Chapter 45 Reading TAKAICIN UBA Book Complete by Nazifa Sabo Nashe.txt Arewa Novels

TAKAICIN UBA Book Complete by Nazifa Sabo Nashe.txt

Author :  Nazeefa Sabo Nashe Category :  Hausa Book Store

Chapter   45 / 45

132K to 132.1K   out of 132.1K words

shi ta haifi Murad da Mujahid ko ina zata kai su yanzu.” Ummeey ta ce “Ku saurarawa d’iyata waye ba ya kuskure.” Ayra dai ta saukar da idonta tana murmushi a hankali ta ce “Alhamdulillah” sai ta ji kowa ya ce “Ma sha Allah” a she da k’arfi ta yi.




To nima Jikar Nashe anan nake cewa Alhamdulillah sai mun ha’du a sabon littafi na GASKIYAR LAMARI…..

(Na tab’a yin sa lokutan baya Amma zai zo muku ta fuskar zamani akwai wasu sauye-sauye a cikinsa.. sai kun ji ni In sha Allah!)


08033748387
















45 / 45