Chapter 8 Reading ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt Arewa Novels

ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

Author :  Ummeey  Muhammad  Lawan Category :  Romantic Books

Chapter   8 / 21

21K to 24K   out of 60.6K words

damuna?


A Wana lokaci ban boyemasaba nasanar dashi komai


Kamal ya tausayamin sosai yace gaskiya dole kashiga damuwa ama damuwar tasamo Asaline tasanadi Rashi waya a gunta kaga da ace Tana da waya da duk Baku shiga ciki Wana yanayiba ama kakara hakuri komai zai wuce..








*******************




Adadafe nasamu nayi sati uku ama narame nayi baki kallo daya zakami zakagane Ina cikin damuwa


ciki ikon Allah Alhaji Yahaya ya samu lafiya A ranar bakina kin rufuwa yayi saboda farin ciki zan koma gida Naga masoyiyata


Fari cikine kwance a kan fuskata nafito ciki shirina Umma ne tadubeni tace Haydar yau sai kwana Kano damuwa takare ko


Kuyace takamani nasu kuyar da kaina Ina dariya Alhaji Buhari yace toh Haydar Allah ya tsare hanya Allah ya Kaika gida lafiya kagaishe min da Mahaifinka




Yasanar Dani ma Wai kasamu Matar Aure nayi murna sosai Allah yasa a yin damu
Amasawa mukayi da Amiin


Haka mukayi sallama dasu Kamal ya rakani har baki mota yayimin Allah ya tsare haya shima zaizo idan lokaci biki yayi




**********************


Gudu nake sosai burina bai wuce a ce nagani a ciki Kano ba


Ina shigowa cikin gari Kano hamdallah nayi na godewa Mahalincina daya dawo Dani cikin Mahaifata lafiya


Da shigowata Gida Ammy da Dady bakaramin farin ciki sukayiba


Wucewa dakina nayi nayi wanka nayi sallah nafito fallo muka taba hira da su Ammy nake sanar da Dady Yada aiki yake tafiya Dady yayi fari ciki sosai


Mikewa nayi gami da fadin Dady Ammy Zanje gidasu Ummeey


Murmushi Dady yayi yace a dawo lafiya kasanar da ita tafadawa Mahaifinata gobe Insha Allah munana zuwa nema maka Aureta


Dadine ya kamani dur kusawa nayi a gaba Dady dauke da far,a a kan fuskata nace Dady kagama min komai a rayuwa


Allah Ubangiji ya sakama da Alkairi Allah ya biya maka bukatunka na alkairi Allah ya Kara maka nisan kwana Dadyna


Nima Allah yabani ikon kyatatamuku Koda kotankocin dau niyar da kukayi Dani Ina Alfahari da ku iyayyena


Fari cikine ya mamaye zuciyar iyayyena sukayimin Adu,oi da fata nasara a rayuwa




Nabar gida zuciyata cike da farin ciki tuki nake a hankalin ciki nutsuwa Idanuwana namararin gani fuskar Sahibata ......




By YAR AUTAR DASHEN ALLAH[12/2, 9:37 PM] Ummu Afnan: https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


_*page*_
[12/2, 9:38 PM] Ummu Afnan: Page 5 3_5 4




______________"Ina shigowa ciki unguwar idonuwana suka sauka a kan gida wada yake garkame da katon kwado


Hanuwa nane suka fara rawa jikina yajike jagwof da gumi tankar banyi wakaba


"Nan take nacire glass din dake kan fuskata koshine bai nunamin dadeba


Koda nacire glass hakane de takasace Dani gidasu Ummeey rife da kwado


Cikin sanyi jiki nafito daga ciki Motata nanufi kofar gidasu


Wasu makwoftasune zaune a kan tabarma suna cin Abinci


Jikina a sanyaye nayi musu sallama Amsawa gaba dayansu sukayi gaishesu nayi gami da tambayarsu masu gidan ?


Kallona sukayi cike da mamaki sukace Dani Ai Mallam Muhammadu ya Kai kimani sati biyu da barin gidana


Jinayi jiri na dibana saura kadan nazube kasa batare da nashiyaba


Dakyar na inya bude bakina nace Dan Allah Baba koza a sanar Dani Ida suka koma




Wlh bamusa Ida suka komaba mude ya sanar damu cewa zai koma garisu mukuma a Inya zamamu dashi bamusa ko inane garin nasuba


Ama de Dan, dakatar inshiga gida in tabaya maka iyalina wata Killa ko ita iyalin tasa zatasanar da ita Ida suka koma


Tashi yayi ya shige ciki gidansa Niko Tsatsar tashin hankalin ya bayana a tatare Dani Adu,a nake Allah yasa addace


Bai jima da shiga gidaba yafito yace yaro saide kayi hakuri Suma suce basusanar dasu suna gariba


Take naji kirjina ya Amsa, zuciyata tankar ana soka min mashi


Idanuwa suka fara zubar da Hawaye masu zafi sallama namusu na nufi Ida Motata take budewa nayi nashiga kukane Mai karfi ya kufcemin


Ga,wani a zababen radadi da zuciyata kemin jinake dama mutuwa nayi yafimin Alkairi dagani Wana Rana Mai cike da tashin hankalin


Wayo allah na Ummeey ya zakimin haka ya zaki tafi kibarni a ciki Wana rayuwar


Haydar di,ki bazai iya jure rashinkiba Ummeey ki dawo gareni ko zuciyata zatasamu sasauci ya zanyi da rayuwa batare dakeba


Jinayi wani Abu ya tokareni a girjina wada har nufashina Yake barazanar daukewa take nufashina ya fara fita da karfi


Wayata nadauka nadana numbe Adam cikin wahalaliyar murya nace Adam Ina bukatar temakoka kazo kofar gidasu Ummeey yazu


Hankalin Adam bakaramin tashi yayiba Dan tuda yake Dani baitaba jina ciki irin Wana nayiba


A rude yafito daga dakisa karo sukaci shida Mom,


Mom tace Kai Adam lafiyarka kuwa koba gani gabanka saura kadan kabugenifa


Kiyi hakuri Mom, wlh hankalinane kota kota baya jikina Haydar ne ya kirani Yana bukarta temakona naji muryasa ciki wani iri yanayi Mara dadin sauraro




Mom tace Haydar din da baya gari to kode ya dawo ne


Eh dazu yake sanar Dani cewa ya dawo Mom zatafi


Toh Allah de yasa duk Ida yake yana ciki halin lafiya


Adam yace Amiiiin ficewa yayi daga gidan Kai tsaye anguwarsu Ummeey ya nufa motar Haydar ya hango da sauri yayi gun da motar take bude motar yayi yashiga ciki


Ganina yayi ciki wani iri yanayi ga Hawaye dake zirya a kan fuskata jikina ya dau zafi sosai


Gawani abu da ya tsayamin a wuyana Adam bakarami rudewa yayiba cikin tashi hankali yace Haydar Maike faruwa dakai


Ya sallam Dan Allah kasanar Dani wlh nashiga rudani


Kallonsa nayi Naga hankalinsa bakarami tashi yayiba


A hankali nabude bakina da yamin nauyi nace Adam Rayuwata tazo karshe narasa farin cikina narasa Ummeey banaji Zan inya wata rayuwa a duniyarna batare da Ummeey ba


Ummeey subar gidasu subar gari Kano gaba daya gashi bawada yasa Ida suka koma


Hata makwaftansu basusa Ida suka komaba shikena nikan fari ciki ya kwanra daga gareni


Jikin Adam yayi sanyi tausayina ne ya kamasa ciki wani iri yanayi yace kwatar da hankalinki Haydar kayayafa zuciyarka ruwa sanyi nasan Akwai ciwo rabuwa da masoyi


nayi maka Alkawari duk Ida Ummeey take saina Nemo maka ita mudin Ina nufashi a doron kasa burika sai ya cika


Kallonsa nake idanuwana nazubar da kwalla zuciyata namin wani iri zogi nakasa yarda da kalaman Adam gani nake rayuwata tariga da tazo karshe




Haka Adam ya maidani gida ya sanar dasu duk abuda kefaruwa hankali Dady da Ammy bakaramin tashi yayi gani iri hali danake ciki


Musama Dady da yake gani Kamar shine sanadin faruwa hakan Dan gani yake da baiturani Kaduna ba da hakan Bata faruba






BAYAN WATA DAYA




Dafaruwa Wana lamari narame nayi baki nadena cin Abinci hata gun Aiki nadena zuwa


Kullu Dady ciki yimin nasiha yake a kan nadauki haka a matsayi kaddara dama can Allah ya kadara cewa itadin ba matata bace


Nakayi kokari Dan gani nadau nasihar da Dady ya kememin ama zuciyata sai takasa daukar hakurin Rashi Ummeey


*******************




Yauma Kamar kullu kwance nake a kan gado idanuna nazubar da Hawaye


Ammy ce tashigo daki tagani ciki Wana yanayi kallona tayi ciki da baci Rai


Tace Haydar bazaka Dena Wana tunaniba so kakeyi kahaifarwa kanka wani ciwo Ina son kacire Wana yariyar a zuciyarka


Kiyi hakuri Ammy baza iya cire Ummeey a Raina ba saboda itace rayuwata Ammy nayi Imani da Son Ummeey Zan koma ga mahalincina


Ran Ammy ne ya baci ciki daga murya tace saboda itadi Uwarka ce har kake kallo tsabar idona kake fadamin bazaka inya rabu da itaba ko tarena aka haifeku kada kamatafa mukamu iyayyenka da muka haifeka watarana zaka wayi gari kaga bama Raiye Kuma ya zamo maka Dole kayi hakuri


Kiyi hakuri Ammy nima ba,a son Raina haka take faruwa kitayani da Adu,a Allah ya kawomin sauki ciki lamarina Ammy tace Amin ama kaima ya kamata karage Wana damuwa




Haka Rayuwata taci gaba da gudana ciki tashin hankalin komai nawa ya tsaya babu Abuda ya kemin dadi a Wana duniyar kullu zuciyata ciki kunci take


Kanwata Fatima tasamu labari halin danake ciki itama hankalinta bakaramin tashi yayiba domi tasa iri kaunar Dana kewa Ummeey bana wasa bane
Musamama da tazo taga halin da nake ciki a ranar Fatima tayi kuka Kamar Ranta zai fita




Adam kullu ciki nema Ida Ummeey suka koma yake ama ba adaceba Wana Abu bakarami daga mishi hankali yayiba Kai tsaye gidasu Haydar din ya wuce Koda ya shugo bai samu kowa da follo ba wucewa yayi dakin Haydar din


Yana shiga ya fara jiwo Nishi karasawa yayi gusa ciki sauri tari yake a wahale jini nafitowa tabakisa zaro ido Adam yayi yace..




By YAR AUTAR DASHEN ALLAH....✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


For more inf...08140801885


Page 55 & 56


_______________"Haydar!!! Haydar!!!Innalillahi wa,innailaihir Raju,u Son kake kakashe kanka akan mace wada Ina da yakini yazu haka ta manta dakai Tana can tana rayuwarta ciki kwanciyar hankali




Kai Kuma duk kabi katakura kanka akanta kadaurawa kanka damuwa wada hakan bazai haifar maka da komai ba sai tari nadama


Haydar Son kake kanuna Mana cewa tuda karasa Ummeey karasa duk wani Abu mai mahimaci a ciki rayuwarka




Idan kafadi hakan bakayiwa Ammy da Dady Adalciba domi sune kadai wadanda idan karasa su kayi babban Rashi sune wadada bazaka taba samu madadinsuba


Ita Kuma Ummeey Ida kakwa,tar da hankalinka zaka samu wace tafita


Lumshe idon nayi jinayi dakin najuyami saka makon zogin da zuciyata kemin


Nufashina nafita a wahale idanuwana suna nema kafewa


A tsorace Adam ya fara jijigani Yana fadin pls Haydar kada kamin haka kabude idanuka ka kalleni rayuwarka Tana da matukar mahimanci a garemu bazamu taba jure rashinkaba katashi Haydar




Mikewa Adam yayi ciki sauri ya fita daga daki Kai tsaye fallo ya nufa ciki tashi hankali ya fara Kira Ammy!!!Ammy!!!Ammy


Ammy dake ciki daki zaune Tana tinani halin da Dan,nata keciki tafara jiyo sauti Kiran da Adam kemata


Mikewa tayi ciki sauri domi bakarami tsorata tayiba fitowa tayi daga daki tanufi Ida Adam din ketsaye


Adam lafiya naganka ciki tashi hankali?


kallon Ammy Adam yayi ciki tashi hankali yace Ammy Haydar !!Haydar!! Sai Kuma ya kasa karasawa saboda tsantsar tashin hankalin da yake ciki


A tsorace Ammy tace Mai yasamu Haydar din?


Dagudu Ammy tayi dakin Haydar Adam ya bita a baya


Tana shiga tagashi kwance idanuwasa akafe ga jini da yabata Masa fara rigar dake jikinsa


Karasawa tayi kansa kuka Mai karfi tasaka jijigashi tafarayi Tana kuka Mai ciki da ban tausayi innalillahi wa,Ina ilaihir raji,u katashi Haydar kada katafi kabarni bani da https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share




_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


For more inf...08140801885


Page 57 & 58


_________________"Kullu kwana duniya Soyayyarta Kara nukuwa yake a ciki zuciyarta


Musama idan natina da iri shakuwar da mukayi Kaddara tazo lokaci guda tatarwatsamu


Tashin hakali da kunci da baki ciki sune suka samu matsuguni a ciki zuciyata har zuwa ranar da Adam ya zomi da lbr haduwarsa da Ummeey


A ranar nayi fari ciki wada bantaba Tsitar kaina a cikiba nagodewa mahalincina wada ya Kara hadani da masoyiyata a karo nabiyu


A tunanina nariga da nayi bakwana da bakin cikina ama kash!!!!!!!


Abuda basaniba shine Abba Ummeey yariga da ya zaba mata mijin wada shidin Dane ga Yaya Abbata


A lokaci da Abbata yake sanar Damu cewa yayiwa Yar,sa miji jin zance nayi tankar saukar a raduwa nagigice da jin kalamansa


Ama duk irin gigicewar da nayi bankai ya Ummeey ba tafini shiga tashin hankali har hakan yayi sanadiyar faduwarta kasa a sume


Tana farfadowa idanuta masu daukar hankali ta saukesu a kaina wada hakan yayi sanadiyar Kara jefani ciki kogin kaunarta


Tashi tayi taje gaban Abbata Tana kuka Tana rokonsa akan idan bai Aura mata niba zata hakura da Aure har abada




Ama haka Abbata yaki bai duba iri halin da zuciyoyimu suke cikiba


Kuka take wada haka ya kemin ciwo a ciki zuciyata kuka Ummeey bakaramin tsayamin yayi a Rai ba


Zuciyata Batada karfin da zata inya jure hakuri Rashi Ummeey baza taba samu wace zata mayemin gurbinta ba!!!!


Hawayene suka gangaro daga idanu Haydar a jiyar zuciya ya sauke Mai karfi gami da daura idanuwasa a kan Rukkayah wada suka rine sukayi Jan yace Rukkayah kiji yada Soyayyata tasamo asalin tsakanina da Ummeey!!!!


Shin ,kinaga Ummeey tacancaci nacireta daga ciki Raina bayan iri halanci da, kauna da tanunamin Ummeey tazo nemana Kano har sau biyu kiduba irin nisan dake tsakani Kano da Gombe


Ummeey tatinkari Mahaifita gaba da gaba tasanar dashi cewa nine zabinta duk da tasan mahaifinata Yana da zafi ama a haka tatikareshi batare da tsoroba


Ta yaya Zan mata da wace tamin Wana halacin tayaya Zan mata da wace tanunamin son na tsakani da Allah!!!!


Rukkayah zuciyata babu gurbi da zasa wata a ciki Koda na Aureki bazaki samu fari ciki daga gareniba Ummeey ita kadaice a Raina


Babu wace zata inya mayemin gurbinta domin itadin ta dabace a halinci Haydar ne domin Ummeey!!!!!!


Sai,ni ya Haydar natabata nice wace zata maye maka gurbi Ummeey ya Haydar kada kazamo daga ciki masu cire Rai daga rahamar Ubangiji


Zan kasace mace Tagari a gareka zan,baka kullawa tamusama Zan mantar dakai duk wata damuwarka zakayi Alfahari Dani a matsayina na matarka


Zan kasace Mai hakuri da juriya a duk yanayi da zangaka ciki


Ciki kuka tace Ya Haydar wlh Ina sonka Ina matukar kaunarka wlh nafi Ummeey sonka nafara sonka tun Ina yariya tun bansa meye son ba kulu idan naganka nakaji sanyi a ciki Raina Dan Allah kada kace bazaka Aureni ba!!!


Kallonta Haydar yayi cike da tausayita Dan yasa iri radadin datakeji a cikin zuciyata ciki wani irin yanayi Mara fasa ruwa yace share hawayenki kan,wata nayi Miki Alkawari Zaki zamo mata a gareni Kuma uwar Yan,yan,na !!!!!


Dago Kai Rukayyah tayi dauke da far,a akan fuskarta tace ya Haydar dagaske ka amice zaka Aureni?


Murmushi karfin halin Haydar yayi yace na Amice Rukayyah zamuyi Aure Zan rikeki Amana idan Allah yabamu Yan, mace Zan saka mata suna Ummeey zata maye gurbi Ummeey a ciki Raina


Take Rukkayah taji wani Abu yatokareta tsanar Ummeey ya dausu a zuciyarta


Sauri tayi tabasa Dan kada Haydar din ya gane


Adam ne ya kaleta yace to bamu guri tuda kebaki da kunya a gabana kike fadin iri wadana magaganu


Murmushi tayi tarufe fuskarta da tafin hanuwata tace Au ya Adam dama kana gun aini bama lura da kaiba


Harara ya wurga mata wada yayi sanadiyar barita gun tashige gidasu Haydar din da gudu Tana dariya zuciyarta cike da farin ciki


Tana shiga Adam ya kallin Haydar yace nasa ka amice da Aure Rukkayah ne saboda Dan gartakar dake tsakanimu da Kai


Haydar kada kacuci kanka kada kayi abuda Ranka bai Sonba


Murmushi karfi hali Yayi yace Adam ina so Rukkayah Ina mata irin son da nakewa Fatima Adam Zan Auri Rukkayah ne saboda tacancata na Aureta Rukkayah tataka mihimiyar rawan waje gani takwai da damuwar da take tatare Dani
Kada kayi tunani cewa Zan Aureta ne saboda Kai ah.ah. Zan Auretane domin Allah Kuma zanyi kokari nakoyawa zuciyata sonta


Zan riketa tsakani da Allah kaide katani da Adu,ah Allah ya zabar Mana Abuda yafi alkairi!!


Adam yace Amiin ya Allah Adu,ah Kuma ai kullu ciki yimaka nake




BAYAN SATI BIYU


Biki ya rage saura kwana bakwai Amarya Rukkayah bakaramin gyara take shaba domi Mom ta dauko Mai gyara tamusama tun daga Nijar domin tagyra mata diyar Tata


Rukkayah fari ciki ne ya mamaye zuciyarta musamama yada taga takara kyau sai sheki takeyi!!


Shi ko Haydar tankar a ai komasa da mutuwa jiyake Wana Aure da zaiyi tankar ya cin Amanar soyayyarsa da Ummeey ga Kuma sonta dake adabar zuciyarsa ya Kara ramewa yayi baki


Rukkayah bakaramin takaici ganishi hakan tayiba gani duk

8 / 21