Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
vayan sun wuce TAFA kadan.
Ganin yayi parking ne yasa tasleem ware ido tana kallonshi.
Fita taga yayi daga motar,taga ya bude gidan baya ya shiga.
Cikin tattausar murya yace.
"dawo nan kema kinji "
Ba musu ta bude kofar ta fito ta shiga bayan.
Kulolin abinci ta gani acikin basket akasan motar.
tun kan tai mgn yasa hannu ya daukosu,
budewa yayi kamshi ya cika gurin,sakwara da miyar agushi ne taji nama.
Tuni miyon bakin tasleem ya fara taruwa,ta kosa taci dan yunwa takeji
Zuba musu yayi da kansa,sannan yasa a tsakiyarsu,tun kan yace ci tuni ta fara ci.
tausayinta ne ya kamashi,tabvas yasan an mata badaidai ba aturaka gidan miji batare da ka shiryaba,
sosai yake kare mata kallo,ko dan gyaran gashi da jikin da akewa amare shi beganshi tattare da babyn tashi ba,ko kunshi babu jikinta.
Tasleem ko batasan ma yana kallonta ba sakwararta kawai take jefawa ciki .
Dauke kwanon abincin yayi,da sauri ta dago tana dubanshi.
Murmushi yay mata sannan yasa hannu ya jawota jikinshi,yace mata a hankali.
"am sorry my baby"
Da sauri ta dago kai tana dubanshi jin abinda yace.
murmushi yay mata,gamida,sa hannu ya dago habarta,ya hada bakinsu guri guda,yadanyi kissing dinta kadan.
Tuni jikinta ya mutu,tayi kasake ajikinshi.
Dan dagota yayi ya shiga bata abincin da kanshi,ba musu ta shiga ansar abincin.
seda ta koshi sannan yaci,bayan ya gama,suka wanke hannayensu,sannan suka koma gaban motar yaja suka ci gaba da tafiya.
Sun isa Abuja lfy,tundaga waje tasleem ta saki baki tana kallon gidan da zata zauna.
Wanda ko amafarki bata taba zato ba.
Har suka shiga harabar gidan tasleem bata dena kalle kallen gidan ba.
Hannunta ya rike,ita kuma ta dauki basket din kayan abincin suka nufi kofar shiga gidan.
key yasa ya bude sannan,suka shiga.
Wayyo aljannar duniya.
Ba abinda baa sa ba na adon gida afalon nan.
Haka ta saki baki tana kallo.
Janta yayi suka nufi kitchen ta ajiye basket din.
bin kitchen din take da ido tana murmushi.
Lura da hakan ne yasa Auwal rungumeta ta baya,shima yana murmushi yace mara cikin rada.
"yayi kyau ko?"
Gyada mishi kai tayi tana murmushi.
Kara matsarta yayi yace.
"Kinji dadin hakan?"
"sosai ma kuwa"ta bashi amsa tana murmushi.
ji tayi ya dauketa kamar wata jaririya,ya fito kitchen din da ita.
Matattakala,yabi suka haura sama,kyai da haduwar saman shima baa magana.
Dakinta ya kaita,kan gado ya dora ta.
Yana ajiyeta ta kwanta rigingine,tana maida numfashi.
Kallo Auwal yabita dashi,na shaawa,dan kwanciyar da tayi ta motsa shi.
Hannu ya dora kan boobs dinta yana murmushi yace.
"I like them baby,you're too much"
Kasa magana tasleem tayi illa rufe idonta da tayi dan taji kunya.
Fucewa yayi adakin ya nufi falon kasa,dan shigo da kayansu da masu gadi suka shigo dashi falon,
muje zuwa
Surbajo for life.
ππππππππ
*KARAN BANA..........*
ππππππππ
*ZAHRA SURBAJO*
*nagode da adduarku naje lfy na dawo lfy,da fatan kuma na sameku lfy?.mun sha ruwa zamu koma bakin aykiπ*
*dedicated to Billy Shantally*
*39*
Auwal na fita ta mike,ta fara,rage kayan jikinta,ta fada wanka.
Koda ya shigo da kayan tana wanka,dan haka ajiyewa yayi ya juya zuwa nashi dakin.
Shima wankan yayi,ya kimtsa,ya nufi dakin tasleem,wacce ita se alokacin ta fito wankan,
Tsaye take daure da towel,tana shafa mai a cinyoyinta.
Shigowarshi ce tasa ta tsaya cak,ta kasa motsawa,wanda ko vaa fada muku ba,kunya ce ta hanata motsawar.
Da kyar Auwal ya iya daga kafa ya karasa shiga cikin dakin,
Ta bayan ta ya tsaya,yana kallonta ta mudubi.har yanzu kafarta daya nakan abin zama domin kwalliya,wanda tayi hakanne domin ta shafa man da kyau.
Wata mahaukaciyar kunya takeji tama rasa me zatayi,dan gaba daya Auwal din kwarjini yake mata.
Matsawa kusa da ita yayi sosai,wanda har jikinsu na taba na juna.
Hannu ya dora a hankali akan cinyar tata.da sauri tasleem ta runtse ido gamida rike tawul din da karfi,nufashinta na bugawa da sauri.
A hankali yake shafa cinyar,yana kallon yanayinta ta mudubi.
Har dan cije lebe takeyi,ahankali ya dora kanshi kan kafadarta yace,cikin rada.
"Na karasa shiryaki,?"yana ci gaba da shafa cinyar tata
Gaba daya ya gama saukar mata da kasala,dan haka jingina tayi ta saki jikinta a kirjinshi.tace.
"Ya Auwal.."ta kasa karasa abinda zatace,sabida shafa cinyar ta da yake,
Murmushi yayi,yasake maimaita tambayar,kai ta gyada masa dan tasan ko ya barta bazata iya yi da kanta ba.
Daukarta yayi cak,ya kwantar da ita akan gado.
daya daga cikin akwatunan ya bude ya ciro mata wasu riga da wando masu kyau,da daukar hankali.
man da take shafawa ya dauka da duk abinda ze bukata,sannan ya hau kan gadon.
A hankali ya fara jan tawul din jikinta,da sauri ta rike,tawul din,gamida bude idonta a hankali,
Kallonta yayi gamida cewa.
"saki, mana ko bakya son taimakon?"
Da kyar ta iya furta.
"ina so mana"
"to saki in shiryaki,muje munemi abinda zamu ci"
Ba musu ta saki,gamida runtse idonta.
Daga ita se pant,se hannun data dora akan boobs dinta,Auwal ko ajikinshi,yashiga shafa mata mai akoina na jikinta.
koda yazo milk factory,a hankali ya janye hannunta ya shafesu da mai.
Ya fesa mata body spray.sannan yasa mata,dogon wandon,besa mata bra ba,ya fara kokarin saka mata riga.
A hankali tasleem tace.
"ya auwal baa sa bra ba"
"base kinsa ba,dan yawan sata na kawo ciwon kirji,bama haka ba,ni a haka nakeson ganinki "daga haka ya karasa sa mata rigar
Wacce da ita da babu duk daya.
yana gama sawa,yadan shafa mata foda,yasa mata man baki,gami da taje mata gira,ya gyara mata gashin ido,da mascara,sosai tayi kyau.
Kwashe kayan yayi ya mayar mazauninsu,sannan yazo ya dagata zuwa gaban mudubi,dan taga kwalliyar daya mata.
Tasleem na kallon fuskarta,ta kwashe da dariya,gamida juyowa ta kalleshi,
Muemushi yayi gamida daga mata gira,yace.
"nayi kokari ko?"
Dukanshi tayi akirji,na wasa gamida,rungumeshi ta dora kanta kan kirjinshi tace.
"wlh sosai nayi kyau,gaskiya,kayi kokari"
"zaa ramawa kura aniyarta,dan tsakanin miji da mata,ba kyauta,sede bashi "ya karasa maganar yana dariya.
Tur bune fuska tayi,gamuda zare jikinta daga nashi tayi gaba abinta,dan ta lura ta saki da yawa,hakan ze iya sawa ya renata,dan ta lura inde ta ci gaba da biye mishi wata ran har pant dinta zece ze sa mataππππ
Auwal binta yayi da kallo yana dariya shima yabi bayanta,suka sauka kasa.
A falo suka zauna,inda tasleem se cika take tana batsewa ita ala dole vatason wasa.
Abun dariya yaba Auwal,dan haka fita yayi a harkarta,ya ciro wayarshi,ya kunna data,sakonni ko se shigowa suke rututu.
Sakon Ammar ne ya dauki hankali shi inda ya rubuto masa ta whatsapp,yana me cewa.
"shege nawan ansamu duniya,Allah baka kiyama,wlh kabi yar mutane a hankali,karkace lokaci guda zaka barje guminkaππ"
Dariya batun yaba Auwal,wanda harseda dariyar ta fito fili.
Sosai abun yaba tasleem haushi,dan tunda ya ciro wayar hankalinta ke kanshi,ganin yana dariya ne,haushi ya turnuke ta,dan tunaninta da mace yake maganar,a fusace ta mike gamida yin tsaki,ta bar gurin ta nufi kitchen,
Bin ta da kallo Auwal yayi,jin tayi tsaki.
Tabbas yasan dashi take dan babu kowa agurin bare yayi zaton da wani take.
Sosai tsakin ya bata masa rai,wato dan taga ya sakar mata fuskane raini yakeso ya shigo cikun lamarin dole,yayiwa tufka hanci.
Dan in akwai abinda ya tsana shine ya mace ta rainashi,dole ya sauya takunshi dan ya tsira da mutuncinshi.
kashe data yayi ya ajiye wayar,sosai tsakin da tasleem tai masa ya taba zuciyarsa,dan inde ba mantawa yayi ba,to shine karo na farko da wata mace tai masa tsaki.
Tasleem ko,tana shiga kitchen din rasa ma abinda zatayi tayi,dan haka ficewa tayi ta nufi dakinta.
Auwal bebi takanta ba,shima ya shiga nashi dakin.
Har dare tasleem bata fito ba,bare ta tanadar musu abinci,shima kuma be je gurinta ba.
Tasleem na daki,zaman jiran Auwal yazo ya rarrasheta amman shuru kakeji,ga yunwa tanaji,amman be zoba.
Bacci barawo ne kawai yadaukesu duka.
Da gari ya waye da wata mahaukaciyar yunwa ta tashi,dan haka sallah kawai tayi ta fada kitchen,dan nemamusu abinda zasu ci.
Tana gamawa,ta jere akan dinning ta rugada sauri zuwa dakinta,tai wanka,ta kimtsa,sannan ta dawo dinning din tafara cin abincin.
Auwal tuni ya shirya,dan haka fitowa yayi rike da key din motarshi,dan so yake yafita ya nemo musu abinda zasu ci.
sede yana nufo falo kamshi ya gama cika masa ciki.
Ahankali ya gama saukowa.
Zaune yaganta,tana cin abincin batare data jirashi ba,hakan na nufin dan kanta ta dafa kenan.
Jin motsin shi ne yasa ta dago kai,suna hada ido,ta saki tsaki,gami da harara.
Runtse ido Auwal yayi,zuciyarshi na tafasa,ji yake kamar yay mata dukan mutuwa,amman se ya danne,yayi saurin fucewa daga gidan dan inde yace ze zauna ze iya lakada mata dukan tsiya.
Fitar da yayi veyiwa tasleem dadi ba,haka zalika vacin ran data gani akan fuskarshi ya jefata wasiwasi,
"to me nayi masa?" ta tambayi kanta.
Rasa amsa tayi wanda hakan ya janyo damuwa sosai aranta.
dakyar ta gama cin abincin ta koma falo,zaman jiran ya dawo.
Auwal ko restaurant ya nufa,yasa masu aykin kawo masa abinci,ya zauna yaci ya koshi,ya godewa Allah,sannan yasa akasa masa a takeaway,dan ze kaiwa tasleem,dan babu kayau kaci abinci batare daka ba matarka ba.
Gidan ya koma,inda yasameta zaune tana kallo,sede duba daya ya mata ya gane tana da damuwa,
Ajiye abincin yayi agabanta yace cikin hada fuska.
"ga abincin ki nan"ya ajiye ya wuceta.
Sosai kunya da tausayinshi ya kamata,ita data dafa bataje ta kirashi yaci ba,amman shi gashi ya kawo mata.
Sosai taji ta tsani kanta,mikewa tayi a hankali tabi bayanshi.
koda taje kofar dakin,tsayawa tayi ta rasa abinyi.
Daga karshe de tura kofar tayi ta shiga da sallamarta.
kwance yake kan gado,ya yi rigingine yana kallon sama da gani yanada damuwa.
A hankali ta karasa bakin gadon.
ganin ko kallonta be yi bane yasa kawai ta Ιada jikinshi ta saki kuka.
Auwal beyi yunkurin hanata ba,barinta yayi tayi,
Ganin bata da niyyar denawa ne,ga kukan nata na taba zuciyarshi,yasa,ya dora hannunshi akan bayanta,sannan ya mirginata ta dawo kasa shi ya zama ya koma sama.
Kukanta take me cike da shagwaba,tana dan tabe baki,kamar yarinya.
kura mata ido yayi,sannan yace.
"Baby na kina da damuwa wlj,tanzu da wanne kikeso naji,tsakin da kika dunga min koko,da kukanki?"
Se alokacin ta fahimci ashe tsakin data masa ne ya janyo sauyawarshi.
cikin kuka tace.
"don Allah kayi hkr ya Auwal wlh bazan sake ba,pls"
Sakinta yayi ya koma ya kwanta.
Da sauri tasleem ta sake hawa jikinshi tana ci gaba da kukan.
ganin bazata kyaleshi bane yasa,ya rallafota yace cikin tausashshiyar murya.
"kina bukatar bulala ko?"
kara shiga jikinshi tayi tace cike da shagwaba.
"ni wlh banason bulala,kayi hkr"
Murmushi yayi gamida jan hancinta yace.
"to nayi hkrn,yanzu tashi kije zanyi bacci ne"
Ga mamakin auwal,me makon yaga,ta mike,se ma kara gyara kwanciya da tayi ajikinshi,ta furta.
"nima baccin nakeji ya Auwal"
be sake kulata ba,yaja musu bargo,suka shiga baccinsu me dadi.
muje zuwa
Surbajo for life.
ππππππππ
*KARAN BANA.......*
ππππππππ
*ZAHRA SURBAJO*
*Dedicated to Billy Shantally*
*40*
Tunda yake da tasleem yaune karo na farko da mahaukaciyar shaawaeta tafara damunshikasancewarta ajikinshi.
Rabata yayi da jikinshi ko yasamu sassauci,
Kullum abu se gaba yake ba baya ba,se dirkawa kanshi allurai yake damagunguna da zasu kwantar da shaawar dan aganinsa tasleem tayi kankanta ga daukar lalurarshi.
Wanda be sani ba itama anata bangaren tanason sanin waye mijinta,dan tagaji da gafara sa bataga kaho ba.
Tuni mummy da Ammar sun dawo Abuja,sabida Auwal shima ya amshi Aykin da aka bashi,a national hospital.
Yusura kullum se tayi kukan rashim aminiyarta tasleem wacce da ba abinda ke rabasu.
Tasleem kullum shaawar Ya Auwal na karuwa aranta amman taga shi ko ajikinshi,dan haka dole tayi duk me yiwuwa dan jan hankalinshi zuwa gareta.
Mummy tunda suka dawo ta shiga aykowa da tasleem magunguna iri iri,harda na kara shaawa,ta hannun me aykinta.
Ba wanda tasleem take kin amfani dashi,dan tasan muhimmancinsu.sede batasan akwai ingiza me kantu ruwaba acikinsu.π
Yau da wuri ya Auwal ya dawo gida,domin yanason kallon wasan Arsenal da barcelona,
Yana dawowa da faraa tasleem ta tarbeshi kamar kullum,dagata yayi yana juyi da ita atsakar falon kafin ya haura da ita sama.
Dakinshi suka shigasuna shiga ta diro ta nufi toilet ta hada mishi ruwan wanka sannan ta fito,ta tayashi rage kayan jikinshi.
Dan kamo kugunta yayi yana murmushi yace.
"yaushe zaki fara hutar dani yin wankan da kaina ne?"ya fadi yana daga mata gira.
Dan dukan wasa takai mishi a kirji tace ashagwabe.
"kai ya Auwal,nide ba ruwana wlh"
Murmushi yayi ya lakace mata hanci yace.
"niko da ruwana,bari in fito inmiki wankan"
Da gudu tasleem ta fice daga dakin tana dariya.
Bin bayanta Auwal yayi da kallo gamida hadiye wani miyau wanda shi yasan dalilinsa.
Wankan ya shiga,yayinda itama tana shiga dakinta ta fada wankan dan tasha alwashin yau ko romance ne se angonta ya mataπ
tana fitowa daga wankan gaban mirror taje ta fara caba ado.
Tana gamawa tai barin turare ajikinta,
Auwal tuni ya shirya ya fita falon shi dake saman dan yagaji bejin sauka kasa.
Sanye yake da singlet da gajeran wando,yana kallon tv,dan ankusa fara wasan.
Tasleem na gama kwalliyarta ta dubi daidai gefen mazaunanta,ta mintsini kanta da kanta ta yadda shedar farcenta baze fito ba.
Haka tayi agefen boobs dinta guda daya.
Tana gamawa ta gyara tsayuwar tawul din jikinta,ta runtuma da gudu zuwa falon Auwal tana kuka.
Jin kukanta ne ya kidima auwal.da gudu ya mike ya nufota ta fada jikinshi taci gaba da kukan.
Dakyar taji rarrashin da yake mata tai shuru
"me yafaru baby na fadamin" cewar auwal yana leka fuskarta.
kara tabarbarewa tayi sannan tace cikin kuka.
"fitowata wanka kenan,ina shiryawa wani abu yayta cizona a nan da nan,inaga maybe kunama ce"ta karasa maganar cikin kuka gamida nuna boobs dinta da mazaunanta.
Arude yajata dan ta zauna yagani,ayko fir taki zama,wai da zafi.π
Ganin taki zamane ya dauketa cak zuwa cikin dakin dan yaduba dakyau yaga me ya cijeta.
Kan gado ya kwantar da ita a hankali,sannan shima yahau gadon,yadan kishigida,kusan rabin jikinta na jikinshi, ahaka yace tausassan lafazi.
"to nunamin a inane"
a hankali,ta nuna masa boobs dinta,batare da tunanin komaiba yayi kasa da tawul din ya fara duban inda aka cijeta.
Abunka da farar mace tuni gurin data mintsini kan nata yayi ja.
Dan haka yana bΖ΄dewa yaga gurin.
Ahankali yasa hannu yana shafar gurin,wanda hakan da yake sosai ya daga hankalin tasleem dan haka har dan sake dago mishi su takeyi.
Tuni shima yajima a online,kawai yana tattalin data ne yasa yake dan basarwa.
Bayan ya gama duba boobs dinne yadan dago jan idonshi,yace cikin dasashshiyar mirya.
"se wanne gurin?"
Dakyar ta iya nuna mishi,tsakiyar cinyoyinta.
ahankali ya mika hannu,ta kasan tawul din waishi azuwan ze duba batare da ya kwaceshi ba.
Carab hannunshi ya fada,inda malam ya hana fadiππ
Ajike take sosai dan hannunshi ya shaida mishi.
Jin hannunshi a inda bata taba zatoba,yasata jan wani dogon numfashi kamar ta suma.
Muje zuwa
Surbajo for life.
ππππππππ
*KARAN BANA.........*
ππππππππ
*ZAHRA SURBAJO*
*Mrs Shamsur,har yanzu ina yinki wlh,ba abinda ya sauya hakan,kwana da yawa,kin buyaπ*
*dedicated to billy shantally*
*41*
Kamar a mafarki yakejin hannun nasa agurin,dan haka dan ya tabbatar yakara tura hannun.
Wani nishidi tasleem tayi gamida bankaro kirjinta sama idonta arufe yayinda ta kama lebenta ta gefe da hakoranta.
A hankali,yakai dubansa fuskarta,sannan ya ciro hannun nashi a hankali.
Sosai yayi mamakin ganin hannun kamar yasha mangoroπ
Kwanciya yayi akan gadon yana maida numfashi kamar yayi gudu,
Gaba daya ya rasa sukunin shi,can inda malam ya hana fada in banda zillo ba abinda ake masaπ,ga tasleem data kara shigewa jikinshi tana masa yan koke koke,
Rasa yadda zeyi yayi,bude idonshi yayi yana kallonta,zuwa yanzu tawul din ma ya bar jikinta,wanda ko ita batasani ba,
Ahankali yasauke idonshi kan boobs dinta,dake tsaye suna kallonshi,duk yadda yaso ya daure ya kasa.
Mirginawa yayi kanta yadan tallafo kanta,yana shafawa,yace,cikin tausasshiyar murya.
"kukan na menene to?"
Hannu tasa tana murza idonta tace cikin shagwaba.
"ba kai bane"
Kara matsarta yayi sosai,ya dora goshinshi akan nata yace cikin muryar rada.
"ni kuma?to menayi?"
Kasa bashi amsa tayi,ta shiga mutsi mutsin zame jikinta daka kasanshi.
Dan sakar mata nauyinshi yayi,ayko wata yar kara ta saki,
Carab ya jefa bakinshi anata,ji kake dif.π
Sosai tasleem taji salonshi na yau yasauya ba kamar na kwanaki ba.
Yadda yake shan bakinta,gaba daya ya gama birkita mata lissafi.
Ahankali yayi kasa kadan,ya dora bakinshi kan boobs dinta suma yasamusu albarka daidai gwargwado.
A hankali ya dunga fatali da duk wata sutura dake jikinshi.
Salon na Auwal yafara fin karfin kwakwalwar tasleem,musamman yanzu da hannunshi,kecan masuburbudarππππ
Tuni ta fara kukan dadi,wanda ya karawa Auwal kaimi.
Atunanin tasleem dadin me dorewane har agama,shiyasa tasaki jiki,kafa daya na katsina kafa daya na dauraππππanashan dadi.
Seda Auwal ya tunkari kofar garin dadin kowa,bakinshi dauke da adduar saduwa da iyali,sannan hankalinta ya dawo jikinta.
at once,duk wani dadi ya gudu,ta nemeshi ta rasa,se azabatul uula.π
Azabure ta fara kokarin kwace kanta,tana kukan azaba gami da kai mishi duka,
Kin makaro yarinya,dan auwal ko kadan bemasan tanayi ba,
Gaba yake cikin garin,ga tasleem itama azabar karuwa take.
ay dataga ba sarki se Allah se ta fara ihu iya karfintaπ(su billy shantally anji maza,se shegen kurin baki,Allah ya karaπ€)
Kamar asama yadunga jiyo kara wacce besan meyinta ba,dan karawa kanshi jin dadin ya manne bakinshi dana tasleem,wacce ke tsaka da zunduma ihu,shi besan ma ita takeyiba,ayko hakan ya janyo yadena jin karar.
Wayyo tasleem,ba baka se kunne,azaba tashata bata wasa ba,(note,yan mata duk macen da zata ce miki first night beda zafi karya take,sede in ba budurwa bace,kurike budurcinku dan wlh baku da wata kima data wuce shi,duk kyanki duk kudinki duk iliminki inkika sake kikaje gidan mijinki a bude,wlh kwalin ashana ma yafiki daraja,shawarace)
Auwal fa ansamu an dangana da gidan megari,dan haka nanfa aka hadashi da dan ayke,sukai ta shiga lungu da sakon garin suna mika gaisuwa,da gabatar da Joy stick,(in zuwairah languageπ)amatsayin sabon me garinπππππ
Be saurara mata ba,seda ya tabbatar da duk wani lungu ya shiga sun gaisa.
Mirginewa yayi,kan gadon,ya kifa cikinshi,yana maida numfashi.
Tasleem duk yadda taso ta mike tabar dakin ta kasa koda daga hannuntane.
Dan haka kwanciya tayi taci gaba da kukanta,yayinda can kasanta takeji kamar tayi tsarki da barkono.
sunfi minti talatin a haka kamin Auwal yasamu ya motsa,hannu yasa ya janyota jikinshi,ya rungumeta yana hawaye,bakinshi na rawa yake fadin.
"Allah yayi miki albarka tasleem,Allah ya albarkaci rayuwarki,kin shayar dani zumar da ban taba zaton samu daga gurinki ba,tasleem ina matukar kaunarki,atun ranar dana fara ganinki naji ina sonki,wlh duk abinda na dunga miki kishin ki ne yajanyo shi,amman yayanki Auwal ba mugu bane,yayanki auwal yafi kowa sonki,yayanki auwal dake kadai ze iya rayuwa tasleem,kisoni koda rabin son da nake miki ne"ya karasa maganar cikin kuka gamida rungumeta da kyau ajikinshi.
Sosai take kuka itama gamida kwantar da kanta akirjinshi.
Dago fuskarta yayi ya hada da tashi cikin kuka yace.
"kema kina sona ko?"
Kai ta shiga gyada mishi da sauri,tana hawaye.
Sake rungume juna sukai,yana nanata mata son da yake mata.
Wayyo,real love
seda suka dan samu nutsuwa ne,ya mike,yaje ya hada musu ruwan wanka,ya dawo ya dauke cak zuwa,toilet din.
Idonta arufe,har suka gama wankan ya taimaka mata tayi na tsarki shima yayi,ya daukota ya fito da ita.
Kan kujera ya kwantar da ita.
Sannan ya cire bed sheet din da suka bata,ya sauya,wani ya gyara gadon fess sannan ya dawo ya dauketa,yaje ya kwantar da ita akan gadon.
shiryawa yayi,sannan yaje yadebo kayanta adakinta,yazo ya shiryata,zazzabi ne ajikinta,dan haka,yana gama sa mata kayan ya rufeta da bargo,
Bedsheet din daya cire ya dauka yaje yasa a washing machine,sannan ya sauka kitchen ya dauko cup yadawo dinning ya hada mata tea me zafi,ya koma dakin.
Ajiye tea din yayi