Chapter 15 Reading TAKAICIN UBA Book Complete by Nazifa Sabo Nashe.txt Arewa Novels

TAKAICIN UBA Book Complete by Nazifa Sabo Nashe.txt

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Hausa Book Store

Chapter   15 / 45

42K to 45K   out of 132.1K words

Ka yi hak’uri kada ka yi min haka ina kake so na je?” “Ki koma can gidan k’auyen na bar Miki zan sanar a garin da shaidu da komai.” Ta ‘d’an saki ajiyar zuciya jin abinda ya ce, In dai da muhalli ta amince ya saketan zata je ta kula da kanta da rayuwar yaranta da yanzu sune a gabanta, duk da k’ank’antar shekarunta ta gwammaci ta yi rayuwa ba aure a kan rayuwar auren Kabiru, da babu abinda zata k’arar sai tashin hankali gwara ta je ko k’asa su dinga ci in dai za su rayu.

Ya fito tsakargida Ya k’walawa Karima kira, ta fito cikin kissa daga ita sai wani gajeran wando da riga vest Kabirun yana kallonta yana murmushi ya ce “Haba mai zak’in, kada kisa mu koma ruwa mana, kin san fa bana gajiya da nink’aya a k’oramarki ta zuma.” Ta ‘dan ka’da harshe “Kazo mana My da’din ai ka San bana gajiya da amsarka tunda kullum k’oramar a cike take ba k’andas ba…” A gaban Talatu suka fara tub’e surutun jikinsu kafin ya ‘dauketa cak su shige ‘daki. Talatu ta dinga kokawa da numfashinta kafin ta runtse idanunta tana kiran sunan Allah a zuciyarta. Da k’arfi ta dinga kiran Ya Allah ka agajeni kada bak’in cikin Kabiru ya zama ajalina.


Bayan dawowarsu daga makaranta Kabiru ya zari dubu biyar ya bata a cewa su shiga mota su koma can Shagogo. Haka ta ‘debi yaranta zuwa tasha. Jabiru ne ya ‘dauki kayansu da yake cikin buhu suka tafi shi kam don ta shi zamansu a Shagogo ya fiye masa wannan zaman rashin y’ancin da suke yi, gwara can sai su da’de ma ba su ga matsiyacin ba, don tuni ya ba shi suna. Zuciyarta bak’i k’irin suka isa garin Shagogo ta bu’de musu gidan suka shiga, ragowar canjin hannunta da shi ta bawa Jabiru ya yi musu ‘dan siye siye na kayan abinci kafin a wayi gari ta aika a sanar da mutanen gari ta dawo za kuma ta cigaba da sana’arta ta surfe da nik’a dakan hannu.


Haka ta jajirce wajen neman ku’di ita da Jabiru da Masha Allah yanzu ya zama saurayi ya kuma tabbatar da ba shi da kowa sai Talatu don mahaifinsa tun watannin baya da suka shige ba su sake jin ‘duriyarsa ba.


Rayuwa suke ta wahala, mai cike da k’unci da ‘dacin zuciya Amma duk da haka bata fasa bawa yaranta ilimi ba ta tsaya ta jajirce a makarantar Gwamnatin da suke zuwa Jabiru ne yake taimaka musu a wasu fannin karatun da yake mutum ne mai kwanya yana da k’ok’ari sosai.




💔💔

Kabiru ya shiga wani irin yanayi na rashin sa’a a sana’arsa kullum baya samun sa’a ba kamar yarda Ya Saba ba, musamman sana’arta sa ta rashin sa’a ce tunda caca yake yi. Hankalinsa ya yi mugun tashi ganin yarda abokan hamayyarsa suke yin sama da fa’di da duk abinda ya tara, hakan yasa Ya tafi wajen bokansa samun mafita.

Ya da’de yana zane a k’asa kafin ya ‘d’ago cikin murmushi ya ce “Ai kai ka kori sa’ar taka da hannunka Kabiru.” Kabirun ya waro idanunsa da son k’arin bayani, “Ban fahimceka ba?” Ya tuntsire da Dariya sosai ya ce “Ka yi nisa da taurarin da suke haska sana’artaka, waccen matar da ka saka itace sa’arka a rayuwa don kuwa taurarinka da nata sun daidaita don haka ka yi
Gaggawar dawo da ita idan ba haka ba rigar sawa sai ta gagareka.”
Jikinsa na rawa ya ce
“Kada Allah ya nuna min hakan, Yanzu me ye abin yi?” “Abin yi yana hannunka nasarar ka tana cikin auren waccen matar da ka saka, kuskure mafi muni da ka aikata a rayuwarka. Ina tabbatar maka idan baka dawo da ita ba, abincin ci ma sai ya gagareka.” Kabiru Ya yi amanna ya yi amanna da furucin bokon saboda aikin jahilci, don haka daga nan ko gida bai koma ba, kai tsaye ya tafi Shagogo don take a wajen ya ce “Na janye sakin da na wa Talatu, na mayar da aure na da ita, tunda na San ciki ne da ita bata isa haihuwa ba balle ace ta gama idda.”



________


Tun kafin ya isa gidan karo na farko a rayuwarsa ya siya musu tsire da kayan abinci har da lemo da abaya da lemon kwalba k’waya biyar, duk ba don Allah ba sai don kad aTalatu ta yi masa bore. Karo na farko ya siyawa yaran silifas duk da bai San sizes ‘dinsuba haka ya jidesu zai ji ya goge laifinsa a wajen Talatu, duk da Har a yanzun tsanarta ce fal a zuciyarsa Amma zai yi hak’urin zama da ita Har ya yi nasarar tara abinda ya tara daga nan sai ya saketa ya tattara ya bar k’asar a lokacin Ya tabbatar Sun yi hannun riga da talauci…


(Anya kuwa Kabiru? Zaka gama da duniya lafiya? 🤦🏿‍♀️)
Takaicin Uba…

21

Nazeefah Nashe.

💔💔💔💔

Katsaham suka gan shi kamar a jefo shi a cikin gidan, sai yak’e baki yake duk a k’ok’arin sa na son samun fada a wajen Talatun.

Tsananin mamaki ne yasa ta saki tsintsiyar hannunta da take tattare k’asar tsakar gidan, tana kallonsa a razane. Sai dai bakinta ya yi nauyi sosai wajen furta masa ko da kalmar ‘A’ ne. Haka su Jabiru suka zuba masa ido cikin jin takaicinsa ganinsa, Wanda daga idanuwansu zaka fuskanci ba su ji da’din ganinsa ba.. sosai Jabiru ya tsani arba da fuskar mutumin da kai tsaye zai kira shi bak’in mugu. Ya dinga jin tamakar ya shak’o mak’ogaronsa Ya mutu.


Bai bi ta kan mugayen kallon da suke watso masa ba, ya isa inda Talatu take tsaye kamar mutum mutumi yana dashe mata hak’oransa masu kama da k’ofar gari, sosai yau Talatu ta gano muninsa Wanda da bata tab’a tsayawa ta tantance ba sai yau, sam ba zaka ganshi ka danganta shi da fulani ba, Hancinsa a baje ga fa’din fuska haka idanunsa fici-fici, abu ‘d’aya da yake b’oye muninsa shine a tsaye yake da cikakken zati da suffar jiki irinta maza ban da haka Babu wani abu mai kyau a jikin Kabiru, ta kai idanunsa kan k’afarsa faskareriya da ita kamar yarda kansa yake faskarere. Yarda yake zabga mata murmushi ne abin ya bata mamaki ta saki baki tana kallon ikon Allah, bata tab’a ganin Kabiru a yanayin farin ciki Har haka kamar yanzu ba. Ko farkon aurensu ba ta riski fuskarsa da mayalwaciyar fara’a haka ba.

“Wani irin abu ne wannan Talatu? Kina gani na kin saki baki kina k’are min kallo kamar yau kika fara ganina, madadin ki taho a sukwane ki rungumeni ki nuna min kin yi kewata.” Ta dinga k’ok’ari yak’i da nunfashin da yake son kufce mata, kada Allah ya tabbatar da hasashenta, idan har aka ce Kabiru mayar da Aurenta ya yi tabbas ya cuceta, cutar da har ta koma ga rabbi ta San ba za ta daina mata k’una a zuciya ba, ba mamaki ma sanadin haka ciwon zuciya ya turnik’e ta ta mutu ko ta huta da ganin wannan kayan haushin, sai dai bata fatan mutuwarta yanzu idan ta mutu Ina yaranta za su je alhali ba su da gata…

Ya k’araso kusa da ita sosai kamar mai niyyar shigewa jikinta. “Bar dogon tunani Talatu, ba inda tunani zai kai ki.. abinda kike so ki sani yanzu za ki ji shi, Ni Kabiru na mayar da aure na da yake kan ki, don haka Har yanzu a matsayin Matar Kabiru ki ke, Ya zan yi tunda kin zame min matar K’addara dole zan zauna da ke, Har zuwa sanda zan cika muradina..”

Zuwa lokacin Talatu da k’yar take fusgar Numfashinta idanunta taf da hawaye ta sauke su Kan Kabiru karo na farko a rayuwarta cike da k’warin gwiwa ta ce “Ni kuma ban amince ba, ban amince da Komen ba Kabiru, ba na sonka bana son aurenka bana muradin sake zama da kai a matsayin miji na, kamar yarda ina jin Takaici kai tsaye na kiraka Uban Y’ay’ana, zama na babu aurenka Ya fiye min komai don haka ban amince ba, har abada bana son Kome gidanka…” “Ai kuwa kin sha k’arya, zama a gida na daram, tunda na gano mak’asudin arziki na yana ga aurenki da nayi, don haka dole
Ki amince ki zauna da ni ko da hakan na nufin mutuwarki, Wanda bana fata sai lokacin da na gama ku’dancewa..” Ya fa’da yana mata kallon sama da k’asa, ya saki y’ar dariya “Wallahi Talatu ni kaina a dole na mayar da aurenki, don idan da macen da na tsani na bu’di ido na ganta tare da ni to ke ce! Amma Ya zan yi tunda Malamina ya gaya min ke ce sa’a ta, ke ce k’ashin arzikina..”

“Ashe kuwa zaka dawwama a talauci don ba zan tab’a komawa aurenka ba, yanzu ma kuwa zan isa ga Mai gari na sanar da shi a mana iyaka da kai..” hannu yasa ya nuna mata hanya “Maza Talatu, Maza Bismillah zan ji zan kuma ga ni, idan Mai garin Ubana ne, duk duniya ba Wanda Ya isa ya b’anb’ari igiyar aurenki a hannuna sai sanda kika gama
Tara min arziki a sannan zan baki lasisin tafiya don na gama buk’atarki..” Ba ta yi masa magana ba, Illa zarar mayafin da ta yi tana jin k’warin gwiwa da karsashi na isa wajen Mai gari a raba ta da Kabiru, da a yanzu take ganin ya zame mata k’arfen k’afa.



⭐️ kaf Mai gari ya gama jin buk’atun Talatun da irin abubuwan da ya dinga mata na cusguna wa tun aurensu har yanzu, duk da ta yi k’ok’ari sosai wajen b’oye masa wasu abubuwan ba don komai ba sai don gudun zubewar mutuncin y’ay’anta. Tausayinta sosai ya ratsa zuk’atan mazauna wajen, mutane da dama suka yi Allah wadai da hali irin na Kabiru. Take Mai gari ya aika a kira masa Kabiru.

Fuskarsa a ‘d’aure sosai ya isa fadar Maigarin, Ya saki guntun tsaki ganin yarda idanun mutanen wajen ya dawo kansa. Aka zayyano masa kaf laifinsa, ransa a b’ace ya dinga girgiza kai yana jifan Talatu da kallon Ni kika tonawa asiri za mu ha’du anjima. Sosai ya raunana idanunsa akan maigarin, Ya yi k’asa da muryarsa cikin murya mai nuna alamar nadama ya ce “Ranka Ya da’de duk abubuwan da ta lissafa haka ne, Amma a yi min afuwa sharrin shaid’an ne, Ni kaina a yanzu na yi nadama na kuma yi Allah wadai da Halina da na kasa rik’e Talatu da kyautatawa duk da matsayinta na rashin gata da maraici, Amma In sha Allah hakan ba zata sake faruwa ba, ina neman afuwar Talatu da duk jama’ar gari gaba ‘d’aya.” Jikin mutanen wajen ya yi sanyi ganin yarda Kabiru ya amsa laifinsa Wanda daga kallo ‘d’aya da zaka masa zaka hango tsananin nadamar sa tamkar dai abin ya kai zuci, sai dai k’ark’ashin zuciyarsa shi ka’dai ya san hukuncin da ya tanadarwa Talatu a daren yau sai ta gane kurenta k’arshenta ma sai ya farka mata mata cinta gaba ‘d’aya don sai ya nuna mata mazantakarsa irin wacce bata tab’a gani ba, ta hakan zai horata. Mai gari ya yi gyaran murya yana Kallon Talatu da takaici yake neman bugar mata da zuciya, sarai ta San Nadamar Kabiru iya cikin idanunsa ne kawai bai kai cikin zuciyarsa ba, Amma ta San tana yin magana mutane da dama za su ga gazawarta a fannin hak’uri, don haka ta ja baki ta tsuke tana ha’diyar wani yawu mai ‘dacin gaske, don dai ta San tabbas ne komawa aurenta gidan Kabiru, tunda ya yaudare Maigari da zantukansa na gaibu. Kamar hasashen ta kuwa ta juyo muryar Maigari a sama yana fa’din “A yi hak’uri Talatu, shi dama zaman aure ya gaji haka, komai sai ka yi hak’uri Alhamdlllah tunda ya gane kuskurensa na San hakan ba zata sake faruwa ba.” Kuka sosai Talatu ta saka murya a sark’e ta ce “Wallahi yallab’ai k’arya yake bai yi nadama ba, kuma ba don Allah zai mayar da aurena ba, zai mayar da ni ne don cikar burinsa haka yace da zarar burinsa ya cika zai sake ni…” Tsam Maigarin Ya yi da ransa yana k’arewa Kabiru kallo so yake ya gano gaskiyar Talatun a cikin k’wayar idanunsa, sai dai Kabirun ya k’i ba shi damar haka ta hanyar kawar da kansa yana fa’din “Allah ne shaidata, da zuciya ‘d’aya zan mayar da Talatu gida na.” Maigari ya saki ajiyar zuciya a ransa ya ce idan ka San wata ai baka san wata ba “Kabiru ka ka’ddara aurenku da Talatu Mutu ka raba ne Takalmin kaza, duk randa ka saketa zaka gamu da fushin jama’ar gari gaba ‘d’aya, sannan dole ne ka dinga sauke
Duk wani nauyinta da yake kanta.”
Kabiru yana murmushi ya ‘daga kai “In sha Allah Yallab’ai ba za’a samu kuskure ba, a dai rarrasar min ita komai ya wuce.” Mai gadi ya sake bawa Talatu hak’uri sannan ya ce “Ku mik’e ku tafi, Allah ya Miki albarka Talatu duk kuma abinda ya Miki kizo ki sameni ki gaya min.” D’aga kai kawai ta yi tana kokawa da numfashin da yake son sark’e mata hawaye mala mala ta bar wajen Maigari.

Tun a hanya Kabirun Ya fara y’ar wak’arsa da alama komai ya tafi yarda yake so. Suna shiga cikin gida ya zuba mata masifaffun
Idanunsa “Ni kika kai k’ara ko Talatu? Da yake ke matsiyaciya Har da zama ki bada labari kaf rashin arzikin da nake miki, ai kuwa kin yi da ‘d’an halak yau zaki gane banbancin Kabirun da da na yanzu, ba duka ba zagi Amma abinda zan Miki sai kin gwammaci duka da zagin bar ganin kina da tsohon ciki ba abinda Ya dameni sukuwata ka’dai yau ta isheshi ba mamaki ma ta marka’de a cikin don na San dai macen dai za ki sake haifa, ina baki shawara ki killace
Yaranki cikin dare kafin su fara zatan wani abin cutarwa nake
Miki musamman wannan yaron ya Jabiru, ko da yake ai shima ya balaga sarai ya san abinda muke,,, Yau za ki karb’i amarci Talatu Allah yasa dai kin tsuke, ko da yake ko baki tsuke ba yau daidai nake da ke.” Ya fa’da yana shek’a dariya “Yau Talatu zaki ji maza, baki san komai ba yau zaki san ainahin muguntar Kabiru a wancan Fannin, sai kin gwammaci baki kai k’arata ba wallahi, idan yaso gobe ma ki je ki kai k’arata in ji ko yana da damar da zai hana ni kusantarki a duk sigar da Naga dama…”

Zuwa lokacin tuni zuciyar Talatu ta shiga lugude, da gaske kalaman Kabiru Sun gigita ta, ta dinga jin kamar ta durk’ushe a wajen ta ba shi hak’uri kafin afukuwar komai ba, duk wani karsashinta da jarumtarta suka zagwanye, ya suka k’are a daren farko ma da take da yarintarta balle yanzu da
Take da tsohon ciki haihuwa ko yau ko gobe.. hawaye ya fara bin k’uncinta tana tunanin shikkenan yau ba mamaki Kabiru sai ya sadata da kushewarta, gaba ‘d’aya jikinta ya jik’e Jagab da gumi, ta dinga jin dama ta haihu tun kafin Kabirun Ya mayar da aurenta da ko za’a tsireta ba zata komawa auren ba, amma ina? K’addara ta riga fata kuma kowane bawa tafe yake da k’addararsa ta ta bak’ar k’addarar shine Auren Kabiru da ya zame mata bak’in kumurci… Ta ina zata iya ‘daukar lalurar Harijancin Kabiru da wannna trutsetsen cikin nata, ta tabbata da ya ce turmushe shi bakomai bane zai iya aikata fiye da haka, ta dinga addu’a Allah ya kawo mata haihuwa a yanzu ko zai yi dalilin da zai saka Kabiru ba zai mata kusantar mugunta a wannan daren ba.


Tana kallo ya fita ya dawo da wasu k’ullin magani a hannunsa ya ‘Debo ruwa a kwanan sha ya k’arasa wajenta yana mata kallon k’asa-k’asa. “Maganin k’arin k’arfin maza ne, ban tab’a sha ba saboda ni kaina na yarda da baiwar da Allah ya ba ni da ana ragewa ma rageta zan yi…. Ya saki Dariya sosai kafin ya cigaba da furta “Amma yau zan sha, zan sha kawai don in yi Miki muguntar da za ki ji a jikin ki Talatu ba mamaki sai na ha’de gabanki da bayanki Sun zama rami ‘daya saboda gurzar da zan Miki….. Hahhhha Maza bisa kan ki Talatu….”

Rintse idanunta ta yi tana kiran sunan Allah…..



(Kabiru? Anya kuwa zaka ga annabi? 🤦🏿‍♀️😭)
Takaicin Uba…..

Nazeefah Nashe.

22

💔💔💔💔💔



Tana kiran sunan Allah tana cije lab’b’anta saboda tsabar razana da Jin Kalaman Kabiru, hankalinta a tashe ta dinga Jin kamar ta rok’eshi ya yi hak’uri kada ya ce zai mata kusantar da zata jawo mata illa, Amma wata zuciyar ta dinga ankarar da ita a kan kada ta rok’eshi, ta Kai kukanta wajen mai duka shi ka’dai ya san yarda zai yi da muguntar Kabiru, idan ya fi k’arfinta ai bai fi k’arfin Allah ba. Don haka ta ‘dauke hawayen idanunta wani irin sukuni ta ji a zuciyarta ta samu k’arfin gwiwa sosai, ta dinga jin duk wata shakka da tsoronsa suna zagwanyewa Suna bin iska sosai ta samu karsashi da k’warin gwiwar fuskantar duk wani k’alubalensa na yau da Wanda zai zo nan gaba ma ta shirya masa. Idanunta da suka yi jajur ta watsa a kansa daidai lokacin da yake sake sakin dariya bayan ya sake hambu’dar magungunansa yana fa’din saura na dare ma in da zan ji da’din keta mace son raina.” Talatu ta ‘dauke kanta ha’de da surar buta ta shige Bayan gida.

Alwala ta yi cikakkiya ta fuskanci alk’ibla don kaiwa Allah kukanta, ta da’de sosai tana addu’ointa kafin barci ya ‘dauketa a wajen da ta yi Sallahr.


Ana Sallahr Isha’i Kabiru Ya shigo gidan kamar an hanka’do shi cikin tashin hankali, don sosai maganin ya fara masa aiki kaf jijiyoyin jikinsa sun mik’e car agaji kawai suke nema, bai tab’a riskar kansa a masifaffiyar sha’awa irin ta yau ba. Ya dinga jin kamar zai Mutu idan har bai samu ya kusanci Talatu ba ya keta duk wani sauran mutuncinta.

Da k’yar yake ‘daga k’afarsa yana aikin k’are jikinsa da hannu, don kada yara su ga halin da yake ciki.Talatu jin muryarsa ya sata saurin ‘dagowa gabanta yana fa’duwa “Kallo na za ki tsaya yi? Ba za ki kawar da yaran nan ba, na

15 / 45