KAREN BANA COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 14

24K to 27K   out of 39.4K words

kirjinta ke bugawa da karfi dan har ga Allah ta dauka faduwa zatayi akasa.

Kokarin kwace kanta ta shiga yi,shikuma yaki bata dama,cikin daure fuska yace.

"Baki da hankaline da zaki fita waje ba hijabi?"

"to meye dan na fita,me zaa kalla ajikin nawa?"tasleem ta bashi amsa tana wurga masa harara.

"Abubuwan da zaa kallan suna da yawa kinga zaa kalli nan da nan"ya fadi gamida sa hannu akan boobs dinta,da ass.

Doke hannunshi tayi da sauri,sannan tace.

"To sakeni nide infita,kai wannan ya dama"

"wlh kika fita ahaka se na miki dukan ban mamaki"cewar Auwal cikin hada fuska bayan ya saketan.

Tasleem,jiki asanyaye ta mike,dan Auwal din yakoma wanda tasani tun farko.

Hijab ta dauka ta saka,sannan tabi hanyar ficewa tana waigenshi atsorace.

Auwal ya gane tsoron ya kamata takeji,dan haka zabura yayi kamar ze kamatan,Ayko take ta runtuma da mahaukacin gudu,tana "wayyo Allah na"

Dayake,tsakanin inda su mummy suke da dakin da Auwal yake,kwana ce kawai ta raba,dan haka tasleem aguje ta shawo kwanar.

Batai Auneba se jinta tayi jikin mutum.

Da sauri ta dago idonta,mummy tagani tana mata kallon tambaya.

Da sauri tasleem ta waiga bayanta dan taga ko Auwal din yabiyota amman bata ganshi ba.

Ajiyar zuciya tayi sannan ta kirkiro murmushi tace.

"Sannunku da zuwa mummy"

Dakatar da ita umma dake tsaye gefe tayi,da cewa.

"gudun uban me kikeyi haka sekace mara gaskiya?"

In ina tasleem ta fara,kamin tace.

"umma kuyi hkr,wlh ya biyoni ne"

Gaba daya suka hada baki harda yusura da ammar gurin cewa.

"ya biyoki?shi wa?"

"Ya Auwal"ta basu Amsa tana sosa keya.

"Auwal!!!"dukansu suka fadi cikin mamaki.

kai ta gyada musu.

Ayko batai Aune ba,taga gaba daya sun tureta gefe,duka sun runtuma,da gudu zuwa dakin da yake.

Domin su tabbatar in da gaske take yi.

muje zuwa

Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA...........*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ZAHRA SURBAJO*

*Don Allah masu neman taimakon nan kudena turomin kunji,don Allah,sabida ko waccan da kuka ga nayi posting,baa taimaka din ba,in banda mutum daya data bata 1k so don Allah kuyi hkr kudena cewa in fadawa fans su taimaka muku,Allah ya yayewa kowa damuwar shi ameen*

*dedicated to Billy shantally*

*34*

Ammar ya riga kowa shiga dakin dan haka shi ta fara ganin Auwal zaune kan darduma yana masa murmushi.

Da wani arnen gudu yayi kanshi ya rungumeshi,yana jin dadin ganin shi cikin hayyacinshi.

Auwal ma rungumeshi yayi yana nuna farincikin ganinshi.

Su mummy ma da suka shigo seda dukansu suka rungumeshi dan farinciki.

Tasleem ce karshen shigowa,tana shiga ta rukube bayan kofa,tana satar kallon shi,

Shima ita yake kallo,yana murmushi batare da kowa yagane yana kallon nata ba.

Ranar wuni sukai a asibitin suna debe musu kewa,basu tafi ba,se karfe takwas na dare.

Tasleem rakasu tayi har mota,jitake kamar tabisu su tafi dan ita tsoron komawa dakin takeji.

Su mummy da umma sun shiga mota ya rage daga yusura se Ammar da tasleem a tsaye suna sallama.

Yusura ce cikin tsokana tace.

"oh su tasleem har anfara kyallin kumatu,kode mun samu dan asibiti ?"

Da sauri tasleem takai mata duka gamida cewa.

"Aa Asibitin kuka samu ba dan asibiti ba"

Yusura zata bata amsa kenan idonta ya sauka kan na ammar daya kafeta da ido,ko dazu datai tambayar shaf ta mance yana gurin ne,

Ayko suna hada ido da gudu ta juya tayi cikin mota tana rufe fuska.

Murmushi yayi yacewa tasleem.

"kyaleta kinji tasleem zan rama miki,maza ki koma gurin ABB kar abarshi shi kadai"

kai ta gyada tana murmushi,ta juya jikinta asanyaye zuwa cikin asibitin.

Tura kofar dakin tayi bakinta dauke da addua.

Yana zaune kan kujerar dake dakin,yana kallon labaran nta da ake adaidai lokacin.

waigowa yayi ya kafeta da idanuwa.

Hakan yasata rawar jiki,dakyar ta iya tura kofar ta rufe ta jingina bayanta da kofar.

Tafi 30minutes atsaye,agurin,so take ta shiga wanka amman ta kasa rage kayan jikinta.

Auwal ganin taki sakin jikine yasa yadan saki jiki alamar yayi bacci akan kujerar.

Ganin hakane yasa tasleem yiwa Allah godiya.

Da taga ta fara jin bacci ne yasa ta juya mishi baya,ta fara rage kayan jikinta dan ta shiga wanka.

Hijab dinta ta cire,da dankwali,ta cire ribom din data kama gashinta ta girgiza gashin ya bazu gadon bayanta.

Hannu ta mika tana so ta zuge zip din rigar kasa,dan tasamu ta cireta.

Ji tayi an rike hannun nata.

Tsorone ya kamata me tsanani,jikinta ya fara rawa,ko baa fada mata ba tasan ya Auwal ne.

Hannu yasa daidai marar ta ya matso da ita jikinshi,sannan yasa hannu ya kauda gashinta zuwa gefe daya,ya dora kanshi kan kafadarta,hakan yabashi damar rungumeta ta baya.

A hankali yace mata.

"me yasa kike tsorona da yawa ne uhmm?"

Ta kasa magana,sabida yadda Auwal ke yawo da hannunshi kan mararta bakon alamari ne gareta.

Lumshe ido kawai tayi ta kwantar da kanta a kirjinshi.

Ganin taki yin magana ne yasa ya kara matsarta yana shinshina wuyanta,yace.yana ci gaba da shafa marar ta.

"am asking you,"

Ajiyar zuciya kawai takeyi kamar wacce tasha kukaa hankali ta dora hannu akan hannunshi dake kan mararta,tanaso ta cire hannun.

Cikin wata dasasshiyar murya Auwal yace

"Nohhhh"nufinshi karta cire hannun.

Tasleem kasa ci gaba da Ζ™okarin cire hannun nashi tayi.

Hannu yasa ya zuge zip din rigar da takeson zugewa.

A hankali ya dunga cire hannayen tasleem daga cikin rigar,yana gama cirewa rigar ta fadi kasa.

Tasleem jikinta ya gama mutuwa da salon na Auwal.rasa ma abun yi tayi.

A hankali yake shafa bayanta,har ya iso gurin maballan bra dinta.

Balle su yayi,ayko da sauri tasleem ta rike bra din ta gaba,Juyo da ita yayi,idonta arufe,hannayenta kare da boobs dinta dan bataso bra din ta fadi.

Kokarin rabata da bra din yake,ayko cikin karfin hali ta rungumeshi da karfi,ta yadda ba yadda zeyi yaga boobs din nata,

Cikin kuka take fadin.

"am so sorry ya Auwal,don Allah kadaina wlh banaso"

da rinannun idanuwansa yake kallonta yace akasalance.

"mene ne bakya so din?"

Cike da shagwaba tace.

"kallemin boobs"

Kara matseta yayi ajikinshi yace.

"Dama kina da boobs ne?suna ina?"

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚su tasleem almasifatu.

Jin Auwal yace bata da boobs ne yasa ta sakeshi tayi baya,gaba daya tama mance aya take,tace cike da rashin kunya.

"Wlh kasha karya ka kwana da yunwa,nice din zakace banda boobs,wlh karya ne,ko makaho yaji motsin na wuce yasan Allah yayi halitta agurinnan,bare kai da har zaka wani rainamin wayo,kai nifa wlh ko ladifi in yaganni se ya samu lfy"πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Tasleem abinda bata saniba shine tunda ta fara mgn bra dinta ta rabu da boobs dinta,dan haka idon Auwal nacan ba kanta ba.

Seda taga ta gama mgn be kulata bane yasa tabi idonshi da kallo dan taga me yake kallo.

Cirko cirko ta gansu a waje lintsin lintsin😝😝😝suna kallonshi.

Wayyo kunyata.

Ay data rasa abun yi kawai seta kife agurin tana kuka harda shure shuren kafa.

Dariya Auwal yayi sannan ya mika hannu yana son dagata,ita ko se dukanshi takeyi,tana kuka,ita bazata tashi ba.

Kyaleta yayi ya koma kan gado ya zauna yana kallon yadda take tabara akasa sekace yarinya.

Ba abinda yaba Auwal dariya sosai kamar ganin yadda ta dage gurin kare boobs dinta alhalin kasan ma na bukatar takare tunda pant ne kawai jikinta.

girgiza kanshi yayi yana murmushi,

Tasleem kwanciyar datai tana kuka jira take wai Auwal yay bacci sannan ta tashi,segashi shi beyibs ita tayi harda munshari.

Jin yadda numfashinta ke saukane yasa Auwal fahimtar baccin nata yayi nauyi.

Sauka yayi yaje ze daukota,se ya tuna in yadagata bra dinta zata fita,tunda ko bataso yagan mata twins shima baze gani abayan idonta ba.

Maballin bra din ya mayar mata sannan ya dauketa kamar yar baby yaje ya dorata akan gadon jinyar tashi,yaja bargo ya rufeta.

Kan kujera yakoma ya kwanta,tunda gadon yayi musu kadan.

Da tunanin taushin jikin tasleem yay bacci.

Kiran sallar farko,ya farka,itako hamshakiyar baccinta take lakadan ba shirin tashi.

Toilet ya shiga ya dauro alwala kamin yazo ya tasheta.

Ta nuna masa alamun ta tashi amman taki bude ido,kyaleta yayi yaje ya fara sallah.

Da gudu ta diro a gadon ta fada toilet,wanka tayi sharp sharp wanda ko fita batayi ba.ta zira doguwar riga,ta dauro alwala ta fito tana zare ido.

Lokacin Auwal har ya idar da sallah yana addua.

Hijab tasaka ta zauna zaman jiran ya bata darduma.

Be daga ba,se ya juya mata gefe daya Ta yadda Zasu zauna su biyu akai.

Harara ta balla masa sannan ta tada sallar.

Bayan ta idar hade fuska tayi tamau alamar batason wasa.

Be kulata ba,seda ta mike zata bar gurin yasa hannu yajata ta koma ta zauna.

"Anya tasleem zakiga annabi kuwa?"

Wata uwar harara ta doka mishi sannan tace.

"inna tashi ganinshi ka kullen idon"

Murmushi yayi sannan yace.

"to dayan biyu zaayi daya,wannan sallar taki zeyi wuya in ta karbu,farkonta anfara ana hararar miji,karshenta an gama ana hararar miji,"

Wata shewa tayi sannan tace.

"Kai wlh ka iya bugun fata,to in an karba,ka amso ka dawomin da ita,ni sakar min hannu malam"

Ba musu yasaketa ta mike taje ta haye kan gado,fuskarta ta boye ta shiga dariyar dramar tasu ita da Auwal din.

Suna zaune likita ya shigo,ya duba jikin Auwal ya bashi sallama,sabida ya warke.

Tasleem tafishi murnar sallamar dan ta gaji da zaman asibitin.

Dan haka koda su Ammar suka zo basu zauna ba,suka kwashe komai nasu suka nufi gida tare da Auwal da tasleem.

Wlh comments dinku na raina yasa nake ganin kiwyar typing.

muje zuwa

surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA...........*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ZAHRA SURBAJO*

*wattpad @zahrasurbajo*

*IG,@zahra_surbajo1*

*Dedicated to Billy shantally*

*35*

Suna isa gida akai ta shigowa gaida Auwal,yan uwa da abokan arziki.

Har dare makwabta keta shigowa,basu samu kansu ba se wajen tara na dare.

Auwal har gajiya ya fara yi,yanason ya huta.

Dan haka dakin shi ya nufa,har yakai bakin kofar falon ya juyo yacewa umma.

"umma kisa tasleem ta hadomin tea yanzu ina dakina"

Tun kan umma ta bada amsa ammar yay carab ya amshi mgnr yana dariya yace.

"Ayya bro ba gani ba,meye na wani jiran tasleem bari inyi sauri in kawo maka,asa sugar sosai koko kadan zaa sa?"ya karasa zancan yana dariya.

Wani mugun kallo Auwal ya watsa mishi,kana daga bisani yace.

"wlh in ka sake ka kawo min sena maka dukan mutuwa,"kwafa yayi yasa kai ya fice daga falon.

Ammar dariya yake,har da hawaye,jin cewa Auwal zemai dukan mutuwa in yakai mai tea.

Mummy da umma suma dariyar sukeyi,

Kiran tasleem umma tayi ta fada mata sakon mijin nata.

Sosai taji dadin kiran aranta amman a fili cuno baki tayi ita ala Ι—ole bazata je ba.

Seda aka hada da rarrashi sannan ta amince zata je din.

Tana fita kitchen ta nufa taje ta dafa ruwan zafin da yasha kayan kamshi sannan ta juye a plaks,tasa akan faranti da sauran kayan tea din

Dakinsu ta nufa domin dauko mayafi,tana dauka ta waiga gurin yusura tace

"sis bari naje na dawo ya Auwal zan kaiwa tea."

A zabure Yusura ta diro daga kan gadon tace.

"ke mahaukaciyar ina ce,tasleem?,se yaushe zaki hankali?"

Ido tasleem ta ware cikin rashin fahimta tace.

"me kuma nayi yusura?"

Duka yusura ta dada mata abaya sannan tace.

"Lalle ki shirya zama da kishiya,agidanki matukar haka zaki dunga fuskantar mijinki,tun da kuka dawo daga asibiti,bafa wanka kika sake ba,da kayan jikinki kuka dawo,shine dan hauka irin naki zaki je gunsa dasu kuma,dalla malama jeki wanka"

Jiki asanyaye tasleem ta ajiye mayafin ta nufi toilet ta fara wankan.

Bata jimaba ta fito se kamshin turaren wanka takeyi.

Nan fa yusura ta shiga gyara ta,lungu da sako.

Kan kace me,tuni tasleem ta fara haskawa sekace tauraruwa.

Irin crazΖ΄ jeans dinnan ta bata tasaka,wanda duk cinyoyinta awaje suke.

Sannan rigar ko cibiyarta bata gama rufewa ba,yayin da samanta nipples kawai ta rufe.

Gashinta kuma abaya ta sakar mata shi,sannan tabata takalmi me tsayi tasaka.

Gamida koya mata wata kirsar da zatayi sanda ta isa dakin.

Yusura ce ta koma kitchen ta dauko mata kayan tea din,sannan ta bude mata kofar baya ta fita tacan ta nufi dakin ya Auwal din.

Da sallama ta tura kofar dakin.

Yana zaune kan kujera rike da rumote yana kallon sport.

Tuni rumote din ya subuce ya fadi daga hannunsa sanda yay Arba da tasleem.

Itako kamar yadda yusura ta koya mata,da dan gudunta ta karasa gabanshi ta ajiye kayan tea din tana fadin.

"yi hkr ya Auwal,wlh na tsaya wanka ne,zamu fita nida yusura,zuwa shopping shiyasa na jima sauri muke wlh"πŸ˜‚

Tana gama fadi ta mike da sauri zata ruga ta fice.

cak taji an daga ta sama,har har ba kafa ta fara yi tana fadin.

"don Allah kasaukeni wlh yusura nacan tana jira na pls ya Auwal"

Be kulata ba,kan gado yaje ya dorata shima yabi bayanta.

Hannu yasa ta kasanta yadan tallafota,yayin da rabin kirjinshi ke kan nata,hannu yasa ya gyara mata gashin daya watsu akan fuskarta,sannan yace cikin sassanyar murya.

"yanzu unguwa zaki fita bada izinina ba?"

Kara dago kirjinta sama tayi duk azuwan shagwaba tace tana turo baki.

"to ay ba dadewa zamuyi ba"

Hannu ya dora akan lips dinta yana shafawa ahankali dan yana tsananin son bakin tasleem,shiyasa yake burgeshi.

Fuskarshi ya matso da ita kusa da tata,ta yadda hancinsu ke gogar na juna,haka bakin su ma,a haka ya bata amsa.

"Ba inda zaki tasleem kinji ko,ina sonki kusa dani,pls namiki alkawarin gobe da kaina zan kaiki shopping din"

"To amma Ya Auwal mun ruga fa da .........."

Bakinshi da ta ji cikin nata ne yasa maganar katsewa.

Sannu a hankali yake kissing dinta,cikin salon da tasleem ta gaza jurewa.

Tuni ta fara bashi amsa,hakan sosai ya kara rikita Auwal.

A hankali ya dunga zame rigar jikinta har ya cireta,ko kadan tasleem batasan ya cire ba,dan hankalinta ya tai sokoto.πŸ˜‚

Idon shi idon twins,yama rasa taya zeyi handling dinsu dan haka kawai se ya dora bakin shi ya shiga sucking.

Sosai yake tafi dasu cikin salon da yadace,wanda tasleem ta jima da ficewa hankalinta,dan har kara kamoshi takeyi,in yayi kamar ze bari😝

Sunfi awa suna romance din juna,kamin daga bisani Auwal yay ma tasleem wata irin matsa wacce tasata dawowa cikin hayyacinta.

Yadda taga yanayi jikinshi na rawa,ga gumi dake keto masa kamar an sashi a oven,sosai abun ya tsorata,gashi ya riketa kamar ze karya,

Zuwacan taga ya kife kan gadon kamar wanda ya mutu.

Abun na Auwal sosai ya firgita tasleem sekace wani me aljanu.

Cikin shi ta kalla taga yana numfashi,se alokacin ta samu kwanciyar hankali.

Rigarta ta fara nema ta mayar amman bata ganta ba,rasa yadda zatayi tayi,dan so take tabar dakin kamin Auwal ya tashi.

Har kasan gadon ta sauka ta duba bata ganiba.

Dana sani ta tunga yi gameda bin shawarar yusura,da tazo batayi wankan ba,ay ko tsamin jikinta baze bari ya tabata ba amman shegen iyayin yusura yasata tazo gashi tana data sani.

Tana tsaye duhu ya mamaye dakin sakamakon dauke wuta da akayi.
rasa yadda zatayi tayi,dan arayuwar tasleem ta tsani duhu,dan haka da lalube ta karasa kusa da gadon da yake kai yana bacci itama ta haye kan gadon,

Bargo taja ta rufe jikinta,gamida adduar Allah yasa akawo wuta ko akunna generator.

Tana nan kwance zaman jiran nepa,bacci yay awon gaba da ita.

Sabida tsabar jin dadin baccin hayewa kanshi tayi abunta tana cigaba da shirgar baccinta,

Asuba tagari tasleem.

Muje zuwa.

surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA...........*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€

*ZAHRA SURBAJO*

*wattpad @zahrasurbajo*

*IG,@zahra_surbajo1*

*Dedicated to Billy shantally*

*35*

Suna isa gida akai ta shigowa gaida Auwal,yan uwa da abokan arziki.

Har dare makwabta keta shigowa,basu samu kansu ba se wajen tara na dare.

Auwal har gajiya ya fara yi,yanason ya huta.

Dan haka dakin shi ya nufa,har yakai bakin kofar falon ya juyo yacewa umma.

"umma kisa tasleem ta hadomin tea yanzu ina dakina"

Tun kan umma ta bada amsa ammar yay carab ya amshi mgnr yana dariya yace.

"Ayya bro ba gani ba,meye na wani jiran tasleem bari inyi sauri in kawo maka,asa sugar sosai koko kadan zaa sa?"ya karasa zancan yana dariya.

Wani mugun kallo Auwal ya watsa mishi,kana daga bisani yace.

"wlh in ka sake ka kawo min sena maka dukan mutuwa,"kwafa yayi yasa kai ya fice daga falon.

Ammar dariya yake,har da hawaye,jin cewa Auwal zemai dukan mutuwa in yakai mai tea.

Mummy da umma suma dariyar sukeyi,

Kiran tasleem umma tayi ta fada mata sakon mijin nata.

Sosai taji dadin kiran aranta amman a fili cuno baki tayi ita ala Ι—ole bazata je ba.

Seda aka hada da rarrashi sannan ta amince zata je din.

Tana fita kitchen ta nufa taje ta dafa ruwan zafin da yasha kayan kamshi sannan ta juye a plaks,tasa akan faranti da sauran kayan tea din

Dakinsu ta nufa domin dauko mayafi,tana dauka ta waiga gurin yusura tace

"sis bari naje na dawo ya Auwal zan kaiwa tea."

A zabure Yusura ta diro daga kan gadon tace.

"ke mahaukaciyar ina ce,tasleem?,se yaushe zaki hankali?"

Ido tasleem ta ware cikin rashin fahimta tace.

"me kuma nayi yusura?"

Duka yusura ta dada mata abaya sannan tace.

"Lalle ki shirya zama da kishiya,agidanki matukar haka zaki dunga fuskantar mijinki,tun da kuka dawo daga asibiti,bafa wanka kika sake ba,da kayan jikinki kuka dawo,shine dan hauka irin naki zaki je gunsa dasu kuma,dalla malama jeki wanka"

Jiki asanyaye tasleem ta ajiye mayafin ta nufi toilet ta fara wankan.

Bata jimaba ta fito se kamshin turaren wanka takeyi.

Nan fa yusura ta shiga gyara ta,lungu da sako.

Kan kace me,tuni tasleem ta fara haskawa sekace tauraruwa.

Irin crazΖ΄ jeans dinnan ta bata tasaka,wanda duk cinyoyinta awaje suke.

Sannan rigar ko cibiyarta bata gama rufewa ba,yayin da samanta nipples kawai ta rufe.

Gashinta kuma abaya ta sakar mata shi,sannan tabata takalmi me tsayi tasaka.

Gamida koya mata wata kirsar da zatayi sanda ta isa dakin.

Yusura ce ta koma kitchen ta dauko mata kayan tea din,sannan ta bude mata kofar baya ta fita tacan ta nufi dakin ya Auwal din.

Da sallama ta tura kofar dakin.

Yana zaune kan kujera rike da rumote yana kallon sport.

Tuni rumote din ya subuce ya fadi daga hannunsa sanda yay Arba da tasleem.

Itako kamar yadda yusura ta koya mata,da dan gudunta ta karasa gabanshi ta ajiye kayan tea din tana fadin.

"yi hkr ya Auwal,wlh na tsaya wanka ne,zamu fita nida yusura,zuwa shopping shiyasa na jima sauri muke wlh"πŸ˜‚

Tana gama fadi ta mike da sauri zata ruga ta fice.

cak taji an daga ta sama,har har ba kafa ta fara yi tana fadin.

"don Allah kasaukeni wlh yusura nacan tana jira na pls ya Auwal"

Be kulata ba,kan gado yaje ya dorata shima yabi bayanta.

Hannu yasa ta kasanta yadan tallafota,yayin da rabin kirjinshi ke kan nata,hannu yasa ya gyara mata gashin daya watsu akan fuskarta,sannan yace cikin sassanyar murya.

"yanzu unguwa zaki fita bada izinina ba?"

Kara dago kirjinta sama tayi duk azuwan shagwaba tace tana turo baki.

"to ay ba dadewa zamuyi ba"

Hannu ya dora akan lips dinta yana shafawa ahankali dan yana tsananin son bakin tasleem,shiyasa yake burgeshi.

Fuskarshi ya matso da ita kusa da tata,ta yadda hancinsu ke gogar na juna,haka bakin su ma,a haka ya bata amsa.

"Ba inda zaki tasleem kinji ko,ina sonki kusa dani,pls namiki alkawarin gobe da kaina zan kaiki shopping din"

"To amma Ya Auwal mun ruga fa da .........."

Bakinshi da ta ji cikin nata ne yasa maganar katsewa.

Sannu a hankali yake kissing dinta,cikin salon da tasleem ta gaza jurewa.

Tuni ta fara bashi amsa,hakan sosai ya kara rikita Auwal.

A hankali ya dunga zame rigar jikinta har ya cireta,ko kadan tasleem batasan ya cire ba,dan hankalinta ya tai sokoto.πŸ˜‚

Idon shi idon twins,yama rasa taya zeyi handling dinsu dan haka kawai se ya dora bakin shi ya shiga sucking.

Sosai yake tafi dasu cikin salon da

9 / 14