Author : Nazeefa Sabo Nashe Category : Hausa Book Store
wasu lokuta.
Amma na kawowa nan daga bada labarin abinda ta sani na dangane da Kabirun ta zube a kan gadon Hameeda tana sakin wani irin numfashi mai wuyar fita daga huhunta da alama ciwon zuciyatta ne ya motsa. Ita kanta Hameeda ji ta yi k’irjinta ya yi nauyin gaske da kyar ta goge hawayenta tana lalubar waya don kiran likitansu yazo ya taimakawa Amma da suka ga kamar bata numfashi. Da ta san haka wannan labarin yake da sam ba Zata so jin sa ba, wannan wace irin rayuwa ce? Kuka kawai take tana tur da halin Kabiru zuciyarta ta cunkushe tana jin itama kamar zuciyrta bata aiki yarda ya kamata. Likitan yana zuwa ta basa umarnin shigowa sai dai yana auna Amma ya ce “It’s an emergency dole mu kaita asibiti.” Hameeda ta mik’e da sauri tana fa’din “Mu je Doctor, baba son Talatu ta rasa ranta a yanzu tabbas zai iya zama nice sila” To kafin su je asibitin bari mu koma Moscow.
________MOSCOW_______
A razane take da kallon da ya kafa mata tun bayan fitowarta daga toilet sanye da rigar barcin da ta bayyana duk wata sura tata, ta bi lafiyar jikinta ta kwanta luf. Turaki kokawa kawai yake da kansa bai kai kansa inda take ya ha’deta da jikinsa ya matse sosai sun zama abu ‘d’aya ba. Sussulb’an gashinta ta shiga tajewa Kafin ta saka band ta kama shi ta ‘daure ya sauka har gadon bayanta. Jikin Turaki a salub’e ya taso ya zaro dogon hijabinta na sallah ya zura mata “Mu yi nafila.” Ya fa’da k’asa-k’asa da murya. Gabanta ya fa’di tunda ita ba jahila bace ta san wannan nafilar me take nufi. Hannunta ya kama rawa musamman jin ya damk’ota ya sakata a gefensa sannan ya yi gaba ka’dan ya tada sallahr.
Suna idar wa ya kama kanta ya karanta adduoin da Annabin rahma ya koyar da mu. Har a lokacin jikinta shaking yake, hakan da ya gani yasa ya janye jikinsa ya na mik’ewa. Wajen fridge ya je ya tsiyaya fresh milk mai sanyi ya sha sannan ya cilla chewingum mai mugun k’amshin strawberry a bakinsa. Itama ya tsiyaya mata ya kuma b’allar mata chewingum ‘din ya isa gabanta yana mik’a mata. Bata yi musu ba ta amsa ta kafa kai ta shanye kafin ta cilla chewingum ‘din a bakinta. Tana kallo ya kashe wuta ya nufo inda take sai ji ta yi ya mik’ar da ita tsaye yana zare mata hijabinta ya kuma cire rigar da take jikinta daga nan duk wani labari ya canja jin wasu irin zafafan hot romances da yake zuba mata tuni jikinta ya fara rawa ta ji abinda bata tab’a ji ba ta fara k’ok’arin k’wace kanta sai dai bai bata damar hakan ba, don ji ya yi shi kansa k’afafunsa ba za su ‘daukesa ba wani irin taushi da sulb’in fatarta suke neman ‘dauke masa numfashinsa ya sunkuceta gaba ‘d’aya zuwa kan gado. Shi kansa wasu abubuwan bai san yana aikatawa ba tun kafin ma ya kai birnin ya birkice ya ‘dimauce wasu irin maganganu kawai yake fitar wa masu saka Ayra jin kunya kafin itama ya gusar da bata hankalin ta fara mayar masa da martani a ‘dimauce, sun fa lula wata irin duniya da Ayra bata tab’a tunanin akwaita ashe haka auren yake? Sai dai da Ayra ta ji y’an mazan sosai a jikinta ta gane shayi ba ruwa bane……..
Mu cigaba gobe Tired 😴
Takaicin Uba….
50.
💔💔💔💔
A haukace kamar mayunwacin zaki ya fara k’okarin shiga birnin Ayra, inda ya ji gam babu hanya Ba alamarta alamar Ayran budurwa ce gal sabuwa a leda. Ya runtse idanunsa yana mamakin lamarin. Kafin ya yi azama ya shigeta da sauri yana shafa duk wasu sassan jikinta. Azaba da ra’da’di ya saka Ayran Sakin wani gigitaccen ihu. Bai hanata ba don shima nasa ihun yake yi. Don Abin yazo masa a bazata bai tsammaci haka ba. Ayransa dal sabuwa a leda ga wata irin zafaffiyar ni’ima da da’di da Allah ya mata baiwa da su. Bai tab’a ba bai tab’a jin mace mai baiwar Ayra ba. Don haka ba a nutsuwa yake aikata komai ba, yi yake da wani irin zafin nama cikin sambatu musamman an da’de ba a ha’du ba. Wasu irin alk’awarurruka kawai yake zuba mata. Ina Ayra take fahimta jin ta, ganinta duk sun ‘dauke ‘dif wata irin azaba mai gigitarwa ta saka ta ja bakinta ta tsuke, don sosai ta lura lamarin yafi k’arfin kuka ko ihu azabar ta wuce fa’dinta da baki jira kawai take mala’ika yazo ‘daukan ranta don tuni ta saddak’ar.
Samun nutsuwarsa shi ya dawo da shi hankalinsa, sai a sannan ya lura da aika aikar da ya mata hankalinsa ya tashi da azama ya jata jikinsa ya rasa ma da bakin da zai rarrasheta ga wata irin kunya da ta masa rufdugu. Kunyarta yake ji sosai kunyar da bai tab’a jinta ba a rayuwarsa da wani ido zai kalli Ayra bayan duk kallon da ya dinga mata na Karuwa har ta kai shi ga furtawa. Dana sani ya dinga shigarsa. Gefe guda kuma wata irin soyayyarta mai zafi ce ta dinga shiga jiki da b’argon jikinsa. Ya matseta sosai a jikinsa yana aikin shinshina gashin kanta murya a d’ashe ya hau furta mata “Sorry Hayateey.” Sai a sannan Ayran ta saki ajiyar zuciya wani kuka ya kece mata murnarta d’aya ya sameta da budurcin da yake mata gorinsa duk da zafin ya gigita wannan ka’dai ya isa ya faranta mata rai saura mataki na gaba. Cikin kunnenta ya ra’da mata “Ki yi hak’uri kin ji sweet don Allah ki bar Kuka ni ne ko? Ba zan sake ba.” Ayra ta saki ajiyar zuciya a zuciyarta ta ce “Ai dama ba zaka sake ba, a ina zaka ganni ma da zaka sake.” Ta ‘dan janye jikinta da k’yar da niyyar ta tashi sai ta ji ta kasa. Da sauri ya mik’e ya jata jikinsa ya saka ta a tsakiyar k’irjinsa “Ba zaki iya ba ki kwanta ki huta ina zuwa.” Ya fa’da yana mik’ewa bayan ya ja pyjamas ‘dinsa da sauri ya suturce jikinsa. Yana kallon Ayran da take kwance k’udundune da alama sanyi take ji. Ya bata kyakykyawar sumbata a lab’banta masu taushi da sulb’i ta janye fuskarta tana harararsa, murmushi ya saki yana fa’din “Na cancanci fiye da haka sweety na.” Ya shige toilet ‘din ruwa mai zafi ya tara a bathtub ‘din kafin ya zuba duk abinda yake ganin ya dace sannan ya fito cikin fara’a yana jin kamar ya ha’diyeta ya zauna a gefen gadon yana fa’din “Oya taso first love yau a daren nan zan baki wani labari da zai ba ki mamaki.” Rintse idonta ta yi tana fatan ta tashi da kanta ba tare da taimakonsa ba, sai dai ta kasa ta gagara hakan sakamakon wani irin zafi da take ji kamar ana ba’da mata barkono. Kawai sai ta kifa kanta a filo. Turaki ya saki murmushi kafin ya sunkuya a hankali ya rungumota ta baya yana kallonta da sauri ta runtse idonta bata son kallon k’wayar idanunsa sai a yanzu take jin matsananciyar kunyarsa tare da dana sanin amince masa da ta yi. Ya sake birkito yana hura mata iska a fuska wacce ta caku’de da k’amshin mouthwash da na strawberry chewingum. “Please tashi mana ko sai na d’auke ki mhmn sarauniyata.” “Ni ba sarauniyarka bace kada ka sake kira na da wani sunan banda ainahin sunana Ayra Karuwa daka ra’da min.” Ya ji kalamin nata kamar dirar mikiya a k’ahon zuciyarsa don haushi bai san sanda ya saka yatsa ya ‘dalli bakinta ba. “Kada na sake jin kin kira min kanki da haka, kin ji Mace ta gari.” Turo bakinta ta yi ba tare da ta sani ba hawaye yana gangara daga idanunta ta ce “Ya zan daina kiran kaina da sunan da ka ra’da min. Matsa na tashi bana son ganinka kusa da ni.” Ta fa’da fuskarta na bayyana ainahin abinda take nufi da gaske yake daga k’asan zuciyarta. Da k’yar ta mik’e cikin dauriya da k’ok’arin son nuna masa bata buk’atar taimakonsa. Sai dai ina bata san sanda jiri ya ‘debeta zata fa’di ba da sauri ya tarota ta dawo jikinsa kafin ya sunkuceta zuwa cikin toilet. Suna zuwa ya zare towel ‘din ya yar da sauri Ayra ta runtse idanunta tana k’ok’arin rufe k’irjinta da ya dama da kallo. Turaki ya saki dariya a kunne ya ce “Bari rufe min kaya na Malama, wai banda abin ki wani dare ne jemage bai gani ba?” Daga haka ya saka ta a bathtub ‘din….. tuni idanuna suka daina ganinsu na yi saurin barin toilet ‘din don na san dai wannan wankan ba za’a gama sa k’alau ba.
______ Can na gano yau dai Ayra ta zama baby, don towel na ga Turaki ya saka yana goge mata jiki, ita kuma tana kwance a kan gadon idanunta a rufe ruf barci na fusgarta. Ya ‘dauko mai ya shiga shafa wa duk lungu da sak’o na jikinta cikin wani salo na soyayya mai cike da kulawa da nuna mata ita ‘din ta yiwa mata zarra a zuciyarta. Ita ‘din ma wani jin kanta take gefe guda tana murna da samun wannan kulawar ya kuma ‘debe mata kaso mafi yawa daga hasashen Maza duka halinsu ‘d’aya sai dai bata fasa tunanin ramuwar gayyar da ya tsaya mata a zuciyarta ba, da gaske sai ta rama ramuwar da ake kira ta Gayya.
Wajejen k’arfe biyu na rana a can k’asar ta samu da k’yar ta mik’e daga nauyayyan barcin da take yi. Kan nata da ya dameta da ciwo tuni ya daina sai ‘dan tsamin jiki da take ji game da ciwon gab’ob’i na rashin sabo. Ta lumshe ido tana tuna moment ‘din daren jiya da komai ka ya wakana kamar a mafarki wai itace ta sallamawa na miji kanta? Da mamakin irin kalaman da ta dinga ji a bakin Turaki, ko kunya bai ji ba ya dinga fallasa mata sirrin zuciyarta. Ta saki murmushi ta na ware idonta a kan gadon. Sai ta tarar ita ka’dai ce a kwance da alamar yana toilet don ta ji k’arar zubar a toilet.” Ta kai dubanta saman bed sheet ‘din, sai ta ga an canja ko da yaushe ya canja shi? Wani irin barci ta yi haka.
Tana daga kwancen rabin jikinta rufe da abin rufa na gadon. Ta shafa jikinta ta ji zip d’in rigar yaloluwr rigar a bud’e daga gaba. Murmushi ta saki don ta tuna sanda Turaki ya zuge zip ‘din yana fa’din “nafi son na ji d’umin matata sosai a jikina, don haka duk sanda za mu kwanta ki kiyaye bana son wani tarkace mhmn?” Ya fa’da yana jan karan hancinta ha’de da goga goshinsa a nata. Ayra da sauri ta mik’e jin alamar zai fito ta fara gyara mab’allan rigar tana fa’din “Ka samu wacce zaka dinga kwanciya da ita hakan ba Ayra ba.” Daidai lokacin ya fito daga shi sai towel ‘daure a k’ugunsa, tana ganinsa ta ‘dauke kanta da sauri don ta lura shi ko kunyarta ba ya ji. Murmushi ya saki yana cigaba da combing sumar kansa da ya gama drying a toilet. Ya k’araso wajenta yana ha’da jikinsa da nata ta baya “Kunyata kike ji Sweet? Why?” Gaba ‘daya ta ji amsa kuwwar maganarsa cikin jikinta tun daga yatsan k’afarta har zuwa kwanyar kanta. Ta zame jikinta da nufin shiga toilet ta ji ya yi sama da ita bai direta ko ina ba sai toilet yana fa’din “Ai ke yau y’ar gata ce, komai ma yi miki zan yi y’ar albarka Mace ta gari.”
____________
Sai dai ya gyara mata kai sannan ya mik’e yana fa’din “Bari na yi sauri na samo mana breakfast a k’asan hotel ‘din, bana son ki yi tafiyar da za ki wahala naga har yanzu ba ki warke ba.” Ya fita yana waigenta ha’de da blowing mata kiss cikin wata irin murya ya ce “Take care Hayateey.”
Ayra ta bi bayansa tana murmushi kafin ta janyo briefcase d’insa da sauri ta fara bincike cikin ikon Allah kuwa sai ga Dollar card ‘dinta da take nema. Wani murmushi ta yi ta ‘dauke shi ta ajiyeshi a inda ba zai gan shi ba. Sannan ta mayar masa da sauran tarkacensa ta koma ta zauna a hankali tana tunanin ta yarda zata lalubi ticket ‘din komawa gida ta siya ba tare da ya sani ba.
San da ya shigo tana zaune da waya a hannunta tana dannawa wayar Amma take ta kira ta WhatsApp amma bata online. Sauran yayyenta kuwa duk sun yi waya da safen Amman ce kawai har a lokacin bata sameta ba. Ya turo k’ofar ya shigo yana ajiye tray ‘din da ya amsa wajen mai aikin hotel ‘din da ya biyo shi. Yasa k’afa ya tura k’ofar don ba ya son ya gane masa mata, da yake jin ta kamar Diamond. Murmushi ya sakar mata yana isa kusa da ita ya saka hannu ya mik’ar da ita tsaye yana bin Riga da wandon da ta saka ya lafe mata a jiki. “Oya mu ci abinci akwai labarin da zan baki.” Ta zauna a kan filo da kyar sai ya janyota ta dawo saman cinyarsa a kunne ya ce “In dai ina nan, nan ne mazauninki na fi son in jiki a jikina.” Ya fa’da yana sake rungumarta sosai ya kai hancinsa k’ark’ashin wuynta yana shinshinar dadda’dan k’amshin turaren royal oud da take. Da gaske ji yake kamar ya
Ha’diyeta ya huta sabuwar sha’awarta tana sake katantanwa da shi ya kasa sarrafa kansa sai dai tausayinta ya saka shi mayar da maitarsa ya bu’de musu abinci suka fara ci. Rabi cin abinci Rabi kuma yana aika mata wani irin hot romances. Sai da suka gama suka wanke hannuwansu sannan ya jata jikinsa suka koma gado suka kwanta. Yana laluban wayarsa ya bu’de mata wani hotonta tun wanda ya ‘dauketa a airport time ‘din ba zata zarce 18 yrs ba. Da sauri ta ware ido tana kallon hoton “Kin tuna sa? Za ki iya tuna lokacin?” Lumshe idonta ta yi tana ganin abin kamar wani majigi a idanunta kafin tunanin rashin auren da yake tsakaninsu a yanzu ya shigeta da sauri ta turesa tana kallonsa idon dishi dishi ta ce “Ban tuna komai ba, sannan ina son tuna maka abinda ka manta ba aure a tsakaninmu, ko ka manta da bakinka ka ce Duk ranar da ka kisanceni na k’addara kamar na amshi takardar sakin aurena ne? Don haka ka daina kusantata don haram ne ka aikata hakan.” Wani irin gumi ne ya karyo masa nadama ta shige shi idanunsa suka ka’da suka yi jajur, ya dinga jin zuciyar sa na masa wani irin suya kafin ya runtse idonsa ya ce………
Takaicin Uba……
51.
👩❤️👨💘💘💘💘
“Haba mana, keep quite my friend wannan wane irin zance ki ke?” Ya fa’da yana k’ok’arin kamo hannunta, da sauri ta janye jikinta fuska a ha’de ta mik’e sosai cike da masifa ta ce “Kada ka sake k’ok’arin tab’ani am serious na haramta a gareka, dama don ka tabbata ni ba karuwar ba ce na amince ka kusanceni na san kuma by now ka gane ni ‘din ba namijin da ya tab’a kusantata don haka ka saka a zuciyarka hakan ba zai sake faruwa ba har abada.” Ta lumshe ido hawaye yana kwararo mata, sosai take jin zafin waccen maganar da ya dinga fa’da mata, haushinsa sosai take ji kamar ta dage ta yi ta dukansa ko ta samu sauk’in b’acin ran da take ciki. Turaki bai san sanda ya mik’e zaune ba hankalinsa a tashe ya sake k’ok’arin rik’ota ta fisge da sauri kamar mai aljanu. “Kada kuskura ka sake tab’a ni.” Zuwa lokacin abin nata ya fara bawa Turaki dariya ganin yarda take turjewa kamar irin da gaske ta fi k’arfinsa, ya saki murmushi yana mik’ewa ya isa daf da ita ba tayi auneba ta ji kawai ya ha’data da jikinsa ya kuma rik’eta gam kamar wani zai k’wace masa ita, duk da k’ok’arin k’wacewa da take Amma ta kasa cikin kunnenta ya ra’da mata “Ki tsaya ki daina wahalar da jikin ki ba sauk’i kika samu ba, idan kuma kin ji garas ne tell me na sauke miki abinda yake kaina don na tabbatar miki igiyar aurena na nan gam gam ba ta rawa ko ka’dan.” Shammatarsa ta yi ta fisge jikinta tana jifansa da harara “Shi kuma sakin nawa da ka yi ina ya je, let me tell you idan duk duniya za su ha’du ba zan koma gidanka ba abinda nake nema ne ya samu, tun tashi na saka raina ba zan iya rayuwa da wani namiji a inuwa guda ba balle makwanci guda.” Turaki yana murmushi ya ce “Ba duniyar da zata taru daga ni sai ke kuma aure na yana nan daram a kan ki, ko sakin na yi idan na ce na janye ina zaton kina nan matsayin matata ko? To na janye then what? Me kuma ya rage?” Ayra ji ta yi kamar ta kurma ihu ta zuba mata idanunta da suke cike da k’walla murya a ‘dashe ta ce “Wallahi baka isa ba don ni bana son ka kuma ba zan zauna da kai ba, da’din abin ina da evidence da zan nuna.” Shima zuciyarsace ta hassala jin cewa wai bata son sa, ashe da sauran aiki ja a gabansa har yau bai cuta mata son sa ba. Ya cije leb’ensa kafin ya koma ya kwanta yana lumshe ido takaici fal ransa. Ayra ta zabga tsaki ta ja blanket ‘din gadon mai laushin tsiya ta shimfi’da a k’asa ta saka bargo ta kwanta. Turaki bai kulata ba duk da ransa bai so haka ba, so yake ya jita a jikinsa Amma kalaminta na bata son sa shi ya tsaya masa a rai, ya da’de cije da leb’ensa na k’asa kafin ya saki ‘dan k’aramin tsaki a zuciyarsa ya ce “Dole ma ki so ni yarinya, don zama da ke yanzu na fara.” Ya mirgina yana lek’en fuskarta da ta sake wani fresh kuma barcinta take peacefully. Wayarsa ya zaro ya gayawa masu kula da gidansa na Moscow a kan yana nan