Author : AXEEX Category : Romantic Story
mance bikim yah Nasir to nan nan din sekun dibi kaya kai yah Kaduna fa zamu.
Me kaduna ku ai yan uwan angone ba inda zaku munfa tambayi hajiya ya doka mata harara zaki matsa ko sai nai ciki dake tai cikin gida da gudu tana kuka ummu ta huro baki gami da qamewa wajen.
Eyye sannu mara mutunci wayo ke bazaki bar gurinba ko tai masa banza wallahi ki kiyayeni ta kiyayeka ko kai ka kiyayeni.
Hajiya ta fada suna fitowa da ummi kuma biki ne se sunje haba hajiya dan Allah nifa mijin tane anman kin hanani matata kuma kina nunan iko kanta ai inzata fita ya kamata ta tambayeni.
Haba hajiya ta riqe iyye sannu me mata kai inkana da kunya kace matarka ce ka taba bata kwayar shinkafa eyye.
To anman hajiya ai baki kawota gidana kinga na kasa ba me kace yace bakomi cewa nayi se sun dawo yai ciki hajiya tace dan nema ashe rashin kunyar qarya kake.
[1/13, 4:22 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[1/13, 4:24 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
*PAGE 170---180*
Duda ummu taji dadin shigar mata da hajiya tayi can qasan ranta bata ji dadin zatayi tafiya me nisa ba tare da izinin mijinta ba duda shi din bai nuna wata kulawa na shi din mijin ta ne.
Yau take daurin aure cikin wadanda sukazo kaduna har da Abbakar tunda suka iso yake baza idanu ko zaiga ummu amma bai ganta ba ko ya manta da mata basa fitowa gurin daurin aure oho.
Su ummu se hotuna ake sha da angwaye wadanda suka shigo cikin gida bama tasan da zuwan Abbakar ba tai kyau sosai kai kace itama din amarya ce.
Ummi qanwar Abbakar taxo ta riqota madan yaya fa zai tafi baku ko gaisa ba balle kuyi hoto ta dube ta wane yayan, Yah Abbakar au yazo ta fada eh to shida yazo be nememu ba se mu zamu nemeshi, ta dan dafata haba tawan ki daure badanshi ba danni to kije kisa ya shigo se muyi photon pls ummu ki temaka danni kije ki kirashi ummu tai jim kamin tace amman ummi..... Bata qarasa ba ummi tace pls harda dan rissinawa.
Sai da ummi ta rakata har zaure ta tabbatar ta fita farfajiyar gidan sannan ta juya cikin gida.
Ware idanunta ummu ta shiga yi dan su bata ikon hango ko gani Abbakar cikin dan dazon mazan da ke gurin.
Baba mahmud da wasu yayun babanta ta hanga da sauri cikin murna tayi wajensu ta durqusa har qas ta gaidasu babu wanda ya ganota dan an riga da anmusu asirin farraqu nasu mance da ita da shafinta.
Baba mahmud ne yaso ganota sai dai ya rasa inda yasanta kawai dai yanaji ajikinsa kamar ita din jininsa ce sosai suka gaisa taji dadi dan zatonta sun ganeta Baba mahmud harda zaro kudi ya miqa mata gashi a qara a hidimar biki ta amsa tana godiya duda bataji dadin rashin tambayarta ina take ba ko me yasa tabar gida.
Shiko gogon nata kamar ance ya kalli qofar gidan idanunsa akanta kishi ne ya rufeshi ji yake kamar duk gurin kalle masa ita suke yayin da ya kasa dauke idanunsa akanta.
Jikinta ya bata ana akallonta hakan yasa ta maida idanunta inda take zaton tanan ake kallontan hangensa tai jikin motarsa shida wasu su uku tai saurin qarasawa.
Batasan me yasa ba lokacin da taje daf dashi ta tsinci kanta da yi masa murmushi, shima din ganin murmushinta da in ba daga nesa ba tanaima wasu bazaice ta taba masa ba ji yai kamar su kadaine awajen ya hau mata murmushi duk ya nemi fadan ya rasa.
Yah barka da safiya tace barkanki dai daman naga baka shigo bane shine nazo in kiraka kazo muyi hoto da angwayen.
Hoto kuma eh a'a ni gaskiya ban iya hoto ba balle cikin mata pls yah tarihine tai maganar cikin wani salo dama batasan tayi ba yayin da shi kuma baima sanda yace muje ba, tana gaba yana biye mata baya har suka isa gidan.
Sunyi hotuna sosai wasu shida ita dasu ummi da su Nasir din ji yake dama ranar aurensu ce shida ummunsa da yafi kowa jin dadi har ya juya zai fita ummi ta tawo da gudu riqe da Abbakar qarami yah bakuyi dashi ba tace ya amsheshi ya tsaya za'a daukesu su biyu ummi ta tura ummu kuyi tare tarihine, su uku me hoton ya dauka ita Abbakar da takwaransa sunyi kyau sosai.
Duk yadda akai da Nasir ango ya yafi yaqi yace ina shifa sai an bashi amaryarsa dole dole ya tsayar da Abbakar kan ya bari zuwa qarfe uku sai su tawo in andauko amarya.
Su hudu ne cikin motar Abbakar keja ummu agaba azaune sai ango da amarya, Hirar ummu da Yah nasir da Amarya kawai kakeji yayin da Abbakar tuqinsa kawai yake dan bashi da ta cewa sai in Nasir ya sako shi ciki ne yake dan tofa tasa.
An kawo amarya gidansu Nasir aka fara kaita ummu bata shiga ba a aqofar gida ta tsaya cikin motar Abbakar yai yai da ita kan tazo su tafi gida taita roqonsa ya bari ta kai amarya shi kansa mamakin kansa yake me yasa komi tace yake amin cewa uhum Abbakar kenan wato bakasan power of love ba kadan ma kenan.
Su Farida se wani kuka take tun shugarsu har fitowarsu se kace ba ita ce dazun suketa kwasar fira a mota ba.
Sun shiga kamar dazu ummu a gaba ita abaya sedai angon be shigo ba shima Abbakar yana daga waje ummu ta leqo ke mu dallah ki mana shiru ai kin fito daga gidan sirikan da kukan naki zai yau dara, Farida ta daqa mayafin gami da dan shan mur.
Ke nice dallah din maza ki nitsu yanzu ni yayarki ce tunda ina auran wanki ummu tace ayi haquri aunty gyanbo sarkin san girma suka saka dariya baki daya, Ummi ta leqo ta taga anti Farida pls ki dena surutu ko yaya Nasir yazo kinga in kina magana ai bazamu samu kudin siyan baki ba kidan daure kiyi shiru awa daya ne kawai munje mun tafi, Farida ta kai mata duka ta jikin taga tasa dariya tai gefe.
A mota ma da Nasir ya shiga kuka ta cigaba da yi abinta shiko yahau rarrshinta haba tawan ki daure kiyi shiru kar nima kisani kuka ko kunyar su ummu baya ji harda wani jawota jikinsa yana lallashe ita kuma taqi magana se shessheqar qarya take tana kuma lafkewa, ummu tai gyaran murya gami da daga waya tana fadin ummi albishirinki anbi umarninki ki shirya karbar masu kauri Farida tace to mugaye ce miki akai.....bata qarasa ba ummu tasa dariya maza ki tonawa kanki asiri itama tasa dariya.
Ankai amarya da yake ba wani qawayen azo agani take da ba su ummu ne sai wata aminiyarta da suke buk tare su ummi sarkin san kudi tun aqofa ake radawa Farida kartayi magana intayi kuwa gidanta bazata dinga zuwa ba, ansamu abinda akeso dan dubu hamsin Abbakar ya lale ya bada dan Nasir din tun safe abokanansa sun tafi sai Abbakar din din da mansur duda duk qannene ga Nasir din.
Duk masu rako amarya na kaduna wato yan uwanta a gidansu Nasir zasu kwana hakan yasa su Abbakar na fita ya dubi ummi yace to lashe money se a yunqura ayi gaba ko tace lah yah kora yace wah ni ban koreku ba kawai dai ta miqe bari to muje kar akoremun da dai yafi inji farida ta kamo kunnenta ta fada mata kai aunty Farida.
Nace su Yah Nasir seda safe su farida uwar rawar kai kuma uhum to ba wani abin zance ba ita ma din seda safe ne asha amarci lafiya.
Zaton ummu yah Abbakar ya tafi sai dai tsaye ta ganshi jikin motarsa ummi tai kamar bata ganshi ba ta shige motar mansur ita da wasu qannensa.
Ummu ma tazo shiga taga ta cika ta dawo gurin Abbakar din bai ce mata komi ba ta bude ta shiga gami da kwantar da Abbakar dinta a baya.
A dedai inda zai kaika ga bangaren da zai kaiga bangaren hajiya ya parker kagaba kadan ummu ta da juya ta dauko Abbakar qarami dake bacci ta riqe qofa zata bude yai locking din motar gabaki daya gami da ruqo hannunta tai saurin kallonsa a tsorace cikin sanyin murya yake magana kai kace bashine wannan Abbakar din data sani ba me fada da tsare gida .
Ummulkairi dan Allah su yaya Nasir basu birgeki ba tai shiru be damu da shirunta ba ya kuma Fadin yaushe zamu tare muma anamu gidan ta kalleshi gida eh gidanmu........
Gidansu mahfuz
Hankalin hajiyar mahfuz ya gama tashi musanman ganin anyi bikin Nasir an gama babu Mahfuz babu labarinsa tun tana tsanmaninsa harta dena hakan yasa ta kira number din matarsa danshi ko ankirashi akashe take.
Bugu hudu ta qari ringing dinta baza'a dauka ba sai ana biyar dinne aka daga cikin tsiwa take fadin wai waye haka ya isheni da kira na tsani irin haka ka kira sau daya sau biyu ba'a daga ba basaika haqura ba.
Eyye sannu maras mutunci to uwar mijinki ce taja tsaki in uwar mijina ce ai ba ita ke aurena ba sannu salma yanxu rashin mutuncin naki har ya kawo kaina aiko ba mahfuz kike aure ba na fice rashin mutunci gurinki balle duk asirin da muka rufa miki, wa kul hajiya kima dena cewa kun rufan asiri ai in bazaki ce na rufa muku asiriba na auren dan iskan yaronku zaifi kyau kice mun rufawa juna asiri tunda kinsan duk iskanci na banyi dan shege ba, ban kuma yi zaman prison ba.
Yanzu salma ni kike fadawa haka ai kedin ce naga kina neman kawo qabli da ba'adi yayi kyau daman ai gado kikai ni ban dana inaso muyi magana tsaki taja mai qara mtttwwwww gami da fadin au baki da number dinsa in da tana kunne aikinsan babu ta yadda za'ai in kiraki ko.
To yanzu yana hutawa ne banasan atakura masa zaki iya kiransa anjima bata jira cewar hajiyar ba ta kashe wayar.
Bin wayar da kallo hajiya tai ranta na quna wato rashin mutuncin salma har kanta.
Wayar Batulu ta kira bugu daya ta daga aminiyar ya akaine cikin fada hajiyar mahfuz ke magana ba wata amininyar yanzu batulu rashin mutunci da asirinki har kan yarona vatulu ta riqe ha6a kai kace tana gabanta tace haba Aminiyar me yafaru haka ai kema kinsan babu ta yadda za'ai inma mahfuz asiri to mene ribata ai dashi da salma ni duk daya ne me ya faru ne kike irin wannan batun.
Nan ta kwashe komi ta fadawa Hajiya batulu itako sai salati da tafa hannu na munafirci take haba Aminiyar sai kace bakisan halin salma ba aikinsan rashin mutuncinta harni ma yiwa take batun kuma mahfuz ai kinsan se ahankali zai huce balle yaga kinqi goya masa baya ya daukaka qara ya amso yaronsa shiru hajiya tai kamin tace kumafa haka ne.
Kiyi hakuri zan kirata zan mata fada bazata sake ba suka taba fira kamin suyi salama.
Hajiya Batulu ce ta hau kiran diyar tata bugu daya ta daga suka ta6a fira duk kan asire asirensu ne kamin hajiya batulu ta dora.
Dazun muka gama da mutuniyarki ta fadan duk yadda kukai sedai inasan ki kirata ki bata haquri ki kuma barmata yaro yana zuwa gunta.
Kai infa basshi kika ce eh kema kinsan ita din ba daga nanba duda ni nasata ahanya anman kinsan sau da dama dan koyo yakan iya fun malaminsa nafiso se itama an kama mana ita ta dena zaton asiri muka nasa in ba haka ba kuwa zata iya ruguza mana komi.
Allah momey ina kishin inganshi da mace to ai ita uwassa ce kuma banda abinki mun riga mun musu farraqu abunda zai dunga mata na rashin mutunci sai tafiso kar yazo Allah umma kishi nake, tsaki hajiya batulu taja tace ke wace irin mutunce kima rasa kishin wa zakiyi sai uwassa to umma ita ba mace bace.
Kinga nace ki kirata ki bata haquri inba so kike in cire hannuna akanki ba to zan kira ta kashe sukai sallama.
Mahfuz na zaune yana musu gugar kaya ta shigo tana fadin honey ka kuwa kira hajiya ya dago yana sakar musu murmushi eh mana jiyafa munyi waya tadan hade rai kasan wace hajiyar nake nufi.
Akwai wata hajiya da na ke kira da ya wuce hajiyarki tadan saki rai kadan a'a hajiyar ka nake nufi ya hade rai in kirata in mata mene.
Haba nawan mahaifiya ce fa kadai daure ko sau daya ne ka dinga kiranta ta miqo masa wayar pls call her ya amsa yana wani shasshan qamshi shi kenan zan kirata dan ke tai murshin jin dadi.
Bugu daya ta daga haba mahfuz yanzu ka kyauta gabaki daya ka gujemu kofa bikin Nasir bakazo ba bakuma ka turo matarka ba sai anan ya samu damar magana, a'a hajiya ni ne ya dace nazo ban kuma ga damar zuwa ba matata adena samin ita cikin matsal tsalun gida ni kika haifa ba ita ba ya kashe wayar.
Rashin mutuncin Mahfuz kullun yawa yake yayin da matarsa kullin cikin sake shiri take ganin dagaske za'a kwace mata yaronta yasanta hajiyar mahfuz ko ta kan mahaifiyar salma abokiyar zuwa gurin bokayenta ba tai zamfara gurin hatsabibin bokanta.
Qarya da gaskiya bokan ya fadawa wa hajiya tahau tazauna daram komi ya hada mata kai tsaye gida ta koma.
Washe gari gidan mahfuz tai dan ai watar sa aikinta baya nan ta shiga ciki daman haka taso dan tasan ahalin yanzu yafi ma matar tasa rashin mutunci.
Sai dai me shiru falon kamar ba kowa cikin kujera ta tusa daya cikin asirin nata bata taba zuwa gidanba tun kawo salma sai dai tasan gidan sosai hakan yasa ta miqe tai dakin da ke kallonta kai kanta ke da wuya ta dawo da baya abin ya mugun daga mata hankali bata gazgata abinda ta gani hakan yasata qara komawa sai dai me abinda ta gani gaske ne.
Bawai gizo bane Salma ta gani da wani qato ba mijinta ba wato mahfuz suna sa6ama Allah hankalinta yai matuqar tashi sosai.
Dakin ta fada hankali tashe ganinta yasa mutumin yin waje dasauri salma ta bishi ta ruqoshi haba Darling mene haka atsorace yake ka kintsa se ka fita ba abinda zata iya mana.
Mamaki ya cika hajiya ai ku shi dai tuni ya fice hajiya ta kwadawa salma mari gami da jawota waje ashe iskancinki ba iya fatar baki bane haba salma da aurenki aka.
Anan falo hajiya keta surfa bala'inta tama mance da me yakawota gidan dan nata.
Ai kuwa Mahfuz na dawowa Salma ta miqe cikin kuka ta fada jikinsa tana fadin hajiya tazo ta mata duka abinka da aikin asiri tuni ya hau ya zauna hajiya me ya kawoki gidana nan hajiya ta hau masa bayani komi har halin da ta tsinci salma budar bakinsa sai cewa yai yanxu hajiya dan kawai kinajin haushi na shine sai kinma mata ta sharri.
Hajiya ta hau rantse rantse dan ya yadda da gaske take yace pls hajiya kije gida ganinki na qaran takaici wallahi dan kece kawai anman babu wanda zai daki salma in raga masa kema inkika ci gaba da zama zan iya sauya ra'ayi.
Ba shiri hajiya tabar gidan ranta bace har wani jiri take ji.
Gidansu Abbakar
Ummu tace gidanmu kuma bayan wannan da muke ciki yai dan murmushi kamin yace ai kinsan ba wannan gidan nake nufi ba namu mu uku nida ke da takwara na ko shima yasamu qanne ta sunkuyar da kai ganin ya bata kunya yasa shi sauya maganar da fadin.
Wai me yasa bakya hawa facebook account dinki tace haka kawai kuma inna kira number din dana sanki da ita bata shiga tace ai ta bata tun kan na tafi Niger, to da wacce kike anfani babu tace.
Miqo masa ta hannunsa yai ungo kafin in siyo maki wata ta kalleshi yamata kwarjinin da bazata iya cewa a'a ba ta amsa.
Tace ka buden se kin amsan tambayata wacce tambaya ta tambaya yaushe zamu tare anamu gidan tai dan murmushi kamin tace sai randa hajiya ta yadda.
Ya kuma mai maitawa haka kika ce ko tai shiru yadan dubeta kadan kamin yace waini yaushe qanwata ta facebook me magana, fira da barkwanci ta koma miskila ne tai dariya ai daman ko waya muke ni kasan ba magana na cika ba basshi achat din yai dariya wato haka ne ta gyada kai nasan me zanyi ya dauki Takwaransa dake kan cinyarta ya bude qofar sukai cikin gida.
[1/13, 4:24 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: _POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100_ 📚📚
[1/13, 4:25 PM] 🅰️ " AXEEX✌🏻 D'🅱️🅾️Y😎: *ABBAKAR*
*PAGE 180---190*
*Pls kusani a addu'a wallahi bani da lafiya sosai ni kadai nasan me nakeji dakyar ma nayi muku wannan zaku iya jina shiru kwana biyu*
Abun duniya duk ya ishi Abbakar gashi dai yanajin haushin mahfuz sakamakon abinda yai tayi bacin mugun kishinsa da yake ji sai dai kunsan in akace abotar gaskiya wacce take ta tsakani da Allah ko me mutun ya maka wannan san