KAREN BANA COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 14

36K to 39K   out of 39.4K words

da yusura.

Tunda suka zo tasleem ba zama,sune nan sune can,anata shirin biki.

Anyi shagali bana wasa ba,abikin,ammar rawar kai kamar me.

Ranar daurin aure bayan angama daurin aure,kowa se murna yake tayashi.

Suna tsaka da gaggaisawa da mutanene,Auwal yaji an rike masa kafa.

A tsorace yakai dubansa gurin kafar tasa.

Wani kazamin mutum yagani,suturar jikinsa ta shaida masa kazantarsa,se wari yake,ga uban gashi daya tara.

Auwal kokarin kwace kafarshi yake,sautin kukan mutumin ne yasa jikin Auwal yin sanyi.

A hankali yasa hannnu ya dago fuskarshi,Danmaliki ne,

Seda Auwal ya tsorata da ganinshi,Ahankali ya dago kafardarshi yana kare masa kallo.

Cikin kuka danmaliki ke fadin.

"Auwal ka yafemin don Allah,wlh hakkinka ya hanani jin dadin rayuwata,ka gaΙ—arceni don Allah"ya karasa maganar cikin matsanancin kuka.

Auwal shima hawayen yake,dan haka rungumeshi yayi ajikinshi duk da warin da yakeyi,yana fadin.

"na yafe maka yaya hisham,na yafe maka duniya da lahira"suka sake kankame juna suna kuka.

Wani karamin yarone,ya shiga cikin gida yacewa umma.

"ga Auwalun abuja can nata kuka akofar gida"

Carab a kunne tasleem,azabure ta mike,zata fita


Yusura ce ta rikota tace.

"aa tasleem akwai maza fa awajen,ki bari ya shigo cikin gida sekije"

Acan kofar gidan ko,Ammar ne yajanyosu zuwa cikin gida sabida mutane sun zagayesu suna kallon abunda ke faruwa.

Dakin Auwal suka shiga,suna ci gaba da kukan,nadamar danmaliki.

yaron ne yaje ya shaidawa tasleem su Auwal sun shigo gida,kamar yadda tasashi.

Ayko bata jira komai ba,ta nufi dakin Auwal din.

Ko kadan bata lura da danmaliki ba,tana shiga ta fara fadin.

"baby baby baby"

har ta karasa gurin Auwal din,wanda tunda yaji muryarta ya goge hawayenshi

Kan ciyarshi ta zauna,tana fadin

"baby akace kana kuka me yasameka,pls ka fadamin"tana maganar tana duddubashi,

murmushi yayi gamida,shafo gefen fuskarta.yace.

"baby rigima,bakiga big bross vane,"

Tabe baki tayi tace.

"waye big bross,kuma?nifa takai nakeyi,meyasa ka kuka"

Dan rungumeta yayi sannan yace.

"nayi kukan murnar dawowar yaya hisham ne,gashinan yana kallonki"

A tsorace tasleem takai dubanta inda Auwal ya nuna mata.

da sauri,tasake shigewa jikin Auwal,tana shirin kuka.

Tsugunawa agabanta yayi yana kuka yace.

"tasleem ki yafemin don Allah nayi abubuwa da dama agareki marasa kyau don Allah kiyafemin"Cewar danmaliki yana kuka.

Taaleem ma kukan takeyi,dakyar Auwal ya rarrasheta, ta yafe masa,

Ammar yana ganin tasleem ta shigo dakin Auwal shi kuma ya fice ya nufi dakin yusura,wacce shigarta kenan ta sauya kaya.

Yana shiga ya maida kofar ya rufe.


A tsaye take daure da daurin kirji,tana shirin sa kaya.

A tsorace yusura ta juyo tana dubansa,bakinta na rawa tace.

"ya Ammar,ay ya Auwal na dakinshi,kaje can mana"ta karasa maganar gamida gyara tsayuwar zanin jikinta.

Murmushi yayi sannan yace.

"suna tare da tasleem laifine dan na tawo gurinki nima,tunda de an daura mana aure?"

Yake tayi me kamar kuka,tace.

"ba laifi,to amman ay zan sauya kayane"

Matsawa kusa da ita ya farayi,ita kuma tana ja da baya,ahaka har ta isa bangon dakin.

Runtse ido tayi da karfi,gamida rike zaninta da karfi shima.

Ahankali yasa hannu ya shafo gefen fuskarta,yace cikin wata sassanyar murya.

"kinyi kyau amarya ta"

Kara make fuskarta tayi.

Ahankali,ya karasa matsarta sosai,a hankali yafara shafa wuyanta,da kafadarta,

idonshi ne ya sauka kan dan bakinta,yaga yadda yake rawa sabida tsoro.

Hannu yasa yadan shafa lips dinta,a hankali,kana daga bisani,ya dora bakinshi akan nata,ta fara kissing

Wayyo yusurata,tayi tayi ta kwace ta kasa,dan haka kuka takeyi,

Hankalinta be tashi ba seda taji ya fara jan zanin jikinta,ayko iya karfinta ta rike ta shiga kuka,

Duk yadda Ammar yaso,yaga boobs dinta inda hali yasa musu albarka,tasleem taki amincewa


Dole ya hakura ya kyaleta.

Tsugunawa tayi agurin tana ci gaba da kukanta.

be kulata ba,gurin kayanta ya nufa,ya zabo mata,wasu riga da siket masu kyau,

Yasha fama kan ta yarda tasaka kayan,shima seda ta shiga toilet,sannan ta sako ta fito.

sosai kayan sukai mata kyau,

Takalmi da jaka da gyale ya bata kalar da zata shiga da kayan.

Itade se hade fuska take,alamar batason wasa.

Be kulata ba,ya fesa mata turare gamida gyara mata fuskar datasha kukan.

Yana gamawa yaja hannunta,gamida cewa.

"muje ku gaisa da abokaina"


Ba musu tabishi abaya,suka fuce daga dakin.

parking space suka nufa.yusura ware ido kawai takeyi,dan bata gane manufarshi ba.

Dayake parking space din ta bayane,ba mutane sosai agurin,

Bude mata kofar wata sabuwar mota yayi yace.

"shiga princess,suna bafra international hotel ne,so can zamuje,akwai walima ma su tasleem sun wuce tun dazu"

Ayko jin su tasleem nacan ne yasa Yusura shiga motar ba kardama.

shiga yayi yaja motar suka fice daga gidan.🀣

Auwal da tasleem da Danmaliki kuwa,

Wanka Auwal yasa danmaliki yayi,sannan yabashi kaya ya saka,ya taimaka mishi ya rage gashin daya tara.

fess danmaliki ya fito,sede yayi baki kuma ya rame.

Abinci tasleem taje ta kawo masa.

dakyar yaci se kuka yakedan yace rabonshi da wanka yafi wata,

Sabida gomnati ta kwace duk abinda ya mallaka,ko gida bashi dashi.

Sosai suka tausaya masa,

yana gama cin abincin,cikin gida suka shiga dashi gurin su mummy da umma.

Nanma yafiyatsu ya nema,suka yafe masa.

Tasleem dakin yusura ta shiga ta kirata.

Batanan,kofar baya data gani a bude ne yasa ta fahimci ta fita ta bayanne.

fita ta bayan tayi itama,inda taga wasu mata yan biki,zaune,suna cin abinci.

Tambayarsu yusura tayi.

Ayko amsa suka bata da sunga fitarsu ita da ammar.

Da gudu tasleem taje ta shaidawa su mummy.

Auwal da sauri ya daga waya ya kira Ammar,wanda ke gab da barin garin kaduna,ya gudu da amaryarsa🀣🀣


"Ammar kuna inane?"cewar Auwal.

Dariya Ammar yayi,yakai dubansa fuskar yusura wacce se cika take tana batsewa dan ta fahimci ya gudu da itane,

Yace.


"wlh munyi gaba mu,sekun taho"

dayake a handsfree wayar take,atare suka dauki salati,

Tasleem ko dariya take kamar cikinta zeyi ciwo Auwal na tayata.

Mummy ce tace.

"Ammar beda kunya,ko dan fadan auran be bari anyi mata ba"

Cikin dariya Auwal yace.

"ze mata acan in sun isa"yasake fashewa da dariya.tasleem na fadawa jikinshi suna dariya danmaliki ko murmushi kawai yakeyi.

Dariyar su tasleem ce ta ushi mummy dan haka,takalmi ta dauka tayi kansu.

Da gudu Auwal yaja hannunta suka fice daga falon.

Mota ya nufa da ita,ido ta ware sanda ya tada motar tace.

"ina zamu ko gyale babu ajikina bare takalmi?"

"Abuja zamu tafi wallahi,dan in nai wasa ayau ammar zeyiwa yusura ciki,mu masu wata uku da Aure ba wani vayani,dole yau nima na bude wuta,kinji na fada miki"🀣🀣


kan tayi mgn,tuni ya cilla motar zuwa waje,suka dau hanya,ido kawai ta xuba masa tana mamakin abinda yasa ya auwal be gajiya da kwanciya da ita.


muje zuwa



surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA......*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*


*Don Allah,adunga yimin uzuri,masu kirana a waya,a gaskiya kowanne dan adam yana da tsarin sa da raayinsa,surbajo ma yar adam ce,ki kirani sannan ki tambayeni dawa kike mgn wlh bazan kulaki ba,sabida ke kika kira so yanada kyau kisan me number kan ki kira,kuna turomin sakon zagi in hakan ta kasance,kusani,wlh kanku kuka zaga ba niba,tsarina ne kuma ina akansa ba sauka zanyi ba,duk wacce ta kirani kuma take tambayar dawa take mgn bazan kulata ba,kun dade baku zageni ba,πŸ€·β€β™€dan ni zagin social media jini yake karamin ajiki,banda damuwa dashi,ba kalar wanda banjiba ko ban sani ba,so akan wani kuka dora,can ta matse muku.πŸ€’*


*Dedicated to Billy Shantally(me hoton shantally ya bani don Allah,tsawon zamana da ita banda hoton ta se wannanπŸ€’,gashi ita taki bani)*


*47*



Bugu daya Ammar ya dauki wayar,cikin dauriya yace.

"Angon Tasleem yakake?"

Auwal yace cikin faraa.

"Ammar na zama daddy,tasleem nada ciki"

Sabida murna ammar har fadowa yayi daga kan gadon da yake,yace.

"kai gaskiya natayaka murna,mun girma muma kace yanzu,an dena kiranmu yara"ya karasa maganar cikin murna.

Hakade suka dan taba hirar cikin kamin daga bisani Auwal yace.

"kuna maitamane?ko ko gidan mummy?"

Wata zazzafar iska Ammar ya fitar sannan yace.

"muna kaduna fa"

"Bangane kuna Kaduna ba,ba jiya kun taho da yusura ba?"

"eh mun taho amman ay yusura batason zuwan,dan kuka tai tayimin dole muna isowa na juya na maida ita gida"Ammar yayi maganar kamar zeyi kuka.

Auwal sosai yaji tausayin Ammar,dan yafi kowa sanin Ammar nada karfin shaawa,kuma ya kosa yayi Aurene dan yasamu biyan bukata.

Cikin sigar rarrashi Auwal yace.

"kayi hkr bross,kaji,ka barni da ita,akan.me sabida alada zata watsar da sunna,kabarni da ita zata gane kurenta"

Asanyaye Ammar yace.

"nagode Abb amman don Allah karkasa ta yin abinda bataso,ni na hakura har ranar dazaa kawo tan"

"ba ruwanka ka barni da ita kawai"

Auwal na gama fadin haka ya kashe wayar.

Number yusura ya kira,lokacin tashinta daga bacci kenan.adan tsorace ta daga kiran.

Tun kan tai.mgn Auwal ya rigata cikin fada yake fadin.

"Ke ashe dama bakida hankali,ubanme kike agida bayan an daura miki aure,yusura kifita a idona fa,wlh idan kika bari aka rakoki sena karyaki,tunda bakida mutunci,na baki awa biyu ki iso Abuja,inba haka ba zakiga yadda zanyi dake,wawiya kawai"be jira amsarta ba ya kashe wayar yanata tsaki.

Tasleem dake jikinshi ce ta fara mgn cikin muryar rashin lfy.

"haba baby ya zaayi kace ta taho ita kadai bayan kasan batasan abuja sosai ba, don Allah ka barta ta huta"

"Aa baby in nabar yusura Allah ze kamani sabida nafi kowa sanin matsalar mijinta,ammar ba fasiqi bane kullum cikin azumi yake yakamata yanzu shima yasha ruwa,"

"to Amma batasan kan garin bafa"

"zan tura direba ya daukota."ya bata amsa yana murmushi

sanin yafita gaskiyane yasa ta maida kanta kirjinshi ta kwantar.hannu yasa ya rungumeta.

Yusura ko kuka ta fashe dani,na danasanin dawowa datayi jiya,gashi yanzu ita kadai zata tafi kamar mayya,wayyo rayuwarta,gashi intaki zuwa ya auwal ubanta zeci.

Mikewa tayi tana sharar hawaye,doguwar riga ta zura tasa hijab dinta.

Wayarta ta dauka da hand bag ta zura takalmi ta fice ta kofar baya ta fice daga gidan.

Napep ta samu ta dauki drop zuwa rigasa kaduna,domin hawa jirgin kasa.

Koda taje ba layi gurin siyan ticket,dan haka siya tayi,ta koma gefe tana jiran a bada izinin shiga jirgin.

ba jimawa aka basu damar shiga,dan haka tana shiga first class dama ta biya,dan haka zamanta tayi a kujerar ta.

Awa biyu suka iso kubwa,dake abuja.

Haka ta sakko daga jirgin zuwa wajen tashar jirgin.


Sede tana fitowa taga direban da yaje daukota,ya ganeta ne ta hanyar kamar da takeyi da Auwal.

Koda ya mata bayanin kanshi bataji komai ba ta bishi zuwa mota yaja suka tafi.

Kamar yadda Auwal yabashi umarni,gidanta kai tsaye ya wuce da ita.

Itama tayi mamakin ganinta agidan da sukazo jiya.

Me gadi bude mata kofar falon yayi sabida key na hannunshi.

Direba na ajiyeta ya juya ya wuce.

Jiki asanyaye tayi addua sannan ta shiga cikin falon daya gaji da haduwa.

Bin ko ina take da kallo,tabbas tasan ba gidansu ne aka mata komai na gidan ba.

A hankali ta nemi guri ta zauna afalon ba tare da tayi tunanin shiga dakunan ba.

Auwal direbane yakai mishi rahoton yakaita gidan,dan haka kiran ammar yayi awaya,


"kana ina ne mutumina?"

"ina kd fa tun jiyan"ammar ya bashi amsa.

"to kataho abuja yanzu dan nayi waya dasu mummy sunce suna hanya yau zasu kawota,to kazo mu tare su"cewar Auwal.

Cike da farin ciki da murna Ammar yayi godiya ya kashe wayar.

Da sauri ya kwashi komai nashi ya fice daga dakin.

Reception yaje ya basu key dinsu sannan ya nufi motarshi ya shiga ya tada ita ya dauki hanyar Abuja.

Auwal bayan sun gama waya da Ammar mummy ya kira yadan rarrasheta sannan yamata bayanin matsalar Ammar,dan kar taga ya musu fin karfine yasa yace yusura ta taho.

Mummy batayi fada ba sema fatan alkhairi da tai musu,dan mummy wayayyiyace bata da duhun kai ko kadan.

Ammar se azahar ya isa Abuja dan haka waya ya kira Auwal ya shaida mishi ya shigo amman zashi gida yay wanka tukuna,se yazo su shirya yadda zaayi.

Auwal fatan alkhairi yay masa sukai sallama.

Ammar yana parking megadi yashaida mishi yanada bakuwa.

sosai mamaki ya bayyana a fuskarshi jin cewa yanada bakuwa acikin gida.

Cikin hanzari,yanufi cikin gidan,A falo yaganta kwance akasa tayi filo da hannunta,tana bacci.


Muje zuwa


Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA......*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*



*Kuyi hkr yan group din taskar surbajo,nafiso na gama wannan ne sena maida hankalina akan audio,sabida abune da yake bukatar natsuwa da maida hankali,*


*Dedicated to Billy shantally*


*48*



A hankali yataka zuwa inda take.

Mamaki duk yagama cikashi,na ganinta agidan.

A hankali yakai hannu jikinta,yana dan girgizata.

Sannu a hankali ta farka,idonta ne ya sauka akan nashi.

Adan tsorace taja da baya,bakinta na rawa tace.

"ya ammar kai ne?"

Murmushi yayi gamida shafa gefen fuskarta yace.

"nine baby yaushe kikazo?"

Shagwabe fuska tayi tace.

"ba ya auwal bane yasa ni dole na taho ni kadai ba"ta karasa maganar tana share hawaye.

Hannu ya dora akanta cikin sigar rarrashi yace.

"no no baby banda kuka kinji ko,ya isa haka tunda kin iso lfy"

Kai ta gyada masa.

Kasa yay da idonshi yana kallonta yace.

"babyna taci abinci kuwa?"

Murmushi tayi gamida sunnar dakai kasa tacr.

"aa"

"to taso muje kiyi wanka semu fita kici ko"

Ba misu ta mika masa hannunta ya tada ita tsaye.

Kallo ammar yabita dashi,rigar jikinta sosai tayi mata kyau.

Janyota yayi ahankali ya hadata da jikinshi,daga ita har shi seda suka saki ajiyar zuciya.

Ahankali yadora hannayensa kan mazaunanta.ya manneta sosai da jikinshi.

Ba wanda ya taba shiga yanayin acikinsu,dan haka kowa seda ya lumshe ido.

Ahankali Ammar ya dora bakinshi kan nata,ya shiga ayka mata sako me wuyar fassarawa

Kafafunta sun gaza daukarta,ganin tanason faduwa ne yasa Ammar daukarta cak zuwa dakinshi.

A kan gado yay mata burki,yusura duk jikinta amace yake dan haka bata da zabin daya wuce ta bada kai bori ya hau.

Ammar gaba daya tunaninshi yayi nisa bayaji baya gani.

Sannu a hankali yake bida ita,ta yadda zata gane🀣

Ahaka har ya rabata da duk wata sutura ta jikinta.

Yusura ma tana bukatar mijinta dan haka bata hanashi yin yadda yakeso ba.

Sede sanda ya nufi farin dadin kowa ne ta gane ashe sallau ne mijin furera.

Azabar datasha tana da yawa,dan tun kan yacimma gaci numfashinta ya jima da barin jikinta,amman shi bema sani ba.

Dan kiran sallar magrib ne ya fargar dashi a inda yake.

Shi kanshi dakyar ya iya zare jikinshi ya mirgina gefe yana zubar da hawayen da shi kanshi besan ko na menene ba.

Yajima yana hutawa,kamun ya juya gareta,

Idanunta yagani a kakkafe,wanda hakan sosai ya razanashi.

afirgice ya mike,yana jijjigata,amman ko motsi batayi,da hanzari yasa kayanshi itama yasa mata doguwar riga,

Be jira komai ba ya sureta zuwa waje,mota yasata ya shiga ya tada.

Asibitin da yake ayki ya nufa da ita.

Su kansu sauran maaikatan se ganinshi sukai dauke da ita da gudu.

Daki na musamman aka ware musu,shida kanshi yashiga bata taimakon gaggawa,sede duk kokarinshi bata farko ba.

Waya ya ciro ya kira Auwal ya shaida mishi halin da suke ciki.

Auwal arude yayiwa tasleem bayani,inda ya bukaci zuwa yadawo.

fafur taki zama adole sede ya tafi da ita,bashida mafita dole suka rankaya tare.

Koda isarsu Ammar yaci kuka har ya godewa Allah,idanuwanshi sunyi ja sun kumbura kai kace surbajo na apolo.🀣

Auwal kan yusura ya nufa,ya debi kayan ayki ya shiga dubata.

Cikin nasara,ta farko,sede awahale take,hawaye kebin fuskarta idonta arufe.

A hankali ammar ya kamp hannunta ya dora bakinshi akai yashiga bata hakuri.

Tasleem ko taji tausayinta amman dariyar datake mata tafi yawa.

Auwal ko an tsare gida baa son raini,shiyasa ko ya jikin beyima yusura ba.

Ammar ko rasa inda zesata yayi dan kulawa.

su Auwal se dare sosai suka baro asibitin,Hakanne yaba ammar damar yiwa yusura wanka,a toilet din dakin.

Shima yayi,se alokacin yasamu natsuwa,dan babu kyau zama da najasa.

Wasa wasa seda yusura ta kwashe kwana biyu a asibitin sannan aka sallameta dan taji jiki sosai ahannun gogan naku.

Muje zuwa


suebajo for life

[21/09, 19:56] Atk: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA....*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€


*ZAHRA SURBAJO*



*Happy birthday sweetheart yasmin tafeesu,Allah ya albarkaci rayuwarki ya kawo miji na gari,amin*


*dedicated to billy shantally*



*49*


Koda suka dawo gida,Ammar se nan nan yake da ita.


Ita ko duk kunyarshi ta hanata sukuni,dan ko ido bataso su hada,wanda hakan bema ammar dadi.


Dayake tasleem batajin dadi hakan yasa tundaga asibitin auwal ya wuce da ita gida.

Shiyasa su Ammar su kadai suka dawo nasu gidan.


Afalo ya ajiyeta,ya haura sama dakinshi ya hada mata ruwan wanka,sannan ya dawo.

Tana hangoshi tayi saurin runtse idonta tana murmushi.

Yana karasowa,kusa da ita ya zauna,ya janyota jikinshi.

Cusa kanta tayi kirjinshi,tana murmushi.

Murmushi yayi yace.

"laifin me nayi baby na take kin bari naga fuskarta?"

cusa kanta ta sakeyi kirjinshi,tana murmushi.

Cike da kulawa yake son yaga fuskarta itako taki,yarda.

"don Allah babyna anunamin fuskata in gani pls"

Cuno baki gaba tayi alamun shagwaba,hakan sosai yaja hankalin ammar.

A hankali cikin kwarewa ya hade bakinshi da nata,ya shiga tura mata sako.

Sannu a hankali yake bi da ita,har itama ta shiga dawo mishi da amsa.

Daukarta yayi cak suka haura sama dakinshi.

Akan gado ya kwantar da ita yabi bayanta.

Sosai Ammar ya batar da hankalin yusura.

A hankali ya rabata da doguwar rigar dake jikinta.

Da yake ba bra ajikinta,haka yaba,boobs dinta damar bayyana.

Ammar bakinshi yakai kansu,yaci gaba da birkita mata lissafi.


Sannu a hankali hannunshi ya sauka kan pant dinta yana shirin zameshi,ta rike masa hannu da sauri tana kuka.

Ahankali yake rada mata.

"kiyi hkr kibani kinji,bazakiji zafiba,pls my baby"yakarasa maganar cikin rarrashi.

"wlh ya Ammar banji sauki ba,kayi hkr karufamin asiri don Allah wlh nasan in kayi yau mutuwa zanyi"ta karasa maganar cikin kuka.

Ammar wanda yakeji kamar ze mutum,dan zazzafar shaawa data taso masa,ahankali yace.

"Baby bazakiji zafiba kutaimaka min kinji"

"nide wlh ban yarda ba,ka kyaleni,ay ko likitan cewa yayi ka kyaleni se gurin ya warke"ta karasa mgnr cikin kuka.

Ammar ganin bazata barshi ba ne yasa yamata dabara da cewa.

"To Amman de kinsan nima likitanne,ko?"

Kai ta gyada masa alamar eh.

"to ki bude ingani in be warkeba se inbaki maganin daya dace,inba haka ba wlh zan amshi hakkina ta karfi"ya karasa maganar cikin hade fiska.

Dogon tunani yusura ta tafi,wanda zuciyarta ta bata shawarar,dade ta bari ya kusanceta azaba ta kasheta,to gwanda ta nuna masan gani de ba wani abu baπŸ˜†


Ahankali ta zame pant din daga jikinta,yayin da tai saurin runtse idonta.

Ammar wani dadi yaji,yana ratsa shi.

A hankali,yadan ware mata kafafuwanta,

Sannan ya sa hannunshi agurin kamar da gaske dubatan zeyi.

Cikin salo yadunga juya hannunshi,agurin kamar tafiyar tsutsa,

Tun yusura na daurewa,harde ta fara wani nishi me tada shaawa

ganin haka ne,yasa ammar yadan duka ya kafa bakinshi agurin.

Tuni,Yusura ta fara kukan dadi,har sake kamo shi takeyi.

Jin dandanon dake bakinshi ne yasa ya fahimci takai limit din da zata amsheshi.

Dan haka,koda ya yunkura,yusura bata hanashi ba.

Haka ya cilla kwallonshi araga,ba tare da hayaniya ba.

Taji zafin amman ba kamar na farko ba,dan haka sosai ta bashi hadin kai,suka jiyar da junansu dadi.

Be saurara mata ba,seda ya gaji dan kanshi.

Zamewa gefe yayi ya kwanta,ya lumshw ido,yana maida numfashi,wata natsuwa na ratsashi.

Tabbas ya yarda yusura Alkhairi ce agareshi.

Janyota jikinshi yayi ya rungume.

Itako sedan kukan shagwaba takeyi,.

Janyota yayi sosai jikinshi,yasa hannu yana gyara mata,gashin kanta.

cike da kulawa yace.

"to ya jikin babyna ?"


Akunyace,ta dora kanta akan kirjinshi,tace.

"bansaniba"

Dariya ya kwashe da ita,yacd.

"duk sanda ciwon ya motso inada magani"

Duka ta kai mishi,ya rungumta yana dariya.

wanka suka shiga yataimaka mata,se tsokanarta yakeyi,ita kuma tana kukan shagwaba.

Bayan sunyi wanka,alwala sukayo, sukayi nafila ta murnar mallakar juna da sukayi,daganan bacci suka koma me cike da farinciki.


muje zuwa


Surbajo for life.
[21/09, 20:13] β€ͺ+234 809 626 2962‬: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA......*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*


*Fatima Radda,maman Gidado,inna ibrahim kime,aunty tayakasai,Aunty halima,Bilkisu u hamza,munira,hafasat bello,Aisha malesia,Rumaysa,ummyn yusura,yasmeen tafeesu,billy shantally,hassa and hussaina muhammad lawal,khadija musa cuinani,ummi idris tariwa,rukayya hassan rogo,ummi nura kura,bilkisu kura,and others,you guys mean everything to me,ilove

13 / 14