta musammancs.
Ya jima akanta kamin ya samu biyan buƙata,ya saurara mata,kuka ya saki dan se alokacin tsoron Allah ya bijiro masa,ya sake rushewa da kuka,na takaici yana faɗin"Allah na tuba wayyo ni Allah na kaico na,da matan banza ma ban taɓa zina ba yau gashi son zuciyata yakaini da yi da matar aure wacce mijinta be taɓa tarawa da ita ba wayyo Allah na"
.ya faɗi yana dukan kansa ajikin bango.
Rumana ma kukan take dan se yanzu take dana sanin baro gidan mijin ta,turrr da wannan ƙaddara data faɗa mata.
Zazzaɓine me zafi ya rufesa,dan haka a hankali ya dubeta hawaye na biyo idonsa yace"ki kintsa jikinki don Allah ki daure,nasan na cutar dake bama se kin faɗi ba,gona ba tawa ba sede tun kan me ita yaci amfaninta ni na fara sani wayyo Turr da cigaban rayuwata"ya faɗi yana kuka
Miƙewa yayi yasa kayansa a hankali ya fice daga ɗakin yana haɗa hanya,yabar ɓangaren yana me cigaba da kuka.
Rumana da ƙyar ta miƙe ta shige toilet,ta sakarwa kanta ruwan sanyi tana kuka gamida danasanin baro gida.
Wanka tayi tazo tasa kaya,sannan ta ɗauki jakar kayanta,wacce tazo da ita,ta fice daga gidan itama kukan take,gashi haq ɗinta zafi take mata tsabar gurzuwa da tayi.
Me gadi be hanata fita ba,koda ya ganta.
Tana fita ta haye napep tace jabi garage,ze kaita,ayko ba musu ya ɗauketa,se kuka take me napep ɗin ya ƙaddara ko mutuwace aka ayko mata.
Tana zuwa ko ta samu motar kano direct,da ƴan kuɗinta a jaka dan haka hayewa tayi dama mutum ɗaya suke jira dan haka tana shiga mota ta tashi.
Sinƙe kanta tayi acikin hijab tana ta shirgar kuka,ba tare dana kusa da ita yasani ba.
Ashrab
Yana shiga sashin shi wanka yayi da ƙyar sabida zazzaɓin dake jikinshi,da ƙyar ya fito daga toilet ɗin,ya faɗa gado yana ta istigfari yana hawaye jikinshi na kakkarwa.
A haka bacci ya ɗaukeshi wanda be farka ba seda garin Allah ya waye tangaras.
Salati yayi sannan ya diro a gadon jikinshi babu zazzaɓin sede babu ƙwari,toilet yashige ya ɗauro alwala sannan yazo yay sallah ya sake neman gafara Allah akan abinda ya aykata,
"bari inje in sata shirya kayanta in sata gaba in maidawa iyayenta, in fahimtar dasu illar auran dole dan zaman mu anan vaze yiwu ba"shine shawarar daya yanke da zuciyarshi.
Da ƙwarin guiwa ya kammala kimtsawa,sannan ya nufi sashin nata,jikinshi ba ƙwari sakamakon tuno abinda ya gudana tsakaninshi da ita.
Da sallama ya shiga falon,ya jima yana sallamar baa amsa ba shaiɗan ya fara kora sannan ya haura sama inda ɗakinta yake,shima sallamar yay tayi baa amsa ba hakanne yasa ya tura ƙofar yashiga,ga mamakinsa ba kayanta a inda yaga ta ajiye.
Agigice ya furta "Noooooooo rumana"ya juya da gudu zuwa gurin megadi,
Shima megadin agigice ya iso gabanshi dan ya tsorata da ganin ubangidan nasa a hakan.
"malam hadi ina rumana tayi?"ya tambaya a gaggauce.
"tun daren jiya ta fita"ya bashi amsa a tsorace.
Cakumoshi yayi yace "kana aykin me zaka barta ta fita,ohh shet,meyasa baka sanar dani ba"ganin ba mafita yasa ya sakeshi ya dafe kansa,dake faman yimasa ciwo ya koma cikin gida dan yasan ko ya bita tunda tun jiya ta fita baze ganta ba.
"why rumana,why all this,na bani na lalace"ya furta lokacin daya faɗa kan kujera.
Itako rumana shigar asuba taiwa gidan megari,wanda kwananta biyu da barinsa,habu daya duba be ganta ba ya ɗauka gidansu ta tafi,shine yasa ya bari in ta kwana biyu se ya bita,dan beson takurata da yawa.
Shiyasa ƴan gidansu basu san bata nan ba.har ta dawo.
A falo ta samu habun kwance yana baccj,sosai tausayinshi,a karo na farko ya dira zuciyarta,wasu hawayene suka sake wanke fuskarta.
Wucewa tayi zuwa ɗakinta ranta babu daɗi,sabida tsanar da tayiwa kanta da rayuwarta,istigfari ko tayishi ba iyaka.
[10/17, 9:19 PM] bariki500: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*ALALEN GERO*
*(BARIKI)*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
_FREE PAGES A 15 ZE TSAYA,NA ƊAUKA DAMA ZE KAI 20 NE TO A 15 LABARIN YA ISO INDA NAKE SON TSAYAWAR,ƊARI BIYAR NE GA ME SO YA TURO KUƊINSA,ƳAN MATA KUMA NAJI ƘORAFINKU ZAKU IYA SIYA,ABUBUWAN DAKE CIKI ZAA SASSAUTA KAMAR YADDA KUKA BUƘATA,SAURA PAGE ƊAYA FREE YA ƘARE,IN DAN KI SIYA KI FITAR MIN NE KIBAR KUƊINKI_
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
*14*
kan gadonta ta faɗa ta saki wani marayan kuka,me tsuma zuciya cikin kukan take faɗin "Allah na tuba ka yafemin,zan yiwa mijina biyayya,albarkacin haka Allah ka yafemin kura kuraina"ta sake rushewa da kuka.
Turo ƙofar ɗakin akayi bakinsa ɗauke da sallama,Allah sarki bawan Allah habu ne,ya shigo fuskarsa ɗauke da murmushi kamar kullum.
Tausayinshi ne ya kamata ta sunkuyar da kanta,murmushi yayi sannan ya miƙa mata hankicin dake hannunsa yace"gimbiya sarautar mata komai yayi zafi in aka barwa Allah ze wuce"
Ɗago dara daran idanuwanta tayi tana kallonshi wani tausayinshi na sake ratsa ta,durƙusawa tayi agabanshi tana kuka tace.
"mijina ka yafemin, na tuba,wallahi na shirya zama dakai har ƙarshen rayuwata kayafemin ɓatancin da nai maka,"ta faɗi tana kuka.
Mirmushi yayi yace" ni baki yimin komai ba in ma kinyi Koda bansani bane
to na yafe miki inde dan wannan ne share hawayenki "Ya faɗi yana murmushi.
Wani sanyi ne taji yana ratsata,tsintar kanta tayi da yi masa murmushi shima ya mayar mata.
"nagode sosai mijina"ta faɗi tana murmushi.
"Maza kiyi wanka ki fito kici abinci"ya faɗi lokacin daya fice daga ɗakin.
Yana fita wayar shi ya zaro sannan ya danna wata number gami da maƙe murya yace yana waigen hanyar ɗakin na rumana.
Ana ɗaga wayar bece komai ba yace" tafa fara sakkowa daga dokin ƙiyayyar auran pls do something, i need to be free from this dramer"
Daga can ɓangaren akace"kar ka kuma kirana akan wannan banzar yarinyar,in ta gaji da zama da kai zata tafi,look ka sanar da ita gaskiya kawai in kaga bazaka iya cigaba da zaman ba,ɗan ƙaramin ayki amma se sani ciwon kai kake".
ƙit ya kashe wayar,shuru habu yayi da wayar a hannunsa,"me ke sawa yake fushi haka,dole fa ya saurari damuwata,amma ya kashe waya,in be saurareni ba waye ze saurareni?"sune tambayoyin cikin kan habu da ya rasa amsarsu.
Kan kujera ya koma ya zauna yana tufka da warwara, dole ne yasami mafita akan wannan alamari.
Rumana fitowa tayi fuskarta ɗauke da murmushi,taje ta zauna kusa da mijin nata,har jikinsu na gogar juna,
Kamar wanda aka tsikara habu ya miƙe tsaye yace yana murmushi"muje kici abinci banason zamanki da yunwa"
Sororo tayi tana kallonshi,ammma ta rasa abun cewa dole ta miƙe tabi bayanshi,zuwa gurin cin abincin.
Haka ta zuzzuba musu abincin,sannan ta ɗebo a cokali,ta nufi bakinsa,tana murmushi tace"ka iya babbar loma,ha in gani"
Ajiye cokalinsa yayi yana murmushi yace "bari inje cikin