Author : Nazeefa Sabo Nashe Category : Hausa Book Store
fa gaya Miki yau sam ba nutsuwar da zan iya killace muryata don kada wa’dannan banzan yaran naki su ji, ki yi maza ki shigo don a matse nake ko komai ma ya wakana a gabansu, ni ba abinda ya dameni tunda ba haramci nake aikatawa ba.” Da sauri Talatu ta dubi Jabiru da duk Ya gama fahimtar zantukan Kabiru gani ta yi kawai ya runtse ido kafin Ya kalli su Majeedah ya ce “Ta shi Mu je can ‘dakin mu k’arasa karatun..” Kabirun ya watsa masa wani kallo “Ya fiye maka, kafin kunnuwanka su jiye maka abinda kwanyarka ba zata iya ‘dauka ba, duk da kai ma ka balaga ai.” Jabiru ya watsa masa banzan kallo, Sai dai Kabirun bai bi ta tasa ba jin yarda gaba ‘d’aya jikinsa ya ‘d’aure agaji kawai yake nema ya afka ‘dakin yana fa’din “Maza maza Talatu yi sauri don Allah kafin na Mutu..”
Da sunan Allah ta mik’e a bakinta sai dai me? Tana mik’ewa ta ji wani ruwa mai yawan gaske ya biyo cinyoyinta ga azabar ciwo da ya turnik’eta lokaci guda, ta durk’ushe a wajen tana kiran sunan Allah don ta tabbatar haihuwa ce ta zo mata, ba zato ba tsammani duk da a watan haihuwar take.
Jin Shiru Kabiru ya k’unduma wani uban ashar ya fito da sauri daga shi sai gajeran wando yana mita “Wani irin iskanci ne wannan Talatu? So ki ke na Mutu ko?” Daidai lokacin Talatu ta saki wani nishi sai ga Deejah ta fa’do duniya, da kara’dinta na kukan jarirai mai sautin Inyaaaaa’ da alama da k’arfinta ta dira da lafiyar ta. A tsorace Kabiru ya ware ido cikin rawar baki ya ce “Kan Uba? Talatu ba dai haihuwa ki ka yi ba? Da kin cuceni ina zan kai wannan jarabar da take ci na yau?” Ya fa’da kamar ya saka kuka ga mararsa ta sake k’arfi ta ‘d’aure gaba ‘daya. Talatu ba ta bi ta kansa ba, ta k’walawa Majeedah kira. Yarinyar na zuwa ta saki baki da muryarta ta ce “La Yaya Jabiru Umma ya haihu fito ka ga.” Da sauri Talatu ta ce “Me ye haka? Jabiru yi zamanka kada ka fito, ke kuma Majeeda maza ki ‘dauko min y’ar jakar nan da nace miki y’an kayan haihuwa ne na tana da zan ‘dau rezar yanke Cibiya.” Majeeda ta juya ta koma ‘dakin da suke don ‘dauko ledar, Kabiru da yake tsaye sai matsa k’afa yake cikin wani azabar yanayi ya fa’da cikin ‘d’aki yana neman mafita, ga gari ba karuwai ba balle ya je ya kai buk’atarsa can. Ya dinga gurza jikinsa cikin tashin hankali Amma madadin abu ya lafa,
Sai ma k’ara ta’azzara yake, gani yake a yarda yake jin kansa
Mace ‘d’aya ma ta masa ka’dan da kuma zai iya jan mota da sauk’i sai ya yi sauri ya koma Kano wajen mai zak’in sa, tunda bata San nan ya taho ba, bata San ma ya mayar da auren Talatu ba. Shi ka’dai ya dinga wasu irin abubuwa a ‘daki Talatu na jiyo shi daga tsakargida tana sakin dariya k’asa-k’asa, shi yasa aka ce idan zaka hak’a Ramin mugunta ka Gina shi daidai kanka. Ga Kabiru dai ya jefa kansa cikin wahala ji yake kamar zai rasa ransa saboda masifaffiyar sha’awar da ta sako shi gaba, ga Talatu Allah ya tsallakar da ita daga muguntarsa.
Kabiru Har haki yake ja da sunan Allah yana fa’din “Na cuci kaina da kaina ni Kabiru? Talatu Allah ya so ki da rahmar sa ni kuma na jefa kaina a wahala wayyo Allah yau ina zan kai Jarabata..” Wannan Talatu da Allah ya ba sauk’i ta gyara jikinta da y’arta tas sai da ta tuntsire da dariya son ranta, tana duban y’arta fara sol da ita mai kama da ita kwabo da kwabo Sam bata ji bak’in ciki da haihuwarta ba, bata kuma saka ranta a son haihuwar ‘da namiji ba duk Wanda Allah ya bata tana murna tana kuma farin ciki da ‘doki.
Ta koma ‘dakin da yaranta ta mik’awa Jabiru y’ar tana murmushi “Ga y’a ka kuma samu Jabiru..” Da hanzari Ya amsheta yana murmushi ya kalli su Majeedah Ya ce “Kai duk ta fiku kyau wannan daga ganin bakinta zata yi tsiwa ta gaske.” Majeedah ta turo baki alamar fushi Zainab kuwa amsar y’ar ta yi tana fa’din “Eeh, bakomai don ta fi ni kyau ai k’anwata ce.”
Jabiru ya mik’e y’an ragowar ku’dinsa da suke jikinsa ya je ya samo mata balangu mai zafi ya kawo mata. Ta karb’a tana saka masa albarka tana jin so da k’aunar Jabiru kafin k’aninta mai binta da suke uwa ‘d’aya uba ‘daya, hak’ika Jabiru wani jigo ne a rayuwarsu ita da yaranta, don sun fi masa kallon mahaifi fiye da Kabiru da bai San komai ba sai dai ya yi cikinsu a haife masa.
Sai dare sosai ta ‘dauke y’arta ta shiga ‘dakin da Kabirun yake, Har lokacin bai yi barci ba, ya yi zigidir cikin wani irin mawuyacin hali na masifa abubuwa kala-kala yake yi marasa da’din kallo sai dai Har a lokacin bai samu sauk’i ba, saboda bai fitar da tarin abin da ya cunkushe masa a gaba ba. Talatu ta tab’e baki ha’de da yiwa y’arta da ita kanta shimfi’da daga can gefe, a zuciyarta tana fa’din Allah ya k’ara ninka maka azabar da kake ciki, ni ka so ka cuta sai ga shi cutarka ta ka’re a kanka.
Har Uku na dare Kabiru ya kasa barci, ji yake kamar ya fita ya haura katangar wani gidan ya samu wata Ya mata fya’de amma ba hali, don yana fita ana dubansa za’a gane halin da yake ciki yarda komai na jikinsa yake mik’e a tsaye ba ta yarda zai iya b’oye hakan. Rashin samun madafa kawai sai ya tunkari Talatu dole ne Ya sauke mata duk abinda yake ji idan ba so yake ya Mutu ba ta rok’i Allah gafara daga baya.
Cikin barci ta ji mutum ya birkitota, da sauri kuma a razane ta Ware ido tana kallonsa cikin mamaki ta ce “Kabiru haihuwa fa na yi?” Ya saki tsaki yana shirin danneta ya ce “Eeh na sani, a hakan zan kusanceki idan ba so ki ke na Mutu ba.” “Ta ya zaka kusanceni alhali bana cikin tsarki?” “Ki min shiru Talatu bana son magana zan rok’i Allah istigfari idan komai ya lafa.” Salati ta saka salati “Yanzu Kabiru ko da ace da kyau kashe ni zaka yi? Da zaka kusanceni ranar da na haihu gurin ko dakushewa bai yi ba ciwo ne fa a wajen..” “Ki min shiru Talatu idan kika k’i yarda wallahi cikin yaran can zan ‘dau wata ba sauke mata buk’atata idan ya so in gudu na bar garin kin ga ko bakomai na bar ki da abin kunya……”
(Kai wannan takaici ba zai bar ni cigaba da rubutu ba mu tara gobe tabbas Kabiru baya cikin hankalinsa kamar Wanda ya sha k’waya?🤔🤦🏿♀️
Takaicin Uba….
Nazeefah Nashe.
23.
💔💔💔💔
Jikinsa har rawa yake wajen son ganin ya cika burinsa ta ma kowane hali. Cikin tashin hankali Talatu take rok’onsa tana k’ok’arin samawa kanta mafita tun kafin ya jefata a halaka ko ya sauke duk wata buk’atar sa Akan Majeedah da tafi shekara takwas ba. Ganin yana Neman cimma burinsa yasa ta hanka’dashi cikin wani k’arfi da rabbi ya k’imsa mata, ta mik’e a sukwane ha’de da ‘dauke y’ar jaririyar ta, yau kam idan ba’a yi da gaske ba zata iya zama ajalin Kabiru a gidan idan shi bai yi sanadin zuwanta lahira ba. Da sauri ya mik’e a niyyarsa na ya kamota ya haik’e mata wala ta gaba ko ta baya, ganin haka yasa ta yi saurin wawurar dogon sandan da yake yashe a k’asa “Wallahi ko ka saurara min Kabiru ko na yi ajalinka a daren nan.” Kabiru ya cizi baki cikin azabar yanayi ya ce “Ni kuma na gaya Miki ko ki tsaya ko na sauke duk wata buk’ata ta kan waccan y’ar taki.” “Ashe kuwa yau zaka isa lahira don tsaf zan ha’da maka taron jama’ar garin nan na sanar da su abinda ka aikata na tabbata jefeka za su yi.” Ganin yana gyara tazuge a niyyarsa ta ya fice ya kinkimo Majeedah ya sa ta daddage ta sake hanka’dashi ta gaba ya fa’da k’asa a ruf da ciki da k’arfi ya ce “Wayyo Talatu kin kashe ni, Talatu kin fasa min aba….” Talatu ta saka Kai a guje ta bar ‘dakin, wajen yaranta ta nufa Jabiru yana kwance daga gefe can a tsakar gidan inda yake kwana in dai Kabirun yana gidan ya barwa su Majeeda ‘dakinsa da sauri ya mik’e don kusan za’a iya cewa yana Jin abubuwan da suke wakana “Yaya Talatu ba abinda ya Miki ko?” Talatu ta shige ‘dakin tana fa’din “Jabiru Majeeda so yake sai ya lalata min Majeeda saboda jarabar da take cin sa, ka taimakeni Jabiru.” Cak Jabiru ya tsaya Kwanyarsa ma ta daina aiki, illa zallar hucin b’acin ran da yake fitarwa ya runtse idanunsa yana Jin tabbas lokaci yazo da zai nakasta Kabiru tabbas da alamu yana son ya rasa k’afafunsa ko hannayensa ko ma kacokam ya rasa Kayan jarabartasa a Daren nan. Ya tsaya tsaye kamar Soja a k’ofar ‘d’akin yana jiran ya ga ta inda Kabiru zai zo ‘dakin ‘daukan Majeeda ya ga nasa haukan da bai tab’a gani ba.
Lokacin shi Kabiru yana ‘d’aki ma, cikin azabar ciwo ga shi madadin fa’duwar tasa da ya yi hakan ya yi silar samun sauk’insa sai Abu ya gagara zufa ce take yanko masa ko ta ina, haka Kabiru ya ga daren nan a idanunsa ba tare da ya runtsa ba, ya ci munanan alwashi a kan Talatu da zarar ya warke, banda ma itace arzikinsa da wallahi saki uku zai mata a Daren nan ya kuma sallameta da ita da yaranta wannan karan ko gidan zama ba zai ba su ba, don kafin ya bar garin sai ya siyar da gidan ko ya bada shi kyauta.
_____________
A can birni kuwa wajen Karima mai zak’in Kabiru, hankalinta a tashe yake rashin ganin Kabirun ya dawo bata San dalili ba shi yasa ta nemi Hadi amininsa ta gaya masa rashin dawowar Kabirun. Hadi shima ya shiga ru’dani don bai San Kabirun ya mayar da auren Talatun ba don haka suka shiga juyayi har daga k’arshe Kariman ta bada shawarar Hadin ya tafi k’auye ya ga ko Kabirun can ya tafi wani abin ya rutsa da shi. Hadi ya amince da shawararta don haka ana idar da Assalatu ya sab’i hanya tunda abune ba na waya ba babu hanyar sadarwa a gari idan ma akwai a cikin birni babu a k’auyen Gaya ma balle Shagogo.
Yana isa garin gidan Kabiru ya tafi Kansa tsaye don ta nan ‘din ya kamata ya fara bincikensa.
Gidan tsit ya dinga zabga sallama daga waje, Talatu ce ka’dai a ‘d’aki tana gyara y’arta yara da Jabiru duk Sun tafi makaranta, sai Kabiru da yake ‘daya ‘dakin yana nemawa ka sa mafita idanunsa Sun ka’da Sun yi jajur kamar gauta. Haihuwar da Talatu ta yi kawai yake tsinewa don ita ta jaza
Haka da tuni ya turmushi Talatun son ransa. Talatu ta sab’a jaririyarta a baya ta isa bakin katangar da ta raba gidan da waje. Ta amsa sallamar don ta gane muryar Hadi ce ras a bakin gidan. Yana dashe baki ya shigo idanunsa a kan jaririyar Talatun ya ce “A’a A’a ahe haihuwa kika yi ba labari? Ki ce shi yasa mutumin ya lalab’o nan, Kabiru na Talatu alherin Allah, me aka samu? Ko kuwa an kuma ne mace ta haifi mace?” Talatu cikin takaici ta harareshi ta ce “Eeh an kuma mace ta haifi mace har abada haka nake son na yi ta haihuwar yara mata Sun fiye mazan musamman idan mazan gayyar tsiya zan Haifa irin ku Kai da abokin ka.” Turus Hadi ya yi yana kallonta musamman ganin yarda ta bursine idanunta da toka lallai Talatu ta cika ta tumbatsa. “Allah ya baki hak’uri Kabirun yana ciki ne?” Ta nuna masa ‘dakin da yake da ‘dan yatsa sannan ta shigewarta ‘daya ‘dakin tana dariyar yarda Kabirun yake zuba nishi a ‘d’aki.
Hadi yana shiga ‘dakin a yanayin da ya gan shi ya yi saurin juyowa yana fa’din “Ashsha lamari bai yi da’di ba, Me ya sameka haka Kabiru? Ko sutura babu a jikin ka?” Wani da’di Kabiru ya ji yana Jin kamar cutar sa ta warke duk da Hadin bai iya mota ba Amma ya San yarda zai yi ya masa maganin abin ko karuwa ya je can gidan magajiyar karuwai ya samo masa tunda dai shi ba zai iya fita haka ba sai a masa dariya. Ya ja mayafi ya rufe jikinsa da k’yar “Shigo Hadi shigo don Allah ko zaka fitar da ni a wannan masifar ban sani ba ko ajalina ne yazo.” Hadi ya shiga yana cewa “Wai me ya faru ne? Na ga al’amarin haka ba kyan gani?” Kabiru murya a dusashe
Saboda wahala ya fara ba shi labari. Hadi ya guntse dariyarsa da k’yar ya ce “Yanzu Bari a gwada maka magani tukun na, kafin mataki na gaba idan maganin bai yi ba.” “Hadi ba wani magani da nake buk’ata mace kawai itace magani na wacce zan saukewa duk jarabata. Don Allah ka tabbata ka samo min mai juriya wacce zata shanye lalurata ni kuma zan naka ko nawa ne wallahi.” Hadi yana Jin ku’di ya mik’e yana fa’din yanzu zaka ga aiki da cikawa.
Ba tare da shakkar komai ba Hadi ya kawo karuwar gidan, wacce kana ganinta ka ga tantiriyar iblishiya sai tauna cingam take tana kallon Talatu da take zaune sama da k’asa, Hadi ma Talatun ya kalla da
Take kallonsu cike da mamakin k’arfin hali irin nasu, Hadi yana dariya ya ce “Mai gida ne yace a kawota ta kwashe masa lalurarsa tunda ke ba hali.” Talatu cike da takaici da bak’in ciki ta tab’e baki ta ce “Allah raka taki gona.” Ta shige
Cikin ‘d’aki tana Jin wani irin zafi da tuk’uk’in bak’in ciki. Sai dai ita hakan ya fiye mata a kan ya b’ata mata rayuwar y’arta da take ji da su. Tana ji suka dinga shagulgulansu a ‘daki, b’acin ranta ‘daya yarda suke abinsu a kan shimfi’darta, ba Wanda zata gayawa sai rabbil izzati don yanzu lamarin Kabiru tsoro yake bata. A ranar dai tabbas karuwar nan ta San ta shigo hannun maza don ta galabaita iya galabaita har sai da ta gwammaci ki’da da karatu Talatu kuwa dariya kawai take zuba mata ganin yarda take tafiya kamar y’ar kaciya.
_________
Bayan wasu shekaru, kamar almara arzikin Kabiru ya dinga hab’aka y’a zama matashin mai ku’di na gasken gaske, don haka ya dinga wata fankama yana taka duk uban da ya so a shagogo. A lokacin ya sake Gini a b’ari guda a gidan Talatu Gini ne yake na bulo da bulo har Talatu da yaranta suna murna za su koma sabon waje. Musamman ganin yarda na Sun ya kwarab’e. Sai dai burinsu bai cika ba saboda rana guda aka shigo da gu’da, Talatu tana tsohon b’angarenta sai ji ta yi ana Ku matsa ga Amaryar Kabiru shalele danda’deshiya y’ar mai arzikin Gaya..” cak Talatu ta yi da tsintsiya a hannunta ta zubawa yaranta ido da suma suka zuba mata na su idon musamman Majeeda da Zainab da lokacin sun ma fara wayo.
Idanun Majeedah yana ruwa ta ce “Umma, Aure ya yi ko?” Talatu ta runtse idanunta tana tunanin yaushe rabon da ta ga Kabirun an doshi watanni bakwai idan ya zo kuma gurin ginin sa kawai yake zuwa ba ya bi ta kanta tunda wancan
Lamarin ya afku ya tattarata ya watsar ga Deeja tana shirin shiga shekara biyu. Gurin da yaranta suke murna za su koma shine zai ‘dau amarya ya saka? Kawai sai ta ji tana hawaye idanu bibbiyu karon farko da ta kasa b’oyewa yara damuwar ta…..
Takaicin Uba…
Nazeefah Nashe
24
💔💔💔💔
*SHIN KINA DA KANNEN DA ZA'A AURAR, KO KUWA KE CE KIKE SON GYARA KANKI?*
*GUDUYO NA TALLATA MUKU INGANTATUN SAIWOWIN MUTANAN CHADI DA AKE DAHUWAR GIMBIYAR KAZAR AMARE DA WADDA TAKE SON GYARA KANTA*.
*NA GWADA NA GA INGANCINSA SHIYASA NA KE TALLATA MUKU DA K'ARFIN GUIWATA*.
*ABIN BIRGEWA DA WANNAN SAIWAR ZAKI YI AMFANI DA ITA SAMA DA SAU DAYA.*
*AKWAI FULL, AKWAI RABI TA, YADDA KOWA ZAI IYA SIYA*.
*SANNAN BABU BAURI NA TASHIN HANKALI.*
*DA KANKI ZAKI DAFA ABAR KI, KOMAI ANA SAKA WA A CIKI*.
*TUNTU'BI SURAYYA HALIN YAU*
*08032773332*
*DOMIN KARIN BAYANI, SERIOUS BUYERS ONLY PLEASE*..
__________
Ta zube idanunta cikin na Jabiru da yake tsaye yana tsumayin amsarta, kamar yarda su Majeedah suka yi jigum suna son jin furucinta, bata da ikon da zata b’oye musu gaskiyar lamari bayan abinda idanunsu suka gano musu, don haka murya a sark’e ta ‘daga musu kai “Aure ya yi, ku musu fatan alheri..” Daga ta janye idanunta daga kansu ta runtse su tamau, tana sauraran bugun zuciyarta, da yake bugawa da k’arfin gaske. “Allah ya tsinewa auren, ba zan musu addu’a ba Umma.” Zainab ta fa’da idanunta na waiwayi cikin fuskar mahaifiyarsu da take hango tsagwaron b’acin rai. Murya a sanyaye Talatu ta ce “Kul Zainab kada na sake ji Allah ne Ya ba shi damar ya auri mace sama da ‘daya..” “Idan zai iya adalci ba.” Jabiru ya katseta da nasa b’acin rai “Ki hak’ura da auren mutumin nan, da ba don komai yake cigaba da zama da ke ba, sai don wata manufa tasa ta banza, da kunnena na ji yana gayawa Hadi ke ‘din ke ce k’ashin arzikinsa shi yasa ba zai rabu da ke ba, Har sai ya samu dukiya mai tarin yawa sanadiyyar aurenki, don haka Yaya Talatu wannan karan ki fito masa a mutum ki rabu da aurensa kafin ciwo ya bugar miki da zuciya ki cuci rayuwar Auren ki.” Da k’yar ta bu’de ido tana kallon Jabiru da idanunsa suka ka’da suka yi jajur ji take ina ma zata samu Kabiru ya sawwak’e mata wannan wahalallen auren da ta yi murna. Ta ja huci ta fesar da numfashin da ta tokare mata mak’oshi “Na fika son hakan ta faru Jabiru, a yanzu na fi k’aunar mutuwa ta da zaman aure da Kabiru.” Jabiru ma hucin Ya saki kafin ya ce “Ki bani