Author : Ummeey Muhammad Lawan Category : Romantic Books
ya sunata Fatima tafadin hakane Dan tsokana
Murmushi yayi yace sunata Ummeey Yar, Ummeey ( Ummulkhari) nasaka mata suna Ummeey domin tamayemin gurbin Ummeey Dana rasa
Mikewa Rukkayah tayi zaune ciki takaici tace...
DAGA. ALKALAMIN
UMMEEY MUHAMMAD LAWAN
YAR AUTAR DASHEN ALLAH..
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 73 &74
_______________"Wlh ya Haydar bazaka sawa Yar,ta suna Ummeey ba na amince kazabi kowane suna kasawa Yar,ta ama Banda suna Ummeey
Mom tace keee Rukkayah meke damunki baki da hankaline yazufa hutu kike bukata ba hayaniba kuka Rukkayah tasa tace Mom kikyaleni wlh nagaji da halin ya Haydar bashi da wata magana saina Ummeey komai Ummeey wani lokaci har kirana yake da sunata yazu Kuma yace zai sawa Yar, Dana haifa sunata wlh bazan yardaba
Kallonta Haydar yayi yace kiyi hakuri Rukayyah nasa Yar,kice kekika haifeta kina da ikon a kanta
"Ama kisani nima Mahaifitane nine wada yake da ikon zab'a mata suna da ya dace da ita
Tun basa Zan Aurekiba nasaka a Raina idan Allah yabani Yar,mace Zan samata suna Ummeey
Adam kaima shedane akan Wana Alkawari Dana daukawa kaina Dan Allah Rukkayah kibarni nasakawa Yar,mu suna Ummeey saka mata Wana suna zai zamo tankar wani likine wada zai man,ne tabo dake zuciyata
'Rukkayah tace ya Haydar dama kadena bata yawun bakinka Dan wlh nariga da naratse bazan Bari kasawa Yar,ta Wana sunaba
Kallonta Adam yayi cike da mamaki yace Wai yaushe Kika dawo Mara kuyane kehar kinkai kihanashi sawa Yar,sa suna da yakeso
Mom "Ammy" wlh Haydar gaskiya ya fada tun Lokacin da yarasa Ummeey yake sanar Dani idan yayi Aure Allah yabashi Yar, mace zai samata suna Ummeey indai muna Raye "
Takaicine ya Kama Rukkayah Hawaye bakin cikine ya gangaro kan fuskanta zatayi magana Mom ta dakatar da ita
Wlh Rukkayah idan Kika sakeyin wata magana Ana saina batamiki Rai
Kallon Haydar Mom tayi take taji tausayinsa ya kamata lalai Haydar Yana ciki yiwa soyayyah bauta batare da ya shiryaba
Haydar kakwantar da hankalinka amatsayina na mahaifiyar Rukkayah na amince kasakawa Yar,ka suna dakake son saboda Kaine Mahaifinta Kaine kake da ikon akan Yar,ka
Kallon Mom Rukkayah tayi batare da tace ufanba
Ammy kasa magana tayi domin ita kanta tasan bakaramin hakuri Rukayyah take da Haydar din ba talura kwatakwata hankalinsa baya kanta
.............Susamu sallama sun koma gida Inna ce tazo tun daga Gombe domin yiwa jikarta wakan jego tuda suka dawo daga Asibiti Rukkayah kefushi da Haydar din musamama idan tatuna irin azabar da Tasha yayin haihu babu wada yatayata Koda Nishi dayane ama sai gashi Rana tsaka Ana son a nuna mata Bata da ikon a kan Yar,ta
Inna , de kullu ciki rarashi jikartata take akan takwantar da hankalinta takyale Haydar din domin cika Alkawarin daya daukawa kansa
Itade Rukkayah jinsu kawai takeyi Dan ita kadai tasan Mai takeji a ciki zuciyarta takeee taji tsanar Ummeey ya Kara shiga cikin zuciyarta
RANAR SUNA
.............. Yariyar taci sunan,ta Ummulkhari za ake kirata da Ummeey Wana Rana takasace Ranar farin ciki a gun Haydar jiyake tankar ya sauke wani kayan da yadade Yana Masa nauyi a kansa
Adam yace Abba Ummeey rabona da naganka ciki iri Wana yanayi har namanta lale Wana beby zuwata alkairine a garemu tadawo min da farin cikin Abokina
Murmushi Haydar yayi yace Adam nayi rashin Ummeey yau Kuma ga Ummeey a gidana Ina Kara godewa Ubangijina wada yayi tsanadiyar rabuwata da Ummeey sana ya bani Ummeey a matsayin Yar, a gareni
Adam fari cikina ya dawo inajin Wana baby tankar Ummeeyna da narasa
Kallonsa Adam yake zuciyarsa cike da fari ciki yace Haydar nima inajin iri fari ciki dakakejin fatamu Allah yaraya Mana diyyarmu Allah yasa tagaji Mai sunanta Haydar yace Amiiiiiiiiiiin ya Allah
Gidan Rukkayah cike yake da jama,ah kowa kagani ciki farin ciki yake ama Banda Rukkayah da kishi ke adabar zuciyarta
Gombe
..............Meenat ce tafito daga bangareta tanufi bangare Ummeey kwace tasameta akan kujera Tana danne danne da wayanta
Wani mugu kallo tawurga mata tace keee... ubawa yabaki izzini kwanci batare da kin gamamin anyukanaba
Kallonta Ummeey tayi batare da tayi maganaba Cigaba tayi da Danna wayanta
Takaicine ya Kama Meenat gani tayi banza da ita
Kee Yar,gidan matsiyata ba magana nakemikiba kikayi baza dani to kitashi kije kigyaramin d'aki idan kigama gacan wakina Yana kiranki
Mikewa tsaye ,Ummeey tayi tace kada kisake kirana da Yar matsiyata Dan ubana ba matsiyacibane mahafina talakane Mai wadatar zuciya dattijo Arziki wada ya gaji ilimin addini
Wana kadai ya insa nayi alfahari da mahaifina a duk Ida zanshiga a fadin duniyarna
Ran Meenat ne yabaci hanu tadaga tasharara mata Mari kafin Meenat tasauke hanuta Ummeey takai mata lafiyayu maruka har sau biyu
Wani irin Kara Meenat tasa saka makon zafin Marin da taji
Wada haka yayi sanadiyar fitowar muhammad din a rudde ya karaso Ida suke yace
Baby Mai yafaru sanar dani cikin kuka tace Baby Wana matsiyaciyarce tamareni
Take yanayisa ya canja cikin Tsatsar bacin Rai yace Mari....Kika Mari matata saboda baki da kunya yau sai nacin Ubanki a gidana sai Naga waye gatanki a cikin garina
Dankota yayi yafara dukanta kota Ina tun Ummeey nakuka harta kasa saboda azabar Saida yagaji da dukanta sana ya kyaleta
Cikin fushi yace kificemin daga gidana yanzu yanzu tuda ba gidan ubanki bane nasakeki sakin uku Ummeey dake yashe a gun cikin wani irin yanayi jin muhammad Dina ya furta mata kalmar saki jitayi zuciyarta tankar zata faso kirjita tafito waje lalle jin kalmar saki akwai ciwo da radadi Koda kuwa baka kaunar wada kake zaman aure dashi
Rarashi Meenat yafarayin kiyi hakuri Baby yazu zata bar Miki gidanki Meenat ko wani sanyi tajin a cikin Ranta dan a Yan kwanakina tatsani Zama Ummeey a gidan
Ummeey Dakar ta inya tashi tashige daki kayanta tazuba a cikin akwati fitowa tayi daniyar barin gidan Tardasu tayi a fallon Kallonta yayi yace....
DAGA ALKALAMIN
YAR AUTAR DASHEN ALLAH
UMMEEY MUHAMMAD LAWAN _*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 75 & 76
_______________ "Yau deeee nayar da kwallon mangoro nahuta da kudda"
Fita tayi daga gidan batare da ta , tsaya sauraronsaba
Bakin titti tanufa Nafe tahau tafad'a Masa Ida zai kaita har kwofar gida ya kaita fitowa tayi daga cikin Nafe din tace bana shiga gida nakarbo maka kudin
Zata shiga cikin gidan sukacin karo da Abba ' kallo daya yamata yayi sauri kau da kansa gefe,
gabasane ya fadin gani yanda tayin wani mugun rama gaba daya yanayinta yaacanja
K'asa tayi da Kai Hawaye nakokarin zubowa daga idanuta muryarta narawa tace Abba akwai kudi a gunka kabani nasalamin Mai Naffee
Abba yace kishiga ciki zanje nasameshin shigewa ciki tayi Dakar ta inya bude baki tayi sallama
Mama dake shara sake tsitsiyar dake hannuta tayi kallon Ummeey tayi cike da tausayawa hawayene suka zubo daga idanun Mama
Karasawa tayi Ida Ummeey take
Kama hannuta tayi tazaunar da ita a kan taburma cikin murya Mai rauni Mama tace Ummeey lafiya Naganki da akwati kiga yanda Kika dawo saikace wace tashekara Tana jinya Kode kiyin rashin lafiyane
Abba nasalamar Mai Naffee din gidan ya shigo Dan bazai inya fita ko inaba gani Ummeey dayayi bakaramin tayar Masa da hankalin yayiba Zama yayi a gefenta..
Kallo iyayyen nata tayi taga gaba dayasu fuskarsu dauke da damuwa
A Ranta tace kowane halin zasu tsici kansu idan sukaji ya Muhammad ya sakeni tausayinsune ya kamata
Abba ne ya dubeta cike da kullawa yace Mamana lafiya kuwa Naganki cikin irin Wana yanayi
Hawayene suka zubo daga idonta a hankalin tabude bakinta tace Abba ya Muhammad ya sakeni yamin sakin uku Abba tuda ka Aura dani ga ya Muhammad yake azabtar Dani haka nake rayuwa a gidansa kullu cikin duka da zagin
An wayi gari abuda zanci yafi karfina a gidansa saka makon kwashe kayan Abinci da Momy tayi
"Umma Hauwa itace tasai da wayanta tamin cefane kayan Abinci ta aika Hauwa takawomin hata magani dazan sha. Hauwa ce tasayamin
"Wlh Abba nason ace mutuwa ce zata fitar Dani daga gidan ya Muhammad kodan gani daurewar farin cikika Abba naki sanar daku halin danake cikine saboda banason hankalinku ya tashi fashewa tayi da kuka
Itama Mama kuka tasa tace kagani ko Mallam yariyarna babu iri rok'oka da batayiba akan kabarta ta Aure wada take Son ama kaki kace lalle sai zabinka
Gashina Kuma zabin naka Yana Neman kashemin Yar, kaduba yada Muhammad ya dawo min da Yar, wlh daga shin har mahaifiyarsa bazan ya femusu cutarmin da rayuwar Yar,ta da sukayiba" !
Tsantsar bacin Rai ya bayana a fuskar Abba yace Mamana kuka ya Isa haka kishare hawayeki kidau Wana abuda ya faru a matsayin kaddara wada bamu isa mutsalakeba
Mamana akwai wani Siri dazan sanar dake nangaba kad'a Anane Zaki gane
dagani har yayana Abdallah mun Aura mikin Muhammad ne don gani mun inganta rayuwarki
Sai gashi abuda muke gudu shine ya faru
Share hawayenta tayi tace Abba kadena bani hakuri nasan bazaka tabayin abuda zai cutar daniba Kuma wlh nadau hakan a matsayin kaddarata kallon Mama tayi tace
Mama Dan Allah kidena kuka banason kisaka damuwa a ranki komai ya riga da yawuce Kallonta Ummeeyn tayi Tanajin radadin a zuciyarta
Shikasa Abba daurewa yake danji yake Kamar ya zubar mata da Hawaye musama idan ya daura idanusa a kanta
Yakanji zuciyarsa namasa k'una Anya kuwa zai inya yafewa muhammad iri cutar da yayiwa Ummeey
Wayasa ya ciro ya Kira yayanasa yake sanar dashi sakin da muhammad din yayiwa Ummeey
shima Abba bakaramin firgici ya shigaba saka makon jin Wana mumunar labarin yasanar dashi yayi gashina zuwa gidan yazu, sana ya kashe wayansa
...............Fitowa Abba yayi daga d'akinsa ya Taran da Momy zaune a fallo tadaura kafa daya kan daya karasawa Abba yayi Ida take fuskarsa babu annuri yace d'anki ya sanar dake abuda ya aikata.......
Ya mutsa fuska Momy tayi tace Alhaji in bada abunka akwai abuda My Son zai aikatane batare daya nemin shawarataba
Inade akan sakin Wana yariyarce
to ya sanar Dani ya mata sakin uku saboda bata da kunya batasan darajar manyaba hanufa tad'aga tamari Meenat saboda raini Meenat sa,artace to ko Mai Aiki gidasu tafi Ummeey daraja da kima
shikuma My Son yaga bazai inya Zama da itaba shine ya kad'ata gidasu sana yahada mata da tukunci duka aini sonayi daya karya banza
Cikin bacin Rai Abba yace kun tafka babban kuskure daga ke har d'anki zakuyi danasani a kan Abubuwa da kuka aikata
Fita yayi daga gidan ransa a bace Kai tsaye gidasu Ummeey ya wuce Yana insa ya Taran da Abbata a kofar gidan
Shiga cikin gidan sukayi Mama ta shifuda musu tabarma takawo Masa ruwa da Abinci
Itama Ummeey fitowa tayi Durkusawa tayi a gabasu tagaishe da Abba
Shikasa Abba bakaramin tsorata yayiba gani yada tarame talalace gawani baki da tayi kiyi hakuri Mamana Allah baya barin zalinci shine zai bimiki hakinki akan wadanda suka zalinceki
Shima Abba nasiha ya mata sosai kudi yabata masu yawa da kyar Ummeey takarba nama Saida Abba yabata Rai sana takarba babu Abuda zatace da Abba saide San barka tutana karama Abba ke da'wainiya da ita harzuwa girmata
................. Meenat nasamu kullawa daga gun Muhammad din komai take bukata Tana samu daga gareshi Momy tanemo musu Mai Aiki ita takeyi duk wasu ayukan gidan
Abuda Muhammad ya lura dagane da ita batasan komaiba dagane da abuda ya shafin addini batason yin sallah idan Kuma ya takura mata sai tasaka kuka gashi shikuma bayason bacin Ranta haka zai hakura ya kyaleta ama Abu Yana damusa gashi ko wankan tsarki batayin saide tayi wankata da sabulu
Zaune suke a fallo suna kallo, tadaura kanta a kan cinyarsa sallama sukaji dago Kai Muhammad yayi yaga Ashe Momy ce
Murmushi yayi yace Momy barka da zuwa Zama tayi a kan kujera tace yauwa My son
Kallon Momy Meenat tayi tace Hy !! Momy y kk? Momy tace lafiya Lou Meenat y gida ? Yatsina fuska tayi tace normal!!
Ama Momy ya kamata idan zakizo kina sanarwa Dan gaskiya banason Ana zuwa min gida batare da nabada izziniba
Daure fuska Muhammad yayi yace baki da hankaline Meenat Momy nawa kike fadawa haka to kishiga hankalinki
Kuka tasa tace baby nikakeyiwa hayaniya kasanfa banason anamin fada...
DAGA ALKALAMIN
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 77 & 78
_______________" Rugumeta yayi a jikisa I,m Sorry Baby rainane ya b'acin banji dadi maganar da Kika fadawa Momy ba
Momy zata inya zuwa gidana a duk lokacin da taga dama
Turro, bakin tayi tace nifa Baby banason a yawaita zuwamin gida in Kuma Momy tanace sai tazo to gaskiya saide nabarma gidanka '
Kallon Momy tayi tace , Sorry Momy kizauna a gidanki Ida kina bukatar gani Baby sai kikirashi a waya zaizo har gida ya sameki
Dan banason ganin tarkace a gidana mikewa tsaye Momy tayi cikin b'acin Rai tace amade yariyar nan baki da kunya
Nida gidan 'Da,na zakice sai nanemin iziniki agunki kafin nazo to wlh kiyin kadan yariyar kibin a hankalin in kuma bahakaba yazu , yazu zansa ya sakeki tuda baki da mutunci
Kuka Meenat tasa tafara buga k'afafu Baby kanajin abuda take fadamin wlh bazan yardaba sai kadaukamin Matakin a kanta
Muhammad ' kasa ya kullule yarasa ya zaiyi da Wana lamari ga ran Momynsa ya b'acin sai banbami takeyi
Ga Meenat sai kuka take
jin kuka nata yake har cikin ransa please....Baby kidena Wana maganar tayaya Zan dau mataki akan Momyna kikwantar da hankalinki yazu zata barmiki gidanki share hawayenki kiga banason gani bacin ranki
Share hawayeta tafarayi tace to Baby tatafin yazu Dan nagajin dajin hayaniyar nan