Author : Zahra Surbajo Category : Romantic Hausa Novels
kuka,
Ba wanda yabi ta kanta kowa shaaninsa yakeyi.
Ya Auwal na daki,zuciyarsa na zafi gameda abinda tasleem tai masa,Ammar ne ya shigo dakin.
Sosai ya tsorata da ganin yanayin Auwal din,dafa shi yace.
"cool down bro,what's going on?"
Ido Auwal ya runtse sannan yace.
"that bastard"se kuma yayi shuru yana huci.
"who?"Ammar ya tambaya.
Dakyar Auwal yace.
"Tasleem"
Dariya Ammar yayi gamida cewa.
"haba kar ka bada maza mana ace tun yanzu ta fara baka damuwa,kayi hkr amikota gidanka inyaso sekai mata duk abinda kaga dama,for now de kayi hkr"
Huci Auwal kawai yakeyi,ya gaza mgn.
Haka Ammar yayta kwantar mishi da hankali,sannan ya natsu suka shiga hirar duniya.
Mummy ko acan Abuja ta gama zagewa ta tsantsarawa Auwal gida me kyau,ba abinda baa zuba ba,aciki na more rayuwa,gidan gidan sama ne wanda ya gaji da haduwa.
Har Ana saura kwana daya biki tasleem taki fitowa tana daki tana kuka.
Abun ya fara damun umma ganin har bayan ishai,bata bude kofar ba,sosai umma ta damu dan tana gudun karta kashe kanta da yunwa,
Auwal tazo ta sama tace masa.
"Auwalu don Allah kayiwa Tasleem mgn ta fito daga daki karta kashe kanta da yunwa"
Murmushi yayi yace.
"to umma,zan mata mgn karki damu"
Bayan fitar umma,mikewa yayi ya nufi dakin su tasleem din.
Bugawa yayi yana kiran sunanta amman ko motsinta bejiba.
Duk yadda yayi da ita ta bude kofar taki,dan haka,baya ya koma ya dawo da iya karfinshi ya tokari kofar,fit ta bude ya shiga cikin dakin.
Kwance ya hangeta kan gado cikin bargo se rawar sanyi takeyi.
Komawa yayi ya kulle kofar da key sannan ya karaso inda take.
Haushinta yakeji amman ya zama dole ya rarrasheta kamar yadda umma ta bukata.
Tsayawa yayi akanta yana kallonta,sannan yasa hannu ya kama bargon data rufa yana so ya bude.
Se alokacin tasleem tasan an shigo dakin da sauri ta rike bargon ta dago jajayen idanuwanta tana kallonshi,abun gwanin ban tausayi.
Bakinta na rawa tace cikin zubar da kwalla.
"ya Auwal don Allah karka aure ni kaji,wlh bana sonka,inka aureni zan iya mutuwa"
Runtse ido yayi,zuciyarshi na zafi.
Dakyar ya taushi kanshi sannan yace yana murmushi.
"Zan Aureki tasleem sabida wanda kikeso be dace dake ba,shiyasa zan aureki"
"To Ay bana sonka"ta bashi amsa tana kuka.
"Zaki soni wata rana"ya fadi batare daya kalleta ba.
Tanason bashi amsa ta kasa sabida zazzabin dake jikinta,bakinta se rawa kawai yakeyi.
Ganin haka ne yasa ya fita yaje yasa yusura ta hada mishi tea me kauri ya kawo dakin ya ajiye.
komawa yayi cikin toilet din dakin ya debo ruwa da towel,ya dawo dakin,
Kan side drower ya dora ruwan,sannan ya zauna kan gadon ya janye bargon dake jikinta,duk da tayi kokarin hanashi,amman ta kasa.
Kayan jiyane har yanzu ajikinta.
Hannu ya dora saman wuyanta,da sauri ya kalli fuskarta sabida zafin da yaji jikinta yayi.
Tsoma towel din yayi cikin ruwa,ya matse sannan ya dagota gaba daya ya zame rigar dake jikinta.
Tanaji amma takasa hanashi.towel din yasa yana matsa mata jikin,
Da sauri ta rike mishi hannu tana girgiza masa kai,alamun bata so.
be kulata ba yaci gaba da aykinshi,tana kuka dan sanyi takeji sosai,
Haka yay ta mata har ya gama,
Tea din ya fara bata amman dakyar take amsa tana sha,se yunkurin amai takeyi amman Allah ya tsare batayi ba,har yagama bata,ya bata magani.
dayake gurin ya dan jike dan haka mikewa yayi ya dauketa kamar yar baby.
dumin jikinshi da tasleem taji,yasa,tasa hannu ta rikeshi da kyau,ta kara shigewa jikinshi.
kan doguwar kujera yaje ze kwantar da ita,amman sam taki sakinshi,sema wutsi wutsi take da kafa ita bazata sauka ba,tana sake shigewa jikinshi,dan dumin da takeji.
Rasa yadda zeyi da ita yayi dan haka zama yayi kan kujerar rike da ita,a hankali yace mata.
"ki kwanta mana tasleem,zan sauya miki bedsheet ne,"
Kai ta girgiza masa alamun bazata kwanta ba.
yadda take shigewa jikinshi ne yasa ya tuna dumin jikin shi take bukata,sabida zazzabin dake jikinta.
Kwashe kafafunsa yayi ya dora kar kujerar duka,sannan ya gyara mata kwanciya ajikinshi,duk da haka seda ta rikeshi.
Kwantar da kanshi yayi akan hannun kujerar,yayinda tasleem kuma ke kwance rub da ciki ajikinshi ta dora kanta kan kirjinshi,tana kuka kasa kasa.
Sosai yaji zazzabin na sauka dan ta dena kukanma,
Jira yayi bacci ya dauketa tukuna bf ya kwantar da ita.
wajen Awa guda suka kwashe a haka sannan tayi baccin me nauyi,
Lallabawa yayi ya kwantar da ita sannan ya sauya zanin gadon daya jike da ruwa,yasa mata,wani,ya dawo ya dauketa ya je ya kwantar da ita ya rufa mata bargo,
Ficewa yayi adakin yanufi nasu bayan ya kulle mata kofar.
Koda ya isa dakin sharab ya zube a kasa ya rike kanshi.
Tasleem kwanciya da tayi ajikinshi ya jefashi cikin wani hali.
"me yasa nake da feelings sosai akanta?"shine tambayar da Auwal kewa kansa.
Koya ya motsa yana hango hotonsu ne a zuciyarsa.
A takaice de ranar Auwal kwana yay wanka da ruwan sanyiπ
Washegari da safe gida ya dunke da mutane,dayake daurin auran na safe ne yasa tuni kofar gidan ya fara cika.
Tasleem ta farka jikinta babu zazzabin sede zafi da zuciyarta ke mata.
hawaye nabin fuskarta,se yau yusura tafara rarrashin tasleem din da kalamai masu sanyi.
Sosai kulatan da yusura tayi ya sanyaya mata zuciya,dan haka kwantar da kanta tayi kan cinyar yusura tashiga kuka,yusura na taya ta.
A haka umma ta shigo ta samesu,tasasu agaba da nasiha daban baki
Ba laifi tasleem tayi shuru.
Wanka yusura tasata tayi dakyar sannan ta shiryata acikin wani material me kyau da tsada,tai mata daurin dankwalin bayan tai mata makeup.
Su Auwal tuni sun shirya shida Ammar komai nasu iri daya zaka dauka dukansu ne angwayen.
Karfe goma daidai na safiya daukacin jamaar dake gurin suka shaida auran Auwal da Tasleem bisa sadaki dubu dari biyu da hamsin.
Angama daurin auran kenan,me mashin ya sauke danmaliki,wanda yasamu labarin zaayi auran yazo domin ya hana sede ya makara.
yawan comments yawan page.
muje zuwa
Surbajo for life.
ππππππππ
*KARAN BANA............*
ππππππππ
*ZAHRA SURBAJO*
*Slm fans barkanmu da war haka,Akwai wata Baiwar Allah dake zaune A kawo layin rama kaduna state tana bukatar taimako na kudi zasu biya kudin hayar gidan dasuke,dan ana gab da korarsu,don Allah me halin taimakawa yataimaka mata,gameson ganinta,Ko jin cikakken labarinta,ko bata gudunmawa,ya tuntubeni ,wallahi taban tausayine yasa har na yada domin ku taimaka mata,duk wanda ya taimaki wani Allah ze taimaka masa*
Zahrasurbajo1@gmail.com shine inda zaamin mgn gameda matar.
*Dedicated to Billy Shantally*
*31*
Tun kan mashin din ya tsaya ya diro kafa ko takalmi babu ya fara ture mutane har yakai ga Auwal.
Yana zuwa hannu ya daga ya daukeshi da mari,yasake daukeshi dashi,sannan ya cukumi rigarshi yace.
"Karya kake Auwal wlh baka isa ba,tasleem tawa ce kuma ni takeso baka isa ka rabani da ita ba"
Auwal kallon shi kawai yakeyi yagaza mgn sabida takaici.
Ammar ne yaba danmaliki amsa da cewa.
"To aysede kayi hkr, tunda yanzu de an riga an daura auran,kuma abokina baze saki matarsa ba tunda suna son juna"
Ihu Danmaliki yakeyi a gurin yana fadin.
"wallahi seka saketa,wlh seka saketa,matata ce"
"Auwal murmushi yayi yace,ba saki a agendar aurenmu"
Kamoshi danmaliki yayi ya rada masa akunne cikin kakkausar murya.
"dole zaka saketa sabida tasleem saura na ce,inane bakona ajikinta,boobs,ass,pu....babu inda bansani ba,tasanni na santa..."
Tas Auwal ya daukeshi da marin da besan sanda yayi ba.
Kanshi yayi ze rufeshi da duka,abokansa suka hanashi.
Shiko danmaliki gefe ya koma yana dariyar mugunta.
Dan yasan ya haifar da zargi a zuciyar Auwal din.
Auwal ko jiri ne ya fara dibarshi kan kace me ya yanke jiki ya fadi kasa sumamme.
Agigice akayi kanshi,shiko danmaliki barin gurin yayi ranshi fess.
A mota akasa Auwal zuwa Asibiti.
Suna zuwa Aka shiga dashi emmergency.rai a hannun Allah.
Binciken farko likitocin suka samu sakamako,inda zuciyar shi ce ta kumbura,Sabida tsananin fushin da yake ciki.
Duk Abinda yadace shi aka masa,sannan aka kwantar dashi adaki na musamman.
Tun bayan tafiya da Auwal Asibiti labarin ya isa cikin gida.
Ammar Mummy ta kira ya fadi mata abinda ya faru har cewa da danmaliki yayi yasha kusantar tasleem,abinda ya janyo ciwon na Auwal kenan.
Da yake wayar a handsfree take kuma tana tare da tasleem a lokacin,yasa tasleem taji,komai.
a zabure ta mike ta toshe baki tana kuka,tana fadin.
"wallahi mummy karya yakemin,ko pant dina be taba gani ba,ki dubani ki gani mummy karya yakemin"ta karasa maganar tana kokarin kwance zanin jikinta.
da sauri mummy ta tsaida ita tana murmushi tace.
"dena kuka yata,nasan karya yay miki,kuma Allah ze saka miki,yanzu dauko mayafinki muje muga halin da mijin naki yake ciki"
Tasleem cikin kuka tace.
"Ya Auwal duka na zeyi innaje"
"Auwal yanxu takanshi yakeyi,ba abinda ze miki,muje kinji"
jiki a sanyaye tasleem tabi mummy tana kuka yayinda can cikin zuciyarta tsana da kin danmaliki yagama cikata,Tausayin Ya Auwal ne fal ranta.
koda suka fito tuni su Umma da yusura sun tafi asibitin dan haka motar mommy suka shiga direba yajasu zuwa asibitin garden city dake kaduna.
Sanda suka isa sun samu likita na tambayar wanda zeyi jinyar Auwal dan mutum daya ne kawai ze shiga inda yake,har se yaji sauki sabida yanayin da yake ciki.
Ba tare da tunanin komai ba mummy tace.
"ga matarshi nan ita tafi kowa dacewa data kula da mijinta,dan haka tasleem ce zatayi jinyarshi"
"ok to ta biyoni inkaita gurinshi"cewar likitan.
Tura ta mummy tayi,tasleem tafe take tana waigensu,kai kace zaa shiga da ita dakin mutuwa.
Tana shiga dakin ta sameshi kwance ansa mishi oxcygen a baki zuwa hanci.
Yana numfashi dakyar,kallo daya taimishi taga har ya rame wani mugun tausayinshi takeji,hawayene kebin fuskarta har ta karasa bakin gadon.
Kujerar gefen gadon taja ta zauna,ta kama hannun shi ta rike tana kuka.mara sauti.
Adduoi take tofa masa duk wacce tazo bakinta,har dare yayi.
Suko dama su mummy sun koma gida tunda an hanasu ganinsa.
Washe gari da safe data farka,ruwan zafi ta debo a toilet din dake cikin dakin,tazo ta ajiye,towel,ta dauko da sabulu tazo ta tsoma towel din aciki,ta goga sabulun,ta fara goge mishi jikinshi dashi,dan yaji dadi.
Haka tai tamasa har ta gama,
Ledar fitsarin da aka sa masa taga ya cika,silver ta dauko tazo ta kwance murfin ta juye fitsarin,sannan ta rufe ta dauka taje ta zubar.
Haka Tasleem ke kulawa da Auwal wanda besan inda kansa yake ba,har tsawon sati biyu,sede azo akawo mata abinci da kayan su na sawa.
Zuwa yanxu numfashin shi ya daidai ta dan haka ancire masa oxcygen din da aka sa masa.
Hakan yaba tasleem damar dagashi ta goge masa bayansa.
Yau satinsu uku a asibitin.
Tasleem,na goge masa jiki kamar kullum.
Kamar a mafarki Auwal yaji ana tabashi.
Shuru yayi yana tunanin ko mafarki yakeyi.
Allah sarki baiwar Allah bata ma san yadawo hayyacin nashi ba.
Yitake tana kuka tana fadin.
"Wlh Allah ya isa ban yafe maka ba hisham,gashi ka janyo mijina na kwance rai a hannun Allah,wlh seka ga karshenka mugu kawai"
Idanunshi da suka masa nauyi yakeso ya bude amman ya kasa.
Har tasleem ta gama gyarashi idon yaki buduwa,brush da maclean ta dauko da tasa tazo tadan dagashi duk yana jinta,ta fara yi mishi brush,tana gama brush din ta samu wani soso kamar na katifa me taushi,ta tsoma a ruwa sannan ta tura cikin bakin tana kwaso kumfar maclean din,,haka take masa kullum,har ta gama.
Bayan ta gama ne,ta shiga wanka,itama,tadan jima kamin ta fito.
Daure da tawul,wanda bayan shigarta wankan Auwal yasamu idonshi ya budesu,yana ganin komai sede,ba duka ya budesu ba.
Yana kallo ta fito wankan daure da tawul.
Itako tasleem ko ajikinta dan tasan beda lfy,baya ko motsi,hakan yasa ta kwance towel din ta shiga goge jikinta dashi,yayi da take tsaye tsirara.
Auwal,ji yayi kamar ze fado daga kan gadon,da yake kai,yana kallo,ta dauki pant da bra tasaka,sannan tasa wata doguwar riga ta atamfa.
Tana gama shiryawa,ta nufoshi,tazo gefen gadon ta zauna,sannan tadan kifa akanshi,boobs dinta akan kirjinshi,hannunta tasa awuyansa,kamar yadda tasaba yimasa kullum,sabida tasan be san tana yiba.
Cikin muryar shagwaba take fadin.
"Ya Auwal,ya hisham karya yakemin wlh,ko pant dina be taba gani ba,yayi hakane kawai dan ya hanaka jin dadin aurena dakayi,pls ya Auwal karka gasgata shi karya yakeyi"dan dakatawa tayi ta share kwallar data zubo mata sannan taci gaba.
"kaga ya Auwal na iya soyayya sosai,zan kula dakai yadda ya dace,zan saka farinciki me dorewa,da de bana sonka amman yanzu ina sonka ya Auwal na,don Allah katashi haka,rashin lafiyar ya isa haka"ta karasa maganar gamida yi mishi kiss a kirji,da sauri ya runtse idonshi,sabida abinda yakeji ajikinshi.
Beyi Auneba se ji yayi ta Hauro fuskarshi,tai masa kiss agoshi,da gefen kumatunshi,sannan ta dora bakinta kan nashi,da zuwan tai masa kiss na muaah ta wuce.
Ay auwal ya kasa daurewa,tanasa bakinta kan nashi,yasa hannu ya rike kanta,ya zira harshenshi cikin bakin nata ya shiga ayka mata sako me zafi,yayinda dayan hannun ke shafa boobs nata ta gefe.
Tuni ta fice daga hayyacinta,sabida bata taba jin kanta a inda take ba yanzu.
Seda ya tabbatar bata hayyacinta,sannan ya saki kanta,yakoma ya kwanta kamar yadda ta barshi,
Itako ci gaba tayi da tsotsar bakin nasa ita daya.
Jin baa bata amsa ne yasa tayi shuru,tana saurare.
Dagowa tayi a hankali,tana duban fuskarshi,yana nan kamar dazu,ko alamun yayi wani abu ma babu.
A zabure ta mike tana waige waige,bataga kowa ba,
Hannu tasa kan bakinta,wanda har zugi yake mata sabida shanshi da akayi,wanda kuma ta tabbatar ba Auwal bane yay mataπππ
Take tunaninta ya bata aljanune,dan haka adduoi ta shiga tofawa ko ina adakin,harshi ya Auwal ne,wanda dariya ta kama daga kwancen da ya ke.amman beyiba.
Bayan ta gama ne,taje kusa dashi tadan matsar dashi gefe ta haye kan gadon tayi kwanciyarta,dan tsoro takeji,harda janyo hannunshi ta dora akan kugunta,
Auwal fa ji yake kamar zeyi hauka,tuni bacci ya dauke tasleem,rukota yayi da kyau,dan zata iya faduwa kuma gadon ya musu kadan,fitinace kawai irin tata.
Asubar fari dukansu suka farka sede Auwal ya rigata farkawa,amman be nuna alamar hakan ba.
Sauka tayi kan gadon taje ta dauro alwala tazo tai sallah,sannan ta mike ta rage kayan jikinta ta nufi toilet,tayo wanka.
Kamar jiya,daure da towel ta fito tana fitowa ta kwanceshi ta fara goge jikinta,tana yan wakokinta.
Kamar ance ta waiga,tsaye yake abayanta yana kallonta.
Wata kara tasaki,sannan ta fara neman hanyar guduwa,
Da sauri ya damko hannunta,ta fada jikinshi,hannu yasa kan waist dinta,ya kara matso da ita jikinshi.
Itako jikinta bari yake kamar mazari,burinta yasaketa ta suturta jikinta.
Muje zuwa
Surbajo for life.
ππππππππ
*KARAN BANA.............*
ππππππππ
*ZAHRA SURBAJO*
*IG @zahra_surbajo1*
*wattpad @zahrasurbajo*
*Dedicated to Billy shantally*
*sorry nayi mistake no last page,so yanzu 33 zamu tashi*
*33*
Iya karfinta takeso ta kwace daga rukon daya mata amman ta kasa,dan haka dagewa tayi ta gartsa masa cizo a hannu,da sauri ya saketa.
Doguwar rigarta ta dauka da mahaukacin gudu ta fada toilet ta zura a baibai jikinta na kyarma.
Shiko Auwal gefen gadon ya koma ya zauna yana kallon inda ta cijeshi,sosai yaji zafin cizon.
Shigewarta keda wuya likita yazo dakin inda yaji akulle yasa ya kwankwasa.
Jin ana kwankwasa kofae ne yasa Tasleem fitowa,tana rabe rabe taje ta bude kofar.
Sosai likitan yayi murna da ganin Auwal a zaune.
Tambayoyi yay masa game da jikinshi ya bashi amsa,dan haka sashi yayi ya kwanta,ya cire masa abin fitsarin dake jikinshi,da canulla dake hannunshi.
Magunguna ya rubuta,yaba nurse din dake biye dashi yace taje ta kawo masa su yasha.
Itade tasleem na rabe agefe,kamar wacce tai karya.se raba ido take.
Bayan likitan ya gama duba shi ne yay musu sallama ya fice.
Fitar likitan keda wuya Auwal yace cikin muryarshi ta alamun ya sha jinya .
"Zanyi wanka,pls"
Harara ta watsa mishi gamida murguda masa baki tace.
"to se me?"
Murmushi yayi yace.
"Se ki muje kimin"
"Ashe zakayi tsutsa kuwa inde ni zan maka wanka"tafadi gamida sakar masa tsaki.
Shi pretending din nata ma dariya ya bashi,dan haka murmushi kawai yayi,ya kyaleta.
Duk sanda ya saci kallonta zega shi take kallo cike da shauki,amman da zaran sun haΙa ido zata watsa masa harara.
"Tunda ba zakimin wankan ba,bani waya inkira umma ta turo wani agida yazo yamin"cewar Auwal yana kallonta.
Wayar ta ciro tana doka masa harara,har zata mika masa se kuma taji kunyar ace tana matarsa amman ta gaza tai maka masa yay wanka.
tsaki ta yi gamida murguda baki,sannan ta juya ta wuce toilet din,tana mita ta hada ruwan wankan,sannan tazo gurinshi,bako mgn.
Ta finciki hannunsa da karfi saura kadan ya fadi da yake jikinsa ba kwari,
shide biye yake da ita har zuwa toilet din.
Suna shiga batayi wata wata ba ta turashi cikin ruwan zafin data hada da zafi,
Auwal be aune ba se jinshi yayi cikin bahon wankan ba tare da ancire mishi riga ba bare wandoπππ
Juya baya tayi sannan tace cikin cuno baki.
"to ka cire kayan"
"bazan iya ba"ya bata amsa yana murmushi.
"kada Allah yasa ka iya din,ruwan ka ba abinda ya dameni"cewar tasleem tana girgiza kafada.
Be kulata ba.
Fitowa yayi daga ruwan ya zubar dashi,ya tara wani,duk tana kallonshi,seda ya gama hadawa sannan yace mata.
"to fita kiban guri risikatu"
Hararar shi tayi sannan tace.
"ko baka ce ba dama"
Tana kaiwa nan tayi ficewarta daga toilet din.
Shiko kayan jikinshi ya cire dasuka jike,yayi wankan da kanshi,duk da ya wahala kan yasamu yayi din,dan hannunshi da aka sa masa abun karin ruwa da kyar yake daga shi.
Bayan ya gama towel ya dauka ya daura ajikinshi,ya yafo wani saman kanshi yana goge ruwa.
Brush yayi sosai dan jin bakinshi yake wani iri,dan haka sosai ya wanke bakin nashi.
Ya dauro alwala.
Kamin ya fito lekowa ya fara yi dan yaga me take aykatawa a dakin.
Ilai kuwa,rawa take harda shaku shaku,tana fadin.
"Allah na gode maka daka ba ya Auwal lafiya cikin sauki,Allah kasa ya soni ya mutuntani,kamar yadda nake sonsa,Allah ka bamu zaman lfy"
Fadi take tana tika rawarta.
Auwal dariya yayi shi abun nata dariya yake bashi,tana sonshi tana pretending,akan wai bata sonshi.
Bude kofar yayi ya fice.
Jin karar bude kofar ne yasa tasleem saurin natsuwa.
Suna hada ido ta watsa mishi harara gamida murguda masa baki.
Murmushi yayi be kula ta ba,ya nufi bakin gado ya zauna.
Yana zama ci gaba yayi da goge jikinshi yana kallonta,da shanyayyun idanuwansa.
duk ta gama tsarguwa da yanayin kallon da yake mata,dan haka mikewa tayi,ta nufeshi.
Hannu ta mika ta amshi towel din,ta ci gaba da goge mishi jikin.
Tana gamawa,jakarta ta bude,ta dauko man shafawa,ta dawo da niyar shafa mishi,
Da sauri ya mika mata hannu ta bashi dan inde ya barta zata karya mishi alwala.
Da kanshi ya shafa man.
Ta miko masa kayan sawarshi ya saka.
Se gashi ya fito fess dashi.
Sallah yayi ta asuba,na tsawon kwanakin da beyi ba,dan haka yadan jima yana sallar.
Da yake duk safiya se yan gidansu sunzo asibitin,amman basa ganinshi sede suga tasleem.
To yauma duk sun zo,harda Ammar da tunda Auwal ya kwanta ciwo ya dauki hutu a gurin ayki.
Auwal na zaune yana lazimi wayar tasleem ta fara kara.
Da sauri ta dauka,jin muryar Ammar yasa ta gane sun zo ne,dan haka cikin,sauri tace.
"Ya Ammar gani nan zuwa"
Jin sunan Ammar yasa Auwal saurin waigowa yanason ta bashi wayar sede ta kashe.
Takalminta ta zura,da sauri tayi hanyar fita daga dakin ko hijab babu,ga rigar jikinta,ta kamata sosai,tayi hakane dan taga ko Auwal zeyi mgn.
Ayko ilai,tana wucewa ta gabanshi ya sa hannu ya fincikota ta fado kanshi.rungumeta yayi da kyau ajikinshi.
Itako