KAREN BANA COMPLETE BY ZAHRA MUHAMMAD SURBAJO.txt

Author :  Zahra Surbajo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 14

33K to 36K   out of 39.4K words

agefe,sannan,ya zauna kan gadon ya mika hannu yafara jan bargon.

Da sauri, Tasleem ta rike bargon,ta tabe baki,a hankali ta furta.

"akwai sanyi fa"

Hannunta ya rike ahankali,yana cire bargon yace.

"na sani babyna,tea zakisha kisha magani zaki dena jin sanyin"

turo dan karamin bakinta gaba tayi,Kamar yar yarinya.

Murmushi yayi gamida karasa cire bargon,ya dagota zuwa jikinshi,ya shiga bata tea din.

Dakyar tasha rabi tace ta koshi.

Magani ya bata,tasha,sannan yajata suka kwanta tare yaja musu bargo.

A haka bacci yay gaba da ita,shiko yakasa baccin sabida farin cikin ya sami tasleem budurwa.

Duk wani haushi da tsanar danmaliki da yakeji,se yaji ya nemeshi ya rasa,dan da duk zatonshi ya lalata masa ita.


Muje zuwa


Yawan comments yawan typing.


Surbajo for life.







πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA..........*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*



*Fatima Abubakar Radda ina miki fatan alkhairi,barka da sallah*



*Dedicated to billy shantally*


*42*




Bata tashi ba,se magrib.

Bude idonta tayi ahankali,fes ta saukeshi kan nashi yana mata murmushi.

Da sauri ta runtse idon,cike da jin kunya.


A karo na biyu tasake bude idon still yana kallonta,sake rufewa tayi.

Ana ukun tana budewa taga yana kallonta,ay se kawai ta rufeshi da duka tana kuka,cikin kukan take fadin.

"ya isheka haka,malam kallon na menene kuma, ya isheka nace"πŸ˜†ta karasa maganar cikin karaji.

Auwal in banda dariya ba abinda yakeyi,wannan shine tabarmar kunyaπŸ˜‚

Da saurinta ta sauko daga kan gadon,da niyyar ta hade kafafunta gurin tafiya.

Azabar da taji ne yasata kwallah yar kara.

Da sauri auwal ya nufeta,kan ya karaso tuni ta yi saurin maida kanta delu cogal ta bar dakin.

Dakinta ta koma da dan saurinta.

Be bi ta ba,dan yasan atakure take,alwala yayi,yazo ya wuce masallaci.

Tasleem ko tana shiga daki toilet ta shige tasake tara wani ruwan zafin ta shige ciki ta zauna,duk da azabar da takeji haka ta daure,dan hakanne kawai ze zama gata agareta.


Tafi 30minutes acikin toilet din sannan tai wanka ta dauro alwala ta fito.

Doguwar riga ta zura sannan tayi sallah,bayan ta idar,ta fara kwalliya wacce tunda tazo gidan shine karo na farko data fara tsara irinta.

Bayan ta gama ta nemi dogon wando fari me tsukakkiyar kafa tasaka,gamida sa wata wine colour din riga,sannan ta daure kugunta da belt na gucci.baki.

Sosai tayi kyau,musamman data raba gashinta gida biyu ta daure daban daban,kamar yar baby.

Shiko Auwal ana idar da sallah gidan mummy ya wuce.

"lafiyarka kuwa da tsohon daren nan ina ka baro yar mutane?"cewar mummy sanda taga Auwal.

Murmushi yayi gamida sosa keya yace.

"lafiya lau mummy,tana gida bacci take,bata dan jin dadine shine nace ta kwanta basai tayi girki ba,zanzo na amso anan"

murmushi mummy tayi dan zatonta cikineπŸ˜‚dan haka cike da kulawa tace.

"Allah bata lfy,amman de kayi kuskure,meyasa baka kira waya ba ay se akai muku basai kazo ba"

Shuru yayi yana murmushi.

yan ayki tasa suka shiryo abincin merai da lfy akuloli,Ammar yadaukar mishi ya rakoshi mota.

Bayan yasa masa a boot ne ya waigo gun Auwal yana dariya.yace.

"kai sharp shooter badai har ka buga mata iska baπŸ˜‚"

"gas na buga mata,dan renin wayo kawai"cewar Auwal yana dariya.

Dariya Ammar yayi sannan yace.

"ka tsaya sanya kaga yadda ake ayki,dan nan da next week mummy zata kd batun aurena da yusura,ayni banki adaren na buga mata iska ba wlh"yakarasa maganar yana dariya gamida rugawa nesa da auwal dan yasan dukanshi zeyi.

Dariya Auwal yayi yace

"Allah ya taro ka"

Da sauri Ammar yace.

"wlh ba amin ba,abar ni naita kwacewa ta inde akan yusura ne,kaji mugu in ya tareni dame zan dura mata gas din"πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚


Auwal sosai batun na Ammar ke bashi dariya dan haka mota yashige ya tayar yabar harabar gidan yana dariya.

Ammar cikin gida ya koma yaci gaba da rokon mummy akan shifa aurensa da yusura beson ya wuce wata biyu.

"Ammaru saurin uban me kakeyine haka,mezesa bazaka bari a hada dana zinatu ba tunda itama tasamu miji "

Turo baki gaba yayi yace


"nide ataimakeni amin yadda nace,inba haka ba Allah karuwanci zan fara"πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†πŸ˜†

Sosai batun na Ammar yaba mummy dariya da kunya dan haka batace masa komaiba ta bar falon,tana jinjina rashin kunya irin ta Ammar,Auwal yafishi kunya da kawaici.

Tasleem feshe jikinta tayi da turaruka masu kamshi.

sannan ta sakko kasa ahankali,sabida zafin har yanzu da akwaishi bade kamar dazu ba.


Kan kujera ta zauna ta kunna arewa 24 dan yau monday kuma ranar suke haska film din tarkon kauna na zaira da omer.

Sosai hankalinta yatafi gurin kallon dan haka bataji tsayuwar motar shi ba.

se ji tayi ya shigo falon da sallama.

Azabure ta mike da niyyar guduwa daki,sede takasa motsawa,sabida ta fama ciwonta mikewa da saurin datayi.

Ajiye kulolin yayi,sannan yazo inda take sunkuye da kai tana wasa da hannayenta.

rungumeta yayi ta baya ahankali.ya dora kanshi kan kafadarta yana shakar kamshinta.

runtse ido tayi.

A hankali yace yana sunsunata.

"babyna kinyi kyau sosai,ya jikin naki yanzu?"

Shuru tayi ta kasa mgn.

Hannu ya dora akan mararta yana dan shafawa ahankali yace.

"tunda bazakiyi mgn ba,muje in tambayi gurin"

a 360 ta waigo gaba dayanta ta shige jikinshi,tana hadashi da Allah.

"don Allah,Honey kayi hkr,wlh be dena zafi ba,don Allah"tayi mgn a shagwabe.

ba shagwabarce bata shigeshi ba,aa sunan data kirashi dashine yafi daukar hankalinshi *HONEY*


A hankali,ya rada mata a kunne,

"kece honey baby not me,so kin shayar da babynki honey me dadi"

Sinne kai tayi akirjinshi,tana dan kukan shagwaba.

adan rude yasake tambayarta.

"me yasami honey na take kuka?"

Cikin shagwaba tace.

"Baby yunwa nikeji wlh"


Be jira komai ba ya sureta zuwa dining.

Da kanshi ya zuba iya yadda ze ishesu,sannan ya ajiye agefen kujerar shi ya mika mata hannu.

ba musu ta kama hannu yajanyota gabanshi,kan cinyarshi ta zauna cikin salon da se macen da ta amsa sunanta(wlh ba dabas ake zama kan cinya ba,da akwai salon hawa cinyar oga,)


abaki yadunga bata harta koshi,sannan shima,ya bude mata baki.

Ba musu tashiga bashi abakin akunyace,har seda ya koshi.

Daukarta yayi cak zuwa falon,ya zaunar da ita sannan,yayi matashin kai da cinyarta.

ita de tasleem kunyar duniya ta gama cikata.tama rasa abunyi,

Auwal hannu yasa ta wuyanta ya duko da fuskarta kan tashi,ya hade bakinsu.

sede yaji tana numfashi dakyar sannan ya saketa,yace yana mata murmushi.

"kunyar ce bana so,pls zata iya cutar dani,pls ki koma tasleem din da nasani,pls my queen"yayi mgnr yana kashe mata ido.

murmushi tayi,me sanyaya zuciya sannan tace.da yar siriruwar muryarta.

"to baby,zanyi kokarin hakan"

"wow that's my girl,haka nakeso"cewar Auwal gamida sake rungumeta.


Haka de sukai ta yan wasanninsu,har zuwa lokacin bacci.

Tasleem dakinta ta gudu tayi wanka tabi lafiyar katifa.

Auwal yana gama wanka ya shirya ya zura gajeran wando ya nufi dakin tasleem.


Tana tsaka da bacci taji ana shafata,adan tsorace ta farka,Auwal ne,rungume daita,idanuwanshi karara suka nuna mata so yake su gaisa.

Tun kan tai mgn,yarigata yace cikin murya me rauni.

"nasani akwai zafi,amman wlh nakasa jurewa ne honey,wlh in kika hanani zan iya shiga wani hali,pls kiyi hkr,bazeyi zafi kamar dazu ba pls"

Bata da yadda zatayi dole ta sakar masa ya dirjeta son ranshi,duk yadda taso kar tai kuka amman tagaza jure zafin sosai taci kukanta.

Dakyar ya saurara mata dan ji yake kara dadi take.

Wanka yamusu .tayi na tsarki shima yayi,suka fito suka bi lafiyar gado,bacci suke me cike da so da kaunar juna.


muje zuwa


Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA..............*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*



*Don Allah inada mara lafiya pls asa min shi a addua,Allah yabashi lfy yasa kaffarane,ngdπŸ™πŸ™πŸ™*

*dedicated to Billy shantaly(hank......πŸ˜‚)*



*43*




Kiran sallar farko Auwal ya farka,sanda yaga taslim ajikinshi tana bacci,wani dadi ne ya kamashi da besan dalilin sa ba.

A hankali ya kwantar da ita ya shiga toilet,ya tsarkake jikinshi ya dauro alwala,


Doguwar riga ya zura ajikinshi, ya shimfida abin sallah ya fara jero nafiloli,yana godiya ga Allah daya bashi tasleem,sannan ya roki dauwamamman zaman lfy da zuria dayyiba a tsakaninsu.


Yana nan zaune har aka tada sallah dan haka mikewa yayi yabi jam'i daga gida.

Bayan ya idar yayi adduoi ya shafa,sannan ya mike ya nufi toilet,ya hada ruwan zafi.

Dawowa yayi dakin har yanzu bacci take,dagani kasan baccin na gajiya ne.

Wani tausayinta ne ya kamashi,tabbas yasan ta gurzu a hannunshi,to ya zeyi shima ay ba laifinsa bane.


Zama yayi gefenta ya shiga shafa mata kai a hankali,yana kiran sunanta.

Ya jima kamin ta bude ido,suna hada ido,ta maida nata ta rufe,murmushi yayi gami da jan hancinta yace.

"good morning princess"

Murmushi tayi,amman still idonta a rufe yake.

Mikewa yayi ya dauketa cak.ayko fara harba kafa tayi tana fadin.

"wayyo Allah na,baby,wlh ka barni zanyi da kaina,naka akwai zafi,ni banaso"ta karasa maganar cikin kuka.

Dariya yayi,yace.

"Allah honey se na miki wankan nan,dan in karasa lada na,"

Yana fadin haka ya karasa shigewa toilet din da ita,tana dukan bayanahi a hankali ita se ya sauketa.



Be sauke ta ba se acikin ruwan zafin daya,tara.ayko kuka tasa mishi na shagwaba,tana wani zillewa irin akwai zafinnan.

Sosai Auwal ya gigice,ya shiga rarrashinta,duk inda ya taba ajikinta da niyar ya wanke seta gantsare alamun gurin shima ciwon yake.

wasa wasa sun kwashe sama da 30minute before agama wankan,su fito.

Suna fitowa ta dire daga hannunshi.,walldrof din kayanshi ta nufa,hankali kwance,ta fara hangitsa gogaggun kayan dake ciki.

Auwal na tsaye na kallon ikon Allah,yadda ake ciwa suturunsa mutunci.

Kasa jurewa yayi ya nufeta,da sauri.hannunta ya kamo,a hankali,yace cikin sigar rarrashi.

"honey me kike nema aciki da kike ta hargitsa min kayan ciki,,ko bakiga a goge suke ba,?"


Hararar shi tayi,gamida murguda dan bakinta sannan tace a shagwabe.

"Doguwar riga zan dauka nasa nai sallah."

Murmushi yayi,sannan ya mika hannu ya dauko mata wata asaman kayan,yace.

"in banda abinki,ay ga wata daga sama,base kin birkito can kasan ba"

Amsar rigar tayi ta cillar,sannan taci gaba da hargitso kayan.

Ayko riketa yayi gam ajikinshi.yana fadin.

"honey,kinsan ko yadda na tsani a birkitamin kaya?"

Kuka tasa sannan tace.

"nima kasan yadda na tsani ko kudane ya rabi jikina?a goge a ninke,a adane nake,amman jiya haka ka dunga birkita,duk wata guga dake jikina, ba tare dana hanaka ba kai meye naka na hanani?"

Tun kan ta karasa maganar yake dariya har ta gama,sakinta yayi,ta birkice kayan sannan ta dauko tacan kasan.

Zurata tayi ajikinta tana,murmushi.

auwal cikun tsokana yace.

''to yanzu da kika dauko tacan kasan,me kikaji?"

"Abinda kaji,ajikina sanda kaje can kasan"ta bashi amsa cike da tsiwa.

Dariyace ta kamashi me karfi,dan har kwanciya yayi yana dariyarsa.

Itama dariyar ce ta kamata,dan haka ficewa tayi da gudu daga dakin ta nufi nata,

Sallar tayi,sannan ta danyi kwalliya,sannan ta sauya kaya ta nufi kitchen domin hada abincin safe...


Tana tsaka da aykinta taji kamar ana kallonta,dan satar kallon gefenta tayi,tsaye yake ya harde hannu a kirji,yana mata murmushi.

itama murmushin tayi gamida kau da kanta gefe.

Karasowa cikin kitchen din yayi,

Ta bayanta yaje,ya rungumeta gamida kewaye marar ta da hannayenshi,ya rada mata akunne.

"madam babyn ki fa yayi latti,"

Hannunta ta dora akan nashi,tace cikin muryar daukar hankali.

"ni de ba inda zakaje,yau,gaskiya"takarasa maganar cikin turo baki.

Juyo da ita yayi sukai facing juna,yace cikin sigar rarrashi.

"haba my baby,marasa lafiyan kuma ayi ya dasu?"

Diddira kafa ta fara,cikin kukan shagwaba tace.

"nima ay banda lfy,kuma Allah ban ji sauki ba,"

Dariya yayi,ya rungumeta,yana shafa bayanta yace.

"kina da gaskiya honey,kin fisu bukatata,dole in gama duba ki kamin naje gun su"

Kaurin kwan da sukaji ne yamaido da hankalinsu.

da sauri tasleem ta kwace jikinta,taje ta sauke tuni kwan ya kone.

Juyeshi tayi a dustbing sannan ta sake hada wani ta soya.

Duk kusan aykin tare sukayi shi,ita dashi.

Sannan suka jera a dinning,suna gamawa,tayi hanyar daki.

Da sauri ya rukota ta fada jikinshi.

"ina zuwa kuma?"

"baby wanka"ta bashi amsa tana kashe mishi ido.

Cak ya dauketa,zuwa dakin nata.

duk yadda taso ya barta ta cire kayan da kanta ki yayi,

shi ya cire mata,daya rage saura pant da bra ne ta gudu gefe,dan ta cire da kanta.

Bin ta yayi ya rukota,nan fa suka shiga kokawa,wanda hakan yayi tasiri gurin dorashi online.

Sannu a hankali har ya samu ya rabata da bra din,yana cirewa yamaida bakinshi,kan twins.

tsaf tasleem ta natsu ta shiga recieving message dinshi.

Sannu a hankali,ta shiga maidar mishi da amsa,tuni ya kara gigicewa,

sosai ta maida hankali,gurin sato zuciyarshi da salonta,Tun kan aje ko ina ya Auwal an fara kuka.

Auwal de seda ya kara gaisawa da megari da safen ma,tasleem sosai ta gurzu a hannunshi dan shima seda ta koka.


Yana samun natsuwane,ya lura,jikinta akwai zazzabi me zafi.

Agigice ya rungumota jikinshi yana taba wuyanta,ita ko kuka kawai takeyi,tana rawar sanyi.

Wayyo ragon mazaπŸ˜‚shima ay sega hawayen nabin fuskarshi na tausayin matarshi.

Dakyar ya samu yay musu wanka,yasa mata kaya.

Yana sa mata,ya nufi dakinshi dauke da ita.

Kwantar da ita yayi,akan gado ya rufeta sannan ya shiga dakin daya ware,as emmergency.

magunguna ya hado mata,sannan ya fito yazo ya bata,da kyar ta amsa tasha.

Kasa ya sauka ya kwaso abincin da suka dafa.

Yazo da rarrashi ya samu taci abincin ,badan ranta yaso ba.

Har zuwa yamma yana manne da ita,wanda zuwa lokacin ta warke sarai.

Har ya kira umma a waya ya hadata da ita.

Sun jima suna waya,da umman,sosai tasleem taji dadin hakan.

Suna gama wayar ya kashe,yasa a aljihu.

turo vaki tayi,da sauri yace.

"me kike so?"

"baka kira min twin sis dina ba"

"ke nifa banso ta rainani,shiyasa kikaga ina kama girmana"yayi maganar cikin hade gida.

Tasleem bata kulashi ba,illah dariya data kife akan gadon tanayi.

Tun Auwal be gano abinda takewa dariyar ba,har ya gane,shima dariyar yayi,ya kamo kunnenta yace.

"eh din,na fadi girmana nake kamawa,saura kuma inji in gani,"πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

itade tasleem in banda dariya ba abinda take masa.



Muje zuwa


Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA......*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*



*masu kiran waya da masu turo sako,wani na bude wani ban bude ba,wani kiran na daga wani ban daga ba,kuyi hakuri don Allah,kunsan rashin lafiyar miji na sawa kama rasa abunyi,musamman in ciwon yakai ga a kwanta a asibiti,nagode da kulawarku gareni,sosai,Allah yabar zumunci,me jiki kuma yana samun sauki,bisa jagorancin adduoinku,kuyi hkr wanda ban daga kiransu ba,ko ban basu ansar sakon su ba,don Allah*


*Dedicated to Billy shantallly*


*44*



Haka de Auwal ya zage ya dunga barje guminsa,ba ranar banza.

Tun Taslim na kuka har ta dena,sabida tuni ya gogar da ita.

Tuni mummy taje batun auran ammar,har ta tura kawunnanshi,sunkai sadaki ansa rana,

Wanda yanzu bikin saura sati guda.

Taslim ce zaune a falo tana waya da yusura.

"sis yakamata fa,ace tuni kin iso kaduna dan afara shirye shiryen dake."cewar yusura.

"sis bazaki gane bane,wlh yayanki ya cika takura,ya maidani sekace machine,ba dama in motsa,se yace ga shi ga shi,wlh yusura baze barni na taho yanzu ba,amman zan gwada tambaya"cewar taslim

"to gaskiya ki tambaya din,haba,in bakinan ni me zan iya yi"cewar yusura cikin damuwa.

A haka de sukai sallama,taslim ta mike ta nufi dakin Auwal.

Da sallamarta ta tura kofar dakin.

Kwance yake,kan doguwar kujera,yana waya,ganinta ne,yasa ya mike,gamida cewa wanda suke wayar.

"talk letter,my queen need my attention"yana gama fadi ya kashe wayar.


Mikewa zaune yayi,yana kalonta yana murmushi.

Maida kofar tayi ta rufe,ta jingina bayanta ajikin kofar.

Hannu ya mika mata ta taho,gurinshi.make kafada tayi cikin sigar shagwaba,alamar bazata zo ba.

Murmushi yayi ya mike,ya nufeta.

Hannu yasa yakamo hannayenta,ya budesu gamida dannesu da hannunsa ajikin bango.

kara matsawa yayi kusa da ita,yana kallon idonta,

kauda kai gefe tayi,tana shirin kuka,

A hankali,ya dora bakinshi kan nata,ya shiga tsotsa,so take ta kwace amman ta kasa.

Ganin ta kasa kwacewa ne,yasa ta shiga maidar mishi da martani,gakan ne yasa ya sakar mata hannu,ya ruko kugunta,ya sake manneta da jikinshi.

Tun suna a tsaye har suka fada kan kujera,se alokacin ta samu ta kwace kanta.

cikin rinannun idanuwanshi,ya kamota.

kan cinyarshi,ta zauna,cikin salonta.kanta ta dora kan kafadarshi,ta shiga wasa,da gashin kirjinshi,dake kwance luf luf.

lumshe ido yayi,yanajin yadda take daga hankalinshi.

A hankali,yakai dubansa kanta,gamuda rike hannunta,yace.

"me kikeso,baby?fadamin kawai kinji"

Kara gyara muryar tayi sannan tace.

"Baby wai se yaushe zamu tafi kd ne,?lokacin fa se matsowa yake"

"ranar friday zamu tafi,kinga se mu dawo sunday tare da amarya"ya bata amsa cike da kulawa.

wata zabura tasleem tayi ta sauka akan cinyar tashi ta zube akasan tiles ta shiga zunduma kuka.

Wayyo Auwal agigice ya rukota yana tambayarta,abinda yasata kuka.

"ni Allah bazan bari sw friday ba,inba haka ba ba ruwana da kai"ta karasa maganar cikin kuka.

Duk yadda Auwal yaso ya rarrashi tasleem fafur taki,ita sede su tafi kd.

Dole tasa,ya shirya musu tafiyar ana saura kwana biyar bikin.

Tafe suke a mota,tasleem murna fall cikinta shiko ji yake kamar lahira zashi,ranshi duk abace.

da azahar suka iso kd,dauke da abin arziki.

Tunkan suyi parking yusura ta rugo da gudu zuwa gurin motar.

Ayko tasleem itama bata jira ya gama parking ba ta bude ta fice abinta da gudu suka rungume juna ita da yusura,sunata ihun ganin juna.

Auwal takaici ne ya cikashi.dan haka ko kulasu beyi ba ya wuce,cikin gida suka gaisa da umma da yan uwanta da suka fara zuwa.

Cikin tsokana umma tace.

"Auwalu idonka kenan,wata uku se yau nake ganin dan nawa"

Murmushi yayi yana sosa keya yace.

"umma yanayin aykine ke hanamu zuwa"

Hakade tai tadan janshi da hira,kamun ya mike ya fice daga falon.


Tasleem ko da yusura murnar ganun junansu besa sun shiga falon da wuri ba.

haka Auwal yazo ya wucesu,sunata ihunsu.

Dogon tsakin da yaja ne yasa suka dawo hankalinsu,da gudu yusura ta gudu cikin gida.

Taslim ce tayi saurin binshi abaya,har ya shige dakinshi na gidan ze kulle kofar da sauri,tasleem ta shige ciki.

wanda hakan yasa ta fada jikinshi,da sauri ya riketa dan gudun karta fadi.

dayaga ta tsaya ne yasa ya saketa,ya wuce cikin dakin.

Da sauri ta sake binshi tana fadin.

"don Allah kayi hakuri,baby don Allah"

A fusace ya juyo yana fadin.

"Fice ki bani guri,in yusura bata da hankali,kema baki dashi kenan,agaban masu gadi kike wani ihu sekace ba aure akanki"

Tasleem ganin inta tsaya bashi hakuri bayi zeyi bane,yasa ta hade bakinshi da nata,ta shiga tura masa sako me wuyar fassara.

Tun yana dan tureta,harde shima yabi yarima.

kan gado ya dauketa suka fada.

A hankali suka raba jikinsu da duk wata sutura.

basu samu natsuwa ba,seda kowa ya biya bukatarshi.

Bayan sun natsu ne,tasleem tasa mishi kuka.

"haba baby,don Allah ko umma fa banje mungaisa ba,gashi kajamin yin wanka"

Dariya yayi,ya mike ya nufi hanyar toilet yana fadin.

"ni ina ruwana,nema kikai na baki,da ban baki ba kuma kice na cika rowa ko?"

Fulo ta dauka ta jefeshi dashi,sannan ta mike tabishi suka shiga wankan tana mita.


muje zuwa


Surbajo for life.

πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*KARAN BANA.......*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€



*ZAHRA SURBAJO*



*Dedicated to Billy shantally*


*45*



Haka de ta bishi sukayo wanka tare,sukazo suka shirya,sannan suka fita zuwa falon umma tasleem na boyewa bayan Auwal.

Suna shiga falon,Auwal ya mika hannu ya janyota gaba dan aganta itama.

Da sauri ta duka gaban umma tana murmushi tana boye fuska.

"mara kunya kawai,gaba daya kin batamin auwalu,yazama shima mara kunya,zaki hadu danine"cewar umma tana dungure tasleem.

Dariya Auwal yayi,yace.

"wlh fa umma,nima abun ya fara damuna,da da kunyata yanzu bani da ita,gaskiya aja mata kunne"

Turo baki tasleem tayi gamida bata fuska tace.

"Wlh ba ruwana umma shine beda kunyar"da sauri ta toshe bakinta tana dariyar subutar bakin da tayi.

Mikewa Auwal yayi, yayi kanta,yana fadin

"nine mara kunya ko?"

Da gudu tasleem tabar gurin tana fadin.

"aa ya auwal,am sorry"

Dakin yusura ta shiga,ra kulle kofar.

Zama yayi suka dan taba hira da umma,kamin ya ciro waya ya kira ammar ya tambayeshi inda yake,dan shi tun jiya ya shigo kadunan.

Fita yayi bayan sun gama wayar da ammar,ya nufi masaukin ammar din da abokansa.


Tasleem ma shirye shiryensu suka shigayi ita

12 / 14